audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_305 | Tunda ban samu aiki ba, gara mu dinga buga-buga ko zan dace | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_305.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_024 | yayin da shukar ka ta shiga wani hali ko kuwa kwari su ka ci ma wanna ita shukar da farko dai manomi ana so ko da yaushe ya kasance ya na kula ya na wa shukar sa feshi a ko da yaushe ya na duba shukar sa domin duba ta dan ba ta samu wata masala ba akan so tin da ga fitorwar ta mafari kenan har ya zuwa girman ta akan so... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Primary | 153.18 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_129 | hau_m_129_ag_spontaneous_023 | A wannan kamar yadda za mu gani a cikin wannan daudaukar yanda ake girbi daga kusa to ga shi nan ya sa yana ɗauka daga kusa yanda ake girbi to girbin nan wannan na dankali ne to shi kuma dankali da ma akwai buƙatar idan ka shuka shi da farko ka nema masa waje lafiyayye wanda ya dace da shi idan yanda ake shuka dankali ... | audio/hau_m_129_ag_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Tertiary | 217.68 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_174 | Koyon sana’a na taimakawa wajen samun kuɗi ba tare da dogaro da aikin gwamnati ba. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_174.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_765 | hau_f_765_ag_spontaneous_001 | Cincin. Jama’a barkanmu da warhaka yau dai muna ɗauke muku ne da bayani akan abun da ya shafi cincin wato kayan da aka sarrafa da filawa. Mene ne cincin? Shi dai cincin wani kyana maƙulashe ne wanda ake samar da shi ta hanyan sarrafa filawa, ana amfani da ita karankanta garin filawa, madara, bota, kwai, bekin fauda da ... | audio/hau_f_765_ag_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 106.68 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_039 | Wannan rubutu yana so ya san ta yaya Kake amfani da lokacin ka Cikin basira[?] Zai iya yuwa Akwai wani muhimmin[?] Aiki ne da mutum yake yi Aiki ko in ya tashi daga safe Ko wasu ayuka ayuka da yake da safe Zuwa kafin rana ta faɗi Toh zai tabbata A kowane lokacin yin aikin Yayi tunani mai kwau mai kwari Yayi tunani da b... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_039.flac | male | 15-29 | Tertiary | 163.56 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_101 | Idan kaje karkara zaka sami ilimin al'adu fiye da yadda kake zato. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_101.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_130 | Kiyaye lokaci a hidimar karatu yana rage shiga rudani da ɓata lokaci. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_130.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_057 | Ta kusa fara yin min wanke-wanke tun da gashi ta iya shara. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_057.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_034 | Kun huta da wannan tsadar ta tumatir, tunda kun riga kun saya kun adana | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_552 | A cikin shekara mai zuwa, Usman zai sami takardar ƙwarewa a aikin lantarki. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_552.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_167 | Idan ka ga abokinka yana cikin damuwa, ka tambaye shi me ke damunsa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_167.flac | female | 46-60 | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_036 | Me yasa tafiya ke da muhimmanci? Tafiya hanya ce mai kyau don koyo girma da samun sabbin gogea. Ko muna tafiya don nishaɗi, don koyon sabbin sabbin abu, ko don ƙalubalantar kan mu, zai iya yin tasiri sosai a rayuwar mu. Na farko tafiya yana taimaka mana wajen girma a matsayin mutane. Lokacin da muka ziyarci sabbin wura... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_036.flac | female | 15-29 | Secondary | 107.618667 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_448 | Taron darussan addini a makarantu ya na koya wa yara kyakykyawar ɗabi'a. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_448.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_110 | hau_m_110_ag_spontaneous_014 | Barkan mu da sake haɗuwa a wani sabon maudu’i, a wannan maudu’in namu na yau za mu tattauna akan wani irin nau’in girbi. A wannan nau’in girbi manomi shi da kansa yake zuwa gona ya rinƙa girbi da hannun sa, ta hanyar ware wa'inda suka yi masa da wa'inda kuma basu yi masa ba, bi ma’ana kenan tun kafin aje wurin siyarwa ... | audio/hau_m_110_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.42 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_575 | Na ga sakamakon jarrabawar tasu sun tsallake rijiya da baya | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_575.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.993 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_032 | hau_m_032_ag_spontaneous_007 | Kifi tarwaɗa. Ciyar da kifi tarwaɗa, domin ciyar da kifi tarwaɗa, zuba abincin yadda ya kamata a saman ruwa, watau watsa su, watso abincin chkin tafki ko kuma gora. Da yake kifayen namu nan a cikin tafki suke, to sai ka watso musu abincin domin tabbatar da cewa duk kifin sun samu daman cin abinci. Idan kana watsowa sun... | audio/hau_m_032_ag_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Secondary | 100.86 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_249 | Sarakunan gargajiya ya kamata su dinga kama kansu saboda su ne maduban dubawar al'umma | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_249.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_136 | Yana da kyau ma’aurata su samu tsarin kasafin kuɗi da ke fayyace yadda za a tafiyar da rayuwa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_136.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_249 | Yana da kyau idan an samar wa yara man da ya dace da su. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_249.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_378 | A asibitin Yola, an rage amfani da na’urar sanyaya iska don rage yawan kuɗin wuta. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_378.flac | female | 46-60 | Secondary | 14.154 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_501 | Salamu alaikum, Malam Isa Maifata, barka da yamma, ya sanyi? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_501.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_035 | wannan hoto dake kan wannan na'ura yana iya nuna maku wannan katafariyan gona tana dauke da shukarkiyar dankalin hausa da kuma masara domin manoma wanda suka chigaba suka san me suke yi zaka ga suna kokarin cin riba biyu za ay shuka a qunya kuma zaa iya shuka a rumaniya abunda yake iya nuna maka zaka amfana da abu idan... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_035.flac | male | 46-60 | Tertiary | 165.78 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_919 | hau_f_919_ev_spontaneous_017 | idan aka ce soyayya ana nufin dangantaka tsakanin masoya muce musamman mace da namiji toh amma idan kaji muttane suna cewa ba'a soyayyan gaskiya a wannan zamanin ni a gaskiya ban yadda da wannan maganan ba kuma duk wanda ka ji yayi irin wannan maganan bai samu soyayya mai mahimmmanci ko mai inganci bane ko kuma zamu iy... | audio/hau_f_919_ev_spontaneous_017.flac | female | 30-45 | Tertiary | 170.22 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_408 | Ya fi son bin tsari mai ƙarfi don kada lokaci ya kubce masa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_408.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_358 | Sakamakon tsadar kayan masarufi, mata da dama ba sa ganin ƙoƙarin mazajensu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_358.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_980 | hau_m_980_ev_spontaneous_030 | Wannan Hoto Yana nuna cewa Mutane ne wanda Sike Taimakon na ƙasan su! Wanda idan mu Kalli hoton da kyau Za muga cewa ga.. Buhunnan shinkafa nan Dah.. Alkama Da fulawa Da man gyaɗa Da taliya Da kumaaa Kujeru Ko keke Na guragu na zamani Na daukan [?] kuma daukan marassa lafiya [?] Wasu ƙungiyoyi ne Wanda sukeee suka haɗu... | audio/hau_m_980_ev_spontaneous_030.flac | male | 30-45 | Tertiary | 163.5 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_236 | Idan mutum yana son koyo, yana iya koyon komai ta hanyar bincike da gwaji. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_236.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.273 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_374 | Ƴan kasuwa sun taimaka wajen daɗa ta'azzara tsadar abinci a ƙasar nan. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_374.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_205 | Na tabbatar da cewa tattaunawa takan kasance mai tsawo domin samun maslaha mai ɗorewa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_205.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.474 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_030 | Duk ƙarshen wata 'ya ƙungiyarmu muna haɗuwa domin tattaunawa da safe. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_030.flac | female | 46-60 | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_243 | Kuma idan mutum ya je yakan samu abubuwa da yawa na abinci. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_243.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_164 | Gujewa cunkoson aiki yana hana mutum shiga cikin matsin lamba da gajiya. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_164.flac | female | 60+ | Primary | 7.774 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_580 | Sa’idu zai yi ƙoƙarin jin daɗin rayuwa ba tare da yawan damuwa ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_580.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_529 | Na fahimci cewa nazarin kai yana ƙara min fahimta game da alaƙata da wasu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_529.flac | female | 46-60 | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_486 | hau_m_486_ag_spontaneous_028 | A wannan taswari idan muka duba za mu ga karin kumallona wanda ake ci da safe . A wannan taswira za mu ga akwai ayaba soyayya a ciki , akwai kwai sannan kuma akwai indomie da sauran ainihin haƙuƙuwa ko kuwa 'ya'yan itace wanda ke ƙara ma karin kumallon armashi wannan karin kumallo abinci ne wanda yake yana da matuƙar a... | audio/hau_m_486_ag_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Primary | 100.68 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_045 | A wannan faifayan bidiyon mun ga kalolin gida, ko kuma mu ce kala-kalan gidaje har guda ashirin da biyar, sannan mun ga ɓangarorin gida wanda sassa na gida har guda arba’in. Amma a wannan kalan gidajen guda ashirin da biyar ina tunanin wanda da za su faɗi da yaran Hausa ƙalilan ne ba su da yawa.
A kalolin gidajen akwa... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_045.flac | male | 15-29 | Tertiary | 293 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_770 | hau_f_770_he_spontaneous_001 | Assalamu alaikum masu sauraro yau za mu yi magana kan yadda ake rage ƙiba cikin sauri da hanyoyi masu lafiya da farko yana da kyau a rage yawan kuzari da ake ci wato a dena cin abinci fiye da buƙatan ciki, misali a rage kayan zaƙi. Abinci mai kitse da abubuwa wasu da abubuwan sha masu sikari, abu na gaba shi ne motsa j... | audio/hau_f_770_he_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 98.41 | hausa | 40 | HE | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_128 | A yau, zan dasa bishiyoyi a lambuna domin ƙara wadatar iska mai kyau. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_128.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_515 | Musa bai cika son hayaniya ba, don haka yana tafiya lambu ya yi zamansa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_515.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_078 | Yau na wayi gari da zazzaɓi, sakamakon sauyin yanayi da aka tashi da shi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_078.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_314 | Dauda yakan ba wa matarsa labarin yadda ya yi rayuwa a makaranta | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_314.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_580 | Wasu lokuta iyaye suna ƙarfafa min gwiwa idan na nuna musu abubuwan da nake son cimmawa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_580.flac | female | 30-45 | Primary | 13.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_250 | hau_m_250_he_spontaneous_011 | Tsaftar zamantakewa da muhalli suna nufin ayyuka da yanayi da ke taimakawa wajen kula da lafiya da hana yaɗuwar cututtuka a cikin al’umma. Wannan yana da matuƙar muhimmanci ga lafiyar jama’a domin rashin tsafta da rashin kula da muhalli na iya haifar da yaɗuwar cututtuka kamar amai da gudawa. Muhimmanci tsaftar zamanta... | audio/hau_m_250_he_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Primary | 99.82 | hausa | 40 | HE | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_315 | Dokokin gwamnati suna taimakawa wajen inganta rayuwar al'umma a lokacin da wasu ke hana cigaba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_315.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_540 | Mutane da yawa suna son fanke ko waina yayin tafiya zuwa wurin aiki. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_540.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_316 | Amina ta bayar da gudunmawar wil baro guda ashirin ga ƙaramar hukumarta. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_316.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_046 | Bayan shan shayi, nakan duba ko na kashe na’ura kafin in kwanta. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_046.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_297 | Inna Uwani na so na auri 'yarta don ƙarfafa zumunci. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_297.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_036 | Yau za mu yi kwalema a gidan nan kamar yadda muka saba duk gabatowar watan Ramadan | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_036.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_585 | Rayuwa tana da ma’ana ne idan mutum yana taimakon wasu da gaske. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_585.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_697 | hau_m_697_ag_spontaneous_037 | Koɗi a inda yake rayuwa. Dodon-koɗi wata dabba ce da take ta daban da sauran dabbobi. Saboda ita, tana rayuwa ne a cikin wani ɗan kwanso, wanda duk inda zai je, wannan dodon-koɗin yana tafiya ne a cikin wannan kwanson, da shi yake tafiya. Ba yadda za a yiya taɓa fitowa daga ciki. Sannan yana rayuwa ne a wuri da yake ma... | audio/hau_m_697_ag_spontaneous_037.flac | male | 30-45 | Tertiary | 96.06 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_494 | Na buga wasa a filin wasa na ƙaramar unguwarmu, kuma burina shi ne in taka leda wataran. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_494.flac | male | 46-60 | Secondary | 12.134 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_178 | Jin ra’ayin juna kafin aiwatar da wani abu yana taimakawa wajen warware matsalolin zamantakewa | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_178.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_394 | hau_f_394_he_spontaneous_033 | House keeper’s role in case of fire in a hotel, wato mai kula da gidan gida, ko da an samu matsalar gobara a cikin hotel. Yaya za ka yi idan an samu gobara a cikin hotel? Da zarar ka ga hayaƙi ta ƙasan ƙofa, ka hanzarta, buga ƙararrawar agaji, wannan zai sa masu kula da matsalar gaggawa halartan wajen ba tare da ɓata l... | audio/hau_f_394_he_spontaneous_033.flac | female | 15-29 | Primary | 106.12 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_413 | Biyan bashi da samun ‘yancin kuɗi yana haifar da kwanciyar hankali. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_413.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_015 | Barkanmu da warhaka sunana Kilifod Namu zan yi bayani ne akan kiwon kifi na tafkuna a nan ana kiwon kifi ne a tafkunan ƙasa ko tafkuna masu me siminti sannan na biyu ana haɗa kiwo ne da noma, a nan abun da yake faruwa shi ne in an zo kiwon kifin nan ana gefen tafkunan ne a cikin gona daga baya haka ruwan kogi daga kifi... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 105.82 | hausa | 40 | AG | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_051 | Dole ne a ɗauki matakan rage zafi a gidaje da wuraren aiki don jin daɗi. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_051.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_555 | Da sallar nan fa za a ragargaji kuɗi domin za a sai kaya na gaske. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_555.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_417 | Ya kamata al'umma ta dinga kulawa da hakkin da ya hau kanta na tarbiyyar yara | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_417.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_415 | Ya kamata mutum ya gane cewa ba zai iya faranta wa kowa rai ba. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_415.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_241 | Na koyi cewa mutunta ra’ayin wasu yana da alfanu wajen samun kyakkyawar dangantaka. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_241.flac | female | 15-29 | Primary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_491 | Duk da bambancin 'yan Nijeriya, amma suna zaune cikin lumana. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_491.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_210 | Ku shirya mu je taya Sada aikin gonar sirikinsa Malam Habu mai tafasa | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_210.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.36 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_018 | Lafijar ƙwaƙwalwa na mai ciki shi ne jin daɗin tunani da kuma kwantar da hankali ga mai ciki ko ga mai haihuwa. Yana da matuƙar muhimmanci duk mace wacce take da juna biyu, ko kuma bayan haihuwa tana fuskantar irin wannan barazanar na rashin jin daɗi, na tunanii, na jin jikin, ka ji jikin ka abubuwan da daa kakee so a ... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_018.flac | female | 30-45 | Tertiary | 91.5 | hausa | 40 | HE | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_277 | Ba kullum Khadija take biyo wa Binta ba, sai ta saurari rediyo ta ji babu gosulo a hanyar zuwa gidansu | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_277.flac | female | 46-60 | Tertiary | 9.374 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_355 | Ko a waya in an nuno su, za ku ga yadda suke ɗebo shoki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_355.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_479 | Kin san kuwa mu mata muna da ƙyashi ga junanmu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_479.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_179 | Wasu mutane suna samun sauƙin damuwa ta hanyar rubuta abubuwan da ke damunsu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_179.flac | female | 60+ | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_232 | Na fahimci cewa ware lokaci don shaƙatawa yana da matuƙar amfani ga lafiyar jiki. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_232.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_154 | hau_f_154_he_spontaneous_009 | An tabbatar da cewa alluran rigakafi suna da aminci da kuma tasiri amma har yanzu tastsuniyoyi nada rashin fahimta na kewaye da su. Bari mu daidaita misalan rashin fahimta labari na ɗaya alluran rigakafi na haifar da otizin, a gaskiyan magana yawancin bincike suna da wata alaƙa tsakanin alluran rigakafi da otizin, laba... | audio/hau_f_154_he_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Tertiary | 92.6 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_050 | Yana da kyau a fahimci yadda za a ba da shawara ga shugaba cikin ladabi. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_050.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_459 | Bayar da shawarwari ga masu fama da matsalolin rayuwa yana iya sawa su samu mafita | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_459.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_146 | Idan matsala ta taso, yana da kyau a riƙa duban hanyoyin warware ta. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_146.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.894 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_484 | Ina godiya da damar yin aiki da na samu domin dogaro da kaina. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_484.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.353 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_305 | Mutane da dama suna yin bukukuwa kowace shekara domin girmama al'adu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_305.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_101 | Ina koyon darussa da dama a rayuwar nan tamu ta yau. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_101.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_099 | Bayan shafe shekaru da yawa, ta gane cewa iyaka yana hana ruɗu. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_099.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_419 | Zan gode wa Allah koda kuwa yau ba ta tafi yadda na so ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_419.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_222 | Ɗan abin da kake da shi in ka jalauta, sai ka dara. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_222.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.314 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_408 | Mahaifin Aminu ya sha alwashin yi wa dansa suna mai girma saboda alfahari da shi. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_408.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_505 | Wani mutum ya sayi itatuwa ya shuka su don samar da inuwa a makabarta. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_505.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_114 | Ka yi aikin karanta littattafai ga yara a gidajen marayu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_114.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_961 | hau_m_961_ag_spontaneous_030 | A cikin Hausa, za a iya fassara wannan tambaya da cewa al'ummomi na da muhimmiyar rawa wajen kula da koguna da ruwan rafi. Ga wasu daga cikin hanyoyin da al'umma ke taka rawa kula da tsaftar ruwa Al'ummomi na iya taimakawa wajen tsaftace koguna da rafi ta hanyar hana jefa shara ko abubuwa masu guba a cikin ruwa wanda z... | audio/hau_m_961_ag_spontaneous_030.flac | male | 30-45 | Tertiary | 154.26 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_522 | Girman amana a cikin dangantaka yana ƙarfafa soyayya da haɗin kai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_522.flac | female | 15-29 | Primary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_051 | A lokacin da yaronmu ya fara ci da cokali, muna sa shi a gaba domin ganin kokarinsa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_051.flac | female | 15-29 | Primary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_148 | Maza sun gaza da ɗaukar nauyin iyalansu da danginsu na kusa da nesa | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_148.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_327 | Ruwan sama mai ƙarfi ya yi sanadiyyar rushewar babbar gadar hanyar birnin tarayya. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_327.flac | female | 15-29 | Primary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_444 | hau_m_444_he_spontaneous_026 | Ya:dda, ta yadda kebance mutum a wuri guda yake magance yaɗuwan cututtuka da ake iya samu a ɓangaren lafiya, shi ne na farko wannan keɓewan da za a yi ma wanda ya kamu da wannan cuta zai hana shi cakuɗuwa da sauran mutane wanɗanda suke lafiya lau, kai har ma da sauran mutanen da suke da garkuwan jiki mai sauƙin kamuwa ... | audio/hau_m_444_he_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Secondary | 83.18 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_043 | Hanyoyin rage damuwowi musamman ga manyan ma’aikata, a cikin ayyukanmu da muke yi na wajen aiki, ko a wajen masana’antarmu, ko a wajen iliminmu, mataki-mataki na aiki ya nuna akwai manyan ma’aikata, akwai ƙananun ma’aikata. Akwai manyan ma’aikata da kullin a cikin aiki suke, su ko lokacin aiki ma; ko lokacin hutawa ma ... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_043.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93.82 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_583 | Na yi wa Sale iyaka bayan mun shirya, inda yanzu ya san matsayarsa | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_583.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_038 | Na gaji da biyan haraji. Haraji wani abu ne wanda ake amsa duk wani ɗan lokaci daga cikin kuɗin mutum, wani lokaci a fidda wani lokacin kuma ana fidda, kana zuwa ne ka biya haraji a Amerika ya kasance ƙalubale ga wannan mutumin, haraji na kasance ana amsan shi ne duk ƙarshen wata, wani kuma ana anshe shi duk ƙarshen sa... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_038.flac | male | 30-45 | Tertiary | 169.34 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_443 | Hadi ya ce ba gudu ba ja da baya wajen ganin ya tseratar da kansa daga yunwa | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_443.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.26 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_467 | Idan har ilimi zai kasance mai araha, to dole ne gwamnati ta saka hannun jari sosai a ɓangaren ilimi. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_467.flac | male | 30-45 | Primary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_015 | (?) Wannan (Pause) wannan tambaya yana tambaya ne akan shin akwai, wasu tsare-tsare nas al'umma don tallafawa manoma, a lokacin ƙarancin girbi? (Pausue) Toh amsar da zan bada anan shine (pause) akwai wa'inda za ka gani suna tsare-tsare don tallafawa manoma a lokacin da suka sami ƙarancin girbi to kasan jama'a kowanne d... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_015.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.2 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_309 | Har yanzu Bala yana jira Bankin su kira shi intabiyun aiki | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_309.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_440 | hau_f_440_ag_spontaneous_001 | Barka da yau, gudanar da ƙasa. Ta ya ake gudanar da ƙasa? Ƙasa dai wata muhimmiyar abu ce wanda ake shuka a kanta, kuma ba zai yiwu ka shuka ba, ba tare da ka kula da ƙasan da kake amfani da shi ba. Ƙasa shi ne rayuwar shuka, bas hi ba shuka, hakan kuma ba z aka samu ingantaccen yalwan girbi ba. To ta yay a z aka kula ... | audio/hau_f_440_ag_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Tertiary | 99.84 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_401 | Nakan motsa jiki da sassafe, kafin mutane su fito harkokinsu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_401.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_234 | Magana cikin lumana da taushin murya yafi saurin isarwa da fahimtar saƙo yadda ya kamata a fahimta. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_234.flac | female | 46-60 | Primary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_392 | Yau a ɗakin masu karɓar haihuwa jariri huɗu ne suka mutu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_392.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.534 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.