audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_198 | Da sassafe zan tafi kasuwar ƙauye neman dabba mai arha. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_198.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_835 | hau_m_835_ag_spontaneous_016 | Toh wannan tabbaci mutanen mu ne bakar fata a [cs] Africa [cs] wanda suke so a cikin wanda bayanai suka gabata dazu mu kai bayani cewa dama ita irin kifi na tarwada ana samun tane a wuri na tabo, wanda idan ruwa yazo Allah Ya kan basu tsawon ran da suke iya zama ko da ba ruwa, sun san yadda suke iya zama numfashi, Sun ... | audio/hau_m_835_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 167.76 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_018 | (Pause) Wannan tambaya yana tambaya ne akan cewa ta yaya kuke saka, ta yaya kuke tatance kayan aikin aikin, kayan aikin kayan aikin gona don saka hannun jari a ciki? To, amsar da zan bada a wannan tambayan shine muna, muna tantance kayan aikin gona don saka hannun jari, a ciki shine kaman irin in ya kasance za mu in ya... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_018.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.86 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_457 | Na fahimci cewa ingantattun hanyoyin sadarwa na taimakawa wajen saurin yaɗuwar bayanai. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_457.flac | female | 15-29 | Primary | 9.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_107 | Nakan tsaya na fahimci kowane abokina, domin sanin yadda za mu zauna lafiya. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_107.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_132 | Ana amfani da irin waɗannan bukukuwa don murnar wasu ranaku na musamman kamar sabuwar shekara. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_132.flac | female | 15-29 | Primary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_083 | Mun yi taron bikin murnar zagayowar ranar aure, da kuma taron haɗe da dangi da abokai. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_083.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_440 | Muna yawan yanke shawara tare, musamman a kan abin da ya shafe mu. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_440.flac | female | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_308 | Tunda ya farka, Usaina ta yanke shawarar yin addu’a kafin komai. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_308.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_332 | hau_m_332_ag_spontaneous_020 | Bayan an shuka an noma an kula da shi har ya kai da an yi girbi, abu mafi muhimmanci da ake yi shi ne a ɗauko wannan abincin akai shi gida bayan an kai shi gida bawai ana nufin an gama da shi bane, a wannan wata hanya ce wadda kuma za a dauki wani sabon abu wanda za a yi da su da shi wannan abincin, misali za a kawo sh... | audio/hau_m_332_ag_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 120.76 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_495 | Idan ka buɗewa wasu matan bakin aljihu, sai sun kai ka ƙasa | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_495.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_421 | Duk abin da Sani ya yi wa ɗansa Nasir, amma ya tare a kan matarsa | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_421.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_076 | hau_m_076_he_spontaneous_027 | targaɗe na guiwar hannu yana faruwa ne lokacin da ƙasusuwan hannu wato redio suka fita daga matsayin su na al’ada a haɗin guiwar hannu wannan yana faruwa ne yawanci a sakamakon rauni kamar faɗuwa a hannu da aka miƙe ko bugun kai tsaye a guiwar hannu wannan yanayin yana da za:fi sosai kuma yana iya haifar da kumburi can... | audio/hau_m_076_he_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Secondary | 100.28 | hausa | 40 | HE | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_508 | Halartar taron ƙarawa juna sani, yana taimakawa mutane su san me ya kamata su yi. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_508.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_701 | hau_m_701_ev_spontaneous_002 | A wannan hoto yana nuna wani mutum wanda aka sassaƙa daga dutse ko gunki haka, yana tsaye da jan kaya, mutumin yana tsaye da tufafi na gargajiya kuma yana riƙe da wani abu a hannun sa kamar takobi ko addah haka. An tsaya wannan sassaƙa akan wani dandali mai ɗauke da duwatsu a bayan mutumin akwai gine-gine da bishiyoyi.... | audio/hau_m_701_ev_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 111.93 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_099 | meyasa balaguro yake da matukar mahimmanci balaguro yanada matukar mahimmanci amma bari muga mene ne shi balaguron kansa balaguro shine mutum ya shirya yasa azuciyar sa cewa zaiyi tafiya daga wani guri zuwa wani guri ko kuma zaiyi tafiya daga wani gari zuwa wani gari domin wani dalili na daga cikin dalilan mutum yaje d... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_099.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.98 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_029 | hau_m_029_ev_spontaneous_002 | malami acikin aji malamai a cikin aji suna taka muhimmayin rawa wajan ilmantar wa jagoran ci da kuma tallafa wa dalibai domin su samu karatu da cigaba a rayuwa malamin aji shine jagora wanda ke bayadda ilimi tarbiya da kuma shawara ga ɗalibai ga yadda malamai ke gudanar da aiyukan su a cikin aji aikin malami acikin aji... | audio/hau_m_029_ev_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Secondary | 109.48 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_501 | hau_f_501_he_spontaneous_030 | Tsaftar hannu. Tsaftar hannu yana nufin wanke hannuwa da ruwa da sabulu ko anfani da sinadarin saftace hannu dun kawar da kwayoyi cuta wannan hanyace mai mahinmanci don kare mutum daga kamuwa daga cututtuka da kuma hana yaɗuwansu. Muhinmancin tsaftan hannu ya haɗa da kare lafiya, kula da lafiyan iyali da kuma tsaftace ... | audio/hau_f_501_he_spontaneous_030.flac | female | 30-45 | Primary | 173.397333 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_249 | hau_f_249_he_spontaneous_003 | gabatar da abincin gargajiyan ga abokai ba kawai kan abincin yake tsayawa ba yana yana da alaƙa da murnan al`ada a haɓɓaka zumunta da ƙirƙirar kyakkyawan tunani da za a daɗe ana tuna. na biyu cire abu da suka toshe, idan yaro yana ƙananan shekaru ana iya mayar da hankali kan saua matsayin sa sai a juye shi a cikin wani... | audio/hau_f_249_he_spontaneous_003.flac | female | 30-45 | Primary | 126.3 | hausa | 40 | HE | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_051 | A lokacin makaranta, na koyi mahimmancin tsara lokaci da aiki tare da mutane. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_051.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_056 | Domin kamar ma mahukunta ba su san da zamansu ba. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_056.flac | male | 15-29 | Primary | 4.013 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_591 | hau_m_591_ag_spontaneous_012 | Kamar yadda muke gani, wannan gona ce amma gonar ba gyararriya ba. Shi rashin gyaran gonar yana kawo matsala ne za a iya yin shuka a samu matsaloli kamar haka. Kamar ƙin girman amfanin gona ko kuwa rashin fitowar wannan amfanin gonar, ko kuwa cutar da wanda zai yi noman a cikin wannan gonar. Cutar da wanda zai yi noma ... | audio/hau_m_591_ag_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.42 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_117 | Gyaran zanen bango yana daga cikin abubuwan da mutum zai iya yi da kansa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_117.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_019 | Lusaranci na daga cikin dalilan dake jawo a sake yaudarar mutum. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_278 | hau_f_278_he_spontaneous_004 | A nan mun ga yanda wani yaro ke zaune a gaban tukunyar girki da wuta. Yaron yana kallon wutar da ke kunne a jikin tukunyar, yana jin daɗin kallon yanda wutar ke haskakaawa. A gabansa akwai tukunyar girki da aka sanya a jikin wutar. Yaron yana zaune cikin natsuwa, yana kallon wutar da ke ɗauke da haske, yana jin daɗin y... | audio/hau_f_278_he_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Secondary | 92.76 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_535 | Tun da Rabi’u ya fara taimakon abokansa, ya ji daɗin kasancewa tare da su. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_535.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_081 | hau_m_081_ev_spontaneous_017 | wannan jadawali jana nuni akan malama da ke cikin aji wanda yake nuni tana ɗauke da abin rubutu na zamani tana rubutu akan allo kuma haka jana ƙara nuni da cewa akwai ɗalibai da ke cikin aji a bajanta wainda ɗaliban ke rubutu ga wani daga cikinsu yana leƙa wani abu da ba a san miyeba akwai wani ƙarin ɗalibin a gefe da ... | audio/hau_m_081_ev_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Primary | 99.56 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_541 | Yana da muhimmanci a sanar da shugaba wasu daga cikin buƙatunsa ba su dace ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_541.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_277 | Idan yamma ta yi Aminu yakan je bakin masallaci ya zauna yana jan carbi | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_277.flac | male | 15-29 | Primary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_047 | wake yana fitowa ne a cikin ƙoƙon wake, wake ƙwaya ne da in an shuka shi yakan fito a cikin wani ɗan abu da muke cewa kokon wake ko kuma harawan wake shi wake in aka tashi a kan bari yal bushe bayan an ciro shi daga gona idan ya bushe bayan an ɗan shanya shi bayan wani lokaci sai azo sai ayi zaman ɓarar shi akan iya ɓa... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_047.flac | male | 15-29 | Primary | 99 | hausa | 40 | AG | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_210 | Rashin girmama juna na iya sa abokantaka ta rushe ko ta yi rauni | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_210.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_178 | Na fahimci cewa ajiyar kuɗi komai ƙanƙantarsa yana taimakawa wajen guje wa wahalar neman bashi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_178.flac | male | 15-29 | Secondary | 12.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_052 | Feshii na kwaari, an so manomi yayi feʃ\shi ga gonarsa a duk lokacin da yayi shuka, feshi ana yin shi ne don korar ƙwari manya da ƙanana yayin da manomi yayi shukarsa ƙwari sukan zo su ci amfaanin wannan shukar, manomi zai haɗa duk wasu sinadaran da za su kashe mashi wannan ƙwaari ya je yayi feshi a gonarsa bayan shuka... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_052.flac | male | 15-29 | Primary | 82.12 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_385 | Ƴan wasa suna bada gudunmawa da shawarwari don samun sakamako mai kyau. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_385.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_013 | Shirin dare mai lafiya. Rayuwa cikin hankali don samun hutun dare mai daɗi. Gabatarwa A cikin wannan duniyar mai sauri da cinkoso ya na da muhimmanci mu ƙir-ƙiri shirin dare mai kwanciyar hankali da natsuwa. Rayuwa cikin hankali da sauƙi slow living ta na taimakawa wajen sauya tunanin mu da gajiya zuwa natsuwa da kwanc... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 160.32 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_259 | Na shiga taron wata-wata domin tattauna sabbin abubuwa a cikin sana’armu. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_259.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_465 | Ibro zai je Katsina don kallo da jin tarihin bukukkuwan Sallah. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_465.flac | female | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_288 | Ina amfani da minti 10 kowacce safiya don tsara abinci, siyayya, da al’amuran yau da kullum. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_288.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_575 | A wasu lokuta, jin daɗin yanayi yana ba ni sabon burika da kyawawan fata da na ke so na cimma a rayuwata. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_575.flac | male | 46-59 | Tertiary | 11.794 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_573 | An bai wa sakatariyar kamfanin takardar tuhumar bisa yin shigar banza. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_573.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_030 | Tuberculosis ciwon tarin fuka, idan aka ce ciwon tarin fuka , cuta ce da ƙwarya cuta mai suna microbecterian Tuberculosis ke haifarwa. Wannan cuta tana shafar hunhu mafi yawa amma tana iya kama wasu sassan jiki kamar ƙwaƙwalwa, koda da ƙasusuwa . Yadda tarin fuka ke yaɗuwa, tarin fuka na yaɗuwar ta iska idan mai ɗauke ... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_030.flac | male | 30-45 | Tertiary | 97.12 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_161 | Idan ana neman taimako, yana da kyau a koma ga mutanen da ke da ƙwarewa a fannin. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_161.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_054 | Yana da kyau mutum ya koyi yin shiru a lokacin da yake cikin damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_054.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_070 | Ali ya je taron ƙara wa juna sani a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_070.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_360 | A irin wuraren nan, sai ma in mutum yana da katin gayyata zai iya shiga. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_360.flac | female | 15-29 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_214 | Manoma suna ajiye abinci shekara a rumbun adana hatsi da sauran kayan masarufi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_214.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_151 | Idan mutum yana son ci gaba, dole ne ya koyi yadda zai zauna da mutane nagari. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_151.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_574 | Duk yawan mutanen wani ƙauye a jihar Kaduna fanfon burtsatse ɗaya ne da su. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_574.flac | female | 15-29 | Primary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_140 | Rage yin girki da ice yana hana hayaƙi ya lalata yanayi | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_140.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_020 | Barka da war haka, a wannan fai-fai an mana bayani ne akan wato ma'aikata na gwamnati yanda suke gwada wato murna da kuma jindaɗi da kasancewar wato albashi da ake biyan su ya musu wato dai-dai. Kamar yadda muka sani a ma'aikatu na gwamnati akwai ma'aikata da dama kama daga kan ma'aikatan kiwon lafiya, ma'aikatan ilimi... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Secondary | 168.24 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_524 | Ina wuni baba? Yaya gonar da kake nomawa? Allah ya sa albarka. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_524.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_356 | Na lura abinci a gidajen cin abinci yakan fi sauƙi fiye da na manyan kantuna. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_356.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1217 | hau_f_1217_ag_spontaneous_029 | Ga tsarin rayuwar kakanin wasa daga yin aure har zuwa haihuwa na kwanuka na farko yin aure. A farkon lokacin bazara ko lokacin damina matar kakanin wasa ta na fara neman mazan kakanin wasa don yin haɗewa mazan kakanin wasa su na fafatawa don samun damar yin haɗewa da matar na biyu, tsanya kwanuka bayan yin haɗewa, mata... | audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_029.flac | female | 46-60 | Tertiary | 153.18 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_221 | Dole ne gwamnati ta tabbatar da cewa manufofinta suna amfanar da kowa ba wariya ba bambanci. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_221.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.18 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_441 | Aliyu da ‘yan uwansa za su tafi gona don yin shirin bikin Sallah. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_441.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_145 | Na saba yin numfashi mai zurfi domin rage damuwa kafin in kwanta. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_145.flac | male | 15-29 | Primary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_339 | Kada a riƙa shiga shafukan da ba a sani ba a intanet. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_339.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.454 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_281 | Idan mutum yana cikin baƙin ciki, ya kamata ya nemi wanda zai ba shi kyakkyawar shawara. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_281.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_185 | Taimakon wasu a lokacin wahala yana sa mu samu ƙarfin haɗin kai a tsakaninmu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_185.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_035 | Duk wanda ya yi surutu a kotu, muhti ya kan ja masa kunne. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_035.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_168 | hau_f_168_ag_spontaneous_021 | Matsalar tsaro tana da tasiri mai yawa kan tsaron abinci a yankuna da dama, musammam a wuraren da ake amfani da rikici, tashin hankali, da hare haren ‘yan ta’adda. A wasu yankunan rashin tsaro yana ƙara dagula harkokin noma, wanda ke haifar da matsalolin samar da abinci. Tasirin rashin tsaron abinci yana da yawa kuma y... | audio/hau_f_168_ag_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Primary | 126.71 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_347 | Tsaftace muhalli na rage yaɗuwar cututtuka da hana gurɓatar muhalli. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_347.flac | male | 46-60 | Primary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_242 | Sun ce an samu haɗarin mota da ya janyo cunkoso mai yawa. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_242.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_326 | A yau, Nafisa za ta yi ƙoƙarin kula da lafiyarta sosai. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_326.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_125 | Da misalin ƙarfe biyu na rana akwai taro da za mu tare a ofishin manaja. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_125.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_170 | In dai za a hukunta masu aikata laifin cin hanci, wataƙila za a daina | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_170.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_197 | Idan rana ta ɗaga zan je otal ɗin Daula don yin linƙaya. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_197.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_164 | Laraba za ta ɗauki ruwan 'ya'yan itace maimakon barasa idan tana cikin taro. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_164.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_584 | Aisha tana nan lafiya. Kawai ta je gidan ƙanwata ne don ta kwana biyu a can | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_584.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_353 | Madam Hawwa tana son a taimaka mata da rance kuɗi kafin ƙarshen wata. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_353.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_258 | Bikin waliyyai shi ake cewa ranar ƙadiriyya a garin nan | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_258.flac | female | 15-29 | Primary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_025 | Kamra yacce muke gani a hoton nan hoto ne na manoma a cikin gona ɗaya na riƙe da kabeji an lulluɓe ta da ganye ɗaya na riƙe da yalo, ita ma ya lulluɓe ta da ganye to zan fara magana akan kabeji kabeji abu ne me gina jiki abinda yasa nace abu ne me gina jiki kamar yanda masu kiwon lafiya muka ji daga bakin su cewa kabej... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 181.32 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_397 | Nuna godiya ta hanyar taimakawa duk wanda ke buƙatar taimako abin so ne. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_397.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_338 | Gaskiya guda ɗaya ce, lallai Alhaji Abubakar Shehu ya cancanci yabo. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_338.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_402 | Kowa ya zo da kyaututtuka lokacin da aka haifi Salim, an cika gida da farin ciki. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_402.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_061 | Akwai buƙatar a koyar da mutane yadda za su yi bincike kan koyarwar addini. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_061.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.4 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_166 | Idris ya ƙara fahimtar cewa ƙaunar abokai tana da muhimmanci kamar ta dangi. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_166.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.44 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_302 | Duk da yawan addinai da kuma ƙabilu a Nijeriya, ana zaman lafiya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_302.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_005 | Atiku da tunubu sun runƙa zargin juna kan nuna ɓangaranci da rashawa. Bayan shan kayi a zaɓen daya gabata tsohon ɗantakaran shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya maida hankali kan sukan shuga Bola Ahmad tunubu fiye da ƙoƙarin shawo kan rikincin dake cikin jam’iyyansa. Wasu na has ashen cewan yawan shukan da yakeyi yanada ala... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 116 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1024 | hau_m_1024_ag_spontaneous_009 | [?] to kamar yanda muke gani a wannan bidi'o mun samu wata ƙatuwar saniya me launin fari duk jikin ta dai idan muka iya kalla zamu ga cewa fari ne wannan saniya saniya ce babba domin ta samu kiwo kuma ta kiwatu wannan saniya babu shakka babba ce kuma duk inda me wannan saniya yake babu shakka ya kiwata wannan saniya bi... | audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_009.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.66 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_268 | Shiga cikin rana da safe yana sa mutum samun kuzari da nutsuwa. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_268.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_375 | Bukukuwa suna taimakawa wajen tallata al’adu da kuma bunƙasa yawon buɗe ido. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_375.flac | female | 15-29 | Primary | 4.174 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_041 | Dole ne a duba bututun ruwa lokaci-lokaci don gujewa zubewa ko fashewa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_041.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_451 | Rashin iya sarrafa lokacin aiki yana sa wasu su fuskanci matsin lamba mai tsanani daga manajojinsu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_451.flac | female | 60+ | Primary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_226 | hau_m_226_ev_spontaneous_022 | wan nan mutumi ficeccene kuma masani ta hanyar wan nan kide- kide bushe-bushe da kuma raye-raye ya taka rawar gani a wan nan kasa tamu ya bada tashi gudun mawan ta bangarori da dama ko kuma bangarori daban daban ta wan nan sanaa ta bushe bushe ta kide-kide da raye raye mafi yawan ci a ana gaiyatosune in zaa yi wata sha... | audio/hau_m_226_ev_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Tertiary | 176.46 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_021 | Wannan kayan marmari ne, kuma kayan marmari ne wanda bai nuna ba, an riƙe shi an ɗaga shi a cikin gona, a gefe ga korayen ganye shima kuma ya yi kore ne tau, absa dukkan alamu wannan ƙwayar kayan marmarin bai nuna ba kuma wannan ba wani abu bane illa agwalima, agwalima wani kayan marmari ne da ya yi suna a kudancin ƙas... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Primary | 164.46 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_239 | Bala ya koka a kan yadda kayan abinci suke yin tashin gwauron zabo | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_239.flac | male | 30-45 | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_468 | Yin kasafin kuɗi mai kyau yana taimakawa wajen saka kuɗi inda ya dace. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_468.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_397 | Yaushe ne kamun amarya da kamun angon? Ina son sani | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_397.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_459 | Wasu mutane suna halartar makarantun dare domin su sami ƙwarewa a sana’arsu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_459.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_458 | Kuma za ka samu kwanciyar hankali sosai da kyawun tunani. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_458.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_272 | Lokacin bukukuwan salla mutane sukan yi addu’o’i tare don samun albarka. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_272.flac | female | 15-29 | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_230 | Idan wani yana cikin damuwa, yana da kyau a saurare shi ba tare da saurin yanke hukunci ba. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_230.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_141 | Yana da kyau a yi la’akari da hanyoyin samun ƙarin kuɗin shiga yayin da ake neman aiki. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_141.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_224 | Yayin shirya taro, yana da kyau a zaɓi wurin da kowa zai iya zuwa cikin sauƙi. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_224.flac | male | 46-60 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_008 | Yadda ake girbe masara , ana girbin masara ta hanyoti biyu , da farko idan gonar ba babba ba ce za a iya amfani da hannu a riƙa bi kowane goyo ana karye shi da hannu ana karyawa ana kakkarya shi . Yayin da aka gama karya sai a zo a tara a guri ɗaya ana amfani da hunnu ana cirewa ,ganyen da ya lalluɓe tsabar masara , id... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 134.08 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_053 | Ɗanyar dankali wanda aka tara shi wuri guda. Wannan dai ɗanyar dankali ne wanda aka tara shi wuri guda bayan an ciro shi daga gona aka zo aka sa shi anan ko aka tara shi a wuri guda. Lallai wannan dankali ne ɗanye ko kuma tarin shi wadda aka zubaa shi a wuri guda bayan an ciro shi daga gona, bayan yayi kenan daga gona.... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_053.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93.16 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_488 | Na lura cewa mutum na buƙatar ɗaukar kowane baƙo da mutunci da kulawa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_488.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_010 | Ko masu bibiyar lamuran mutane domin kawai su yi fallasa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_010.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_051 | Ki bi ƴar nan a hankali saboda na lura kanta na gyaɗawa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_051.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.