audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_012 | Barka da warhaka A wannan fai fai Wato an mana bayani ne Ko ince an gwado mana ne Wato akan ire ire gidajen da muke dasu Kamar yadda muka sani Akwai gidaje wato, kala daban-daban Yayin da zaku ga cewa Akwai Akwai manya manyan gidaje Ko ince katafaren gidaje Da ake gina su A ɓirane Wato wadanda suke da hawa Kama daga ka... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Secondary | 183.3 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_042 | A lokacin da Gambo ya kalli shirye-shiryen da suka saɓa masa, ya fahimci yadda ake nuna bambanci. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_042.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_005 | Zamani ya kawo mana canje-canje wajen inganta zumunci musamman ta fannin tuntubar abokan mu ta yanar gizo don jin lafiyar su ko kiran waya. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_005.flac | female | 46-60 | Primary | 12.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_148 | Karanta littattafai masu ƙarfafa gwiwa, yana taimaka min wajen shawo kan matsaloli. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_148.flac | female | 60+ | Primary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_252 | A zamanin da, mutane sukan koya wa juna fasahar gini ba tare da takardar shaida ba. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_252.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_465 | Na fahimci cewa samun isassun kayayyakin koyarwa yana ƙarawa ɗalibai hazaƙa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_465.flac | female | 15-29 | Primary | 9.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_177 | Lokacin da kake jin matsin lamba, ana bada shawarar ka ware lokaci don hutawa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_177.flac | female | 60+ | Primary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_023 | ana magana ne akan iya ɗan wani lokaci wanda yake ƙarawa yake ƙara ma ƙarfin jiki da kuzari kuma yana kara ma wani ƙarfi na ƙarin lafiya jikinka abubuwan sun doso in mutum zai dinga fita irin gudun safe yana ɗan tattaki yana shakar iska me kyau ko wata ƙila mutum ya zabe buga ƙwallan kafa ne yafi ƙara mishi karfi da ya... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Tertiary | 158.82 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_563 | Yau, Faruq zai gode wa direban da ya taimaka masa lokacin da motarsa ta lalace. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_563.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_162 | A wasu lokuta, tafiya zuwa wuri mai kyau na iya rage yawan damuwa a rayuwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_162.flac | female | 60+ | Primary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_046 | Dalibi ya ce "Sannu malam" yana miƙa hannu don girmamawa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_046.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_419 | Yin magana cikin lumana yana taimakawa wajen rage rikici da shiga ruɗani. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_419.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1213 | hau_f_1213_ev_spontaneous_014 | Akwai al'adu da dama wanda ƴan Najeriya ya kamata mu ci gaba da yinsu, ko kuma mu farfaɗo da su domin idan muka yi duba zuwa ga al'adun Malam Bahaushe al'adar taimakekeniya. A da malam Bahaushe ba ya da wani abu nashi na kanshi wanda zai ware ya ce yau shi kaɗai kullum ci gaban al'umma yake nema. Idan mutum zai hukunta... | audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_014.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.44 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_247 | Talba ya ce zai je Daura wajen kakarsa bayan an yi hutu | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_247.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_203 | Duk wanda ya ci gaba da koyon sabbin dabaru zai fi dacewa da sauye-sauyen zamani. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_203.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_190 | hau_f_190_ag_spontaneous_004 | shuke-shuke ko batutukan tsira wannan suna nufin kananan tsirai da ake shuka su da suka fara girma daga iri wanda ake shuka su a gonaki ko a lambu domin samun ingantaccen noma waɗannan shuke-shuken suna taimakawa manoma matuƙa wajen inganta noman zamani ana fara shuka su ne a kananan a kwatenoni ko kuma a samu waje mai... | audio/hau_f_190_ag_spontaneous_004.flac | female | 15-29 | Primary | 91.392 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_582 | hau_m_582_ag_spontaneous_017 | A wannan hoton za ka ga bishiyan koko ce ka ga ‘ya’yan duk sun zagaye bishiyoyin to a haka kokon yake fidda ‘ya’ya za ka ga ‘ya’yan shuɗi-shuɗi wani kuma ja-ja ja-ja za ka gansu da girma kaman bishiyar goro, amma ba bishiyan goro ba ne. Bishiyan goro ba ya fidda ‘ya’ya a gefe, bishiyan koko ce kawai take fidda ‘ya’yant... | audio/hau_m_582_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 104 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_010 | Na fahimci cewa gujewa matsaloli ba zai magance su ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_010.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_294 | Bari na shafa man Vaseline mai laushi kafin na sa turare. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_294.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_185 | Kuɗi nake son fara tarawa saboda na kusa yin haihuwar fari | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_185.flac | male | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_242 | Ya kamata ku rage yawan hayaniya domin kada ku cutar da al'umma | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_242.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_235 | Lokacin da na fara jin damuwa game da makomata, sai na fara shiri da wuri. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_235.flac | female | 15-29 | Primary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_546 | Ingantaccen abinci ne yake sanya yara su girma da wuri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_546.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_339 | Ware lokaci don murna kan wata nasara yana da amfani kamar ware lokacin aiki da jajircewa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_339.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_124 | A baya, Babaji bai fahimci muhimmancin shakatawa ba, amma yanzu yana ƙoƙari. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_124.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_044 | Idan za a raba kuɗin haya, yana da kyau kowa ya biya bisa ga samun shi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_044.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_197 | hau_m_197_ag_spontaneous_012 | Manoma a Bauchi suna amfani da dabaru da dama don tabbatar da samar da abinci ga duniya ga wasu daga cikin wa ‘yan’ nan hanyoyi. Na farko suna amfani da fasahar zamani manoma a jihar Bauchi suna amfani da fasahar zamani wajen gunar da ayyukan gona kmar anfani da manhajoji dan adana kuɗi da samun rance. Wanda ke taimaka... | audio/hau_m_197_ag_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 116.44 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_219 | Irin abin nan da Bahaushe yakan ce, ba sani ba sabo. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_219.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_539 | Wasan dambe yana jawo hankalin mutane da yawa, musamman idan manyan ’yan dambe suka haɗu. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_539.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_250 | Babanmu ya ba mu labarin yadda rayuwa ta kasance kafin a haife mu. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_250.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_195 | Sadakar da Habu ya bayar duk riya ce ba don Allah ba ne | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_195.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_034 | Wasu mutanen suna da tsari, domin har abin da bai zo ba suke yi wa tanadi | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_034.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_092 | Likita ya umurce Bala da ya dinga yawan motsa jiki, don ƙarfafa garkuwar jiki. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_092.flac | female | 60+ | Primary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_050 | Kwari akan aikinsu shi ne abun da wannan faifai ya zo mana da shi, kwari suna kan aikinsu na ɓanna. Kayan noma kuma su aikinsu aiki ne wanda ya fi cancanta da cutar da kayan noma kuma kwarin nan sun kasu kasha-kashi kuma da iri-iri, akwai su kwarin shuka, akwai kwarin itace, akwai kwarin fake-fake, sannan akawai ciyawa... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_050.flac | male | 15-29 | Tertiary | 114.265397 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_476 | hau_m_476_ev_spontaneous_030 | Yanda za ai kwatance na halitta, kwatance na halitta misali sakanin abu guda biyu, kamar a ce mace da miji. Idan ka ɗauki halittan mace ba ta da faɗin kafada ba ta da soho sosai tana da tsukewar kunkumi, sannan tana da dogon gashi da sauran su. Idan ko ka ɗauki halitta namiji, yanda za ka kwatanta shi, shi ne namiji ba... | audio/hau_m_476_ev_spontaneous_030.flac | male | 30-45 | Secondary | 178.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1279 | hau_f_1279_ev_spontaneous_026 | Barka da warhaka wato Waƙoƙi da nake saurarensu nake kuma jinsu da dare ya kunshe Waƙoƙi ne daya shafe na soyyaya Waƙoƙi ne na hausa kuma Waƙoƙi ne na soyyaya, wannan Waƙoƙi yakan faranta min rai ƙwarai da gaske yayin da ire iren wawaɗannan waƙoƙi ina sauraren wato waƙoƙi na manyan mawaƙa na wato na hausa kama daga kan... | audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_026.flac | female | 46-60 | Tertiary | 157.02 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_432 | Ƙarin karatu yana rage dogaro da aiki guda ɗaya, domin yana bai wa mutum damar koyon wani aikin. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_432.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_281 | Idan akwai dokoki a gida, yana rage yawan rikici tsakanin masu zama. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_281.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_177 | hau_m_177_ev_spontaneous_011 | Barkanmu da sake dawowa don cigaba da bayani akan hotuna aa yau kuma ina tafe da hoto da ku ke gani, wato hoton ainihin kasuwa aa mene ne kasuwa? Wato kasuwa waje ne ƙebabbe wanda ake gabatar da wato cinikayya aa in aka ce cinikayya wato wata alaƙa ce ta siya da siyarwa da ke aukuwa tsakanin mabuƙaci da kuma wanda zai ... | audio/hau_m_177_ev_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Tertiary | 185.28 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_505 | Sun amsa cewa sun sace yara daga jihohin Ondo da Osun tare da sayar da su. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_505.flac | female | 15-29 | Primary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_295 | Na saba tambayar abokai don jin wuraren cin abinci masu daɗi da araha. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_295.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_365 | Sanin halayen juna yana sauƙaƙa rayuwa tare da rage matsaloli. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_365.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_222 | Aisha tana adana kudi domin yin aure cikin shekara mai zuwa. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_222.flac | male | 15-29 | Primary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_301 | A tabbatar da cewa kowa yana mutunta sirrin juna a gida. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_301.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1140 | hau_f_1140_he_spontaneous_017 | [?] Tasirin cin zarafin jima'i da aka yi bisa jinsi yana da matuƙar illa ga lafiyar ƙwaƙwalwa da jiki. Musamman ma, musamman ma, Fannanin lafiya ta haihuwa, matar da ta fuskanci irin wannan cin zarafin na na iya samun matsaloli kamar damuwa firgita, rashin ƙwarin guiwa da kuma rashin jin daɗi, kai wannan na iya shafar ... | audio/hau_f_1140_he_spontaneous_017.flac | female | 30-45 | Tertiary | 150.78 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_355 | Yau ɗaukar adashin Bala ne, zai shiga kasuwa ya ƙaro kaya a shago | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_355.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_380 | Zan guji yanke hukunci da gaggawa kuma zan yi la'akari da bayanai masu yawa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_380.flac | female | 30-45 | Primary | 10.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_372 | Halartar bukukuwa yana ba mutane nishadi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_372.flac | female | 15-29 | Primary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_250 | Manyan coci-coci suna da tasiri kan tattalin arziƙin ƙasa ta hanyar samar da ayyukan yi. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_250.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.214 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_469 | Yana da kyau a nuna godiya ga iyaye ba tare da jin an takura ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_469.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_021 | Jama’a barkanmu dai da wannan lokaci zan yi bayani akan yadda ake mayar da martani ga gargaɗi, fahimtan gargaɗin, saurari gargaɗi soosai kuma a hankali, tabbatar da cewa an fahimci abin da ake gargaɗin akai idan akwai rubutu a dubaa shi soosai sannan kuma tsarin tsarin mayar da martani akan gargaɗi, na farko ka da a yi... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Primary | 84.09 | hausa | 40 | HE | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_404 | Shirya tafiya tare yana ƙara kusanci da samun hanyoyin ƙwarewa a rayuwa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_404.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_331 | Iyaye sun karfafa wa yara guiwa su shiga kungiyar wasanni don koyi da abokansu. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_331.flac | male | 46-60 | Primary | 10.154 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_141 | Dole ne mutum ya kula da halin da abokansa da maƙotansu suke ciki. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_141.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_425 | Makarantar islamiyyarsu ta fi karatu da inganci kamar taku fa | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_425.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_352 | Idan mutum yana iya tsara rayuwarsa, zai kasance cikin ƙoshin lafiya da farin ciki. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_352.flac | female | 60+ | Primary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_021 | [?] Daga cikin [um] ƙalubalen da ake fuskanta shi ne akwai [?] ƙalubalen da ake fuskanta wajen haɗa [?] [?] daga cikin ƙalubalen da ake fuskanta wajen haɗa ƙwaƙwa da [um] da shukan rogo shi ne akwai [?] ya ka iya [?] mishi illa ta fuskan wasu abubbuwa haka da ba'a ka rasa ba toh daga cikin [?] abinda za'a yi dan gujema... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 198.48 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_501 | Lokacin da na fara nazarin al’adun aure, sai na fahimci cewa kowace ƙabila na da yadda take yin nata. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_501.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_118 | Yau na tashi cikin ƙwazo, domin na yi tunani mai kyau tun kafin in fita zuwa kasuwa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_118.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_043 | al'adun noma na gargajiya sun taimakawa al'umarmu wajan daidaita da kuma canje-canje a cikin yanayi da kuma magance ƙa ƙalubale wanda suka shafi aikin gona a cikin al'ummar mu akwai al'adun noma da aka gada wanda ke taimakawa wajan tabbatar da cewa manoma suna kula da muhalli suna amfani da albarkatun ƙasa cikin hikima... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_043.flac | female | 15-29 | Tertiary | 168.78 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_303 | Akwai nau’ikan jaraba daban-daban, kamar na giya, taba sigari, da miyagun ƙwayoyi. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_303.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1663 | hau_f_1663_he_spontaneous_006 | Matashi Micheal Hanga me shekaru arba'in da biyar ja'arin mai bada jini ne a ruwayarsa idan be samu bada jini na tsawon shekaru biyu zuwz uku ba yana jawo masa rashin lafiya ciki har da hajijiya um a kace masa gwajin jinin da akayi ya nuna cewa jinin sa nada yawa hakan ya kamata ya yawai ta bada jini saboda yasamu isas... | audio/hau_f_1663_he_spontaneous_006.flac | female | 30-45 | Tertiary | 176.46 | hausa | 40 | HE | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_178 | A da, Lado ya yi tunanin cewa ƙauna ita ce soyayya kawai, amma ya gano akwai iri daban-daban. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_178.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_962 | hau_m_962_ag_spontaneous_010 | Mu dai a namu a ƙasar Hausa Abincin da babba da yaro ko wane idan ya je gidan biki ko wajen taro yake fatan a kawo yake tunanin a kawo zuciyanshi kawai take gama ba shi abunda za a kawo ba ya wuce shinkafa shinkafa da tuwon shinkafa wannan abu biyu sune kaɗai mu dai a namu ƙasar Hausa. abun da ana taro ko ana biki akan... | audio/hau_m_962_ag_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 182.346304 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1500 | hau_m_1500_ev_spontaneous_015 | Halayen da nafi darajawa a tare da aboki kuma da dalilan dayasa na zabe su um um da farko akwai aminci na biyu akwai gaskiya na ukun akwai jin tausayi mutane irin ya dinga jin tausayin wasu na hudu akwai dariya da barkwanci na biyar dinsu akwai dogaro mutum ya zauna da kafafun shi to zamuyi baya nin su daya bayan daya ... | audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 209.1 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_205 | Majalisar Malaman Jihar Kogi ta yi kira da a tallafi rayuwar marayu. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_205.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.12 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_238 | Yusuf yakan nemi shawarar maƙocinsa a kan matsalolinsa, inda yake riƙe masa sirrinsa | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_238.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_125 | Mahaifiyarsu tana karanta musu littattafan labaru da hikayoyi da tatsuniyoyi kullum. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_125.flac | male | 15-29 | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_481 | hau_m_481_ev_spontaneous_018 | Barkanmu dai a wannan bidiyo an gwado mana ne wato yanda mace take bada labarin yanda take tafiyar da rayuwarta. Kamar yadda muke gani an gwado ta ne wato a cikin gidanta yayin da take bacci, sabida tana sammako ne a wurin fita aikinta. Yayin da ta tashi takan tashi ne wato da sassafe, ma’ana takan yi sammakon tashi ne... | audio/hau_m_481_ev_spontaneous_018.flac | male | 30-45 | Primary | 97.54 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_562 | Yallaɓai a duba dai ba wani laifi ba ne a dokance da za a yi ɗauri | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_562.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.78 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_229 | Na gama fahimtar cewa noma yana ba da cikakken arziki a wannan duniyar . | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_229.flac | female | 30-45 | Primary | 9.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_433 | Darasin maraice yana taimakawa wajen shirya mutane don cin gasa a fannoni daban-daban. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_433.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_557 | A miƙo min ƙosai kawai na taɓa, don zan makara zuwa aiki idan na jira ku | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_557.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_577 | Yin aiki mai yawa na iya jawo gajiya da ciwon kai. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_577.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_095 | Idan dare ya yi, na kan duba ko na kulle ƙofofin gida, kafin in kwanta. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_095.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_413 | Idan mutum yana nazari kan rauwarsa ta baya, zai riƙa sanin matsayinsa a rayuwa. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_413.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_430 | Duk ranar juma'a muna cire ciyayin harabar masallacin juma'a na garinmu. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_430.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_547 | Nasara tana zuwa ne ga waɗanda ba sa daina ƙoƙari. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_547.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.36 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_070 | Rarraba ruwa ga masu tafiya na taimaka musu a lokacin zafi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_070.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_248 | Rashin wuta shi yake hana ni siyan wasu kayayyakin abinci | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_248.flac | male | 30-45 | Primary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_157 | Na gano cewa jin tausayin mutane yana sa mutum zama mai sauƙin kai. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_157.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_003 | Kada mutum ya danna kowace hanyar haɗi da bai aminta da ita ba. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_003.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_235 | Zan yi ƙoƙari na kasance mai haƙuri a duk abin da ya zo min yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_235.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_033 | Taimakawa maƙwabci yayin da ya shiga damuwa yana ƙara aminci tsakaninku. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_033.flac | female | 15-29 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1140 | hau_f_1140_he_spontaneous_022 | Akwai Akwai dabaru da dama da ake amfani da su don auna tasirin shirin faɗakarwa ga al'umma akan mahalarta da al'umma gabadaya. Ga wasu daga cikin dabarun, bincike da nazarin yin amfani ko gudanar da bincike ra'ayi a tsakanin mahalartar da sauran al'umma domin auna auna shirin ya shafi rayuwar su ko al'umma baki ɗaya. ... | audio/hau_f_1140_he_spontaneous_022.flac | female | 30-45 | Tertiary | 150.72 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_030 | A wannan hoto ma jin daɗi ne ma na abincin gargajiya wanda kaman yanda yake ga kofi nan guda huɗu ana zuba ruwan zafi da kuma haɗa ruwan shayi wanda akan same madara sukan sha shi haka da suga sai kuma ga biredi nan cikin faranti akan haɗa shi ne da ruwan zafin nan domin ya tafi da kyau domin a ci shi a samu annashuwa ... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.29932 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_592 | Yana da kyau mutum ya san iyakar umarnin da zai iya karɓa daga shugabansa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_592.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_349 | Yana da kyau kowa ya dinga share ƙofar gidansa sau biyu a sati | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_349.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_098 | Falalu na cikin waɗanda ake sa ran za su je wajen liyafar cin abincin da abokinsa ya shirya. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_098.flac | female | 15-29 | Primary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_290 | A yau matasa suna raina ƙananan sana'o'i, wai su aladole sai sun yi kuɗi. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_290.flac | male | 46-60 | Primary | 10.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_028 | barka da warhaka wannan hoto yana gwado mana yanayin yanda ake wucewa ta hanyar da yake da wato tudu da ƙwari ma'ana hanyan da yake da hawa da sauƙa sannan kuma wani lokacin ya kan zamo hanya ne na wato magudanar ruwa hanya ne da ruwa yake wucewa wanda ake wato bi ta wannan hanyan a wuce ire iren wannan hanya muna dasu... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_028.flac | female | 30-45 | Tertiary | 202.56 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_313 | Samar da kyakkyawan yanayin tsaro yana rage fargabar mutane a al’umma. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_313.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1015 | hau_f_1015_ev_spontaneous_011 | [?]iya zama mai wahala amma akwai alamomi da zaka iya dubawa ga wasu daga cikin almomin da zasu iya zasu iya cewa kana jin nauyin zuciya, na ɗaya jin gajiya, idan kana jin gajiya ko babu ƙarfi, karfin jiki koda bayan [?] kwanciya wannan na iya zama alamar damuwa na biyu rashin mai da hankali, idan kana samun matsala ta... | audio/hau_f_1015_ev_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 180.42 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_022 | Gajeren bacci, na yau da kullun yana da kyau, don samun lafiya, na yau da kullun. Kai ma’aikacine, kana zuwa wurin aiki kullun, kuma inka dawo kanka ciwo yake, jikin kama nauyi: yake maka. Don ma sai kazo ka jin haushi, haushin mutane da haushin kanka. To kasan me, gajeren baccin nan shiyasa ake kiransa gajeren bacci. ... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92.56 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_286 | Asabe da mijinta sun koyi wani salon magana da mijinta ba tare da sunyi magana ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_286.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_031 | A yayin aure na ƙabilar Taron, ana girmama iyaye fiye da yadda ake yi a wasu al’ummomi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_031.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_143 | Dole sai na je asibiti yau, domin ciwon ƙara ta'azzara ya ke. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_143.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_190 | Sanyin iska tsaftatacciya daga bishiyoyi, yana taimaka min wajen ragen gajiya. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_190.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_961 | hau_m_961_ag_spontaneous_040 | acikin kiwon dabbobi yana da mahimmanci a adana abinci da kayan hadin masu kyau domin tabbatar da lafiyan dabbobi da kuma ciyar dasu yadda ya kamata ga wasu daga cikin abincin da al'barkatun da ake adanawa hatsi ana adana hatsi kamar shinkafa masara dawa da waken soya don ciyar da dabbobi musamman dabbobi da suke kiwo ... | audio/hau_m_961_ag_spontaneous_040.flac | male | 30-45 | Tertiary | 173.94 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_509 | Muna wasa da dariya da su, amma ba wanda ya taɓa ganin matata | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_509.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.