audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1137 | hau_m_1137_he_spontaneous_014 | Wasu daga cikin manyan kalmomin gargajiya game da shayarwa shayarwa a al'adu daban-daban da yake yaddan suke da ah tasiri ga hanyar shayarwa To al'adu daban-daban akwai wasu ra'ayoyi da aka gada tun da dadewa dangane da shayarwa wadannan ra'ayoyin suna tasiri sosai ga yadda mata ke shayar da jariransu. Ga wasu daga cik... | audio/hau_m_1137_he_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 197.04 | hausa | 40 | HE | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_542 | Ina ƙoƙarin nuna gaskiya da cika alƙawura domin ƙulla dangantaka mai kyau. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_542.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_291 | Fara sabuwar rayuwa bayan barin shaye-shaye yana buƙatar juriya da haƙuri. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_291.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_184 | Kuma dole babba ya ji tausayin na ƙasa da shi tare da jin ƙai. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_184.flac | female | 60+ | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_115 | Na lura cewa idan ba a tsara kasafin kuɗi ba, ana iya rasa damar yin wasu abubuwa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_115.flac | female | 60+ | Primary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_185 | Wani yaro ya yi wa mahaifiyarsa wanki don rage mata gajiyar aiki. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_185.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_134 | Kar ki manta da abubuwan da za ki tafi da su. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_134.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.914 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_198 | Likitoci suna ba da shawarar a dinga yin atisaye a kowacce safiya | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_198.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_163 | Na lura cewa mutane da ke da ajiyar kuɗi ba sa shiga cikin matsala da zarar wani abu ya faru. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_163.flac | male | 15-29 | Secondary | 11.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_030 | Talatu ta ba wa Kande kuɗi don su ƙara jari | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_039 | Watau shi wannan hoto wannan video da ake aka nuna mana ana nufin ka tashi a bacci in ka tashi yaya zaka kasance abubuwan da mutum yake yi na kullum a rayuwar shi watau shi mutum a lokacin da ya tashi a bacci [?] zai ji in ya wanke baki [?] za ka nemi abincin da zaka sawa[?] ma sannan ka fara tunanin abubuwan da ya kam... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Primary | 173.4 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_022 | Wannan rana ne da ake tuni da zazzaƃin cizan sauro. Kuma a duniya, ana yin shi a kowani shekara, kowani shekara idan ranan nan ya zagayo, akan samu masana na kiwon lafiya da za su zo su yi magana a kan abubuwa daban-daban da suka shafi matsalolin da ake fama da su da zazzaƃin ciw; cizan sauro. Kamay yadda ake iya magan... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Secondary | 103.66 | hausa | 40 | HE | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_371 | Yana da kyau a tsara wasanni masu daɗi domin yara a lokutan bukukuwa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_371.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_165 | Yau zan samu lokaci don in zauna in tsara abubuwan da zan yi. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_165.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_293 | Sun yanke shawarar yin shiri don su ci gaba da haɗuwa kowace shekara. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_293.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_460 | Garba ya tashi tsaye wurin ganin sana'arsa ta bunƙasa matuƙa gaya | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_460.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_190 | Yanzu da an yi albashi sai mu zauna da matata mu kasafta kuɗin. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_190.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_022 | Barkanku da warhaka sunana Kilifod Lamu zan yi bayani ne akan matasa noma. A jihar Taraba dai matasa suna taka muhinmancin rawa a cikin darajan noma ga yanda suke ba da gudumawansu na ɗaya dai noma da amfain gona yawancin matasa suna shiga harkan noma kaman shuka masara, rogo da kayan lambu da kuma kiwon dabbobi. Na bi... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_022.flac | male | 30-45 | Tertiary | 102.4 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_247 | Yin addu’a a kullum yana taimakawa wajen samun natsuwa da kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_247.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_383 | hau_m_383_he_spontaneous_027 | Rigakafin tarin-fuka. BCG wani rigakafi ne da ake ma yara yawancin daga shekara ɗaya zuwa shekara goma sha. Ana yi wannan rigakafi ne domin gujewa ko samun kariya ko kuma neman tsari daga kamuwa da cutar tarin-fuka. Akwai wani tari ana kiran shi tarin-fuka, tari ne wanda idan mutum yana yi har yakan yi tari jini ya fit... | audio/hau_m_383_he_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.52 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1066 | hau_f_1066_ag_spontaneous_012 | ?? a cikinnn... a cikin shekaru na chanza yadda na ke amfani da takin zamani da farko na dunga amfani da ta kin cikin takin cikin yawan lokacin da ba sani ba amma bayan naje na koyo wasu dabaaru da dama da ta yadda ake amfani da takin tat cikin daidaita can gwargwado ta yadda ta dace ayi amfani da shi bayan wannan loka... | audio/hau_f_1066_ag_spontaneous_012.flac | female | 60+ | Tertiary | 199.74 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_428 | Na fahimci cewa rashin gyara hanyoyi yana hana mutane gudanar da harkokinsu cikin sauƙi. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_428.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_181 | Mahaifin Safiya ya hana ta amfani da kafafen sada zumunta bayan ya gano wasu matsaloli. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_181.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_044 | Alhaji Ali yana kawo motar ruwa don rabawa jama'a ruwa kyauta. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_044.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_049 | Wannan kuma yana nuna mana tashan motoci. Nan kuma gaskiya abubuwa yana faruwa, yawanci gurin tashan motoci shi ne yawanci in mutum zai yi tafiya zai je tashan motoci, ya je ya hau motan da zai je garin da zai je. To, su ɗin ma a nan gurin siyar da abu: su abinci, su abin sha, har da masu tallan abubuwa. Yawanci a nan ... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_049.flac | female | 15-29 | Primary | 93 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_575 | Ina ganin tattaunawa cikin gaskiya da girmamawa tana rage saɓani a tsakanin iyali. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_575.flac | female | 30-45 | Primary | 11.634 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_572 | ‘Yan sanda suna yawan kama masu tallace-tallace a kan titi. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_572.flac | female | 60+ | Primary | 4.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_006 | Ciwon kai, bayani game da ciwon kai, ciwon kai na faruwa ne lokacin da mutum yaji zafi acikin kan sa, ko kusa da ƙwaƙwalwar sa. Wannan ciwo na iya zama mai sauƙi ko kuma mai tsanani, yana iya zama na lokaci guda, ko kuma ya tafi ya dawo akai-akai. Akwai dalilai da dama da kan iya jawo ciwon kai, cikin har da damuwan ga... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_006.flac | female | 15-29 | Secondary | 97.26 | hausa | 40 | HE | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_585 | Kada ka riƙa amfani da hanya marar cunkoso da dare domin kare kanka daga ɓarayi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_585.flac | female | 15-29 | Primary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_231 | Idan muka guji yawan tunani maras amfani, za mu fi jin daɗi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_231.flac | female | 60+ | Primary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_031 | toh anan ana so ne aji wani abinci kafi so musamman kafi so kafi jin dadin shi wajen karin kumallo to ni a guri na nafi so da safe inna tashi insha [cs] tea [cs] da bredi da Ƙwai da pla da [cs] plantain [cs] da kuma Ƙila inna gama in dan sha madara dadi sauransu to zai iya yiyuwa kuma wani shi in ya tashi da safe yafi ... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.04 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_058 | Shin al'umma na ba da gudunmawar da ta dace domin bunƙasa fannin tsaro? | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_058.flac | female | 15-29 | Primary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_336 | Idan mutum yana son samun kuɗi don karatu, yana da kyau ya fara tanadi tun da wuri. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_336.flac | male | 15-29 | Primary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_560 | Idan mutum yana da shirin tanadi mai kyau, zai iya guje wa matsalar bashin banki. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_560.flac | male | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_375 | Kai! Masha Allah, Allah ya raya abinda aka samu, ya ɗayyaba. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_375.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_002 | Binta tana ba su ruwa tun kafin ma su nema. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_002.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_103 | Cikinta ya zube, sakamakon samun labarin mutuwar yayanta a makon jiya. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_103.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_992 | hau_f_992_ev_spontaneous_014 | Wannan hoto yana nuna wani wuri na gari da ke hanya mai kyau tare da wasu mutane suna tafiya Ana iya ganin bishiya mai girma a gefen hanyar wacce ke bayar da inuwa ga yankin da ke kusa da ita Haka nan akwai wasu fitilu masu tsayi da ke tsaye a gefen hanya wanda ke nuna cewa wurin yana da ingantacciyar hanyar haske, has... | audio/hau_f_992_ev_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Tertiary | 154.32 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_239 | Rashin daidaita tsare-tsaren aiki ya na haifar da rashin jituwa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_239.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_332 | hau_m_332_ag_spontaneous_007 | Kula da tattalin ƙasa, kula da tattalin ƙasa wani al’amari ne da ake gudanarwa domin tabbatar da ƙasa tana cikin koshin lafiya da kula da tsaron dake cikin wannan ƙasa da sauran ƙananun hallitu dake cikin wannan ƙasa, hakan na taimakawa matuƙa wurin samar da amfanin gona mai kyau musamman ga manoma, sannan kuma wannan ... | audio/hau_m_332_ag_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Tertiary | 120.9 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_545 | Na rantse ba zan bar 'yata ta shiga harkar wasan kwaikwayo ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_545.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1168 | hau_f_1168_ev_spontaneous_030 | barkan mu da wannan lokaci ta yaya kake kokarin samo abun da kake bukata na yau da gobe wannan ne tambaya ce wace ko wane mutum tin da ba zaiyu mutum ya rayu ba tare da sai ya ci abinci ko ya sha abun sha ba soboda haka kowane dan adam ya zama wajibi ne a gare shi ya samu hanyan da ya ke iya yin ? domin samun abun da z... | audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 217.8 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_432 | Kuɗi ba shi da garantin farin ciki, amma yana iya sauƙaƙa rayuwa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_432.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_363 | Yana da kyau a koya daga waɗanda suka yi nasara cikin tsananin damuwa don a samu kwarin gwiwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_363.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_041 | Salamu Alaikum nan gashi nan hoto ne yake nuna mana cewar mace ce gata nan a tsaye ? tana sanye da ? jar riga sannan kuma ga mayafi nan ta sanya a kanta ya sauka har kafaɗar ta farin mayafi gashi nan tana dariya tana fara;a da fararen haƙoranta sannan kuma gashi nan ta ɗauko wani abu gashi nan a faket wanda take nuna k... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_041.flac | male | 60+ | Tertiary | 155.34 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_178 | Bayan na fara girma,babanmu ya rage sakar mini fuska sosai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_178.flac | female | 15-29 | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_096 | Babarta takan mutunta ra'ayinta ko da ra'ayinsu ya sha bambam | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_096.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1521 | hau_f_1521_he_spontaneous_016 | Amfani kulawa, wannan lafiya kafin haihuwa da lafiyar jariri da ci gabansa temakawa wajan lura da la fiyan uwa da jaririn ta gane matsalolin da wuri kamar hawan jini ciwon suga da sauransu karɓan riga kafi da ƙarin abinci masu amfani dan ci gaban jariri lura da ci gaban jariri aciki ta hanya gwaje gwaje da duba ciki da... | audio/hau_f_1521_he_spontaneous_016.flac | female | 30-45 | Tertiary | 157.68 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_288 | Gwamnatin tarayya tana da ƙudirin yi wa kowane ɗan ƙasa rijista saboda maganin ɓata-gari. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_288.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_429 | Ki sayi kayan jariran mana, duk da dai ƙaramin ciki ne da ke | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_429.flac | male | 15-29 | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_198 | Ya kamata gwamnati ta haɗa kai da mutane domin samun bayanan sirri | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_198.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_165 | Yi amfani da hanyoyin ajiyar kuɗi ta yanar gizo don samun sauƙin sarrafa kuɗinka. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_165.flac | male | 15-29 | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_804 | hau_f_804_ag_spontaneous_015 | Wato wannan iri ne da ake cewa gwanda kuma yana ɗaya daga cikin ‘ya’yan itatuwa da ake ci, kuma ake shansu, kuma ake amfani da su a sassan duniya baki ɗaya. Kuma sannan shi yana yin bishiya ne, eh yana yin bishiya mai tsayi haka, bishiyansa tana ɗaya daga cikin bishiyoyi da suke da tsayi mu dai anan haka, irin bishiyan... | audio/hau_f_804_ag_spontaneous_015.flac | female | 15-29 | Secondary | 160.44 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_168 | Bayan aure, Sadiya ta fahimci cewa ƙauna tsakanin ma’aurata tana ƙarfafa alaka a lokuta masu wahala. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_168.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.06 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_366 | Hajara za ta sa yara su kwashe shara a makarantarsu don kare lafiyar su. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_366.flac | female | 15-29 | Primary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_009 | Wasu kan kai ziyara maƙabartu domin yin addu'o'i ga magabatansu. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_009.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_402 | hau_m_402_ev_spontaneous_003 | Assalamu`alaikum jama`a nine dai naku Dauda Muhammed kaman yadda muka saba yau da kullum, yau ma na sake zuwa muku da sabon maudu`I, wato maudu`in mu na yau za mu tattauna ne akan batu na addini wato addinai dai sun kasu kala da dama gaskiya a doron duniya suna da adadi sosai amma ba zan iya ƙaiyade muku ince ga addini... | audio/hau_m_402_ev_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Secondary | 120.66 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_503 | Nafi’u ya buɗe makarantar islamiyya a gidansa da ke Kabuga. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_503.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_403 | Raba abinci ga masu bukata yana rage yunwa a cikin al’umma. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_403.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1052 | hau_m_1052_ag_spontaneous_027 | A yankin tsakiyar Najeriya Yin rakodin da kyau a gonakin kaji na taimakawa manoma wajen sarrafa yaɗuwar cututtuka da inganta tsaron lafiya. ga yadda hakan yake aiki. Na farko gano cutar dawuri Idan manomi na rubuta bayanai kan lafiyar kajinsa kamar yawan kajin da suka kamu da cuta Nau'in alamomin da suke nunawa. adadin... | audio/hau_m_1052_ag_spontaneous_027.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.16 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_232 | Tana siyan shinkafar waje, saboda ta fi kyau da auki | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_232.flac | male | 30-45 | Primary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_241 | Na fahimci cewa yin biki yana zama hanya ta sada zumunci da yin nishaɗi. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_241.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_378 | Ya aka ji da haƙurin irin wannan hali da ake ciki? | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_378.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_458 | Yawancin mutane kan yi kunnen uwar shegu, idan sun ji wani abu daga gwamnati. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_458.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.8 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_028 | Matasa na iya tallafa wa makarantu ta hanyar koyar da yara a lokutan hutu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_028.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_373 | Idan aka haifi sabon jariri, muna amfani da wannan haihuwa domin haɗa ahali ayi murna. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_373.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_574 | Wani lokacin kan famfon ne yake lalacewa, amma sai a yi asarar ruwa mai yawa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_574.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_577 | Mutane suna amfani da koyarwar addini wajen yanke shawarwarin da suka dace da rayuwarsu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_577.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_196 | hau_f_196_ev_spontaneous_016 | a karon farko yanda mahaifi ya yanki jiki ya faɗi a ɗakin karɓan haihuwa, da budurwar shi za ta haifa mishi yarinyarsa. Sun kasance budurwar ta yi tsawon adadin kwana uku tana dogon naƙuda, kafin nan haihuwar ya zo. to kullum yana tare da ita a gefenshi. To wannan kasancewar kusan kwana ukun da suka yi, shi ma ya kasan... | audio/hau_f_196_ev_spontaneous_016.flac | female | 30-45 | Primary | 75.46 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_043 | Matsalolin dake tattare da shukar dankali ko kuma cire amfanin daga gona kadin a kai kasuwa. Wannan danakli ne aka girba daga gina , bayan an girbe shi suna maganar yana da matsaloli na rana in ya taɓa shi . A wannan dankalin wsu sun yi baƙi sakamakon rana da ya buge su . Dankali yana so da an girbe shi a tafi kasuwa d... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_043.flac | male | 15-29 | Primary | 100 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_419 | Idan mutum ya guji faɗa a cikin tattaunawa, zai fi samun nasarar isar da saƙo. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_419.flac | female | 46-60 | Primary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_134 | Ya kamata ka ɗauki kowane lokaci a matsayin wata sabuwar damar yin gyara a rayuwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_134.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_036 | Pilanten aka samun kwari suna hawa kansu kaman kalan kwarin nan masu tashi sosai kwarin kuma suna alakala akwai me ye ma sunan wan nan akwai dai tsetsefilai akwai wasu abubuwa, kwari kwarin da suke wayan nan wayan da suke cizon mutane suma suna hawa pilanten da kuma cuta da yake samun pilanten kaga shi pilanten shi wan... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_036.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.16 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_408 | ina godiya ta musamman ga 'yan uwa da abokan arziki. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_408.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.033 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_138 | Na tanadar wa yarana ɗakinsu na musamman, domin gujewa shiga sabgar manya da baƙi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_138.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1213 | hau_f_1213_ev_spontaneous_029 | ? Gaskiya nakan ji abubuwa da dama idan mabambantan bukukuwa suka riske mu kamar bikin sallah za a yini ana farin ciki don maganganun da ake yi ma ranar bikin sallah daban suke zaka ji kana ta farin ciki kowa ka gaisa da shi murna ce ko kuma itin haka wani biki da ake yi na shekara shekara ko kaman su maulidi da muke y... | audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_029.flac | female | 46-60 | Tertiary | 155.58 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_125 | Lokacin ruwan sama yana da amfani, amma yawan ruwa na iya haddasa ambaliya. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_125.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_206 | Na ji a rediyo an ce yau za a samu cunkoso sosai a kan titin Zariya | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_206.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.774 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_598 | To Allah ya kawo ku lafiya. Amma me ya faru haka? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_598.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_377 | Za mu haɗa hannu baki ɗayan mu domin gyara hanyar karkararmu da ta lalace. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_377.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.98 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_058 | Ga shi ba kulawa ba abinci ba tarbiyya ba wani more rayuwa. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_058.flac | male | 15-29 | Primary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_202 | Na ƙaru matuƙa da bayanan da suke cikin kundin Hasssan | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_202.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_011 | Da farko dai Rake yana kar[?] yana samun illoli da dama ta ɓangaran ju[?] jinkirta shuka shi ko kuma jinkirta girbe shi sannan kuma ko kuma jinkirta cire shi gwanda gwanda ma da sauƙi wurin jinkirta cire shi amma wurin ba inda yafi hatsari yafi wannan, samun matsala irin wurin jinkirta shuh[?] shuka Rake saboda duk yad... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_011.flac | male | 46-60 | Tertiary | 153.96 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_314 | hau_f_314_ev_spontaneous_009 | a cikin wani ƙauye dake nisa da garin kano wani matashi me ƙwazo da jajircewa me suna malam musa ya kafa wata masana'anta ta niƙa garin rogo malam musa ya taso ne a cikin iyalin da suka da ɗe suna noman rogo amma suna fama da matsalar sarrafashi cikin sauƙi saudadama sai sun tafi wata babbar kasuwa me nisa domin ayi mu... | audio/hau_f_314_ev_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Primary | 158.88 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_394 | Ni dai da in zauna ina musu da ihu gara a ce ban yi ba. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_394.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_228 | Amina tana koya wa 'yan uwanta kananan ayyuka domin su koyi zama masu dogaro da kansu. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_228.flac | female | 60+ | Primary | 9.474 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_027 | Idan kuma kana wani aiki, to dole fa ka tsaya ka lura | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_031 | Soo da yawa, za mu ɡa wannan alama mai ɗauke da faya eszis, sannan da alamun mutum yana ƙoƙari ɡudu. Wannan ba komai ba ne face yana nuna mana cewa wannan wata hanya ce ta hanyan fiitar da kai a lokacin da aka samu haɗarin ɡobara a wurin da yake, naci, ko jama’a, wanda ya shafi ko da makarantu, ko ko a wurin a masana’a... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Secondary | 95.32 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_002 | fanke wani nau’in abinci ne da muke yi da fulawa zaka samu fulawar ka zaka samo sugar zaka samo ruwa zaka zuba gishiri kaɗan iya gwargwadon yanda kake buƙatar shi zaka kwaɓa su bayan ka kwaɓa su zaka adana wannan fulawar taka ta kumburo yayin da zaka ɗauki wasu lokuta bayan ta kumburo zaka ɗauki mai ka ɗaura a wuta sai... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Primary | 93.48 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_047 | Yawan amfani da kafafen sada zumunta yana iya tasiri ga tunani da ɗabi’un mutane. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_047.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_038 | Jiya, Malam Musa ya koyar da fiqihu a masallacin Juma’a na Kaduna. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_038.flac | male | 46-60 | Primary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_009 | Idan saɓani ya wuce kima, ana iya neman mutum na tsaka-tsaki don warwarewa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 11.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_231 | hau_m_231_ag_spontaneous_008 | wannan hoton gona ne wanda ya kasance yana ɗauke da irin cutarwar da ƙwari suke yi wa gona da kuma amfanin gona to irin wannan ƙwari dai yawanci ya haɗa da irin su tururuwa zago suna da yawa gara ma takan iya yin irin wannan wanda suna cutar da gona sosai gaskiya kuma ana maganinsu yawanci ta hanyar zamani ta hanyar a ... | audio/hau_m_231_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Primary | 82.22 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_051 | hau_m_051_ev_spontaneous_037 | Yanda zaa shawo kan kurakurai a rayuwa, kowa yana aikata kuskure, amma abun mafi mahimmanci shi ne yadda za mu magance su kuma mu cigaba da rayuwa ga hanyoyi masu sauƙi da za ka bi don shawo kansu. Na farko, akwai ka gane cewa kuskure na duniya ne ka fara gane cewa kuskure wani ɓangare ne na rayuwa, kuma babu wanda ya ... | audio/hau_m_051_ev_spontaneous_037.flac | male | 15-29 | Tertiary | 113.08 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_505 | Idan mutum yana so ya faranta wa abokin rayuwarsa, ya yi hakan a lokaci mai kyau. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_505.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1142 | hau_f_1142_ag_spontaneous_021 | Malam bude mana litafi suna taka muhimmiyar rawa wajen lura da chanje chanje yanayi a Nigeria suna da saurin amsa ga sauye sauye mahanni wanda ke sa zu zama masu nuna chanje chanjen yanayi ga yada malam bude mana litafi ke zama masu nuna chanje chanje yanayi a Nigeria malam bude mana litafi suna da saurin amsa ga sauye... | audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_021.flac | female | 46-60 | Primary | 150.54 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_275 | Karya tana janyo raini da kuma zubar da mutunci a idon mutane | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_275.flac | female | 60+ | Primary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_509 | Takan fara zuwa aiki kafin ta yi tunanin zuwa wani wuri a kullum | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_509.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_020 | Barkanmu dai wato wa shina hoto yana gwado mana yadda ake wasanni wato da ganga kama yadda muka sina ganga abune da yeke fida sauti yayin da yake sa mutane wato nishaɗi wannin kuma wato yakan sa mutane wato su fito su yi rawa su rasaya su gwada farin cikin su a game da wato abubbuwa ya same su na murna yayin da misali ... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.66 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_003 | Idan na ci kuskus da miya da safe, ba na jin yunwa da wuri. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.