audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_001
keɓe lokaci domin duba yadda aka kashe kuɗi yana taimakawa wajen gano inda ake asara.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_001.flac
female
15-29
Tertiary
10.634
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_469
Ka dage da aiki tuƙuru da kuma addu'a, su ne mabudin komai
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_469.flac
male
15-29
Secondary
5.734
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_149
Mahaifi zai ƙara kasafin kayayyakin makaranta don tabbatar da yaran sun samu komai.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_149.flac
female
60+
Primary
10.114
hausa
40
EV
hau_m_445
hau_m_445_ag_spontaneous_021
kiwan kifi a arewacin najeriya hanya ne da ake amfani dashi wajan lura kifaye tun daga ƙanana har zuwa domin su kai mataki na ci ko na siyarwana kasuwanci da sauransu hanyoyin d ake amfani dasu wajan kiwan kifi akwai kiwan kifi na cikin rami da akeyi wanda kirkirarshi akeyi zuba mai ruwa a dinga kiwan kifin a ciki akwa...
audio/hau_m_445_ag_spontaneous_021.flac
male
30-45
Primary
177.42
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_113
Ana yawan gudanar da bukukuwan cika shekara tare da iyali da abokai.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_113.flac
male
15-29
Tertiary
5.854
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_572
Matasan suna ganin dogaro da iyaye yana kawo matsala, suna son 'yanci a rayuwa
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_572.flac
male
15-29
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_426
Bayan wani babban rashi, sun gane cewa dukiya ba ta da tabbas.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_426.flac
male
15-29
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_366
Yana da muhimmanci a tabbatar da gaskiya kafin yada wata magana.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_366.flac
male
30-45
Secondary
5.534
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_382
Yara suna matukar farin ciki idan aka shirya musu bikin cika shekara a lokacin hutu.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_382.flac
male
15-29
Secondary
8.814
hausa
40
EV
hau_f_380
hau_f_380_ag_spontaneous_002
Yadda ake haɗa puf-puf, kayan haɗi kofi uku na fulawa, rabin kwalban suga, ranin cokalin gishiri, yisti, sai ana ɗebo ruwa mai ɗimi, bayan haka sai mai cufiran soye-soye, yadda zaka ƙwaɓa puf-puf ɗin ka, za a fara da zuba su gishiri da fulawa da suga a roba ɗaya sai ka ƙwaɓa su su dama kayan da suka bubbushe a ƙwaɓa su...
audio/hau_f_380_ag_spontaneous_002.flac
female
15-29
Tertiary
105.9
hausa
40
AG
hau_f_912
hau_f_912_ev_spontaneous_046
Barka da warhaka a wanna hoto an gwado mana ne wato yanda alkali yake ba da wato takrda da wato za a yi rantsuwa a kansa. Kamar yadda muka sani ne ko a wat zabe da za a yi da aka yi wato duk zabe idan akayi aka gama wanda wato yaci wannan zabe akan wato bashi wato wannan takarda da zai yi rantsuwa akansa. Wannan takard...
audio/hau_f_912_ev_spontaneous_046.flac
female
15-29
Tertiary
190.08
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_035
Girman kai yana hana mutum ci gaba a ɓangarorin rayuwa da yawa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_035.flac
male
15-29
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_054
Rashin kula da sa ido a kan abin da ake yi na kawo asara ko sake maimaitawa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_054.flac
female
30-45
Primary
12.634
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_296
Likitoci sun gaggauta taimakawa waɗanda hadarin mota ya rutsa da su a Zaria.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_296.flac
male
46-60
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_442
Amma "ya kake" ai ba asalin gaisuwar Bahaushe ba ce.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_442.flac
female
46-60
Secondary
7.834
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_116
Waɗanda suka samu nasara sun fuskanci ƙalubale da yawa kafin su kai gaci.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_116.flac
female
30-45
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_461
Idan mutane sun bada taimako akai-akai, za a rage fatara a cikin al’umma.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_461.flac
male
46-60
Secondary
6.034
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_297
Lokacin da Nuhu ya ga yadda Maryam ke fama da ciwo, ya tausaya mata.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_297.flac
male
46-60
Secondary
8.334
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_350
Hauwa tana biyan kuɗin haya kafin ta yi tunanin siyan sabbin kaya.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_350.flac
female
15-29
Tertiary
6.274
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_246
Canjin yanayi na iya shafar lafiyar jama’a, don haka ake bukatar kariya mai kyau.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_246.flac
male
15-29
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_066
Na biya kuɗi domin a zo a yi feshin maganin sauro a unguwarmu.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_066.flac
male
60+
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_089
Ai bisa al'ada kowane babban birni da irin nasa cunkoson ababen hawa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_089.flac
male
15-29
Tertiary
5.114
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_306
Ba kowa ba ne a cikin 'yan'adan ya iya tsara zance mai daɗi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_306.flac
female
46-60
Primary
6.474
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_078
Mutum na iya sauyawa ko saka ƙwan lantarki da kansa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_078.flac
female
46-60
Secondary
7.154
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_134
Ina da burin yin aure nan da watan Satumbar baɗi fa
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_134.flac
male
30-45
Tertiary
4.314
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_356
Jiya, malamai sun yi bayani kan irin rawar da al’ada ke takawa a rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_356.flac
male
30-45
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_319
Kawunnai masu taushin hali da taimako na samun soyayyar 'ya'yan 'yan uwansu.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_319.flac
female
30-45
Secondary
7.554
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_558
Hajiya ta yi farin ciki lokacin da aka bi al’adarsu a ɗaurin auren diyarta.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_558.flac
female
30-45
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_235
Mutane da dama suna ganin kayan waje sun fi inganci, don haka suka fi tsada
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_235.flac
male
30-45
Primary
6.914
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_018
Cildiren feshin wota furom unisifef andafom. Cildiren (yara), feshin, (diba),wota(ruwa)unisifef (ƙungiya mai zaman kanta)anfom(burtsatse) to idan zamu haɗa wannan jumla ya bamu a kalman Hausa zamu ce yara ( yara suna ɗiban ruwan burtsatsai a inda unisifef ta gina ko a inda ƙungiyar unisifef ta gina) ko kuma muce yara s...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_018.flac
male
15-29
Secondary
105.18
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_057
Jagorancin ruhiya yana ba mutane ƙarfin gwiwa wajen tsayawa kan kyakkyawan tafarki.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_057.flac
female
15-29
Tertiary
9.66
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_331
Yau zan zaɓi yin wasa na allo tare da abokai domin jin daɗin dare.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_331.flac
male
15-29
Primary
7.094
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_093
Ina ziyartar iyalan abokaina da suka mutu a duk lokacin da na zo gari.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_093.flac
female
30-45
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_212
Bayan samun matsalar karatu, Musa ya nemi taimakon malamansa domin gyara kuskure.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_212.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_511
Ita fa Tani ba ta fiye son ƙawaye su kira ta ba, amma suna yi mata saƙon tes take ba su amsa
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_511.flac
female
30-45
Secondary
8.274
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_438
Nakan halarci bukukuwan dangi muddun na samu labari kuma ina da dama.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_438.flac
male
46-60
Tertiary
7.114
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_366
Na saba da kwanciya tare da wani matashi a ƙarƙashin kafa ta.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_366.flac
female
15-29
Secondary
6.134
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_328
Yau zan kalli fim mai nishaɗi domin shakatawa bayan gajiyar rana.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_328.flac
male
15-29
Primary
6.094
hausa
40
EV
hau_m_134
hau_m_134_ag_spontaneous_059
Ya ake kiwon gida? Ya ake kiwo a gidan gona a yankin da nike? Ana kiwo ne a gidan gona ta hanyoyi da yawa wasu gidan gona suna da girman da ake kiwon kaji akuyoyi shanaye kifi, agwagi tantabaru, tsuntsaye abubuwa da yawa. Wani gidan gonan kuma kaza kawai ake kiwo wanda za a kula dasu a basu abinci domin a saida su, was...
audio/hau_m_134_ag_spontaneous_059.flac
male
15-29
Tertiary
94.319456
hausa
40
AG
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_133
Kasancewa tare da abokai yana da muhimmanci, amma ana buƙatar lokacin hutawa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_133.flac
male
46-60
Primary
9.314
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_170
A matsayina na alƙali, dole na nutsu na saurari kowane ɓangare kafin na yanke hukunci.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_170.flac
female
15-29
Secondary
7.514
hausa
40
EV
hau_m_521
hau_m_521_ag_spontaneous_006
Ajiye kayayyaki da ingantci na da matuƙar mahimmanci a cikin kowanne tsarin kasuwanci, musamman ma a fannin noma da cinikayya. Akwai matakai da dama da za a bi don tabbatar da cewa kayayƙi suna cikin ƙoshin-lafiya da ingantci yayin ajiye su. Da farko, yana da kyau a zaɓi gurin ajiya mai kyau don ajiye kayayyaki. Gurin ...
audio/hau_m_521_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Primary
71.552
hausa
40
AG
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_073
Tuni jami'an tsaro suka ce yana da muhimmanci a guji buɗe ƙofofi ga baƙin da ba a sani ba.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_073.flac
female
15-29
Secondary
8.794
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_289
Ka yi amfani da ƙwarewar da ka samu wajen magance matsalolin yau cikin hikima.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_289.flac
female
30-45
Primary
12.114
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_238
Tuwo da dambu su ma wasu nau'ikan abincin hausawa ne
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_238.flac
female
30-45
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_352
Yarda da kai da kauce wa surutu na taimakawa wajen samun nutsuwa da kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_352.flac
female
60+
Primary
7.474
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_405
Lokacin da rancen banki ya taru, Haladu ya gane cewa saurin cin bashi ba dabara ba ce.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_405.flac
female
15-29
Tertiary
9.534
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_447
Ai mutumin da yake ƙaunar ka shi yake ta taka a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_447.flac
male
15-29
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_590
Idan ka gan shi, yana da siffar mutanen kirki, kamar wani ustazu.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_590.flac
female
60+
Primary
6.034
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_296
Yawan ɗumamar yanayi yana sa mutane su buƙaci wutar lantarki domin sanyaya muhalli.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_296.flac
male
15-29
Tertiary
7.754
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_031
Dauda yakan kunna talabijin ya yi kallo bayan ya dawo daga aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_031.flac
male
15-29
Primary
6.054
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_296
Su Malam Audu sun tafi bikin maulidi garin Kaulaha na ƙasar Senegal.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_296.flac
female
15-29
Primary
4.894
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_550
Dangin amarya sun zo da kayan tsaraba domin nuna farin ciki da aure.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_550.flac
female
30-45
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_025
Kar ki shiga banɗakin fa, mijin Sa'ade ne a ciki
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_025.flac
male
30-45
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_034
Wannan hoto, yana bayani kan matsalolin da mata ke fuskanta yayin shayar da jarirai. Ga wasu daga cikin cikakkun bayani. Matsalolin da ke fuskanta wajen shayarwa su ne: matsalar kamun nono; wannan matsala na faruwa lokacin da jariri ba ya iya kama nono da kyau, wanda kan haddasa zafi ga uwa yayin shayarwa. Haka nan jar...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_034.flac
female
15-29
Primary
150.66
hausa
40
AG
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_027
Jama’a barkanmu da warhaka. Yau zamu tattauna ne akan mahimmanci mayar da martani akan gargaɗi. Fahimtar gargaɗi. Na farko yanda za a mayar da martani kan gargaɗi shi ne a fara fahimtar mene ne gargaɗi? Yanda za fahimci gargaɗi shi ne a saurari gargaɗin sosai, kuma a hankali, sa’annnan a tabbatar da cewa an fahimci abi...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_027.flac
female
30-45
Primary
106.14
hausa
40
HE
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_131
Ai jami'an tsaro duk daɗinku da su, kada ka yarda ka shiga hannunsu
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_131.flac
female
15-29
Tertiary
6.56
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_029
Wasu mutane na kallon jami’an tsaro a matsayin masu kare rayuka, wasu kuma akasin haka.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_029.flac
female
15-29
Tertiary
9.334
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_027
Kar ka nunawa kowa kalmar buɗe asusunka ko da kuwa ɗanka ne.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_027.flac
female
15-29
Secondary
6.194
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_314
Neman shawarar tsofaffi idan za a yi wani abu yana nuna girmamawa da mutuntaka.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_314.flac
female
60+
Primary
9.474
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_038
wani attajiri ya baiwa 'yan sintirin unguwarmu sabuwar mota kyauta.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_038.flac
male
60+
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_541
Yin gyaran da kanka yana adana kuɗi, amma matsalolin lantarki koyaushe ya kamata a bar su ga ƙwararru.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_541.flac
male
46-60
Secondary
8.354
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_041
Ina ƙoƙarin koya wa yarana cewa ba dukkan mutane ne suka taru suka zama ɗaya ba.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_041.flac
female
30-45
Tertiary
9.514
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_041
Kulawa da tausasawa na ƙara danƙon soyayya da kusanci da juna.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_041.flac
male
30-45
Tertiary
8.18
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_143
Bayan wata tattaunawa jiya, na fahimci cewa fahimtar ra'ayin wasu yana taimakawa dangantaka.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_143.flac
female
30-45
Primary
10.554
hausa
40
EV
hau_m_284
hau_m_284_ag_spontaneous_028
Has food security become treatent due to rural urban gribe explain the external to which this is observabul in your region. Wato samun abinci yana iya zama wani tsaiko saboda ƙaurace ƙaurace daga ƙauye zuwa birni, kuma yi bayani akan ta yaya wannan abun aka gano shi a guri. To hakan yana faruwa saboda lokacin da ,mutan...
audio/hau_m_284_ag_spontaneous_028.flac
male
15-29
Tertiary
126.12
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_396
Taɓ! Aikin ba zai taɓa gamuwa ba, sai an ƙara mana kwana guda
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_396.flac
female
15-29
Tertiary
5.734
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_135
Ko kuma in aka tuna musu irin taimakon da aka yi musu.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_135.flac
male
46-60
Secondary
5.274
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_580
An yi wa’azi kan muhimmancin yin addu’a a kowane lokaci na rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_580.flac
male
30-45
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_255
Muna zuwa lambu muka zauna da shi, ya dawo cikin hankalinsa
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_255.flac
male
60+
Tertiary
8.094
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_548
Irin lamuran da muke aiwatarwa yau da kullum suna da matuƙar tasiri a rayuwarmu.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_548.flac
female
46-60
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_334
Amfani da takin gargajiya yafi yi wa ƙasa tasiri fiye da takin zamani.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_334.flac
male
46-59
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_120
Rashin wadata daga saurayi, yana kawo cikas a soyayyar da yake yi.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_120.flac
male
15-29
Secondary
6.254
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_062
Ina jin ƙwarin gwiwa idan na fara safiyata da karanta hadisai masu fa’ida.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_062.flac
female
46-60
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_229
Jin sautin tsuntsaye a safiya yana tayar da sha’awar fara aiki da wuri.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_229.flac
male
60+
Tertiary
7.814
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_505
Ana so idan wutar lantarkin gidanka ta lalace, to ka kira jami'an Kamfanin Kedko.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_505.flac
male
30-45
Secondary
7.434
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_075
Idan ana muku-mukun sanyi, likitoci na cewa a dinga sanya wa yara kaya masu kauri
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_075.flac
male
15-29
Tertiary
5.294
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_375
Malam Umar Sani mutum ne mai tsari wajen tafiyar da rayuwa.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_375.flac
male
30-45
Tertiary
4.854
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_079
A duk lokacin da na sami dama ina Siyan kayan abinci in rabawa mabuƙata.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_079.flac
female
15-29
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
hau_m_980
hau_m_980_ev_spontaneous_002
[um] wannan hoto yana nuna mutane na wani gari ko unguwa wanda suka taru suka haɗa kawunan su domin suyi taro na gaggami domin tsaftace muhallin su da wuraren kwanikan su idan kuka duba da kyau zaku ga cewa ga mutane nan sunyi shiga da wasal[?] riga wanda ake ɗora ta a saman kaya iji ɗaya wanda yake nuna cewa suna[?] s...
audio/hau_m_980_ev_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
153.9
hausa
40
EV
hau_m_1199
hau_m_1199_he_spontaneous_038
cikakken bayani akan [?] menene [?] wata hanya ce da ake numfashi da ake amfani da ita dan kwantar da hankali da rage damuwa da daidai ta numfashi ana kiranta [?] ne saboda tsarin numfashin yana da sassa huɗu kamar kusurwowi na cikin akwati yadda ake yin shi [?] yana bin sabbin yana bin tsari guda huɗu inda kowane ɓang...
audio/hau_m_1199_he_spontaneous_038.flac
male
15-29
Tertiary
165.72
hausa
40
HE
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_101
Sana'ar hannu kamar aikin kafinta na buƙatar ƙwarewa ta hanyar koyon aikin
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_101.flac
female
30-45
Secondary
6.634
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_074
Wata yarinya ta dami malamunsu da saƙwanni barkatai ta facebook da Instagram.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_074.flac
male
30-45
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
hau_m_926
hau_m_926_he_spontaneous_001
To gaskiya ɗaya ne a wannan tambaya saboda kasancewa [?] kanshi yanzu kusan wajan tsarin gudanar da abin da ya shafi shi [umm] kiwon lafiya in kun duba gabaki ɗaya abune wanda su kansu yanayin tsarin gudanarwan dakwai wajajen da suka tabbatar da cewa duk abin da yanayi shafi shi asalin abinda shi majinyaci yake buƙata ...
audio/hau_m_926_he_spontaneous_001.flac
male
30-45
Tertiary
175.26
hausa
40
HE
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_135
Ba kowace gazawa ce ƙalubale ba, wata gazawar zaburarwa ce.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_135.flac
female
30-45
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_281
Sabuwa takan saurari karatun Kur’ani domin inganta haddarta da yamma
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_281.flac
male
15-29
Primary
7.754
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_350
Mu ma a namu finafinan na Hausa wasu sun ara sun yafa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_350.flac
male
46-60
Secondary
7.414
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_081
Bala ne yake biya ana kwashe mana shara, yayin da ni kuma nake biyan kuɗin ruwa
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_081.flac
male
30-45
Tertiary
7.754
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_484
Agogona tana ba ni damar tashi da wuri domin in sami lokacin shan shayi isasshe.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_484.flac
female
46-60
Tertiary
8.174
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_444
Yin bayani cikin gaskiya game da abin da za a iya taimakawa da shi yana hana matsala.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_444.flac
female
30-45
Secondary
7.074
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_589
Ƙawayenta da dama sun samu halartar bikin ɗiyar Maryam a watan Fabrairu
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_589.flac
male
30-45
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_324
Rage kashe kuɗi da kuma yawaitar riba suna taimakawa wajen ci gaban kasuwanci.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_324.flac
female
30-45
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_269
Aminu ya san hanyoyin Kano, amma duk da haka yakan saurari rediyo domin sanin inda yake da cunkoso
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_269.flac
female
46-60
Tertiary
10.534
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_444
Muhammad ya samowa yaran unguwa su biyar aikin ɗan sanda.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_444.flac
male
46-59
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_423
Idan za a tattauna matsala, yana da kyau a yi hakan cikin lumana.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_423.flac
female
46-60
Primary
4.914
hausa
40
EV
hau_f_600
hau_f_600_ev_spontaneous_004
Farkon tattakin yara yana cike da farin ciki musamman in hakan ya faru a gaban iyayen ko masu kula da yaran, in hakan ya faru wani farin ciki yana lulluɓe waɗannan da suke a wannan lokacin har wasu suna zubda hawaye: saboda farin ciki, yaran ma suna cikin farin ciki da annnashuwa saboda suna ganin sun cimma wani abu a ...
audio/hau_f_600_ev_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
126.34
hausa
40
EV
hau_m_350
hau_m_350_ev_spontaneous_039
Barkan ku dai a wannan faifai an gwado mana gida ne da ya ke ɗauke da watau iyalai ma`ana iyalai ma`anan iyalai a nan shi ne watau mutane na wannan gida kamar yadda aka gwado mana gida ne da yake ɗauke da mutane watau uwa da uba da kuma `ya`yayensu watau mutum na farko da yake da mahimmanci ko ince ginshiƙin gida watau...
audio/hau_m_350_ev_spontaneous_039.flac
male
30-45
Primary
100.06
hausa
40
EV
hau_f_822
hau_f_822_ev_spontaneous_016
Barkan mu dai! A wannan hoto, an gwado mana hoto ne na kitchen wato madafa kenan da ake yin sa a waje, ko kuma ince a tsakar gida. Kamar yadda muka sani sau da yawa irin wannan madafa, anfi samun su ne wato a ƙauyuka. Amma akan same su a wasu sassa na birane. Yayin da za ku ga cewa wato akan yi ayukka da ya shafi na ma...
audio/hau_f_822_ev_spontaneous_016.flac
female
46-60
Tertiary
170.64
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_011
Akwai hanyoyi da dama wanda mutane za su bi don su rage yawan kuɗin abincin da suke kashewa a gidajensu. daga cikin hanyoyin akwai planning wato tsari da farko ka fara ganin ku nawa ne a cikin wannan gidan naku sannan ya yanayin cin abincin kowa yake saboda akwai mutanen da za ka ga ba su fiye cin abinci da yawa ba, ak...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_011.flac
female
46-60
Tertiary
152.16
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_027
Ba na yi wa abokaina katsalandan a harkokinsu, domin akwai iyaka a tsakaninmu.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_027.flac
female
30-45
Tertiary
8.034
hausa
40
EV