text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Raguna sun xama yan ruwa knn😂😂😂🙆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki Destiny kenan haka Allah yaso kota wani haline zai koma mulki 4years ai kaman yaune😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dari biyu da hamsin😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inbanda rashin imani ma kai wanene da zakace akashe halittar Allah kai Allah yayi ka daidai sai ka tsani bawansa mai matsala🤔banda ka gode mai kakuma rokamai sauki agurin Allah wallahi Allah ba abn wasa bani ba domin cikin sakan daya zai iya mai dakai halittar da bazaka ganu ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya bamu mu bayar 🙏😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kowa yasan inda suka tafi Suna cikin babbar Riga ai 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Zan hada kaya na kala biyu nazo mu tafi 😂😂😂 by next kuma Sai France Pris🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanda ya karanta yabani labari plz
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
su fara gamawa da sambisa tukunna
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kun iya bada labarin mutuwa Kam! Nonsense 👊👊👊👊👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gsky ne wanan daman temakon allah muke so kuma atiku shine ze zama sila allah yasaka da alheri atiku up up atiku️️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inayinki aunty na😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabiyasu🙏🏿🙌🏿 wlh sunyi a bun alkairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barakar gidansa sa ma baya iya dinketa balle ta jam'iyah, uwa uba Kuma ta kasa baki daya!😏😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku fada Kuma iyayi stigumi BBC kinna🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tana ga mai 'Kwanji 💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 'Yan duniya knan, ay dama mun san ba al'umma ce a gabanku ba duniya ce da kuma Dollars 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai su kara hakuti suma, suta wanke hannu kuma su zauna agida had sai ta allah tayi🤡🤡🤡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke ya akayi bakiyi wanke wanke ba kika fito? 😂 😂 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bayin Allah nan sunyi karatu. Allah ya saka musu da aljannah 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Magana gaskia kenan 🤭🤭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banga laifinshi b,shi yasan zafin dayake ji aranshi wlh😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya koma ghana ma ba Lagos ba 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Rashin sannin irin illar karya take dashi da kuma Zununbin makaryaci shiya jawo miki... In da ace kinyi Islamiyya yadda ya kamata da kin rage wannan sharara karyar 😢 https://t.co/lgzcvARp3Z
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user saiku dannemu kuna duramana 😡Wanda yadace muci
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya kara masa lafiya da nisan kwana, go ahead 2019 in sha ALLAH. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubangiji allah duk mai hannu a cikin wannan aika aika kasanshi kuma ba qarfinka yafi ba allah ka hanamasa jin dadi duniya da lahiraallah qa tozarta rayuwarshi tun kafin ya bar duniya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma dai BBC kun iya sharara qarya.. Astana din da @user Ta kama tayi ta lugudensu har aka tashi zaku ce wai tasha dakyar🙄 Wanda yayi wannan post din duk a gamata dan Arsenal ne😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai tinda #FIRAUNA yazama dan africa🇾🇪 Toh tabbas yanada jikoki a masu mulkin #NIGERIA🇳🇬🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kawae de so kuke su shaa zagii🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Rahama where is NUHU BULA ?😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kudin da Arewa babu wani abin azo agani da yayi wa alummah allah ya isa yacucemu wlh yarikitamana kasa yarikitamana kasuwanci harkar ilimi harkar lfy hanyoyi babu lantarki dasuransu komai yalalace ga cinhanci da rashawa a fili ko ina a Nigeria jamiyaryar su tabataman mlm 😭🗣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Waɗannan mutane sun cancanci fucking yabo mai yawa don wannan shirin. Rubutun yayi eh. Wasan kwaikwayo yayi eh. Amma yayi wuya sosai, kuma sun yi shi. Ya kamata kuyi godiya.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user to kunji dai masu zuwa layin K🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tohhh @user mudai munga gawar mutum43 a qasa😭😭😭, kuma muna fata ubangiji allah yayi masu rahama yasa aljannah firdausi ce makomarsu. Muna roqon allah ya kawo mana sauqi acikin sha'anin tsaro yazaunar da qasar mu lpy. Ameeen🤲🏻🤲🏻🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kora NCDC din Abuja a qafa ma akai in ga ta tsiya en wuyar zama kawai😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo mana qarcen wanan masifa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda ya hanamu sallah a masallatan mu ‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhh😅 gaskiya dai barayin kagi nada yawa a 9ja tunda har karfin su ya kai !!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kashe kan nata tayi ? 😯😯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kamata yayi alhaji badamasi yakai bazooka gidan gyara hali
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhhhhhh wayyo cikina 🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kaima de kasan llmi shine ginshikin komai kudi girma daukaka duk ilimi yana gabansu Allah kayi riko da hannuwanmu 🙏👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kawa allah ka saurari abunda ake fada maka cc
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka bani budurwa irin Laila , nima na lasa😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bayan rebaren ya gama jan kaya kenan 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaki saida naki neh to nide talaka neh in zaa bani kyauta tohm ️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da buharin da atikun da kwankwason dasu taran marokan mawakan daku bbc din duk kunci sa'a bana zagi dana sai na dura muku ashar 'yan rainin wayo kawai 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Janar Murtala Muhammed ya cika shekara 44 da rasuwa 😭 An kashe tsohon shugaban Najeriyar ne a ranar 13 ga watan Fabrairun shekarar 1976 a Legas. Wane darasi ne kuke ganin shugabannin zamanin nan ya kamata su koya daga marigayin? https://t.co/6C16nNikhU
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yazaba mana mafi Alkairi Dan hasken manzon Allah 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barka da Shagulgulan Sallah! May Allah accept our Ibadat 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Man-mukiyan ma sai an kara masa kudi, kai! Allah yah rufa asiri🤔🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kwarai kuwa rt wenger ya doke mourinho a karon farko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Koma dai miye kece kika jawo, wazai alfahari dake da abinda kikai Fisibilillahi 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Prof. Ganduje in town. Ya kamata RARARA Yayiwa Prof. Waqa wlh 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nidai duka komai yamin cikin film in sannan babu wayanda nakeso acikin shirin kamar lukman Laila💘💘💘💘💘💘💘kai i really like laila wllhi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtsw karyar banza kawai😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanxu wannan baka ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gsky zai wahala kano bamu dauki corona nigerian premier league bah we are the second
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tooh 🤔 Duka biyu kenan? Allah ya kare mu.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
karya take fitsararriya maras kunya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya daniska ne mai reporting wannan game din
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ni Kam idan aka bani rancen 5m zanyi Tamara da dangote🤷🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Yasin en kidnapping sun sace taska😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Watamiyar sai a, makwabta.👇👇 Aiki ga babanka, dogo dan borno, jamuje, zuwa 2023, mugani. 🙏🏼
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sbd ubnshi ne kafata 🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya maganan shgb daidai ne basaw sun muslinci wamakaru wamakarallah Wallahu kairun makrin?❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya shiryeki wannan yar amma manyan suna a raye kuwa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user mati a zazzau 💃💃can't wait 7th February zata fasheee💥💥💥 irin totally
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhhhhhhhh masha allah haka akiso ai yana da wani amfani dama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi photo d gudu👊🙄✊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂🤣🤣🤣 abun daria, wai yaro ya tsinci hakori.. An kasa titu daga Kano zuwa Zaria, se titin dogo.?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya kam wlh tafi kyau idan tayi shigar musulunci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gimbiyar mata eid mubarak
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da Barcelona su ci wasan yau Gwara mulkin Buhari ya dawo farko 🌚
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata sabuwa trump fa yana so yayi inconclusive🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa ta kasheshi😂😂😂😂🙅‍♂️🙅‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Corona ba Matsalarmu Bane Malam Kawai Kaje Birnin Gwari,Giwa,Kudaru,da Wasu Bangare a jihar kaduna Kaji Halinda sukeciki. Zubar Da jini Bala'ine a kasa 😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inama ace kasan yanda akeyin mulki talakkawa ne suka zafeka Kuma sunfi kowa Shan wahala a mulkinka, Saboda haka bakada masoya ayau🙅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user HBD Baba Jonathan mainasara!🎂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai 'yan ta'adda a cikinta👍👍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm nidai bakina da goro🏃‍♀️😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunun tsamiya da kosai, soyayar doya da gwai da lemon zobo, mun godewa Allah 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Saika nemo su kumurci da Tijjani asase sune zasu iya wannan aikin. Actress din kuma asaka Nafisa abdullahi dan ta iya kuka😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In ke ba 'yar kd. Bace kin kwapsa 😪😪 IN BAK'YA EH KE BA BABBAR.....😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhhhhh Addinin karya,Addinin wasa,dama sunkashe kafiri.😂 😂😃 😄 🚶 🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kifaye ne kadai xasu iya neman sa'a gurin dan uwan su kifi 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄 Gaskia wannan abun yayi yawa wallahi, se kace babu jami’an tsaro
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
slm barkanka da wnn lokci babban directorallah ya albarkaci rayuwar yaranka baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai jamaa bari inyi rubutu da manyan harufa wallahi rahama sadau tafara birgeni dayawa dayawa saboda kaf kannywood tana daya daga cikin masu kulawa da masoyanta itada hadiza gabon gaskia ina yinku allah kara daukaka fatan alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sannu fajiya na rasa dubu deya na saura kadan hauka ya kamani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mganan banza a kasannan mun dauki tsananin yarda mun bawa gomnati amma karshe dame suka saka mana an wawushe mana dukiyan kasa ba ruwa ba titi ba kiwon lapiya mai inganci kai abin takai takawo ranmuma bamu tsira dashi ba mun yanke kauna akan kasarnan wlhy️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku maida hankali akan wasan Liverpool don naga alama daga pic din nan. #WeAreLiverpoolThisMore 😎 #LFC #YNWA #UCL #BBCHausa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 tab da an kori mutane wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna godiya da shirin labarina musamman ga lukman and excellence
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ai shi yanada aure zaki yarda kizo a ta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wagga batu haka yake💯
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wallahi karya yake ko ajikinsa, kae tinda Nijeria bata tabayin shugaba mayaudari mara rausayin talakawa ba irin buhari bayan kuma shi mukafi nunawa kauna😠😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya qara girma da daukaka 🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Who no see d translation 😂😂 yahau daedae gaskiya Twitter sun iya Hausa https://t.co/DFBufzEafz
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train