audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_311
Na fahimci cewa faɗin “na gode” da gaske yana sa mutum ya ji an girmama shi.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_311.flac
male
15-29
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_049
Ana lura da sauyin halayya a jarirai domin sanin yadda suke girma.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_049.flac
female
15-29
Primary
7.454
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_014
wannan hoton tana nuna ainihin gaisuwa ta jinjina zuwa sodanni wannan al’ada ce wanda tafiyar take zuwa yarbawa yarbawa kuma kaman yadda muka sani su na ainihin zaune ne a najeriya a ainihin yamma kudu maso yamma to al’adunsu kenan yayin da aka ba ka aure toh suke ainihin riske surukan na ka dole ne ka musu gaisuwa iri...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_014.flac
male
30-45
Tertiary
92.1
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_216
Tsarin gine-ginen Hausawa na gargajiya yana ba wa sauran ƙabilu sha'awa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_216.flac
female
30-45
Tertiary
9.434
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_421
Kowa yana da asalinsa, kuma kowa na da abin alfahari a al’adarsa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_421.flac
male
30-45
Tertiary
4.394
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_035
Wato tanbayar ta gaba shine ana so asan wanne hanyoyi ne mabanbanta wanda ba a san da su ba aahh za su iya yin tasiri kenan in a ka zo maganar noma, da kiwon kifi, a garin da ya zamana cewa akwai hauhawan mutane ko kuma yawan mutane, ko kuma a gurin mutane sun yi yawa? To ana so a san hanyoyin wannan hauhawan mutanen z...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_035.flac
male
15-29
Tertiary
172.586667
hausa
40
AG
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_183
A wasu lokutan, yawan buƙatun ‘yan uwa yana iya hana mutum samun ci gaba a rayuwa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_183.flac
female
30-45
Secondary
7.554
hausa
40
EV
hau_m_1558
hau_m_1558_ag_spontaneous_021
akwai kokarin kariya ko aiyukan kiwo lafiyan koguna da rafika a yankin ku a yankin nan da dama na Nigeria da Africa baki daya akwai kokarin hanyoyin ruwa kaman koguna da rafika wato akwai kokarin kare hanyoyin ruwa domin tababtar da dorewar su da kuma kare albarkacin dake cikin su wan nan kokarin ya yana zuwa ne, daga ...
audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_021.flac
male
30-45
Tertiary
152.88
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_071
Idan ka ga wani cikin wahala, ka taimaka masa, don taimako yana sa ka zama mutumin kirki.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_071.flac
female
15-29
Tertiary
10.414
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_400
kyakkyawan fata daga iyalai, yana iya sanya mutum jin dole yayi komai cikakke.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_400.flac
female
60+
Primary
6.934
hausa
40
EV
hau_f_375
hau_f_375_ev_spontaneous_009
Yau zamu yi magana ne akan barci. Me ake nufi da barci? Barci yana nufin yanayin hutu da natsuwa da mutum yike shiga, idan jikinsa da hankalinsa suke samun sauƙi daga gajiya. A lokacin barci, mutum yana wani yana yi na natsuwa wanda baya lura da abubuwan dake faruwa a waje. Barci yana da matuƙar amfani, ga yara da many...
audio/hau_f_375_ev_spontaneous_009.flac
female
30-45
Secondary
158.28
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_160
Idan mutum ya dinga kwatanta kansa da wasu, yana iya rasa kwanciyar hankalinsa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_160.flac
male
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_494
Yin aiki da ƙungiyar da ke kula da tsofaffi yana sa su ji ana ƙaunarsu.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_494.flac
male
15-29
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
hau_f_1120
hau_f_1120_ag_spontaneous_012
Wannan hoto yana nuna rogo ne da aka suka shi sannan kuma a bisa dukkan alama an saka mishi lambobi , e an saka mishi lamba daga lamba ɗaya zuwa lamba ta biyar sannan akwai kibiyoyi da suke nuna alama Wannan kibiyoyin zai iya nuna yana nuna alaman yanayin yadda akai shukan ne kuma yadda aka jeara su haka alamar ana nun...
audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_012.flac
female
30-45
Tertiary
197.34
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_407
Kusan kullum Habu yana gidansu, kowa ya gane shi
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_407.flac
male
15-29
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_065
Iyayenmu da suka gabata sun yi matuƙar ƙoƙari wajen adana al'adu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_065.flac
male
46-60
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_127
Ba ka taɓa zama gwani a kan tarbiyyar yara, kullum koyo ake yi
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_127.flac
male
30-45
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
hau_m_348
hau_m_348_he_spontaneous_034
Hanyoyin da za mu bi mafi sauƙi sannan masu sauri domin buɗe ciny; tsokoki guda uku da suke cinyoyinmu, wanda mafi; so da yawa mutane suna tashi su ji, su ji naman jikinsu duk a tattakure. Su ji ba sa iya mimmiƙewa yadda ya kamata, to akwai hanyoyin sosai masu sauri kuma mafi sauƙi wanda muke bi domin ko; domin koya wa...
audio/hau_m_348_he_spontaneous_034.flac
male
15-29
Tertiary
97.8
hausa
40
HE
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_503
Aikin titi ya hana motocin haya wucewa, don haka fasinjoji suka yi tafiya da ƙafa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_503.flac
male
46-60
Tertiary
11.174
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_414
A wasu al'adun Gabas ta Tsakiya, sunkuyawa kaɗan tare da gaisuwar baki ake so.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_414.flac
female
46-60
Secondary
11.434
hausa
40
EV
hau_m_384
hau_m_384_he_spontaneous_002
Tayaya zaka dawo wa da mutum daya samu wani, ya tsinci kansa a wani yanayi wanda yake na samun wahala wajen numfashi? Ko kuma a’a samun wahala wajen samuwar iska daga sassan daga iska ke fitowa ta jikin shi? Idan mutum ya tsinci kansa a wannan yanayi, hanyoyi ne guda biyu kan temaka masa wajen dawo da numfashin sa ko f...
audio/hau_m_384_he_spontaneous_002.flac
male
30-45
Secondary
113.78
hausa
40
HE
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_469
Yau da gobe da kuma jimawa a harkokin kasuwanci, suna bada damar sanin hada-hadar kuɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_469.flac
female
30-45
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_084
Wasu suna jin tsoro idan ba su san abin da zai faru ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_084.flac
male
60+
Tertiary
5.074
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_052
Yin ajiya a asusun gaggawa a banki na iya taimakawa idan wata matsala ta taso.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_052.flac
female
60+
Primary
8.274
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_367
Talle ya ba da dubu hamsin ga gidan marayun nan da yake a unguwarsu
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_367.flac
male
46-60
Secondary
6.074
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_219
Samun mutunta iyaye da yarda da ra’ayin ‘ya’ya yana inganta zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_219.flac
male
15-29
Tertiary
11.034
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_262
Su Audu sun je yawon sallah sun samo kuɗin yawon sallah
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_262.flac
female
15-29
Primary
4.574
hausa
40
EV
hau_f_1102
hau_f_1102_he_spontaneous_031
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu Yau ma dai zamu yi magana ne a kan mene ne wasu tatsuniyoyi na ruhaniyya na yau da kullum. ko rashin fahimta. game da rashin lafiya, kuma ta ya ya mutane za su iya kimanta da'awar ruhaniyya. gami da lafiya da lafiya. to na farko dai akan tatsuniyoyi da kuma yau da kullum na ...
audio/hau_f_1102_he_spontaneous_031.flac
female
15-29
Tertiary
172.08
hausa
40
HE
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_108
Mu ma ta gayyace mu taron liyafar don mu ci mu sha, kuma a taka
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_108.flac
male
46-60
Primary
8.554
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_199
Za a ɗauki wani mai fama da ciwon kafa a kai shi asibiti.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_199.flac
female
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
hau_f_1521
hau_f_1521_he_spontaneous_003
Cutar da ake ɗauka a asibiti [?] cutar da ake ɗauka a asibiti HAIS na nupin cututtukan da marasa lapiya ke ɗauka yayin da suke samin kulawa a asibiti ko cibiyar kiwon lapiya wannan na iya faruwa ne a duk lokacin da ake samun kulawa ko bayan an sallame su daga asibiti HAIS suna daga cikin wannan [?] sakamako kamar mutuw...
audio/hau_f_1521_he_spontaneous_003.flac
female
30-45
Tertiary
165.66
hausa
40
HE
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_044
Shin mai ya kamata mutun yayi bayan ya tashi aiki ko kuma nace ka san ko kin san abin da ya kamata kiyi bayan kin tashi daga aiki da yamma? To a wannan faifan bidiyon mun ga abin da mutum ya kamata yayi bayan ya tashi daga aiki inda ragowar rana, wato rana ba ta gama faɗuwa ba, ka dawo gida, to ga abubuwan da ya kamata...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_044.flac
male
15-29
Tertiary
217
hausa
40
EV
hau_m_1553
hau_m_1553_he_spontaneous_001
(Pause) CPR a jikin manya da yara masu girma (Pause) ko (?) (?) (pause) wato wata dabara ce da ake amfani da ita da ita don ceton rayuwa idan zuciya ta daina bugawa, ko numfashi ya tsaya. wannan yana faruwa ne lokacin da mutum ya faɗi ba tare vda motsi ko numfashi ba. kamar lokacin bugun zuciya, ɗari, ko shaƙar ruwa. (...
audio/hau_m_1553_he_spontaneous_001.flac
male
30-45
Tertiary
196.2
hausa
40
HE
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_475
Yana da kyau mutum ya ware kuɗi domin gyaran gida, matsala na iya tasowa kowane lokaci.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_475.flac
male
15-29
Primary
7.454
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_238
Ya kamata ku wayar wa da mutane kai a kan yadda ake cin zarafin marayu
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_238.flac
male
15-29
Secondary
5.254
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_286
Yin magana cikin nutsuwa da jami’an tsaro yana taimakawa wajen gujewa hatsaniya.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_286.flac
female
15-29
Tertiary
7.4
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_054
Wasu na taimaka wa marayu ta hanyar samar musu da kayan masarufi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_054.flac
male
46-60
Secondary
5.994
hausa
40
EV
hau_f_1572
hau_f_1572_he_spontaneous_001
Idan mutum yana jin cewa ba'a ɗauki damuwar sa da mahimmanci ba yayin ganawa da ƙwarare yana da muhimmanci yasan yadda ze kare kansa cikin girmamawa da kwanciyan hankali abu na farko daya kamata yayi shine ka bayana damuwarka a fili idan kana jin ba'a saurareka ko kuma ba'a ɗauki maganar ka da mahimmanci ba ka faɗa hak...
audio/hau_f_1572_he_spontaneous_001.flac
female
60+
Tertiary
241.56
hausa
40
HE
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_519
Za a tattauna batun yadda za a kawo wa al’umma sababbin hanyoyin samar da wutar lantarki.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_519.flac
male
60+
Tertiary
9.494
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_057
Aiki da shugaba ɗan gargajiya na iya jawo matsala ga sabbin dabaru na zamani.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_057.flac
male
15-29
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_346
Batulu ta tuna wa yayarta yadda suke zuwa karɓo sadaka a gidan sarki.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_346.flac
male
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_524
Ku tabbatar kuna ajiye akwatin agajin gaggawa saboda halin rayuwa
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_524.flac
female
15-29
Primary
5.994
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_287
Bana sake amincewa da duk mutumin da ya ci amanta.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_287.flac
male
60+
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
hau_f_1560
hau_f_1560_he_spontaneous_002
rawar da sonkai ko gaba (??) ko gaba daga ma'aikatan lafiya ke takawa wajan hana samun service na tsararran iyali da hanyoyin gyarawa masu lokuta ra'aiyoyi koson ko sonrai na ma'aikatan lafiya kan hana mata da maza samun service na tsaranran iyali wannan yana iya wannan yana iya zama saboda banbancin addini al'ada ko r...
audio/hau_f_1560_he_spontaneous_002.flac
female
46-60
Secondary
158.82
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_516
Ba zaƙewa ba ce don ka ba wa Hassan kuɗi, a matsayinsa na abokinka
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_516.flac
female
30-45
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_402
Na fahimci cewa yin aiki mai kyau yana sa abokan cinikayya su ci gaba da dawowa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_402.flac
female
60+
Primary
6.434
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_055
Iyaye suna buƙatar fahimtar cewa yara suna da ra’ayoyinsu da buƙatunsu na kansu.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_055.flac
female
30-45
Secondary
7.354
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_161
Mansura ta ga yadda shan barasa ya lalata rayuwar abokinta, don haka ta guje masa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_161.flac
female
15-29
Tertiary
6.534
hausa
40
EV
hau_m_1638
hau_m_1638_he_spontaneous_009
canje-canje a rayuwar mutum da samun mumunar yanayi su ne manyan sauye-sauye a rayuwar yau da kullum killace kai tsoran mutuwa kai ɗai da nisantar da masoya tsoron yaɗa cutar ga yan uwan ka jin laifi da nadama aiki azamana annoba sune sauye-sauye a rayuwar mutum da jin mumunar yanayi nauyin aiki fiye da kima da rashin ...
audio/hau_m_1638_he_spontaneous_009.flac
male
46-60
Tertiary
151.14
hausa
40
HE
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_423
Kulawa da dabbobin gida abu ne da ya zama wajibi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_423.flac
female
60+
Primary
6.034
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_014
Matsalolin shayarwa suna nuni ne ga matsalolin da ke faruwa a lokacin shayarwa, wanda zai iya shafar iyaye, Uwa ta samar da madara, iyawar jaariri na ciyarwa ko duka biyu, abubuwan shayarwa na yau da kullum sun haɗa da: Rashin wadataccen madara cike da nono wanda zai iya zama mai zafi kuma yana da wahala ga jaarirai, t...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_014.flac
female
30-45
Tertiary
98.58
hausa
40
HE
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_177
Ranar auren Sadiya akwai kallo, tun daga ganin yadda ta ci burin bikin
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_177.flac
male
15-29
Primary
6.974
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_038
To gaskiya kalmar so a gurina tana nufin kulawa yarda aminci ƙauna da dai sauransu amma ni a guri na kalmar so wata kalma ce me girma me matuƙar ma'ana ,ma'anarta kuma tana nufin kyautatawa ko ku haɗu ku so juna ko aminci ko yarda da dai sauransu sannan gaskiya akwai hanyoyi da dama ko abubuwan da yawa da nake ciki a g...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_038.flac
female
46-60
Tertiary
160.38
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_149
Yana da kyau mutum ya san abubuwan da suka fi muhimmanci don ya fifita tanadinsa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_149.flac
male
15-29
Secondary
9.054
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_345
Ƙunci yana yayewa ne da zarar mutum ya samu kuɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_345.flac
female
30-45
Tertiary
4.854
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_279
Na tanadi ƙaton rago domin yankawa a bikin saukar ɗana, sati mai zuwa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_279.flac
male
15-29
Secondary
8.414
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_553
Ahmad ya kan durƙusa ya gaishe da shugaban kamfaninsu kullum.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_553.flac
female
15-29
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_528
Soyayya tana buƙatar ƙoƙari da kulawa don ta kasance mai ɗorewa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_528.flac
female
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_074
Idan mutane suka fi fifita kayayyakin gida, kasuwancin yankin zai samu ci gaba.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_074.flac
male
46-60
Secondary
7.594
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_080
Bayan ya runtse ido cikin nutsuwa, take bacci ya ɗauke shi
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_080.flac
female
15-29
Secondary
5.654
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_037
Amma sun kyauta da suka haɗa wa Jamila kuɗi suka ba ta gudunmawa
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_037.flac
female
15-29
Tertiary
6.534
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_136
Kuma duk wanda ya gina ramin mugunta, to fa zai iya faɗawa ciki.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_136.flac
male
60+
Tertiary
10.174
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_386
Matsin lambar zamantakewa, yakan iya sanya mutum jin dole ne yayi nasara.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_386.flac
female
60+
Primary
5.974
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_026
Kamar yadda muke gani, wannan ƙwallon kwakwar manja ne wato kamar yadda muka gani a hoton da ya wuce yana nuna mana bayan an samu wannan kwakwar manja, an samu aka sarrafa sa, an dafa ta aka tatsa aka cire wannan man manjar da ya fita a jiki. So ƙwallon shi ma yana da matuƙar amfani a jikin wannan kwakwar manjar ba abi...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_026.flac
female
15-29
Tertiary
117.5
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_009
Yakan tambayi iyalina ko suna da matsala a lokacin da na yi tafiya.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_009.flac
female
15-29
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_195
A jiya, wani mutum ya biya wa wani bako kudin motarsa zuwa gida.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_195.flac
male
15-29
Secondary
5.474
hausa
40
EV
hau_m_212
hau_m_212_he_spontaneous_021
Wannan wani ciwon kai ne mai tsanani wanda sau ɗaya da yawa, yana zuwa tare da wasu almomi kamar tashin zuciya, amai da kuma jin rashin jin daɗi da haske da saauti. Ciwon kai na yana da ƙarfi fiye da al’ada, kuma yana iya ɗaukar awannani da dama ko kwanaki. ciwon kai yana da cikin cututtukan jijiyoyi jiki, wanda yake n...
audio/hau_m_212_he_spontaneous_021.flac
male
15-29
Tertiary
102.96
hausa
40
HE
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_469
Yakan je Yahuza Suya ya siyo gurasa da daddare, saboda kayansa suna da sauƙi
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_469.flac
male
15-29
Tertiary
6.033
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_229
Wasu masana’antu suna fitar da hayaƙi mai illa ga muhalli da lafiyar jama'a barkatai.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_229.flac
female
15-29
Primary
8.054
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_103
Iyaye suna jin daɗi idan jaririnsu ya fara tashi da kansa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_103.flac
female
15-29
Primary
7.014
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_344
A yau, mutane na kallon shahararru a matsayin abin koyi, ba tare da tantance halinsu ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_344.flac
male
15-29
Tertiary
9.594
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_160
Ci gaban aiki yana buƙatar koyon sabbin abubuwa a kullum.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_160.flac
male
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_599
Idris ya cire kuɗi daga asusunsa na ajiya bayan motarsa ta samu matsala.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_599.flac
male
15-29
Primary
5.854
hausa
40
EV
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_006
Barka da warhaka. Yanda na ke shirye-shirye wato na abubuwa da zan yi su a wuni [ya] yana kama wa ne wato tun daga sanyin safiya yayin da wato na tashi a barci, wato akwai shirye-shirye da nake yi wanda zan gabatar da su wato a wannan wuni. Ba tare da na samu matsala na lokaci ko kuma matsala da zai sha fi zan yi abun ...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_006.flac
female
46-60
Tertiary
172.5
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_248
Amfani da yanayin jiki yana ƙara fito da saƙon da ake so a fahimtar har yayi matukar tasiri.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_248.flac
female
46-60
Primary
8.234
hausa
40
EV
hau_f_042
hau_f_042_ev_spontaneous_041
Shiga ƙungiya ko al’umma a jami’a yana bada damar samun ƙwarewar jagoranci. A yayin da ka ɗauki matsayin jagoranci ko mai gudanar da wata aiki zaka iya koyo yadda ake tafiyar da aiki, da kuma tsarun ayyuka. Samar da damar sadarwa ko kuma saduwa ga sabbin mutane: shiga Samar da damar saduwa da sabbin mutane: shiga ƙungi...
audio/hau_f_042_ev_spontaneous_041.flac
female
15-29
Tertiary
124.48
hausa
40
EV
hau_m_1484
hau_m_1484_he_spontaneous_004
ita dai wannan cuta anemia a lokacin ciki tana mutuƙar tasiri ga lafiyar uwa da jariri amenia na faruwa ne a jikin mace mai ciki be da ishasshan ƙaramin jini wanda ke ɗaukar iskar zuwa sassan jiki mafi yawan lokuta anemia a cikin mata masu juna biyu yana faruwa ne sakamoƙon ƙarancin ƙarfi tasirin anemia ga lafiyar uwa ...
audio/hau_m_1484_he_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
191.64
hausa
40
HE
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_163
Duk wanda ke neman ci gaba a rayuwa, dole ne ya koyi yadda ake fuskantar kalubale.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_163.flac
female
30-45
Tertiary
7.734
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_123
A wasu yankunan, jama’a suna jin tsoron tunkarar jami’an tsaro saboda tsoron rashin adalci.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_123.flac
female
15-29
Tertiary
8.854
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_064
Lokacin da Musa ya faɗi jarrabawa, ya ƙara jajircewa don samun nasara a gaba.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_064.flac
female
30-45
Tertiary
7.814
hausa
40
EV
hau_m_233
hau_m_233_ev_spontaneous_032
Yadda nake sadarwa tsakanin mutanen da suke haya, nike haya A gida daya Gama da matsayin bin muhalli More muhalli abu mai muhimmanci ne,don Tabbatar da zaman lafiya Da kuma kwakkwan yanayi a cikin gidan Da kuma kewaye Yadda mutane suke sadarwa A wadannan batutuwa Na iya banbanta Dangane da halayen su (?) matsalar Da ku...
audio/hau_m_233_ev_spontaneous_032.flac
male
46-60
Tertiary
159.42
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_426
Dalibai sun fi cutuwa, idan malamai suka dakatar da koyo da koyarwa.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_426.flac
male
30-45
Primary
7.034
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_205
Ya fara sha'awa da yawan fushi bayan ya kai shekarun balaga.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_205.flac
female
15-29
Primary
6.654
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_386
Aikin sa-kai a makarantu, asibitoci, ko gidajen marayu yana iya kawo sauyi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_386.flac
male
46-60
Secondary
7.314
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_007
Ya fara sha'awa da yawan fushi bayan ya kai shekarun balaga.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_007.flac
female
30-45
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_268
Idan kai alƙali ne, ka yi ƙoƙarin ganin cewa ka ƙwato wa wanda aka zalunta haƙƙinsa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_268.flac
male
15-29
Secondary
7.254
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_357
Ingantacciyar tattaunawa tana hana yawan rikici da rashin fahimtar juna a tsakanin iyali.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_357.flac
female
46-60
Primary
6.714
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_313
Kabiru ya raba wa mata talatin jarin sana'ar kiwon kaji a garin
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_313.flac
male
46-60
Primary
9.194
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_171
A mafi yawan lokuta, kawuna yana ba ni shawarwari masu amfani kan rayuwa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_171.flac
female
30-45
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_309
Na fahimci cewa wasu fitattun ‘yan kasuwa sun taka rawar gani duk da matsalolin da suka fuskanta.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_309.flac
male
15-29
Tertiary
8.514
hausa
40
EV
hau_m_231
hau_m_231_ag_spontaneous_014
wannan hoton ya kasance yana ɗauke da gwanda wannan ɗan itaciya sunansa gwanda wato ita bishiyar gwanda ta kasance tana da tsayi sosai tana da ganyayyaki koraye kuma ita gwanda tana da ɗanta yana da tsayi sosai kaman irin manya manyan mangwaron nan haka yake a cikin a cikinta akwai ‘ya’ya ƙanana ƙanana ƙanana ƙanana ba...
audio/hau_m_231_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Primary
66.84
hausa
40
AG
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_565
Iyayenmu na yanzu sun fi na da sanin muhimmancin ilimi
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_565.flac
female
30-45
Secondary
4.234
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_360
Akwai mutanen da ke jin cewa addu’a kaɗai zai kawo musu nasara ba tare da ƙoƙari ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_360.flac
male
15-29
Tertiary
8.414
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_160
Ƙarar injin markaɗen Ado kullum sai ta cika mana unguwa wallahi
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_160.flac
female
15-29
Primary
7.534
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_395
Lokacin da ake nuna kauna da kulawa, ana gina haɗin zuciya mai ƙarfi.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_395.flac
female
15-29
Primary
7.214
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_478
Bala yakan tsara abin da zai yi a rana, sannan da daddare yakan yi waiwaye.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_478.flac
female
46-60
Primary
6.234
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_281
Baje kolin kayan jarirai yana zama al'ada lokacin bikin haihuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_281.flac
female
30-45
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_269
Halartar tarukan al’umma yana ƙarfafa haɗin kai da fahimtar juna.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_269.flac
male
15-29
Secondary
6.534
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_226
Ilimin da ake samu ta hanyar kwarewa yana da muhimmanci fiye da na aji kawai.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_226.flac
male
30-45
Tertiary
5.314
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_113
Idan mutum ya yi tanadin kuɗi tun da wuri, zai guje wa faɗawa matsalar bashi.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_113.flac
male
15-29
Secondary
8.134
hausa
40
EV