audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_486 | Na fahimci cewa taimakon mutane yakan sa zuciyoyinsu su cika da farin ciki. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_486.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_033 | Waccan matar ta fiya shige-da- fice a gidajen maƙwabta, domin are-aren kayan aikin gida. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_033.flac | male | 30-45 | Secondary | 10.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_068 | Meyasa makarantu a filan suka fi saurin duk wasu makarantu na ƙasashe da suka ci gaba a duniya? Ilanda wani yanki ne a arewacin ƙasashe yurof wanda take da boda da kasan siwedan nuway da kuma ƙasan da kuma rasha. Tana da babban birni mai suna hiskende dalilin da yasa makarantu a wannan gurare suka fi sauran makarantu k... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_068.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.34 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_023 | Wannan yana nufin ana cin wani abu mai daɗi tare da shan wani abu mai daɗi. Wato ma’ana kamar ana shan shayi da burodi; ko kuma ana shan shayi da busko; ko kuma ana shan lemo irin na jarkan nan da burodi, ana cin burodi ko kuma ana cin busko a da lemo irin na jarkan nan. Wannan ana yin sa ne a lokuta mabambanta, ba a s... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Primary | 119.34 | hausa | 40 | AG | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_150 | Sanmun tallafin karatu ya zama sai mai sa'a , saboda yawan al'ummar ƙasar nan. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_150.flac | female | 60+ | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_013 | In na fahimci wannan tambaya ana tambaya ne a kan idan mutum ya tashi yana zaune a gida kuma kawai ya ji gidan ya fitan mai a rai ba ya son zama a wannan gidan kuma wani hanya ne ya kamata ya sabida ya samu canjin wannan gidan. To, shi gida duk wani mutum zama da zai yi akwai inda mutum zai zauna na dindindin ta yiwu t... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.04 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_556 | Halima takan raba wa 'ya'yanta aikin gida, inda maza suke ɗebo ruwa mata kuma suke wanke-wanke | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_556.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_564 | Tallafawa addini yana da lada, amma ba tilas ba ne ga mutum. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_564.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_450 | Lokacin ya zo daidai da taron shekara-shekara, don haka sai mu jawo wannan baya. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_450.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_027 | Dagacin ƙauyenmu ya umarci mawadata da su haƙa rijiyoyin burtsatsai a ƙauyenmu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_027.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_300 | Murnar cikar shekaru na tunatar da mutum ci gabansa a rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_300.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_017 | To ta area nan dabobin da ake kiwon su a area mu a nan muna da kamar shanukai, muna da awaki, muna da akuya. To ta ɓangaran gona dabobin da ake kiwon su kenan. Akwai su dai da dama in ya shafi ɓangaran gida muna da kaza, muna da agwagawa, muna da zabbi, wato zabuwa kenan, muna da kurege, muna da zomo, duk da dai zomo k... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_073 | Idan Faruk ya daina kallo da kuma kwatanta kansa da wasu, zai fi samun farin ciki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_073.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_053 | Idan kuɗi sun ƙare ba zato ba tsammani, neman aro daga dangi na iya zama wa mutum mafita. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_053.flac | female | 60+ | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_332 | Babbanmu ya kan tashe mu da asuba ya biya mana karatu. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_365 | Yawan fargabar rashin cimma burin aiki yana iya haddasa rashin jin daɗi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_365.flac | female | 60+ | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_013 | Masu sarauta cikin kayansu farare waɗannan masu sarauta suna zaune ne tsakaninsu suna tattaunawa sukan yi irin wannan zama lokacin da suke da abubuwa da za su tattauna tsakaninsu. Wannan tattaunawa za ta iya kasancewa sun yin ta ne ba a fada ba za su sama wuri tsakaninsu a inda suke zama su shaƙata sannan kuma tattauna... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Primary | 91.26 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_307 | Mutane na jin tsoro su kai rahoton cin zarafi saboda tsoron ramuwar gayya. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_307.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.66 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_482 | hau_m_482_ag_spontaneous_018 | Barka dai, a wannan hoton za a ga hoton ɗa da uba ne suna cin abinci mara nauyi. Abinci mara nauyi zai iya kasancewa shayi, ko kuma kunu, ko koko, abinci dai da za ka ci ba za ka ji nauyi a cikin cikin ka ba, shi ake ce ma mara nauyi. Shi za ka ga uba da ɗa. uban yana murmushi yana ba ɗan a baki domin ya ci. Dukan su s... | audio/hau_m_482_ag_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Primary | 98.6 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_170 | Maƙwabta na iya taimakawa idan sun san matsalolin da kake fuskanta. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_170.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_561 | Idan ka tara kuɗi, to ka san me ya kamata ka dinga saya. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_561.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_375 | Tatsuniyoyi suna koyar da darussa masu mahimmanci ga matasa a wannan zamanin. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_375.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_090 | Gobe, ƴan sanda za su zo makarantar mu don koya wa yara hanyoyin kare kansu daga barayi. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_090.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_544 | Oga yana ba ni ciwon kai duk da irin taka-tsantsan da nake yi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_544.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_130 | A shekarun baya, akwai iyayen da ba su yarda da ilimin boko ba. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_130.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_190 | Daga lokaci zuwa lokaci, Safwan na aika saƙo zuwa Ghana domin jin labarin abokinsa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_190.flac | female | 46-60 | Primary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1570 | hau_m_1570_he_spontaneous_007 | ? [um] a wannan tattaunawa zamu tattauna ne [um] ta hanyan yadda shayar da nonon uwa yake haɓaka tattalin arziƙi arziƙi [um] ta hanyoyi kaman haka Amfanin tattalin arziƙi na shayar, na shayar da nono Na ɗaya Ajiye kuɗi ga iyalai Shayar da nono yana kawar da buƙatar siyan madaran roba wanda keda tsada sosai wa da sosai ... | audio/hau_m_1570_he_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 174.96 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_103 | Ko da za ka kalli wani a wannan rayuwar, to ka fara kallon kanka. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_103.flac | female | 60+ | Primary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_190 | Duk yammar duniyar nan sai ya fita yawon motsa jiki | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_190.flac | male | 15-29 | Primary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_453 | Ladi ta yi wa Musa godiya sosai saboda biya mata kujerar Makka da ya yi | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_453.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_548 | Na kan tuna lokacin da muke zuwa gona roron wake da babanmu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_548.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_106 | Jamila takan siya wa babarta magani, shi kuwa Sani yakan yi mata gyaran gida | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_106.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_403 | Yayin da na farka na kan yi atisaye kaɗan a gado kafin in tashi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_403.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_054 | Wasu ma’aikata na fuskantar matsin lamba idan shugabanni suna da buƙatu fiye da kima. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_054.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_963 | hau_f_963_he_spontaneous_021 | Annoba ana amfani da wannan kalma dan nuni da wato cutar da ke bazuwa a cikin gaggawa a wani yanki ko al'umma misali annoban zazzaɓin cizon sauro ta ɓarke a garin nan cuta me yaɗuwa a duniya wato cutar da da wasu ba, da wasu ba kawai, ai cutar da ba kawai a a yanki ɗaya ba se de a ƙasashen ƙasashe da dama ko ma duk faɗ... | audio/hau_f_963_he_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Tertiary | 179.34 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_325 | hau_m_325_he_spontaneous_003 | Shirye shiryen yara ya haɗa da yin la’akari da hankali game da harkokin kuɗi, da tunani, da jiki, da zamantakewa don tabbatar da cewa kun shirya don maraba da rainon yaro. Ga muhimman tabe dattin abubuwa kamar haka: ɗaya, shirye-shiryen hankali, tunani ko ƙima, ko motsin zuciya don ɗaukar nauyin iyaye, dangantaka, tabb... | audio/hau_m_325_he_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 134.92 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_586 | A cikin gidana, muna girmama kakanninmu ta hanyar tuna labaransu da koyarwarsu. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_586.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_358 | Kiɗan kalangu shi ne nau’in kiɗan da na fi so saboda sautin sa mai ɗaukar hankali da nishaɗantarwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_358.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_929 | hau_m_929_ag_spontaneous_040 | Assalamu Alaikum wa rahmatullahi taʼala wa baraka tuhu. Barkanmu da sa ke dawowa. A yau tambayan namu tana tambaya ne a kan [um] wani irin kayan aikin gona ka dauke shi muhimmi. [um] Akwai wasu kayayyakin gona da suke da matuƙar mahimmanci ga noma. manoma Ga wasu daga cikin mahimman kayan aikin gona da ya kamata manoma... | audio/hau_m_929_ag_spontaneous_040.flac | male | 30-45 | Tertiary | 155.88 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_221 | Kowace safiya, nakan wanke fuskata da ruwan ɗumi kafin in shafa mai. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_221.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_465 | Ya'yanmu ne ya ce in ɗebo masa ruwa a makwabta. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_465.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_385 | Aikin ofis yana da kyau, amma yana da wahala idan akwai cunkoso a hanya. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_385.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_329 | Dabarar ajiye kuɗin kafin abin saya ya zo tana taimakawa ainun. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_329.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_194 | A shekarar da ta wuce, Maimuna ta rasa aiki ba zato ba tsammani. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_194.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_288 | Akwai yara da suka koyi sana'ar fenti bayan sun shafe lokaci suna lura da masu aikin. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_288.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_514 | A watan mauludi ko takutaha ne ake gudanar da taruka na tunawa da zagayowar ranar da aka haifi Manzon Allah. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_514.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_076 | Wasu lokuta, mutane sukan shafe awanni a layin banki kafin a biya musu buƙata. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_076.flac | male | 30-45 | Primary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_218 | Na fahimci cewa samun lokaci don shaƙatawa yana da muhimmanci kamar aiki. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_218.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.094 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_551 | Idan ka samu kunu mai kyau yayin karin kumallo, ba ƙaramin caɓawa ka yi ba | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_551.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_019 | wannan hoto da muke gani hoto ne na ambaliya a gonar masara shi ambaliya yana aukuwa ne a inda aka samu yawan yawaitan ruwan sama idan ruwan sama ya yawaita a bisa yadda idan ruwan sama ya yawaita abisa yadda yake faɗi yafi yadda yake faɗi ada ana samun ambaliya ko kuma ana samun ambaliya ne a a wuri idan basu da um ha... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 168.72 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_375 | Idan mutum yana son fahimtar al’adu, yana da kyau ya halarci bukukuwa da taruka na gargajiya. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_375.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_077 | Idan kuɗi suka ƙare da wuri, neman taimako daga iyali ko abokai yana iya rage damuwa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_077.flac | female | 60+ | Primary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_446 | Sun hukunta karen bayan ya yi musu kashi a kan kujera | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_446.flac | female | 60+ | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_038 | kulawa haɗin gwiwazai taimaka gurin rage yawaice yawaice dabbobi masu ɗauke da cututtuka shi yasa mai gida in dai har cikin gidan na da tsafta ya kamata a ce tsakar gidan itama tana da tsafta sai kaga wai magidanci cikin gidan shin a da tsafta amma cikin tsakar gidan shi ga wani gwata wanda ke tare da ruwa da ledoji du... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_038.flac | female | 15-29 | Tertiary | 97.64 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_011 | Gonar rogo. Rogo, rogo abu ne me matuƙar mahinmanci ga mutane saboda a kan sarrafa shi ta hanyoyi da yawa. Abinci ne me matuƙar mahinmanci wanda idan aka sarrafa shi za a iya cin shi lokacin da aka dafa shi lokacin da aka ɗebo shi daga cikin gona ko kuma a kan iya shanya shi, ya bushe sannan a sarrafa shi ya koma gari.... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Primary | 107.62 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_226 | Zan yi ƙoƙari in gama duk wasu ayyuka da suka wajaba a kaina. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_226.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.113 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_274 | hau_f_274_ev_spontaneous_028 | Nau'ikan gomnati. Idan akace gomnati de ana nufin hadaka, [?] Shugabanci. Sannan nau'ikan gomnati ya banbanta daban daban, da banbanci ta hanyar da yanda ake shugabantar mutane. Mafi shahara de a cikin nau'ikan gomnati akwai demokaradiyya ta hanyar shugancin mutane, sakawa mutane shuganci ta hanyar mutum daya wanda zai... | audio/hau_f_274_ev_spontaneous_028.flac | female | 15-29 | Primary | 102.32 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_026 | Muna yin duk wani abu da zai ƙara wa soyayyarmu danƙo. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_026.flac | female | 60+ | Primary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_031 | Mata a cikin harkan gona mama da jaririn ta, wannan mama ce da jaririnta a goye a baya tana ɗauke da mazubi a saman kanta, ta ɗauki rogo a ciki ta zuba rogo a ciki bayan ta cire shi daga gona zata tafi gida da shi ko kuma za ta kai shi wani wuri don a adana shi a amfana da shi ko kuma a sarrafa shi ayi wani abu da shi ... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_031.flac | male | 30-45 | Tertiary | 97.72 | hausa | 40 | AG | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_137 | Malaman addini sun fara karantar da tarihin Musulunci don wayar da kan matasa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_137.flac | male | 15-29 | Primary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_357 | Idan mutum bai iya tsara kashe kudinsa ba, zai ci karo da matsaloli da yawa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_357.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_475 | Ya tabbatar mana abin da Ubangiji ya faɗa a cikin Kur'ani. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_475.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_646 | hau_f_646_ev_spontaneous_032 | Kwarewar zamantakewa da kowa ya kamata ya sanni, kwarewar zamantakewa suna taimakawa wajen gina kyakkawar hulɗa da mutane samun damar fahimta da inganta rayuwa ga wasu muhimman kwarewar da kowa ya kamata ya malaka, sauraro da hankali kasancewa mai sauraron mutane ba tare da kasesu ba, fahimci abun da suke faɗa kafin ka... | audio/hau_f_646_ev_spontaneous_032.flac | female | 15-29 | Secondary | 112 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_018 | A da maƙota tamkar iyaye suke, ana yin komai tare. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_018.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_386 | Idan mutane sun fi daraja bukukkuwan gargajiya, ana iya farfaɗo da al’adun da suka dusashe. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_386.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_587 | Baba Rabi tana goge-goge da share-sharen gidanta kullum da safe. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_587.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_594 | Ɗan kasuwa ya koyi yadda zai guji samun matsala da 'yan sanda ta hanyar bin dokoki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_594.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_111 | Tafiya tana ƙarfafa mutane su ƙara samun damarmaki kuma su gwada sababbin abubuwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_111.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1140 | hau_f_1140_he_spontaneous_027 | [?] rashin dai-daiton na iya shafar lafiyar mutum [?] mutum a cikin fannoni da dama [?] da dama ciki har da lafiyar haihuwa tsarin [?] da lafiyar tunani [?] [?] [?] suna taka muhimmiyar rawa wajen sarrafa tsarin jiki da kuma idan basu dai-daita yadda ya kamata ba zasu iya haifar da matsaloli da dama ga yadda rashin dai... | audio/hau_f_1140_he_spontaneous_027.flac | female | 30-45 | Tertiary | 150.24 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_506 | Garin omo na fidda datti da ƙwayar cuta daga jikin kaya. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_506.flac | male | 46-60 | Primary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_472 | Ma'ajin coci ya lallami fasto da ya rage adadin kuɗin da za a kashe. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_472.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_464 | Matata takan soya mana dankalin Hausa, musamman idan wata ya ja, domin yana da sauƙi | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_464.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_208 | Yana da kyau a ƙarfafa mutanen da ke fama da matsalolin tunani su nemi taimako. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_208.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_488 | Idan shugaba bai fahimci iyakar ikonsa ba, yana iya tilastawa ma’aikata yin aiki fiye da ƙima. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_488.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_038 | Gidan su Musa ya kaure da dariya, da yaron su ya fara furta "Baba" a karon farko. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_038.flac | female | 15-29 | Primary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_765 | hau_f_765_ag_spontaneous_016 | Bishiyar [cs] cocoa [cs]. Yau dai bayanin mu ne zai ta’allaƙa akan abinda muka fi sani da suna bishiya na [cs] cocoa [cs]. A ina ake samun wannan bishiyoyi a cikin gari ne ko a ina? Su dai wannan bishiyoyi ana samun sune a cikin gonaki kuma ba ko wani gona ba face gonan da akai shukan [cs] cocoa [cs]. Bayan anyi shukan... | audio/hau_f_765_ag_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 109.18 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_022 | Wato yadda ake shan Rake tsakanin birni da kuma kankara to ka gani yadda ake shan Rake a karkara daban yake da yadda ake shan Rake a birni yayin da aka ciro Rake kankara [?] Yayi da asi [?] Yayin da suka zo suka suyi Rake daga wurin da zasu siya ko daga gona, [um] Yan karkara zasuje gona ne su suyo rake yayin da suka s... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_022.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.98 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_395 | Mutane sun fi jin daɗin magana da wanda ke iya sauraronsu sosai. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_395.flac | female | 46-60 | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_430 | Ana nuna fina-finai na gargajiya a wasu bukukuwa domin ilmantar da mutane. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_430.flac | female | 15-29 | Primary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_212 | hau_m_212_he_spontaneous_002 | Ziyarar duba lafiyar haƙori a kai a kai. Suna da mahimmanci don kiyaye lafiyar baki da haƙori, ana son a ziyarci likitan haƙori aƙalla sau biyu a shekara. Dalilan yin ziyar duba lafiyal haƙori, na farko kare matsalolin haƙori, ya tai; yana taimakawa wajen gano matsaloli kamar karyewar haƙori, lalacewar fatar haƙori da ... | audio/hau_m_212_he_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 136.08 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_003 | Barkanmu de jama’a yau dai na zo mana da bayani ne akan yadda ake flavoitomic wato yadda ake jan jini da allura daga jijiyan mutum da farko dai kafin a fara wannan aikin za a tanani dukkan abubuwan buƙata idan aka tanade su kama daga su allura, sirinji, auduga roban da za a wannan jinin da dai sauransu idan aka tanadi ... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_003.flac | female | 15-29 | Tertiary | 91.14 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_362 | Saboda yanayin lokaci da sabgogin da mutane suke ciki a yau. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_362.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1587 | hau_f_1587_he_spontaneous_004 | kariya daga shaƙuwa matakan da ake ɗauka domin hana shaƙuwa shaƙuwar numdashi ;wani yanayi ne wanda ke faruwa akai akai wanda ke haddasa matsala ta numfashi sakamakon toshewar hanyoyin numfashin mutun ga baki ɗaya akwai alamomi da suke nuna akwai shaƙuwa waƴannan alamomi kuma sun haɗa ga fuska dake juyewa ja kalan fus ... | audio/hau_f_1587_he_spontaneous_004.flac | female | 30-45 | Tertiary | 205.32 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_274 | hau_f_274_ev_spontaneous_019 | Rayuwa da masoyi akwai daɗi, wata rayuwa ce wadda babu mai iya maka misalinta sai wanda sai wanda yake a cikinta, sannan kuma tasha bambam da saura, ta kowa tasha bambam, ma’ana dai labarin da wannan zai baka wannan bashi zai bada ba. Samun abokin rayuwa dai na gari abu ne ko ince taimako ne na rayuwa, cikamako ne rayu... | audio/hau_f_274_ev_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Primary | 111.11 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_133 | Babu kyau a dinga ci da zuci ko yawan fushi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_133.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_561 | Yusuf yana tausaya wa yayansu, saboda irin ɗawainiyar da yake yi da su | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_561.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_156 | Samun shugaba mai basira yana taimakawa wajen bunƙasa basirar ma’aikata. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_156.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1304 | hau_m_1304_ag_spontaneous_020 | a sosai akwai kayakin aiki na gida da shago take sharo kan aikin noma so san gaske akwai so kayaki iri-iri, daban-daban da akwai su kaman ta barayin ta barayin gyara amfanin gona a na amfani da kwanuka kwanuka manyan kwanuka wajen sheke wajen sheke wa inanu amfnin gona kaman shinkafa in an gyaɗe shinkafa a na sammun sh... | audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_020.flac | male | 60+ | Tertiary | 310.14 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_275 | Na fi samun nutsuwa idan ɗakina ya kasance da iska mai daɗi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_275.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_370 | Wasu iyalai suna amfani da bukukuwa don koyawa yara al’adunsu. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_370.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_288 | Daga baya kuma sai aka yo mitar biyan lantarki. Amma wasu ba sa son ta. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_288.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_203 | Amfani da rana wajen samar da wutar lantarki yana rage gurɓata muhalli. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_203.flac | female | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_266 | Lokacin bazara, na fi mayar da hankali kan shan ruwa mai yawa domin guje wa ƙishirwa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_266.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_526 | Idan yara ba su samu ilimi ba, da wuyar gaske su samu ingantacciyar rayuwa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_526.flac | male | 30-45 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_196 | Tsofaffi sun fi amfani da man zafi a ƙafafuwansu da bayansu da safe. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_196.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_413 | Daga lokaci zuwa lokaci, yana da kyau a tallafa wa asibitoci ko gidajen marayu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_413.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_448 | Son zuciya ne abin da Tanko ya yi wa yayansa Habu mai gishiri | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_448.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_274 | Idan mutum ya daina koyon sababbin abubuwa, yana iya rasa damar yin gasa a rayuwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_274.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_553 | A bana, gwamnati za ta kafa cibiyar koyar da harsunan gida don karfafa haɗin kai. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_553.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_166 | Tattaunawa da iyalina a kan yadda za mu kashe kuɗi yana rage matsalolin kasafin kuɗi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_166.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.