text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
yau social media ta mata rana kenan ku chasu arna ku chasu ku chasu ba mai raba ku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cin Arsenal kwallo 4 a wasa daya, 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Ranar sunkwana da kunci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ton fa American style.... Gashi awaje🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke Hajiya u are disturbing us fa😏haba kullum Mati Mati mu bama kallon nanaye kiyi mana hakuri plz kar nasake gani 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kae Jama'a ! Wannan wanne irin magani aka basu haka kamar walkiya.🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana fallasawa zasu kasheshi🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba slow ba in kaga dama ka zama kunkuru mah zuwa neh dai mun sauke ka in shaa allah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shiyasa koda yaushe suke shan ci, sbd da busasshen tungande suke miya😄😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah wadai, nima na dana yau 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hajiyata kina ruwa tsundum | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai wata rana ba don rai na so ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yariman Zazzau I.S.A 🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ghana tasani cewa Nigeria bazata laminci duk wani yunkurin magudi dazai taso ba muna nan mun saka ido 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mallam kaifa sayar da NNPC kace za kayi 😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shikenan an daina komai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wow so cute rahama👌👌 👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kina kama da tiwa savage | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aslm alkum barkamu dayuni dan alh conpany arewa munaso muyi anfani dawanan aplication din ama gaskiya yana numana matsala kuna iya wa mutane bayani dan sugane munaso muyi anfani dachi inayimuku fatan alkairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aha 😂 gomnati zata fara Kama kanta da kanta 🙆🏻♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah mun tuba! Allah idan Ka ƙaddara mana tsawon rai, don tsarkin mulkinKa kada Ka maimaita mana irin wannan shekarar a rayuwarmu😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
farida jalal films namshaza gidauniya hubba dan zaki yakana kin gaskia kumbo kasko lugga gidan danja tutar so sansani tubali sabon aure farashi madadi daiman dadai sauransu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lakacin hawana jirgi yayidan dole naje karbo wnn garabasa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban shiri- nishaɗantar da ilmantar | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ay wlh da ace Ni soja ne bawanda ya Isa ya hanani in yima baba buhari Mai gaskiya juyin mulki,saboda Shima ya Dan huta da wannan shugabancin 😎😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naira hamsin ma ta isa😕😕garin kwakin ashirin sugar na goma pure water na goma sigari na goma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha ai ranarda naga dubarudu na Sha dariya yadda kasan real story wlhy sis rahama har da irin yar tsallen Nan eh🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah anasa laifi katuba kuma ya yafemaka, dan Allah karkushiga tsakaninta da allah,muna rokon Allah yayafemata tare damu gabaki daya dan kowa danasa laifin kawai Dan baifito fili bane,astagafirullahi wa atubu alaihi🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a bata wuta baba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol 😂 😂 no Rahama sadau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aniyar moda tabi randa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Topa Allah shi keuta🙊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kar Allah yasa ya bude yayita Rufemu Har 2023 😏😡🤷♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah muke kai kukanmu mu yan africa idan alkhairi yazo saikaji anafadar munyi yawa amman idan sharri ne zakaji anafaɗar cewar kowa sai yasamu hakanan wani mai jankunne yacecovid zatafi illa sosai a ƙasashen africa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kuyi hakuri acigaba da hakuri ku Kara hakuri, wanda Bai hakura ba ya wanke Hannu 😤😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu a nan birnin kano ta dabo, kasuwar waya kara kudi tayi sakamakon China 🇨🇳 sin daina productions. Wayoyi sinkara kudi mutuka Kari daga #10,000 #20,000 #30,000 har sama da haka akan yawa daya @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ahhh ina yinki ramatu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a tambayi face | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwalliya ta biya kudin sabulu👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yar gasa inasun irin wankan da Keke wlh ❤️❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinsamu Kudi ba Dole ba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaima baka mana adalchi bah Mr president.. you failed us 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen the gorgeous rahama 🔝 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gara dai ace in jika ta insha ko inyi wanka da ruwan amma batun sata cikin jerin miya bashi 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah allah ya kiyaye mu 🙏🙏ya basu lafiya 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ae maganar gaskia ana rainawa talakan nigeria hankali neh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanna du shirme ne bama zanga zanga akan kidnapping ko boko haram ba se akan sars gaskiya yan arewa bamu san ciwon kanmu ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah, Fatan alkhairi ga dukkanin mai aikatan VOA Hausa 😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inda bashi inaso😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shin kodama akwai masu corona a sokoto kenn🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Wacce zaki bani 😍😍😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wasan ya fara dadi 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ga mutuniyar fah🌚 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe mukayi yawa 😔 😔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai kuskuren rubutu a wannan headline din 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahumma afuwun tuhibbul afuwa fafu anni allah ya biya mana bukatunmu na alkhairi allah ya bamu zaman lafiya a kasarmu nigeriaallah ya gafartawa iyyayenmu allah ya shiryarda shuwagabanninmu allah ya shiryarda malamammu allah ya hadakan iyen nigeria allah ya gafartamana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dankombo duniya ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A uwarsa dan uwarku kuda kuka sa😎😏🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kalli bidiyon yanda zaka gane duk wasu abubuwa da budurwar ka takeyi a waya batare da ta saniba: 👉https://t.co/bDcIbPnkbU https://t.co/JMaY0XDt9o | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALHAMDULILLAH.. Sanusi Jikan Sanusi ✅ Sarki Jikan Sarki ✅ Khalipha Jikan Khalipha ✅ ALLAH ya jibanci lamuranka gaba daya bijaahi صلى الله عليه وآله وصحبه وسلم… | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user haba duk karyace mu dai namu ido 👀👀👀 in kuma tai mana zafi muyi magana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da nine Mai martaba zuwa Zan yi na wanke kaina,,,,, ko kuma nayi murabus 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa banda kudin mota 😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah kara daukaka my Price😍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
salamu alaikum malam aminu saira ina maka fatan alkhairi da karin basiraina dauke sako kamar hakadan gane da shirin labarina dan allah inaso muma ayi favouring namu fans na mahmud a daga masa kafa sannan kuma baban laila ya yadda da lbrn auren su tunda sumayya ma tasha kwana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Same to you dear.... shine har wata coco cola bottle takeson ta hada kanta dake....🙈 gaskiya ki haukata ta da hotuna... | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abin Dariya baya karemuku wlh BBC 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai mun ga yanzu ma har kungiya suka kafa ta maza da ta mata😀😁kankamomi🤑😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikan takawa🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai nayi bude baki da gasashshen Dan wake😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ace mata ina santa santa😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Imma ba su bane, to da hadin bakin su. 😢😢😢😢😢😰😰😰 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inada tambaya wai miyasa bbc hausa batasa lbr niger 🤔? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gsky hajiya inada jaa maganar gsky naturawa yafi dadi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sadau da kallon ball na dole ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Da gaske ina so na so wannan shirin. Ina son yawancin jaruman kuma ingancin samarwan yanada kyau, amma ko ya kasance 1 hr 34 yayi kamar ana ja har abada. Dole na tsaya kuma na fara wannan shirin a wasu lokutan kaɗan. A ƙarshe na gamashi bayan 'yan watanni. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wslm yar gari 😂 😂 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan kuma ka sauka fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baki da matsala 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hahahaha korona ciwon masu kudi amma talaka ne ke jinya😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh wan nan yarinyar rahama sadau😝fada milk suneyen club din nan akeyi amma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi... Ya Allah ka karemu🙏📿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni dinnan rahama sadau ? 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya suke 33k suke mana hassada kuma se munci insha Allah Sedai su mutu💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya takaita manaamin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kud tsiyarki bazai taba sanin kii ba🤪🤪 @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wagga Batune Mai Kyau🏌️Muna Goyon Baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Tsarabar yalo wai 😂 can’t wait to see the movie 😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya basu nasanar tsige shi🙏 A akasata Najeriya ma da demokuradiyya take jaririya #Good #luck #jonathanbailey ya baiwa #Buhari mulki cikin ruwan sanyi🤝 @user @user @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To pha😳😳 Wata miyar sai a makwabta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mutun bai gama aikin shiba yaje yana yiin n wani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tana jin hausa kawai. 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Babe ansha kyau as always!♥️🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
the man said abun alheri dai baa makara | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji mutum dan Allah, kayy wannan sai a hankali Kaikuma bakin hakinka akan yan uwanka zaikare. 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lailai dole na koyi indisn ci wlh🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anjima zaa fitar in shaa allah wait for it h | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user the point is Almuhajurun ba almajirai banei, ❌ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An ta maimaici da kuma rashin birgewa, 'Kasala' shine mafi girman ɓata dukiya, ƙarfi da lokaci. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Koba da kyar ba🙄 Koma dai meye muna ciki🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wayyo Allah na. Wannan ya burge ni sosai. How much please, I wants buy for @user 😎🥰 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.