text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Sabida suna ganin suke da gwonatii a hannuu😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
san rai da kokarin daurewa marasa gaskiya gindi ne yasa twitter suka goge sakon shugaban kasa kuma wannan baze hana gwamnati bawa alummarta kulawa ba baba a goge mana su daga nigeria sannan acanza wa kasar suna
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Makofcin mai kada🐊 yasaya damisa🐆😄😄 https://t.co/oDk4zMZuoA
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dga baya kenan😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na kalla harna haddace😂😂😂💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji yan iska ko😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sannun ki da girman kai🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kudi maganin uwar yarinya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daman neman magana ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mun gaji fa for the past weeks films din da kuke saka wa have been on one cycle maimaitasu kawai kuke tayi mu kuma tsakani da allah mun gaji da kallon su️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Irin wannan dalilin rashin yanke hukunci akan muggan masu laifin cikin ƙasar nan ne yasa nake ji araina yanzu ko nawa gwamnati zata bayar a matsayin bashi ko makamancin sa wlh bazan biya ba, kuma duk wanda zaiji shawara ta shima bazai biya ba 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kyakkyawan shiri .... na dole a kalla ... Jiran zango na uku
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Mal Taska 😀😀😀 a gidan badamasi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga inda yaka mata ku mamaye nan zamfara katsina kaduna sokoto naija maidiguri
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za a cigaba da satan answer dai 😅😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Big Mumu You Go Think Say Me Na Elephant 😂 Baku Fahimceta Bane Da Kyau, Ita Abunda Take Nufi A Nan Shine First Love Dinta A Cikin Kallon Bollywood Films Actor
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jinjina ga zaƙaƙuran jami'an tsaronmu, duk da kasancewar sunada ƙarancin kayayyakin aiki amma hakan be karya musu gwiwa wajen cigaba da fatattakan ƴan ta'adda da barayin daji, Bravo, #AsanyaTakunkumi idan za'a fita 😷😷😷
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaihirrajiun allah ubangiji ya gafarta masa yasa ya huta sukuma ga duniyar nan muzuba mugani ko zasu dawwama a cikinta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama fah ba dasu akayi chefanen jaaaaar miya bah, meye nasu na tada jijiyar wuya. 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suna ragewa... Idan sun rage gaba daya follwrs sai suke budewa mutun wani acc... 😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan kuka maijawa uwarshi jifa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user tare zaku da uncle din naka ko 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba wannan ba fati shin kinci albarkacin mtn jiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya gwanin ban sha' awa👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to da ame ake daukar mu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
SHIRI MAI KYAU TAREDA MATSALOLI KAƊAN
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user ganye muka sha🌿😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
subhanallah allah yakaremu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kuma naga 3M a bakinsa,, kodai a chan indiyan ma milayan 3 zaike ci duk wuni 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kenan yan xu yana son abun yazama na gske 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yana amfani da zuciya ne Inkayi wannan abinne da nufin alkairi Mallam @user Allah ya taimake ka muna bayan ka dari bisa dari ✊🏿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni abinda ke kara bani mamaki anan shine....Ance wai namijine yayi recorded din bidiyon....How come she take off her clothes agaban namijin da ba maharramintaba sabo Allah.......? To be honest the guy leaked the clip was wrong 👎🏿 But her careless was 85% in the incident 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarkinmu Allah yakarawa rayuwa albarka king of the north 💪🏽🇳🇬🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah wadaran naka ya lalace wai karen dawa yaga na gida in va rashin kunya da qin allah ba guy din nan ya isa yayi maganar cin hanci to shi puska ma yaci gabadaya mtsssssw
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ni an mun, ya ke nan?😳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Abu ɗaya da nake so gameda shirin shine yanda aka faɗi labarin da yanda jaruman suka fassara shi. Marubutan, masu bada umarni masu cinematogography sun cancanci tafi don wannan ƙoƙarin.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
so yanxu dai mutu ba kenan yana nan da ransa ‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko a hoto bantaba ganin zaki mai girman wannan ba..😮
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
waimu a chuta zamu kare ne sekace kajin gidan gona
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sabida wajen saidashi ake haduwa da daddare bayan an dawo kasuwa a yi hira sey kuma a saya ayi tsara ba wa amarya idan zaa koma gida
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama shi Wanan shugaban yayi magana yace Idan yaci zabe zai kori baki gaba daya acikin kasar shi 🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah koh babyn nan kina tsula tsiyafa like that enjoy your time wollah 😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user The annoying thing shine actress din hausa films suna daukan kansu su wasu ne a kasar nan😈i hate that
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ganin kakaninsu muryar shedanta sunkajiya sai sunka aza wahayina ankayimusu don ahana haihuwa akauyen, shegantar banza da yohi.🙄🙄😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai mana kinfi kowa sanin yace ake gane su ai 😀😀😀 if you are ready just tell me zan baki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ta nema sulhu😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm ana dara ga dare yayi Wahala dey for who wey never no Nigerian politicians🧐🧐🧐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bbc kuma sauku dauko mana hoton bulalar Indonesia😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura na kasar nan ta yamma ga Chad 🇹🇩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai shi wannan mai sankon waye ne,,ni yauma na taba ganin hegen😂😂 da wani sanko nashi kamr single😂😂🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user kunji yar takara ta gaske😂😂a gayama bakama suna ya janye shima
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
inkaji tambura sai sarkihadari sa gabanka inda kakeso
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yayi masa rahama yakuma basu hakurin rashin sa 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user No Be Lie, Ba Karya 🔥🔥🔥🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na bi cin hanci da gudu 🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anyi Tsufan banza 😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai yaushe kuma zakuyo mana sabo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kakawo karshen wannan zalunci. Allah kakare musulunci da musulmai.😭😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hanya dayace asamar wa yan Nigeria aikin yi wanda zaihanasu sha, awar taba kayan wani👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya fito damu🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kundin tsarin son zuciyarka dai😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga nan Kabari dake Makabartar Al huda Huda ta kasar Iran. Mu gaskiya Ah zamaninmu wajajen 1885 babu wata hauragiya me sunan bautar ƙasa, Mu Allah kawai muka bautawa kuma haka muka koma garei. Madalla Ah futa lahiya🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Eh mana nagidana ana mugun tare😁💥💥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tushen arziki 💰 $🏦🏧
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 f***k shit yar minista gdan karya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hba tuzuru ne Ga idansa nan yanuna🤣🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tana yin amfani ne ? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma fah na taya shi murna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kullu nafsin za'ikatul maut dukkan mai rai mamaci ne Ubangiji Allah yaji kansa da rahama yasa ya huta.😪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
the previous one yafi kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ke me kikeyi haryanxu baki kwantaba ‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Manjo bbu mgn wlh 😂😂😂 ya qware wajan yin Allah wadae😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa mu dace, Allah ya tona asirin su 🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikan musa umaru yar'aduwa🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi yasane mudai bamayi😵😵
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
baabi kuma baza abi ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wato bakano harda dabbobi sai ya yaudara Gaba dai gaba dai kanawa, ko da me kazo an fika 😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmh me ya yi kuma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma mutun zaiyi test kafin order😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to yawale mayen jirgi ne zee saida jirgi toh a wanne zai riga fita yawo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayace Ku zaba BUHARI 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baza muyi maka fatan tsiya ba, neither baza muyi maka fatan alheri ba kuma😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rufe iyakoki Nigeria 🇳🇬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah yaƙara yi muna kariya daga azzalumai yakuma yi muna maganin su
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user koma meye ya faru kece bakida gaskiya, kin kulle kofa sannan kin mata bidiyo, Kinada manufa Wacce baki fade taba 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin bashida subplots da zamu iya bi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user waishin azuminka nawa?😹 https://t.co/f8lwHvPxRf
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu ya koyo turanci kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user How da fu*k do u expect the govt that are fueling d Terrorism 2 stop it?? which business wil get them billions lik dat??😏😏😡 Sugama business da jinin yan uwanmu musauke akasu da iyalansu Yan siyasan Nigeria Allah yatsine muku.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaushe aka fara zaman
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂🤣😂 Wallahi ku Jokers ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Makaryata masu aiki wa yahudawa yasin yafi mutum biyar suka kashe 🥺😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nidai kam da sauqi. Amma abokina fah da ya hadu dashi baiji da dadi ba. Don sati guda yayi da jallabiya daya jikinshi kuma yana saman bene bai sauqo ba😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yin aiki daga wani rubutu na marubuci Darci Picoult, Dosunmu fashions labari da ya kasance na gaskiya, na melodrama kuma takamamme na al'ada (mun ɗauki lokaci mai yawa muna kallon riguna masu tsarin launuka kamar yanda muka yi sha'awa mara ƙarewa a nunin fuskar Gurira), tukunna abun misali marar kuskure.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
ke dalla bafa fashion style clothe naked akace ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kaii su ina 😹😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🥺 Wata sabuwa kenan inji yan Cha-Cha
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo mana karshen ranar da za'a daina cinikin mu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ta dade bata siya ba😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kan balai bazai yuwuba mugama ciniki sannan ku chazamana magana da sake dan muma mun iya inconclusive dinna
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train