audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_226
Haƙƙoƙin ɗan ƙasa na buƙatar a san su a kuma aiwatar da su domin ci gaban ƙasa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_226.flac
female
15-29
Tertiary
7.974
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_502
Idan mutum yana da tsari wajen adana kuɗi, zai guji dogaro da wasu a lokacin matsala.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_502.flac
female
30-45
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_023
Yin amfani da dabarun rage kashe kuɗi yana taimakawa wajen samun tanadi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_023.flac
female
60+
Primary
5.794
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_279
A lokacin bukukuwan salla ana raba abinci ga makwabta don neman albarka.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_279.flac
female
15-29
Primary
5.554
hausa
40
EV
hau_m_349
hau_m_349_ag_spontaneous_029
Barka dai, akwai wato rawan ɡani, ko inːce rawa, ko inː ce rawa da mata suke takawa sosai a yankinmu, kamar yanda muke yi, mu a yankinmu, ba wai lallai sɛ na miji ne zeː yi noma ba, muma mataːyenmu muna da ɡonakinmu. Yayin da damina ta fara, mukan jɛ ɡona da kanmu, mu jeː mu yi saran ɡona, mu kyara ɡonakinmu, yayin da ...
audio/hau_m_349_ag_spontaneous_029.flac
male
15-29
Primary
96.46
hausa
40
AG
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_139
Na yanke shawarar kasancewa cikin nutsuwa duk da wani ƙalubale da zai zo yau.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_139.flac
female
15-29
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_296
Hajara ta saba kashe fitilun falo kafin ta kwanta don rage lissafi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_296.flac
female
46-60
Secondary
9.314
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_377
Tsarin albashi mai sauyawa yana buƙatar daidaita kasafi domin kaucewa fuskantar matsin tattalin arziki.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_377.flac
female
60+
Primary
10.034
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_044
A nan mutum uku ne kuma abun da suke , abin da suke yi shi ne suna girbin dankalin . Dankali amfani ne da yake dotowa a jijiya . Sannan kuma idan za a girbe shi ana buƙatar a sare gaba ɗaya ganyayyaki domin a samu a tarar da jijiyar shukar, daga nan kuma sai a fara gina jijiyar a hankali a hankali saboda ka da a sa abu...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_044.flac
male
15-29
Primary
112
hausa
40
AG
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_511
Yan bindigar sun gudu bayan jami'an tsaro sun bayyana a ƙauyen
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_511.flac
female
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_005
[?] A Najeriya akwai nau'ikan inshorar lafya guda bakwai da ake amfani da su na farko Inshorar lafiya ta ƙasa. wannan tsarin gwamnati da ke ba da inshorar lafiya ga ma'aikata da mutanen da ke cikin shirye-shiryen gwamnati. Na biyu Inshorara lafiya ta jihohi wasu jihohin Najeriya suna da nasu shirye-shiryen inshorar laf...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_005.flac
female
30-45
Tertiary
161.7
hausa
40
HE
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_389
Rayuwa ba ta yin daɗi idan aka ce ba ka da aikin da za ka yi ka samu kuɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_389.flac
female
30-45
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_358
Shan kunu da waina yakan fi rahusa idan aka siye shi da safe.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_358.flac
male
15-29
Tertiary
5.073
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_519
Shirya taron al’adu ga ahli ya na da muhimmanci dan tunawa da asalin dangin.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_519.flac
male
30-45
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_514
Yin magana cikin nutsuwa da ladabi yana nuna kulawa a mu’amala.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_514.flac
male
15-29
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_158
Yadda karnukan suka taso min da haushi, sam ban wani razana ba.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_158.flac
male
60+
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
hau_m_1010
hau_m_1010_ag_spontaneous_001
muna iya [?] kayan aikin mu na noma, muna yin su sosai da zagaje da irin abin da kake so. Kana san karma wanda ake hula da ita idan mutum ta halin yiwo [?] ko yi [?] zaka ga mutum ya iya zuwa ya dauki garma ya tafi makera domin a yi mai irin ta. In yanada irin da yake so sai ya sayar ko ye, sai ya je da irin kalan wand...
audio/hau_m_1010_ag_spontaneous_001.flac
male
46-60
Tertiary
151.68
hausa
40
AG
hau_m_142
hau_m_142_ag_spontaneous_005
A lokacin da aka girbe masara daga gona, tun tana nan a ɗanyenta ba a ɓare ta ba wani lokaci akan girbe masara bata gama bushewa akan kara ba saboda haka, akan ware su kamar haka; akan tantance waɗanda sun bushe sosai daga cikinsu da kuma a rabe su daga waɗanda suke nan ruwa-ruwa da waɗanda basu gama nuna ba. Manoma su...
audio/hau_m_142_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Tertiary
98.4
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_368
A wasu bukukuwa, ana yin raye-raye don nuna al’adun kabilu daban-daban.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_368.flac
male
30-45
Tertiary
8.073
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_188
Idan mutum bai tsara burinsa ba, yana iya ɓata lokaci ba tare da ya cimma komai ba.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_188.flac
female
15-29
Secondary
8.834
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_170
Sana'ar noma sana'a ce mai matuƙar buƙatar juriya da haƙuri.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_170.flac
female
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_044
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne watau hoto na inda ake saida watau kayayyaki da ya shafi na marmari kamar yadda muka sani, akan yi kashe-kashe na kayayyakin marmari watau a gefen hanya wanda yakan taimaka ƙwarai da gaske yayin da zamu ga cewa mutane maza da mata Sukan tsaya wajen watau siyan wa'innan ka...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_044.flac
female
30-45
Tertiary
159.12
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_501
Dole ne mu guji nuna son zuciya don samun zaman lafiya da adalci.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_501.flac
male
15-29
Tertiary
5.094
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_251
Yan siyasar zamanin nan dai ba ababen koyi ba ne wallahi
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_251.flac
male
15-29
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
hau_m_1137
hau_m_1137_he_spontaneous_016
Yadda raayoyin gargajiya gameda shayarwa ke hada kai da tawatta likitoci na zamani da tasirinsu kan ilimi da tallafin shayarwa a yawancin aladu raayoyin gargajiya sun taka muhimmiyar rayuwa wajan yadda shayarwa dah da dabiun shayarwa amma wato ba dika keda tushi na kimi'a ba likitoci da kwararru kan shayarwa suna da ah...
audio/hau_m_1137_he_spontaneous_016.flac
male
30-45
Tertiary
184.98
hausa
40
HE
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_133
Yana da kyau mutum ya girmama kowace irin soyayya, domin tana da daraja a rayuwa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_133.flac
male
15-29
Secondary
6.814
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_161
Rubuta jerin abubuwan da za a yi da daddare tsari ne mai kyau.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_161.flac
male
30-45
Tertiary
5.294
hausa
40
EV
hau_f_973
hau_f_973_ag_spontaneous_016
[um] Kamar yadda muke gani wannan shukoki ne da aka shuka su a cikin leda, shukoki ne wanda ake cirewa a daddasa su a ƙasa idan lokacin daddasa su ya yi. Ana iya sa wake, ana iya sa [um] wannan zogale shima duk ana sa su amma fa ana kuma iya sa [um] abubuwa da dama duk ana shuka su irin haka. Sannan daga baya a cire s...
audio/hau_f_973_ag_spontaneous_016.flac
female
46-60
Tertiary
157.08
hausa
40
AG
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_004
[?] ah gaskiya harkar kiwon shanu musamman ah nan Najeriya ah ta hanyar bibiya hanyoyin kimiyya a Najeriya ah gaskiya yana da halaƙa sosai da kuma matuƙar muhimmanci da ampani ga su makiyayan a Naje a kasan mu Najeriya. ah Wannan abu gaskiya yana da matuƙar mahimmanci ko kuma ince ampani ga ɗaukar su ainihin dabbobin y...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_004.flac
male
46-60
Tertiary
150.36
hausa
40
AG
hau_m_349
hau_m_349_ag_spontaneous_033
Barka da warhaka. Watau ƙalubale da mutane ke samu wajen watau haƙan rijiya da hannu ko kuma in ce wajen tonan rijiya da hannu watau baya wuce nasaba da irin wuri da suke tonan rijiyar. Zaku ga cewa sau dayawan lokuta in suna tonan rijiya watau da hannu watau zaku ga cewa wurin tonan wanin zaku ga duwatsu sosai a ciki ...
audio/hau_m_349_ag_spontaneous_033.flac
male
15-29
Primary
165.48
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_492
Akwai buƙatar a saka hankali sosai wajen shirin aure domin gujewa matsaloli a nan gaba.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_492.flac
female
30-45
Tertiary
9.274
hausa
40
EV
hau_m_598
hau_m_598_ag_spontaneous_030
Alal aƙiƙa matasa suna taka rawa sosai, a harkan noma a wannan ɓarin namu don tun daga sharan gona, har zuwa har zuwa inda za a yi dakon kayan daga gona zuwa gida, sannan idan aka zo wa'inda suke da manya manyan store da suka ajiye kaya idan za a kwaso zuwa wasu jahohin daban in za a yi dako sau tar maza suke yi. Abin ...
audio/hau_m_598_ag_spontaneous_030.flac
male
15-29
Tertiary
93.53
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_314
Sabuwar makarantar tana da ajujuwa 20, da kuma ofisoshi 4.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_314.flac
female
30-45
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_326
Idan gwamnati ba ta ɗauki matakan da suka dace ba mutane za su shiga talauci.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_326.flac
female
15-29
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_490
Zan ziyarci asibiti don faranta wa marasa lafiya rai da yi musu fatan alheri.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_490.flac
male
15-29
Tertiary
7.754
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_073
Saɓanin fahimta tsakanin iyaye da 'ya'ya na haddasa saɓani a cikin rayuwar yau da kullum.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_073.flac
male
15-29
Tertiary
9.274
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_137
Ana so a ƙarasa ginin gidan nan ne nan da watan Yuli
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_137.flac
female
15-29
Secondary
5.154
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_004
Kasancewa da iyali, abokanai ko wani ƙungiyoyi daban-daban, kan magance kaso mafi tsoka na damuwoyinmu. Mutum na ɗaya akwai zama da tattaunawa tare da iyali ko abokanai ko wasu ƙungiyoyi na daban. Neman shawararsu ko a kan damuwa, rashin jin tsoro ko fargabar faɗin damuwa kan magance kaso mafi tsoka na damuwar da ake c...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
94.36
hausa
40
HE
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_419
Na lura cewa bayyana matsalolin da ke damun unguwa a kafofin sada zumunta yana taimakawa wajen janyo hankalin mahukunta.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_419.flac
male
60+
Tertiary
14.534
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_598
Yau zan yi dogon hutu domin in samu damar sabunta tunanina.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_598.flac
female
15-29
Tertiary
5.254
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_178
Shirya liyafa na buƙatar haɗin gwiwa don tabbatar da kowa ya ji daɗi.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_178.flac
male
46-60
Primary
8.634
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_079
Da ɗana ya faɗi jarrabawa, na ƙarfafa masa guiwa da ɗaukar masa malami na musamman.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_079.flac
female
30-45
Tertiary
7.654
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_562
Ya kamata mutane su sami lokacin duba ayyukan da suka yi a jiya a kowace safiya.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_562.flac
female
46-60
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_393
Za mu haɗa hannu baki ɗayan mu domin gyara hanyar karkararmu da ta lalace.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_393.flac
male
15-29
Secondary
5.694
hausa
40
EV
hau_m_1531
hau_m_1531_he_spontaneous_004
A wasu hanyoyi masu tsari wajen inganta sauyi da sauyin ɗabi'a kamar tsara yawan yin allurar rigakafi ko kyautata tsabtan jiki a lokacin ɓarkewar cuta to baccin da cuta ta ɓarke samun hank hankalin kan jama'a wajen sauyan ɗabi'un su kamar kamar karɓar allurar rigakafi ko ke kyautata tsabtar jiki yana da matuƙar mahimma...
audio/hau_m_1531_he_spontaneous_004.flac
male
46-60
Tertiary
168.84
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_441
Kowanne ɗalibi zai je gida ya karanta sau goma-goma, gobe sai mu ci gaba.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_441.flac
female
46-60
Secondary
8.194
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_442
Garba ya tashi tsaye wurin ganin sana'arsa ta bunƙasa matuƙa gaya
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_442.flac
male
30-45
Tertiary
8.52
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_045
Idan mutune suna cikin kungiyoyin unguwa, yana kawo sauƙi wajen haɗa tallafi a yayin da aka buƙata.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_045.flac
male
46-60
Secondary
8.634
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_335
Tafiya da ƙafa a cikin ciyawa yana bada damar yin tunani mai kyau cikin nishaɗi.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_335.flac
male
60+
Tertiary
11.614
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_319
Sun yi shawara kan yadda za su fara siyar da kayayyaki a gida don samun riba.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_319.flac
male
46-60
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_543
An taru don yin addu'ar cika shekara biyar da rasuwar mahaifiyarsu
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_543.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_490
Ina yawan yin sallama da mutane domin nuna ladabi da kuma ƙara samin ƙauna.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_490.flac
female
15-29
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
hau_f_970
hau_f_970_he_spontaneous_006
Tom, sabantuwan sabantawa gami da jinya na wannan cuta. Ita wannan cuta jinyanta aƙwai wahala. Da zaran ka je asibiti an maka wannan gwajin na maƙogwaro da zaran ka je an maka wannan gwaji na maƙogwaro to aka tabbatar kana ɗauke da wannan cuta to za ka je asibiti, asibiti za su ajiye ka. Wannan cuta da magunguna na wan...
audio/hau_f_970_he_spontaneous_006.flac
female
60+
Tertiary
154.74
hausa
40
HE
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_350
Dole ne a nuna gaskiya idan ana son ƙarfafa amana a dangantaka.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_350.flac
female
30-45
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_083
Direba don Allah ka rage sautin rediyon nan ina son amsa kiran waya.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_083.flac
male
15-29
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_050
A cikin shekara, yana da kyau a sake fenti ko gyara bangon gida don hana lalacewa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_050.flac
female
46-60
Secondary
11.074
hausa
40
EV
hau_m_091
hau_m_091_ag_spontaneous_008
wannan ta kasance gonan tattasai ce shi kuma tattasai mafi yawanci ana noman sa ne da rani ana jin sa a guri wanda yake ɗauke da taɓo ko kuma gurin da bashi da taɓo gurin da dai za a sama hanyan da za a riƙa bashi ruwa yadda ake yin sa shine idan ka samo irin ka za ka sama guri ka zuba shi idan ka zuba shi in ya fito s...
audio/hau_m_091_ag_spontaneous_008.flac
male
15-29
Primary
95.12
hausa
40
AG
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_239
Haka nake goya yarana uku akan babur zuwa makaranta, saboda tsadar abin hawa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_239.flac
female
15-29
Tertiary
8.434
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_590
Lawan ya tsinci kansa cikin matsala saboda rashin kulawa da tunaninsa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_590.flac
male
60+
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_524
Ba na cin kome da safe sai na sha shayi da ƙosai.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_524.flac
female
46-60
Tertiary
4.554
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_395
Abincin gargajiya ya fi na gwangwani ƙara wa jiki lafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_395.flac
female
15-29
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
hau_m_678
hau_m_678_ag_spontaneous_035
Tsin tsiya daga kayan asali zuwa ƙarshen samfura anayin tsin tsiya daga ciyawar tsin tiya da dabini ko gan yayen ganyan kwakwa tareda dunƙulewar katako ko bambu muhimman matakai asamar da tsin tiya da farko girbi hadda bushewa atara ganye sannan abusar dasu na biyu tantan cewa da yanke wa a gyarasu domin dedaita ɗau na...
audio/hau_m_678_ag_spontaneous_035.flac
male
30-45
Tertiary
92.36
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_269
Sanda muka fara kasancewa tare don fahimtar juna, sai na fahimci cewa kasancewa tare yana ƙarfafa alaƙa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_269.flac
female
30-45
Tertiary
9.834
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_550
Ni kaɗai ne Bahaushe a makarantar da nayi wa ƙasa hidima a shekarar 2003.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_550.flac
female
30-45
Tertiary
7.414
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_102
Yawan ɗumamar yanayi yana sa mutane su buƙaci wutar lantarki domin sanyaya muhalli.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_102.flac
male
15-29
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_538
Ya daina zuwa wurina saboda ya san laifin da ya yi mini
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_538.flac
female
15-29
Tertiary
4.574
hausa
40
EV
hau_m_697
hau_m_697_ag_spontaneous_025
Hotunan abincin karin kumallo. Karin kumallo shi ne abincin da ake fara ci da safe. Ma’ana, abincin safe. Akwai abubuwan da ake yin su cikin gaggawa da safe. In an tashi, wani in bai da lokaci, yakan yi abu mai sauƙi wanda ba zai ɓata mai lokaci ba wajen cin abinci. Na daga cikin abubuwan da ake amfani da shi, ko ake c...
audio/hau_m_697_ag_spontaneous_025.flac
male
30-45
Tertiary
93.8
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_244
A yau zan daina yin maganganu marasa amfani domin gyara zamantakewa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_244.flac
female
15-29
Tertiary
6.753
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_516
A bikin ranar zagayowar haihuwarta, Rahina ta gode wa mahaifiyarta da ta rene ta tare da kulawa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_516.flac
female
15-29
Tertiary
7.873
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_086
Za mu je shan askirim ni da iyalina gobe da yamma.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_086.flac
male
15-29
Primary
5.474
hausa
40
EV
hau_m_114
hau_m_114_ag_spontaneous_017
wannan itace ake kira da bishiyar kwakwa. Kwakwa cikin ta akwai ƙwallo, kwakwa ta kassance wadda tsawonta ya kai kafa kusan talatin wadda kuma tana da rassa da dama. Sannan kuma takan fitar da wani reshe a tsakiyarta wanda yake zaman towa fulawa. Yayin da shi wannan reshe ya fara girma zata kassance fulawa ce wadda ta...
audio/hau_m_114_ag_spontaneous_017.flac
male
15-29
Tertiary
95.58
hausa
40
AG
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_151
Na saba yin atisaye sauƙaƙe don samun lafiyar jiki da tunani.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_151.flac
male
30-45
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_275
Mutanen da suka samu tallafi sun fi samun damar barin jarabtuwa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_275.flac
female
15-29
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_240
Girmama al’adu yana ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a tsakanin al’umma.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_240.flac
male
30-45
Tertiary
6.794
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_326
Zama a ƙarƙashin bishiya yana rage tunanin matsalolin da ke cikin zuciya ya sa walwala.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_326.flac
male
60+
Tertiary
10.934
hausa
40
EV
hau_f_919
hau_f_919_ev_spontaneous_015
shi haihuwa ko ince ɗaa wani kyauta ne daga Allah wanda ba kowa ne yake samun shi sai wanda Allah yaso a lokacin da mace zata dauki ciki har ta kai wata tara babban fatan ta shine ta haihu lafiya kuma sai tazo ta haihu meh kuke sammani mace zatayi farin ciki sosai kullun zata dinga ganin yaron ta tana mishi wanka tana ...
audio/hau_f_919_ev_spontaneous_015.flac
female
30-45
Tertiary
158.88
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_042
Barka da wannan lokaci, sannnmu da sake saduwa a cikin wannan inda yake cewa zan iya bada labari akan lokacin da... dana taba gwada wata alaman da na gani na noma na yadda ake sannan kuma na... naga natija kokuma abin aka sama abin da nake so eh.. akwai abubuwan dana taba gani kaman yanda na faɗa a baya wanda alamomi n...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_042.flac
male
46-60
Tertiary
157.74
hausa
40
AG
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_071
Rikincin ƙabilanci ya laƙume ɗaruruwan rayuwaka a kudancin ƙasar nan.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_071.flac
female
15-29
Primary
7.614
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_181
Mutane suna raba kayan ciye-ciye domin nuna kauna da haɗin kai.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_181.flac
female
15-29
Primary
6.034
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_121
Yin addu’a da neman shawarwari daga na gari yana taimakawa wajen samun juriya.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_121.flac
male
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_354
Ku kai ƙarar azzalumin hedimastan nan ko a samu a yi masa hukunci
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_354.flac
female
15-29
Tertiary
5.88
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_050
Wane irin fim kuka fi son kallo a wannan lokacin?
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_050.flac
male
15-29
Primary
4.374
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_079
Yau ƙura ta hana ni tuƙa keke, tilas na hau motar haya.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_079.flac
male
46-59
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_021
Audu yana son Rahama amma yana tsoron halaccin da Maryam ta yi masa
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_021.flac
male
15-29
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_282
Ya tattsefe bayanai a kan batun, inda babu wanda bai fahimta ba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_282.flac
female
46-60
Primary
7.434
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_128
Yana da kyau mutum ya san inda zai iya samun taimako idan ya shiga matsala.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_128.flac
male
15-29
Secondary
7.894
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_337
Bishiyoyin da muka shuka a baya, yanzu da inuwarsu ake hutawa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_337.flac
female
15-29
Primary
7.014
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_222
Akwai buƙatar a fara amfani da motoci masu amfani da lantarki domin rage gurɓacewar iska.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_222.flac
female
15-29
Primary
7.614
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_086
Wasu sukan dauka dauka tsaro yakan fara ne da abin da ya shafi tsare kai daga barayi
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_086.flac
female
15-29
Primary
7.294
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_459
Ta gode min a kan abun da na yi mata jiya
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_459.flac
female
15-29
Secondary
3.954
hausa
40
EV
hau_m_1083
hau_m_1083_ag_spontaneous_033
Kamar yacce muke gani a wannan vidiyo [um] mata ne da namiji yayin da suke ƙoƙarin yayyanke shukokin da dake tsaye so wani, wani zai iya cewa wannan kaman nau'i ne na ɓanna baaa ba ɓanna bane wannan yawanci abunda manoma ke yi kenan idan an cire amfanin gona irin idan damuna ta wuce [um] an cire amfanin gonan dake jiki...
audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_033.flac
male
15-29
Tertiary
183.84
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_474
Sanda muka fara yin haɗin gwiwa, sai na fahimci cewa haɗin gwiwa yana sa a cimma nasara.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_474.flac
female
15-29
Primary
7.734
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_381
Abokai suna da matuƙar muhimmanci wajen jin daɗin rayuwa a kullum.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_381.flac
female
15-29
Primary
6.574
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_237
Na ji cewa akwai gyare-gyaren titi da ake yi a kusa da kasuwa.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_237.flac
female
46-60
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_085
Na na ga ranki a ɓace zo mu ji abin da yake damun ki.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_085.flac
male
46-60
Secondary
8.974
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_064
Akwai babban aiki a gaban Ma'aikatar Tsaro ta Ƙasa game da matsalar tsaro.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_064.flac
female
15-29
Primary
6.654
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_199
Zan yi ƙoƙari in guji faɗa da mutane domin na samu matsala jiya.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_199.flac
female
30-45
Primary
6.834
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_039
Na saba yin amfani da safiya don nazarin abubuwan da suka faru jiya.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_039.flac
female
46-60
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
hau_m_639
hau_m_639_ag_spontaneous_004
Barka da wannan lokacin wato ina so in yi magana a kan yanda a misali da yake zuwa da za a girbe. Kun ga na ɗaya in ka yi shuki, kaman a misali ko ka shuka dankali, kuma ko wani iri ka shuka shi, lokaci yana zuwa wanda za ka girbe, kuma girbewan yana zuwa a ƙalilan lokaci, kuma komi ya manomi ya yi noman sa, lokaci zai...
audio/hau_m_639_ag_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
101.28
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_464
Tana bibiyar shari’ar mutane da aka yi wa barazanar kisa.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_464.flac
male
15-29
Tertiary
5.154
hausa
40
EV