text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Ya kasa cinye jarabawar kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai bama wai jami,an tsaro kadai yakama su zama masu kishin kasa ba duka Dan najeriya yakamata yazama mai kishin kasar shi munakira da gwamnati tazan baiwa jami,an tsaro gadanar da aikinsu yadda ya dace allah yasa hakan shine mafi alheri Dan darajar annabi S,A,W 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen summah Ameen Masha ALLAH 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya masa rahama mutumin kirki ba irin su oh oh ba 😓😓😓😓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taimaki maigida na kanawa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky maso kamfanin hoda na cutar mu dole mukai kara ita keda wannan jibgegiyar🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na bada shawararshi matuƙa. Wani wawu! Muna tafa muku👏👏👏. . Idan mai ban dariya ne gaba ɗaya, mai ban dariya ne ga masu ilimi. Wanda ke saka fashewa da dariya, sakamakon ana yima kwakwalwarka cakulkuli. Na kwarai. 🏆 | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user In figures but not in reality....Allah yasa mudace......🤲🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhmm.... Shure-Shure ba ya Hana mutuwa.😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yaqara musu albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc kenan to ai shima dan kungiya ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar gaske kawae ko aika she lahira 🙅🏽♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu akbar Allah ya jikan maza yasa ya huta ya karbi shahadarka ya kyautata namu bayan naku😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ku fa kun saba da na dan roban nan ko? A hada da lakasera a dinga layi 🤣😂🤣😂🤣😂 Rabona da brush tun lokacin da aka auro jatumarki ina saurayi 😂😂😂 https://t.co/ygjhRkSrk3 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Karya neh wakasani mai ta yanxu 😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai yanzu ka sani kenan 🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂sai natuna da littafin MAGANA JARI... Gauraka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shekara dubu arba'in har da uku fa kuka ce😲? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user end this show kafin alura ya tono galma 😂😂😂😂 wait I’m having a good time sha 😂 amma dai nasan ankusa ayi abun kunya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni wlh abinda yake batamin rai shine wnn mutumin bamajinshi sai anzo karahen azumi 🙄yaxo mana da son rai mu wlh baxamuyi 30 ba tinda ba@user Saudia muke ba 😨kana sarkin musulmai bamu tabajin kayi batu akan musulman da ake Kashewa ba ...kawai dai sarkin ganin wata ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shugaba buhari nayi a villa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sadau Arewa princess😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle wannan kurtun dan iskane wato har yasamu daman posting da wayarta. 🤔🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yo mutum ma ya mutu balle dabba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yafi mu su 👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kikace kin daina Sa dan kwali😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bama bukata, a maida mana kasar yadda aka sameta ma 😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah y jiqanta, mu kuma idan namu tazo Allah y sa mucika d imani🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user A kulle mu baba!!🔥🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakara allah yakara karawa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh wasu mutane akwaye raiyenin hankali garesu tayaya zaa cewa bisa kuskure bayan yasan banashi bane wannan bawai kuskure bane daganganci ne tonda yasani ya aikata | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya Ali nuhu shine King 👑 Ali like king khan in India. Baa taba Zargin sa da wani halin banza ba kaman yanda sauran maza da Mata ku ake maku. Ya kama mutunci Kansa gaskiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya jiƙan sa, amin. Duniyar aikin jarida da kuma fina-finai sun yi gagarumin rashi. Allāh ya albarkaci abunda ya bari, amin. 😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
😂😂“@user: Putin ya 'bata', ya dawo http://t.co/FdtDKC4glC” | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wahala dey for our country | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hadda uwar wadda yayi rubutun nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhhhhhhhh kae jamaa wae kwaila ce xatace tana da binyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh😎😎😎😎😎 kema ure one of them kenan 😄😄😄😄😄😄munji dadi ancire yan iska babu dadi kuma kuji abinda mukaji..last year barca... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shima Wanda ya rubuta din bashi da kwakwalwar I kaga kenan duka ba'a da hankali harda na gidan daya bari kenan.😷😷😷😷 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wadammi iri daga cikin 'yan Nigeriar? Dan Allah mu tambaimin shi🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi mati dagudu 😎😎😎 kin damai mu mai katon baki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai falalu matsalar itace idan mutum yayi magana sai a ringa zaginsa ana cewa wai bakason Buhari, wannan ba matsalar siyasa bace matsalace ta shugabanci, yanada kyau shuwagabannin mu suyi duba zuwaga wadannan matsalolin wllh😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhh lalle kuwa za.ayi kwaba a majalisa 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ehhh gaskiya dae yakamata a jinjinawa gwamnatin shugaba buhari koda kuwa ta wajan tallafawa alummar sa da yayi wajan samun sauyin kayan masarufi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
arsenal tayi can jaras da liverpool a karawar da suka yi daren yau inda suka ta shi can jaras | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kadan kenan ya fara gani 👀👀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aminu saira kwamndan yan hausa film to Allah yasa tashan suƙi haska wanga shiri Amin 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai duk messi din yayi masu haka🤔, su goma sha 1 ne fa😯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shege Bahaushe wa NILU😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bai rayu har izuwa darajar samuwa ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user To ai ha yanzu bai karya record din Pele ba kam domin ba club daya Pele ya bugawa wasa ba amma ya sha tulin kwallaye haka. 😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zamu zauna amman idan her excellency yunwa tace mu fito zamu fito ahto domin itama shugaba ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Ai yana ruwa kawai😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂😂😂😂😂 da sauke tunda ba mai su bane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So idan zanje a sauya min date of birth sai na biya 15k 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da can bakusani ba sai yau...shishigi da kwala kai a ceminti 😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ga mutunniyarka hwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai BUK ahh europe ne??koh na kano ake nufi 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aikin banza idan mun fada din bamu zakuyi?🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma dan sandannan bai iya harbi ba gsky | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bashi mara ji ba😂😂🤣🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bawani nan saboda ba a cin hanci a ka fuce | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allahu fa dakyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gsky mahmud m bakaramin kudi bane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an samu sauyin lokacin wannan tattaunawar inda a yanzu za mu yi ta ne da misalin na dare agogon najeriya da nijar mun gode | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Barawo da mai kaya 🤷🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaduba kaji Dan Allah 😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bai kai wani kiɗan ba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user My luv. You luk gojiyos 😘😍 💝 Idan bake ba sai rijiya gaba 1000k | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah 🤲 ka karemu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhhh kuma wai dolene mazan sai sunayi suna dariya? 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Enbada kafadi alkaeri akanmutum bah yanada kyau kayishiru dabanin kah yafi alkaeri 🤷🤷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah kyau haka aunty sadau ️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Bala da Bala’i?! .... kaura ya fara aiki. 😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user da fatan shima mahmud ba rabi'u riba bane babanshi 🤔🙄😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ashe yasan muna jin yunwa iskancine daman hmm su buhari kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user yunwa ta fara yawa yasin 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kwarai kuwa yana da gaskiya nima ina bayanshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yaushe zaa kaishi arewa on demand naga abokina yayi subscribing sai na kallah acan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 zanyi amfani da bauri ma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Asalin 🔥🔥🔥 ma wani abu sai next season ma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah ya dawo mana da ita a Nigeria 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma kaidai wannan mutumun bakada kunya ko kadan da kafadi haka😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kokuma munafi kai ba🦍🦍 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai wannan mutun dason zuciya. Duk yadda akayi yanada alaka da Kanawa. Lol 😝 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Insha Allah wataran nima zaabudemin inshiga harciki inga kabarin manzona mesona mai kaunata Saurawani yamin banzan reply. 😒 pls only amin is allowed here | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Falling in love, wato afkawa soyayya ba Shiri 😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ba zan iya zama shiru ba don kallon wannan shiri ba saboda ya kasance sharar gaske | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ko da me kazo anfika🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan tambayace ko karyadda yassaba wa jama'a ce??? 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Najeriya ɗin mana😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaisuwa ga tauraruwar kannywood😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayanki ne wai🙄🙄🙄😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma ta twitter akasanar da labarin😃😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ki zo min da nawa dadin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai sabbin ridda a nageria | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya kuwa sai Nigeria 🇳🇬 😄 😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi za a yanka ranar sallah🙅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shinkafa da wake a ci garau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sadau dai tace lol 😂, in munyi comment ace bamuda hime training, hmm mata iyayen mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.