text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user @user Alhamdulillah, Masha Allah, muna mika godiya ga yan uwa da Abokan arziki, wanda suka taimaka akan wannan al-amari da ya faru. Allah ya saka da alkhairi, Allah yabar zumunci 🙏❤️ https://t.co/gRO9HYNYwZ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta yaya za mu sani🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kune kuke diba kuke raina mana hankali kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nifa haushinki nakeji wallahi, in Naga hotonki Sai naji Raina yabace wallahi😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da dai yafi 😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk da anhana su shigowa kano din️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kurunkus,azo gurin bahaushe yace girma ya fadi wai rakumi ya shanye ruwan 'yan tsaki🤕🤕 Dan Allah BBc ku goge wannan labarin tun kafin Aljanu na su tashi😩😩🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wow kinyi kyau over my mesmerize talented rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsalle Daya ake Shiga Next Level amma Fitarsa Sai Bayan Shekara Hudu Cif - Cif 🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
. A rashin irin wannan cikakken kai farmaki, ka kuji soka ma lalitar aljihun ka a zuciya da wannan 'Dagger'.. . Tabbas ban bada shawarar shi ba | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 📃📃📃📃gashi nan na baka ama sai ka koma ABU kayi karatu tukun | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayoo ciki nah😀😀to fistararru arage fistara | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Locacin da inec tace atiku yaci✌ Sai atiku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saura nan Nigeria 🇳🇬 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai naje garin da ake noman ka bis 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi wainna ilaihi rajiuun kuɗi kamar riɗi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah 🙏 Allah gamu garika Allah yamana me kyau 😭🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nan da zuwa shekara mai zuwa da yarda Allah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
100% akan batun. yayi daidai sosai kuma anyi wasan dakyau. kowa ya bada sha'awa. Yasa mutum alfahari da Najeriya 👏👍😘 | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nawace a ragar Barcelona kuma 😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai nifa labarin coronar nan ya isheni🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya Rahama kinci lfy kinga yadda kike sake zama wata buleliya masha Allah and pls DM me with your number I have something to say 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh uban mai kukayi😂😂shegu barayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiyane Yanada kyau Gwamnati tadinga d'aukan mataki mai tsanani game da masu aikata fyade, Allah yashiryemu akan hanya madaidaiciya.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm lallai masu layya na cin nama😥😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shi ne .... Aaaaahahahahaha :) wannan wasa ne. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user ku jakai ne 🙄 Gaskiya Ku BBC Hausa Yan Isakan Mutane Ne Yanzu Sai Ku Rasa Wanda Zaku Dora Hoton Sa Sai Baban Mu Mtwsss | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Gaskiya to yakamata adaina sakin dam batareda an sanar da mutane ba sakamakon kada a Rasa rai plssss🙏🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh amma an gani a kasar mu niger 🇳🇪 🙏😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahah baba Me shinkafa balae ne🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁 haba manoma wannan tallafine dazai habbaka harkan noma daga central bank not buhari and wannan bashine mafi sauki dazaku iya karba don cimma nasarar ku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An matuƙar raina shi .... Kuma ya cancanci a gani ... . . "Namaste Wahala" shiri ne mai kyau .... Kuma ina mamakin dalilin da yasa yake da ƙimar paltry na 5.1 akan IMDB. . . . . Duk a cikin duka, shiri ne mai daɗi da ban sha'awa | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Anty Goman karshene fa Adaga mana kafa Why not u 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Happy Ramadan Kareem aunty rahama ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yashiga tsakaninmu da dukkan sharri Ya Allah🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wakar Abba gida gida ta Tijjani Gandu itace ya kamata tazo a ta farko saboda gaskiya a iya sanina babu wakar da ta fita shahara a 2019 saboda babba da yaro mace da na miji mutum da aljan kowa ya san wakar kuma ya iya ta😛😛😛 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kafi su gaskiya baba😃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Topahh🤔🤔 Kaga ra'ayi daban daban aduniya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaeee dis one is too much burgewa wallahi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anshiga masallaci knn😹😹 ato dae gani gawane ya'eshi........... 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su mutanen nan matsalar su kenan ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Damn .... mai matuƙar ban sha'awa | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ana iya shege a Nigerian 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen don nabiyyi rahamati 🙏🏼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Tou Ko Mu Shrya Mubiyo Ma A Tambayo Maka Daya. 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma ansaki sakamakon zabuka da suka shiryawa kansu 🧐🧐🧐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kae jamaa kuyiya bakin ku in bahaka ba kunaji kinagani ku zaku shiga utar ita bata shiga wlh allh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A aa..”amma munaso muje”👈🏻😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam Director wannan dan kawalin fa kamar na babar sumayya..kodai ajjiye mata shi tayi @user har sai da ta girma sannan ta bata.? Kai Amma wannan dan kawalin yasha ajiya...har tsahon shekaru ashirin (20) ana ajjiyewa sumayya shi 🤔 Anayi munajin dadi Director 😂😅🤣 https://t.co/NIhwPlOhxZ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user congratulations stardom har birnin sin😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya saka making da alkhairi Allah ya kare ki daga sherin duniya , Allah ya Baki abunda kk nema duni ya da lahira 🇳🇬👩🚀✌️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kanta da takema sata😂😂😂 abincin gabanta ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naganka director tsaf kana latsa jawwala😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sako dai ya isa kunnen mai shi😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai ya naimi wani zaifi mata because the Champion is no more champion 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user In sha Aallah na kano ma zamu lashe♥️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
s a w allah ya jaddada rahama ah qabarinki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dadina da Ayshat buhari tafi mijinta kishin Nigeria✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Tir'kashi Allah ya kyauta gaba Gaskiya ta zama qari 😥😥😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Baiyi rashin kyau sosai ba- amman rubutun da bada umarnin sun sha wahala gabaɗaya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Thank you @user ....kallon labarina yanxu na fara. #SecureNorth ✊🏻✊🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a amsa abincin kajin ayi ta hakuri | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan mutumin bayaji wlh 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi kukan da gudu 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wayyo allah ya gafarta masa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nakan tunashi in anbaci sunan annani gunda zai amsa da sallallahu alaihi wa alihi wasallam Nafisan film 🎦 dinsa mai suna bakin mulki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaduna - We have a ‘working’ Governor 🙌🏻 . Sai godiya Mai Tarin Yawa ...👏🏻🧚🏼♀️ #MyKaduna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Age with Grace ❤️ yarinya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Binta bula kinyi kyau 😘😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shegiya ƙaryayo mutumin daya gaza tsare jiharsa ta haihuwa ma har shine zai mana cika bakin cewa tsarammu zai zama daya daga cikin shika shikan imaninsa astagfirullah allah da ya wadaran naka ya lalace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
y azumin koda wuya ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tab...ALLAH YA KIYAYE HANYA WANDA ALLAH Y KADDARA RAYUWARSA ZE RAYU...👌👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ba wani abu haka mulki ya ke Allah ya ba shi ikon sauke nauyin da ya dauka amen 🙏🏿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A dinga yi don ALLAH ba sai wani bala'i yazo ba😎😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm wai hauka, Kamar Qasa Mai Mutum Sama da 200m ake maganar wai wannan shine jaririn farko? Wllh ba gaskiya bane shidai suka fada kawai🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Amshi rabo nai 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasanya alkhairi 🙏🏼 Allah yabashi ikon sauke nauyin da aka Dora masa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😀😀Natsuwarsa, Sanin Yakamatarsa, Sa,annan Tawakkalinsa. Wanda Muna Kyautata Zaton Shine Zeyi Nasara Akarshe. #Bm | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kullum aikin kenan ankashe mutane musaman a arewa amman duk manyan kasa duk sunyi shiru da kudu ne ake wannan rashin mutuncin da yanzu ananan ana cewa buhari ya safka daya adauki dan arewa baisan komai babu wani dan south da fito fili yace wannan kisan da akeyi bai da ceba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma fa gaskiya scriptwriters basu kyautawa Nasiru Dan Malam ba 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Power da aka bah presdo tayi yawa 😔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Marar kyau. . wasan yata ci gaba kamar bazai je ko ina bawasu lokutan. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allahu Akbar, Allah ya karbi aikinku Dama namu baki daya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shayi ne dattijuwa mai shekaru ta koma karatu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabayyanar dasu🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm Allah ya kawo ma mutan Lagos sauki wannan balla'in. 😭😭😭😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yana bada Aljannar sa ne ga wayan da sukeyi mishi biyayya da kyawawan ayyuka kuma batareda sun rageshi da komai ba.... Allah yashirye mu bakidaya.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Indae ba qin xuwan Namu xae Sanya a Kore mu nee Daga Najeriya ba ae Bamu xuwa 🤸🤸🤸🤸 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wan nan haukane bawan allah yanaso ya taimaki qasata amman allah yadauki rayuwarsa amman gashi yau banzaye suna cemai yasaci kudi to wlh kuda allah ga babban barawo nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂😂🤣🤣😂kina ruwa amma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmm inyaji haushi yace se bayan yagama mulki ma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan faa Africa ba makaryaci kamarsa 😂 😂 😂 Koh kun san labarin Club din kwallon da in aka sa mutum se ya tsufa baAyi mai passing ba??? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ay fa Kin ga haza😅 Allah ya kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Mantuwar me kuma? 😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ai shine beda hankali 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭😭😭 Subhanalillahi Muyi babban rashi a jihar Taraba. Allah ya jikanta da Rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Babban darakta Dan Allah ina zan sami Wakili? 😂🤣😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wata hauka se Africa 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai anyi abun kirki😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kaimu Lahadi lafiya Muna yiwa Allah biyayya Muna yiwa Shugaba da'a Salla till Sunday💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.