Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Ta Dan shiga Canada kenan🤸🤸🤸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user APC 2015 ba ita bace APCn 2019. Don haka Za a ga chanji a ckin Chanji😉😆😉😆👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya maimai ta mana hakan sau dubu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user follow me back 😭😭😭 Yau bazanyi bacci ba sai kinyi following ina
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sai kinyi talatin dinnan😹😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
baby dan tsaya akwai zance daya don kin hadu gaskiya kuma kin iya kwalliya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kano dai ya zama ta siyarwa ba gwamnati ba masarauta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
package dama xe bayar a tafi masa dasu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Da gaske bana son wannan shirin
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Abun yabawa. . . . Wannan a waje na ya fi dukkan shirye-shiryen nollywood da akayi ta zuzutawa irin su wedding party, Chief daddy da sauransu. Barkwancin ya dace da shirin, babu alamun ba da gaske ba ne. Wasan kwaikwayo abun yabawa sannan shiri mai kyau. Nayi matuƙar jin daɗin shi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ahhh kyayi😃 A sai mati a zazzau a sai mati a zazzau😶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user chalama sai mugata iyayee ba😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya shiga lamarin kasar mu, 👏 Ya bamu lafiya da Zaman lafiya 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ke miye haɗin ki da makarantun yara, auren ma kin kasa yi. Dilla ɓace mana da gani! 😏 https://t.co/LXjfwkudhj
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba Buhari dodar! 😂 yanzu kam 'yan Nigeria sun soma ganin abinda suka zaba' akar! Wuta baba wuta sallau 😂 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da muguwar rawa, gwamma qin tashi😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aikin banza kawai ba wannan muke bukata ba 😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kamata yayi mudau tsawan lokaci Mai yawan gaske muna yin yajin aikin, Amman gsky wannan abin yayi kusa da yawa. Kuma Ina maibewa kungiyar Nan shawara akan cewa yakamata a chanza tsarin wajan shigarwa da kudan ci Nigeria kayan mu, kamata yayi suna xuwa suna suya a areawa ci 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun tsigema uwar kai Dan bura uba kai😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu abunda zai same mu sai abunda Allah subhanahu wata'ala ya rubuta zai auku damu . Allah gamu gareka🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
katsina united after payment sai mun ci masu uwa in sun sake
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai ku da kun rasa labari kawaii sai ku kawo ma mutane mahawa to yaushe gwamnatin tace hakanan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah amshi iba dunmu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne tho Allah ya kyau ta😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yooo toh wani darene jemage baigani ba 🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu😪😥😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhmm daga baya kenan 😁😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙆🙆 amma da niyya yayi wannan aika aika ko🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah 🎉 you look so good my sis, Allah ya Kara Budi da daukaka 🙏🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dan Allah Wai Wanne Irin Asaline Wanda Agga South Africa Da Har Zaisa Ta Rinka Wulakanta Wadansu Kasashen Africa? Tambaya Dagga Surajo Chairman Yar-Abba Jahar Sokoto Nigeria 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta faro ta kare mayu sun shaqure bbc 🤣💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user film yayi kyau sosai my besty. Allah ya kara basira 🙏❤❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma kimar. Dala aii Tana A tabbace koh😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda kaga ya fadi ya mutu to lokacinsa ne dama yayi, bazai kara koda sakan dayaba a duniya 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Gawurtaccen inganci da wasan kwaikwayo ... . . Na darakta na farko da mai samarwar shirye-shirye sau biyu, Nnaji tana dosan girma. Kyakkyawan shiri a faɗi kaɗan. Kuma shiri mai saka nutsuwa tare da murmushi 😀. Shirin na wasan kwaikwayo ba tare da wasan kwaikwayo ba! Tana iya samun cigaba kawai daga nan.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Babu dan siyasar da zan iya yiwa haka💯🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
the queen kin yi kyau wlh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dama nayi tinanin haka zai faru dashi sabida ya matsa hanu dayawa😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwana biyu #bbchausa sai ahankali😊, maganar batsa kawai sukeyi😆.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bada ladan Tunatarwa, Allah ya kara daukaka ki 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan ba Dan President, ko VP, COS, ko wani gov ko wani minister shiyasa. iskancine kawai Bakomai ba😔 Allah ya Isa!!!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gomnonin Arewa a ina kuke ko kuna baccine? Masu kishin yayan su zasu koma makaranta. Amma ku ko Kula😰 Allah ya shirye ku. Bakayi ba sam😫
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abuja ne kadai akwai mutane a Nigeria 🇳🇬??🤨🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabbbb abun dariya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa wannan ya girmi kakata 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A, a zamanshima ajam Iyar shine Bala in agaremu Chanda I🤒🤒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amarya da lalle😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya yayi magana mai ma'ana kuma yayi kokari wajen bayyana manufarsa acikin yaren hausa 👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yajikan gogarman zakii
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Agaskiya baa kyautawa mutanen kano ba.😀😀amma bamusan asalin yanda abin yake ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
subahanallahi gaskiya basu kyautaba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kada ya yarda! Muna son yaci gaba da shugabanci domin shi kadai ne yake nuna mana hakikanin wacece Amurka. 😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai neman kuka balle an jehe shi da kashin tumaki. Lahia lau kenan. Kaga sai farfesu kawai🥘🍽🍖🥘🍗🍽🍲🍖🍽🍗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mukam ai muna ganin shugabanci a kasar nan tamu 😡 Kuma dama duk wanda yace wani bai iya kumai ba shi kadai ya iya to fa wallahi shi ma bai iya ba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tabbatar da alkhairi mijin Hajiya @user @user 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Abokina mutanen fa sun fara gano gaskiya😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babban sako shine muna so ya bi ta hanyan kaduna to kano express way 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ramu wannan dogon karan hancin naki har zai karye ai looking stunning tho
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Ai Bacci take shimah Mutuma da bai kaunar Talaka BBC kar ku kara sako manah Zancan buhari Ah gunnah Koh mu kai ku kara kumah🙄😡@user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanda ya saci kudin alummah fa?😉
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaikaji hauka dn allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 rahama ana lashe kunne a Twitter
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
babu labari a gari kwana biyu shiyasa aka lalubo wannan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah Allah ya karawa goggo iya shafa wuyan Ganduje 😂🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmmmnn! Malam talaka dan'uwana muna ruwa kusa da kada😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na malaya shayi na😒😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
iya bakin kokari munayi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya mana kariya da kariyarsa🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fariiiiiiiii muna ruwa 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna goyon bayan gwamna zulum Allah yaqara temakon shugabannin nagari 🙏🏼🙏🏼🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sabida ba Field din shi bane... Shi ba likita bane, ya tsaya ne a matsayin sa 😬😂🏃🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sun ranste sai sun janyo mana tashin hankali dai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakai haske kabarimsu yasa hutunwa cd hutu agaresu muku idan tamu tazo yasa mucka dakay da imani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaima masani amma wallai this is the best hausa series
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In anyi dunia dan Manzon Allah sai ka wuntsula 🤲🏼
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun amsa Takwas 8😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwamnan da babu kamar sa. We love him🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne mah aunty rahma kihuta kawaiiiii ✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An gaishe ki Sarah🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura tallafin 🐔 kaza
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ba zai yiwu a ga wannan a matsayin wani abu ban da muni ba bayan koyo game da ainihin duniyar da ke fama wannan shiri da marubucin sa suna da hannu kai tsaye a cikin lalacewar.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 🤣🤣🤣🤣🤣wai so nawa kike cin abinci a rana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂kana samun baki a cikin interview
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user abinda mutane basa ganewa itafa naija ba kasar muslmai bace kadai...👌 akwai christians sbd haka duk sanda akai batu akn wani abu da ya shafi kasa karka dubashi ta fuskar addini ka dubashi ta fuskar abinda kasa take hukunci dashi wato constitutions...kotu tai daidai..👌👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ogah @user wlh kungaji tsawon kwana sai kayi dari kaima😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba! Rahama babu daraja fa 🤠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky kayi ƙoƙari Wajan Yin wakarnan👍💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah de nagannsu kowa seya answer query wllhi xakuma allah bayanin kashe bayin allah da ake sheguu marar sa imanii🤤😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaushe kika koma yar india kuma😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mummunan samun maki na sauti har abada!
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 2 -1 🙄😏Amma banso haka ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ita zata kashe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba'a taba murnar cika Shekarar Shugaban kasa Mara amfani da takaci ba irinta P @user ba Muna Allah wadai da wannan shekaru 78 Marasa amfani ga al'umma nigeria ba😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yna buqatar shan'eska knn🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kalli zazzafar video mai taken fitattun yan matan kannywood a duniyar instagram please subscribe now
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Trump bai ya abin da ya dace ba 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
corona ba matsalarmu bane malam kawai kaje birnin gwarigiwakudaruda wasu bangare a jihar kaduna kaji halinda sukeciki zubar da jini balaine a kasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya jiqan shi amiiiiiiin 🤲 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai muruga musan Annabi (S A W) ya Hana ruf da chiki sabida kwan chiyachi ire ta yan wota ya Allah ka stari musulunchi da musulmi🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah subhanahu wataàla yabayyanashi cikin Aminci.👌🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
End of preview. Expand in Data Studio

African Languages Sentiment Dataset (Hausa, Yorùbá, Swahili)

A stitched multi-source sentiment classification dataset combining three independently collected sentiment corpora for Hausa, Yorùbá, and Swahili, built for the Adaption Labs AutoScientist Challenge (Language category).

Companion model: fine-tuned weights trained on the adapted version of this dataset via AutoScientist are released separately at gospelgit/African-Languages-Sentiment-Classifier(https://huggingface.co/gospelgit/African-Languages-Sentiment-Classifier).

File guide for this repo:

  • train.csv / validation.csv / test.csv — the original, clean, human-labeled dataset described in this card (46,725 rows, 70/15/15 split). Use these files if you want the source data for your own training pipeline.

Why this dataset

Existing sentiment resources for these languages are dominated by a single domain (Twitter). This dataset combines three different sources across three different domains to reduce domain overfitting and give a more robust sentiment signal:

Source Domain Languages Rows
AfriSenti Twitter Hausa, Yorùbá, Swahili 40,290
NollySenti Nollywood movie reviews (human-translated) Hausa, Yorùbá 2,510
Neurotech-HQ Swahili Social media / product reviews (back-translated) Swahili 3,925

Dataset structure

  • text: the raw text (tweet, movie review, or social media comment)
  • label: one of positive, negative, neutral (single unified label column)
  • language: hausa, yoruba, or swahili
  • source: which of the three original datasets the row came from
  • domain: twitter, movie_review, or social_media_reviews
  • split: train, validation, or test

Splits

All three languages use an identical 70 / 15 / 15 train/validation/test split, stratified by label, computed after pooling all sources per language (not the original per-source splits — see Limitations).

Language Total Train Validation Test
Hausa 23,162 16,213 3,474 3,475
Yorùbá 16,627 11,639 2,494 2,494
Swahili 6,936 4,855 1,040 1,041

Intended use

Training and evaluating sentiment classification models for Hausa, Yorùbá, and Swahili — particularly for benchmarking multilingual co-optimized training approaches (e.g. AutoScientist) against single-source baselines like Davlan/afrisenti-twitter-sentiment-afroxlmr-large.

Limitations

  • Label imbalance across sources: NollySenti and the Neurotech Swahili set are binary (positive/negative only). neutral examples come exclusively from AfriSenti, so neutral coverage is thinner relative to positive/negative for all three languages.
  • Re-split, not original splits: because splits were recomputed by pooling sources, this is not directly comparable row-for-row to benchmarks trained on the original AfriSenti or NollySenti splits. Use as a fresh baseline, not a drop-in replacement.
  • Neurotech Swahili has no official original split — an 80/10/10 split was assigned with a fixed seed (42) before being pooled and re-split here.
  • Swahili domain composition differs from Hausa/Yorùbá: it is roughly half Twitter, half social-media/product reviews, while Hausa and Yorùbá are Twitter-dominant with a smaller movie-review slice.

Citation

If you use this combined dataset, please cite all three original sources:

@inproceedings{muhammad2023afrisenti,
  title={AfriSenti: A Twitter Sentiment Analysis Benchmark for African Languages},
  author={Muhammad, Shamsuddeen Hassan and others},
  year={2023}
}

@inproceedings{shode2023nollysenti,
  title={NollySenti: Leveraging Transfer Learning and Machine Translation for Nigerian Movie Sentiment Classification},
  author={Shode, Iyanuoluwa and Adelani, David Ifeoluwa and Peng, Jing and Feldman, Anna},
  year={2023}
}

@misc{neurotech2021swahili,
  title={Swahili Sentiment Analysis Dataset},
  author={Neurotech-HQ},
  year={2021},
  howpublished={\\url{https://github.com/Neurotech-HQ/swahili-sentiment-analysis-dataset}}
}

Submission context

Built for the Adaption Labs AutoScientist Challenge (Language category), targeting Hausa, Yorùbá, and Swahili as officially supported languages.

Downloads last month
1,797