Datasets:
audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_035 | Dole ne kowa ya ɗauki nauyin tsaftace muhallinsa ba tare da jiran gwamnati ba. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_035.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_676 | hau_f_676_ev_spontaneous_005 | Wannan dai kasuwa ne... In da ake Zama Ko kuma in ce ake kafa ɗan rumfa Domin sai da Abubuwa Kamar zumu iya ce wa Kampani za ta iya kawo Kayan ta Domin Ta Nu na wa jama'a Yanayin kayan ta Da kuma Farashi Farashin kayan ta Wannan kasuwa dai 'yar ƙaramar rumfa ce Wadda ake ginawa Domin mutane su zo su... Su duduba kaya K... | audio/hau_f_676_ev_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.512 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1560 | hau_f_1560_he_spontaneous_015 | Irin haɗarin da ke irin haɗarin da ke tattare da amfani da magungunan gargajiya tare da na asibiti da yadda za'a rage haɗarin. Gabatarwa; A yau mutane da dama su na amfani da magungunan gargajiya herbal remedies tare da magungunan zamani na asibiti, don neman lafiya, [noise] don neman lafiya. Koda ya ke magungunan garg... | audio/hau_f_1560_he_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Secondary | 154.26 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_089 | Fahimtar yaren soyayyar abokin zama yana kawo fahimta tsakanin ma'aurata | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_089.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.26 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_234 | An rage min kuɗin lantarki na wannan watan, dubu biyu kawai aka ce na biya | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_234.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_373 | A kowace shekara; iyalaina suna tsara yadda zamu gudanar da bukukuwan Kirsimeti cikin farin ciki. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_373.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_431 | Bashir mutum ne mai son taimaka wa 'yan uwa da abokan arziki, musamman a kan harkokin kasuwancinsu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_431.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_030 | Ɓarewar rogo. Ɓarewar rogo wata muhimmiyar hanya ce a aikin sarrafa rogo, wanda ake amfani da shi a abinci da masana’antu. Ana ɓare rogo domin cire fatarsa mai kauri da kuma shirya shi don dafawa, busarwa ko sarrafa shi zuwa gari ko wasu kayan abinci. Matakan ɓare rogo: zaɓar rogo mai kyau, ana farawa da zaɓar rogon da... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 97 | hausa | 40 | AG | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_066 | Sun buƙaci a buɗe ofishin 'yan sanda a yankinsu domin ba su kariya. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_066.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_007 | Mene ne girbi? Girbi shi ne fitar da amfanin gona a kai shi gida ko kuma a kai shi inda za a sarrafa kamar yanda na yi bayani a baya. Ta yaya ake girbi? Ana girbi ta hanyoyi da dama ne, bayan an gama wannan girbin, a nan hoton an nuna yanda wani ya ɗibi kayan amfanin gonansa zai kai shi gida ko kuma zai kai shi wurin m... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_007.flac | female | 15-29 | Tertiary | 98.46 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_402 | hau_m_402_ev_spontaneous_015 | Assalamu alaikum jama’a barkanmu da warhaka kaman dai yanda muka saba yauma ni ne nako Dauda Muhammad na zo muku da wani sabon maudu’i wato wannan maudu’i da na zo da shi shi ne wato ake cewa wato da Turanci ana kiransa Self Employment. Wato ana nufin aiki a kanka ba tare da zuwa wurin wani ko gwamnati ko kuma wata ma’... | audio/hau_m_402_ev_spontaneous_015.flac | male | 15-29 | Secondary | 114.79 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_308 | Idan mutane suka haɗa kai, za a iya magance matsaloli cikin sauƙi. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_308.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.36 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_077 | Kar ka bari kanka ya kulle a yau, duk inda ka ga ba mafita, ka ware kawai. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_077.flac | male | 46-60 | Primary | 10.194 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_364 | Ku taso mu je mu ji me ya kawo su. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_364.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_369 | Wasu mutane suna jin takaici saboda abokan su sun fi su ci gaba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_369.flac | female | 60+ | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_395 | Wasu bukukuwa suna ba da damar cin abinci na musamman da ake yi sau ɗaya a shekara. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_395.flac | female | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_438 | Yana share tsakar gida, ita kuma tana wanke kwanuka bayan kowa ya gama cin abinci. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_438.flac | male | 46-60 | Primary | 10.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_784 | hau_f_784_ag_spontaneous_007 | Bannerscorn wato rumbu na masara , rumbu na masara wani wuri ne da ake ajiyar masara bayan an girbe ta daga gona , a turanace ana kiransa banners corn . Rumbu yana da matuƙar mahimmanci domin kare masara daga lalalce musamman kwari da zafi idan ana son ajiye ta na dogon lokaci . Yadda ake yara masara a rumbu na farko d... | audio/hau_f_784_ag_spontaneous_007.flac | female | 15-29 | Tertiary | 95.89 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_412 | Bayan doguwar jinya, Aisha ta koyi mahimmancin kula da lafiyarta da kuma guje wa gajiya. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_412.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_011 | da ƙasar noːma lallai haƙiƙa ni ana bukaːtar a kula da ƙasan noːma sosai lallai idan ba a kula da ƙasan noːma ba wannan abun lallai zai taɓi ƙasar sai ja zamantoː ba a sami ƙasa mai ƙjau ba lokacin noːma idan aka ji ʃuːka da amɸani gina jaː zamantoː suna mutuwa ba ja iya riƙeː ruːwaː koː kuma ja buːʃe ja zama ɸaƙo don ... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Tertiary | 91.92 | hausa | 40 | AG | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_440 | Samun kuɗi yana da kyau, amma yafi kyau a samu natsuwa da daidaito. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_440.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_078 | Kullum bayan sallar asuba sai Maryam ta ware awa guda don yin addu'o'inta | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_078.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_456 | Bayan biki, mutane suna tattauna abin da suka fi so a lokacin taron. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_456.flac | female | 15-29 | Primary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_334 | Taƙaita amfani da wuta da ruwa na ragewa mai gida kashe kuɗi a wata. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_334.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_490 | Duk da wahalhalun rayuwa, ya dage har sai da ya cimma burinsa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_490.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.16 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_026 | Yadda ake sarrafa manja. Da farko idan aka je saro shi kwakwa, idan aka saro kwakwan za a zo a wanke shi, ana wake shi ne saboda a raba shi da dattin da yake jikinsa da kuma ƙasan da ke jikinsa. Bayan an wanke shi a zuba cikin tirmi, in aka zuba shi a cikin tirmi za a yi ta ɗiban ruwan zafi ana zubawa ana daka shi da t... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95 | hausa | 40 | AG | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_053 | Mutumin yana shirin gina sabon dakin kwana a gidansa don baƙon da ka iya zuwa ba zato. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_053.flac | male | 15-29 | Secondary | 10.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_141 | Idan mutum yana da ajiyar gaggawa, zai iya guje wa cin bashin da ba dole ba. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_141.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_028 | Doctors, wato ana nufin likitoci. Wane ne likita? Ko in ce, su wanene likitoci? Likita, shi ne babban malamin asibiti. A taƙaice, shi ke duba mara lafiya. Likita, shi ke da hurumin ya ce bari, ko ka yi, a matsayinka na mara lafiya. Likita, shi zai duba ka, ya ji siffukan ciwonka, sannan ya ba da maganin wannan cutan. L... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Secondary | 98.3 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_246 | Yau dai na samu damar kammala ginin gidan kaina da kaina | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_246.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_047 | Sai a samu waje mai kyau don shaƙatawa da hutawa da walwala. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_047.flac | male | 15-29 | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_049 | Ayyukan gaugawa sun fi samun fifiko a kan waɗanda ba na gaggawa ba a tsarina na yau da kullum. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_049.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1570 | hau_m_1570_he_spontaneous_011 | [um] zamu tartauna ne [um] mahimmancin shayarwa da nono yanada matuƙar mahimmanci wajen haɓaka garkuwar jikin jariri musamman a watannin farko na rayuwa ga yadda hakan ke temakawa tsarin garkuwar jikin jariri da kuma fa'idojin dake tattare da shi a harshen Hausa yadda shayarwa ke temakawa garkuwar jiki Na ɗaya kariyar ... | audio/hau_m_1570_he_spontaneous_011.flac | male | 46-60 | Tertiary | 183.96 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_305 | hau_m_305_he_spontaneous_008 | Tayaya ya kamata a haɗa kayan fasaha? Kaman su aflikashin ko? Ko carja masu ɗaukan nauyi a cikin kayan aiki gaggawa? Domin haɗa fasaha a cikin kayan aikin gaggawa za a haɗa da abubuwa kaman haka: Na ɗaya carja masu ɗauka nauyi, wato ma’adanin carji wanda ake kira a turance da ( power bank) masu ƙarfi, sannan za a haɗa ... | audio/hau_m_305_he_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Primary | 99.64 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_065 | Anbaliyan ruwa da auko a jihar Borno ya zama sanadiyyan kashe rayukan mutane da kuma saran dukiyoyi masu tarin yawa, harma da gandundaji da dabbobi. Lallee an yi asara bakaɗan ba, amma yana da kyau domin kare kanmu daga anbaliyan ruwa anan gaba. Na farko shi ne mu dinga kiyaye magudanan ruwanmu banda zuba shara a hanya... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_065.flac | male | 30-45 | Primary | 96.22 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1213 | hau_f_1213_ev_spontaneous_050 | to gaskiya motions din da yake tasomin idan naɗu da da mutanan da suke da kamar ra'ayin ƙabilanci abunda nake faraji a raina shine yaya zanyi na wayarwa da waɗannan mutane su fuskanci cewa ƙabilanci bashida amfani ƙabilanci ba abune me kyau ba ganin ƙabilanci kasamu musamu yanda mukeso ba a rayuwa sannan ƙabilanci baza... | audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_050.flac | female | 46-60 | Tertiary | 159.96 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_497 | Akwai buƙatar samar da dama ga kowa don gujewa wariya. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_497.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_489 | Rainon jari don bunƙasa kasuwanci abune mai wahala sosai ga wanda ya fara kasuwanci. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_489.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_139 | Matuƙar yaro yana kan hanya madaidaiciya, to kawai a ƙarfafa masa guiwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_139.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_434 | Muna taimaka wa juna da ayyukan gida domin kada kowa ya ji gajiya sosai. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_434.flac | male | 46-60 | Primary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_400 | A bara, muna da matsala ta fahimtar juna saboda rashin bayani gamsasshe | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_400.flac | female | 46-60 | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_487 | Batulu tana yawan fita shan iska kullum da yamma bayan ta dawo daga aiki | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_487.flac | male | 15-29 | Primary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_395 | Banda ƙona gonaki saboda kada a kashe halittun da suke rayuwa a cikin ƙasa | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_395.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_002 | Yawan matsalar hanyar sadarwa yana rage amincin mutane ga bankuna. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_002.flac | male | 30-45 | Primary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_165 | Mutane na matuƙar shan baƙar wahala ta kayan abinci a wannan zamanin. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_165.flac | male | 30-45 | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_178 | Koyon sana’ar hannu yana ba da ‘yancin tafiyar da rayuwar cikin sauƙi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_178.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_023 | Idris yakan yi wanka ne kafin ya ci abinci bayan ya dawo daga wurin aiki | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_023.flac | male | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_212 | Umar ya fi son zuwa kasuwa a motarsa, duk da yakan daɗe kafin ya je | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_212.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1565 | hau_f_1565_he_spontaneous_007 | Muhimman matakan cigaban jariri a shekara ta farko da yadda iyaye zasu bi donn lura da cigaban jaririnsu a cikin shekara ta farko jariri yana cimma matakai masu mahimmanci na cigaba a fannoni daban-daban lura da waɗannan matakai na taimakawa wajen tabbatar da cewa jariri na samun cigaba yadda ya kamata na farko cigaban... | audio/hau_f_1565_he_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 189.66 | hausa | 40 | HE | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_318 | Mai unguwarmu ya sa a rushe wata katanga a bayan layinmu. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_318.flac | female | 15-29 | Primary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_384 | hau_m_384_he_spontaneous_011 | Akwai alamu da suke nunawa ko suke tabbatar da cewa mutum na cikin damuwa. Waɗannan alamu sun haɗar da na zahiri da kuma na baɗini wato na ɓoye. Alamomi na zahiri sun haɗa da keɓancewan mutum daga cikin al’umma, wanda da ba haka yake ba, idan mutum ya kasance a ko da yaushe yakan kebance shi kadai, yana daga cikin alam... | audio/hau_m_384_he_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Secondary | 111.08 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_010 | Wasu mutane suna shan wahala idan aka sace bayanansu ta hanyar intanet. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_010.flac | male | 30-45 | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_014 | Kalan abincin da yake yi da kyau a ɓangaren mu kamar ta garin lamiɗo kenan, gari ne wanda ke cikin taraba, wancan wurin ana yawan noman shinkafa, kuma ana noma masara, kuma ana nome dawa, amma shinkafa an fi yin shi domin wuraren wurin ruwane da dama sosai, akwai ruwa sosai ta area garin lamiɗo saboda haka dawa da shin... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_292 | Hukumar kula da lafiya ta duniya ta kai tallafi Gaza, domin gina asibitoci. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_292.flac | female | 15-29 | Primary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_425 | Idan ana mutunta bambance-bambance, ana samun kyakkyawar fahimta a rayuwa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_425.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_319 | Me kuke so? Akwai shinkafa da wake da miya da salak. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_319.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_173 | Lokacin da mutum ke fuskantar matsaloli, yana da kyau ya duba yadda zai iya shawo kansu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_173.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_131 | Mutane da dama sun koma roƙo da barar abin da za su ci | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_131.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.073 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_059 | Yacce ake kiwon kifi a waje kusa da ni, to shi kiwon kifi, shi ma ana bin hanyoyi ne guda biyu, akwai sakakken kiwo, akwai kiwon gida. To shi wato kiwon gida shi za ka nemi ɗan waje ne kamar kudiddifi, ku je mishi ka samu ka yi kudiddifin nan, ka zuba mashi ruwa, ruwa mai kyau, kuma sai ka zuba kifayen naka masu yawa, ... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_059.flac | male | 15-29 | Tertiary | 104.298667 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_926 | hau_m_926_he_spontaneous_038 | Da kwai hanyoyin gaskiya wanda suke taimakawa wajen a rage kuma illolin rashin haihuwa wanda sun sukan shafi mazan da kuma matan magani ne wanda ake samar da su wanda namijin da macen dika da kwai yanayin tsarinka ko kuma hanyoyi da akan ɗorasu akai wanda misali kaman da kwai tsari na amfani da wa'yansu kwayoyi da suke... | audio/hau_m_926_he_spontaneous_038.flac | male | 30-45 | Tertiary | 160.98 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_375 | Wasu suna shiga damuwa saboda suna kwatanta kansu da wasu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_375.flac | female | 60+ | Primary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_445 | An shawarci mutane su riƙa ziyartar asibiti domin samun kulawar lafiya mai inganci . | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_445.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.494 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_111 | Nakan yi ƙoƙarin sauke nauyin da aka ɗora min a gidanmu | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_111.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_315 | Mutane da yawa sun fi maida hankali da tafiya a mota, wanda ke rage damar samun isasshen motsa jiki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_315.flac | female | 60+ | Primary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_298 | An mayar da manyan coci-coci wajen tara kuɗi daga mahalarta cocin. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_298.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_582 | hau_m_582_ag_spontaneous_030 | a wannan hoto rubutun da akayi a sama abun da ake nufi shine irin shukokin da suke fitowa a saman ruwa suke rayuwar su a saman ruwan ba tudu ba to irin waƴannan suna da yawa daban daban ya danganci wanne daga ciki akwai ma waƴanda ake ci akwai waƴanda ba'a ci waƴanda wani lokacin dabboi ake ba suci wani gabaki ɗaya mut... | audio/hau_m_582_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 161.76 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_579 | Idan aka tsaya aka auna aka bincike, wataƙila akwai dalili. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_579.flac | female | 60+ | Primary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_354 | Don haka duk wasan da za su yi, ya kamata a dinga lura da su. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_354.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_081 | Shan ruwa mai kyau yana taimakawa wajen fitar da sinadarai masu illa daga jikin mutum. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_081.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_021 | Amma Bahaushe yana cewa matambayi ba ya ɓata, kai ma sai ka tambaya. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_250 | Zamani ya lalace, dole malaman ƙwarai za mu bi don samun makama | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_250.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_118 | Na san halin da yake ciki, shi yasa ban tambaye shi kuɗin da nake bin sa ba. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_118.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_033 | Haƙiƙa wannan wannan ƴaƴa ne ga sunan maa shaa Allahu. To ƴaƴa ne na goji. Ana yafa shi za'a misali idan mutum zai yi noman goji ne i share guri sannan sai ya yayyafa ya ɗan shusshuka, ya shuka. Shi goji ya na yin yaɗo ne aka shusshuka haka, yaɗo ya ke yi. Ya na yin ƴaƴa yanayin yanda ya samu kula, yanayin yanda girman... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_033.flac | female | 46-60 | Tertiary | 180.18 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_003 | Yawwa! wannan ak “African Pear” ɗin ana kiransa da “ube a Najeriya. Abin da mafi yawanci ana sa; ana yin sa ne a ƙasashen Afurka kaman Najeriya da Kamaru ana yin noma shi, ana yawan noma wannan “ube” ɗin. Ta yanda ake noma shi; ta yadda ake noma shi, shi ne idan aka samu wannan ɗin aka yanka shi aka samu irin aka yanka... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 158.71 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_357 | Tsadar rayuwar nan ta sa Bala ya cire 'ya'yansa daga makarantar kuɗi ya saka su a ta gwamnati | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_357.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.62 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_589 | Sadisu ya sayi motar ɗaukar mata masu naƙuda ya bayar ga dagacin garin | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_589.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_222 | Na fahimci cewa mai da hankali kan faɗin abinda yafi dacewa yana kawo kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_222.flac | male | 46-60 | Primary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_197 | hau_m_197_ag_spontaneous_017 | Anfani da dubarun noma da bambancin shuka hanya ce mai tasiri wajen magance matsalolin yanayi na ƙarshe irin su ƙarancin ruwa da lalacewan ƙasa, wannan tsari yana taimakawa wajen tabbatar da ɗaurewan noma da rage tasirin yanayi da kuma kiyaye albarkatun ƙasa. Dalilan dake nuna tasirin wannan hakan shi ne akwai kare ƙas... | audio/hau_m_197_ag_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 119.58 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_018 | Iccen koko ,lokacin fitowar iccen koko ko kuma koko yana fitowa daga iccen shi inda yake yaɗo ga iccen gaba ɗaya yai ta dabaibaye shi kafin manomi ya girma manomi ya zo ya girbe kokon na shi. Koko yakan fito ɗaya bayan ɗaya ko kuma ya fito rututu kafin zo girbe shi manomi ya zo ya girbi koko tunda kokon ya gama gidan d... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Primary | 86.1 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_306 | Kullum sai na wanke bakina da buroshi da makilin a ƙalla sau biyu a rana. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_306.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_241 | Ina so na sauke Ƙur'ani a cikin wannan shekarar insha'Allah | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_241.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_076 | hau_m_076_he_spontaneous_005 | wannan ya kasance babbar matsala ne sannan asalinshi daga ɓangaren al’umma al’adu da kuma bambance bambancen halayya ne aminci da gaskiya da aka rasa bincike da bayanai ya nuna cewa a makarantu da kuma ƙwararru a ɓangarori kamar kiwon lafiya ilimin kimiyya da kuma karantarwa dalilin wannan matsalolin ɗin shi ne rashin ... | audio/hau_m_076_he_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Secondary | 172.68 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_231 | hau_m_231_ag_spontaneous_001 | Wannan hotan kayan marmari ne, wato kayan lambu kenan. Wasu daga cikin Hausawa suna kiran shi da ‘ya’yan itatuwa, wasu suna ce musu kayan gwari wannan kayan marmari sun haɗa da gwanda, abarba, tuffa koriya da tufa ja, da dankalin Hausa da dankalin Turawa da tumatur da albasa da gwaiba da karas da kanakana da lemun tsam... | audio/hau_m_231_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 107.98 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_303 | Mutane suna jin daɗin rayuwa idan ana taimaka wa marasa galihu. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_303.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.96 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_010 | Basira takan karya kumallo da dafa-duka domin tana riƙe mata ciki sosai | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_432 | Gobe zan je unguwa ziyara, wa zai rakani a cikinku? | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_432.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_412 | Idan ana son warware saɓani, dole ne a saurari ɓangarorin biyu da kyau. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_412.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_437 | Kuma tun da yanzu mun gane, sai mu ware kawai. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_437.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.494 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_378 | Ni da abokina Uba muna fara yin tsalle-tsalle da guje-guje don mu tsinka jini. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_378.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_519 | Duk da ƙarancin abin da nake samu, ina ajiye wani abu daga ciki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_519.flac | female | 60+ | Primary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_332 | Atamfar nan 'yar Ingila idan ka saya, da ƙamshinta take mutuwa | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_332.flac | male | 30-45 | Primary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_145 | hau_m_145_he_spontaneous_016 | Muhimmancin tsarawa a cikin ilimin yara, shi ne cewa tsare-tsare su ne mabuɗin don samar da ilmantarwa mai tasiri, mai ban sha’awa da ci gaba. Manufarta ita ce tabbatar da cewa duk yara sun ji daɗin ingantaccen tsarin karatu. Suna buƙatar zama masu kula da koyo na yara. Taimaka muku haɓakawa da wadatar da mafi kyawun d... | audio/hau_m_145_he_spontaneous_016.flac | male | 30-45 | Primary | 122.82 | hausa | 40 | HE | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_275 | Ragon sunan nan wani ƙosashen rago ne ƙato mai ƙaho | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_275.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_320 | Jafaru yakan ba wa 'yarsa labarin yadda suka yi ɗalibta a Maiduguri | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_320.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1024 | hau_m_1024_ag_spontaneous_016 | [um] Wannan kamar yadda muke gani a jikin wannan hoto cewa ga wani abu nan baƙi sanye da ratsin fari a jikin shi, da kuma wata na'ura [cs] area [cs] ake ce mata [?] Toh, ita dai wannan na'ura idan muka duba da kyau, muka kalle ta mukai la'akari da yanayin zubun ta, za mu fahimci cewa wannan na'ura ce ta rediyo, amman m... | audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_016.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.6 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1012 | hau_f_1012_he_spontaneous_005 | akwai wasu tabbatattun hanyoyi na al'adu ko aƙidu na byu wanda za'a iye domin ganin an tsaga kiwon lafiya koko kualada kiwon lafiya na jikin ɗan'Adam da sauran [?] akwai za'a iya samun tabbatattun wayannan ayyuka ay
hanyoyi koko tabbatattun hanyoyi ko akidu ko al'adu naa tsarin akidu na tsaga ina za'a fara inganta kul... | audio/hau_f_1012_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 151.08 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_009 | dabarun shayarwa akwai dabaru ko hanyoyin da ake bi domin shayarwa, tsayawar jiki mai kyau, zama ko kwanciya a haŋkali, ki tabbatar in a kwanke, kina dogare da bayanki sannan ki ɗauki jaririn yadda kan shi ze kasance kusa da nonon. Taimaka wa jariri wajen kama nonon, ki tabbatar wa cewa jaririn ya kama dukka kan nonon ... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Primary | 95.25 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1572 | hau_f_1572_he_spontaneous_014 | gudanar da sharan asibiti cikin tsabta yanada mutukan mahimmanci wajen kare lafiya da hana yaɗuwan cututtuka da ake iya kamuwa dasu a asibiti ga wasu mahimman matakai da ake bukata akiyaye farko raba shara bisa nau'in sharan likitanci ya kamata araba shi tun tun daga tushe akwai sharar dake da haɗari kamar jini allura ... | audio/hau_f_1572_he_spontaneous_014.flac | female | 60+ | Tertiary | 152.16 | hausa | 40 | HE | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_393 | A bikin Kalankuwa, ana yin raye-raye da waƙoƙi na gargajiya. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_393.flac | female | 15-29 | Primary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_023 | Babu abinci ga ragon mutum. Shirye-shiryen noma yanda ake yi yayin shirye-shiryen noma ya danganta idan akwai noma na damuna akwai noman rani. Idan noman damuna ne da farko akwai abin da ake kira sassabe, shi ne zaka je ka sare kargo, basabara, da wasu datti na cikin gona sai ka share shi, shi ake kira sharar gona, sai... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_023.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.02 | hausa | 40 | AG |
End of preview. Expand in Data Studio
AfricanVoices Hausa -- Train Split
Hausa speech dataset from AfricanVoices.io.
Usage
from datasets import load_dataset
ds = load_dataset("suleiman2003/afri-temp-data5", split="train")
print(ds[0])
# {'audio': Audio(...), 'transcript': '...', 'gender': '...', ...}
Structure
Each batch is in its own subdirectory under train/:
train/
batch_1/
*.flac + metadata.csv
batch_2/
*.flac + metadata.csv
...
Audio files are FLAC format. Metadata includes: transcript, speaker_id, gender, age_group, education, duration, language, snr, domain.
- Downloads last month
- 274