text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Allah ya jikansu da rahama, Allah tarwatsa masu taimakawa yan ta'adda akan wannan kashe kashe na wayenda basuji ba basu gani ba🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa dagaske neh suka tuba 🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya bayern ba mutunci kamar a daren farko
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai ana hegiya a Afrikar mu wallahi😂😂😂 Kaga yanzu ba sauran gasar kwallon kafa a nahiyar afrika kenan. Daman wancan karon kyar aka samu Masar din suka dauki nauyi gasar.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mungode da wannan kara Antoine muna fatan xaka tashi daga griezman kadawo garzali🙏🏼🤓
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lolz😄 ta aure shi ko ya aureta!? BBC hausa una no get news again 🤔! Haba since last year!
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ur swag fine pass all those hausa actresses....keep it up....don't mind Dem.... dey no go use juju kill u.... Allah yasan zuciyan bawansa😋😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Samarwa matasa aikin kwatsam Allah yasa yahuta 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wato na nigeria bama na duniya ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabbas kuna ruwa tsundun
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user That's mother's for u 😀. Allah tabbatar da Alkairi 🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saudiya Dan Allah ku sake duvawa da kyau 😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mafi yawancin su basu shirya zaman auren ba chart da bacci yake kaisu gidaden auren ba raya sunna ba 👆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ita fa kujeran nan kaman kujeran aski neh, duk Daren dadewa sai ya sauka.. tunda ba uban mutum keda wurin ba😩😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubanwa zai yarda 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kinza katuwa hajiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kai😫 bamu yarda ba... minti daya na baku🙄🙄😂 Bring back our @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wow kayayyakin sun kasance masu ban mamaki kuma kafa komai yayi kyau sosai na soshi. Ina son yadda wannan ya zama na mata. Isoken ta tsaya akan abinda ta yi imani da koyan rashin ɗaukan abin banza daga kowa bunƙasan halayenta ya kasance mai kyau don gani. Kevin da Isoken sunada irin alaƙa mai ban mamaki. Wannan ya kas...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
gaskiya ba ma sumayya role me wahala
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC yau ba labari kenan😂😂😂😂 in ba hakaba meye ya hada Ku da farashin raguna ko sari zaku fara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
oga kaima kana crypto ashe
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user baxaku gyara ba kenan😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh meye na fada mana🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😁Ai sai za,a ci abinci ko anci ake wanke hannu.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wnnan kuma su ta dama 🙅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kyakkyawan shiri... haɗin komai da komai
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Love u rahama sadau😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah yabawa sauran lpy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya bbc baku ji yanzu idan kuka sa yan barcelona kuka fah irin wannan waka haka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ranar wata jumaa a kano
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yakamata abawa yan karota bindiga suma😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kaga wani Caption da BBC ta muku ko 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman wannan itace Katrina kaif🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da wannan kazamin bakin naka wai kai har wani sumbata kakeyi ko ai dayake banan kadae ake xama ba akwae ranar tantancewaranar da allah xaici uban wasuai dama ci gaba kayi baka daina ba dinshakarai wai wacce ba maharramarka ba amma har wani cewa kake yen yen yen yen
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inji ubanwa? To Wlh karyane Da aka sace Abokina da numban shi aka kira mu kuma yayi linkin NIN din💁‍♂️ 800k aka biya sannan suka sau shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
he is my governor kuma ina alfahari dashi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaa kara samo wata sumayya kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku fada mata kada ta sake ta rana kafa idan ta raba kafa boys zasu sami gurin shiga
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
uwar mai sabulu ake cewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user anyi indianci saura larabci muga koh anada illimin islamiyya 📚 https://t.co/lGKzc1BYB0
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta kushewa😭🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
. Tilasta bada labari kuma kwaikwayo mai ban kunya ne alamomin wannan yamutsatstsen mai wayencewa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ameen thumma amin•••••@user Muna ta jiran tallafi daga wajen ka a matsayin ka na sarki••• you supposed to bless your fans wlh 😏😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mre especially ma idan da hauka kazo😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inkayi turanci ace kacika iyayi, kayi shiruu kuma aci da rabonka, kanaso ka maida martani en na’u su jefeka da sharri 😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yamaida mafi alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk halinsu daya raina maku sense zasuyii ️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaje gaida uwarku bakusan ma me kuke fadaba wallahi mutanen kano suna San mutum irin Kwankwaso 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe Ruwa Ruwa na Malale 🎵🎵🎶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia ya kyauta. Dan Allah dan girman Allah bbchausa kusa baki yabani kwamishinan wallahi zanyi ladabi da biyayya, ni ko shanu bazan zaga ba🙌🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba China mun duka kasa muna baki hakuri😢😢 Corona din ma bata wuce ba kuma zaki kawo mata wata? Haba Haba dan Allah.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duba waya dole!😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Amman da rashin sa'a, wa'ennan lokuta masu haskawa kawai sunyi kaɗan dayawa kuma sunyi nesa da gaskata biyan kuɗi dayawa don kallon wannan
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
dalilin da yasa aka daina jin duriyata a masanaantar kannywood adamu nagudu pls share with others
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😅 Inmadai tsafin beyiba saci nama
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza dinfa kenan ai ansa zai iya aikatawa ne 😂😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nadai so ayi mgn nan kam 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sa har zuciyanki bawai propaganda bane 😎 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaii wato indai bakada kyau faa babu wani makeup da zai iya boye munin nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inace zaku dauki nauyin mai ra'ayin zuwanema ✋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi commitin duba wata na zabga musu bulalar belt din engimin markade🙄🤒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
banga abun alfahari a magana da yaran hindi ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ya yi amai ya lashe...🐕 Chan da su gada, Allah ya raka taki gona....
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
fada da aljani ba dadi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣😂,kaduna governor ana magana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da tuwon danyar shinkafa er hausa?🤨🤨😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To shi maina irin aljanunsa kenan🤣 Allah sarki su kuma tsofaffin da suka mutu sakamakon qin biyansu da hukumar fansho ta qasa tayi ba'a san faduwa nawa sukayi kafin mutuwarsu bah. Dayawa cikin tsofin ma'aikatan nan suna mutuwa neh sakamakon bugun zuciya da hawan jini.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Agaskiya furucinda Bashir Tofa yay furucine ne wanda yakamata aiduba na tsanaki. Yakamata GMB yasa idanu 👀 akan wadannan Al'amuran dake faruwa Arewacin Nigeria.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai shi Madugun nasu tsoron Ganduje yake ne da ya kasa fadar sunansa, sai dai ya dora wa Baba Buhari Laifi ? Ko don yaga Baba Bawan Allah shiru-shiru ba ya cewa komai... 🤔🤔🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan sune barayin asali🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Meze hana amma semunga ku BBC kuna sha🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha 😂🤣😂 toh🤔 bangon duniya kuma?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karatun Ya Ishemu🤧
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su da chi mu da wanke hanu😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
buhari kuma ya doke atiku a nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Garin yaya yayi nasara 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ah toh gaskiya na fara yin ki 🙌🏼🙌🏼GGMU🔴🔴
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Miyagu sun cika NIGERIA 🇳🇬 wllh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka isarmuna zulum nekawai kesunmu🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ai shi karamin Akuya ne. Baby-🐐 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user sae surutun banxa a bakie toe wane matakie kadauka😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kudaina cewa mufadi ra'ayin mu, ko an fada babu fa'ida Buhari dai baya jin shawara. kodai kuna son mufara aika zage zage ne? 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah inason labaran hikayata dukansu ataemaka bbc 08143623932 WhatsApp 🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kumafa bbc wani lokaci bakuda aikinYi😏 Baku posting na hankali sai shirme Yanzu wannan sakarcin Yana cikin aikinku?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Alhamdulillah Haka Ake So Amma Ba Yanxu Zamu Cigaba Da Kai Kayan Abinci Ba Se Kun Gane Mahimmancin Mu Dan Kwal...... 😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 anoder raiinn hankali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Don Allah ku bari muyi karatu...🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malan naseeru dai atakaice yanaso yace kowa yaci yaci hantar uwatai😂🤣😂🤣yan kd kuna ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Allah ya bada ikon Aiwatar DA Alkhairi a kasar mu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa wurin babar taka ta gold ce ya tashi kaina 😂😂 I just like that guy 🤣🔥 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bamu Kuma ya karamana lafiya 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Jirgi ya Allah 🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakawomana sauki cikin gagawa allah muntuba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanann buhari wannan buhari allah wadaran mulkin shi abunda yake wa yan kasa allah ya masa abunda ka mana allah ya maka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakayake wanna maganan gaskiyane 👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sai dai t siya d kanta 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Madrid fan sorry nasan kunsa rai but mai cixo suarez lashe dama mu yan barcelona mun hakura ai 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai kaji Rainin wayo Anbaiwa mutanen da aka yiwa riga kafin Corona wiwi Toh tayimusumi takaramusu karfi ko mai 😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yin fashin baki akan komai!😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda su ci gaba da bawa mutane substandard shikafa mai tsakuwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train