audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_543
Tun da Rabi’u ya fara taimakon abokansa, ya ji daɗin kasancewa tare da su.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_543.flac
female
15-29
Secondary
7.154
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_065
Kafar sadarwa tana taka rawa sosai a rayuwar al'ummar wannan zamani.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_065.flac
female
46-60
Secondary
9.394
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_108
Idan mutum yana son ya zama mai juriya, dole ne ya koyi yadda zai iya magance matsaloli.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_108.flac
male
15-29
Secondary
5.814
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_068
Na saba tambayar direbobi game da mafi sauƙin hanya idan tafiya ta yi nisa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_068.flac
male
15-29
Tertiary
6.193
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_337
Amma wasu lokutan, wani lattin sai ya jawo wani sabon lattin.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_337.flac
male
15-29
Secondary
4.814
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_313
Tabbas shawartar mutane kan haƙƙinsu yana taimakawa wajen rage zalunci.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_313.flac
male
15-29
Secondary
5.894
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_147
Ku kula dai da kanku don ba wanda zai kula muku da kanku
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_147.flac
female
15-29
Secondary
4.434
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_468
Wasu lokutan sai an je makaranta , ake sanin hada-hadar kuɗaɗe.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_468.flac
female
30-45
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_016
Yanzu ba sai mun fita waje ba, an samar da ƙaramar kasuwa a unguwarmu.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_016.flac
female
30-45
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
hau_m_348
hau_m_348_he_spontaneous_005
yawwa bayanin da zan yi shi ne zan yi bayani a kan cutar shan inna xxx cutar shan inna tana ɗaya daga cikin cuta masu hatsari da suke kashe ƙananun yara sannan ita wannan cutar shan inna ana magance ta ne ta hanyar ba wa yara riga kafi sannan shi wannan riga kafin na cutar shan inna a tabbatar an ajiye shi a matsakaici...
audio/hau_m_348_he_spontaneous_005.flac
male
15-29
Tertiary
88.06
hausa
40
HE
hau_f_363
hau_f_363_he_spontaneous_019
Matsalar biyan kuɗin asibiti mai yawa na ɗaya daga cikin manyan ƙalubale da mutane ke fuskanta musamman idan ba su da inshoran lafiya ko kuma kuɗaɗen suna da tsada sosai. Ga cikakken bayani kan yanda za a iya fuskantar wannan matsalar na ɗaya fahimtar matsalan sannan da yin nazari akan biyan kuɗin, duba cikakken bayani...
audio/hau_f_363_he_spontaneous_019.flac
female
30-45
Primary
118.92
hausa
40
HE
hau_f_676
hau_f_676_ev_spontaneous_024
Allah yayi dare gari ya waye tashuwa da safe tana daɗi da kuma nishadi, idan katashi ka buɗe idanun ka kaga gari ya waye. Tashuwar safe tana da mahimmanci ya yinda ka tashi da kuzari da kuma karfin jiki da lafiya. Ya yinda mutun zai shirya saboda wasu aikace aikace shi na yau da gobe. Safiya lokaci ne wadda mutun zai k...
audio/hau_f_676_ev_spontaneous_024.flac
female
15-29
Tertiary
116
hausa
40
EV
hau_m_1652
hau_m_1652_ev_spontaneous_006
[??] a wannan hoto kuma daga gani hoto ce da aka dauka akar hanya na titi wato hanya me kwalta kuma wannan hanyan a ta daidai inda mota yake neman yin kwana kamar hanya ce da ta zama mahada na hanya guda uku a bayan motan da take neman shan kwana akwai mota wadda ita babbar motace wato bus wanda ake yawan sumfuri izuwa...
audio/hau_m_1652_ev_spontaneous_006.flac
male
30-45
Tertiary
152.88
hausa
40
EV
hau_m_929
hau_m_929_ag_spontaneous_012
Assalamu'alaikum barkan mu da sake dawowa a yau ana tambaya ne akan shin akwai wa'insu al'adu da suke amfani da ƙahon dabbobi eh akwai gaskiya ƙahon dabbobi ana amfani da su a wajen al'adu daban daban al'adu kaman sun ko kaman yoroba hausa ko ibo duk suna amfani da ƙahon dabbobi ta waje daban daban ehm kaman hausawa da...
audio/hau_m_929_ag_spontaneous_012.flac
male
30-45
Tertiary
156.42
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_324
Ba ni shinkafar kaɗan da miyar ganye da nama, sai ki bani ruwan gora.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_324.flac
male
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_516
Ƙauna ba kawai magana ba ce, amma ayyuka da nuna ƙoƙari na ci gaba da gina dangantaka.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_516.flac
female
15-29
Primary
7.934
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_482
Fulani suna amfani da madara da zuma a bukukuwan maraba da jariri.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_482.flac
female
30-45
Tertiary
6.494
hausa
40
EV
hau_m_683
hau_m_683_he_spontaneous_036
Tuberculosis ciwon tarin fuka, idan aka ce ciwon tarin fuka , cuta ce da ƙwarya cuta mai suna microbecterian Tuberculosis ke haifarwa. Wannan cuta tana shafar hunhu mafi yawa amma tana iya kama wasu sassan jiki kamar ƙwaƙwalwa, koda da ƙafufuwa . Yadda tarin fuka ke yaɗuwa, tarin fuka na yaɗuwar ta iska idan mai ɗauke ...
audio/hau_m_683_he_spontaneous_036.flac
male
30-45
Tertiary
90.7
hausa
40
HE
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_443
Sani da Hajara, kullum sai sun yi tattaki da safe, don kai 'yarsu makaranta
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_443.flac
male
15-29
Primary
8.034
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_100
Na saba kallon fina-finai masu nishaɗi domin rage damuwa bayan kammala aiki.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_100.flac
male
15-29
Primary
6.614
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_439
Ware lokaci don koyar da addini a gida yana taimaka wa yara su san gaskiya.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_439.flac
male
30-45
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_350
Taliyar gargajiya ta fi daɗi da garɗi, ga ta kuma arha
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_350.flac
male
30-45
Primary
5.954
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_001
Lokacin da manhajar banki ta samu matsala, ana cutar da abokan ciniki.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_001.flac
male
30-45
Primary
5.634
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_222
Yin addu’a da ibada tana ƙarfafa ruhi kuma tana kawo nutsuwa a zuciya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_222.flac
male
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_026
Wato na`uran tashi mai sarafa kanta itace nan wajen ke san tse da aka sani ta da jirgi jirgin “drone” tana ɗaya daga cikin fasahohin zamani da ake amfani da su fannoni daban daban wannan na`ura tana aiki ba tare da direba ba kuma ana iya sarrafa ta daga nesa wanda za`a iya amfani da na`uran komfuta ko kuma wayoyi a sar...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
99.754667
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_190
Na fahimci cewa mutunta wurin da aka ware wa kowa yana rage yawan tashin hankali a gida.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_190.flac
male
30-45
Tertiary
9.154
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_075
A da, wani ƙauye ba ya ɗaukar mata a matsayi na shugabanni, amma yanzu an gyara hakan.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_075.flac
female
30-45
Tertiary
9.454
hausa
40
EV
hau_m_226
hau_m_226_ev_spontaneous_042
lafiyar kudi lafiyar jama'a watau idan aka ce lafiyar kudi ana nufin a neman lafiya da kudi wanda jama'a su ke yi dole ne a duk san da mutum bai da lafiya zai nemi ya je asibiti domin likita ya duba shi ka yi ma sa gwaje gwaje a gano abin da ya ke damin sa domin a dauki mataki na gaggawa ta hanyar ba shi magunguna ko k...
audio/hau_m_226_ev_spontaneous_042.flac
male
15-29
Tertiary
151.8
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_519
Idan mutum yana da matsala da wani, yana da kyau ya nemi hanyar sulhu maimakon yin faɗa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_519.flac
female
15-29
Secondary
7.354
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_299
Iyayen ɗaliban da suka yi nasara a bikin yaye ɗaliabai sun sami lambar yabo.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_299.flac
male
15-29
Secondary
7.614
hausa
40
EV
hau_m_275
hau_m_275_ev_spontaneous_035
babbanci tsakanin koyarwar adzudzuwa da kuma koharwa na gargadziya wanda ba na adzudzuwa ba koyarwa dai kala biyu ne akwai wanda kake shiga adzi ka zauna a dauki littafi a koya maka zuwa wani lokaci in an kammala karatu zaa baka takaddar shedawa nacewa ka kammala wannan karatu akwai kuma koyarwa wanda take ba haka ba shi kum...
audio/hau_m_275_ev_spontaneous_035.flac
male
15-29
Primary
93.22
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_323
Bala ya tashi wasu daga cikin ‘yan hayar gidansa saboda sun karya dokar da ya saka
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_323.flac
male
30-45
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_114
Idan dare ya yi, ina jin daɗin gyara filo kafin in kwanta.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_114.flac
female
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_460
Kuɗi na iya sayen jin daɗi na ɗan lokaci, amma ba zai sayi kwanciyar hankali ba.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_460.flac
female
30-45
Tertiary
7.334
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_325
Kula da muhalli na taimakawa wajen kare lafiyar al’umma da amincinsu.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_325.flac
male
15-29
Secondary
5.334
hausa
40
EV
hau_f_1459
hau_f_1459_he_spontaneous_007
ebola wata cuta ce dake tsoratar da mutane fiye da yawancin cututtuka domin suna jin tsoro sosai da zarar sunji sunan ta amma gaskiyar magana itace ba abu ne mai sauki mutum ya kamu da cutar ba idan mutum ya kamu da ita dole sai ya taba wani da ke nuna alamomin cutar wato wanda ke da zazzabi amai gudawa ko jini kuma do...
audio/hau_f_1459_he_spontaneous_007.flac
female
46-60
Tertiary
153.66
hausa
40
HE
hau_m_810
hau_m_810_ag_spontaneous_028
A farko dai mata ta area mu ta ɓangaren mu suna da muhimmanci da yawa domin suma suna yin noma. Wasu matan ma sun fi mazajen da yawa ƙwazon aikin gona. Kaman ta area Balli, Tunga, gashaka da sauran ɓangaren taraba, mata sukan cika yin noman gyada, mata suka cika yin noman dawa, mata su kan iya tafiya gonan shinkafa in ...
audio/hau_m_810_ag_spontaneous_028.flac
male
30-45
Tertiary
94
hausa
40
AG
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_023
Soyayyar zamani ba ta faye son gaggawa ba wajen neman karɓuwa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_023.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_094
A lokacin ruwan sama, ana duba rufin gida don hana ɗakuna zubar ruwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_094.flac
female
46-60
Secondary
8.714
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_368
Nuna ƙwarin guiwa wajen yin magana alamu ne dake nuna ƙwarewa wajen tattaunawa.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_368.flac
female
46-60
Primary
6.514
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_310
Akwai jami’ai nagari, amma rashin bin doka na wasu yana ɓata sunan su.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_310.flac
female
15-29
Tertiary
7.28
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_161
Yin tunani a kan yawan kuɗin da ake kashewa ya na sa a rage kashe kuɗi wajen buƙatun da ba na dole ba.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_161.flac
male
15-29
Primary
10.014
hausa
40
EV
hau_f_1108
hau_f_1108_ag_spontaneous_022
Zan yi bayani akan tambayan da yake kan waya na shi de a kasan mu, akwai banbance tsakanin al'adun kiwon alade a yankuna, a yankunan kudu masoya. A kudu,[?] maso gabar ga wasu mahimmar bambance-bambance Na daya, hanyar kula da alade, kudu masa yamma a wannan yanke, ana amfani da alade a matsayin abinci me tsada musamma...
audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_022.flac
female
46-60
Tertiary
154.44
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_455
An sha mamakin ganin yadda aka ƙawata makarantar wadda ta lalace a baya.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_455.flac
female
15-29
Secondary
6.494
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_227
Usman yana taimaka wa 'yar uwarsa da aikin gida bayan makaranta don rage mata gajiya.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_227.flac
female
60+
Primary
8.434
hausa
40
EV
hau_m_582
hau_m_582_ag_spontaneous_028
[um] wannan hoton kuma da da ub ne suke karyawa da safe dan yana zaune a gefe ɗaya da kwano a gabansa ɗayan gefen kuma akwai paranti da panke guda biyu a dayan gefen kuma akwai kofi da lemo a cikin kofin shi kuma uban yana ɗayan gefen shima da abun karinsa da kofi mara lemo a ciki da ɗayan kofin kuma akwai lemo a ciki ...
audio/hau_m_582_ag_spontaneous_028.flac
male
15-29
Tertiary
187.86
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_265
Yawan wulaƙanci da shugaban kamfanin ya ke yi wa ma'aikatansa, ya sanya duk an gudu daga kamfanin.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_265.flac
male
30-45
Secondary
9.054
hausa
40
EV
hau_m_980
hau_m_980_ev_spontaneous_008
wannan hoto yana nuna yanda ƙabilan hausawa sukeyin gini tun daka ƙwaba ƙasa yayin da tun farko ita kanta ƙasad da ake gini da ita tana da ƙa'idoji yanda sukeyin ginin nasu domin ƙasan tai inganci a jikin ginin sukan ɗauki lokaci suna bawa wannan ƙasa ruwa kuma a wurin ƙwaɓa ƙasan sukan sa mata kashin doki ko kashin ja...
audio/hau_m_980_ev_spontaneous_008.flac
male
30-45
Tertiary
154.92
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_378
Ki daina yawan tunani don kar ki kamu da cutar damuwa
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_378.flac
male
60+
Tertiary
4.274
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_067
A wasu makarantun, ana ƙarfafa ɗalibai su koyi sana’o’i tun suna makaranta.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_067.flac
male
30-45
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_046
Yawan amfani da kafafen sada zumunta yana iya tasiri ga tunani da ɗabi’un mutane.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_046.flac
female
30-45
Tertiary
10.394
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_415
Rage yawan yin faɗa yana taimakawa wajen samun jituwa tsakanin mutane.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_415.flac
male
30-45
Tertiary
4.594
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_332
Kowane mutum yana da hakkin kare muhalli domin amfanin gaba.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_332.flac
male
15-29
Secondary
5.294
hausa
40
EV
hau_m_701
hau_m_701_ev_spontaneous_005
Wannan hoto ya nuna wata gonar rogo da anka shuka, wanda ya shuka rogo ɗin nan ya nuna cewa shi ainihin manomi ne yanda ya ƙera rogo ɗin, rogo ɗin sun ka fita a layi ɗai, ɗai-ɗai bias ɗai kuma ya nuna cewa ƙasa ɗin yana da kyau.Ana iya ganin bishiyoyin rogo masu yawa suna girma a jere suna da ganye masu yawa kuma masu ...
audio/hau_m_701_ev_spontaneous_005.flac
male
30-45
Tertiary
108.8
hausa
40
EV
hau_f_1120
hau_f_1120_ag_spontaneous_018
wannan hoto yana ɗ auke da abubuwa mabam daga farko muna ganin sararin samaniya wani guri yayi fari fari wani gurin yayi ? sannan kuma akwai ƙyauyuka daga can mai haka zalika kuma a cikin hoton akwai kaji a gona da suke shawagin su kajin a gona suna shawagin su su gasunan sunyi kyau jikinsu yayi kyau gashin su yayi kya...
audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_018.flac
female
30-45
Tertiary
177.48
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_183
Saurin me kike yi? ki zo ki cike fom ɗin tallafin karatu
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_183.flac
male
46-60
Tertiary
7.514
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_578
A kowace Sallah, dangin Bello suna taruwa don tunawa da al’adun kakanninsu.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_578.flac
male
30-45
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_098
Sun mai da hankali wajen koyon sana’a, inda suke jajircewa don ganin haƙansu ya cim ma ruwa
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_098.flac
male
15-29
Secondary
6.494
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_349
Yana da kyau mutum ya shiga cikin ayyukan al’umma domin inganta rayuwar mutane.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_349.flac
male
30-45
Tertiary
7.84
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_194
Akwai nau'in ƙorafi ta hanyar yin zanga-zangar zaman lafiya da lumana.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_194.flac
female
60+
Primary
7.314
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_461
Yin hakuri da juna yana rage yawan sabani tsakanin mutane.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_461.flac
male
30-45
Tertiary
4.114
hausa
40
EV
hau_m_1500
hau_m_1500_ev_spontaneous_012
Na kan yi ƙoƙari rashin nuna fifiko na ƙabilanci a lokacin da na kasance cikin al'umma wanda ba ra'ayi na rayuwa addini, ahhh al'ada, da makamantan haka, idan ya haɗani da irin waɗannan mutanen na kanyi ƙoƙari naga cewa bana nuna fifiko na nawa anan gurin ina nufin in so ɗan al'afdana, ɗan yarena ɗan addini na wanda na...
audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_012.flac
male
30-45
Tertiary
199.26
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_293
A wasu lokuta, nakan gwada wuraren cin abinci daban-daban domin jin sabon ɗanɗano.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_293.flac
male
15-29
Tertiary
5.953
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_075
In dai muna cikin mota, dole ne mu daure belin kujera don kare kanmu daga haɗari.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_075.flac
female
15-29
Secondary
7.274
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_171
Yin aiki a ɓoye domin zatin Allah shi ne ya fi kawo lada.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_171.flac
male
15-29
Tertiary
4.774
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_466
Amfani da kayayyakin tsafta masu sauƙin amfani yana rage wahalar tsaftacewa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_466.flac
male
46-60
Primary
8.274
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_338
Kuɗi suna saka mutum ya yi saurin sauyawa cikin sauƙi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_338.flac
female
30-45
Tertiary
5.454
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_362
Lokacin da mutum ya yi tunani kan abubuwan da suka faru, zai sa ya zamo mai taka tsantsan.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_362.flac
female
15-29
Tertiary
8.374
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_341
Na gano cewa za a iya yin taki da ganyen da ke zuba daga wasu nau'ikan bishiyoyi
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_341.flac
male
46-59
Tertiary
8.114
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_440
Kullum da safe Hasan yake fito da bahayar magunansa ya zubar
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_440.flac
female
60+
Primary
6.994
hausa
40
EV
hau_m_571
hau_m_571_he_spontaneous_036
Ga yanda za ku iya ku ba wa kanku allura wanda aka riga aka ja a cikin sirinji na farƙo, za ku ɗauki wato audiga wanda yake da tsafta, sai ku sa a cikin sinadari wanan maganin dake kashe kwayoyin cuta, wato sɪfɪrit ku share, inda za a bada alluran, bayan kun share shi da ƙawo, sai kuma a bari ya bushe a ɗan riƙe fatan ...
audio/hau_m_571_he_spontaneous_036.flac
male
30-45
Tertiary
95.84
hausa
40
HE
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_319
Malam Jibrin ya shawarci matasa da su daina rayuwa babu buri mai ma'ana.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_319.flac
male
30-45
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_593
Yadda gwamnan yake rabawa 'ya'yansa manyan muƙamai, ya nuna son kai.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_593.flac
male
15-29
Tertiary
7.854
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_148
Nuhu da abokansa sun hau dutsen Shere don kallon faɗuwar rana.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_148.flac
male
46-59
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_488
Mafi girman nasara a rayuwa shine yin tasiri mai kyau a zuƙatan mutane.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_488.flac
male
15-29
Secondary
5.454
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_351
Mutane sukan ji daɗin tattaunawa idan ana musu magana cikin tausasawa da fahimta.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_351.flac
female
46-60
Primary
6.714
hausa
40
EV
hau_f_314
hau_f_314_ev_spontaneous_006
A zamanin iyaye da kakanni mutane sukan yi shanya a kofar gida wannan yanayi ya kasance da abubuwa na ban takaici ban haushi da ban ta'ajibi saboda mutum zaizo yayi shanyar kayan sa amma sai kaga iska ta zubar kuma yara suna wasa sun zubar da kayan a irin wannan yanayin muka samu wasu yara suna wasa a kofar gida sun zu...
audio/hau_f_314_ev_spontaneous_006.flac
female
15-29
Primary
151.2
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_118
Ƙarancin yawan ma'aikatan bankin ne yake kawo cinkoso a bankuna
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_118.flac
male
30-45
Primary
6.354
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_432
Kowa ya yarda da aikin sa-kai don mu inganta rayuwar matasanmu.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_432.flac
male
15-29
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_445
Gudanar da wa’azi kan rayuwar Annabawa na ba wa mutane misalin kyakkyawan jagoranci.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_445.flac
male
30-45
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
hau_m_1525
hau_m_1525_he_spontaneous_005
(Pause) Ga bayani a hausa kan muhimmancin abubuwan da ya kamata a lura da su wajen (Pause) zaɓar likita, ko ƙwararren lafiyar jiki. (pause) domin samun sahihin (pause) ganewar cuta, (pause) ganewar cuta da ingantaccen tsarin magani. (pause) Mahimman abubuwan da ake duba lokacin zaɓar ƙwararren lafiya (pause) na ɗaya, ƙ...
audio/hau_m_1525_he_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
283.5
hausa
40
HE
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_281
A ƙa'ida ko me mutum ya saya ya kamata a ba shi rasiti.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_281.flac
female
15-29
Tertiary
6.794
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_236
Akwai mutanen da ke jin cewa addu’a kaɗai zata kawo musu nasara ba tare da ƙoƙari ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_236.flac
male
15-29
Tertiary
7.934
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_472
Bayan sun haɗu, Musa ya riƙa bincike kan tarihin kabilarsa don ya fahimci kome.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_472.flac
female
30-45
Primary
12.234
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_560
Akwai wata rana da muka taɓa dawowa gida a ƙafa sanda muna firamare
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_560.flac
female
30-45
Secondary
5.994
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_069
Idan mutum yana shan wahala wajen biyan kuɗi, yana da kyau a tallafa masa har sai ya sami sauƙi.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_069.flac
male
30-45
Tertiary
9.634
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_488
Malam ya halatta na ajiye azumin nan saboda ba ni da lafiya?
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_488.flac
male
15-29
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_277
Ruwa yana da mahimmanci, don haka ana buƙatar a rage ɓarnata shi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_277.flac
female
46-60
Secondary
8.994
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_033
yau za mu tattauna ne a kan yin hutu wato ɗaukar hutu yin hutu yana da muhimmanci don kiyaye lafiya da inganta aiki lokacin da mu ke yin aiki ba tare da hutu ba yana iya haifar da gajiya rage ƙarfin aiki da kuma ƙara damuwa ga wasu dalilan da ya sa yin hutu ya zama dole na farko yin hutu yana taimakawa wajan rage gajiy...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_033.flac
female
30-45
Primary
89.78
hausa
40
HE
hau_m_348
hau_m_348_he_spontaneous_023
tsaːrin iyaːli to mutaːne, me ake nufi da tsaːrin iyaːli? tsaːrin iyaːli ba koːmai baː ne, wata hanyaː ce da taːke taimaːkaː wa ma’auːraːta domin su waːre maː kansu loːkacin da yaːkamaːtaː su haihu, da kuːma loːkacin da yaːkamaːtaː matansu ta daːu ciki. Shiː wannan tsaːrin iyaːlin yaːna taimaːkaː wa ma’aːuraːta ta wura...
audio/hau_m_348_he_spontaneous_023.flac
male
15-29
Tertiary
94.48
hausa
40
HE
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_499
Ina ƙoƙarin gano inda nake da rauni domin in samu damar inganta rayuwata.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_499.flac
female
46-60
Primary
6.314
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_076
Sun koyi cewa bayyana iyaka yana hana mutane yin abin da bai dace ba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_076.flac
female
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_358
Makaroni mai kyau, sai tamu ta gida, ita na fi so
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_358.flac
male
30-45
Primary
5.394
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_076
Soyayyar ‘yan uwa tana ƙarfafa zumunci, yayin da ta aure ke kawo aminci.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_076.flac
male
30-45
Tertiary
8.52
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_254
Yin amfani da hasken rana don kunna kayan lataroni sukan sa a samu sauƙi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_254.flac
female
46-60
Secondary
11.714
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_121
Idan dangin amarya ba sa son saurayin, to wannan ya shiga uku.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_121.flac
male
15-29
Secondary
5.254
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_072
Malam Yusuf ya koyar da dalibansa yadda za su kasance da nutsuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_072.flac
male
60+
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_348
Mata ma sun haɗa Naira dubu a matsayin gudunmawarsu ta aikin gayya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_348.flac
male
15-29
Secondary
5.654
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_013
Kallon rawar gargajiya a bukukuwa hanya ce mai ƙayatarwa dan koyon al'adu.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_013.flac
female
46-60
Secondary
10.714
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_282
Wasu na ganin cewa nasara tana samuwa ne daga albarkar abu, wasu kuma na ganin saɓanin haka.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_282.flac
male
15-29
Tertiary
7.854
hausa
40
EV