text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
allah yayafe mana gaba daya yayi sana diyya shiriyanki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan guy din ya rasa gabas din shi fa. 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu bazata taba burgemuba bayahudiyar banza kawai. ✍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wish her happy born day dear Allah ya kara shekaru masu albarka 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya saba katobara😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
uban abba shima ta fashe kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo karshen wannan balao'in dake addabar mu a'Najeriya🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha allahu fa dakyau 😄😄😅😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baki ku ya sari danyen kashi, ko ta baya ma mu ta Nigeria kasuwancin su kawai sukai da mutane, wannan karon kuwa kan mage ya waye😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nasha faro guda daya sai 🍌 da watermelon afta isha prayer Kuma naci waki da taliya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wonderful, Amma dai a nono suka shaka ko, don munji likitoci nace in uwa ta cin ƴaƴan ka iya sha a nono😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
amarya bakya laifi ko kin kashe dan masu gida an
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Easy Mana BBC..... Meye wani MATSUGUNI Kuma 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai ku BBC bakwa jin kunyar karya ne😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah. Allah kaimana Maganin Wannan musibar🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mallam Nasiru yaja ma Ramatu 😂 https://t.co/xtxHwwAnmk
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kai kauce the young alhaji🙌 dan allah ina tambayan sunan wakar da a ciki kake cewa 'get down with the top ten'
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Don me zai gaisa da su to ? 😂 Hakimai ne fa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gari yayi zafii sunan daya dace da wann tafiyar kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan banxa da wani kumbureren wuyanshi a wajen😡😡😡mtsew
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
adawo lfy yawale mayen girgi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai 🤔. Maganar banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Adilin sugababa wasummu basusan yadda buhari yakeba ahakaman ma jisuke yayyi daidai abinda kefaruwa sakamakon banrin hanyar Allah adauki cewa buhari yafi kowa zama na kwarai idan ka fadi gaskiya ace wwi bakasonai inkayi ahuru kuma takaicin ya halakaka 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sanda akace annadashin baku kawo lbrn ba 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kawai yahudanci ne wannan wallahi kuma wai abun takaici matasan mu sundaukeshi auran azimun🤷🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Se amurka t bukata tukunna? Ji bakinsa🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 📣📣Mu nigeria insha allah mu zamu dauki cupin!!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aunty fati kenan😂... godiya muke!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe da y'an Nigeria sun dad'e da qarewa kuwa😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai Kam badai munci daria ba😂😂 Allah yakaro dauka F.A.Dorayi🙏 Congratulation Sir,
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Allah ya mashi mafita a duk inda yake 🤲 #WhereIsDadiyata
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsinannu sunfara Insha Allah Nigeria 🇳🇬 tafi karfinsu Saide Allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gaskiya sirin yau yamin dadi saboda sarkin waka 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
cutar korona hana kowa aiki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji yen tayi dadi 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH YA KAWO MUSU DAUKI ALLAH YA SHIGA LAMURAN SU, YA KUMA FITAR DASU A CIKIN WANNAN HALIN DA SUKE AMEEN. YA RABBI SAMAWATI 🤲 ALLAH YA KARAI MUSULMAI BAKI DAYA WANDA SUKA RANSU ALLAH YA JIKAN SU WANDA BASU DA LAFIYA ALLAH YA BASU LAFIYA WANDA SUKAI LAFIYA ALLAH YA KARE SU
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma A Wannan Hoton Ai a Hannun Hagunsa Yake 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa ba da uwar wani ba🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya duk da haka talaka yasha jar miya 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
my governor where are you muma fah munaso
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai mutane mike damunsu duk mutumin da Yayi suka kan Annabi (S.A.W) Ya Allah kawala kantashi Duniya da lahira🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku tambaye shi mana da kanku‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dole yacere rigar nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi da tun daga nan Naija zan haɗo 'yan Jagaliyan su Limawa da Anguwan daji, dana Kontagora, da Muyun Kutigi da Bida muje har Maiduguri muci kutumar ubansu! Zulum ɗin! Kai!🤔 Yadda nake ƙaunar bawan Allah ɗin nan. https://t.co/7WAgQn5rwz
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yakaimu 7feb musha kallo 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babban qalubalenshi shine haduwarsa da Ubangiji.. Zai zo gaban Allah daure cikin chains. Ya tanadi abinda zai kwance kansa😑
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shashane kawai zaiga laifin sumayya 🤣🤣 amma so yawuce duk yarda kuke tunani 😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba laifi tana kokari kasan ace education is the key of success 📈 📈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Allah ya qarawa Annabi daraja💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user First time in history anyi abun Kai 🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba my super actress ai saidai na tura miki nawa acct n0- ki sambado da wani abu aciki Ki jira DM now daga masoyinki Hussaini 👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ah su rahama za axha madara sa lemu fah mudai deja mn muna tchikin sa alhmdllh allah ya karbi ibadumu yakuma yafe mana kurakurai ameen barka da charuwa ️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂lallai harkas ta samu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: An sace 'yan kasar China a Nigeria http://t.co/Cb7mdeyOgF”again? tf dis country is turning into?😭😂😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I don't even know. What I should saying. Allah ubangiji ya gafarta masa. Yasa. Ya huta. Nigeria akwai gyara fa. Gaskiya. Ko Nace gyare gyare 😣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"""""""""""""... Wai nikam ta Yaya ake gane namijin kwarai ne? Ni na bi kudi, ban ga daidai ba, ke ga ki da kika bi soyayyar ga shi kina ta kuka""""""""""""""""😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko kuma NLC din suka raina kansu ba🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan abu kamar wasan kwaikwayo.😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk qarya ce ta kanon nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yah masoyiya hadixa gabon wuup wuup din sarkin wakar sarkin lagos
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganar banza❗️ Sai bayan kwana biyu da aukuwar Masifa ya sami lokaci ya isa kankara, saboda ba yayan sa bane aka kwashe. Jama’a wai wa muka wa laifi a qasan nan da ran talaka ya zama na kaza ma ya fi shi daraja...❓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
angaida wakilin wakili
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In kura na maganin zawo tayi wa kanta. Suma su kare kansu😏😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya na gaji da jiran fara haskawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An bar wawa da biyan baashi😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai kaji dakyar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da posting dinku nake buda baki 🔃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In kun ga dama daga nan har ranar lahira karku koma aikin😡In mun tafi lahira daku da politicians din zaku fadiwa Allah dalilin dayasa muka biya school fees sanan kuka ki koyar damu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya ne barayii kawai 🦍👀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
s kwalliyar sallah ️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani irin yaki? Da makami ko dame 🤔?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mashaallah gwara a fara kashe su suma 😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bazan kalli bakin ciki ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hummm kaji maganar iska toh buharin finsa yayi da zamuce gwanda dashi da honest Person? Kai wallahi ma yafi #Buharin tunda shi yana aikatawa a practical Ana gani. Akan Wanda yazama damusar takkada. 🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah na tare da ke ♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina maganar noma babu tsaro😭 #EndNorthernBanditry #EndBokoHaram
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔🤔🤔chaiiiii ana wannan ƙasa duk hanyar ƙuntatawa talaka kun santa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har da Baba?😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jar uba nan 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mu dai namu addua ne.. Allah ya bashi lafiya 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Tattaunawa mai rauni, rashin ƙwarewa a guraren yaƙi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Ba yan Najeriya kadai ba😂😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user So what Allah yakiyaye hanyan😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user سبحان الله سبحان الله Allah ya kawo mana karshin wannan annoba یاحي یاقیوم🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai aci uwarsu ita da Aljanun😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai ba abun tambaya bane😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wllh so bad musamman liverpool fans
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba da Allah @user wlhi duk kunbi kundame mu da wasu kare-karen maganganu haba👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 'Farashin biredi a Najeriya zai ƙaru da kusan kashi 50 cikin 100' 👉https://t.co/lX7NubR4iB https://t.co/cMFIOnWQRk
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima dai gani nan a maske saboda tsaro 🏃 https://t.co/oOO82HcT9y
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Munsan komai fa....wadda xaa musu daban wadda xaayiwa talakawa ma daban✍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ja ira kafira annamimiya yar wuta la anana munafika....allah yasa tsakanin mu dake,ina rokon allah yadauke mumuna mataki a kanki sabida wanan yazama darasi. amin ya allah✍🏾😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #RanarHausa A yaune ake murna tunawa da #Hausa a duniya #MBN🌍🌍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ton muma haka 😗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya sakawa masu custimetic da alheri😅😅😅😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbbbb 🙊 Don Allah ku raba dani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan matsorachi ne kamata yayi ache yayi wufff da uku ma wlh tinda mata daya gareshi 😅😅😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwa fa afuannaa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mahaifina shine gwanina😍 I love you Baba😘 so dayawa ina alfahari da kai Abbana😘😘😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm sai magana kuke ko mafitar aure baiwa dubawa akan wanna protest din al ummar arewa muna ta kukan amma ko kula mu bakwai yi allah wadai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train