audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_109 | Yau zan shuka sabuwar ganye mai amfani a lambunmu domin amfanin gaba. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_109.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_245 | hau_m_245_ag_spontaneous_021 | What is the best timing for planting various crops types in your area? To mafi yawan a kayan gona da ake shukawa a ɓangarorin mu gaskiya an fi shuka su ne a lokacin damuna. idan muka ɗauki kamar su shinkafa, gero, dawa, wake, masara dukkan su so amfi yawan shuka su a lokuta na damuna, duk da cewa akwai wa'insu daga cik... | audio/hau_m_245_ag_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98.7 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_200 | Idan mutum yana da matsalar kuɗi, yana da kyau ya ƙara faɗaɗa hanyoyin samun kuɗi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_200.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_113 | Yaba kwalliya yana ƙarawa budurwa ƙarfin guiwa wajen gyara jikinta. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_113.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_508 | Rashin jin daɗin ɗaya daga cikin su, na iya janyo rashin jin daɗin dukkansu | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_508.flac | female | 15-29 | Primary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_365 | Shirya ziyarce-ziryace na daga cikin ayyukan yi lokacin bukukuwan Sallah. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_365.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_348 | Ina ƙarawa Musa ƙarfin guiwa akan ya ci gaba da zuwa makaranta. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_348.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.02 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_048 | A lokacin noman rani ko damina akwai ayyuka da yawa da dole ne a yi su cikin lokaci domin tabbatar da cewa amfanin gona ya girma da kyau kuma ba'a yi asara ba saboda haka yana da matuƙar mahimmanci a tsara ayyukan yadda yakamata domin kaucewa gajiya mai yawa da kuma samun daman yin duk abinda ake buƙata ga yadda ake ts... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_048.flac | male | 46-60 | Tertiary | 183.24 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_054 | A wasu gidajen mijin ne ke yanke hukunci, a wasu kuma mata ma na taka rawa | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_054.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_312 | Sau da yawa, majinyata da suka fara samun lafiya na buƙatar kulawar ƙwararrun likitoci. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_312.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_337 | A bara, Safiya ta fara yin atisaye da shan ruwa da wuri, yanzu tana jin daɗin jikinta. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_337.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_434 | A shekarar da ta gabata, Sadiya ta taimaka wa wata mata da ake zalunta a kasuwa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_434.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_179 | Abinci na gargajiya shine ke kawata kowace liyafar maƙwabta. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_179.flac | female | 15-29 | Primary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_286 | Na dai na fitowa daga na tashi daga aiki, sai na saurari rediyo domin jin inda gosulo yake | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_286.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1024 | hau_m_1024_ag_spontaneous_045 | Kamar yadda muke iya gani a cikin wannan hoto za mu samu cewar akwai fulawoyi a tare da wannan hoto baya ga haka akwai wannan ƙwaro da ake kira malam buda mana littafi, da hausawa kenan. Da turanci akan kira shi da butter fly, A shi dai wannan ƙwaro, na malam buɗa mana littafi, akan same shi akan fulawa, domin duk ida ... | audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_045.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.48 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_534 | Idan mutum yana rayuwa bisa manufa, yana samun kwanciyar hankali da gamsuwa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_534.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_166 | Na gano cewa barin kowa ya sami ƴancin kansa yana rage matsaloli da rashin jin daɗi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_166.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_031 | Akwai ma’aurata da ke yin aikin gida tare don samar da daidaito a tsakaninsu. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_318 | Ba na son wannan sabulun. gara na ba da kuɗi a sayo min daga Nijar | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_318.flac | male | 30-45 | Primary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_151 | Daga cikin dalilan tafiya, akan samu kasuwanci ko neman ilimi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_151.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_153 | Tsofaffi na buƙatar kulawa ta musamman wajen inganta lafiyarsu da walwala. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_153.flac | female | 60+ | Primary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_314 | hau_f_314_ev_spontaneous_037 | Gudanar da lokaci dabara ce dake taimaka wa mutane wajen cin ma burinsu a ɗan ƙanƙanin saʼa idan ana sarrafa lokaci da kyau mutun zai iya samun isasshen lokacin yin ayyuka samun hutu akwai hanyoyi daban daban da zaʼa iya bi domin inganta sarrafa lokaci na farko mutum yakamata ya tsara jadawalin aikinsa rubuta jerin abu... | audio/hau_f_314_ev_spontaneous_037.flac | female | 15-29 | Primary | 185.94 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1168 | hau_f_1168_ev_spontaneous_036 | ehem barkanmu da warhaka ta yaya za'a yarda cewa wanda ya mutu yana iya taimako ko ziyartan wadda suke raye misali a al'adu irin na ƙasashen yarbawa wanda mamaci yake ziyartan 'yan uwansa a ranakun talata haƙiƙanin gaskiya al'uman yarbawa al'uma ce wacca take da al'adu da imani iri daban daban wanda za'a iya cewa .... ... | audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_036.flac | female | 15-29 | Tertiary | 265.32 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_389 | Ba na iya barci da daddare idan da hayaniya sosai | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_389.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_004 | Gambo zai fara yin wasanni don rage damuwa da gajiya ta zuciya. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_004.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_348 | Hukunci mai tsauri ga masu cin hanci na iya rage yawaitar matsalar. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_348.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_302 | Idan za a kawo baƙi, yana da kyau a sanar da wasu kafin hakan. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_302.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_420 | Shi ɗan'adam kullum a cikin canja wani abu na rayuwarsa yake yi. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_420.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_432 | Matasan Jihar Katsina sun himmatu wajen wayar da kan matasa a kan illar shaye-shaye | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_432.flac | female | 30-45 | Tertiary | 12.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_001 | Yin aikin sa-kai yana rage laifuka da tashin hankali a cikin al’umma. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_001.flac | female | 15-29 | Primary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_517 | Zan nuna godiya ga iyalina ta hanyar kulawa da su yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_517.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_439 | Na saita ƙararrawar da za ta tashe ni na yi sallar la'asar, bayan na kwanta baccin rana | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_439.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_470 | Sun raina mahaifiyarsu saboda tsafta, daga baya suka gane cewa daɗin zama ya dogara da hakan. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_470.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_191 | Masu nauyin barci kuwa suna mafarki da yawa? Don na ga kamar ba sa yi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_191.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_401 | Matsin lambar aiki yana iya hana mutum samun kwanciyar hankali da nishaɗi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_401.flac | female | 60+ | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_001 | Shi kuma wannan hoton yana bayani ne game da irin hanyan da mutun zai samu domin ya ga kwararren mai duba lahiya ga mutane kaman yadda hoto yai nuni, shi wannan dattijon ya samu dama ya ga likita sun gaisa to abin da zan bayani game da daman samun dubi zuwa ga kwararre domin duba lahiya yana da kyau a ce mutun akai-aka... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 108.62 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_066 | Iyali suna tattara hotuna domin tunawa da shekarar farko ta jariri. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_066.flac | female | 15-29 | Primary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_017 | Yana da kyau ka sami lokaci na kanka da kuma lokaci na haɗin gwiwa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_369 | Abdul yana ware lokaci ba tare da katsewa ba don yin aiki mai bukatar nutsuwa sosai. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_369.flac | male | 46-60 | Tertiary | 13.974 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_064 | kafofin yaɗa labarai suna nishadantar da mutane ta hanyar fina-finai da kiɗe-kiɗe da kuma shirye-shirye masu ƙayatarwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_064.flac | female | 46-60 | Secondary | 13.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_024 | Akwai dokan yadda ake mallakan gida a Amerika. Yadda ake mallakar gida sunanan daban-daban daban, wanda ya fi yawa a cikin al’umma shi ne ku yi haɗin gwiwa domin mallakar gida ko kuma domin ku siyi wani gida wanda zai zama da sunayenku a jikinsa. Sannan za ku samu riba daga wannan gidan kuma, sannan wannan gida naku ne... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Primary | 113.34 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_303 | Bari na shafa turarena don yana sa nutsuwa a kowane lokaci. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_303.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_465 | Na saba da sauya tunani idan shirin farko bai tafi yadda na ke so ba. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_465.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_115 | Mahaifiyar Asiya ta sayi littafi don rubuta duk abubuwan da yarta ta koya. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_115.flac | female | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_067 | Iyaye su fahimci cewa zamani yana canzawa, don haka tunani ma yakan canza. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_067.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_098 | Iyaye suna ajiyar rigunan jaririnsu na farko don tunawa da yarintarsa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_098.flac | female | 15-29 | Primary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_097 | Binta ta kaɗu sosai da samun labarin mutuwar ƙaninta, wanda da shi ta fi shaƙuwa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_097.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_026 | Idan mutane sun fi sayayya a wajen ƴan kasuwa na cikin gida, tattalin arziƙi zai ci gaba da bunƙasa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_026.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_182 | Ba ruwanka da su, ka bar su su yi addininsu, ka yi naka | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_182.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_574 | Rashin fahimtar yadda wariya ke faruwa yana haifar da matsaloli a al’umma. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_574.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_004 | Abubuwan da za ka ija yi masu albarka na jau da kullun a ƙarfe shida safe, farkawa da ƙarfe shida na safe na iya zama ƙalubala. Amma kuma yana iya zama maka alheri, ta hanyar fara ranarku da wuri. Za ku iya seta kanku don kwanciyar hankali da rana mai albarka. Na farko ɗauke mintuna don tunani da mijar da hankali, wann... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Secondary | 100.421333 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_299 | Ina tashi zan fara tunanin fita sallar Asuba a kan lokaci. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_299.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_462 | Kullum Sabi’u yakan je wajen mai shayi domin yin karin kumallo | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_462.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.993 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_047 | Yin murmushi ga wani na iya faranta masa rai wannan ranar. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_047.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_074 | Yin haƙuri a lokutan rashin tabbas yana ƙara wa mutum ƙarfin hali. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_074.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_457 | Wanda ya damu da kai da shi za ka damu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_457.flac | female | 46-60 | Primary | 3.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1279 | hau_f_1279_ev_spontaneous_025 | barka da warhaka wato da zaka bi ya kawar maka daga da hankali wato a bisa kan wayar ka kafin izuwa lokacin barcin ka ya danganta daga yanayin abubuwa da zaka gudanar wato a wannan dare yayinda wato zaka ajiye waya kar kasa wayar wato acikin ranka yayinda zakayi wasu aikace aikace wanda wato zai ɗauke maka hankali waje... | audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_025.flac | female | 46-60 | Tertiary | 173.28 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_039 | wannan hoto da kuke gani akan wannan na'ura yana iya nuna maku wata katafariyar gona ce ita da wani hanshakin manomi gaya nan ya bude buhun taki na zamani yana so zai fara aikin yafa wannan taki kuma shuka abinda ke iya nuna mana abinda muke iya gani gwargwadon iya ganowa da idanun mu shine tamkar waken suya kamar yand... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_039.flac | male | 46-60 | Tertiary | 161.58 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_071 | Na gano cewa fita da wuri yana taimakawa wajen guje wa cunkoso. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_071.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_485 | Karancin littattafai da kayan koyo yana hana ɗalibai cin nasara a karatunsu. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_485.flac | female | 15-29 | Primary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_044 | Rashin mutunta iyãkã, yakan iya sabbaba matsaloli a kowace dangantaka. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_044.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_476 | hau_m_476_ev_spontaneous_022 | Jin daɗi da farin ciki yana taimakon wasu, wato a lokacin da aka ce ka taimaki wani lallai ko za ka same shi cikin farin ciki, sakamakon wannna taimako da kai masa ka sa shi cikin farin ciki shi ya sa aka ce farin ciki yana taimakon wasu wata ƙila wani yana a cikin wani hali ne se ka zo ka taimaka masa to wannan taimak... | audio/hau_m_476_ev_spontaneous_022.flac | male | 30-45 | Secondary | 111.76 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_493 | Na fahimci cewa yin kuskure wani ɓangare ne na ƙarin ilimi da ci gaba. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_493.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.6 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_127 | A yau, danginmu sun haɗu don tunawa da dattijon da ya kafa dangin. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_127.flac | male | 15-29 | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_138 | Abokai na gaske suna tare da juna a cikin wahala da jin daɗi. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_138.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_522 | Sanin ilmin lafiyar ƙwaƙwalwa yana taimakawa wajen gujewa matsalolin rayuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_522.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_304 | Yana da kyau mutum ya rage yawan kashe kuɗi domin samun tanadi mai kyau. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_304.flac | male | 15-29 | Primary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_467 | Dacewa da ƙa'idojin aiki na shugabannin da ba 'yan ƙasa ba, na iya haifar da ƙwarewa ga ma’aikata. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_467.flac | female | 60+ | Primary | 9.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_072 | Lokacin da na ga wani yana buƙatar taimako, ina ƙoƙarin taimaka masa ko da da abu kaɗanne. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_072.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_430 | Tsara jadawali mai sauƙi yana rage matsala idan wani abu ya canza. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_430.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_255 | Matan aure suna buƙatar lokaci don kulawa da kansu bayan aiki da iyali. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_255.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.934 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_543 | Lokacin da ake gaggawa, cin ayaba ko gurasa yana taimaka a rage yunwa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_543.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_489 | Na fi so duk sanda na yi baƙi, a fita a ba mu dama don mu sake | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_489.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_049 | Akwai buƙatar kowa ya san nauyin da ke kansa don kada a samu saɓani. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_049.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_016 | Shin, shin, kuna son wake kuma kuna san fiye? To, yau za mui magana a kan wake da fiye. Yau za mui girki ne a kan wake da fiya, kuma za mu ji yadda ɗanɗanon abinci yake da daɗi. Wake na da amfani a jikin ɗan Adam, musamman ga yara da masu ciki. Wake de yana ɗaya daga cikin nau’ikan abinci masu gina jiki, se kuma fiye, ... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 108 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_034 | Tarin fuka,tarin fuka cuta ce mai saurin kamuwa da take shafan huhu, ƙwayar micro bakteriyam taba kulosis ke haifar da ita. Tarin fuka yana yaɗuwa ta hanyar iska lokacin da mutum ya kamu da cutar tarin fuka na hunhu ko maƙogaro ya yi tari ko atishawa, mutanen dake kusa na iya numfashi cikin wa’inna ƙwayoyi kuma su kamu... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_034.flac | female | 30-45 | Primary | 122.15 | hausa | 40 | HE | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_177 | Amma fa in turare ba naka ba ne, to ya fi daɗin fesawa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_177.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_264 | A matsayin uba, dole ne ka san inda yaranka suke a kowane lokaci. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_264.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_488 | Na gode da damar da Allah ya bani ta yin abubuwa masu amfani yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_488.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1601 | hau_m_1601_he_spontaneous_005 | tsarin rayuwa wanda yake bunƙasa garkuwar jikin ɗan adam domin kare kai daga cututtuka ta hanyar cin abinci me kyau da kuma motsa jiki da kuma yadda ake sarrafa damuwa a fannin cin abinci yawan cin kayan itatuwa da kayan lambu ko kuma ince kayan marmari suna da matuƙar amfani domin bunƙasa ingancin garkuwar jikin ɗan a... | audio/hau_m_1601_he_spontaneous_005.flac | male | 60+ | Tertiary | 161.34 | hausa | 40 | HE | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_208 | Matan ƙabilu sun fi Hausawa yin ƙarin gashi da tubke shi a baya. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_208.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_009 | Gonar rogo wannan gona dai ana iya ganin ta gata nan ta ba da yabanya masu anguwan gunin ban sha’awa, ana shuka shi ne ta anfani da iccen shi idan aka saro sai a jajjera a cikin ƙasa yau da gobe ana ba shi ruwa sai ya zamana cewa ya kama ya fito ya ba da yabanya masu kyau, domin shi rogo ya kasance abu ne yadda ka ga m... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 120.1 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_126 | Akwai dogon layi a banki, kuma dole sai na buɗe asusu a yau | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_126.flac | male | 30-45 | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1509 | hau_f_1509_he_spontaneous_015 | Wasu daga cikin kuskuren pahimta ta jita jita game da rigakapi da hanyoyin da za'a magance akwai kuskuren pahimta da jita jita da dama da ake yawan yaɗawa game da rigakapi, musamman a cikin al'umma waɗannan jita jita suna cikin...suna hana mutane karɓan rigakapi wanda hakan na iya janyo yaɗuwar cututtuka da kuma baraza... | audio/hau_f_1509_he_spontaneous_015.flac | female | 30-45 | Tertiary | 159 | hausa | 40 | HE | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_146 | Yana da kyau mutum ya koyi yadda zai iya tattauna matsalolinsa cikin lumana. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_146.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_008 | Yin biyayya ga magabata da sauraron su, yana samar da ingantacciyar al'umma. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_008.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.4 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_183 | Yusra ta koyi juriya bayan ta fuskanci matsaloli da dama a aikin banki. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_183.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_152 | Audu ya yi mamakin jin almajiri yana bara da asubar fari. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_152.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1506 | hau_m_1506_he_spontaneous_019 | Yanda abinci mai gina jiki, da sauran abinciccika suke da tasiri a jikin ɗan adam yin amfani da wannan hanya shi ke kare mu daga cututtuka da yawa acikin al'umma na farko; abincin da muke ci da kuma sauran abubuwan da muke amfani dasu wanda suke kare mu daga cututtuka kuma suke bamu ƙarfi a jikin mu domin kar garkuwan ... | audio/hau_m_1506_he_spontaneous_019.flac | male | 30-45 | Tertiary | 183.12 | hausa | 40 | HE | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_297 | Lokacin suna, yara akan koyar da su ladabi da al’adun girmama manya. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_297.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_122 | Mutane suna ƙarfafa juna idan suna taimakon junansu, sannan zumunci za ya ɗore. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_122.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_447 | A ƙasashen da suka ci gaba, kusan kowa yana samun kayan more rayuwa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_447.flac | female | 15-29 | Primary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_104 | Wasu bankunan suna amfani da tsarin kiran suna, amma tsarin ba ya aiki | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_104.flac | male | 30-45 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_076 | Rashin iya tattaunawa na haifar da jayayya mara amfani a soyayya. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_076.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_096 | hau_m_096_he_spontaneous_010 | Illolin ciwon gonoriya, idan ba za a magance shi ba, da muhimmancin neman magani, [?] da wuri. ciwon gonoriya; cuta ce da ake ɗauka ta hanyar jima'i, ? kuma tana da matuƙar illa, idan ba a magance ta da wuri ba. Idan mutum ya kamu da cutar, kuma bai nemi magani ba, tana iya haddasa masa matsaloli, tsanani ga lafiya. Na... | audio/hau_m_096_he_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Tertiary | 167.1 | hausa | 40 | HE | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_042 | Iyalan Tijjani suna siyan abinci da yawa daga Kasuwar Lagos don gujewa hauhawar farashi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_042.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_246 | Tattaunawa ta hanyar amfani da misalai yana taimakawa matuka wajen isar da saƙo. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_246.flac | female | 46-60 | Primary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_522 | Shirya wasannin gargajiya na gida don tunatar da yara kan tsohuwar al’ada ya na da muhimmanci. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_522.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_397 | Na gode da damar da nake da ita na koyon sabbin abubuwa yau. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_397.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.073 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_231 | A wasu yankuna, ana samun matsala idan mabiya addinai daban-daban ba su girmama juna ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_231.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.814 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.