audio
audioduration (s)
2.95
550
speaker_id
stringclasses
428 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
34
4.55k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
2.95
550
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_110
Yin kasafi yana taimakawa wajen gujewa ɓatar da kuɗi kan abubuwan da ba su da amfani.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_110.flac
female
60+
Primary
9.074
hausa
40
EV
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_054
Riga kafi riga kafi, riga kafi hanya ce da ake amfani wajen magance cututtuka da ake farbabar kada mutane su kamu da shi a duk lokacin da aka samu rahoton ɓillan waɗansu cutuutka a cikin al`umma akan yi ƙukari a samar da riga kafi da zai ba da kariya wa al`umma wajen kiyayewa domin ganin ba su harbu da waɗannan cututtu...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_054.flac
male
30-45
Primary
97.77
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_328
Auren da haihuwar yara na daga cikin manyan matakai a rayuwa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_328.flac
male
15-29
Tertiary
5.974
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_055
Haladu ba shi da almubazzaranci, don haka ko da wani abu ya taso masa, ba ya shan wahala
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_055.flac
female
46-60
Tertiary
8.854
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_293
A nan, sababbin masu bincike, za su ƙaru sosai daga ilimin manyan malamai.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_293.flac
female
46-60
Secondary
8.914
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_186
Shi ma miji ya kula da buƙatu da abubuwan da matarsa take buƙata.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_186.flac
female
60+
Primary
8.434
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_150
Na koyi cewa rashin haƙuri da yanayin wasu yana iya jawo rashin jin daɗi.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_150.flac
female
30-45
Primary
8.794
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_299
Zai fi kyau idan matasa sun fahimci cewa ilimi ba ya da iyaka a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_299.flac
male
30-45
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_250
Ba a taɓa tsayawa da koyarwa sai dai mutum ya ƙi zuwa ya koya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_250.flac
female
15-29
Secondary
5.874
hausa
40
EV
hau_f_1217
hau_f_1217_ag_spontaneous_020
Tsarin aure da tsanya kwai a cikin kakanin wasa ya na faruwa ta hanyoyi na musamman matar wasa ta na samun matan wasa tsannan ta na yin haɗewa da su bayan wannan ta na saka kawuna ta na tsaka kwanuka a cikin wasu wurare da su ka dace domin samin tariya ga kwanukan. A cikin kakanin wasa matar ta na sanya kwanukan a ciki...
audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_020.flac
female
46-60
Tertiary
151.44
hausa
40
AG
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_265
Ka sayi kaya daga masu sayarwa na gida don tallafa wa tattalin arzikinsu.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_265.flac
male
46-60
Primary
8.914
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_024
Na ji daɗin walimar da maƙwabcina Malam Rabe mai aya
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_024.flac
female
15-29
Primary
5.054
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_208
Bala ka kula da ƙofar shugowa, kai kuma Mati ka kula da shukoki.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_208.flac
male
30-45
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
hau_f_154
hau_f_154_he_spontaneous_017
Kina tsammanin haihuwa, wannan shiri ne ga mace mai juna biyu a karo na farko. Sanin alamomin naƙudazai iya taimaka miki game da shiri domin haihuwa. Ga alamomi guda biyar da ke nuna cewa naƙuda ya kusa. Alama ta farko, tumbin za ta koma gab da cinyanki, tafiya ma zai zama da ƙyar. Alama ta biyu, ciwon mara akai akai. ...
audio/hau_f_154_he_spontaneous_017.flac
female
30-45
Tertiary
131.34
hausa
40
HE
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_392
Sau da yawa za ka ga mutum yana neman taimako alhalin ba ya cikin halin da sai ya nemi taimakon.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_392.flac
female
15-29
Secondary
8.994
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_032
Yana da kyau mutum ya kasance mai kula da lafiyarsa da tsaron kansa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_032.flac
female
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_376
Mun yanke shawarar rage tafiya don kula da tsohuwar da ke zaune da mu.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_376.flac
female
60+
Primary
7.474
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_588
Ku dinga zuwa duba abokai wataƙila ba za su rasa 'yan matsaloli ba
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_588.flac
male
30-45
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
hau_f_969
hau_f_969_ag_spontaneous_025
Assalamu alaikum zan yi magana ne akan haɗin kai da 'yan uwana suke bani da makwafta akan kayan lambu wai shin menene kayan lambun nan? kayan lambu shi ne da yake bada sinadarai kala-kala da muke cin shi a gaskiya haƙiƙa yana haɗamu zamun zamunci me ƙarfi 'yan uwana da makwafta tunda idan zamu tafi ciro su tare muke zu...
audio/hau_f_969_ag_spontaneous_025.flac
female
46-60
Tertiary
153.24
hausa
40
AG
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_001
Kamar yadda muke gani na ɗauke da bayani akan hanyoyin da za a bi a nema taimakon gaggawa ce an yana da lalurar haɓo. Abu na farko da ya kamata a yi kamar yadda yake a cikin bidiyo, shi ne a saka mutum ya zauna idan ya kasance a tsaye sannan kuma a sa kan shi ya kalli ƙasa domin kauce wa haɗiyar wannan jini dake fitowa...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_001.flac
male
15-29
Secondary
94.04
hausa
40
HE
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_187
Amma su kuwa yara 'yan gayu irin kai ya ci kuɗi ɗin nan, suna da ban mamaki.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_187.flac
female
46-60
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_528
Idan mutum ya fuskanci damuwa, tattaunawa da wanda zai fahimce shi yana rage nauyin zuciya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_528.flac
male
15-29
Secondary
7.454
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_432
Idan mutum yana da mutunci, yana samun girmamawa a wurin aiki.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_432.flac
male
30-45
Secondary
7.294
hausa
40
EV
hau_m_226
hau_m_226_ev_spontaneous_001
Shanyar kaya a waje waɗannan kaya da muke gani an shanya, kaya ne mafi yawanci waɗanda aka tsaftace su aka wanke su. Wanda bayan an wanke da amfani da sabulu da kuma omo. Za'a wanke su, bayan an wanke sun fita za'a sa tsaftataccen ruwa sai a ɗauraye su. Bayan an ɗauraye kayan sai kuma a matse su. Bayan an matse su an t...
audio/hau_m_226_ev_spontaneous_001.flac
male
15-29
Tertiary
153.06
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_171
Mutane da yawa na kallon jami’an tsaro a matsayin masu kare rayuka, amma wasu na jin tsoronsu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_171.flac
female
15-29
Tertiary
7.8
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_460
Idan an tsara jadawalin da kyau, aikin gida ba zai zama abin gajiya ba.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_460.flac
male
46-60
Primary
9.794
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_311
Shan hantsi yana sa mutum jin ƙarfin jiki da nutsuwa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_311.flac
male
60+
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_376
An zaɓe ni a matsayin shugaban matasa na jihar Kano, a karo na biyu.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_376.flac
male
15-29
Tertiary
5.574
hausa
40
EV
hau_m_605
hau_m_605_he_spontaneous_044
Cutar ebola cuta ce da ta samo asali daga dabbobi kaman tsuntaye da sauran ƙananun namomin daji, da suka yaɗata a cikin al'umma. Kuma koda an kashe su suna ɗauke da wannan cutar. Cutar ta samo asali ne daga ƙasashen Liberiya, sirliyon, gini, a shekara ta alif ɗari tara da saba’in da huɗu (1974). Wannan cuta dabbobi ne ...
audio/hau_m_605_he_spontaneous_044.flac
male
30-45
Tertiary
92
hausa
40
HE
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_175
Ina cire na'urori daga soket idan ba a amfani da su domin kauce wa shan jan lantarki ba tare da amfani ba.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_175.flac
female
46-60
Secondary
12.714
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_053
Irin waɗannan suna buƙatar a ilmantar da su game da Soshiyal Midiya wato dandalin sada zumunta na zamani
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_053.flac
male
30-45
Tertiary
8.054
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_342
Lokacin da ku ke tattaunawa, yana da kyau ka fahimci ra’ayin wanda kake magana da shi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_342.flac
female
46-60
Primary
6.554
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_518
Da ya fahimci ba zai iya tashi da kansa ba, sai ya saka alam
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_518.flac
female
46-60
Tertiary
4.934
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_531
Tanadin kuɗi yana taimakawa wajen rage dogaro da wasu idan an shiga halin tsaka mai wuya.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_531.flac
male
15-29
Primary
8.214
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_020
Naƙuda ta taso wa mai juna-biyu gadan-gadan ana dakon karɓar haihuwa a kowane lokaci.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_020.flac
male
46-60
Tertiary
8.434
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_152
Malam Musa ya tashi da asuba don shuka wake a gonarsa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_152.flac
male
46-59
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_122
Yana da kyau a saurari wanda ke cikin damuwa don rage masa raɗaɗi.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_122.flac
female
15-29
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_414
Gwamnati na iya taimaka wa masu ƙananan kasuwanci ta hanyar rage haraji da bayar da tallafi.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_414.flac
female
60+
Primary
8.354
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_039
Yadda ake haɗin cincin, da farko za ka samu fulaawanka, ka samu suganka ka samu butter ka samu farar foda za ka samu babbar mazubi, bayan ka samo babban mazubi za ka zubasu a wuri ɗaya, in ka zubaa su a wuri ɗaya za ka kawo fulaawarka ka zuba ka kawo ƙwai ka zuba ka kawo wannan butter naa ka ka zuba da wannan farin hod...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_039.flac
male
15-29
Primary
80.24
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_449
Hawan keke ya taimaka min wajen ƙarfafa jikina da haƙuri sosai.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_449.flac
male
46-60
Secondary
7.494
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_472
Mutum na iya yin aiki da rana ya kuma shiga makarantar dare.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_472.flac
female
30-45
Secondary
5.233
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_023
Ina jin ai aikin gayya za a yi, kowa ma zai zo.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_023.flac
male
30-45
Secondary
6.294
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_064
Ku zo ku fara shirin tafiya Islamiyya, kar fa ku makara.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_064.flac
female
30-45
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_049
Yana da kyau a sami daidaito tsakanin al’adar iyali da burin rayuwar mutum.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_049.flac
male
15-29
Tertiary
8.634
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_446
Wasu lokuta bambancin matsayi yana kawo rashin fahimta, amma muna tattaunawa domin samun maslaha.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_446.flac
female
30-45
Secondary
8.474
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_552
Idan aka koya wa dabba dabaru, tana ƙara fahimta da nutsuwa ga mai ita.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_552.flac
female
60+
Primary
7.634
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_420
Ina yin aiki ina sauraren waƙa abin gwanin daɗi wallahi
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_420.flac
male
46-60
Primary
7.074
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_378
Kiɗan fiyano na gargajiya shi ne na fi so saboda yana kwantar min da hankali kuma yana ƙarfafa tunanina.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_378.flac
female
46-60
Secondary
9.314
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_476
Na koya cewa dole ne mutum ya girmama iyakokin kansa domin samun kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_476.flac
female
15-29
Tertiary
11.934
hausa
40
EV
hau_m_1137
hau_m_1137_he_spontaneous_011
Hanyoyin taimakawa jarirai masu matsalar cuta ko matsalar bakin jiki latsa nono da inganci idan jariri yana da matsala matsalar cuta ko amfani da bakin jiki yadda ya kamata akwai wasu dabaru da za'a iya amfani dasu don taimaka masa ya latsa nono da kyau Dabara na ɗaya shine ake abinda turanci su ke ce "gplat technic" h...
audio/hau_m_1137_he_spontaneous_011.flac
male
30-45
Tertiary
208.44
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_525
A wasu lokutan baƙi ƴan ƙasashen waje suna zuwa su shaida irin biki na daban.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_525.flac
female
46-60
Secondary
7.714
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_064
Iyaye da dama suna sa ran cewa ‘ya‘yansu zasu zaɓi sana’a mai tsayayyen albashi.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_064.flac
male
15-29
Tertiary
9.874
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_083
Sadiya ta fahimci cewa nadama kaɗai ba ta isa gyaran kuskure ba.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_083.flac
female
15-29
Secondary
4.994
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_049
Yawan kallon rayuwar wasu a kan intanet na iya rage gamsuwa da rayuwarka.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_049.flac
female
30-45
Tertiary
9.154
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_512
Hafsatu takan fara zikirin safe kafin ta shiga sauran ayyukan gida
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_512.flac
male
30-45
Tertiary
5.414
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_484
Ko ajiyar kuɗi aka bawa mutum, ya kan ɗan ji wani daɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_484.flac
female
30-45
Tertiary
5.454
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_503
Kowa yana yabon irin yadda kake gudanar da aikinka cikin girmama na gaba.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_503.flac
female
60+
Primary
6.834
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_061
Ka zaɓi ƙungiyoyin da za ka ji daɗin kasancewa tare da su.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_061.flac
male
46-60
Primary
9.074
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_355
Muna gayyato maƙotanmu da suke yin wasu addinai cin abinci a ranar Sallah.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_355.flac
male
30-45
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_211
Taimakawa maƙwabta na ƙarfafa zumunci da kyakkyawar hulɗa cikin al'umma.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_211.flac
male
46-60
Secondary
6.794
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_556
Binta tana mayar da hanakali a kan aikinta, ba ta shiga harkar kowa
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_556.flac
male
46-60
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_037
To in aka zo magana na yanda zakaga um wannan adadin ƙasa ko kuma ince yaya wani ƙasa ake amfani da shi wurin shukan ayaba zakaga ba wani wahala yake dashi ba,duk da dai zakaga ƙasa ta karkasu ɓarayi daban-daban,wanda zaka ga mutane a kowanne shuka ko ince misali kowanne kowanne iri, ko kuma kowanne manomi yasan a inda...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_037.flac
male
46-60
Tertiary
154.98
hausa
40
AG
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_070
Ango da amarya sun shirya zuwa gidajen 'yan uwa da abokai.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_070.flac
male
30-45
Tertiary
5.294
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_571
Su Zainab sun je wa Jamila barkar haihuwar ɗan da ta haifa
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_571.flac
male
30-45
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_127
Rashin dogaro da kai na iya haifar da wahala a gaba idan iyaye suka daina tallafawa
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_127.flac
male
15-29
Tertiary
11.194
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_132
A dinga nutsuwa a yayin da ake gudanar da al'amura.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_132.flac
male
30-45
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_022
Barkanmu da warhaka, yau zamu tattauna ne kan mahimmanci duba lafiya akai-akai. Duba lafiya akai-akai shi ne ziyartar likita ko asibiti don duba lafiyar jiki da tunani a lokuta-lokuta, ko da kuwa ba a ji zafi ba ko kuma rashin lafiya .Mahimmancin duba lafiya akai-akai ya ƙunshi, duba lafiya akai-akai yana taimakawa waj...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_022.flac
female
30-45
Primary
102.7
hausa
40
HE
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_126
Mutane sukan fuskanci matsaloli wajen neman rance saboda ƙarancin damarsu ta biyan kuɗin.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_126.flac
female
15-29
Tertiary
10.194
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_599
Bambancinku kar ya zama babbar matsalar da za ta raba kanku.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_599.flac
female
30-45
Primary
6.994
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_078
Da ma ina da gami, a motar gida mutum ya fi sakata ya wala.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_078.flac
male
15-29
Tertiary
5.153
hausa
40
EV
hau_m_1304
hau_m_1304_ag_spontaneous_028
[um] ma'anar abubuwan da ake amfani dasu wajen kiran ruwan sama a gaskiya a al'ada [um] kowa da yanayin al'adansu kamar a gaskiya a al'adan musulunci kaga ma'anar abubuwan da ake amfani dasu a al'ada na musulunci shine ana ma'anarshi shine ana roƙon ubangijin da ya halicci kowa Allah da ya halicce mu ya halicce mu ya h...
audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_028.flac
male
60+
Tertiary
169.74
hausa
40
AG
hau_m_229
hau_m_229_he_spontaneous_026
.Distance tolerance facilities , wato tazarar da mutum yakan shanye kafin samun cibiyar lafiya mafi kusa wannan tazara da ke tsakanin mutum da zuwa cibiyar lafiya tana taka rawa ga samun cikakkiyar kula da lafiya domin waɗanda suke da nisa tsakaninsu da cibiyar lafiya take akwai nisa da yawa akwai tazara da yawa yakan ...
audio/hau_m_229_he_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
91.22
hausa
40
HE
hau_m_571
hau_m_571_he_spontaneous_026
A yayin da gobara ta tashi a hotel ma’aikacin gidan yana taka muhimmiyan rawa wajen tabbatar da aminci na baƙi da ma’aikata. Ga wasu muhimman ayyuka ga ma’aikacin gida wanda zai iya yi na ɗaya gargaɗin ma’aikaci wato idan ma’aikacin gida ya gano gobara to ya gaggauta sanar da sauran ma’aikatan da kuma baƙi da kuma tawa...
audio/hau_m_571_he_spontaneous_026.flac
male
30-45
Tertiary
115.5
hausa
40
HE
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_025
Kawar da malaria yana nufin ƙoƙarin kawar da cutar malaria gaba ɗaya daga duniya ko wata ƙasa wannan yana haɗe da matakai na musamman don daƙile yaɗuwar cutar wanda aka fi samu ta hanyar cizon sauro, a cikin wannan shirin zamu yi bayani akan yadda hanyoyi da ake bi domin a kawar da cutar gabaki ɗaya, na ɗaya amfani da ...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_025.flac
female
15-29
Secondary
123.24
hausa
40
HE
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_543
Misali, a wajen tsara rayuwa, dole mutum ya lura da abin da yake so ya zama.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_543.flac
female
46-60
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_004
Wannan kuma kamar yadda muke gani shi kuma yanda ake yin aiki ne wajan fitar da manja daga jikin kwakwa na manja bayan an girbe ta daga jikin, an yi wannan aiki nata wanda ake ɓaɓɓare ta daga jikin ƙwansanta. To bayan an zo an yi hakan za a samu turmi, a samu wanda ya san aikin, in aka samu turmi za a zo a zuba wa'inna...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
93.74
hausa
40
AG
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_014
Ɗan tsibbun ya ce sai an yanka baƙar akuya sannan aikin zai yiwu .
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_014.flac
female
15-29
Tertiary
5.34
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_163
Ina samun kaina cikin nishaɗi da nutsuwa a duk lokacin da na ji sauƙar ruwan sama a jikina, hakan yana sani farin ciki.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_163.flac
male
60+
Tertiary
16.974
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_022
Wani pasto kan fake da yiwa mata addu'a ta musamman, don samun na goro.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_022.flac
female
15-29
Tertiary
6.94
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_393
A lokacin sallah, mukan yanka rago tare da maƙwabta don ƙarfafa zumunci.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_393.flac
male
15-29
Secondary
7.814
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_270
Al'adar Hausawan ƙasar Ghana daban take da ta Hausawan Najeriya.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_270.flac
male
15-29
Tertiary
5.534
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_341
Gujewa shigo da bayanan sirri a shafukan da ba su da aminci yana rage hatsari.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_341.flac
male
15-29
Secondary
5.614
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_480
Kula da lafiyar tunani yana taimakawa wajen inganta dangantakar mutane.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_480.flac
male
60+
Tertiary
5.914
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_137
A ce wai a haɗa baki da soja a yi satar mutane a garin
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_137.flac
female
15-29
Tertiary
5.2
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_146
Idan mutum bai kula da kansa fa ba, to ba wanda zai yi masa
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_146.flac
female
15-29
Secondary
5.914
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_126
A nan gaba, Raliya za ta koyi yadda za ta jure rashin tabbas.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_126.flac
male
60+
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_505
Na koyi abubuwa da yawa daga abokan zamanmu na kudanci.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_505.flac
female
15-29
Secondary
5.434
hausa
40
EV
hau_m_1025
hau_m_1025_ag_spontaneous_016
[?] Ƙalubale da manoma a najeriya suke fuskanta wajan kafa tsarin yin takin zamani da yadda zasu magance su [?] [um] manoma a najeriya suna fuskantan ƙalubale daban-daban yayin kafa tsarin yin takin zamani waɗannan matsalolin suna hana yin suna su yin taki cikin sauri ko samun ingattaccen taki amma akwai hanyoyin da za...
audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_016.flac
male
46-60
Tertiary
153.18
hausa
40
AG
hau_m_1507
hau_m_1507_he_spontaneous_006
Mene ne tsarin iyali wanda aka fi sani da wato family planning? Wata hanya da ma'aurata ke amfani da ita domin tsara yawan ƴaƴansu lokaci da za su haifi yara da kuma tazarar haihuwa tsakaninsu. Hanya ce da ke bai wa iyaye ikon yanke shawarar yadda rayuwarsu za ta kasance. Musamman dangane da haihuwa da kulawa da lafiya...
audio/hau_m_1507_he_spontaneous_006.flac
male
46-60
Tertiary
211.8
hausa
40
HE
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_330
Takan yi maganin mai kawo mata gulma ta hanyar kunyata shi ko kunyata ta.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_330.flac
female
60+
Primary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_141
Malaman makarantar sun biyawa ɗalibin da ya fi hazaƙa kuɗin jarabawa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_141.flac
female
15-29
Tertiary
6.214
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_027
Duba da yadda cikinki ya tsufa, ki rage damuwa da tunani
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_027.flac
female
60+
Primary
6.294
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_415
A wasu al’adu, ana fesa turare da sanya wa jariri hatsi domin yi masa albarka.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_415.flac
female
30-45
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_347
Na shaidi matata kan haƙuri da abinda Allah ya yassare mana.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_347.flac
male
30-45
Tertiary
8.44
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_380
Kowacce shekara muna yin jadawalin abinci na musamman da za'a dafa a lokacin bukukuwa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_380.flac
male
15-29
Secondary
9.374
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_274
Zan tabbatar da cewa yau na yi wani abu mai amfani da zai amfanar da rayuwata.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_274.flac
female
15-29
Tertiary
5.633
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_117
Tun safe Rabi take a banki, har yanzu kuma layi bai zo kanta ba
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_117.flac
male
30-45
Primary
6.034
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_125
Ai wannan abin da ya faru darasi ne har rayuwa
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_125.flac
male
30-45
Tertiary
4.034
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_340
Amfani da kalmar sirri mai ƙarfi yana hana satar asusun intanet.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_340.flac
male
15-29
Secondary
5.174
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_258
Amfani da wutar lantarki mai arha na rage kuɗaɗen biyan sabis.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_258.flac
female
15-29
Tertiary
7.794
hausa
40
EV