audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_048 | Na fahimci cewa juriya tana taimakawa wajen tsayuwa kan kafafun mutum duk da wahalhalu. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_048.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_169 | Na yi tafiya zuwa Yosemite National Park domin samun nutsuwa da kuma jin daɗin kallon ɗimbin ruwa a madatsar ruwa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_169.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_361 | Yana da wuyar gaske mutane su iya biyan haraji bayan suna fama da matsin tattalin arziƙi | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_361.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_980 | hau_m_980_ev_spontaneous_007 | wannan ya na nuna yanda kabilan yorubawa suke sa lokaci na bikin su yayin da shi ango da amarya zasu zo gaban shi watau shi shugaban su watau me sa wannan lokacin na aure shi da ango da amariya za'a ga su sa gwiwan su a kasa su sugunna a gaban su yayin da bangare na amariya da kuma bangare na ango ko wane zai zo ya zau... | audio/hau_m_980_ev_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Tertiary | 164.82 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_498 | Za mu taimaka wa marasa lafiya da magunguna domin rage musu wahala. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_498.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1506 | hau_m_1506_he_spontaneous_022 | (Pause) Idan mutum ya samu rauni a hannunsa a lokacin da yake training ɗinsa ko kuma lokacin da yake yin harkoki na motsa jiki ko kuma yin harkoki na harkan mayda da jikin su yana cikin ƙoshin lafiya shine. Za'a ɗauki hannun mutumin da yake fama da wannan cutan a farko kafi a je ko'ina kafin a tafi da asibiti na farko,... | audio/hau_m_1506_he_spontaneous_022.flac | male | 30-45 | Tertiary | 161.4 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_012 | to a gaskiya akwai hanyoyi da dama na samun ci gaba da akayi gurin gurin irin fikira da tunani da ƙyare ƙyera da ƙasa shen turawa suka yi na hanyar yanda za'a shuka rake har a rani har a rani wato ma'ana a zafi kenan ko kuma a sanyi saboda kusan duk mutum abun da zeyi la'akari dashi da rake shi rake kawai abunda yake d... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_012.flac | male | 46-60 | Tertiary | 158.22 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_547 | Idan mutane suka koyi yin magana cikin lumana, za a rage yawan rikice-rikice a gari. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_547.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_588 | Ya kafe a kan sai ya yi gogayya da abokinsa, amma ya gane bayan dare ya yi. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_588.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_102 | Huraira ta gama digirin digirgir a Jami'ar Bayero da take Kano. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_102.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_113 | Gwamnati na da shirin samar da ayyukan yi miliyan uku a shekarar dubu biyu da ashirin da tara | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_113.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_040 | Jariri kuwa yau da ciwo gobe babu har dai ya saba da wannan duniya. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_040.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_120 | Yana da mahimmanci a kawo ƙarshen cin hanci domin ƙara inganta tsaro da zaman lafiya. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_120.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_034 | Fitowar mutane daga karkara zuwa birane abu ne da ya shafi harkar noma da kuma harkar yawaitar abin ci a kasarmu a yanzu . Don mutane duk sun bar karkara sun dawo burni neman ayyuka irin na gwamnati ta inda shi ya sa mutane sun yawaita a burni kuma abinci baya isansu . Sannan kuma shigowa mutane zuwa burni ya kasance a... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Tertiary | 96.15 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_533 | Wasu mutane na cin abinci da sauri, amma Jamila na jin daɗin karyawa da iyalanta cikin natsuwa . | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_533.flac | female | 46-60 | Tertiary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_017 | Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu zamu yi magana akan waɗanne ayyuka ne mafi kyau don tabbatar da damar doka ta hanyar hana haihuwa, musamman a wuraren da aka haramta to da farko dai wuraren da aka haramta irin wa’innan abin sun haɗa da alal misali idan guri ba asibiti ba ne basu da idea akan abin, to tabb... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Tertiary | 171.54 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_175 | Da yamma, Habibu zai nemi taimakon abokansa domin fara kasuwanci da ƙananan kuɗi. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_175.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_507 | Malaman da suke sashenmu suna iya ɗaukar kowanne kwas, idan babu malamin. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_507.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_928 | hau_m_928_ag_spontaneous_008 | Rake Rake kenan yadda kaga wannan ana ce mishi Rake to shi Rake dai abu ne mai amfani da yawa a jikin mutum shi Rake yana da amfani da yawa a cikin mutum shima dai kamar komai Noman shi ake a gona kowa yasan wannan amma ba ko'ina ake noman Rake ba Rake ita tana buƙatar waje mai sanyi ne wajan da rana da sauran abubuwa ... | audio/hau_m_928_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 154.02 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_304 | hau_f_304_he_spontaneous_008 | Ta yaya kake kula da lafiyan jikinka a yanayin cin abinci ko a yanayin shan ruwa? Ya kamata mutum ya san ta yanda zai yi kula da jikin shi ko kuma lafiyan jikin shi musanmanma ta yanda zai kamata ya ci abinci ko ta yanda ya kamaya ya sha, yana buƙatan abubuwa masu gina jiki kaman abu wanda zai ƙara masa kuzari da kuma ... | audio/hau_f_304_he_spontaneous_008.flac | female | 15-29 | Secondary | 117.51 | hausa | 40 | HE | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_005 | Waƙoƙin Sa'adu Bori suna daga waƙoƙin da nake matuƙar so | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_005.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.194 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_074 | Jiya na ga wani mutum ya siyo garin kwaki yana ta murna. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_074.flac | female | 30-45 | Primary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_188 | Idan sanyi ya dame ka, kana iya sanya kaskon garwashi a ɗakinka. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_188.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_129 | hau_m_129_ag_spontaneous_026 | Comment on the common farm practice in your area. Wato na yi bayani akan yadda ake harkan noma a yanki na. To dai mu yarda muke noman mu, shi ne da farko dai idan ka samu jeje wanda kake so kai noma a cikin sa, za kai sassabe, sassabe shi muke kira shi ne zaka sassare duk wani itatuwa wanda ba sa amfani, sakamakon an j... | audio/hau_m_129_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 120.26 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_214 | Tana matuƙar son sa da jin kunyarsa, domin ba ta bari su haɗa hanya. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_214.flac | female | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_267 | Na shirya liyafar cin abinci da karɓar baƙi a lokacin hutun salla. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_267.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_201 | Yin wanka da ruwan sanyi da sassafe, wani abin birgewa ne ga matasa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_201.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_498 | Komai na iya canzawa a duniya, amma imani da kai yana taimaka wa mutum. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_498.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_183 | Ilimin haƙƙin ɗan ƙasa yana ƙarfafa mutane su nemi hakkokinsu a cikin al’umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_183.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.774 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_362 | Iyali da dangi sukan ɗauka cewa duk wanda ya samu nasara dole ne ya tallafa wa sauran ‘yan uwa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_362.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_016 | Idan ka samu kuɗin da ka bayyana me za ka yi da su? | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_448 | An yi wa karen Salmanu allurar rage dafi da aka saba yi masa | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_448.flac | female | 60+ | Primary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_235 | Zaizayar ƙasa aba ce da take iya zama barazana ga manomanmu | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_235.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_354 | Baffa Bala ya tura min da kuɗi na sayi kayan sallah | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_354.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_231 | Wannan watan ba lallai na iya biyan kuɗin wutar lantarkina ba, saboda hidimar bikin 'yata | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_231.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1500 | hau_m_1500_ev_spontaneous_014 | Tabbas um um anan inda nake zaune zaria wato kasar zazzau um wannan dede lokacin da muke ciki lokacin da sarkin zazzau shehu yarasu aka nada sabon sarki Ahmad Nuhu um kamar yadda tarihi ya nuna kasar zazzau tanada gidaje da dama akawai gidan mallawa akwai gidan bare-bari akwai gidan katsinawa sannan kuma nakarshe akwai... | audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 188.4 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_426 | Kabiru ba shi da aiki sai zuwa kallon ƙwallo da yammaci | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_426.flac | male | 15-29 | Primary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_290 | Yana da kyau a nemi hanyoyin bayar da gudunmawa a cikin al’umma domin taimakawa marasa hali. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_290.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_035 | hau_m_035_he_spontaneous_021 | Mahimmancin kulawar [cs] antenatal [cs]. A yau zanyi magana akan mahimmancin kulawar da ake bawa ga mata masu juna biyu wato [cs] antenatal care [cs] wannan kulawa nada matuƙar mahimmanci wajen tabbatar da lafiya ga uwa da jaririn da take ɗauke da shi. Mecece [cs] antenatal care [cs], [cs] antenatal care [cs] ita ce ku... | audio/hau_m_035_he_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 109.42 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_050 | 'Ya'yan bishiyan gwanda akan mazubi. Wannan 'ya'yan bishiyan gwanda ne wanda aka zuba shi akan mazubi kaman kwano ne shi ko wani tangaran wanda aka zuba akai, ina tunanin kamar za a tafi tallanshi keenan. 'Ya'yan bishiyan gwanda dai ana samun shi ne kuma ana amfaani da shi a matsayin abinci ko abin sha a ƙasashen duniy... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_050.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93.46 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_335 | Idan muka nazarci abubuwan da suka gabata, za mu iya fahimtar inda zamu sa gaba. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_335.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_277 | Kada ka maimaita kuskuren rashin tsara kasafin kuɗi, hakan za ya sa ka manta da muhimman abubuwa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_277.flac | female | 30-45 | Primary | 12.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_286 | Zan fara tunani a kan yadda zan iya zama mafi kyakkyawan mutum daga yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_286.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_023 | Amfani da na'urar tashi, mai tsarafa kan sa da fasahar zamani da fasahar tauraron dan adam a harkokin noma a Nigeria ya na da dama da kuma qalubale ga wasu da ga cikin damar da qalubale na amfani da wadannan fasahohin dama na farko inganta bin daji da kulawa da gonaki na'urar tashi mai tsarafa kan sa da tauraran dan ad... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_023.flac | female | 15-29 | Tertiary | 171.78 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_194 | hau_f_194_he_spontaneous_005 | Barkanmu da yammaci. Zan yi bayani ne a kan magungunan gargajiya da ake amfani da su, wajen jinyar mara lafiya, wajen jinyar cututtuka. Magungunan gargajiya tabbas daga ciki akwai masu kyau, wanda sukan iya jinyar mutum idan ya samu damuwa har ya samu lafiya. Kaɗan daga cikin magungunan su ne akwai tafarnuwa; akwai cit... | audio/hau_f_194_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Primary | 95.88 | hausa | 40 | HE | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_003 | A wasu lukota, yin gyara a gurguje da kanka na iya haddasa matsala idan ba ka yi a hankali ba. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_003.flac | female | 46-60 | Secondary | 13.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_124 | Idan mutum ya yi alheri, ba lallai ya karɓi lada nan take ba. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_124.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_008 | Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana wato kunama kamar yadda mu ka sani kunama abu ne da ya ke da matukar hatsarin gaske yayin da zamu gan cewa so dayawan lokuta wato ya kan yi yawo a wurare da dama ya kan yi yawo a wurare daban daban yayin da za mu gan cewa wato ya kan yin, mafiya lokuta idan a ka samu ramuk... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_008.flac | female | 30-45 | Tertiary | 159.84 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_120 | Ya kamata masu masana'antu su fara tunanin gyaran magudanan ruwansu kafin damina. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_120.flac | female | 15-29 | Primary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_243 | Da doka da oda na aiki da an kawo ƙarshen matsalar cin hanci da rashawa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_243.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_556 | Yau Nazira za ta gode wa mijinta da ya ɗauki nauyin ɗawainiyarta. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_556.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_036 | Kare mutuncin mutane da nuna ɗa’a a cikin magana yana haifar da girmamawa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_036.flac | female | 30-45 | Primary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_253 | hau_m_253_he_spontaneous_031 | Tasirin shekaru a kan garkuwan jiki da kuma yanda za a taimaka wa tsofaffi. Sanannen abu ne cewa da shekaru na taka muhimmiyar rawa ta fuskacin raguwar ƙarfin garkuwar jiki, yayin da mutum ke tsufa ƙarfin garkuwar jikin sa yana raguwa. Wannan yana sanyawa tsofaffi su zama masu saurin kamuwa da cututtuka. Jiki yana rage... | audio/hau_m_253_he_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Secondary | 116.88 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_308 | Bayan ya yi wanka, Sadiya ta yanke shawarar gujewa munanan dabi’u. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_308.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_231 | hau_m_231_ag_spontaneous_011 | Wannan hoton yana ɗauke da mace ƙarƙashin rumfa tana girke girke. Ta ɗaura girki da tukuya a gabanta da sauran kayan girki tana zaune a kan kujera. Kuma ta kasance ta girka abincin safe ne irin wanda aka saba girkawa karkara wato ƙauye kenan. Wato yawanci a ƙauyuka akan yi tuwo wanda ya kasance shi ne abinci su ne na y... | audio/hau_m_231_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Primary | 92.68 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_026 | Idan mutum ya san inda yake kuskure, zai iya ɗaukar matakin gyara halayensa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_026.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.934 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_530 | Iyaye sukan shirya liyafa lokacin da yaro ya gama koyon karatun farko. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_530.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_497 | Shema’u takan saurari waƙen Annabi da yamma kafin sallar magariba | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_497.flac | male | 15-29 | Primary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_697 | hau_m_697_ag_spontaneous_027 | Fure. Bishiya takan yi fure ne lokacin da ta girma, girmanta ya kai girma, ta kai lokacin da za ta fara yin ‘ya’ya. Kamar bishiyar gwanda, takan yi fure ne lokacin da ta girma, ta girma, ta girma, ta kai ta fara yin ‘ya’ya. Daga lokacin da ta fara yin fure, lokaci ne ta fara yin ‘ya’ya kenan. Wannan furen shi ne zai ci... | audio/hau_m_697_ag_spontaneous_027.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92.64 | hausa | 40 | AG | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_201 | Akwai nau'in ƙorafi ta hanyar kafafen sadarwa da na sada zumunta. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_201.flac | female | 60+ | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_201 | Yanzu kan zan iya cewa kyautatawa mutane yana sa a samu goyon baya daga gare su. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_201.flac | female | 30-45 | Primary | 10.074 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_446 | Mun ga mawaƙa suna rera waƙoƙi na yabo ga sarki a filin taro. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_446.flac | female | 15-29 | Primary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_212 | Ranar daurin aurena shakwara da jamfa da wando zan saka. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_212.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_431 | Idan nayi kuskure ga abokaina, na kan yi ƙoƙarin bayar da haƙuri domin gyara alaƙar mu da juna | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_431.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_008 | Ko da yaushe na kan yi ƙoƙarin mayar da hankali kan abubuwa masu muhimmanci maimakon yawan saɓani | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_008.flac | female | 60+ | Primary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_096 | A tsawon lokaci, ya fahimci cewa kar ya kusanci abokansa da zance mai ruɗarwa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_096.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.113 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_502 | Wato alaji in ka sami soyayyen dankali da ƙwai, ai ka gama samun nasara. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_502.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_481 | hau_m_481_ev_spontaneous_001 | Barkan mu dai a wannan bideyon an gwado mana ne wato za’ace ma aura ta ana nufin abunda ake nufi yadda ma’aurata suke rayuwan su cikin farin ciki, da kuma kwanciyar hankali. Kaman yadda muke gani wannan bideyo ana mana bayani ne akan yana yin yadda wato rayuwan aure yake. Yanayin yadda rayuwan iyali, yadda iyyali suke ... | audio/hau_m_481_ev_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Primary | 97.52 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_007 | Shan taba a wuraren da jama'a suke yana kawo cutarwa a gare su | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_007.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_409 | Ku ware lokaci kai da matarka ku zauna ku yi shiru a lambu yana ƙara kwancinyar hankali. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_409.flac | female | 15-29 | Primary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_047 | Mutum na iya amfani da littafi ko waya don bin diddigin kasafinsa na wata. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_047.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_539 | Da safe, Khadija ta gode wa Allah da ya ba ta ikon yin azumi. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_539.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_079 | Yau jami'an tsaro sun damƙe masu ƙwacen waya 5 a Gwammaja. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_079.flac | male | 15-29 | Primary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_254 | Idan abokai suka haɗu, akan yi raha da wasa da dariya da tuno da. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_254.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_458 | Limamin Masallacin Ƙasa da yake Abuja, ya yi kira ga Musulmi su riƙa taimaka wa maƙotansu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_458.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_270 | Me ya farkar da kai ne daga bacci na gan ka zaune. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_270.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_004 | barkan mu dai wannan hoto hoto ne na kasuwa kamar yadda muka sani kasuwa wuri ne na saye da sayarwa wato na abubuwa muhimmai wanda muke anfani da su wato na yau da kullun wallau waƴannan kayayyaki a gidaje ne ko a ko a wato ofisoshi ko a ma'ikatu masu zaman kansu ko a kungiya mai zaman wato kokuma a masana'atu da dai s... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_004.flac | female | 46-60 | Tertiary | 165.72 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_354 | Kafin ya fita aiki, Usman yana tantance abubuwan da suka fi muhimmanci don farawa da su. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_354.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_013 | Wannan yana nufin wani yanayi ne mai matuƙar rikitarwa a tskani halittu, inda dukkanin abubuwa da suka zabi juma suke tafiya domin a samu tsari mai ƙyau. Kowanne ɓangare yana da matuƙar mahimmanci domin a sama yanayin ya ci gaba da kuma tafiya lafiya . A cikin wannan yana yi mai rikitarwa akwai da yawa abubuwa daban-da... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.54 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_082 | Dalibai da ke ƙoƙari sosai a makaranta sukan samu tallafin karatu daga gwamnati ko ƙungiyoyi. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_082.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_018 | Zan yi bayani akan bukukuwa da ke da nasaba da cinikayya da misaya su kayayyaki a al'adu a kasuwannin gargajiya musayar kaya a Afirka, yawancin ƙasashen Afirka musamman a Nigeria da wasu a al'adu na sama Hausa ana gudanar da kasuwanni ke amfani [?] a baya kafin zuwan kuɗi, yawancin kasuwanni suna aiki ne domin ya dinga... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_018.flac | female | 46-60 | Secondary | 178.02 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_574 | Rashin kulawa da lafiyar ƙwaƙwalwa na iya haifar da matsaloli wajen dangantakarka da mutane . | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_574.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_235 | Sana’a hanya ce mai kyau ta samun kuɗi ba tare da dogaro da aikin gwamnati ba. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_235.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_407 | Idan mutum ya kasance mai gaskiya, saƙonsa zai fi fita da kyau. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_407.flac | female | 46-60 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1538 | hau_m_1538_he_spontaneous_018 | [?] Ilimin jama'i, cikake ilimin jama'i cikake, wani tsari ne na ilimantar da matasa da manya gane da jama'i dangantaka, kiwon lafiya lafiyar jiki da hankali da kuma al'amurar da su ka shafa hayiwa da kariya da ga cututka masu yaɗuwa da hanyar jama'i. Wannan ilimi ya na taimakawa wajen rage jahilci kare lafiyar mutum d... | audio/hau_m_1538_he_spontaneous_018.flac | male | 46-60 | Tertiary | 185.4 | hausa | 40 | HE | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_482 | Idan na samu kuɗi da yawa, nakan nutsu dan na san me ya kamata na fara yi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_482.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_599 | Ya kamata a gyara magudanan ruwa saboda zuwan damina, kada rariya ta cushe | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_599.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_002 | [um] idan an tambaye mu irin gudunmuwa muke bayarwa autar anguwan mu zan bigi ƙirji ince [?] sai dai muce yana iya daidai a yanda [?] da kuma irinna so na farko abinda zan [um] zan gaya idan aka min wannan tambaya shine zanyi zanyi koƙari in nuna wa mutane da irin abinda ya kamata suyi domin suma su gudanar da tsaptar ... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 171.9 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_376 | In kuwa kana da abin da za ka ciyar da ita, to ai hakan ma daidai ne. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_376.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_020 | Ka’idojin da za su ƙarfafaka a cikin sauƙi na farko, ka tsara manufofinka a bayyane, ka fayyace abun da kake son cinmawa kuma ka rarraba shi zuwa matakai masu sauƙi, sai kuma ka zamo mai daidaito. Kananan matakai da kake yi akai-akai suna kaiwa ga babban nasara, sai kuma ka cigaba da koyo, yin karatu, halartan kwasa-kw... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Secondary | 103.92 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_406 | Na fahimci cewa tsare kuɗi yana ba da damar samun kwanciyar hankali a nan gaba. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_406.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_045 | Raba kuɗin wutar lantarki yana da kyau a yi shi bisa yawan amfanin da kowa ke yi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_045.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_335 | Antin Maimuna ta aiko mata da kayan azumi, inda kuma za ta aiko mata da kuɗi gobe | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_335.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_476 | hau_m_476_ev_spontaneous_027 | Yanda za ka shawo kan wani al’amari na rashi tattare da kai ko kuma na tsoron kuɓcewan wani abu daga gareka ya zamanto lokacin da aka ce ka rasa wnai abu ya zamanto kana da natsuwa ka da ka tada hankali wajen cewa ka rasa wani abu ko kuma kana tsoron rasa wani abu. Idan ka rasa wani abu to tayiyu akwai wani abu mafi gi... | audio/hau_m_476_ev_spontaneous_027.flac | male | 30-45 | Secondary | 110.12 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_428 | Idan mutum yana da basussuka, yana da kyau ya fara biyan mafi muhimmanci. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_428.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_547 | Binciken bututun ruwa domin inganta shi yana hana lalacewar ruwa da tsadar gyara. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_547.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_030 | ƙananun umh abubuwa ko ince kamar irin anunuwan da manomi ke anfani da shi wajan noma shi ne kamar irinsu fatanya su irin su fatanya su lauje garma da dai sauran su suke anfani da shi wajan noma gonakin su na gida ƙananu ƙananun gona wanda suke na gida ne to irin wannan kananun kayan aiki shi ne suke anfani da shi a go... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_030.flac | female | 60+ | Secondary | 153.42 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_552 | Wasu shugabannin suna wuce iyaka, inda suke saka ƙananan ma'aikata yi musu aikin ƙashin kansu. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_552.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.32 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_572 | Kin je kin yi wa Habiba Allah sanya alkhairin bikinta kuwa? | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_572.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_557 | Idan kana da kuɗi sai ka sai abin da ka ga dama. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_557.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.814 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.