audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_029 | Nakan shirya zuwan baƙi a kowane lokaci, shi ya sa nake saka matata ta dafa abinci da yawa | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_029.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_578 | Azumi ya kusa, gara mu fara sayen kayan abinci a hankali | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_578.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_354 | Na fahimci cewa ba wa kaina lokaci yana taimakawa wajen samun daidaito a rayuwa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_354.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_246 | Na gano cewa yin numfashi a hankali yana taimakawa wajen komawa bacci. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_246.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_578 | Jafaru ya biya wa ɗalibai ɗari kuɗin jarrabawar fita daga sakandare | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_578.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_534 | Ba da kyaututtuka masu sauƙi kamar rubuce-rubuce na ƙarfafa zumunci. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_534.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_464 | Wasannin tseren gudu suna da mahimmanci wajen nuna ƙwarewar ƙafafu da ƙarfin jiki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_464.flac | male | 46-60 | Secondary | 12.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_289 | Yana da kyau mutum ya shirya sosai domin ritaya ta hanyar tanadin kuɗin fansho. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_289.flac | male | 15-29 | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_557 | Kullum ina yin taka-tsan-tsan, da waɗanda zan yi hulɗa da su. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_557.flac | female | 60+ | Primary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_061 | A al'adar larabawa suna sumbatar hannayen junansu a yayin da suka gaisa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_061.flac | female | 60+ | Primary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_560 | Mutunta iyakar abota yana hana rikici da rashin fahimta a tsakanin juna. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_560.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_374 | A kudancin Nijeriya, iyaye sun fi sa yaransu su karanci kwas ɗin sana'a. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_374.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_355 | Auwalu yana alfahari da gwaggonsa Balaraba, saboda ita take share masa duk wani kukansa | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_355.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_489 | Idan na ji ba'a amince dani ba, ina kokarin ƙara fahimtar wanda ke gaba da ni. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_489.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_020 | Amina tana karanta Alƙur’ani a gida bayan ta dawo daga masallaci. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_020.flac | male | 46-60 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_024 | Lafiyar ƙwaƙwalwar mata masu juna biyu. Lafiyar ƙwaƙwalwar mata masu ciki wannan wani muhimmin abu ne dake da matuƙar muhimmanci ga rayuwar mata, a don haka kula da lafiyar ƙwaƙwalwar mata masu juna biyu yana da matuƙar muhimmanci domin ta haka ne za a iya ceto rayuwar duban mata waɗanda suke da hastari na kamuwa da ir... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_024.flac | male | 30-45 | Primary | 130.58 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_001 | Tsafta da ingancin mahallin akuyar, wanke bakin maman akuya da ruwa me ɗimi don cire datti ko kuma ƙananan cututtuka. Na biyu, shi ne hanyar tatsan nonon, tsayawa ko zama kusa da akuya, yin amfani da hannu ko kuma injin tatsan nonon. In da hannu ne, murza bakin mama a hankali daga sama zuwa ƙasa domin fitar da madarar ... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 111.54 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_202 | Malam Musa yana horar da matasa hanyoyin rage damuwa ta hanyar tunani mai kyau. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_202.flac | female | 60+ | Primary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_249 | hau_f_249_he_spontaneous_019 | Ga bayanin yadda motsa jikina tsawaita, lokacin da ka yi motsaa jikinka na tsawaita kamar lokacin da kake jan hannu ko ƙafaafu don tsawaitan tsokoki, abin dake faruwa acikin jini kai yana da ban sha’awa soosai.Tsawaita tsokoki yana sanya tsokokinka su ji kamar suna faɗuwa kuma wannan yana taimakawa wajen sassauci da ra... | audio/hau_f_249_he_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Primary | 86.96 | hausa | 40 | HE | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_173 | Malamai da dalibai sun haɗu don ceto wani yaro da ya makale a cikin rijiya. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_173.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_472 | Ritaya daga aiki yana nufin fara sabuwar rayuwa mai cike da sabbin ƙalubale. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_472.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_196 | hau_f_196_ev_spontaneous_005 | Iyali ba abun wasa ba ne, iyali abun alfahari ne, iyali da mutum zai tsaya yai yaƙi ma iyalansa ne saboda in ba ka tsaya ka yi yaƙi wa iyalanka ba abun wanda zai tsaya yai maka yaƙi wa iyalanka, za ka ce iyalaina a’a wannan abun ya faru, a’a ba ma su canjawa ba ne an samu saɓani haka an yi mene ne. To, ba za ka faɗi ha... | audio/hau_f_196_ev_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Primary | 174.9 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_030 | faretin sarakunan gargajiya Ko kuma mu ce taron sarakuna. Wani biki ne ko taron al’ada inda sarakunan gargajiya, da masu muƙamai ke fitowa cikin shigar masarauta, don nuna al’adu mulki da kuma daraja gargajiya. Wannan faretin yana gudana ne a lokacin bikin al’adu, ranan tunawa da wani babban taro ko kuma bikin siyasa. ... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 100.52 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_022 | Lusaranci na daga cikin dalilan dake jawo a sake yaudarar mutum. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_022.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_257 | Masana sun gano cewa amfani da hayaƙin itace yana rage tsaftar iska. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_257.flac | female | 15-29 | Primary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_215 | Ku bi kawai ta Gandun albasa, don Titin Gidan Zu, akwai cinkoso | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_215.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.574 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_301 | Daga nan kuma sai wanka, sai karatu, da sauran shirye-shirye. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_301.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1080 | hau_f_1080_he_spontaneous_032 | Maganin Gargajiya Yana da matukar mahimmanci Musamman Akan magunguna sanyi Shi sanyi Wani cuta ne Wanda yake addabar Mutane yanzu Yana Sa mutane cikin mawuyacin hali Yana da matukar amfani Duk Wanda yake fama da sanyi Ya, Jimanci shan magungunan sanyi kaman makamantan wannnan Zaka hada abubuwan da ke maganta sanyi kama... | audio/hau_f_1080_he_spontaneous_032.flac | female | 46-60 | Tertiary | 156.66 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_026 | Idan ma’aurata sun fito daga mabanbantan addinai, yana da kyau su fahimci junansu don ɗorewar zamansu. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_462 | Wasu ‘yan kasuwa na ƙetare ba sa fahimtar al’adun Najeriya, wanda hakan na kawo rashin fahimta a wurin aiki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_462.flac | female | 60+ | Primary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_014 | Robar hannu, roban hannu wani na’u’ra ne, wacce ake sawa mace a hannunta ko kuma acikin mahaifanta, domin kada ta sami ciki. Shi wanna roban hannu ana amfani da shi ne domin ƙayyade iyali. Kafin a sawa mace wannan roban hannu sai ta je wajen ƙwararren likita ya duba yanayin lafiyarta sannan kuma ya tabbatar da, za a iy... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 110.55 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_252 | In bai yi ba, ba fa za a ɗaga masa ƙafa ba, domin aikinsa ne. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_252.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_369 | Ji na nake kamar ni ce ake azabtarwa a kan laifin da ban aikata ba | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_369.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_098 | Ana zuwa aikin hajji da a ƙasa, amma yanzu ana tafiya a jirgin sama | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_098.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_524 | Kabiru ne ya fi dacewa da ya ɗauki ɗawainiyar biyan kuɗin maganin babarsu. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_524.flac | female | 30-45 | Primary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_001 | Nakan yi wa marayun murmushi duk lokacin da na gan su. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_001.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_835 | hau_m_835_ag_spontaneous_010 | Najeriya ƙasa ce me ɗauke ƙabilu da al'adu iri-iri daban-daban na aure ko na suna ko na bukukuwan gargajiya da aka saba yi wannan kwa na nuni da cewa wasu manya ne masu ɗauke da sarautun gargajiya kuma manya ne cikin al'uma ake ƙoƙarin kawo musu kayayyakin aure sabida irin da muka ɗan samu na ta'ammali da mutane na Ibo... | audio/hau_m_835_ag_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Tertiary | 220.86 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_063 | Mai saida tumatur . Wannan wata mata ce tana tsaye cikin kasuwa mai saida tumatur, tana sayar da tumatur a kasuwa . Tumatur bai da wani suna a Hausa tunda bai sama asali ba so ana kiransa shi tumatur da Hausa , ba a kiran shi da wani Hausa ko wata lakabi ko wata abun nan a cikin yaren Hausa . Shi ya sa ake cewa tumatur... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_063.flac | male | 30-45 | Tertiary | 65.82 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_121 | Idan mutum yana soyayyar gaskiya, yana samun kwanciyar hankali a rayuwa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_121.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.24 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_003 | Mutane na iya bayar da lokaci don taimakawa marasa galihu da ƙungiyoyin agaji. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_003.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_402 | hau_m_402_ev_spontaneous_012 | Assalamu alaikum jama'a barkanmu dai da warhaka, ni ne dai naku Dauda Muhammed kamar yadda muka saba yau da kullum, na zo muku da sabon maudu'i wato wanda yake nufi da malami, wato a Turance ake ce masa teacher. Wato malami a cikin aji, kamar a Turanci a ce teacher in classroom, in a classroom. Wato kun ga malami dai a... | audio/hau_m_402_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Secondary | 124.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_008 | Barkanmu dai, wannan hoto ya gwado mana ne, wato yadda wato shugaba yake gaida wato sarki yadda wato sarki yake gaisuwansa. Kamar yadda muka sani, sarki mutum ne da yake da wato muhimmanci, yake kuma da matsayi a tsakanin al’umma. Kamar yadda muke gani, sarkin sarki ne na Yarbawa, kuma shi sarki akan mutunta shi, akan ... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.31 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_372 | Bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara na cike da nishaɗi da more jin daɗin rayuwa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_372.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_750 | hau_f_750_ag_spontaneous_011 | Aikin gona , aikin gona yana taimakawa a aikin gona, aiki gina da yake da mahimmanci ga ci gaban al'umma musamman al'ummar dake yankunan d yawanci mutane sukan dogara a kan noma don su yi rayuwa . Yawancin suna haɗa kai domin yin ayyukan noma , girbi da kuma kula da dabbobi. Matasa da yara suna taimakawa wajen yin muhi... | audio/hau_f_750_ag_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 96.78 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_549 | Wasu dalibai suna haɗa karatun dare da aiki domin ciyar da kansu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_549.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_304 | A zabi kwandishan mai rage wutar lantarki idan ana amfani da shi a lokaci mai tsawo. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_304.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.314 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_494 | Asabe da mijinta sun koyi wani salon magana da mijinta ba tare da sunyi magana ba. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_494.flac | female | 15-29 | Primary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_208 | Tsaftace muhalli hakki ne da ya rata a wuyan kowa da kowa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_208.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_289 | A yau zan daina yawan damuwa da abubuwan da ba su faru ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_289.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_373 | Mace-macen aure, Mace-macen aure alama ce ta yadda ake yiwa aure riƙon sakainar kashi. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_373.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1049 | hau_f_1049_ag_spontaneous_031 | Zan yi bara ne akan yadda ake gyaran kula da dabbobi su ga hallayan su acikin harkokin [?] da matukar mahimmanci a fahimce halayen dabbobi dan samu nasara wajen kula. Halayan dabbi ya na ba da shirin akan yanda su ke su ke [?] ji game da [?] su ne fahimtar halaye dabbobi, fahimtar halayen [?] fara da gane ire-ire abubu... | audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_031.flac | female | 46-60 | Secondary | 189.84 | hausa | 40 | AG | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_388 | Idi ya kammala ginin gidansa bayan shekaru hudu na adana kudi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_388.flac | male | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_331 | Na saba da tsara abubuwan da zan yi domin kada in manta da lokacin kaina. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_331.flac | female | 60+ | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_170 | Rashin gaskiya kan tsaro yana jefa al’umma cikin haɗarin tsaro. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_170.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.32 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_295 | Ana koyon tarihi daga tsofaffi ta hanyar labaran da suke bayarwa a cikin dare. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_295.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_245 | Idan mutum yana jin tausayin wasu, zai fi jin dadin rayuwa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_245.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_056 | Shiga cikin taruka na ƙarfafa ni domin ganin sabbin damar kasuwanci. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_056.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_026 | Sa'idu ya sha fura da yawa a walimar da maƙwacinsa ya shirya jiya | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_026.flac | female | 15-29 | Primary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_963 | hau_f_963_he_spontaneous_005 | [pause] Sauro wata ƙwayar halitta ce wanda take shiga ɗakunammu ko in ce mahallanmmu, ta samu wuri tayi ƙwayaye ta yaɗu ta haifar mana da illa. Abu na farko da yake kawo wa'innan abubuwa shine rashin tsaftace wuraren zamammu ko wuraren kwanammu, misali: Kaman cikin gidajenmmu akan so a [?] a yawan share wuraren da in y... | audio/hau_f_963_he_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 161.4 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_992 | hau_f_992_ev_spontaneous_011 | Wannan hoto yana nuna hoton wata giwa babba tare da dan giwan kan-kanana a kusa da wata tabke, ko wurin ruwa gawar giwa babba, tana bayyane a gefan hoton yayin da dan giwa ke tsaye kusa da ita. Ana iya fahimtar cewa suna cikin wata yanayin daji wanda ke cike da bishiyoyi da kasa mai laka, alamar cewa sun zo wuri ne dom... | audio/hau_f_992_ev_spontaneous_011.flac | female | 30-45 | Tertiary | 165.9 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_009 | ? mutuwa mutuwa mai yankan ƙauna dole ne duk wanda yayi samu labari kan wani wanda yake kalla matsayin abun kwaikwayo ya samu dole abun yay sashi ya zubar da hawaye zuciyar sa zata raunana ya kuka zuciyar sa idanun sa zasu zubar da hawaye saboda alhinin wannan rashin mun sani cewa duk wata rai zata ɗanɗana mutuwa duk w... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 169.2 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_969 | hau_f_969_ag_spontaneous_032 | Assalamu alaikum zanyi magana ne akan yadda kashin dabbobi yake inganta ƙasa eh a gaskiya ala haƙiƙa kashi dabbobi yana inganta ƙasa kuma yana bamu muhimmiyan yana taka rawa saboda nayi amfani dashi da dama na zuba ma kayan amfanin gona na duk na zuba na zuda ma dankali naga abun da ya bani na zuba ma walihan naga abun... | audio/hau_f_969_ag_spontaneous_032.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.1 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_569 | Idan aka ƙara mana kwana biyu, sai a yi aikin a tsanake | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_569.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.14 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_181 | Wani mutum ya sayi abinci ya raba wa mutanen da ke fama da yunwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_181.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_411 | Idan mutum yana nazari kan rayuwarsa ta baya, zai fahimci yadda yake iya shawo kan matsaloli. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_411.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_527 | Mai unguwa ya sadaukar da soron gidansa a matsayin aji. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_527.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_030 | Wato tambaya na gaba shine, ahh shin an taɓa, wato samun wani lokaci wanda ya zamana cewa abinci yai ƙaranci wato, a wruin da mutane suke zama ko kuma anguwa haka? Wato ehh mutane da yawa sun fuskanci annan ƙalubale a wurare daban-daban sannan shi wannan ƙaranci na abinci a unguwa ko kuma a gari gaba ɗaya, yana da matu... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 236.586667 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1020 | hau_m_1020_ag_spontaneous_031 | Tabbas, ni a ra'ayina ko kuma a gani na, ƴaƴan mu, ko kuma mu ce jikokin mu, ba lallai bane su samu isashshen abinci a nan gaba, shekaru masu zuwa. Duba da abunda yasa haka kuwa, duba da yanayi da muke ciki a yanzu. Domin kuwa, dama idan ka kalla yanayin da kake ciki, ka duba na baya, hakan zai taimaka ma ka iya hasash... | audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_031.flac | male | 46-60 | Tertiary | 170.04 | hausa | 40 | AG | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_216 | Mutane na iya amfani da ƙwarewarsu don taimakawa a makarantu ko asibitoci. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_216.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1580 | hau_f_1580_he_spontaneous_002 | sarrafa ƙwari ta yanda ake mag sarrafa magunguna ta yanda ake amfani da maganin ƙwari wanda ƙwari maganin feshi na ƙwari wanda zai kare ka da kaman su ƙwarin da suke haifar mana da matsala kamar su soro da suke haifar ma mut ɗan adam da zazzaɓi to idan muna feshi ta yanda zamu sarrafa muna yin feshi yanda zamu kashe su... | audio/hau_f_1580_he_spontaneous_002.flac | female | 46-60 | Tertiary | 152.46 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_309 | Cin abincin gida na taimaka wa tattalin arzikin ƙasa maimakon shigo da shi daga waje | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_309.flac | male | 30-45 | Primary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_074 | Tuni jami'an tsaro suka ce yana da muhimmanci a guji buɗe ƙofofi ga baƙin da ba a sani ba. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_074.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_554 | Matata tana yawan gaya min cewa ta fi so na | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_554.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_171 | Bayan ta yi asarar dukiyarta, Fauziyya ta nemi ƙarfafawa daga ƙawarta da ta taɓa fuskantar irin haka. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_171.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_007 | Damar kasuwanci na ƙalubale dake tattare da kasuwancin man kwakwa da sauran kayayyakin bishiyar kwakwa a Najeriya a Najeriya man kwakwa da sauran kayayyaki da ake samu daga bishiyar kwakwa suna da babbar kasuwa saboda ana amfani da su a fannonin abinci magunguna kayan kwalliya da masana'antu sai dai duk da wannan damar... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 179.4 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_410 | Aliyu ya sa an yanke wutar gidansa saboda ya ce ba zai iya biyan kuɗin wuta ba. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_410.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_119 | Kuma ga yadda abubuwa suka yi tsada a yau, komai maganar kuɗi ake yi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_119.flac | female | 15-29 | Primary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_268 | Tanimu yakan shirya abin da zai yi washegari, inda gobe ya tsara zuwa banki | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_268.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_299 | An shirya bikin raye-raye da waƙe-waƙe na ƙasa a birnin Abuja. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_299.flac | female | 15-29 | Primary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_919 | hau_f_919_ev_spontaneous_023 | abincin da nafi so da safe inci da kuma yadda nake ji idan ban samu wannan abincin ba haqiqa abincin da nafi so inci da safe shine kunu da kosai shi kunu abu ne wanda idan ka sha shi da safe yana riqe ciki sosai kuma yana daya daga cikin abubuwan da ake ci wanda yake gina jikin mutum haka zaliki kosai wanda akeyin da w... | audio/hau_f_919_ev_spontaneous_023.flac | female | 30-45 | Tertiary | 167.7 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_439 | Mutanen da ke nuna juriya da fahimta suna samun haɗin kai daga wasu. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_439.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_566 | hau_f_566_ag_spontaneous_001 | Wannan hooto yana ɗauke ne da maata ne guda biyu wanda suke cin abu baa mai nauyi ba sannan da abu na korawa. Ta farkon ta sanya kaya riga mai launin shuɗi da zani mai launin farii, ga abin taɓawan nan a hannun ta, ga kuma abin koraawan nan a kofi a kusa da ita ta ɓangaren dama tana zaune akan kujeera. Ta can gaba ita ... | audio/hau_f_566_ag_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 78.58 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_129 | Wurin aiki yana samar da dama da horo ga ma'aikata don samun ci gaba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_129.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_208 | Ɗaukar mataki kan burika yana hana yawan saɓani da gaza cimma nasara. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_208.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_156 | A taron shekara-shekara, maza da mata sukan zo da kayan al’adu domin su more. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_156.flac | female | 15-29 | Primary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_430 | Sai mun gama aikin gabaɗaya mun sallami kowa, sannan za mu yi bacci | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_430.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_478 | Bala yana son matarsa fiye da kima, saboda ita ma tana son sa sosai. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_478.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_354 | Kowane dare, ina saita fanka don samun iska mai daɗi da sanyaya zuciya. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_354.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_293 | Koyon sana’a na taimakawa wajen rage zaman banza a cikin al’umma. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_293.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_561 | Yau Jamila masa ta yi wa 'ya'yanta da safe don su karya kumallo | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_561.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_264 | Sabuwa ta tsara kai wa ƙawarta ziyara gobe a Birnin Kebbi | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_264.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_377 | Samun ingantaccen tsari na biyan lissafin kuɗin wata yana rage yawan wahalhalun rayuwa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_377.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1523 | hau_m_1523_he_spontaneous_013 | ummm pause masu bada kula da lafiya suna taka muhimmiyar rawa wajen goyon baya ko takaitanƴancin mata na yanke shawara kan haihuwa da lafiyan jikinsu a takaice ga yanda suke iya yin hakan a harshen hausa goyon baya masu bada kulawar lafiya kamar likitoci da nurse-nurse na iya temakawa mata wajen samun bayanai da servic... | audio/hau_m_1523_he_spontaneous_013.flac | male | 46-60 | Tertiary | 159.24 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_253 | hau_m_253_he_spontaneous_036 | Daga cikin rukunan abinci ko kuma nau'ikan abinci da ya kamata mace mai juna biyu ta yawaita ci, akwai carbohydrate, ma'ana abinci mai samar da kuzari domin gudanar da ayyukan jiki da kuma cigaban jariri. Ana ba da shawara mace ta ci kusan uku zuwa biyar a rana, ta ci shi sau uku zuwa sau biyar a rana bayan nan akwai p... | audio/hau_m_253_he_spontaneous_036.flac | male | 15-29 | Secondary | 127.44 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_401 | Idan matasa sun daina koyon waƙa ta gargajiya, za a iya rasa waƙoƙin tarihi. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_401.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_305 | Dasa bishiyoyi a gidaje da unguwanninmu zai taimaka wajen inganta muhalli. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_305.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_133 | Halartar bukukuwa na unguwa yana sa mutum jin cewa yana da al’ummar da ke kula da shi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_133.flac | female | 15-29 | Primary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_120 | Ana iya yiwa mutum yarfe da abinda ba na haƙiƙa bane a kafar sada zumunta. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_120.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_199 | hau_f_199_ag_spontaneous_022 | Gwanda tana ɗaya daga cikin ‘ya’yan itaciya wanda suke ƙara lafiya, gwanda tana ɗaya daga cikin abun da idan manomi ya shuka yake samun kuɗin shiga, muna amfani da gwanda domin mu ci, mu ji daɗi na bakinmu, sannan muna amfani da ganyen gwanda domin ganyen magani, gwanda tana sa ma mutum kuzari, sannan tana kare shi dag... | audio/hau_f_199_ag_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Primary | 62.22 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_598 | Duk wanda yayi nadama, ya kamata ya nisanci maimaita aikata laifuka. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_598.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.274 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.