audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_486
Yaran sun yi ta fantamawa, bayan da aka raba musu ɗumbin dukiyar gado.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_486.flac
female
30-45
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
hau_m_582
hau_m_582_ag_spontaneous_025
Barka dai a wannan hoton abunda aka rubuta abunda ake nufi shine ka riƙe abu a hannunka a hannu da ya nuna nan hoton ya nuna mutumin yana riƙe da wasu abubuwa ne a hannun sa kamar su agwaluma kamar lemu kamar kuma albasa abu ne da ake so a sani cewa dai shi dai wannan mutumin akwai abubuwa a hannunsa shine rubutun fass...
audio/hau_m_582_ag_spontaneous_025.flac
male
15-29
Tertiary
177.78
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_545
Idan muka tsaya kan ra'ayin shugaba za mu iya rasa sabbin dama na cigaba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_545.flac
female
15-29
Tertiary
6.414
hausa
40
EV
hau_f_1066
hau_f_1066_ag_spontaneous_002
a akwai wasu hanyoyi da na saba amfani dasu idan na gama aiki na dan samun rage gajiya da kuma samun kara lafiyan jiki na da kuma yanda jinin jiki na zai ringa tafiya akwai wasu aiyuka da na saba daga cikin aiyukan kamar haka ina dawowa gida akwai wani excercise da nake yi na kan motsa jiki sannan kuma ina son yin wank...
audio/hau_f_1066_ag_spontaneous_002.flac
female
60+
Tertiary
159.42
hausa
40
AG
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_244
A yau, zan guji yin ƙorafi maimakon in yi tunanin mafita.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_244.flac
female
15-29
Secondary
5.314
hausa
40
EV
hau_f_753
hau_f_753_ev_spontaneous_032
Yauwa bisa ga hoton da yake gabanmu hoton iyali ne, iyali da yarinyansu ga ɗan kuma yarɗin nan ta yi kama da babanta ma ga ta nan sumnatama kaman nasa gaskiya hoton nan ya nuna cewa yana da kyau iyali da yara sun sama lokaci kowane rana sun zauna tare sun yi magana don gaskiya zaman lafiyan yara yana bayan iyali masu s...
audio/hau_f_753_ev_spontaneous_032.flac
female
15-29
Tertiary
139.96
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_026
Muna da kyakkyawar alaƙa da maƙwabtana, domin mukan tattauna matsalolin da suka shafe mu.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_026.flac
male
30-45
Secondary
9.014
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_336
Mutane suna koyon rayuwa ta hanyar yin tunani kan abubuwan da suka fuskanta a baya.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_336.flac
female
15-29
Tertiary
8.694
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_033
An hana sanya dokar rage cunkoso a bankuna, don inganta tsaro.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_033.flac
female
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_288
Labaran mutane da suka taso da wahala amma suka cim ma burinsu suna ba da ƙarfin gwiwa ga matasa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_288.flac
male
15-29
Tertiary
12.874
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_368
Karimatu ta fi son Sani a cikin ‘ya’yanta, domin shi ya fi tausaya mata
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_368.flac
male
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
hau_f_1217
hau_f_1217_ag_spontaneous_030
kakannin wasa suna wuce wa ta cikin matakai daban daban na rayuwa wanda ko wanne yana da abubuwa dake haifar dashi ga matakin da kakannin wasa ke bi da kuma abubuwan dake haifar da kowanne na farko dai abubuwan dake haifar dashi matar wasannin kaka tana sanya kwanika a cikin wurare masu kariya kamar gunguman ganye ko r...
audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_030.flac
female
46-60
Tertiary
152.28
hausa
40
AG
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_291
Na lura cewa yawan magana game da wasu a wurin aiki yana iya haifar da rashin fahimta.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_291.flac
male
30-45
Secondary
10.014
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_323
Yawon yamma tare da abokai yana ƙara musu fahimtar juna.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_323.flac
male
15-29
Primary
5.594
hausa
40
EV
hau_f_398
hau_f_398_ag_spontaneous_039
Zuba abinci na gida ga kungiyar abokanai na gari, wannan a nan an nuna wata mata ce da abokanan ta maza ko ince ‘yan uwanta maza ko kuma abokanan mijin ta maza ne suke zaune a kan kujeru da wani teɓuri a gaban su an kawo musu abinci kala-kala a gabansu yanzu dai ta rike buta kamar butar karfe a hannun ta da wani kofi a...
audio/hau_f_398_ag_spontaneous_039.flac
female
15-29
Tertiary
97.62
hausa
40
AG
hau_m_246
hau_m_246_ev_spontaneous_004
Wannan darasi yana magana ne a kan wani auren gargajiya na wani ƙabila da yake kudu maso gabas da ƙasar Najeriya wanda Hausawa suke kiransu da Inyamurai. wannan bikin, ya karya yana gizo, biki ne da aka san da shi, ko ya shiga ko'ina ya shiga lungu-lungu da saƙo yanar gizo an yi bikin iya asali bikin ta haɗu ta yi ƙyau...
audio/hau_m_246_ev_spontaneous_004.flac
male
30-45
Primary
152.34
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_237
Koyi da al’adu yana taimakawa wajen girmama ɗabi’un da suka ginu tun zamanin da.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_237.flac
male
30-45
Tertiary
6.954
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_237
Ƴan'uwana na ƙauye ne suka zo yau, sun kowa mana tsarabar kayan ƙauye.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_237.flac
female
30-45
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_040
Daga yau, Nasiru zai daina yanke shawara ba tare da yin nazari ba.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_040.flac
male
46-60
Secondary
6.534
hausa
40
EV
hau_m_1137
hau_m_1137_he_spontaneous_028
Jama'a barkanmu da war haka a wannan sashi za muyi magana akan matsalolin tattalin arziki da zamantakewa kamar talauci da rashin samun kulawar lahiya sunada matuƙar tasiri [?] lahiyar masu juna biyu da kuma sakamakon haihuwa. Ga waɗannan matsaloli dake shafar lafiyar haihuwa ga uwa da kuma jaririn ta. Na ɗaya shine ras...
audio/hau_m_1137_he_spontaneous_028.flac
male
30-45
Tertiary
284.7
hausa
40
HE
hau_m_582
hau_m_582_ag_spontaneous_014
A wannan hoton, za a ga hoton mutane ne ɗaya biyu, uku, huɗu, biyar har zuwa shida suna aikin cocoa. Za ka ga a nan gefen an tara cocoa wansa ba a bude ba bude cikinsa ba . Awancen bsngaten kuwa za ka ga wajen mutim huɗu ne sun bude ko suna buɗe cikin cocoa suna cire ya'ya ana ajiyewa a gefe. Sannan kuma sauran ɓarin n...
audio/hau_m_582_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
100
hausa
40
AG
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_008
Barkan mu da wannan lokaci barkan mu da war haka yanzu za muyi magana ne akan dammamaki da Ƙalubalen da ma'aikatan manja kuma da kasuwancin ta da suran ma'aikatan da ake samar da bishiyan yayan manja a najeriya ma'aikatar manja a najeriya tana tanada dammamaki da kuma Ƙalubale da yawa a matsayin ta na mafi girma a afri...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
159.66
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_479
Sabuwa takan karɓi bashi a gidauniyar ofishinsu domin ta yi kasuwanci, inda za a riƙa cira a albashinta kaɗan-kaɗan.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_479.flac
male
46-60
Tertiary
10.674
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_087
A da, mutane ba sa kulle shaguna da kyau, amma bayan sace-sace ya yawaita, sun canza dabi'a.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_087.flac
female
15-29
Secondary
8.474
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_261
Yi wa wani abin kirki ba tare da tsammanin wani abu daga gare shi ba.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_261.flac
male
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
hau_m_786
hau_m_786_ag_spontaneous_035
Wannan shi ake kira da zaɓewa bayan an yi girbi. Abun da yake a zahiri zamu ɗauka kamar noma na tumatir gibin tumatir. Idan aka cire tumatir ma'ana aka girbe shi, aka tara shi a wuri ɗaya. To akwai zaɓewa da ake yi. Na farko akan iya zaɓewa manya manya daban, a gefe sannan akwai ƙanana wanda za a ware su gefe. Sannan a...
audio/hau_m_786_ag_spontaneous_035.flac
male
30-45
Tertiary
107
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_400
Daga ɓangaren dangin uwar amarya bai dace a ce ba a gayyaci kowa ba
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_400.flac
female
30-45
Tertiary
8.614
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_552
Bikin sallah ƙarama na bana ya yi min armashi sosai.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_552.flac
female
46-60
Secondary
6.074
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_558
Saboda zuwan azumi, za a yi karo-karon abincin sadaka a unguwar
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_558.flac
male
60+
Tertiary
10.454
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_119
Na saba bin titunan bayan gida idan babbar hanya ta cika.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_119.flac
male
15-29
Tertiary
4.554
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_065
Na bayar da babbar mota domin ɗebo tsofaffin maƙwabtakana zuwa walima a sabon gidana.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_065.flac
female
15-29
Primary
9.974
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_513
Jirgin Sama ya samu matsala, don haka fasinjoji suka sauka a Kano.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_513.flac
male
46-60
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_540
Kowane mutum yana da gudunmawar da zai bayar wajen gina al’umma mai adalci.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_540.flac
male
15-29
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_294
Yau ƙarfe nawa ma zan sa ne a agogon nan?
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_294.flac
female
46-60
Tertiary
4.134
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_251
Yaran sun ƙi yin bacci fa, sai damun mu suke yi da hayaniya.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_251.flac
female
15-29
Secondary
5.814
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_102
Kowane dare, ina shafa man leɓe, domin su yi laushi yayin barci.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_102.flac
female
15-29
Secondary
5.694
hausa
40
EV
hau_f_151
hau_f_151_ag_spontaneous_006
Wannan shago na ƴaƴan itatuwa ne, shago ne na sayar da sabbin ƴaƴan itatuwa akasari tare da wasu kayayyaki da suka shafe su kamar kayan lambu, ruwan kayan itatuwa da ƴaƴan itatuwa masu bushewa. Ga wasu mahimman abubuwa da zaka iyya samu a cikin shago na ƴaƴan ’ ittatuwa na yau da kullum. Kayayyaki sabbin ƴaƴan itatuwa ...
audio/hau_f_151_ag_spontaneous_006.flac
female
30-45
Secondary
125.1
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_373
Tamu ta zo ɗaya da Ali shi ya sa muke mutunci da shi.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_373.flac
female
15-29
Primary
5.214
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_126
Ka yi amfani da labarinka don ƙarfafa wasu su taimaka wa al’umma.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_126.flac
male
46-60
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_094
Shafe lokaci da aboki ko ƙawa yana ƙara zumunci da danƙon dagantaka.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_094.flac
female
30-45
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
hau_m_1067
hau_m_1067_ag_spontaneous_009
a kamar yanda muka gani muka sani abu mafi amfani gurin yin shuka tare abune wanda in kuka fara shi tare zaka ga yana tafiya ne zakuyi komai tare sannan akwai abubuwa na amfanin yanda duka ze muku amfani sannan zaku dinga samun shi kanshi noman shi kanshi noman ze sauƙi domin yanayi na cewa wasu abubuwan yanzun in kuka...
audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_009.flac
male
46-60
Tertiary
179.7
hausa
40
AG
hau_m_096
hau_m_096_he_spontaneous_020
Hanyo:yin kare kai daga kamuwa daga cututtuka masu saurin yaɗuwa a cikin al’umma, ana shawartar mutane da su mayar da hankali wajen duk lokacin da suka yi mu’amala da wani abu wanda ya ta’allaka da kama shi ko kuma taba shi, da su tabbata sun yi amfani da ruwa mai tsaftattace wajen wanke hannunsu. Hanya ta biyu, ana sh...
audio/hau_m_096_he_spontaneous_020.flac
male
15-29
Tertiary
92.67
hausa
40
HE
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_244
Idan mutum bai iya tsara aikinsa ba, al'amura kan iya rikice masa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_244.flac
male
46-60
Tertiary
6.374
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_063
Tallace-tallace a kafofin yaɗa labarai suna taimakawa ƴan kasuwa wajen tallata kayansu
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_063.flac
female
46-60
Secondary
11.314
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_182
Salisu ma ya samu tallafin karatu da jihar Kaduna ta bayar
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_182.flac
male
46-60
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_138
Idan mutum bai yi tanadi ba, zai iya shiga wahala idan wata matsala ta taso.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_138.flac
male
15-29
Secondary
7.454
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_283
Ana lura da irin waɗannan abubuwan don kar su ɓata, kar a manta da su.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_283.flac
female
46-60
Secondary
7.434
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_454
Jin tausayin wasu yana rage kawo rigingimu da rashin fahimta.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_454.flac
male
30-45
Tertiary
3.874
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_395
Da ya yi niyyar karantar tattalin arziki, amma daga bisani ya sauya zuwa fasahar sarrafa katako
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_395.flac
female
30-45
Secondary
8.033
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_508
Wani ya fi son ya dinga sayen kayan da aka samar na cikin gida.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_508.flac
male
46-60
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_454
Nura yana sauraron matsalolin matarsa, inda yake ba ta shawara.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_454.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_340
Kakata ɗazu ta gaya mana hikima kan yadda ake zamantakewa da mutane.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_340.flac
male
30-45
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_302
Zai fi kyau idan matasa sun fahimci cewa ilimi ba ya da iyaka a rayuwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_302.flac
female
15-29
Secondary
6.794
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_028
Zafin yau ya hana ni zaman ɗaki kwata-kwata a yau ɗin nan
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_028.flac
male
15-29
Tertiary
4.074
hausa
40
EV
hau_m_1014
hau_m_1014_ag_spontaneous_038
Ah wannan hoto da, ah wannan bidiyo da muke gani bidiyo ne na ah shinkafa gashi tayi kore tayi kyau sosai matuƙa ta samu kula ah kuma kowanni burin manomi yaga amfanin gonan shi tayi kore shakaf kamar yadda wannan tayi to bisa ga dukkan alamu wannan shinkafa ta samu kulawa matuƙa sosai kuma wannan me gona yayi ƙoƙari s...
audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_038.flac
male
46-60
Tertiary
151.26
hausa
40
AG
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_011
Girƃin dankali. Kamar yanda muke gani, ana iya ganin wasu mata suna aiki tuƙuru a cikin gona, suna girƃin dankalin Hausa. Wanda mu; ake ce masa dankalin Hausa kuma suna sanyawa a cikin buhunhuna. Wannan, yana nuna yanda, ake girƃin wannan dankalin don ci ko kuma kasuwanci. Lura da wannan gonan, kana iya ganin yanda gon...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_011.flac
female
15-29
Tertiary
122.26
hausa
40
AG
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_012
Hanyoyi da dama da akebi don a gane raunin ƙashin jiki ko kuma ace [cs] fracture [cs] na farko; zumburin jiki ko rauni, idan ansamu ƙaraya a kashi zaiyi wahala ko kuma ya yana bayyana da zumburin ƙashi ko kuma rauni awajen ƙashin. Hanya ta biyu shine zafi; zafi mai tsanani yana bayyana a gurin da aka samu karyewar ƙash...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_012.flac
female
15-29
Secondary
94.96
hausa
40
HE
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_080
In ana sanyi babur ba shi da daɗin sha'ani wajen yin dogon zango.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_080.flac
male
15-29
Tertiary
5.393
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_431
Abdullahi yana goge motarsa kullum, amma yana canza mai da dubawa duk ranar Lahadi.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_431.flac
male
46-60
Primary
10.674
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_288
Barin ruwan famfo yana zuba a banza yana nuna ɓarnatar da albarkatu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_288.flac
male
30-45
Tertiary
11.16
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_037
Mahimancin rigakafi mahimancin rigakafi sun hada da na farko kariyya daga cuta rigakafi na daya da ga cikin hanyoyin da su ka fi tasiri wajen kare mutane da ga cututuka ya na taimakawa wajen gina jiki kariyya ba tare da haifar da cutar ba misali rigakafin cututuka kamar su tsenda ciwon hanta da dai sauran su yin rigaka...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_037.flac
female
30-45
Tertiary
157.8
hausa
40
HE
hau_f_1168
hau_f_1168_ev_spontaneous_039
Barkanmu da wannan lokaci shin yajin aiki ya biya buƙatun ma'aikata eh,zamu iya cewa,yajin aiki yakan biyawa ma'aikata buƙatunsu wato dai,shidai harkan ƙwadago harka ne tsakanin ɗan ƙwadago,wato ma'aikaci da wanda ya ɗauke shi aiki duk wanda ya bada aiki,ko gwamnati ne,ko masana'anta suna bada wani tsare-tsare na yacca...
audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_039.flac
female
15-29
Tertiary
204.96
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_314
Tun kafin ya fita, Yahaya ya ƙudiri aniyar yin biyayya ga iyayensa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_314.flac
female
15-29
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
hau_f_375
hau_f_375_ev_spontaneous_015
A yau za mu yi koyi da fahimtar dabbobin gida. Dabbobin gida dabbobi ne wanda ake ajiyan su a gidaje. Akwai abubuwa da dama wanda ya kamata a yi don kulawa da su. Na farko dabbobi abokai ne suna buƙatar kulawa kamar yadda mutane suke buƙata. Ya kamata mu sani cewa dabbobi suna da buƙatan kulawa domin suma abu masu rai ...
audio/hau_f_375_ev_spontaneous_015.flac
female
30-45
Secondary
199
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_479
Ba a son namiji ya riƙa karaya da wuri wajen neman wani abu.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_479.flac
male
30-45
Tertiary
6.48
hausa
40
EV
hau_m_284
hau_m_284_ag_spontaneous_023
To wannan wani irin nau'i na kayan aiki ake amfani da shi a gona domin sa ma ƙasa tayi ƙyau a lokacin shuki a gurin da muke. Wato ita dai kayayyakin da ake amfani da shi domin bunƙasa gona wato ta hanyar wato daga ƙasa wato kuma da yanayi da yanayin ita wannan ƙasa ɗin , ana amfani da wato abubuwa kamar su maganin ƙwar...
audio/hau_m_284_ag_spontaneous_023.flac
male
15-29
Tertiary
140.949333
hausa
40
AG
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_032
menene dangin nesa dangin nesa sun hadu da dangi kaman kakanni yan-uwa kawu da dai sauransu wanda ke da alaqa ta jini ko reno daya daga cikin fa'idodin dagin nesa shine goyon baya girma acikin dangi na iya bama yara fahimtar zama da kuma ainihi saboda suna kewaye da dangi wadanda ke da tarihi da al'adu iri daya wannan ...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_032.flac
female
15-29
Secondary
101.461333
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_561
Idan mutum ya koya wa kare wasa da ƙwallo, karen yana jin daɗi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_561.flac
female
60+
Primary
6.114
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_116
Na fi son tambayar direbobi don sanin mafi sauƙin hanya a gari.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_116.flac
male
15-29
Tertiary
4.593
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_116
Idan tursasawa yarinya aka yi akan sai ta so wani mutum.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_116.flac
male
30-45
Tertiary
7.84
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_525
Ni na ɗauki nauyin kaiwa abokinmu abinci, zuwa asibitin Aminu Kano.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_525.flac
male
15-29
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_151
Kada mu daina tunawa da abokanmu saboda nisa ko sauyin rayuwa.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_151.flac
female
46-60
Primary
5.634
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_573
Yakan ba ni shawara duk da ya san yana da iyaka a rayuwata
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_573.flac
female
30-45
Secondary
5.914
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_080
Iyaye na iya taimaka wa ‘ya’yansu wajen koyon yadda za su sarrafa ɓacin ransu.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_080.flac
male
60+
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_531
Da safe, Zainabu ta gode wa Allah da ya tsare ta daga haɗari jiya.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_531.flac
female
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_008
Barka da warhaka! A wannan fai-fai an muna bayani ne wato a yankin Afirika, akwai wato ƙasar da suke wato bauta ko kuma in ce su ke ad wani addini na bauta mai suna budu. Yayin da aka gwado muna wani yanda ya ke bayani yanda wato yayi ƙoƙarin sa samo bayanai da ya shafi kan wannan addini da ake gudanar da shi na budu. ...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_008.flac
male
15-29
Secondary
184.2
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_040
In dai a yankin ana samun ƙasar laka sosai, ƙasar laka tana daga cikin nau'ikan ƙasa da ake samu a wuraren mu. saboda yana da laushi ya na riƙe ruwa sosai, kuma ya na da amfani a fannonin noma da gini. Ga wasu nau'in ƙasar laka da ake samu, akwai ƙasar laka mai ƙarfi, wannan nau'in ƙasa yana da matuƙar laushi kuma yana...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_040.flac
female
15-29
Primary
152.7
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_011
Yin amfani da sabulai marasa sinadari yana taimakawa a kare muhalli da lafiyar fata.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_011.flac
female
46-60
Secondary
10.714
hausa
40
EV
hau_m_284
hau_m_284_ag_spontaneous_015
Wannan Kaman yanda muke gani wato hotuna ne da yake ɗauk da kalan abincin daya kamata a rinƙaci a ko yaushe a karyawan safe. Kaman yanda muke gani anan gashinan mace yanda take ƙoƙarin girka abunda za’a karya da safe wato abincin Karin kumallo inda nan akeso karinka samun sayi wato ruwan shati wato da dai madara da dai...
audio/hau_m_284_ag_spontaneous_015.flac
male
15-29
Tertiary
125.376
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_009
Gwamnati ta gina gidaje dubu, domin sayarwa ga masu ƙaramin ƙarfi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_009.flac
female
30-45
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_005
Ku daina barin gurɓatacciyar iska da sinadarai suna yawo a gari
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_005.flac
male
60+
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_291
Ana taruwa a gabatar da takardu na ilimi, sannan a tattauna a kan wasu abubuwa na musamman.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_291.flac
female
46-60
Secondary
9.274
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_077
Rashin sarrafa ɓacin rai yadda ya kamata yana iya haifar da matsaloli a dangantaka.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_077.flac
male
60+
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_141
Yana da kyau mutum ya fahimci cewa ba kowane lokaci ne soyayya ke tafiya daidai ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_141.flac
male
30-45
Tertiary
9.54
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_417
Umar yana son sanyi, don haka kullum sai ya buɗe ƙofa da daddare.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_417.flac
female
15-29
Secondary
5.654
hausa
40
EV
hau_m_189
hau_m_189_he_spontaneous_029
Wasu aikace-aikacen wayo, kayayyakin aiki da kuma albarkatu, don magance damuwa. Aikace-aikacen wayo, akwai head space wannan App ɗin yana da, shirye-shiryen tunani, numfashi da kuma yoga don rage damuwa. Akwai camp App, App ne da yake kwantar da hankali ta hanyar shirye-shiryen tunani, labarin bacci, da kuma yake kwan...
audio/hau_m_189_he_spontaneous_029.flac
male
15-29
Tertiary
94.62
hausa
40
HE
hau_f_784
hau_f_784_ag_spontaneous_001
Barkanmu da warhaka. yau zan magana ne a kan yanda ake yin cincin [?] production. Watakan shi cincin [?] production na nufin samar da garin da ake amfani da shi wajen yin cincin. a na yin wannan zane ne ta hanyan haɗa kayan abinci kamar fulawa, sukari, madara , gishiri da wasu kayan haɗi . Sannan a markaɗa su tare da s...
audio/hau_f_784_ag_spontaneous_001.flac
female
15-29
Tertiary
92.23
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_339
Sayen ruwan da ya wuce buƙata almubazzaranci ne da fankama.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_339.flac
female
46-60
Secondary
9.034
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_037
Ba daidai bane a bar yara su kaɗai agida, idan iyaye za su fita.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_037.flac
female
15-29
Primary
6.214
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_003
Ba mu yi tsammanin baƙi ba yau. Amma maraba da ku!
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_003.flac
female
46-60
Tertiary
5.014
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_408
An daina wankin kullum, yanzu kuma sai sati-sati ake yi
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_408.flac
male
46-60
Primary
7.674
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_008
Idan muka kiyaye abin da addini ya koyar, za mu zauna lafiya da juna.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_008.flac
male
46-60
Primary
8.114
hausa
40
EV
hau_m_557
hau_m_557_ev_spontaneous_002
yaro mai rarrafe yaro dai yakan fara rarrafe ne a matakin da yadan fara wayau daga farkon cikin yaro zuwa haihuwarsa akan haifin yaro ne baisan komai ba baya iyya tabuka komai ma kansa to gabannin wannan kwanaki yana shudewa wata yana shudewa bayan yaro yadan soma tashi wajen wata daya zuwa shida zuwa shekara daya yaro...
audio/hau_m_557_ev_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
96.36
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_271
Ban fiya yin lacca ba, idan ban tsara yi ba
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_271.flac
male
30-45
Tertiary
3.874
hausa
40
EV
hau_m_1575
hau_m_1575_he_spontaneous_004
Cikakken bayani akan anti[?] akan awan ciki ga iyaye mata kulawar lafiya ga mata masu juna biyu kulawar awan ciki savice ne na lafiya da ake bai[?] da ake baiwa mata masu juna biyu domin tabbatar da lafiyar uwa da jariri kafin haihuwa wannan kulawa tana da matuƙar mahimmanci ga laiyar mace da kuma cigaban jariri a ciki...
audio/hau_m_1575_he_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
156.12
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_013
Ɗalibai sukan yi takara a makaranta, amma a gida suna taimakon juna.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_013.flac
female
30-45
Secondary
6.314
hausa
40
EV
hau_m_349
hau_m_349_ag_spontaneous_012
Barkan mu dai, wato a wannan bidiyo, an gwado mana ne, yanda ake gwada wato jirgi da aka haɗa shi na ƙasa, wato jirgi na sama da aka gwada tashin sa, da kuma dawowan sa Kamar yanda muke gani, an ware fili ne, aka haɗa, wato jirgi yayin da a kai amfani da abubuwa da muke amfani da su kaman su kwali, ga shi nan, da aka y...
audio/hau_m_349_ag_spontaneous_012.flac
male
15-29
Primary
93.78
hausa
40
AG
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_325
Gwamnati da al’umma dole su haɗa kai wajen rage illar ambaliya da ɓarna ta hanyar tsare-tsaren ci gaba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_325.flac
male
15-29
Tertiary
8.754
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_284
Lallai taimakawa matasa da shawarwari yana ƙarfafa makomar al’umma a wannan zamani.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_284.flac
male
30-45
Tertiary
9.46
hausa
40
EV
hau_f_804
hau_f_804_ag_spontaneous_002
Haƙiƙa tantancewa ko zaɓewa da tsincewa da warewa duka na tumatur ko ma ba iya tumatur ba na duk wani kayan amfanini gona bayan an girbe shi ai abu ne mai matuƙar amfani, eh lamari ne mai matuƙar amfami. Musamman abin da ya shafi kayan lambu kamar tumatur da na gani misali a nan ta yiwu da akwai wanda da tsutsa a jikin...
audio/hau_f_804_ag_spontaneous_002.flac
female
15-29
Secondary
190.14
hausa
40
AG