audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_402 | Da na ji gari da sanyi, sai na lulluɓa saboda ba na son sanyi | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_402.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_051 | hau_m_051_ev_spontaneous_032 | Magance, rashin wasu abubuwa a rayuwa. Ya kamata mutum ya kasance da natsuwa da tsari, ga wasu hanyoyi da za su taimaka; karb, karɓan halin da ake ciki; ka fara karɓan matsayinka da yanayin, da yanayin, da yanayin da kake ciki, kuma ka guji, kuma ka guji kwa, ka guji kwantatawa rayuwarka da ta wasu, ka guji kwantata ra... | audio/hau_m_051_ev_spontaneous_032.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.26 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_472 | Yau na zaɓii yin wasan Dara, domin ƙarfafa ƙwaƙwalwata da nishaɗi. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_472.flac | male | 15-29 | Primary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_005 | salamu alaikum wannan hoto da muke gani kaman yadda zamu ce yaro ne ke kan tractor ba lale kuma muce mishi yaro ba saboda zai iya yiwuwa wannan ƙaramin yaron idan ya iya tuƙa wannan mota me suna tractor a turance shi ne ake ce mata tractor Hausawa sukan kira ta da motar gona abinda yasa ake ce mata motar gona saboda ta... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Tertiary | 157.86 | hausa | 40 | AG | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_083 | Tanko ne yake biya abin da ya shafi ruwa, yayin da Sabo yake kula da wutar lantarki | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_083.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_003 | sabobbin hanyoyin fasahar noman rake a cikin wannan najeri a cikin kudancin a cikin najeriya wato shi sabobbin hanyan noman sabon rake yana da yawa ka ga a tun da muna noman rake ne a gona mu zo mu shuka da hannunmu da ƙarfinmu idan muka shuka ya fito za mu zo mu yanke da ƙarfinmu da wannan abun yanxun kuma da duniya y... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 219.84 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_279 | Tsarin inshorar lafiya, yana sauƙaƙawa masu ƙaramin ƙarfi a cikin al'umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_279.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_039 | Barkanmu dai wannan hoto an gwado mana hoto ne na tsare-tsare na yadda wato ƙauye yake, kamar yadda muka sani yadda ake tsare-tsare na ƙauyuka ato akan yi tsari ne bisa ga gini na laka kamar yadda muka sani ginin laka gida ne da ake yin sa wato da wato ƙasa da yake ƙarƙarshin ƙasa wanda yake da danƙo wanda ake yin bulo... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_039.flac | female | 46-60 | Tertiary | 169.5 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1076 | hau_m_1076_ag_spontaneous_003 | Wannan tambaya yana magana ne akan taya muke samun sanin sabbin sunan amfanin gona a cikin alamuran mu eh to gaskiya muna sanin hakan ne game da al'amura da mutanan cikin gari wa'yan da ke amfani da zamani, duk da muma muna amfani da zamani dan kullin a rayuwa ana samun cigaba to muna sanin sunayan ne daga cikin dan mu... | audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.02 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_016 | Shan giya da taka-tsan-tsan yana hana mutum shiga matsaloli marasa amfani. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_500 | Akwai bambanci tsakanin mafarki da burin rayuwa—burin yana buƙatar aiki. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_500.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_099 | Gujewa amfani da farantin roba yana rage yawan sharar da ke cika muhalli. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_099.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.014 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_495 | Dole ne a samar da ƙarin wuraren shan ruwa domin rage wahalar samun ruwa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_495.flac | female | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_289 | A jami'o'i ana gudanar da tarurrukan ilimi domin ƙarawa juna sani. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_289.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_402 | Ko da kai baƙar fata ne, za ka iya zama shugaban ƙasa a Amurka. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_402.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.434 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_452 | Kyautata wa marayu da masu buƙata yana rage damuwa kuma yana ƙarfafa zuciya. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_452.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_272 | Babu mutunci ka dinga yawo a gari babu aure a kanka | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_272.flac | female | 60+ | Primary | 4.574 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_201 | A ware lokaci domin aiki, hutu, da nishaɗi don samun daidaito. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_201.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_006 | Tsarin shuka yara seddenly out, tsarin sukan yara yana nufin yadda ake tsara shuke-shuke ƙanana a wurin shuka koa matattarar shuke-shuke na nursery. Wannan tsarin yana da muhimmanci domin tabbatar da cewa kowane shuki yana samun cikakken sarari da hasken rana, ruwa da sanadarai na ƙasa don girma lafiya. Ana tsari shuka... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Primary | 145.38 | hausa | 40 | AG | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_052 | Zafi mai tsanani yana iya hana barci mai kyau, wanda ke shafar lafiyar jiki da tunani. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_052.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_012 | Sabon jariri yana buƙatar kulawa ta musamman a maƙonni na farko bayan haihuwa ga musu[?] ga wasu mahimmam abubuwa da iyaye yakamata su mai da hankali hankali a kansu dan ba[?] dan tabbatar da cewa [um] dan tabbatar da lafiyar jariri ciyarwa da shayarwa shayar da jariri nono, ana bada shawarar shayar da jariri nono na u... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_012.flac | female | 15-29 | Tertiary | 150.06 | hausa | 40 | HE | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_262 | To ai shi kenan, in mun je sai mu gani. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_262.flac | male | 15-29 | Tertiary | 3.953 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_139 | Kafin ta fito da safe, sai ta yi addu’o’i domin neman tsari | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_139.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_622 | hau_f_622_ag_spontaneous_025 | ‘Ya’yan itacen manja da bishiyoyinsa. Yadda muke gani a cikin wannan hoton, yana nuna mana noman manja yana da matiƙar mahimmanci ga tattalin arziƙi da rayuwar yau da kullin. Babban gonan da ke cike da bishiyoyin manja, yana nuna yanda ake noman waɗannan ‘yan; ‘ya’yan itatuwan sosai. Ja da ruwan da rawaya, ‘ya’yan manj... | audio/hau_f_622_ag_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 118.52 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_013 | Yadda za ka yi bayanin kamanni na zahiri da Hausa yawancin mutane suna fama wajen yin bayanin kamannin zahiri idan za su yi bayani a kan wani ko kuma za su yi bayani a kansu. To, harshen Hausa dai harshe ne wanda yake da sarƙaƙiya wajen yin waɗannan bayane-bayane za ka ga misali yanzu in za kai bayani a kan yanayin tsa... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Primary | 110.76 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_017 | [um] wannan mace ne gatanan [um] acikin gona gayi nan ga ayniyin tasa da rambot a kafanta gatanan acikin gonan kabeji [um] wanan abu da ta dago kashin nan shine ake cema kabeji a she kabeji ana shuka shi ne in an shuka shi yana yi girma adunkule yana yin girman a dunkule wanda kamar yadda yake gashi nan tana riƙe da sh... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 153.78 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_383 | Wasu lokuta, tunani kan ni'imomin dasuka gabata yana ba mutum kwanciyar hankali. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_383.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_256 | Na lura cewa wasu abubuwa da suka faru a baya sun taimaka min wajen fahimtar mutane. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_256.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_044 | Ki yi ta zuwa neman aiki wataƙila nan gaba ki dace | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_044.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_498 | Yin amfani da ganye maimakon ledoji yana rage yawan tara robobi a muhalli. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_498.flac | male | 46-59 | Tertiary | 9.514 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_193 | Samun ilimi mai inganci ta hanyar tallafin karatu yana kawo cigaba a tsakanin mutane. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_193.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_129 | Idan mutum yana so a fahimce shi, dole ne ya san irin soyayyar da yake buƙata. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_129.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.18 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_141 | Lokacin da wani ya bayyana damuwarsa, ina ƙoƙarin fahimtarsa maimakon yanke hukunci. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_141.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_517 | Ina yawan tunani kan abubuwan da suka gabata domin koyo daga kuskuren da na yi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_517.flac | female | 46-60 | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_222 | Da zai bi ta laluma da za su warware rikicin cikin sauƙi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_222.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_251 | Masu burodin ƙasar nan sun yi zanga-zanga saboda tsadar fulawa | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_251.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_016 | Bayan da kwastomomin bankin suka gaji da jira a kan layi, sun fara zage-zage. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_016.flac | male | 30-45 | Primary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_592 | Na koyi cewa fara safiya da addu’a yana taimakawa wajen gujewa damuwa da fushi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_592.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_203 | Ilimi kan dabarun rayuwa yana taimakawa mutane wajen tsira daga tasirin manufofin tattalin arziki. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_203.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_275 | Wasu suna ganin cewa coci masu girma na tattara dukiya fiye da koyar da addini. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_275.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_165 | Iyaye suna amfani da abubuwan da suka yi wa ya'yansu don su bi umurninsu | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_165.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1521 | hau_f_1521_he_spontaneous_021 | Akwai wasu ɗabi u na gargajiya da ake ke amfani dasu dan temakawa mace mai juna biyu da natsuwa aji ga wasu daga ciki da ake amfani dasu al'ummar hausa ɗabi un gargajiya dake temakawa mace me ciki tasamu natsuwa da kwanciyo ciyar hankali tousa ana tausa, ana na ama ciki tausa ƙafa da baya don ? idan har da gajiya ko ku... | audio/hau_f_1521_he_spontaneous_021.flac | female | 30-45 | Tertiary | 179.16 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_295 | hau_m_295_ag_spontaneous_012 | Barkanmu da wannan lokaci a yau zamu yi duba akan maudu’inmu mai taken girkin safe, girkin sha’ani ne mai matuƙar mahimmanci ga ɗan Adam, inda Bahaushe ke cewa (iya yunwa bata da hankali) Annan ba a bar abincin safe a baya ba, inda yake da matuƙar amfani ga lafiyar bil adama, yana da matuƙar amfani ko ince yana da matu... | audio/hau_m_295_ag_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Secondary | 111.36 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_370 | Idan mutane suna taimakawa junansu, ana samun adalci da kyakkyawar fahimta. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_370.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_926 | hau_m_926_he_spontaneous_028 | Toh duba da samun ƙarancin abubuwa da suka shafi ahh ilimi ahh harkar lafiya da kuma sannan samun gurbin na wajan ayyukan yi ahh ƙauyaku sukan sa irin waƴannan kawo musu kullum ci ahh cibaya watau ainihin koma baya a cigaban wannan yankuna saboda duba, idan muka duba kamar harkar ilimi a duk lokacin da yanayin ƙauyuka ... | audio/hau_m_926_he_spontaneous_028.flac | male | 30-45 | Tertiary | 192.84 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_463 | Iyaye da dama suna sa ran cewa ‘ya‘yansu zasu zaɓi sana’a mai tsayayyen albashi. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_463.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_487 | Matata takan hana ni fita hira da daddare saboda son da take yi min. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_487.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_398 | hau_f_398_ag_spontaneous_018 | Me nene karin kumallo? Karin kumallo shi ne abincin yau da kullum, abincin da ake amfani dashi da safe, idan aka ce abincin yau da kullum ana nufin abun da ake amfani dashi kullum kullum, ba daina yin shi za ayi ba kuma za a cigaba da yin sa. Me nene karin kumallo ta wani harshen? ta wani harshen ana kiran sa abincin s... | audio/hau_f_398_ag_spontaneous_018.flac | female | 15-29 | Tertiary | 100.56 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_546 | Taimaka wa juna na sa a rage matsalolin bugun zuciya da damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_546.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_284 | Waɗanda gwamnati ta ce za ta basu jari, sun gaji da gafara sa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_284.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_434 | Lokaci ya yi da masu zaman banza za su farka, domin sana'a ita ce mutum. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_434.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_037 | alluran tsakanin fata da kuma tsoka abubuwan buƙata don wannan alluran su ne mazubin allura da duk wani abu mai kaifi bayan an yi amfani da su audigan da aka jiƙa da giya audiga bandeji safar hannun asibiti allura mai auna ma’aunin ashirin da uku zuwa ashirin da biyar da kuma sirinji yadda ake ba da alluran tsakanin fa... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_037.flac | female | 15-29 | Tertiary | 88.64 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_539 | Munsur ya raba wa 'ya'yansa aikin gida, inda Tabawa take yin wanki, Barira kuma take yin shara | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_539.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_041 | A kan gudanar da bukukuwan Baje-koli domin nunawa mutane kayayyakin al'adu da arzikin kowacce ƙabila. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_041.flac | female | 60+ | Primary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_001 | [?] Ah Kula da dabbobi yana da matuƙar mahimmanci da ya kamata a ce a kodayaushe ana yin shi sabidda in ba a kula da lafiyansu babu yanda za ayi su girma yanda ya kamata har su tashi su girma sui girma yanda ya kamata har in ko ana kula da lafiyan dabbobi to za su tahi za sui girma za sui girma yanda ya kamata za su sa... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Tertiary | 150.72 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1140 | hau_f_1140_he_spontaneous_018 | Barka da warhaka. [?] A wannan hoto an gwado mana hoto me na matsaya wato na birni Benin City wato ta jihar EDo ke nan. Kamar yadda muka sani, a biranez wato kuma a jahohi akan samu wato shaida na matsaya na kowanne jaha. yayin da akan yi amfani wani da shataletale da ke tsakiyar gari. Yadda za a yi amfani da shi, za a... | audio/hau_f_1140_he_spontaneous_018.flac | female | 30-45 | Tertiary | 150.42 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_304 | hau_f_304_he_spontaneous_005 | Shin ko kasan me ake nufi da C.P.R.? cpr dai a yaran turanci ana kiranta da cadio polunomary resastation wato dawo da wanda ya samu bugun zuciya, da farko dai idan mutum ya haɗu da wanda ya samu bugun zuciya abin da mutum zai fara lura shi ne yanayin wajen, shin yanayin wajen akwai natsuwa idan ba natsuwa sai a ɗauki m... | audio/hau_f_304_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Secondary | 151.04 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_493 | Rashin fahimtar burin ‘ya’ya na iya haifar da matsaloli a cikin iyali. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_493.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_510 | Allah ne ya kiyaye an toshe wannan ramin, da jiya an samu matsala | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_510.flac | female | 15-29 | Primary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_294 | Idan na farka da dare, na kan shafa ruwa a fuskata don samun natsuwa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_294.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_231 | Ya kamata mu haɗu mu tsawatar wa masu zubar da shara ko'ina a magudanan ruwa | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_231.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_563 | Dole ne a tsara bikin aure cikin hankali don kada ya zama ƙarin nauyi. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_563.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_211 | Na ziyarci garinmu na haihuwa domin halartar bikin 'yan'uwa inda muka ci abinci na gargajiya tare da abokaina. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_211.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_366 | Rayuwar baya na koya mana yadda za mu guji matsaloli a gaba. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_366.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_323 | Bayan ya gama sallah, Hafizu ya ƙudiri aniyar yin karatu domin samun ƙarin ilimi. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_323.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_507 | Yin magana a cikin lumana yana taimakawa wajen magance matsaloli na dangi. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_507.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_134 | Amma da bikin sauka ne ko kuma a ce bikin cin abinci, to da da mu za a yi. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_134.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_003 | Ma’ana wannan kalmar a harshen Hausa ita ne, yana iya nufin kwano da aka cika da wani abu. Amma idan kana nufin wani abu na musamman, ga yadda ake bayyana wasu daga cikin ma’anar da zai iya yiwuwa kamar abinci kake so ka sarrafa. Magana a kai cewa, kwano cike da abinci. Abincin ma zai iya zama misali,zai iya zama kwano... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.821333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_021 | Toh wannan shi ne ya yin da ake ƙoƙarin canzawa mutum kalan abinda yake ci. Mutum ya samu ya dena cin abubuwan da suka shafi suga da duk abubuwan nan na abinci irin su shinkafa ,su tuwo da sauran abinci nan da ake ci. To in aka mutum ya dena cin wadannan me zai riƙa ci? Sai ya samu meke cin abincin daya shafi irin su g... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 101.12 | hausa | 40 | HE | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_316 | Taimakon juna yana ƙarfafa zumunci a cikin al’umma, musamman a Arewacin Najeriya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_316.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_152 | Alkur'ani ya koya mana yadda za mu zauna da junanmu lafiya | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_152.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_141 | hau_m_141_ag_spontaneous_005 | shukan dankali shi ma dankali ba za a barshi a baya ba ɗaya daga cikin abubuwan da ake shukawa ne a nijeriya a harkar shuka dankali abunda ake buƙata shi ne mutum yasan yanda zai shuka shi ya fito yayi kyau har ya iya girɓe sa abu na farko da zaka fara yi shi ne ka nemi guri mai kyau mai tsafta guri da yake da ƙasa mai... | audio/hau_m_141_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 114.36 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_012 | Taimakawa a gonaki. Ayyukan gona suna ɗaya daga cikin muhimman ayyuka da suke ba da gudunmuwa ga cigaban al'umma. A yankunan karkara, yawancin mutane sukan dogara da noma, don samun abinci da rayuwa mai inganci. Taimakawa a gona, yana da matuƙar muhimmanci, domin yana ƙarfafa haɗin kai koyar da juriya, da kuma samar da... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_012.flac | female | 15-29 | Tertiary | 193.2 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_049 | A wannan bidiyon, za mu bambance tsakanin So da ƙauna. Kana iya cewa: Ina ƙaunan abu kaza. Amma shin kana son abun nan? Shin idan ka ce kana ƙauna, kana son abun nan? Idan ka ce kana son abun nan, shin kana ƙaunan abun nan? To, idan ƙauna ne, abun da kake nufi shine a ce abu ne wanda za ka cigaba da ƙaunanshi har abada... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_049.flac | male | 30-45 | Tertiary | 88.32 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_511 | Idan ana raba ayyuka, dole ne a tabbatar cewa ba wanda ya fi wahala fiye da kowa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_511.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_006 | Wannan hoto, yana nuna wasu kayan amfanin gona, da ake siyarwa a kasuwa ko wurinbaje koli. Ana iya ganin abubuwa uku masu muhimmanci, a cikin wannan ƙatoton kwando, da aka shirya cikin kyawawan launuka. A gefen hagu, akwai dogayen kayan lambu, da suka kama da cucumber, A tsakiya, akwai wasu korayen wake, wa'yanda suka ... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_006.flac | female | 46-60 | Tertiary | 146.752 | hausa | 40 | AG | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_214 | Cin abincin gargajiya tare da iyali na kusa da na nesa a lokacin bikin girbi ya ƙara mana ɗorewar zumunci da al’adu. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_214.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1014 | hau_m_1014_ag_spontaneous_011 | [um] a wannan hoto da muke gani hoto ne na Doya mutane akan taru idan irin wannan abu ya faru [um] yakan sa gasa akan irin noma noman Doya haka da kuma Rogo to wannna dai anyi akan na Doya ne za a kawo ma irin shuwagabanni gari da kuma wasu abubuwa to inajin shi ne kuka gansu a wannan hoton da kuke gani [cs] so [cs] an... | audio/hau_m_1014_ag_spontaneous_011.flac | male | 46-60 | Tertiary | 169.44 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_267 | Taimakon al'umma yana da muhimmanci, domin ba kowa ke iya shawo kan matsalolinsa shi kaɗai ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_267.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_292 | Idan mutum yana da burin ci gaba da ilimi na gaba, yana da kyau ya yi tanadi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_292.flac | male | 15-29 | Primary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_067 | Lokacin da aka samu rashin tsaro al'umma na buƙatar zanga-zanga don neman mafita | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_067.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_148 | Shin waɗanne matakai suka dace a ɗauka domin tsabtace al'adu? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_148.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_309 | Taimakon al’umma yana da muhimmanci, musamman idan mutum yana cikin wata matsala. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_309.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_133 | Ya kamata mai jin damuwa da gazawa ya nemi shawarwari daga waɗanda suka san rayuwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_133.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_276 | Lokacin da dare ya yi, ina kashe fitilu gaba ɗaya don samun bacci mai kyau. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_276.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_241 | Malam Sani yana ɗaukar ƴaƴansa ya kai su gidajen wasa duk sati. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_241.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_385 | Yana da kyau a taimaka wa iyali, ta kowace fuska ta rayuwa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_385.flac | female | 60+ | Primary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_029 | Sarauta ita ce tsarin mulki na gargajiya a al’adan Hausawa wanda ke tattare da muƙamai, makarantu da shugabanci, wannan tsari ya samo asali tun da daɗewa kuma addinin musulunci ya shafe shi sosai inda yake taka muhinmiyar rawa wajen tafiyar da al’adu al’umma. Abubuwan dake ta cikin tsarin sarauta su ne kaman muƙaman sa... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_029.flac | female | 15-29 | Tertiary | 116.6 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_035 | Wato shi filanten ana duba ingancin shi ne da kayayyaki da dama, ka gani [] zaka je ka shuka filanten, yayin da ka shuka filanten ka gani zaka bashi kulawan da zai zo ya fara yaya, yayin da ya fara yaya, zaka dauko abun da zaka duba ingancin lafiyan shi lau, yana bukatan kaza, tsutsa na bukatan kaza, yana bukatan kaza,... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_035.flac | male | 46-60 | Tertiary | 154.68 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_580 | Koyon dabarun kare kai yana taimakawa wajen hana faɗawa cikin haɗari. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_580.flac | female | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_101 | Tafiya a jirgin ruwa ta kan ɗauki lokaci mai tsawo. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_101.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_411 | Jiya Audu ya karɓo aron littafi a laburaren gwamnatin jiha | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_411.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_052 | Ka fara tattaunawa da tambayoyi masu kyau domin ƙarfafa magana mai ma'ana. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_052.flac | male | 46-60 | Primary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_171 | A ƙarshen mako na halarci Plitvice Lakes National Park a Croatia, na kalli ruwa a madatsar ruwa masu burgewa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_171.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1053 | hau_f_1053_ev_spontaneous_010 | Wuraren ibada. Wurare ibada dai wasu gini ne, a wurare mabanbanta, inda mutane ke haduwa don gudanar da abubuwa addinin su. Sa'anan ana daukar waɗannan wurare a matsayin tsarkakaku, domin duk wurin da aka ce yau wurin ibada ne, to abubuwan ibada da bauta kadai aka yarda a ringa yi a wannan wuri. Ba'a yarda ko barin duk... | audio/hau_f_1053_ev_spontaneous_010.flac | female | 30-45 | Tertiary | 151.8 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_443 | Horar da matasa kan sana’o’in dogaro da kai domin inganta rayuwarsu yana rage yawaitan masu zaman banza da dabanci a cikin al'umma. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_443.flac | male | 15-29 | Tertiary | 12.594 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_439 | Ina yawan amfani da tsintsiya wajen cire yanar gizo a ɗakina. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_439.flac | male | 46-60 | Primary | 9.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_195 | Bayan dogon aiki, yana da kyau mutum ya huta don rage gajiya. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_195.flac | female | 60+ | Primary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_277 | Samun kayan kariya kamar laima da hula na taimakawa yayin fita a lokacin ruwan sama. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_277.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_145 | hau_m_145_he_spontaneous_011 | Maganin matsalolin shayarwa, masana kiwon lafiya sun yadda cewa shyarwa itace ne mafi kyawun zaɓi ga uwa da jariri muna ba da shawaran cewa jarirai su ci madaran nono kawai kawai na tsawon watanni shida na farko, sannan su cigaba da shan nono a matsayin babban abin da zasu ci har sai sun kai aƙalla shekaru ɗaya zuwa bi... | audio/hau_m_145_he_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Primary | 124.08 | hausa | 40 | HE |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.