audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_070 | An bani wurudin da zan dinga yi idan na dawo daga aiki. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_070.flac | male | 15-29 | Primary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_061 | hau_m_061_ag_spontaneous_012 | Manoma a ƙauyen da name so in ce garin da nake suna amfani da hanyoyi daban daban wurin ganin cewa abinci ya cigaba da zagayawa da kewayawa kamar yadda aka saba a koda yaushe wadataccen abinci isasshen abinci ya zagaya tun daga farkon shekaran nan har zuwa ga wata shekaran ba a samu wata matsala ta yankeewar abinci ko ... | audio/hau_m_061_ag_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 150.6 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1268 | hau_m_1268_ev_spontaneous_014 | barkan mu da wannan lokaci hauhawan farashin kayayyakin masarufi ko kuma tsadar rayuwa abaɓe ne wanda suke faruwa yau a kullin a cikin al'umma sanin ƙarin farshin kaya ko kuma samun labarin hakan ko tuna haka a zuciyar ɗan adam musamman talaka a ƙasarmu na najeriya hakan yana da matuƙar tada hankali dA firgici domin ɗa... | audio/hau_m_1268_ev_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 190.5 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_500 | Lokacin wahala, jin daɗin abota na bayyana ta hanyar taimako da jajantawa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_500.flac | female | 30-45 | Secondary | 9.474 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_413 | Kai kuma daga yau aikinka fitar da sharar gidan nan ka zubar a bola | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_413.flac | male | 46-60 | Primary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_349 | Abokaina sun shirya min walimar cin abinci bayan na samu ƙarin matsayi. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_349.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_572 | hau_m_572_ag_spontaneous_006 | Wato idan ana magana akan shuka ya danganci shuka ganyayyaki, itace, abubuwan da za su samar da abinci da kuma sauran su. Wanda yana da muhimmanci matuƙa idan muka zo ɓangaren itace wurin samar da iska, wanda mutane suke amfani da shi su yi rayuwa da kuma rage ma iska wanda yake iya zuwa mai ƙarfi domin gudun yin banna... | audio/hau_m_572_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.68 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_284 | Shiga bukukuwan nune-nunen fasaha ya kan ƙara wa mutum kuzari wajen ƙirƙirar sababbin dabaru. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_284.flac | female | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_646 | hau_f_646_ev_spontaneous_020 | Bayani kan bukatu da bukatuwan rai, a rayuwa akwai abubuwa da muke bukata domin rayuwan mu ta kasance lafiya, sannan akwai abubuwa da muke so domin jin ɗaɗin rayuwa a takaice akwai banbanci tsakanin bukatu da bukatuwar rai, mene ne bukatu? Bukatu sune abubuwan da dole sai mutum ya samu domin ya rayu lafiya da kwanciyar... | audio/hau_f_646_ev_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Secondary | 104 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_027 | Jinin al’ada ko kuma jinin haila, abu ne mai matuƙar amfani a wurin ‘ya’ya mata, hakan yasa ake da buƙatar a koyawa mata su sami ilmi akan sa, tun kafin su kai shekarun da zasu fara yi, tun kafin su balaga, ya kamata su sami ilmi akan sa. Sa’annan kuma in suka fara, ya kamataa koya musu yanda zasu tsaftace jikin su, sa... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 106.12 | hausa | 40 | HE | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_085 | Idan aka saka fitilu a manyan tituna, za a rage fargaba da yawan fashi da makami. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_085.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_174 | A addinace, ba a haɗa bautar kowa da ta Allah | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_174.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.734 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_149 | Yawan tsawa mai ƙarfin gaske, ya sa na kashe rediyon ɗakina. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_149.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_347 | Na saba da yin bacci cikin shiru, ba na son hayaniya da dare. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_347.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_296 | Ka ƙarfafa gwiwarka a yau domin ka iya tunkarar ƙalubalen da ka iya tunkararka. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_296.flac | female | 30-45 | Primary | 12.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_181 | Za mu tattauna matsalolinmu cikin lumana don mu ƙarfafa soyayyar mu. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_181.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.16 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_153 | Ana yin wani matsanancin dunkumammen zafi idan damina ta doso. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_153.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_081 | Mutane suna jin tsoron faɗawa mutane mutuwar mahaifinsu domin gudun kar su riƙe su a zuciya. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_081.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_343 | Karanta litattafan addini yana koyar da kyawawan ɗabi’u da hanyoyin rayuwa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_343.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_349 | Idan mutum ya daina kashe kuɗi a banza, zai fi samun yalwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_349.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_598 | Yara suna iya koyon haƙuri da aikin yi ta hanyar ba su sauƙaƙan ayyuka a gida. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_598.flac | male | 46-60 | Primary | 12.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_500 | Abdu ɗan gidan Zinatu fa har ya fara iya rarrafe. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_500.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_241 | Ina yawan zuwa gaisar da babar Nasiru, kuma ina yi mata alheri. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_241.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_061 | A tabbatar da cewa dukkan kuɗin haya da abinci ana biya su daidai domin hana jayayya. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_061.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1065 | hau_m_1065_ag_spontaneous_003 | Barka da wannan lokaci! Za mu yi magana ne a kan yadda bishiyar ƴaƴan manja, waɗanda ake shika su a yankin Savannah na Arewacin Najeriya, kamar jihar Kano da Kaduna. ke fuskantar yanayi na matsaloli sakamakon yanayin bazara da yanayi maɗaukaki da yankin yake fama da shi. Domin a samu nasarar shuka icen ƴaƴan manja, to ... | audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 161.88 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_323 | A yau, Sumayya za ta ƙoƙarta ta kasance mai sakin fuska ga kowa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_323.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_587 | Karimatu takan gaishe ni kafin ta tafi aiki a matsayina na maƙocinta | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_587.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_081 | Lokacin da wani ya fuskanci wata matsala, ina ƙoƙarin magance masa ita matuƙar zan iya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_081.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_040 | A wasu wuraren aikin, ana so ma’aikata su yi biyayya ga shugaba ba tare da tambaya ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_040.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_476 | Rashin isassun makarantu yana tilasta wa yara yin doguwar tafiya kafin su kai makaranta. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_476.flac | male | 30-45 | Primary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_115 | Na saba da yin godiya ga Allah kafin na fara duk wani aiki a kowace rana. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_115.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_030 | A cikin wannan hoto, ana iya ganin wasu mata guda uku ko fiye da haka sanye da kaya masu launi iri daban-daban Kowacce daga cikinsu tana riƙe da fartanya wadda ake kira da garman noma kuma suna tsaye a cikin filin noma. A saman fuskokinsu, ana iya ganin jajircewa da ƙoƙarin yin aiki. Daga yadda suke ɗaga fartanyarsu sa... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_030.flac | female | 46-60 | Tertiary | 179.776 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_183 | A guji hanyar Tudun Wada, domin ana gyaran titi kuma akwai jinkiri sosai. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_183.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_317 | Yahaya ya samo wa matasa bakwai 'yan unguwarsu aikin goge-goge a wani kamfani | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_317.flac | male | 46-60 | Primary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_047 | hau_m_047_ev_spontaneous_033 | Hanyoyin sarrafa damuwa ga ma’aikata, mataki na farko: Yin numfashi mai zurfi ka dinga yin numfashi mai zurfi a hankali don rage damuwa da kawo natsuwa, ɗaukan ƙanƙanin hutu, ka samu lokaci ka ɗan huta ko da na ɗan lokaci ne musamman ma bayan aiki mai nauyi. Yin tattaunawa, ka yi magana da abokan aiki ko iyali game da ... | audio/hau_m_047_ev_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Tertiary | 101.46 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_252 | Samun tsari na kulawa yana taimakawa wajen daidaita lokaci da nauyin aiki. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_252.flac | female | 60+ | Primary | 9.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1554 | hau_m_1554_he_spontaneous_005 | [um] wannan, Yana Bayani ne akan, [?] Yana bayani ne akan yadda [cs] sperm [cs] Yake Samuya Ake samun shi Har zuwa Fitar dashi So a yanayin yadda abun yake shine [cs] Sperm, [cs] Yana faruwa zaibi hanyoyi da dama da dama Da dama Kafin A zoga abinda zaiyi Abunda ke faruwa shine A takaice [cs] Sperm [cs] Zakaga akwai han... | audio/hau_m_1554_he_spontaneous_005.flac | male | 30-45 | Tertiary | 200.64 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_559 | Wasu malaman suna amfani da iko wajen hana mabiyansu yin tambaya. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_559.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_571 | Ba kowace magana ce ta malamin addini take zama gaskiya ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_571.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_038 | Dauda ya yi faɗa da yayansa Nasiru, sai da na sasanta su | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_038.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1065 | hau_m_1065_ag_spontaneous_034 | Barkan mu da wannan lokaci, sannun mu da sake haduwa a inda za mu yi magana akan tayaya manoma za su iya shawon [inaudible segment] da suke cikin kauyaku da farko de mu sani, manoma a yanken kauyaku na Najeriya za su iya shawon kan kallubalai domin [inaudible] na ruwa ta hanyoyi kamar haka na farko shi ne karban kimiya... | audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_034.flac | male | 46-60 | Tertiary | 157.2 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_061 | A lokacin da Musa ya duba rayuwarsa, sai da ya ji kunyar wasu ayyukansa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_061.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_360 | An koya min cewa ana zaɓar sunaye da ke da ma’ana ta musamman ga danginmu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_360.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_041 | [um] Wannan bidiyo da muke gani, da yake kan wannan na'ura, bidiyo na ido, na na dabba. [um] Dabba ne wanda ba dabban da kowa da kowa ke amfani da ita ba. Dbba ne na doki, dabban da ake cewa doki, [um] kuma wannan a kan same su a gida, a kan same su a daji. [um] Abinda ake nuna mana a jikin wannan ido na dabba, ana nun... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_041.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.7 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_021 | Dan kana cikin soyayya da wata ko kuma kina cikin soyayya da wani be ba ki daman tunani ba wai don kina so kuma kana so kayi jima’i shi ko ke ku yadda ba, a’a wajibi ne ka gayawa ta misali wanda kake cikin soyayya da ita in harka gaya mata ta ce maka ita ba ta so, to babu tilasa babu tsoro kar ka sa ta a cikin wani tas... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Tertiary | 107.1 | hausa | 40 | HE | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_025 | Har ƙunshi ma ki zo zan fara yi a cikin gidan nan | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_025.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_007 | Wannan hoton mutum ne wanda yake fama da ciwon ƙwaƙwalwa. Ciwon ƙwaƙwalwa ya shahara a mutane da yawa. Za ka ga wasu suna yawo da shi ba ma su sani ba. Za ka ga wani daga cikin tunane-tunane haka, sai ya shiga damuwa. Haka wasu kuma suna gadon shi. Ciwon ƙwaƙwalwa kam akwai su daban-daban kala-kala. Shi dai a wannan mu... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Secondary | 97.92 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_397 | A cikin shekaru da suka gabata, mutane sun fi daraja bukukkuwan al’ada fiye da yanzu. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_397.flac | female | 30-45 | Tertiary | 11.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_428 | Gwamnati ta fara wayar da kan mutane a kan illar rashin tsaftace muhalli. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_428.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_329 | Sai ranar talata za a buɗe makarantar manya ta gidan sarki | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_329.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.473 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_045 | An sanya dokar ta-ɓaci a Kano, bayan wani hargitsi da matasa suka tayar. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_045.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_518 | Idan wani yana da damuwa da aikinsa, dole ne a yi magana don samun mafita. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_518.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_025 | A duk lokacin da aka ce wannan kalma ta cuve in , ana nufin wani abu da ake sanyawa a hannuwa biyu aka dunƙule kamar yadda aka rike kayan marmari ko iri a hoto wannan alama ce da take nuna kula wa da abu cewar yana cikin hannaye kuma ana kiyaye shi daga faɗuwa ko lalacewa . Ana kayan marmari suna nuni akan noma da ɗan ... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.016 | hausa | 40 | AG | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_218 | Mun cika teburin da abinci na musamman kamar kek, shayi da nama don don murnar zuwan Maulidi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_218.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_333 | Idan ana son tanadi don tafiya, dole ne a rage wasu kashe-kuɗi marasa muhimmanci. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_333.flac | male | 15-29 | Primary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_210 | Hafsa takan gaya min abun da take ciki, saboda ina ba ta shawara | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_210.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_352 | Amma idan Kawu ya zo, shi ne wanda zai koya muku karatu. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_352.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_374 | Al'umma ta shiga wani mawuyacin hali, sakamakon tsadar rayuwa da ƙarancin abinci. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_374.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.854 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_379 | Na fi gabatar da abubuwan da suka fi muhimmanci kafin sauran ayyuka. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_379.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_326 | Cikin al'umma mai mabambamtan addinai fahimtar juna tana taimakawa wajen rage rikice-rikice. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_326.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_383 | hau_m_383_he_spontaneous_008 | Kalan, ko irin abincin da ya dace, a ce mace mai ɗauke da juna biyu, ke ci. Adadin, da kuma kalar abincin da ya dace mace mai ɗauke da ciki, tun daga samun cikin, har zuwa lokacin da za ta haifi wannan jariri. Akwai abinci masu gina jiki wanda ya dace ta fi mai da hankali a kai, tana cin su domin samun, ko kasancewarta... | audio/hau_m_383_he_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 106.32 | hausa | 40 | HE | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_272 | Gudanar da zanga-zangar lumana inda mutane ke tattaruwa don bayyana ra’ayinsu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_272.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_274 | Yin tafiya a cikin ƙauyuka yana tunatar da mutum da irin rayuwar gargajiya. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_274.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_007 | To a wannan hoto dai da mUke gani hotuna ne dai a aka jera kuɗaɗen najeriya akan tebur. A can ƙasa muna iya ganin naira biyar a saman ta naira goma, saman naira goma ga naira ashirin a saman naira hamsin saira ashirin ga naira hamsin ga kuma naira ɗari a saman naira hamsin ga kuma ɗari biyu a saman naira ɗari. [cs] So... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Secondary | 101.226667 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_032 | Ogogi na zamani suna sauraron ra’ayoyin ma’aikata, wanda ke inganta yawan aiki. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_032.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_151 | hau_f_151_ag_spontaneous_003 | ‘ya’yan coco ko kuma waken coco suna da matuƙar amfani a cikin abinci da kuma lafiyar jiki ga wasu ƙarin bayani na farko amfanin lafiya ‘ya’yan coco suna ɗauke da wasu sinadari wanda ke taimakawa wajen rage hawan jini da inganta lafiyar zuciya haka nan suna da sinadarai masu inganta yanayin tunani da rage damuwa na biy... | audio/hau_f_151_ag_spontaneous_003.flac | female | 30-45 | Secondary | 88.6 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_034 | Girman kai yana hana mutum ci gaba a ɓangarorin rayuwa da yawa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_034.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_397 | Lokacin da aka soke taro kwatsam, sai ya shirya wata hanya ta sadarwa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_397.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_012 | Masu ɗauke da ciwon kwakwalwa bai kamata ba a ce mutane na guduwa daga gare su ko kuma kana guduwansu ko kuma kana mu su kallon da baidace ba, kana tunanin kai kafi su kumai, ka fi su basira, ka fi su hankali, bai kamata ba mutanen nan da suke ɗauke da ciwon kwakwal wannan suna buƙatan kulawa ne murmushi, ka sama lokac... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_012.flac | female | 15-29 | Tertiary | 111.52 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1152 | hau_f_1152_ag_spontaneous_011 | Wannan hoto da kuke gani yana nuna hannun wani mutumi ne yana rike da fatanya da alamu yana gaggyara wurin ne yana nome su dan gashi nan ya nome wani wuri ma gashi nan ya mike straight babu wayan nan kananun ciyayi ciyawa ciyawa da alama wannan mutumi manomi ne dan ga dayan site da ga dayan gefen can da kamar tsuka ne ... | audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 159.317333 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_350 | Na saba da amfani da ƙwan fitila mara jan wuta domin rage yawan amfani da wuta. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_350.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_274 | Bayan wahalhalun da ya sha, Musa ya gane cewa kowace ƙaddara na ɗauke da darasi. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_274.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_244 | Ba na so in ji an kawo min zancen wani, musamman abu mai muni. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_244.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_345 | Bayan kai hari kan asibitoci, al'amarin kiwon lafiya ya shiga ruɗani a Gaza. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_345.flac | female | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_486 | Salma ta saba da yin wasa da ɗan uwanta yayin da suke goge teburin cin abinci. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_486.flac | male | 46-60 | Primary | 9.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1077 | hau_m_1077_ag_spontaneous_023 | Ah dalilin da yasa bamu shuka ah wasu ah amfanin wato gonakai da sauransu ah saboda rashin tsaro da muke fama yanzun ah "within" ah cikin wato, wato, ah mu muhalli da muke. don haka kamar yanda muka sha bayani cewa ahh tabbas ah dole a haramta shuka wasu ah amfanin gonakai da sauran abubuwa na tsire-tsire da sauransu. ... | audio/hau_m_1077_ag_spontaneous_023.flac | male | 46-60 | Tertiary | 163.26 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_555 | Rayuwa cike take da faɗi-tashi, dole ka jajirce wajen nema wa kanka mafita. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_555.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_031 | Masu ciki sunada buƙatar goyan baya na tunani dana jiki dan tabbatar da lafiyan su dana jaririn dake cikin su. ga cikakken bayani. Akwai goyon bayan tunani na ɗaya fahimta da ƙarfafa guiwa jin tausayawa da fahimtar halin da mace mai ciki ke ciki nada matuƙar mahimmanci a tabbatar da tana samun haɗin guiwa daga dangi da... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_031.flac | female | 30-45 | Primary | 125.82 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_229 | An koma cin awara, domin samun sinadaran da ƙwai yake ɗauke da su. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_229.flac | male | 30-45 | Primary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1484 | hau_m_1484_he_spontaneous_012 | manufar asibitin jinya lokacin ciki da tasirinsu ga lafiyar uwa da jariri wato kulawa da lafiyar mace mai ciki kafin haihuwa yana da matuƙar mahimmanci wajan tabbatar da lafiyar uwa da jaririnta manufar wannan kulawa shine a gano matsalolin lafiya da wuri a taimaka wajan magancesu kafin su tsananta da kuma shirya uwa d... | audio/hau_m_1484_he_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 187.68 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1558 | hau_m_1558_ag_spontaneous_012 | A lokutan da ake yin masanyako cinikin ba tare da amfani da kudi ba ya na da matukar mahimmanci a san yadda za'a tantance daraja kayan da aka yi musanyan ko ayukanin da akayi bayarwa wannan ya na temakawa wajen tabbatar da adalci da amincewa tsakanin bangarori biyu ga ya yadda ake tantance darajan kayan ko aikin Na far... | audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 156 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_372 | Amman waɗannan kuɗin a ina ni ma zan samiyo su? | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_372.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_587 | Bayan Talatu ta koyo kitso, ta buɗe shago, inda mata suke tururuwar zuwa kitso wajenta. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_587.flac | female | 60+ | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_349 | hau_m_349_ag_spontaneous_023 | Barka da warhaka. Barka da warhaka. Kaman yadda muka sani wato yadda mu a yankinmu ake wato kiwon kifi, ko ince yadda ake kiwonta kifaye, wato ya ƙunsi kashi daban-dabam,wanin akan yi gida ne musamman, wato gidan kifi, wanin kuma a cikin gida ne yayin da akwai gidan a gefe, akwai fili babba da za a ware a barshi yanda ... | audio/hau_m_349_ag_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Primary | 144.52 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_532 | Nakan yi wa kaina tambayoyi domin fahimtar dalilin motsin zuciyata kafin in yanke hukunci. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_532.flac | female | 60+ | Primary | 8.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_217 | Sai dai ana cewa ita arha ba ta ado sam. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_217.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_005 | Waɗannan tumakai ne ga su nan. A, tumakai ne ga su nan, ga guda biyu nan suna tsaye, ga kuma ɗaya can a gefe a kwance. A, su tumakai, abu ne wanda ana kiwon su ne, A na kiwonsu a gida. Za ka iya kiwonsu a gida. Za ka samu ɗaki. Za ka gina ɗaki ka yi rufi, za ka sa su a ciki. Za ka riƙa kiwonsu, kana kula da lafiyarsu. ... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Tertiary | 203.64 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_043 | An tilastawa kowanne ɗan unguwa halartar taron kyautata muhalli a ƙarshen kowane wata. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_043.flac | male | 30-45 | Secondary | 10.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_021 | Mirbin masara, wato wannan a farko aiki ne kuma lokaci ne na farko yana kuma ɗaya daga cikin lokutan da farin ciki ne ga manoma, masara tana ɗaya daga cikin manyan amfanin gona da ake noma a duniya gida hamsin ne kuma a yankunan mu na afirika a lokacin girbin masara ana cire ta daga gonaki bayan ta nuna kuma ta iya gir... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.48 | hausa | 40 | AG | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_032 | Kabiru ya kammala sayen littattafan yara na komawa makaranta, duk da dai ana hutu ne | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_032.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_287 | Yana da kyau a nemi taimako daga ƙwararru idan mutum yana fama da matsalar sabo. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_287.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_003 | Assalmu alaikum shi kuma wannan antinatala abin da muka fi sani kenan awo. Na masu ciki to masu ciki akan je a awonsu ta zuwa asibiti domin a duba lafiyarsu a auna lafiyarsu a ga ya lafiyarsu take, sannna mafi yawancin lokaci wajen awon nan nosin suke auna mata masu ciki domin su duba lafiyarsu, sannan ana iya to wajen... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 92.64 | hausa | 40 | HE | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_333 | Hawa tsauni don kallon wurare daga sama yana sa nishadi a zuciya. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_333.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_491 | Mai gari ya ce, kowanne gida su kawo mutum guda wanda zai amfana da shirin noman zamani | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_491.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_095 | Yana da kyau iyaye su fahimci cewa ‘ya‘yansu na da damar zaɓin rayuwarsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_095.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_345 | Na yi sujjadar godiya ga Allah da muka gama karatunmu. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_345.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_136 | Yara suna da ɗabi'ar kwatanta abubuwa da yawa a rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_136.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_005 | Masara ko hatsin alkama, abubuwan ban sha’awa akan masara ana ci a ƙasashen duniya. Amfanin masara na ɗaya muna amfani da masara a kamar garin tuwo ko a ci shi haka, na biyu ana amfani da masara a haɗa abincin dabbobi ko abincin kaji, na uku ana amfani da masara kamar mai, ana kiransa man masara. Ire-iren masara, na ɗa... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 109.14 | hausa | 40 | AG | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_300 | Na tausayawa wata mata da take bara da yaranta a tsakar rana. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_300.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_044 | Shiga cikin ayyukan matasa yana ba da damar samun ƙwarewa da koyi da sababbin fasahohi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_044.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.914 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.