audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1126 | hau_m_1126_ag_spontaneous_005 | [um] wannan [?]ganye ne kamar [?] ganyen goba ko ganyen [?] lemun tsami kuma kamar ganyen goba. [um] zaku kula sosai yanayin wannan ganye, zaku gani yayi kyau sosai amma ga wani kwaro nan jikin sa ruwan ruwan, jikin sa ruwan wani [?] dai irin kala a jikin sa, kalan kayar jikin sa yanayin jikin sa, wani iri kamar ruwan ... | audio/hau_m_1126_ag_spontaneous_005.flac | male | 60+ | Tertiary | 150.66 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_376 | Zama mai sassaucin ra’ayi yana sa sauya tsare-tsare ya zama mai sauƙi. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_376.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_231 | Guje wa sare bishiyoyi ba bisa ƙa’ida ba yana hana zaizayar ƙasa da inganta muhalli. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_231.flac | female | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_027 | A wasu al’adu, ana shan giya ne kawai a lokutan bukukuwa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1523 | hau_m_1523_he_spontaneous_011 | pause Gwabnati tana da rawar gani um mai girma wajen karewa ko kuma tauye ƴancin mace wajen yanke shawara akan lafiyar haihuwarka da jikinta ga bayanai a hausa pause ga bayanai a hausa kan rawar da gwabnati ke takawa ƙarfafa gwabnati na iya takaitawa wajen kare ƴan cin mata ta hanyoyi kamr haka samar da dokoki masu kar... | audio/hau_m_1523_he_spontaneous_011.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.74 | hausa | 40 | HE | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_085 | Idan ana son walwala, ya kamata a sanya iyaka kan kuɗin da ake kashewa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_085.flac | female | 60+ | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_567 | Ina ba wa 'yan uwana muhimmanci, don haka ba na wasa da matsalarsu. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_567.flac | female | 46-60 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_512 | Ana gudanar da bukukuwa na hawan salla a garuruwan ƙasar Hausa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_512.flac | female | 46-60 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_155 | Bututun ruwa yana iya toshewa, ana iya amfani da ruwan zafi don gyara shi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_155.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.634 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_282 | Zan mai da hankali kan ƙarfafa dangantakata da iyalina da abokaina a yau. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_282.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_021 | Kimiyyar faduwa cikin soyayya, wani abune mai ban mamaki. Kuma mai rikitarwa. Wanda ya mamaye mutane shekaru aru-aru. Duk da yake yana iya zama kamar sihiri. Akwai ainihin bayanin kimiyya. Abayan dalilin dayasa muke soyayya. Acikin wannan maƙalan, zamu bincika kimiyyar dake tattare da soyayya. Da abin dayasa tazama mai... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Secondary | 99.88 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_106 | Ku sanar a rediyo mana, zai fi isa ga al'umma da dama | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_106.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_378 | Takura daga jama’a na sa wasu shiga damuwa ba tare da buƙatar hakan ba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_378.flac | female | 60+ | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_343 | Akwai gidajen cin abinci masu ragi ga mai ci fiye da sau biyu a rana. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_343.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_356 | Yin rijista da ƙungiyoyin gari yana ba da damar samun sabbin abokai. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_356.flac | male | 46-60 | Primary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_394 | Iyaye suna taka rawar gani a kan abin da 'ya'yansu za su zama. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_394.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_150 | Miƙe jikina bayan tashi daga bacci yana rage min nauyi da kasala. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_150.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_213 | Tatsuniya tamkar makaranta ce a wajen Hausawa, inda suke koyar da 'ya'yansu. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_213.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_045 | Ya ake yi hanyoyin da ake bi na adene ko na aje masara. Masara abinci ne mai matuƙar amfani ga jama’a saboda masara ana yin tuwo dashi ana yin kunu dashi ana yin dambu dashi hasali ma har burabusko ana yi idan aka girbe masara ana tattareshi a ɓare shi daga jikin goyon shi a kuma ɓamɓare shi daga jikin totuwar masarar ... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_045.flac | male | 15-29 | Primary | 94.74 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_161 | Ali ya je ya tsallakar da wani makaho titi, sannan ya ba shi sadaka. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_161.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_036 | Akwai wani abu da za mu iya koya daga wannan al'amarin | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_036.flac | female | 15-29 | Tertiary | 3.96 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1217 | hau_f_1217_ag_spontaneous_007 | acikin kudancin nigeria ingantace kula da ruwa da anfani da sabin dabarun ban-ruwa sunada matukar mahimmanci wajan kula da shuke-shuke alokacin bushewar kaka gayanda za'a hada wadin nan dabarun na farko anfani da dabrun ban-ruwa na zamani ban-ruwa ta hanya anifani ? ciwon ruwa ta hanyan anfani da bututun ruwa wannan ts... | audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 152.22 | hausa | 40 | AG | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_334 | Ni kam ina ni ina dambe, kana ji kana gani wani ya ɗirka ma kutufo. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_334.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_576 | Na fahimci cewa ajiyar kuɗi komai ƙanƙantarsa yana taimakawa wajen guje wa wahalar neman bashi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_576.flac | male | 15-29 | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_121 | Nakan ƙaurace wa duk abin da zai taɓa lafiyata da ta iyalaina. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_121.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_159 | Yana da muhimmanci ka san haƙƙoƙinka yayin alaƙa da 'yan sanda. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_159.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.18 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_236 | Na haɗu da wata budurwa da ta ce min shafa mayukan bilicin yana da shiga rai. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_236.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_022 | A nan ana maganan wani muhimmin rawa abinci mai gina jiki yake takawa wajen taimakawa ga uwa ga lafiyan jiki da kuma wani hanya ne ko wani ra'ayi ne mutum yake bi don ya zaɓa ingantaccen abinci ga jikin shi na farko dai idan muka ɗauki wani rawa ne wani muhimmin rawa abinci mai gina jiki yake takawa toh abinci mai gina... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.1 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_436 | Gudanar da wa’azi a masallatai ya na koyar da mutanen gari gaskiya da ibada. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_436.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_483 | Har Naira miliyan nawa kake tuhumar sa da ya ɗaukar maka? | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_483.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_011 | Idan na fahimci wannan tambayan ana tambayane akan wani irin ƙalubale muke fuskanta a layin ayyukanmu da mukeyi yi na yau da kulum toh aiki dai kala kala ne wani yana wannan aikin wani yana wannan aikin kowa dai da aikin da yakeyi Kuma kowani aiki dama akwai ƙalubale akanshi wani zaka ga ƙalubalen wani zakaga yana aiki... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.22 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1007 | hau_f_1007_he_spontaneous_007 | Kafaffan sada zumunta kamar facebook twitter whatsapp da instagram suna taka muhimmiyar rawa wajan yaɗa bayanai game da lafiya waƴannan kaffafe na taimakawa wajan yaɗa sabbin bayanai cikin gaggawa amma kuma ana iya haddasa yaɗuwar bayanai mara inganci ko na karya wanda haka ke iya haifar da tsoro da ruɗani a tsakanin j... | audio/hau_f_1007_he_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 168.832 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_137 | Rashin jin ɗuriyar abokai yana iya nuna cewa suna cikin wata damuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_137.flac | female | 46-60 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_594 | Ciyar da yara abinci mai gina jiki na tallafawa girma da lafiyar jikinsu. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_594.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_002 | A wannan hotan , za mu ga matar gida ce ta abo ruwa sannan da ta abo ruwan nan a jarka ga shi nan jarka ne, babban jarka mai cin lita ashirin da biyar sannan ta turo wannan ruwan a wil baro. daTa turo shi ga shi nan, za ta ɗauko ta shiga da shi gida, domin yin amfanin yau da kullum, sannan a bayan matan gidan nan, za m... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.34 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_372 | Ba kasafai dukiya take taruwa a hannun mutane, kamar yadda suke so ba. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_372.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_367 | Kin tuna da abinda likita ya ce daga wata na bakwai a fara tattaki. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_367.flac | male | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_452 | Rashin mayar da hankali yake saka ɗalibai dogaro da satar amsar jarrabawa | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_452.flac | male | 30-45 | Primary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_319 | Lokacin ruwan sama yana da amfani, amma yawan ruwa na iya haddasa ambaliya. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_319.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_023 | Jama’a barkan mu dawar haka. yau zamu tattauna ne akan hanyoyin shaƙatawa. Hanyoyin shaƙatawa sune hanyoyin da zasu taimaka maka wagen rage damuwa da tashin hankali a jinka da tunaninka, suna da amfani sosai ga mutanen da sukejin damuwa ko kunya ko kuma tashin hankali. Ga wasu daga cikin hanyoyin shaƙatawa na yau da ku... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_023.flac | female | 30-45 | Primary | 125.16 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_001 | Ayi amfani da ilimi da bincike kafin karɓar duk wani bayani da ake danganta wa Allah. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_001.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.72 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_069 | hau_m_069_he_spontaneous_004 | Assalamu alaikum ayau zamu tattauna kan wasu nau’in magunguna da suke rigakafin cuta, ko kuma daƙile cutan wato (anti bayotiks), da kuma yadda ake amfani da su daidai, domin kare lafiyarmu. Anti bayotiks suna aiki ne wajen kashewa, ko hana cuta ci gaba a cikin jikinmu, wannan yana da matuƙar muhimmanci wajen magance cu... | audio/hau_m_069_he_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Primary | 117.96 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_518 | Ayyukan mako-mako kamar wanke labule da goge gado suna buƙatar lokaci mai tsawo. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_518.flac | male | 46-60 | Primary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_112 | Iyaye suna da rawar da za su taka wajen sa ‘ya’yansu jin daɗin karatu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_112.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_318 | Jira nake albashina na wata-wata ya samu na yi sayayya | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_318.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_959 | hau_f_959_ev_spontaneous_029 | Yawwa kaman kasafin kuɗi yana da muhimmiyar rawa wajen inganta rayuwar kuɗi. Domin yana taimakawa wajen sarrafa kudin shiga da ta abubuwan da suka fi muhimmanci da kuma tanadin kuɗi don bukatu da ba yana hana wuce gona da iri. Rage damuwa da ta abubuwan da sukafi muhimmanci da kuma tanadin kudi don bukatun gaba yana ha... | audio/hau_f_959_ev_spontaneous_029.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.86 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_599 | Lado ya gano cewa tattaunawa da ƙwararru yana rage radadin damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_599.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_412 | Yin aiki da kasafin kudi yana hana ɓatar da kuɗi a kan abubuwan da ba dole ba. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_412.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_460 | Ya dace mutum ya dinga tunawa da abubuwan da suka fi sa shi farin ciki domin godiya. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_460.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1129 | hau_m_1129_ag_spontaneous_016 | A manoma a ƙasar nan sukan yi magance rashin ruwa na ayaba ta wajen rashin ruwan sama a ta wajen ba ta ruwa ita ayabar aaa mafi yawanci dama noman ayaba gaskiya idan mutum yana so yayi ta yi kyau to gaskiya ya yi amfani da banruwa ya ringa ba ta ruwa dan kai dogaro da zaka yi noman ta da ruwan sama gaskiya akwai matsal... | audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_016.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.96 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_503 | Duk da matsalolin da suke fuskanta, suna da ra'ayi ɗaya cewa sadaukarwa ne mabuɗin aure mai daɗi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_503.flac | female | 15-29 | Primary | 11.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1080 | hau_f_1080_he_spontaneous_013 | Yawanci wannan cuta na cancer [ciwon daji] yawanci yapi shapan mata, musamman idan mace ta para manyanta toh mapi yawanci shi yasa ake so ayi ma yara rigakapi tin suna shekara sha biyar kapin cutan ta bayyana a jikin su toh mapi yawancin wanna rigakapi idan akayi yakan zo da sauƙi. Amma zaka ga wasu matan idan irin wan... | audio/hau_f_1080_he_spontaneous_013.flac | female | 46-60 | Tertiary | 155.94 | hausa | 40 | HE | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_281 | Rubuce-rubuce a jikin bango ko kasidu domin bayyana rashin jin daɗi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_281.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_026 | Tsarin duba lafiyan uwa mai ciki dana jiririn da take ɗauke da shi kafin haihuwa yana taimakawa wajen tabbatar da cewa uwa da jariri suna ciki ƙoshin lafiya kuma yana hana matsalolin da zasu iya tasowa yayin ɗaukar ciki, muhimmancin tsarin duba lafiyan uwa, kula da lafiyar uwa da ta jariri ana tantance yanayin lafiyar ... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_026.flac | female | 30-45 | Primary | 127.9 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_233 | hau_m_233_ev_spontaneous_022 | ? ? ban gaskiya ga al'umma wata hanya ce da kampanoni ke ampani da ita don tabbatar da cewa suna da kyakkyawan tasiri akan al'umma da kuma muhalli ? ba wai kawai game da abin da doka bane ? har ma da ƴan abubuwan da suka pi haka na ampanin jama'a ? a taƙaice dai ana nufin kampanoni um zasu kula da na farko muhalli rage... | audio/hau_m_233_ev_spontaneous_022.flac | male | 46-60 | Tertiary | 155.76 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_046 | Malami acikin aji. Malami shi ne mutumin da aka ɗauka aiki ko a ɓangaren gwamnati, ko a ɓangaren masu kuɗi domin ya rinƙa koyar da ɗalibai masu neman ilimi abin da suka koya na ilimi acikin kuma muhallin karatu wanda ake kira aji. Malami yakan ɗauki abin rubutu ya zo gaban allo ya yi rubutu na abin da yake so ɗaliban s... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_046.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.42 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_144 | Fahimta da tattaunawa suna cikin al'adun da addini ya yadda da su a zaman aure. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_144.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_449 | Ina shirin yin wanka da sauran uzurorin ban-ɗaki da ƙoƙarin neman karin kummalo. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_449.flac | female | 46-60 | Primary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_569 | Sai an sha wuya akan sha daɗi, wannan shi ne gaskiyar zance. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_569.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_097 | A cikin kasafin kuɗi, yana da kyau a ware kuɗin da za a yi nishaɗi da su. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_097.flac | female | 60+ | Primary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_593 | Allah sarki, ba mu yi tsammanin zuwanka ba yau, musamman da dare! | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_593.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_450 | Faruku yana da kara, sai dai ba ya son kowa ya san halin da yake ciki | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_450.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_027 | Zan fara zuwa koyan ɗinkin mata a gidan su Delu | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_027.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_127 | Shi ma Musa da innarsa suna ƙoƙari wajen kyautata rayuwar ƙannensa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_127.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_004 | Kada mutum ya danna kowace hanyar haɗi da bai aminta da ita ba. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_141 | Gwamnatin Jihar Alfawa ta cika alƙawuran da ta yi wa al'ummarta. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_141.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_102 | Wasu likitoci sun gudanar da gwaje-gwaje kyauta a asibitin kwararru na Gombe. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_102.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_218 | Shamsu ya fi son hawa baburinsa idan zai je kallon ƙwallo a Rumfa | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_218.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.113 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_182 | Zama da abokai yana da muhimmanci amma bai kamata ya hana mutum zama shi kaɗai ba. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_182.flac | male | 46-60 | Primary | 9.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_179 | Tafiya da mota tana ba da kwanciyar hankali, amma tana shan mai sosai. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_179.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.913 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_384 | hau_m_384_he_spontaneous_004 | An samu cigaba matuƙa Wajen Magance Wannan cuta Da kuma Wajen Taimakawa Ma yaɗuward ta Ta rashin Samun sauki Har kullum masana Kan bincike Domin gano Yadda za'a magance wannan cuta Da kuma rage tasirin ta A cikin al'umma Ala musali A, da Akan cuɗanya Tsakanin Mutum Da kuma Wadanda suke yara kanana Da manyan mutane Waje... | audio/hau_m_384_he_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Secondary | 159.54 | hausa | 40 | HE | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_044 | Lokacin da mutum ke cikin damuwa, yana iya jin nauyin rayuwa sosai. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_044.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_042 | Daga lokacin da wani ya ci amana ta na fahimci cewa ba kowa ake amincewa ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_042.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_093 | Kar ka yarda ƙarfe goma ta cin maka ba ka wuce shataletalen ba. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_093.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_053 | Na saba da maƙotan su abokina, saboda yawan zuwa wurinsa akai-akai. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_053.flac | female | 46-60 | Primary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_083 | Tabbas Karɓar gyara da shawara yana taimakawa wajen inganta hali. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_083.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_410 | Idan mutum ya fahimci matsalar mutane, zai fi sanin yadda zai taimaka musu. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_410.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_512 | Saboda nauyin barcin Kamalu, ba ya iya tashi sai ya saka alam | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_512.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_573 | Idan mutum ya koyi darasi a baya, zai fi kyautatawa a gaba. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_573.flac | female | 15-29 | Primary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_5089 | hau_m_5089_ev_spontaneous_001 | Yadda nake kaucewa kashe kuɗi ba da gangan ba, ina yin kasafin kuɗi ina raba albarkata cikin abubuwa kamar haka: Buƙatu, abinci, ajiya, kayan more rayuwa, da kuma nishaɗi. Na biyu: ina ruta abinda nake kashewa ina riƙe lissafin duk abinda nake kashewa da lissafin inda kuɗina ke tafiya. Na uku: Ina yin jinkiri kafin say... | audio/hau_m_5089_ev_spontaneous_001.flac | male | 46-60 | Tertiary | 216 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_277 | Na fi son amfani da kayan ƙamshi mai daɗi da safe don jin daɗi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_277.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1650 | hau_f_1650_ev_spontaneous_009 | [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] | audio/hau_f_1650_ev_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Tertiary | 153.48 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_386 | Wasu shugabannin addini na kira ga mutane da su mayar da hankali ga zuciyarsu ba wai bayyanar addini ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_386.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_059 | Ko ka san cewa akwai hatsari yin abota da ɓarawo? | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_059.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_017 | Barkanmu dai wato wannan hoto yana ɗauke ne wato da mata da suke rawa irin na al’ada wato rawa irin na yarensu kamar yadda muka shina wato akwai al’ada da muke tare da su kala daban-daban ko ku san ko wane da irin yanayin yadda suke rawansu ko kuma in ce da yanayin wato yadda suke shigan su shigan su yakan bambanta da ... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 96.44 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_114 | Bala yana da burin zama babban ɗan kasuwa a Kano. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_114.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_020 | To da yake ni mai ƙaramin ƙarfi ne ban samu na yi yawo a ban-ƙasa a duniya ba, ban ma taɓa fita dai daga ƙasa Najeriya ba, amma a iya wuraren da na je misali, kamar a garin Kano akwai wurare na ban-tarihi da ya haɗa tun daga gidan sarki, wanda gida na sarauta mai ɗimbin tarihi, gidan makama inda ake ajiye kayan tarihi,... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_020.flac | male | 30-45 | Tertiary | 171.36 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_290 | Taimakon dangi da abokai yana da muhimmanci a tafiyar warkewa daga jaraba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_290.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_174 | Kayan waje suna da tsada, saboda ƙarkon da suke da shi. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_174.flac | male | 30-45 | Primary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_520 | Idan mutum yana da mota, yana da kyau ya yi tanadi domin gyaran da ba a shirya ba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_520.flac | male | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_163 | Bayan duk ɗawainiyar da malamai suka yi, wasu ɗaliban ba sa gaishe su | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_163.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_037 | Mun sha wahalar ruwa lokacin da muke makaranta, inda wani lokacin sai mun yi zangazanga sannan ake kawo ruwa. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_037.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_208 | A taron da muka yi na danginmu, kowa ya sa kayan Hausawa sannan muka zauna muke ba wa juna labarai da tatsuniyoyi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_208.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.394 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_060 | Bikin walimar haɗin kai na unguwarmu na bana ya ƙayatar. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_060.flac | female | 15-29 | Primary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_188 | Zan je gaisuwar mutuwa garin kura yau da yamma idan aka yi sallar la'asar. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_188.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1108 | hau_f_1108_ag_spontaneous_015 | [?] A farin bayani da zan iya akan wannan tambaya da aka mun shine su de manhajojin wayar hannu suna taka muhimmiyar rawa wajan inganta ayyukan noma da kula da gonaki a najeriya ta hanyoyi da dama wayanda zanyi bayani yanzu na ɗaya bayani kan ayyukan noma manhajojin dake bada shawarwari kan ingantatun hanyoyin noma sun... | audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Tertiary | 204.12 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_478 | Idan ana son cigaba, dole ne a haɗa kowa cikin shirin rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_478.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_268 | Lokacin da jami'an tsaro suka yi amfani da ƙarfi fiye da kima suna zama barazana. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_268.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.96 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_673 | hau_m_673_he_spontaneous_001 | Salamu alaikum wa rahmatulah sunana Abubakar Sadik ni ina daga cikin masu aiki da awari component of linguistics to ina ƙoƙari in fasara me ke saka maza suke zama suke shan wahala a domin hauka. Maza suna shan wahalhalun hauka saboda abubuwa da dalilai da yawa na farko shi ne yawan shaye shaye da ya yi yawa a cikin al’... | audio/hau_m_673_he_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 120.41 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_1003 | hau_f_1003_ag_spontaneous_026 | ? Gaskiya canjin yanayi a arewacin Nigeria, ? yana matuƙar, ? yana matuƙar, ? gurɓata yanayin yadda ka ajiye, ? rubutunka a kan kiwon kaji. ? Saboda idan muka ɗauki musali, ? lokacin sanyi, ? kajin, ? basa saurin girma saboda yanayin sanyi. ? Sai dai in ka na kula da yanayin da suke. ? Yanayin ɗumin gurinsu. ? Yanayin ... | audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_026.flac | female | 46-60 | Tertiary | 172.08 | hausa | 40 | AG |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.