text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
wannan abu yayi allah yasa a cenza mata suna wannan babban cigaba ne amma ga mai tunani up up uar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ba babban shiri ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
haba da gaske
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lmao 🤣🤣🤣🤣 hadda kawo labarin barcelona na 8-2 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Oga hanyar Kano part two kenan 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai dai ka jika charaf a hannu😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shidai baba na yawan kaduwa da mutuwar anna, batsari, dan musa, jibiya, ga maiduguri kullum mutuwa ake da yake su basu iya tuka jirgin sama ba😥😥😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Sarki 😥 Dan Arewa Shine Ya Jawa Dan Arewa Har Ake Kallonmu Kamar Cirani Mukazo Kasar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh😀😀 muma hk mukeso Allah yasa haka ta faru
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaushe zaku haskamana shi a nan katsina ne tunda bama kano 😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakawo mana daukin wannar annoba guda ta covid ta cuta data covid ta yunwa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user KU yanzu ko kunyar fada bakuji Don Allah?🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakorin Murnan hawan buhari Mulki. shezeyi ehun achire shi😂😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Idan nace muku, cewa wannan shiri yayi matuƙar kyau, zan faɗi ƙarya ne.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kai 🤔🤔 lalle Atiku kacika ɗan jari hujja 😄😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user dai yafito yayi nasa ya huta👌😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC wai da wani irin waya kuke tweeting 🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karka sa ta korosji waje, 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan yankin tamil ne haladan sune muka fi sani a film suna tafka bata kashi da yan sanda
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm dama buri yayi kama mutum soma suke yaje su tambayeshi kabari dollars 😂🤣🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Man fetur albarkar kasa ne ba kwazo ba, Kuma yantsiraru ke isa gareshi; amma internet ta kowa da kowa ce in har yana da data, access da ilimin sarrafata. 👍🏿
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai a inda ake musulunci kawai nan akeyi wani kawai yana amsa sunan musuluncinne😂Allah ysa mu mutu da imani Ameen https://t.co/5hi9ZHZ2Tl
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutane bakusan niyarsa akan hakan bah sai surutun banza mara ammafani kuke Allah da zuciya yake amfani duk wanda ya mai mummunan zato shida Allansa 🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yo doka nawa aka karya a Nigeria Yanzu hakama ita nake sha 😏 Catch me if you can....
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira!!! Mun tuba ka yafe mu😭🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy birthday, may the rahamallahu ta'allah be with you my favorite actress, but akwanakin baya kindan kwapsa Mani kadan for your trending dressing issues on social media, dun Allah ki Kula sosai♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️ https://t.co/ESkdJKWKrx
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow!!! Bros/sis an sake wani zazzafan film fa.. Kai!!!! I want to watch that film woo!!! Ai film dinnan yayi kyau... It's when u watch the film, that u will see nothing but full of rubbisheshesheshes😃... Dat hausa fim 4 will wooo😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kace wata Alana😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
za a fara biya wa kowane biredi haraji a jihar kogi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na kallo dole na kowa da kowa. . . . Namaste wahala ya ƙawatu kuma a hukumance haɗi tsakanin al'adu. Wannan haɗin gwiwa na Nollywood da Bollywood nada komai a shirin soyayya mai kyau da ya kamata yanada shi. Jaruman indiyan sun yi da kyau kuma sun taka rawarsu da kyau sosai.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
babban darakta ya kamata ku shirya mana drama kan abunda ya faru a kano
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"""""""""""""Mutum da abinsa amma ace masa shege....""""""""""""""""😂😂 Ban yarda da mai jan kunne ba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wannan soyayya da Sumayya kewa Mahmud bazata taba faruwa a gaske ba, don banga irin Namiji da zaayiwa wannan kauna ba.. idan banda Sumayya yaushe rabon Duniya da auren soyayya😞
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ba dole su kafa majalisar ganyen shayi ba tunda buzaye suke mulka🤨ku gayamusu karsu manta da kafa yan majalusu masu kare hakkin mangal din dafa shayin.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shene tayi zuru zuru da edanuwa😂Hakan yayi kyu hope Nigeria 🇳🇬 will take note
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
jinin jikina neba adon gari ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ku da duniya 🌍 ta sanku da shira da mutane masu daraja da mutunci. Kunyi kuskure da kuka bawa wannan jahilin lokacin ku 😢 😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
au ashe ma ganyen shayi ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user We are waiting See Mati A Zazzau In Jigawa Rahama Pls 🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau ne Juma'at ba Haji Babbar Rana,🤣💓
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hajiya @user da sauqi tunda kece uwar gida. Allah yasa gidan kine ya kuma kawo zuri'a dayyiba. Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
abundai be dadina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gara ma kada yayi dan ba alkhairi zai fada ba😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna gaisuwa babban yaya 😂😂😂 ko kunyi karya ba’a karyata ku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂Malam Yusuf kenan. Batun jin wani abu ai bai taso ba, kawai gaskiya 1 ce Cewa addininmu da Al'adarmu basu yadda wani mutum ya taba macen da ba muharramarsa ba.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikuwa jikinki zai koma na gwangwanin maltina harda wannan tanbarin zai fitomiki a kan kuncinki kibi ahankali wlh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ba dai dai bane..🙅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow 9ce ranar birthday 🎊 dina knn toh allah ya kaemu lpy gsky na qagu naga wannan ranar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wasan kwaikwayo mai jinkiri
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ina tayata murna mahakurci mawadace 😊😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user dole a bamu hakuri 🤪🤪🤪😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbarmay allah forgive him and grand him to aljanna firdausi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko yanzu ya sauka ae ya cucemu ya zalincemu allah ya isa 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😘😲🤑 kina wuta ana binki da fetir😜😜😯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shin dagaskene tabar wiwi tana saka jarumata dakuma kara kaifin basira? Duba nan 👉 https://t.co/1X73fnwUSA https://t.co/uqiLK91fip
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user More Grace Arewa model..... Ba mai ganin bayan ki sai lokaci yayi♥️🧡💛❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai dai ya dauka uwarsa da ubansa da yayansa su rakasa amma mu muna duniyar earth
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
baikamata yasa bakiba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan kai da allah koni danake a kano bazan yafe maka ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da inada kudi da na biya sadaki😍😍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hajiyar market wato komai nasayarwane 😂😂😂💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yana da wasan kwaikwayo na ban mamaki wanda aka sauƙaƙa da kyakkyawar alaƙa tsakanin jaruman.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wahala be like Nigeria😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam tsula kaida mulki ay sai n gidanka 😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhab! Wai kanku akeji maukaci ya fada rijiya😎, aikin ba na yenzu bane tunda kaga yenzu dai yafito fili
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Matar da ta Fara leko masifa 🙆🙆🙆🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dan Allah ya zama akwai zango na 3.. Gaskiya na ji daɗin samuwarshi na bazata! Ina fata zan iya siyan hoto daga taken buɗewan ... Na ji daɗin gaske, da wasan kwaikwayon ya nuna baƙaken gwanayen Najeriya a ƙoƙarinsu dakyau. Wani abinda babu a talabijin na Amurka ... . . Zan ji daɗin zango na ukun.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
kar kamanta rara fa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Exactly Malam but son duniya ya hana su gane Gaskiya,idan mutum yayi magana sai ace ya raina Shugaba,Amma now is high time for them to understand,because we will not ster silent again,SecureNorth 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ka gafarta masa kuma allah kataimaka mana tun duniyar nanduk mai hannu wurin kisansayaa allah ka tinamasu asirika wulaƙantasu birahmatika
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau munemi wannan Gobe wannan Kai united mun hadu da masu shegen son kudi duk kudin dake team dinmu amma yazama kudin cizo kowa yana gyara amma mu 😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hannun ka mau sanda aka masa ! kuma nabar APC fitt wallahi 🏃 saidai PDP ☂ ai inda hope na kashe dan Nigeria 🇳🇬 da akan buhari duk mun mutu Kuma wallahi kowa buhari yatsayar ba ruwana dashi bare na zabeshi saidai in ubaana ne nankam 😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a duk lokacin da kakeso ka gano matsala akan wani toh tabbas ka shiga inda dole wataran sai an gani maaurata ba yara bane this is stupidity
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa anan zai nuna shi he is pure while he isa devil himself wasunku masu zagin @user anan shahararrun yen iskane wasuma yen luwadi ne wasu kawalai ne kannanku wasu karuwai ne irin shigar dasukeyi ma ya baci sune zuwa party,club amma kunaku ba iskanci sukeba idiots😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dogo kowa ya zabeka bai zama lallai yasha jar miya ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 saboda akamasu kenan haba da hankalimmu fa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai godia director yanzu aka fara
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sakamakon haka, sautin tsaki mai tsayi da gajere yake amsawa lokaci zuwa lokaci daga masu kallo
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 📝🖋🎤Wannan zai iyasa a rage tsana da kuma tsangwamar bakaken fata a nahiyar turai.. Sakamakon nuna wariyar launin fata yasa rayukan mutane musamman yan Africa da sauran bakaken turawa ya salwanta, har ila yau ma yana cikin hatsari, duk da kuma suma cikakkun yan kasa ne..🖋🖊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kyar, Anci zomo Amma anci gudu, 👏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user gaskiya ina sha a wah 👏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haka ya kamata a dinga yiwa shegun masu sace mana kudi😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ganduje gandun aiki tun baa kare jimami ba kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba bbcina kukai dayar da man u sukaci dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai malam, idan kaima kana cikin su kawai ka sanar damu, domin kagare muke muga mummunan karshe na wannan mulkin kama karyar Apc🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhhh. A fada musu. Duk a cikin Buhariya ne 😜😜😜😜. Anci banza
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai arzki ko a kwara ya saida ruwa. 🙂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai old video ne tun 2016😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda ya ce miyar kuka ba ta da dadi wata kila ta gidan su ce ba dadi 🙅🏾‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai kam,da kamar wuya!wae gurguwa da auren nesa😄😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaki Baba muma muna tare da kai✊🏻✊🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai dan allah taska wani irin kwaɗayi yake da shi dole sai yaci banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ameen. Allah yayi masa rahama. 😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
😭😭 @user: Nigeria ta yi amai ta lashe kan batun Moroko http://t.co/kSc5kH5WRv”
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yarinya an Girma..... Lol 😂 😂 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama sunbar don ATM din cen andawodashi anguwarmu jiya🤣😂🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hadi sirika distinguish, gani bani nawa, kune gidan gnr baqo beqi sallamaba 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baya hawa sama, ko ya hau zai sakko 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Tabbas zai zama rashin adalci ga dukkan jerin 'yan wasa da ma'aikata idan na bar wannan a waje. Rashin adalci gaba ɗaya!
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hmm 🤔 ai mu yan arewa mun Raina kamu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train