text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
hahahahaha wllh rahma kinban dariya sosai naga alama kina cikin farunciki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh kada sufara haka....akwae matsala babba 😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya sauka Suma sun sauka 🤫 Tau yage Neman su👀👀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tabbatar da alkhairy ya nuna mana na yan baya🤩🤩🤩
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman Saboda 'yan sanda muke sawa 🥵🥵🙄🙄 a 9ja•
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
freedom radio idan kunason muci gaba da bibiyarku ku daina cigaba da kawo mana irin wadannan maganganun na shifcin gizo saboda mungaji da jinsu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hakadai zaayi tayi mudai allah shine yake karemu kawai ya allah kacigaba da zama gatanmu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ina zuwa.... Ita butar dake kusa dashi wa yake amfani da ita?🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baka ji mai gidanka yace mayan mulki baya mulki ba toh ai da kai yake😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm! Indai azumine saikinyi, Mai tsoron azumi kawai😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ina goyon bayan jaridar @user domin babu banbanci tsakanin mulkin Buhari da mulkin Soja wallahi, ta kowane fanni matsaloli ne, duba da irin yadda ake yiwa talakka mulkin mallaka, Babu wani Abu na cigaba ga talaka a Nigeria😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
inna lillahi wainna ilaihi rajiun ya gafartamusu mu kuma allah ya bamu kyakkyawon karshe
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai """"""""""""""""Hambarar Da Gwamnatinsa"""""""""""""""" 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasade ba irin bakinku daya ba🏃🏃🏃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Addu'a da kulawa sune abin kulawa a'wannan lokacin. Hummm😭 akwai matsala, muna da yakinin Allah zai bamu mafita albarkan al-qur'ani.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user amma da ba sun ce sun kashe shi ba,😐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
da zasu iya dawowa da sunzo sun kara kwato mu wlh ko kuma su maida mu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu ma masoya mun kasa bacci nextlevel idon mu biyu zaa shigeta insha allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Walhhy kuwa Allah dai ya bamu adalin shugaba mai adalci Amiiin🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabar wawawawiya da bashi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai mun ci mun rage i feel pity for you yan kaduna
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tom za'a tsaya da yin jarrabawar kenan🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki. 😭 Allah ya basu lafiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya na jinji nawa wain nan mata bisa ga wannan namijin kokari dasu kayi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tueh, an dai zo karshen """"""""""""""""Ka taba ganin matar shugaban kasa ta haihu""""""""""""""""😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kura tasan gidan da akechin moshe😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wllh Gaskiya dayace Mulkin Nigeria ya gagari Buhari Domin Babu fannin da aka samu ci gaba a Nigeria idan ka dubi matsalar tsaro da matsalar harkokin Yau da kullum, Tsadar Rayuwa Ga Rashin Wutar Lantarki, Ga Matsalar Kidnapping, Ga Matsalar Rashin Aikinyi🤔 Kai Wllh Ya Gazaaa😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yinwa da kuma talauci
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm yanzu kuma sai ace yaci banza pha ko
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmmm gsky kam
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Taska kasan komai😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
la aiii katonoh asirin ta tunda ka nuna hannatu kam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki baiwar Allah, amincin Allah ya qara tabbata agare ki ❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmm lallai kaima cuta ne mai zaman kanta lallai wanda kake dubawa an shiga hakkin su
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🥰🙇‍♀️✊allah ya sakamuku da alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya yi mana jagora
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ita kullum government din idan banda jahilci babu abinda ta iya...tana daya daga cikin wadda ta haddasa kibi lanci a tsakanin yara..idan bada banada hauka ai baku da bakin magana ga al’umma 😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user muje zuwa mahaukaci ya hau kura😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai nama a ciki. 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji kansu da rahma... muda muke kan hanya Allah ka sauke mu lafiya🥺🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ita kullum government din idan banda jahilci babu abinda ta iyatana daya daga cikin wadda ta haddasa kibi lanci a tsakanin yaraidan bada banada hauka ai baku da bakin magana ga alumma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user True talk jaruma💯💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user I don't know your take on this but seriously shigan nan yafi maki kyau 🤩
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yayin da taken nan sun kasance, tabbas, tuno da ambaton siffanta talauci a sauƙaƙe, masu haɗa shirin basuyi amincewa na rashin gaskiya ba na abinda ya wuce na sinima ba. Muryar su tasu ce; Kamarar tana tafiya lokacina da ya kamata, amma tana tsaye a guri ɗaya lokuta dayawa, da ke barin mafi kyawun jerin 'yan wasa su gi...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Akwae match today 😨😨😵😵👊👊👊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sunshi durun uwar su ️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zamu Kai kukan mu wajin wanda bai bacci wanda kullu yana jinmu bai bukatar wane yagama halinda muke ci Allah kinan 🙏🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sannu da hukunci Valencia jama'a suna ta godia🤝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu fa se yace ta dampare shi ko🤔😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwara duk a kamasu ma. Lokatan da suka ringa kashe Hausawa a Abia da sauran state akwai wanda yayi magana. Gwamma duk a kashe su a chan SA din. Kwanannan Wike cewa yayi Rivers garin arna ne basa son kowa a garinsu. Akwai wanda yayi magana. Mtwss😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai ayi hatara 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dai suna nan sun zuba mishi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mmm duniya labari yau da gobe sai allāh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahaha Haba @user me ake da irin wannan tashen? Tashen da babu riba sai faduwa a cikin sa 😭 ,suma da za’a duba zukatan su babu abunda za’a gani face tsabar danasani da nadama da kuma fatan inama hannun agogo zai koma baya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Eh, amma a kwallon kafa. Amma alamu sun nuna zai iya kai labari a fannin wasan dambe 🥊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi dama wai baida mata? Lallai anyi zabgegen banza🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya kuwa wannan zancen manoma ne suka fada 😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dadi na da gobe saurin zuwa😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiyar magana ceh ya fada Yan Nigeria 🇳🇬 fah idan muka sake sai anyi mana irin na Libiya Wallahi saboda Mantuwarmu da kuma biye social media
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk clubs dinda a duniya suna bukatar irin ramos
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan guy din asalin makaryaci ne 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mata zasu mure mazan da Basu son zaman gida yara zasu saba da Dad 😆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂wayyo ga Dan talaka ba? Ko baba? Amma masu samun ai huce fa? Kuma sai sun zaba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau da gaske. . Mai yiwuwa wannan shine mafi kyawun shirin Najeriya da na taɓa gani. Tabbas ajin sama na kayan hasken ka na Nollywood na yau da kullun. 'Yan cikin wasa da fulotin an bunƙasa su dakyau kuma da gaske. Noah da Dominic sunyi girma sosai a cikin wasan kwaikwayon su.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wajerod, koba wajerod ba..? Nabi shi wajerod din da gudu....😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user WATA SHARI’AR SAI DAI A LAHIRA. B komai Idon kaima t ritsa d yan uwanka lokacin zaka ji abinda sauran Talakawa suke ji a ransu 😭 😭 😭 😭.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"""""""""""""Amso shin Takaddunku"""""""""""""""" Very education indeed👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 ai seyeyi zango a zarai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lukin so masha Allah 👌🏻.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah 🎉 Allah yayi jagora 🙏fati
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
congrats for having it but kar wata tafi wata danawa fa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Babban club ba 💯🔥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunda aka samu wani beran 🐀 ya sace mun littafin magana jari na muna Primary school shi kenan ya mun delete all duk na manta labaran
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe kece kika jawo Mana Draw😊😊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ae daman Black man is more better and active than white man. A fanni daban daban yawanci Bakaken fata sune Jagaban, dukda nii brown neh da launin fari farii😂😂 Amma Black people are goooddddddddds😂🤣😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
suwa zaayi wa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da muyi keawar """"""""""""""""Dan tsohuwa"""""""""""""""" wlh gara nigeria ta shiga irin halinda Libya 🇱🇾 ta shiga
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tsarin ne haka 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
an sace mai waya an an shi mashi kudi sai ansar layin waya yayi wahala a hannun wanda yayi register nin kawai dai za a bamu wahala ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kut yna ruwa kusa kada
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya wannan bakin yana axumi kuwa?😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tofa yau akeyinta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dukda ƙasa da sassan gamsarwan Ayinla, shirin, aiki ne mafi kyau na fasaha, kuma ƙasa da aikin Lateef Adedimeji ba ya ɗaukewa daga gamsarwa gaba ɗaya da za'a iya samu.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😀wannan a dam zango né da kansa koko。。。????
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya ana tsiya a twitter
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu har lalacewar Greizmann takai haka.? 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai dan allah maiyasa ana zaune kalau zaku jawa mutane cecekuce wai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shiri ne mai tsananin gundira kuma marar kyau
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😂😂Shegiya ungulu da kan zabo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user saunawa xaku yiemana wannan tmbayar ne wae mts🥵🥵
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa naganin nasara ga club dinsa😇
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarkirayuwa kenanallah ya jikanshiya mishi rahamain namu tazo allah yasa mucika da imani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Best actress aunty na Rahama 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ji jakiii 🐴🐴 Ana Nan and kashe mana Yan'uwa Amma Kai kana maganar waqa banza kawai Idan suka qarar damu zanga uban da zai download din waqar Banzaye marassa amfani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarkiin sakwato mufa Baqaqe ne ba Farare kagane 🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂😂yaukuma India aka koma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya isa wlh 😭😭😭 Ana cikin yanayi matuka amman sukuwa babu tausayi d imani a Zukatansu .
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin farkon siffa mai matsaloli, amma ya nuna babbar yarjejeniya na alƙawari
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user 🤣hahahahaha ai last session ne messi ya daga rega. falalu ka saurari ranar laraba kayi kallo muciku mu daga kofe😜😜🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ya nuna alamun #Ganduje ya haukace saboda mugun son mulki, Shiyi iya kokarin sa insha Allah it's finally, Domin ko babu komai suma sunci banza😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train