text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Kepa aunty Rahama kainuwa dashen Allah maqiya sai su mutu Allah Ya qara daukaka🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To waccen shekaran ana final wasu sun Tashi yanzu kuma ansace kofin gasar nahiyar gaba daya ,to tukkunnama barawon Dan ina ne🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Xanxo kodan naganka😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣keep watching.U will understand idan yazo qarshe😆😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kafin ya rattaba na rattaa hannu akan shanun gdn gonar sa domin suyi family planning | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaii Abun Yafi karfin na'ura lissafe😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan Baba Buhari kuma yaci sai yazo yana neman hada sabon kayan lefe don sake aure😂 Wannan ai yayi baya ba zani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda su basuda komai sai sex🤤🤤🤤 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji dan tsiya, wato shidai Trump so yake kan yabar office yatabbatar wasu sunji jiki 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ALLAH Ya Tsayyaba Yar uwa 🎂 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da ma ka bar shi a rufe in ka gama mulki mu ga mai rufewa🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai??🤔 wlh karya ne!!! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina Ruwaku 🔪🔪🔪🔪 Kun saya Kun Bamu Neh 🔪🔪🔪🔪🔪🔪 Koma Damine Munkayi Bai dameku Ba Dillahchan Matsamin 🚶 🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Irin wannan kunya. 'The Vendor' damƙan kuɗi ne da ya gabata. Tsaunin shirme da aka gina a kan kwaɗayi babu musu. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya ƙara taimakon sojojin Najeriya a kan yaƙi da ta'addanci 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahh wannan sai ku tambayi Nasiru zango😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka ji shirme ana ta kashe mutane a kauyukan Danmusa, Batsari, kankara da sauran su a jihar Katsina da wasu ma bangarorin na Arewa, amma yana maganan Kudu wannan wane irin abin ban haushi ne da rashin kishi, Allah wadaran naka ya lalace😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ilimi saidahi ake rayuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh sai aka yi yaya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yasa Banda Budurwa ta 🤕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pls n pls sadau din nan kanwar uwar wani ne a app dinnan ne???...ku barta tayi abun da taga shine daidai idan taje can ta hadu da mahaliccin ta...kowa yaje yaji a nasa zunuban pls.. haba ba dama mutum ya bude twitter sai ya ga mgna akanta. Haba😠😠😠 wlh am so anoyyed | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah y jikan malam ya kyautata makwanchi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kawai nake bukata | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amman an kamma Ibadan zuwa Lagos, Buhari na Yarabawa 😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga wata karuwar nan @user 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Duk mai son jawo ma Al'ummar Annabi fitina Ubangiji Ka dorata Akanshi🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anyi ba'a yi ba kenan shugaba Buhari ya ce ayi noma anyi noma, tattalin Arziki bata karu ba yunwa bata ragu ba, yanxu kuma yace a rufe iyakokin kasar a Dena shiga shinkafa, ya sake saka haraji kan kudaden talakawa da suke ajiya a banki domin dai ya karya talaka kawai 😭😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user: Lmao 😂😂 ashe karyar banza ce 😂 https://t.co/0yAeQX | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kanawa muna cikin farin ciki😂😂sarauta tadawo gdanta na gado..uban Abba muna godia 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan NIGERIA ko dai yan NIJAR😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutmelesi,🙆🏽♂️ lallai ma gayen nan wato hakuri ma kake yi dasu, kabarsu suna ta kashe mana yan'uwa Kai babu abinda yadameka Kenan. 🙅🏽♂️ Bamatsala ai akwai Allah........ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alhamdulillah am happy for zainab allah ya fitoda sauran da suke cikin irin wannan hali kuma basu samu mai cetosu ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
basuda aekin yi shiyasa suke waste time dinsu akansa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaba dai gaba dai gwamnatin jihar kaduna gaba dai gaba dai mal nasir elrufai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karbi wannan ibada da Al'ummar Borno zasu yi, Allah ya kawo zaman lafiya a wannan yanki, Albarkacin Annabi da Alqur'ani.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hhh alhaji ameenu nifa banga wani abuda Mahmoud yayiba saboda in real life bakowa bane xe tsallake dubaga yadda yakeson yacika burinsa naxama shahararren mawaki gashikuma sae anyimasa gyaran murya kaga duk kokarinsa bewuce yaga cikar burinsaba 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinyi wuta Ramatu, kyau na ziba su sai watarana na kwashewa😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh hakan zai taimaka kam. Esp. Wajen tada musu da hankali. 😅 Su baba an waiwayi kurame. Ohh! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user APC muguwa ce 😂😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A ci gaba d shiri yanda yk mal aminu, shiri yana kyau wlh haka ake so😃. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk party me """"""""""""""""A"""""""""""""""" din nan duk na APC ce matsala aka samu 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suna ruwa Kuwait😂😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare musulinci da musulmai baki daya 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 yau kuma, nine fa Oga | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsst tsst ke mai abarba keh yaki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oga na Allah ya kara kareka amin🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jifah wai kungiyar tagwaye. To ni da'ace inada twin brother da kullin ina cikin hutu shine zaita shan wuya.😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kiji da naku Buharin mana 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😟😟bazanyi dariya ba sai na kalli #MatiAZazzau 😭💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan nigeria sun fusata🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙆♂️ Shi kuwa trump me yayi zafi hk? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah sa dai ya kai azumi kapin nan aka dauki hoton🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
maa sha allah allah ya kawo mana karshen wannan annoban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amman dai wllh bahari haya jin tsoron Allah yaushe aka bawa talaka ko taliya daya?🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya taimake su ya kare mana su daga sharrin masu sharri👋👋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kowa yafara Sitta Shawwal Gobe. 🤗🤗🤗🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano fa kunayi Allah yanda kukeso wallahi, man can you imagine 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
corona cup ya tabbata kano sai munje champion league tunda muna na uku a table up kano | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pls masu taimakawa kuci gaba da taimakawa Allah zai saka muku.... Allah ya kawomuna karshen wannan taaddanci Allah ya sakawa wayannan mutane😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saiii ya shiga ruwa 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Miye dalili? Idan xai biya ma aikatan lokacin da suke xaman gida to shikenan 🤷🏽♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user menene sabo a ciki 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Iya'yan munafurci idan mun ci kuyi magana, haka zalika idan an cimu ma kuyi magana. Allah ya shiryi mu🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shhini rijiya batasu 👈 ga fassarana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Tare da rubutun da ba'a maida hankali ba, wasan kwaikwayo na rashin ra'ayi da kuma tattaunawa da ba'a fahimta, "Midnight Crew" baya kusa da ban dariya ko na iya kallo ta ko ina kamar yadda ta yiwu masu samarwan sukayi tunani haka yake. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Gwamnati aekin graya jama a kamar gaske amma wannan zancen banza ne da kuma ja ce ce kuce ga albsu umma amma wannan Abu kamar aeki ne na marasa 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma gaskiyaaa🤔 binciken ya fara xama hauka, kawai sai ta kwanta xuma su ringa harbinta da ke ta xama irinku. Mtsewww | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baku biya ta Katanga kuke haurawa thats why😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tana ga siriri kamar ni | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah kasa mufi karfin zukatanmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBCn yara kenan ba na Dattawan jiya ba 😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 'Yan kasuwa da yajin aiki kuma ? 🥺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan da buhari kuma kuke a fakaice 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai abunda za’a shuka 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni dukkansu babu wanda zanyabawa tsakaninmu dasu allah ya Isa baruwa bahuta ba hanyoyi masu kyau babu asibitoci isasu babu abinci mai kyau ga talaka tir da mulkisu duka musammama buhari allah wadaransa yafi kowa cutar damu 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An dawo half time ne plz? Bcz yanzu nima dai na dauko power bankk dina cike yake da chaji na jona wayata muje zuwa wasan yanzu nawa da nawa ake Rahma Sadau Vs Daddy Princess? Nasan dai ana 3:5🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to barka allah ya kai mu goben sannan allah yasa mu gan wannan watar ninkin ba ninkin a rayuwar mu allah ya lulling mu da iyayenmu cikin rahama jin kai da aminci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh pha Allah yasa kada suyi wuf da kudin 😋😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
pls tunda series din akwai tsawo kusan kuyi mana x in a week dan allah remember ku kuka ce arewar tamu ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya rungumi kaddara ya ba Buharin Amurka Dama shima ya dama😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karamin soja kafi mai gidanka aiki💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun kyauta Haqiqa Sunyi Abin Ayaba masu🙏 👍💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai har yanzu lokacin shan ruwa baiyyi ba ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol 😅kun gani ko? Tana kiranku jobless! Kuci gaba da shiga rayuwanta. You guys are stalking her too much. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan matakinne yakamata yanzu yafara aiki, ba jiran gwamnati ba.✍👏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labari mai saka damuwa amman mai saka jiɓinta. . . . Wannan labarin damuwa ne sosai. Na ji baƙin ciki ma Enitam, Mai yiwuwa bazan iya kwatanta halin da ya shiga a cikin yarintarshi ba. Canjin shi na ban mamaki. A cikin ƙarshen an bayyana waye Enitan, kuma nayi mamakin bayyanar. Ya kawo shirin zuwa wani mataki na | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wannan batu na Mallam nasiru haka yake nima ina goyon baya 👇👇 Najeriya qasa ɗaya ce kuma al'umma ɗaya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haskiya natausaya wa mahmud tun yanxun aboki sumayya laila da qawayen ta kowa yayimishi bore karfa yasamu matsala acikin kwakwalwar sa amadadin yayi waqa sai yayi kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhmdllh su anragemasu wahalan shan sanyima Xasuhuta avunsu lolz 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kice ma ali nuhu handsome mna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu da qasarmu Amma ace Wai Har Baqi su shigo su Hana ma jama'ar qasa Wali. To an koma harkar bauta Kenan koko menene wannan? Muna neman gwamnatin Kano ta bi masu hakkinsu. Allah ya Isa. 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
goma da goma kinyi min dai dai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shayi ne🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lokacin suna asalin yan jagaliya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ah to nikam mizan cewa wagga wai uwar gulma tayi cikin shege🤣🤣 Ba mamaki shi rashin hawan jirgi shine ya bata masa rai ba matsalarda zata'iya shafar lafiyar talakawaba🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
A faffaɗan yanayin shirin ban dariyan Nollywood ne kawai zakaji gamsuwa na gaskiya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Ya ƙunshi wasan kwaikwayo mai matuƙar muni da mummunan bada labari. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
wa kji pha ba mutane ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai muna zaune lfya da budurwata😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai da suka sutale ka sannan ka san haka na zata kai ustazi ne a kiristanci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.