audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_200 | hau_m_200_ag_spontaneous_005 | Wato shidai ahm seedling layout yana yana nufin yadda ake tsara yadda ake tsarawa ko shirya shuke-shuken ƙananan shirya shuke-shuken domin tabbatar da girma da kuma amfani da tsa, da kuma amɸani da sarari yadda yakamata. Tsarin yana dogara da abubuwa kamar nau’in shuka, sarari sararin da kake da shi, ah da kuma buƙatun... | audio/hau_m_200_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 90.3 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_912 | hau_f_912_ev_spontaneous_024 | Barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana ne yanayin wato yadda zaka tsallake titi kamar yadda muka sani wasu sukan kira shi da titi wasu sukan kira shi da kwalta ya danganta kamar yadda muka sani titi ba wuri ne na wasa ba bama wai ko wasa ace wasan yara kaɗai ba, a'a wasa harda ma manya titi ba wurin wasa ne na yara... | audio/hau_f_912_ev_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Tertiary | 183.9 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_324 | Musa ya yi lambun kayan marmari a kangon gidansa a bana. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_324.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_230 | hau_m_230_ev_spontaneous_023 | Am koyo a matsayinmu na manya, wanda muka manyanta Zai iya zuwa da Zai iya zuwa da matsaloli dakuma wasu abubuwa, na jindadi da annashuwa. Matsalolin suna da alaƙa da rin yanda abubuwa sukai yawa aku anan hidima cen hidima nan, aiki can aiki can. A abun na jindaɗi kuma da nishadin,, ka iya zama saboda irin so da mutum ... | audio/hau_m_230_ev_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Primary | 98.58 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_045 | An kira ƴan ƙoroso a walimar jiya domin tunawa da tarihi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_045.flac | female | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_064 | Idan ana da ATM da ke aiki da kyau, mutane ba za su daɗe a banki ba. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_064.flac | male | 30-45 | Primary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_307 | Nakan tura saƙon fatan alheri ga mutane don nuna musu soyayya. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_307.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_017 | Iyaye sukan biya kuɗin makaranta, amma yara sukan taimaka da ayyukan gida. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_017.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_457 | hau_m_457_ag_spontaneous_007 | Kaman yadda kuke gani, nan an tara manoma ne, ana masu bayani a kan, ko a ce ana masu horaswa a kan amfani da sinadari na zamani a ɓangaren noma. Ana da sinadarai mabanbanta iri-iri daban-daban, wa’yanda ake amhani da su wurin noma. Akwai sinadarin da suke kashe kwayoyi, [um] akwai sinadarin da ake amfani da su wurin k... | audio/hau_m_457_ag_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Secondary | 90.3 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_594 | Yana da kyau a tantance shawarwari da ake iƙirarin cewa sun fito ne daga Allah. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_594.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_373 | Wasu mutane suna fuskantar ƙalubale wajen biyan haraji na addini yayin da suke fama da matsin tattalin arziki. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_373.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.014 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_022 | Zan samu wata sana'ar na dinga haɗawa da wannan aikin | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_022.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_485 | Mutane suna buƙatar yin abubuwan da ke faranta musu rai domin inganta lafiyarsu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_485.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_311 | An saka dokar yin wankan yamma a gidan yarin Kano. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_311.flac | male | 15-29 | Primary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1531 | hau_m_1531_he_spontaneous_020 | warkarwa ta ɓangaren addinin christ na iya kawo wasu fa'ido fa'ido musamman a ɓangaren [?] da jin daɗin zuciya koda koda kuwa ba lallai lallai bane masu wa waraka ta jiki kai tsaye ba ɗaya daga cikin manyan amfanin waraka war warke warkar wa [?] [?] [ahhh] ba gaskiya bane shine na shine rage damuwa da tsoro lokacin da ... | audio/hau_m_1531_he_spontaneous_020.flac | male | 46-60 | Tertiary | 162.66 | hausa | 40 | HE | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_529 | Haɗin gwiwa yana taimakawa wajen rage wahala da inganta dabaru. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_529.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_524 | Lokacin da mutum ke jin damuwa, yana da kyau ya ware lokaci don hutu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_524.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_413 | Wasu mutanen ba sa son tattaunawa da abokan aiki kan abubuwan ƙashin kansu. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_413.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_241 | Amma yanzu wai ga abin kusa da kai; satar mutane don neman kuɗin fansa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_241.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.414 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_562 | Malama Zainab ta koya wa ɗalibanta muhimmancin samun kwanciyar hankali a rayuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_562.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_514 | hau_f_514_he_spontaneous_004 | barka dai suna na Greham Gerrod Repandickla ni likitan kula da kwakwalwa ne yau zamuyi magana ne akan alamomin da gajiya da yadda za a riƙe gajiya amman kafin na fara zan so ace nayi godiya ga likitoci da ke kawo mana waɗannan darussa gajiya me ake nufi da gajiya mutane zasu iya samun gajiya daga aikin gida aikin gurin... | audio/hau_f_514_he_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Secondary | 173.74 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_404 | Ni ba ni da kuɗi, amma ki tambayi sakatariyar sashenmu ko za ta ba ki rancen | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_404.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_486 | hau_m_486_ag_spontaneous_020 | mahaifiya tare da yaro yin abinci idan muka duba a wannan zamuga mahaifiya goye da danta tana dafa abinci ga wuta nan ta nasa ta kawo tukunya ta aza sama tana dafa ai nihin abinci ya danganta da miya ce take kadawa ko kuma dai wata dubara ta mata wadda takeyi domin asamu abincin da za’aci idan muka duba awannan zamu ga... | audio/hau_m_486_ag_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Primary | 95.66 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_017 | Barka da warhaka! wannan hoto an gwado mana wato ɗan sanda ne yanda yake gudanar da aikin sa kamar yanda muka sanni su hukuma na ƴan sanda mutane ne da suke wato kare rayukan al'umma da kuma dukiyoyin su mutane ne da suka wato saka ransa wa al- uma dan su taimaki al'umar yankin su bama iya yankin su kaɗai zamu ce ba mu... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_017.flac | female | 30-45 | Tertiary | 160.32 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_563 | Ya yara? Ina fatan ba wata matsala a karatun su. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_563.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.113 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_341 | Ana saka dodon gona a gonaki, don hana dabobi da tsuntsaye ɓarna. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_341.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_007 | Kaman dai yanda ku ke ganin wannan hoto da ya zo mun a kan naura na hoto ne na shukan waken suya shi dai waken suya a na noma shi ne a guri wanda ya ke kasa mai taushi kaman dai wannan gona da na gan ta ya yi kyau sosai a na farko dai za a zo a yi mata a yi mata haro shara sannan ah ma gona duk abunda ta ke bukata sa m... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 156.78 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_036 | Yau, ɗaliban makaranta suna da samun sauƙi wajen samun bayanai ta intanet. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_036.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_401 | Na sa a kira mun duka ɗaliban guda biyu da suka yi faɗa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_401.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_038 | to wannan rubutu yana so ya sanar ko yaji cewa ya kuke kula da gida jen ku to ta hanyar da muke kula da gidajen mu shine na farko mu tashi da safe muna share share masu wanke wanke suyi masu goge goge suyi mu goge dinning tebir muyi mopping mu goge irin su ɓangaren su talabijin da sauransu dai da sauransu ɗan yana yana... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_038.flac | male | 15-29 | Tertiary | 158.52 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_570 | Ana samun sinadaran haɗa man shafawa a kasuwar kurmin jihar Kano. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_570.flac | female | 15-29 | Primary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_150 | Da buƙatar a tallafawa abokin da ya nemi tallafi da wanda bai nema ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_150.flac | female | 46-60 | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_263 | Kula da nau'in abincin da za ka dinga ci shi ne babban magani. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_263.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_172 | Na ji sanarwar samun ilimi kyauta da ƙasar Amurka za ta bayar | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_172.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1507 | hau_m_1507_he_spontaneous_007 | Barkarmu da war haka! Migraine wani irin ciwon kai ne mai tsanani wanda yakan shafi ɓangare ɗaya na kai kuma yana zuwa waƴansu alamomi kamar amai, jin jiri da rashin juriya ga haske ko ƙara. Ba kamar ciwon kai na yau da kullum ba ne. Ciwon kai mai sashi ɗaya yana da tsanani har yana iya hana mutum yin ayyukansa na yau ... | audio/hau_m_1507_he_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 217.44 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_494 | Ka daina sa mana kaɗe-kaɗe cikin dare, ina jiyowa tun daga gidana, kuma yana hana ni bacci | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_494.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_364 | Yana da kyau mutane su rage amfani da wutar lantarki domin gujewa yawan gurɓacewar iska. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_364.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.46 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_023 | A lokacin kaka, share ganye da tarkace daga magudanan ruwa yana hana toshewarsu. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_023.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_246 | Ma'aikata kamar ana taƙaice musu arziƙinsu ne da iya albashi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_246.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_181 | Na gano cewa amfani da kalmomi masu kyau yana hana tashin hankali a lokacin rashin fahimta. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_181.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_005 | Tsaftace hannaye. Tsaftace hannaye yana nufin tsaftace hannaye daga ƙwayoyin cuta da datti da ke iya haifar da cututtuka. Wannan yana nufin wanke hannaye da kyau da ruwa mai haske da sabulu, ko amfani da ruwan tsaftace hannu don tabbatar da cewa ba a yaɗa ƙwayoyin cuta ba. Akwai hanyoyi guda biyu da ake amfani da shi d... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Secondary | 131.92 | hausa | 40 | HE | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_554 | Idan aka samu matsala a wurin aiki, ya fi kyau a zauna a tattauna. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_554.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_352 | Ramatu tana tuna lokacin da take firamare, inda malaminsu yake saka su shara | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_352.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_485 | Na koyi cewa koda ba zan iya ba da komai ba, samun fuska mai kyau yana da muhimmanci ga baƙi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_485.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_099 | Jama'a da dama suna ilimantuwa da shirin da Malam Hamisu yake gabatarwa a rediyo | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_099.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_009 | Idan aka ce fublik riakshin aut filanti shi ne idan aka tabbatar da wata cuta wadda take saurin yaɗuwa a cikin alumma a wani wuri ko kuma a wani gari za’a ɗaukan saurin ɗaukan matakin gagawa wannan matakin gaggawan da aka ɗauka shi ake cema riakshon wannan riakshon ɗin za a ɗauki saurin ɗaukan matakin gaggawa domin a t... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92.14 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_339 | A yau, Ruqayyah za ta yi ƙoƙari ta guji yawan jin haushin mutane. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_339.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_294 | Taimakawa gajiyayyu yana inganta zaman lafiya a cikin al’umma. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_294.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_027 | Yanda kayan aikin zamani zasu bunƙasa yanda kayan zamani yanda kayan aikin zamani na gona zasu bunƙasa shuka da akeyi da kuma samun iri mai kyau na gona shine: Na ɗaya za'a samu sauƙin kashe kuɗi da zaka ɗebo mutane da yawa a gona da yawa da gana babba kuma zaka nemo mutane da yawa kowa ya na yin aiki, sauƙin da zaka s... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_027.flac | female | 60+ | Secondary | 152.94 | hausa | 40 | AG | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_168 | Jiya ta koya mun na iya bakina a duk inda zan yi magana. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_168.flac | female | 30-45 | Primary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_165 | hau_m_165_he_spontaneous_011 | Mura, mura wato cuta ce na nunfashi da ake samu musanman a cikin sassan hunhu da hancin mutum, mura na faruwa sakamakon kamuwa da kwayan cuta ta wani nau’in kwayan cuta da a Turance ake kira virus wanda galibi na watsu ta hanyan ɗan iska ko ta hanyan shafan fata ko hanci da aka riga aka shafa kwayan cutan. Alamomin mur... | audio/hau_m_165_he_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Primary | 168.682667 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_450 | Cin abinci tare da iyali, yana ƙara ƙauna da soyayya. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_450.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_496 | Lokacin da na shirya biyan kuɗin aure, sai na fahimci cewa ya kamata na rage kashe kuɗi. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_496.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_021 | A [?] wannan hoto da muke gani hoto ne ma manomi a gonan shi a' yazo yana noma ne sa akan shukan shi da yayi [?] yana noma ciyawa ne wannan wadda [?] gonan. so a yanda muke gani wanan amfanin gonan nashi, shi ake ce ma waken soya waken suya kuma, ita akan yi amfani da ita ne a wajaje daban daban akan iya yin [?] akan y... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_021.flac | male | 46-60 | Tertiary | 165.96 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_099 | Hankalinmu ya yi matuƙar tashi a lokacin da muka samu labarin mutuwarsa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_099.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_107 | Wani mutum a Katsina ya sami karyewar kafa, amma ya tanadi kudin asibiti. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_107.flac | male | 15-29 | Secondary | 10.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_244 | Yin tsari da juna kan amfani da kicin yana hana gardama da rashin jituwa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_244.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_394 | Na fahimci cewa al’adunmu suna taimakawa wajen tsara yadda muke gudanar da rayuwarmu. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_394.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_447 | Yau Mariya da Sadi sun tashi da kewar 'yarsu Fatima wacce ta rasu satin da ya wuce | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_447.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_226 | Ya kamata ku dinga kiyayewa a kan irin sakacin da kuke da shi da dukiya | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_226.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_173 | Idan muka bi ta hanyoyin karkara, za mu iya fita da wuri. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_173.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.214 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_451 | Na hana ɗalibaina satar amsa, amma sai da suka yi saboda ba sa yin karatu | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_451.flac | male | 30-45 | Primary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_289 | Yaran yanzu sai ana haƙuri da su, zamani ne ya kawo haka | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_289.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_016 | (Pause) Wannan tambaya yana yana tambaya akana cewa watta rawa cibiyoyin hadahadan kuɗi ke wacce rawa cibiyoyin hadahadan kuɗi ke takawa ahhh wacce rawa cibiyoyin hadahadan kuɗi ke takawa wajen tallafawa manoma, a lokacin ƙarancin girbi? To, amsar da zan bada a wannan tambayan shine za'a gani mafi yawanci cibiyoyin had... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_016.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.16 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1217 | hau_f_1217_ag_spontaneous_037 | manoma a nijeriya na iya ƙara yawan amfanin gona ta hanyar amfani da hanyoyin noma da suka dace wanda zai taimaka wajen gurɓatar shuka da inganta lafiyar gonakai ga yadda zasu iya inganta yawan amfanin gona ta hanyar amfani da dabarar kiwon zumunta. samar da wurare kiwo na zumunta. manoma zasu iya samar da wurare masu ... | audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_037.flac | female | 46-60 | Tertiary | 151.56 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_206 | Yana da kyau a yalwata gida da mashigan iska saboda yanayin zafi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_206.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_504 | Wasu iyaye suna tsinewa ‘ya‘yansu idan ba su bi umarninsu ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_504.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_250 | hau_m_250_he_spontaneous_005 | a bayanin dakta Antilak wanda take jagoran ta lafiya a asibiti da ke Kanada, ta yi bayani gamsasshe akan yaɗuwan cututtuka daga wanda take samuwa daga asibiti. A bayaninta, ta ce kashi goma cikin ɗari na cututtukan da mutane suke kamuwa da su a Kanada suna kamuwa daga asibiti. Wannan abu ne na wanda na mamaki tayaya a ... | audio/hau_m_250_he_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 94.48 | hausa | 40 | HE | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_553 | Da zarar wata ya kai kwana ashirin nake fara tattalin abin da ya rage a albashina. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_553.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_051 | Ba kasafai mutum yake ganin ƙimar abin da yake da shi ba. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_051.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_569 | A koyaushe masoya suna ƙoƙarin amsa buƙatun junansu domin ƙara daƙwan so. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_569.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_304 | Mahaifina ya ce idan ya dubi baya, yana fahimtar cewa juriya ce ta kai shi inda yake. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_304.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_068 | A ina aka damƙe 'yan fashin da suka addabi babbar hanyar zuwa Kano? | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_068.flac | female | 15-29 | Primary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_701 | hau_m_701_ev_spontaneous_018 | Wannan hoto yana nuna iyali guda uku, uba, uwa da yaransu, suna zaune tare akan gado suna karanta littafi. Yaron yana sanye da rigar barci mai launin shuɗanya da garin gido kuma yana da gashi mai kauri. Mahaifiyansa yana tsaye da riga mai launin shuɗi da fara jacket haka, yana da yan da mahaifiyar tana ke tsaye da riga... | audio/hau_m_701_ev_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Tertiary | 102.47 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_478 | Tura min ƙofar nan don ban san wanda zai wuce ta ƙofar ɗakin nan ba | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_478.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_270 | Na shirya raba kyaututtuka ga makwabta domin nuna haɗin kai a lokacin hutu. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_270.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_556 | Ba kowane mutum ne yake iya samun damar shiga ofishin adana bayanan sirri ba. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_556.flac | female | 15-29 | Primary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_284 | hau_m_284_ag_spontaneous_011 | ana cigaba da harhaɗa yin manja kamar yanda muke gani anan mace ce da ta ke cikin wannan wato tarbe da aka yin shi manja ɗin wato bayan an samo ƙwaƙwa ɗin daga wato uwarta itacen ƙwaƙwa ɗin tana da ‘ya’ya wannan ‘ya’yan idan har sun nuna sun kai wani matakin da za a cire su sai azo acire wannan wannan ƙwaƙwa ɗin bayan ... | audio/hau_m_284_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 124.085333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_028 | Iyali ana nufin mata da miji da 'ya'yansu iyali kala-kala ne akwai iyali na gidan gado wannan ba daga mata da miji ba duk ɗiyansu ba ne ba akwai gwaggwanni akwai kawu sannan kuma akwai har kakanni idan suna raye. Iyali abu ne mai matuƙar mahimmanci saboda na ake koya wa yaro tarbiyya nan ake koya wa yaro addini sannan ... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Primary | 91.38 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_049 | Siyen kayayyakin abinci daga gonakin gida yana ba wa ƙananan manoma kwarin gwiwa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_049.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_111 | Yau zan share ɗakin saukar baƙi kafin in fita zuwa ofis. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_111.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_129 | Yau da na tashi, na tuno da wani alheri da Allah ya yi min kuma na gode. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_129.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_209 | Yin amfani da aswaki ko kuma man goge baki yana ba da kariya ga haƙora. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_209.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_482 | Nakan karanta Kur'ani aƙalla shafi goma sha biyar a kullum. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_482.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_090 | Ba ni aron caja don Allah, na ga wayata ba caji | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_090.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_491 | A Tokyo, mutane da dama suna sha’awar yin wasan tsalle da sanda. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_491.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_347 | Wasu manoma suna sanyawa shukokinsu gidan sauro, don kariya daga ƙwari. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_347.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_226 | Bilkisu za ta jure wa caccakar jama’a don cimma burinta. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_226.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_069 | Yan fashin daji sun yi garkuwa da gomman matafiya a hanyar Legas. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_069.flac | female | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_318 | Idan Salisu ya lura wani yana cikin wahala, zai duba hanyoyin taimakonsa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_318.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_491 | Idan har kin ji zafin abinda na yi miki masoyiya ki yi haƙuri. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_491.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_685 | hau_f_685_ev_spontaneous_009 | A cikin ƙasar Hausa ko in ce ƙasar gabakiɗaya Nijeriya ana samun nau’ikan kuɗaɗe daban- daban da suke da daraja da yawa, a cikin Nijeriya ana amfani da kuɗi kamar haka: daga babba zuwa ƙarami, akwai naira tun da, akwai naira ɗaya amman yanzu saboda darajar naira ɗaya ta yi yawa, ta yi ƙasa da yawa ba ta da daraja an ma... | audio/hau_f_685_ev_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 139.754667 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_370 | Duk abin da aka ƙaddara naka ne, to babu wanda yaisa ya hana ka. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_370.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_219 | Kafin na auri matata, nakan yi mata toshi duk sallah. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_219.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_218 | Taimakawa a cikin ƙungiyoyin agaji yana kawo ci gaba ga al’umma. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_218.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_203 | A tabbatar an yi tanadi na abinci da abin sha don jin daɗin baƙi. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_203.flac | male | 46-60 | Primary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_162 | Sadiq zai koyar da matasa mahimmancin shan abin sha cikin kima da hankali. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_162.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_018 | Idan na dawo daga aiki, nakan yi kallon talabijin kafin na sake fita | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_018.flac | male | 15-29 | Primary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_424 | Na lura cewa bayyana matsalar unguwa cikin nutsuwa ya fi sawa a saurareku fiye da idan kuka yi hayaniya. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_424.flac | male | 60+ | Tertiary | 15.494 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_187 | Idan an samu maƙwabta masu amana, faɗan wasu sirrikan yana iya zama mai amfani. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_187.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.894 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.