audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_360
Zan so ku raka mu idan kun samu lokaci don mu sayo muruci.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_360.flac
male
30-45
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_513
Muna buƙatar ganin yadda za a magance yawan hatsarurruka a hanyoyinmu.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_513.flac
male
60+
Tertiary
9.574
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_578
Bayyana wa juna ra’ayi yana sa ku fi fahimtar halayenku.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_578.flac
female
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_370
Ba zan bari karatun boko ya yi tasiri akan al'adata ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_370.flac
male
15-29
Tertiary
5.334
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_590
Mutum na iya koyo daga kuskuren da ya aikata a dangantakarsa da wani.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_590.flac
female
15-29
Primary
8.014
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_436
Idan kowa zai koyi jin ƙai, duniya za ta fi samun zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_436.flac
male
30-45
Tertiary
3.954
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_387
Ba fa komai kake samu a rayuwa ba fa, wani abin sai haƙuri
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_387.flac
male
15-29
Secondary
4.734
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_008
Haka masu neman a ba su waya su fara lalube.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_008.flac
male
30-45
Secondary
5.374
hausa
40
EV
hau_m_469
hau_m_469_ev_spontaneous_010
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne yadda cunkosa da go-slow na motoci yakan janyo a tsattsaya wato a tsakanin titi yayin da titi ta kasu wato kashi huɗu, wato ta fito gabas da yamma Kudu da Arewa Akan samu wato cunkoso da go-slow na motoci yanda zaka ga an harhaɗu an ja an tsaya a guri guda wanda a mafiya ...
audio/hau_m_469_ev_spontaneous_010.flac
male
15-29
Secondary
182.1
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_069
me yasa kiɗa yake da matuƙar amfani a muhalin mu tabbas kiɗa wani irin tsari ne da yake da alaƙa da zuciya da kuma ƙwaƙwalwar ɗan adam wanda yake sa ɗan adam ya samu wata nutsuwa ta musamman daga cikin amfanin sa kenan yana da matuƙar amfani ta ɓangarori da dama wanda zan zayyana nasu yanzu mutane sun kasance suna saur...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_069.flac
male
30-45
Tertiary
92.22
hausa
40
EV
hau_f_1212
hau_f_1212_he_spontaneous_001
Najeriya tana koƙarin ƙara yawan mutanan da akai wa rigakafin cutar Korona domin daƙile yaɗuwar cutar musamma ma a yankunan karkara inda mutane da dama ke da shauku gama gar[?] rigakafin saboda haka hukumomin lafiya sun ɗauki matakan kai allurar rigakafi zuwa ƙananun garuruwa dake wajan burane dan tabbatar da cewa kowa...
audio/hau_f_1212_he_spontaneous_001.flac
female
46-60
Secondary
159.6
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_234
Idan ka ga wani yana fama da matsalar zuciya, ka ƙarfafa shi ya nemi taimako.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_234.flac
male
46-60
Secondary
5.874
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_505
Nakan tambayi kaina ko akwai wani hali da zan iya gyarawa domin inganta dangantakata da mutane.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_505.flac
female
46-60
Primary
6.074
hausa
40
EV
hau_f_973
hau_f_973_ag_spontaneous_021
Kamar yadda muke gani wa'innan matan yare ne da suke yin noma da kansu suke on ganin sun ciyar da kansu mazan yare irin wa'innan basa zuwa gona sai dai matan sune zasu je suyi noma su kuma kawo su kuma ciyar da mazajen da kuma ƴaƴa yanda muke gani matan yaren su suke zuwa suna yin wake doya duk wani abunda ƙasa ke ɗauk...
audio/hau_f_973_ag_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
155.46
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_231
Dole ne kowa ya san iyakokin wurin da yake amfani da shi a gida.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_231.flac
male
30-45
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
hau_m_482
hau_m_482_ag_spontaneous_017
Barka dai a hoton za kaga hoton mata biyu, ɗayan tana zaune tebirin cin abinci, ɗayar kuma tana gefe tana cin abinci har ta sa kofi a bakinta. Amma a yanayin da aka bamu abincin da suke ci, abinci ne mara nauyi ba mai nauyi bane kamar a ce musanman irin su doya, ko teba, ko tuwo a’a abinci ne mara nauyi kamar shayi da ...
audio/hau_m_482_ag_spontaneous_017.flac
male
30-45
Primary
107.68
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_484
Yawancin wuraren sun mutu kuma ba wani shahararren mai sauƙin zuwa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_484.flac
male
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_471
An dafa buhun shinkafa da naman sa don bukukkuwan sunan jikan Dattijo.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_471.flac
female
30-45
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_473
Na saba da kasancewa cikin shiri idan wani abu ya faru da ba na tsammani.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_473.flac
male
46-60
Tertiary
8.494
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_205
Ya kamata ka dinga sauraron bayanan yadda yanayi zai kasance a kowace rana.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_205.flac
male
46-59
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_483
Ƙaunar da Nabila take yi wa mijinta ba za ta misaltu ba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_483.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_307
Yau, Jamila za ta yi ƙoƙari ta fahimci matsalolin wasu ba tare da hukunci ba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_307.flac
female
15-29
Tertiary
5.914
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_525
Idan an je kasuwa, ana iya cewa "Barka da kasuwa" ga 'yan kasuwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_525.flac
female
46-60
Secondary
8.954
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_540
Idan mutum ya nemi yafiyarka, yana da kyau ka yafe masa.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_540.flac
male
15-29
Secondary
4.394
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_323
Idan ba a ɗauki matakan gyara manufofin tattalin arziki ba, yana iya jawo koma baya.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_323.flac
female
15-29
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_378
Daga cikin dalilan da suka sa aka ƙirƙiri bankuna akwai ajiyar kuɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_378.flac
female
30-45
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_200
Jiya na koyi cewa sau da yawa, shiru ya fi magana amfani.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_200.flac
female
30-45
Primary
6.274
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_017
Yin jinkiri kafin maida martani yana taimakawa wajen rage nadama da damuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_017.flac
male
60+
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_436
Wasu suna kwaikwayon masu tasiri ba tare da tunani ba, wanda ke jawo musu matsaloli.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_436.flac
male
15-29
Tertiary
10.634
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_452
Matar gwamna wadda 'yar ƙauyenmu ce, ta sa an gina sabuwar makaranta a ƙauyen.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_452.flac
male
46-59
Tertiary
7.074
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_597
Kada ka riƙa ɗaukar mutumin da ba ka sani ba a motarka.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_597.flac
female
15-29
Primary
5.454
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_043
Shiga ƙungiyoyin unguwa yana sa mutum ya yi alfahari da al'ummar shi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_043.flac
male
46-60
Secondary
5.914
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_175
Shan shayi mai daɗi da sauraron kiɗa yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_175.flac
female
60+
Primary
8.054
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_129
Mutane suna son shigar da kansu cikin matsololi marasa kan gado.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_129.flac
male
60+
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
hau_m_1638
hau_m_1638_he_spontaneous_010
cutar corona birus hanyoyin da ake bi don a kare ta na farko ana wanke hannaye akai-akai ne tare da amfani da sabulu a cikin ruwa ko ayi amfani da sinadarin kashe kwayoyin na cutar idan ba'a samu ruwa ba sannan a dinga rufe baki da hanci da gwiwar hannu ko da kyale ne ko handkerchief [CS] lokacin da ake tarin ko attish...
audio/hau_m_1638_he_spontaneous_010.flac
male
46-60
Tertiary
158.7
hausa
40
HE
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_020
Kamar yanda muke gani wannan shiri ne na karin kumulon safe a ƙauyikan mu da suke karkara. Shi karin kumulon safe ana yin sa ne kafin a fita aiki, sannan ana yin sa ne da abu mai riƙe ciki. Kamar yanda muke gani a nan wajan shi ne gashi nan ta aza wuta ta samo itace da kararai ta tayar da wuta, sannan ta samu tukunyan ...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_020.flac
male
30-45
Tertiary
96.78
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_252
Yau zan mai da hankali kan abubuwan da suka faru a baya domin inganta rayuwata.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_252.flac
female
15-29
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_486
A shekarun baya, mutane suna barin aiki don yin karatu amma yanzu suna haɗawa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_486.flac
female
30-45
Secondary
7.073
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_441
An tsara gagarumin bikin fara wasannin gargajiya karo na farko.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_441.flac
female
30-45
Tertiary
9.094
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_530
Sai mun kore baragurbi daga cikinmu sannan za mu zauna lafiya.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_530.flac
female
15-29
Tertiary
8.854
hausa
40
EV
hau_f_1459
hau_f_1459_he_spontaneous_010
yadda zaka kula da ƙuna na farko bayan saka ƙunewa daga rana wani lokacin mutane kan manta amfani da abun rufe rana kamar irinsu tabarau da sauransu lokacin da ka taɓa rana mai zafi bayan haka kana iya jin kamar wani abu yana kiranka ɗau amfani da abun rufe rana kone konan rana ana rarrabasu zuwa rukuni uku matakin far...
audio/hau_f_1459_he_spontaneous_010.flac
female
46-60
Tertiary
175.98
hausa
40
HE
hau_m_1687
hau_m_1687_he_spontaneous_009
yadda mutun zai iya tattauna domin samun aminci a harkar jima'i na ɗaya menene ma'anar amincewa amincewa na nufin yadda da jima'i cikin san rai ba tare da tilastawa ko matsin lanba ba dole ne a bayyana wannan yadda cikin gaskiya fahimta da kwanciyar hankali idan ɗaya daga cikin abokan hulda yana jin tsoro rashin tabbas...
audio/hau_m_1687_he_spontaneous_009.flac
male
46-60
Tertiary
170.94
hausa
40
HE
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_480
Wasu iyaye suna tura yaran su sana’a maimakon makaranta saboda rashin kuɗi.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_480.flac
male
30-45
Primary
7.074
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_040
Na daina ƙone gona domin kada na lalata halittun da suke ciki
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_040.flac
male
15-29
Tertiary
4.514
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_336
Hana shaye-shaye a cikin al’umma yana rage laifuka da tashin hankali.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_336.flac
male
15-29
Secondary
4.854
hausa
40
EV
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_013
Wannan sai da ya biyo mun a kan na'ura na hoto ne na abarba abarba yana ɗaya daga cikin kayan marmari wanda ake amfani da shi ? bambamci ? ɗan Adam ana amfani da abarba ta hanyoyi daban daban mababbanta a na yin amfani dashi ana haɗa ɗan danyi lemu haka da shi za a iya a fera abarba haɗa shi da ko ko lemu ko kankana ? ...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_013.flac
female
46-60
Tertiary
183.06
hausa
40
AG
hau_m_275
hau_m_275_ev_spontaneous_003
Bukukunan gargajiya na da matukar muhummanci a nahiyar Afrika, akwai bukukunan da ake duk shekara zaka samu kowani biki da akeyi iya da nashi dalilai da akeyin shi daga al’adun gargajiya zaku mayar da hankali kan bukukunan gargajiya da akeyi a ƙasar Ghana da kuma muhimmancin su da yake, suka samo asali a tarihi da kuma...
audio/hau_m_275_ev_spontaneous_003.flac
male
15-29
Primary
114.18
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_553
Ana tattaunawa da masu garkuwa da mutane, akan su tuba su miƙa wuya.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_553.flac
male
15-29
Secondary
5.394
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_301
Rage amfani da robobi yana taimakawa wajen kare muhalli da tsaftace shi.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_301.flac
male
15-29
Secondary
6.494
hausa
40
EV
hau_m_948
hau_m_948_ag_spontaneous_032
wannan hoto har ila yau da kuke iya gani akan wannan na'ura yana dauke neda hoton gona ne da wani bawan allah da ya kama ƙasurgumin maciji wato mesa wannan maciji kuna iya ganinshi a hannun wannan mutumin gayi nan sharbebe akwai abubuwa da suke iya faruwa game da maciji a gona wani yakan iya daina zuwa gonanshi sakamak...
audio/hau_m_948_ag_spontaneous_032.flac
male
46-60
Tertiary
153.84
hausa
40
AG
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_027
barka da war haka a wannan hoto an gwado mana hoto ne wato na kekenap kamar yadda muka sani kekenap wato mota ce da aka fito da ita wanda takan taimaka ma jama'a ga baki daya wato mota ce mai kafa uku wanda ake sufuri na mutane wato daga wannan unguwa zuwa wani unguwa wanda zaku ga cewa yanzu wannan mota wato tayi tair...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_027.flac
female
30-45
Tertiary
172.8
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_341
Yawancin ƴan siyasa ba sa cika alƙawuran da suka ɗauka bayan sun ci zaɓe.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_341.flac
female
15-29
Tertiary
6.534
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_085
Rashin sanin yadda ake mu’amala da manya a wurin aiki na iya daƙile ci gaba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_085.flac
male
15-29
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_426
Mutane da yawa suna wasa da cikinsu, amma wannan ganganci ne.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_426.flac
female
46-60
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_173
Na gane cewa duk wanda baya waigen baya a rayuwa, zai ta tafka kuskure.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_173.flac
female
30-45
Primary
7.954
hausa
40
EV
hau_m_1137
hau_m_1137_he_spontaneous_020
to a wannan satin zamuyi magana akan tasirin al'adu da zaman [?]dabarun shayarwa da yadda ake magance su naam al'adu da zamantakewa [?] zamantakewa suna da suna taka muhimmiyar rawa wajen yadda iyali da al'umma ke kallon shayarwan a wasu wurare shayarwa na na da cikakakiyar karbuwa yayin da wasu wurare akan ganin wasu ...
audio/hau_m_1137_he_spontaneous_020.flac
male
30-45
Tertiary
248.34
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_367
Ana gane ƙabilar mutum da zarar ya yi magana da yarensa na al'ada.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_367.flac
male
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_116
Duk safiya, nakan ɗan karanta wani littafi mai ma’ana domin ƙarfafa tunani na.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_116.flac
female
46-60
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_373
Kayan tsaftacewa da nake so shine mop na microfiber saboda tana aiki a kan kowace ƙasa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_373.flac
male
46-60
Primary
10.274
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_087
Aiwatar da gyaran magudanan ruwa da gyara bishiyu yana tabbatar da kyawun mahalli.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_087.flac
male
60+
Tertiary
8.454
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_151
A shekarar da na komo gida daga Legas, goggona ce ta ɗauki ɗawainiyar ciyar da iyalina.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_151.flac
female
30-45
Secondary
7.954
hausa
40
EV
hau_m_197
hau_m_197_ag_spontaneous_033
Wasu dabaru da manoma ke amfani da su don hana ko kuma rage yawan ƙwari kafin shuka , sun haɗa da shirya gona da ƙyau . Manoma suna share gona da ƙyau suna cire ciyayi da shara don rage wuraren kwanciyar ƙwari . Sannan suna amfani da irin da aka shuka da wuri a kan lokaci . Manoma suna amfani da irin wanda suka fi ƙarf...
audio/hau_m_197_ag_spontaneous_033.flac
male
30-45
Tertiary
94.62
hausa
40
AG
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_047
ajiyar tumaturi bayan shuka baya ga manomi ya girbe tumaturinsa, yakan ɗauke shi ne ya tafi da shi sito ko a gida, yayin da ze tara tumaturin nan guri ɗaya, ya ɗauke wanda ya ruɓe ya kuma ɗauke wanda ya nuna da yawa, domin ba zai ajuba bayan ga manomi, ya cire wanda ya ruɓe, yakan busar da shi ko kuma yai wani abu na d...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_047.flac
male
15-29
Primary
90.52
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_584
Isa ya fara yin addu’a don rage matsin lamba da damuwar zuciya.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_584.flac
male
60+
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_546
Aboki na gari yana girmama shawararka da ra’ayinka a kowane hali.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_546.flac
female
30-45
Secondary
6.114
hausa
40
EV
hau_f_363
hau_f_363_he_spontaneous_002
motar asibiti wata hanya ce ta ceton rayuka a fannin kula da lafiya na gaggawa mutum zai iya gamuwa da matsala mai tsanani wanda zai iya zama bugun zuciya hatsarin mota ko kuma matsaloli da suka jiɓanci haihuwa a irin wadannan lokutan kowane daƙika ta na da muhimmanci a rayuwan ɗan adam samun motar asibiti cikin sauri ...
audio/hau_f_363_he_spontaneous_002.flac
female
30-45
Primary
122.86
hausa
40
HE
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_241
Kula da lafiyar Kaka ta hanyar taimakawa wajen shan magani da bin jadawalin likita yana da muhimmanci.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_241.flac
female
60+
Primary
12.914
hausa
40
EV
hau_m_129
hau_m_129_ag_spontaneous_019
A wannan kamar yadda za mu gani abin da wannan majigi yake dauke da shi, shi ne yanda za mu ga wasu suna gwada jirgi marar matuƙi wanda suka ƙera a gargajiya saboda amfanin yau da kullum to shi dai jirgi marar matuƙi ana ƙera shi ne saboda amfani kamar haka na farko za a iya ƙera shi saboda amfani wa gonarka ko kuma za...
audio/hau_m_129_ag_spontaneous_019.flac
male
15-29
Tertiary
202.26
hausa
40
AG
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_044
Barka da warhaka A matsayin toh wato ku na dalibai na jami'a wanda kuke karatu wato a babbar makaranta na jami'a wato akwai hanyoyi da dama da za ku bi bi wajan cimma wato burin ku wajan yin karatu wato mafi inganci. Yayin da za mu ga cewa wato yana da kyau bayan an karantar da ku a aji wato na darusa daban daban, yayi...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_044.flac
female
46-60
Tertiary
168.48
hausa
40
EV
hau_f_1663
hau_f_1663_he_spontaneous_005
Um asalin adadin irin hadin na ta nigeriya da ze iya jawo rama ga masu nema ga hadi na kwarai ta safiya na daya shine koren hafi da dankali wato ganye da dankali markadadde a shata da safe sannan na rana kuma a samu gasashshen naman kaza da wake dafaffe akuma hada shi da miyan ganye um a tsakanin rana da dare kuma akan...
audio/hau_f_1663_he_spontaneous_005.flac
female
30-45
Tertiary
158.46
hausa
40
HE
hau_f_804
hau_f_804_ag_spontaneous_024
Ita kuma wannan tana sarrafa a nan ma kayan amfanin gona ne da aka samu daga dankali tana soya shi wajen sayarwa al'umma domin su samu su kai bakinsu su yi amfani da shi domin samun gamsuwa da kuma kashe yinwa a jikinsu . Ta nan ɓangaren ta taimaka su kansu manoman dankali ta yadda take amfani sannan ta taimakawa 'yan ...
audio/hau_f_804_ag_spontaneous_024.flac
female
15-29
Secondary
94.3
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_349
Zan koma amfani da makamashi mai amfani da hasken rana.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_349.flac
male
46-59
Tertiary
5.714
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_584
Halartar tarurrukan dangi tana sakawa a gina kyakkyawar fahimta a tsakani.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_584.flac
female
15-29
Primary
9.014
hausa
40
EV
hau_f_1141
hau_f_1141_he_spontaneous_010
Idan Iyaye suka rasa lokacin yin allurar rigakafi da aka tsarawa ɗan su yakamata suyi waɗan[?] su bi su bi waɗannan hanyoyi da matake[?] matakai dan tabbatar da cewa yaro ya kama [um] ya ya kama da daja[?] dajawalin rigakafi cikin aminci tuntubi asibiti ko cibiyar kiwon lafiya yakamata iyaye su tuntubi asibita da aka s...
audio/hau_f_1141_he_spontaneous_010.flac
female
15-29
Tertiary
152.16
hausa
40
HE
hau_m_605
hau_m_605_he_spontaneous_007
Tsarin masu ba da agajin tafi da gidanka . Tsari ne na babban mota dauke da doguwar nau'i'in duk kayan da ake da bukata a asibiti, a cikin wannan mota akwai gado akwai magani akwai kayan gwaje-gwaje domin tabbatar da cuta . Wannan tsari yana taimakawa kwarai dagaske da kuma sauƙawa wanda suke da tazara da nisan gaske t...
audio/hau_m_605_he_spontaneous_007.flac
male
30-45
Tertiary
99.76
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_214
Suna yin duk mai yuwuwa wajen tsaftace muhallinsu, domin samun cikakkiyar lafiya.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_214.flac
male
15-29
Tertiary
7.594
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_007
Yawwa wannan na magana ne a kan biki ko taro. So ana samun taro ko biki kala-kala, akwai taron murnan haihuwa, akwai biki na aure, akwai bikin ƙarin murnan ƙara shekara. So akwai taro kala-kala na bukukuna kala-kala. Abubuwan da ake nema a taro ko bukukuna shi ne a je, a sha a sha nishaɗi, a ji daɗi a ci a sha. Wasu wu...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_007.flac
male
15-29
Tertiary
97.58
hausa
40
EV
hau_f_194
hau_f_194_he_spontaneous_003
Salama aleekum. Barkanmu da yammaci. Zan yi bayani a kan ciiwon kai. Ciiwon kai de alamomi ne na cututtuka daban daban. Yanayiin zuwa daga cututtuka da yawa, misaali na farko shi ne akwai ciiwon kai sabida gajiya, idan mutum yaa gaji, kanshi zai iya yin ciwo, wannan ciwon kai yana nan ne dede gaban goshi ya zagaye kai....
audio/hau_f_194_he_spontaneous_003.flac
female
15-29
Primary
93.72
hausa
40
HE
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_232
Kperogi ya zama abin koyi ga mabiya shafinsa da dama.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_232.flac
male
15-29
Tertiary
7.794
hausa
40
EV
hau_m_068
hau_m_068_ag_spontaneous_004
Tafasheshshen ruwa. Tafasa ruwa yana nufin. Dumawa ko, dumama ruwa. Har ya kai, digiri ɗari. Inda yake tafasa. Mahimmanci. Na ɗaya, tsaftata. Yana kashe kwayoyin cuta. Da tsaftata ruwa, mai gurbacewa. Na biyu girki. Dafa abinci da, laushin kayan marmari da hatsi. Na uku, magani. Amfani da, turiri don. Fata ko narkar da...
audio/hau_m_068_ag_spontaneous_004.flac
male
15-29
Tertiary
97.12
hausa
40
AG
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_201
Fahimta da tattaunawa mai kyau na taimakawa wajen kafa iyaka cikin mutunta juna.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_201.flac
male
15-29
Tertiary
10.914
hausa
40
EV
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_018
Wannan kamar yanda muke gani yanayi ne yanda ake girbin dankali a cikin gona. Shi dankali yana cikin tsirai masu tsurowa da ganye a sama amma amfanin su a cikin ƙasa suke a burne ba kamar masara ko dawa wanda suke da zarganniya a sama ba. Ana samun ƙasa ne mai laushi wanda za a zo ai wannan shukan ta su, sannan wajan a...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_018.flac
male
30-45
Tertiary
94.54
hausa
40
AG
hau_f_105
hau_f_105_ev_spontaneous_005
aure ta rabu kala kala akwai inda su gaisuwan su kwanciya suke a ƙasa a gaban iyayen amarja su gaida iiyayenta da danginta su nuna kansu cewa mu ne mu ka auri ƴarku akwai kuma wanda idan zasu taru ne su da abokansu su je gidan amarya idan suka je za'a shimfiɗa musu abu su zauna dangin amarya a gagaisa su ce sune angway...
audio/hau_f_105_ev_spontaneous_005.flac
female
30-45
Primary
91.306667
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_286
’Yan kasuwa masu nasara suna fuskantar kalubale, amma labaransu na zaburar da matasa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_286.flac
male
15-29
Tertiary
10.274
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_024
A masallacin Juma’a na Kano, malamai sun tattauna kan hakuri da juriya.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_024.flac
male
46-60
Primary
8.794
hausa
40
EV
hau_m_420
hau_m_420_ev_spontaneous_011
Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana wato yanayin yanda ake shagali ne na biki kamar yanda muka sani a kowani shagali na biki akan gayyaci wato mawaƙa kala daban-daban akan gayyaci wato mawaƙa wa'inda za su zo su nishaɗantar da wannan wuri su kuma ƙawatar da wannan wuri na taron shagalin biki da ake yi kamar ...
audio/hau_m_420_ev_spontaneous_011.flac
male
15-29
Secondary
190.86
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_586
Ina yin rayuwata daidai da bakin aljihuna, domin ba na kwaikwayon rayuwar wani.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_586.flac
male
30-45
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_563
Kusan dukkan mata suna da ɗabi'ar duba madubi da safe.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_563.flac
female
46-60
Tertiary
5.294
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_424
Rikon cewa “oga ya fi sani” na iya hana sababbin hanyoyi na inganta aiki.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_424.flac
female
15-29
Tertiary
7.494
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_545
Jihar Nasarawa ita ce jihar da ake yi wa taken daular ma'adinai.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_545.flac
female
15-29
Primary
8.894
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_045
Wato tambayan mu na gaba shi ne wato akwai wane lokaci da mutum zai iya tunawa a garin su ko kuma a anguwan su wane da ya taba yin noma wanda ya zamana cewa ya samu wato nakasu kuma de samu aiki wato girbi yadda ya kamata ba wadda har misali za'a iya cewa ya taba shi sosai da sosai e' a kowane lokaci [?] ko wane wuri a...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_045.flac
male
15-29
Tertiary
180.629333
hausa
40
AG
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_326
Tsarin kashe kuɗi yana taimakawa wajen tabbatar da cewa kudinmu bai kare a banza ba.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_326.flac
female
15-29
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_144
Da intanet bankin yake aiki, shi ya sa sam ba layuka idan ka je
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_144.flac
male
30-45
Primary
7.234
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_490
Brazil ta yi suna a duniya wajen ƙwallon ƙafa, musamman saboda gwarzon ɗan wasa Pelé.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_490.flac
male
46-60
Secondary
10.614
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_342
Muhammad ya sanya waya mai shokin a katangar gidansa saboda ɓarayi.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_342.flac
female
15-29
Tertiary
4.994
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_073
A yau za mu buɗe tagogin ɗakinmu domin samun isasshiyar iska.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_073.flac
male
46-59
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_142
Wani dattijo ya gina wani masallaci domin tunawa da kakansa da ya fara wa’azi.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_142.flac
male
15-29
Primary
5.774
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_569
Duk safiya na kan je gaishe da Innata da neman addu'arta.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_569.flac
female
46-60
Tertiary
5.214
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_137
Na saba lissafa abubuwan da zan yi a yini kafin in fita.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_137.flac
male
30-45
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_214
Ai da kun bi ta Ƙofar Nasarawa ya fi sauƙin zuwa a kan hanyar da kuka ce za ku bi
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_214.flac
female
46-60
Tertiary
7.974
hausa
40
EV