audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_569
Yana da kyau a riƙa yin wasa da dabba cikin tausayi domin ta ji daɗi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_569.flac
female
60+
Primary
6.914
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_243
Yin shawarwari da tsofaffin dangi akai-akai na taimakawa wajen fahimtar bukatunsu da matsalolinsu.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_243.flac
female
60+
Primary
11.714
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_399
Irin waɗannan wasannin su ake kira da Hausa da wasannin gala.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_399.flac
female
46-60
Secondary
7.594
hausa
40
EV
hau_m_1638
hau_m_1638_he_spontaneous_015
hanyoyi biyar masu mahimmanci don kawar da cutar cizon sauro na ɗaya samar da damar amfani da gidan sauro wanda aka shafa ma magani ta hanyar bai wa kowa damar samun gidan sauro wanda aka shafawa magani kashe sauro domin hana cizon sauro yayin da suke bacci na biyu a dinga kula da inda sauron suke haihuwa ta hanyar tsa...
audio/hau_m_1638_he_spontaneous_015.flac
male
46-60
Tertiary
153.06
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_415
Kyakkyawar dangantaka a wurin aiki tana buƙatar haƙuri da fahimta.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_415.flac
male
30-45
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_503
Khalil yakan fara yin karatun Kur’ani kafin ya yi duk wani abu
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_503.flac
male
30-45
Tertiary
5.334
hausa
40
EV
hau_m_466
hau_m_466_ev_spontaneous_038
A wannan hooto da muke kallo a gabanmu hooto ne na ƙauye. Wannan wani ƙauye ne acikin ma ƙauyukan ƙauyuka, wannan ƙauye dai bamu san sunan shi ba, amma da alamu ƙauye ne wanda ga shi nan dai da alamu ƙauye ne wanda ke kusa da gona. A wannan hooto dai zamu ga a wannan ƙauye kawai gidaaje guda biyu suke kallon juna, kuma...
audio/hau_m_466_ev_spontaneous_038.flac
male
30-45
Secondary
76.458667
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_217
Da safe, ina jeranta abubuwan da suka fi bukatar kulawa a ranar.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_217.flac
male
30-45
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_488
Nafi’u yana son ya riƙa kai budurwarsa wurin shaƙatawa domin yin zance.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_488.flac
female
46-60
Secondary
7.874
hausa
40
EV
hau_m_1025
hau_m_1025_ag_spontaneous_014
Acikin yan najeriya tsarin sarrafa takin zamani yana ɗaukar watanni biyu zuwa watanni shida dangane da wasu abubuwa kamar dafi danshi iska da nau'in kayan da ake yin taki dasu cikakken bayani yanayin da zafi najeriya na da yanayi mai ɗumi na wurare masu zafi in da zafin jiki ke tsakanin ashirin da biyar zuwa talatin da...
audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_014.flac
male
46-60
Tertiary
160.86
hausa
40
AG
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_021
Cin abinci mai karancin sinadari, cin abinci mai karancin sinadari wata hay ace da ake amfani da ita domin sarafa jiki ko kuma rage nauyi a jiki, ire-iren waɗannan abinci kuwa sun haɗa da shinkafa, dankali, burodi, waɗannan nau’oka na abinci suna samar da sugari a jikin mutum sosai a don haka wajen kiyayewa da rage cin...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_021.flac
male
30-45
Primary
121.39
hausa
40
HE
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_136
Ba ta mantawa da zikirin safe, domin sun zame mata jiki
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_136.flac
female
46-60
Tertiary
4.194
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_012
wannan ma'aikata ne na gona gainan suna aikin gona har da radion su da suke jin labarai abin da duniya ta ke shi dai masara kowa ya riga ya san masara abubuwan da ake da masara a duniya su na da yawa kaman yanda shi ma radio ana jin labaran abubuwa Najeriya da zuwa kasashen duniya kuma shi radio ya na taimakama ma'aika...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_012.flac
female
60+
Secondary
165.12
hausa
40
AG
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_010
Amana tana komowa idan mutum ya nuna da gaske yana ƙoƙarin gyarawa.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_010.flac
female
15-29
Secondary
5.874
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_460
Tallafawa wani da ke da buƙatar taimako a yau, ya kan sanya farin ciki a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_460.flac
male
15-29
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_244
Yawancin ɗaliban da suke yin zarra a makarantu, iyayensu ba masu hannu da shuni ba ne.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_244.flac
male
15-29
Tertiary
10.234
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_385
Iyaye suna da burin ganin ƴaƴansu sun cimma matsayi mai kyau a rayuwa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_385.flac
female
60+
Primary
5.334
hausa
40
EV
hau_f_394
hau_f_394_he_spontaneous_006
Pcos cuta ce ta asalin rayuwa in da sist ke tasowa a cikin jakar kwan haihuwa kuma yana kara girma politistic ovarian syndrome wani yanayi ne da ke shafar mata da yawa waɗanda suka kai shekarun haihuwa. Fiye da rabin matan da ke fama da ita ba su san halin da suke ciki ba, yawan samar da androgyne watan ƙwayar halittar...
audio/hau_f_394_he_spontaneous_006.flac
female
15-29
Primary
108.72
hausa
40
HE
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_566
Iyaye suna ƙara ƙauna tsakaninsu da 'ya'yansu ta hanyar tattaunawa da su kullum.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_566.flac
female
15-29
Primary
8.734
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_600
Nasara ba ta zuwa da sauri, amma ana samunta idan mutum bai yi ƙasa a gwiwa ba.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_600.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_070
Yawan amfani da kafofin sada zumunta yana iya rage hankalin mutum.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_070.flac
female
30-45
Tertiary
6.954
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_011
Wasu suna samun kwanciyar hankali ta hanyar jin waƙa da kiɗa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_011.flac
male
60+
Tertiary
4.594
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_112
Wannan manhajar tana da matuƙar kyau, tana tunatar da lokacin sallolin farilla
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_112.flac
male
46-60
Tertiary
9.934
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_094
Suna idar da sallar asuba suke fara yin addu'o'in tsari
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_094.flac
female
46-60
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_476
Ina yawan gaisawa da mai shagonmu tare da tambayar yadda kasuwanci ke tafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_476.flac
female
15-29
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_218
Hajiya Halima ta gayyaci maƙwabta don su halarci bikin cikar ‘yarta shekara goma.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_218.flac
female
15-29
Primary
7.314
hausa
40
EV
hau_f_1102
hau_f_1102_he_spontaneous_025
[?] Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu [?] yau ma dai zamui magana akan mene ne tushen tatsuniyar cewa allurar rigakapi suna haipar da [cs] autisim [cs] kuma ta yaya binciken kimiyya ya ƙaryata wannan da'awar [?] [um]. Toh, da farko dai a iya bincike na ko a iya sani na bansan cewa wata allurar rigakapi tana ...
audio/hau_f_1102_he_spontaneous_025.flac
female
15-29
Tertiary
155.82
hausa
40
HE
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_032
Koyan hanyan farko na agaji da matakan gaggawa, idan wuta ta kama a gida. Wuta na daga cikin manayan haɗarurra da ke iya faruwa a gida, wanda mutum bai shirya ba kawai za ta iya kamuwa kowane lokaci a kowane yanayi mutum yake. Wanda zai iya haddasa asaran rayuka da dukiya. Saboda haka yana da matuƙar mahimmanci a san m...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_032.flac
female
30-45
Primary
149.24
hausa
40
HE
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_532
Yana da kyau a fahimci cewa addini da kyawawan ɗabi’u su ne ginshiƙan rayuwa mai kyau.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_532.flac
male
15-29
Tertiary
8.954
hausa
40
EV
hau_f_753
hau_f_753_ev_spontaneous_008
Wato bisa ga hoton nan da yake gabanmu , hoton ya nuna mutane biyu a shagon kafinta , mai jan kayan nan a tsaye yake yana aiki da katako. Na biyu kuma ga shi nan da kaya amma shi a zaune yake riƙe da wasu kaya ma a hannunsa . Shagon kafinta wuri ne da yake cike da aiki inda ake jin ƙamshin sabbin katako, meyasa don ana...
audio/hau_f_753_ev_spontaneous_008.flac
female
15-29
Tertiary
127.1
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_232
Jamila ta fi son hawa adaidaita sahu, domin matuƙansa ba su fiya yin ganganci ba
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_232.flac
male
15-29
Tertiary
5.914
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_308
Na fahimci cewa mutum yana iya tanadin kuɗi ta hanyar rage yawan fita cin abinci a waje.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_308.flac
male
15-29
Primary
6.934
hausa
40
EV
hau_f_1152
hau_f_1152_ag_spontaneous_022
wannan bidiyo da kuke gani yana nuna muku wata mata ne tana riqe da yunɓu ko kasa a hannunta yayin da take bayani watakila tana magana ne game da muhimmancin kasa a noma ingancin kasa da kuma hanyoyin sarrafata takai don amfanin gona muhimmancin abubuwan keyi a kasa a noma ana amfani da kasa domin shukan amfanin gona i...
audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_022.flac
female
15-29
Tertiary
171.776
hausa
40
AG
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_268
Lokacin damina, matsalar ambaliyar ruwa kan hana mutane fita ko gudanar da ayyukansu.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_268.flac
male
15-29
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_396
Bahijja ta yaudare ni, duk da abin da na yi mata a rayuwa.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_396.flac
male
15-29
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_048
Yana da kyau mutum ya kiyaye bayanansa na sirri yayin amfani da intanet.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_048.flac
female
15-29
Secondary
7.154
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_008
Muna yawan tuntuɓar juna don sanin yadda muke gudanar da al'amuran mu na yau da kullum.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_008.flac
female
46-60
Primary
9.674
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_189
Zulaiha za ta roƙi mahaifiyarta shawara kan yadda za ta fara sana’a.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_189.flac
male
15-29
Secondary
4.734
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_014
A wasu al’adun, ana yanka dabbobi a duk ƙarshen shekara domin neman albarka da zaman lafiya.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_014.flac
male
46-60
Tertiary
11.034
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_569
Yau ko girkin safe ba ta yi mana ba, saboda tana cikin damuwa, sai biredi muka ci
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_569.flac
female
46-60
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_084
Ko wacce al'umma tana da hanyar da take nuna alhinin mutuwa a al'adar ta.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_084.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_590
Yau kuma kai ne? Me ya kawo ka kuwa a wannan lokaci?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_590.flac
female
15-29
Secondary
4.694
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_575
Rashin neman taimako na iya sa mutum cikin damuwa mai tsanani.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_575.flac
male
15-29
Secondary
5.774
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_474
Musa da Dauda da Ali sun amince da samar da gidauniya a tsakaninsu.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_474.flac
female
30-45
Secondary
7.514
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_394
Na kan tsara lokacin cin abinci domin kada na ci abinci a gaggauce.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_394.flac
male
30-45
Tertiary
5.374
hausa
40
EV
hau_m_129
hau_m_129_ag_spontaneous_012
? A shi Dankali yadda ake girbinsa kamar yadda nai bayani a na farko da na biyu da na uku yanzu ma ga shi an ƙara dawomin da shi to shi Dankali ana gorbinsa ne idan ya cika wata biyu zuwa wata uku da shukawa sannan hanyoyin da ake bi wajen girbin Dankali shi ne akwai hanyar da za a samu kayan girbi na musamman wanda za...
audio/hau_m_129_ag_spontaneous_012.flac
male
15-29
Tertiary
187.26
hausa
40
AG
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_586
Muna ta fafutukar yadda za mu koma makaranta domin ƙaro karatu.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_586.flac
female
15-29
Secondary
6.754
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_040
Cin abinci isasshe yakan taimaka a haifi yaro cikin nagarta kuma yakan ba da kariya ga haihuwa cikin haɗari. Folic acid mai ɗauke da vitamin D vitamin B9 yakan sa a haifi yaro, yakan ƙara ƙarfin ƙashin bayan yaro da kuma ƙwaƙwalwa. Ƙarancin iodine a jikin yaro yakan sa a haifi yaro kamar marasa hankali. Sannan cin abin...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_040.flac
female
15-29
Tertiary
112
hausa
40
HE
hau_m_1506
hau_m_1506_he_spontaneous_013
Yanda cutan covid-19 ta ke bada matsala a jikin mutun na farko, mutun zai zamto yana fama da mura mai tsanani yana fama da zazzaɓi mai tsanani zazzaɓi mai tsananin nan idan aka fahimci zazzaɓi mai tsanani ne wato yayi ma jikin shi illa kenan yakan sa mutun kuma ya mutu mutuwan kuma da zaiyi zai shafi al'umman da suke t...
audio/hau_m_1506_he_spontaneous_013.flac
male
30-45
Tertiary
179.7
hausa
40
HE
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_585
Umar da iyalansa sukan zauna su tattauna, inda kowa yake faɗar matsalarsa
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_585.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
hau_f_1464
hau_f_1464_he_spontaneous_002
Abubuwan da yakamata kasani idan ana buƙatar yimaka [?] ƙarin jini yin wucewa hanyace da ake amfani da ita wajan ƙarin jini ga mutun idan ya rasa ko yanada ƙaranci ana buƙatar hakane a lokuta kamar yawan zubar jini tiyata ciwon sanƙarau ko wasu cututtuka da ake hana jiki samar da ishashshan jini ga abubuwan da yakamata...
audio/hau_f_1464_he_spontaneous_002.flac
female
46-60
Tertiary
170.752
hausa
40
HE
hau_m_547
hau_m_547_ev_spontaneous_008
mutane masu aikin titi masu tsaftace muhalli na titi wa inan su ne ake kira da ma'aikatan zamantakewa wanda ke share hanya suna taka muhimmiyar rawa wajen inganta tsaftar muhalli tafiyar jama'a da hadin kai a cikin al'umma wannan aiki yana nuna kwazon mutum wajen kula da muhalli da kuma tallafawa cigaban al'umma ta han...
audio/hau_m_547_ev_spontaneous_008.flac
male
15-29
Primary
154.965333
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_282
Raba abinci da abokai a lokacin suna na nuna soyayya da haɗin kai.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_282.flac
female
30-45
Tertiary
6.494
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_267
Ana amfani da lokacin bukukuwan al'adu dan nuna tufafin gargajiya domin tunawa da tarihi.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_267.flac
female
15-29
Primary
7.254
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_413
Idan muna bikin nasarorin ‘yan uwa, hakan yana ƙarfafa zumunci da ƙauna a tsakaninmu.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_413.flac
male
15-29
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_433
Amina ta yi wa Haruna godiya a kan atamfar da ya aiko mata
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_433.flac
female
15-29
Tertiary
4.753
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_219
Za ka ga wasu mutanen suna zuba ruwa a kansu idan zafi ya yi yawa.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_219.flac
male
46-59
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_295
Nazir zai buɗe shagon aski yana neman ma'aikata a ko'ina
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_295.flac
male
46-60
Tertiary
7.634
hausa
40
EV
hau_m_029
hau_m_029_ev_spontaneous_009
idan aka se antibayotik wato wani nau’ukan maguŋguna ne da ake rigakaþi da su kuma ana amfani da su don yaƙ’ar k’wayoyin cututtuka kamar su k’wayoyin bakteriya, da dai saurasu wanda ke haifar da cututtuka a jikin mutum. Wa’innan, sannan ana amfani da shi antibayotik, antibayotik wato a Hausa ana nufin maganin rigakafi....
audio/hau_m_029_ev_spontaneous_009.flac
male
30-45
Secondary
109.32
hausa
40
EV
hau_f_148
hau_f_148_he_spontaneous_036
Ciwon kai mai tsanani wato megrine. Wani kalan ciwon kai ne, wanda yawon dawowa koda an sha masa magani ba ya tafiya. Wannan ciwon kai, yana da matuƙar ƙalubale ga wanda yake ɗauke da shi. Magunguna ciwon kai kamar su faracitamal, ba sa yin maganin irin wannan ciwon kai. Dan haka wanda ya gane yana da irin wannan ciwon...
audio/hau_f_148_he_spontaneous_036.flac
female
15-29
Tertiary
117.73
hausa
40
HE
hau_m_107
hau_m_107_he_spontaneous_012
salamu alaikum [um] shi kuma wannan hoton yana bayani ne game da yadda ake allura e tor ainihin yadda za a sha mutum masulla kaman yadda hoton nan ya yi nuni ga likita nan tare da yarinya za ta yi mata allura kuma ta ma ta gama za ta laƙa mata bandeji bayan ta yi mata allura ga yarinyar nan saye da [cs]face mask[cs] ‘y...
audio/hau_m_107_he_spontaneous_012.flac
male
15-29
Primary
78.08
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_573
Idan bututun famfo ya lalace, yana da kyau a nemo wanda zai gyara a cikin sauri.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_573.flac
male
46-60
Secondary
7.154
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_417
Yau zan rubuta jerin abubuwan da nake godiya a kansu domin tunatar da kaina.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_417.flac
female
15-29
Secondary
7.554
hausa
40
EV
hau_m_350
hau_m_350_ev_spontaneous_040
Barkanmu dai wato a wannan faifai an gwado mana ne yadda mace take zaune take gudanar da ayyuka wato ƙararrawa ko Kuma in ce yadda agogonta ya buga lokacin da za ta je ta yi bacci, wato wannan mata an gwado ta ne tana ɗauke da na'ura a cikin gida , a cikin gidanta a wurin da take aiki ciki yadda aka gwado ta na'ura mai...
audio/hau_m_350_ev_spontaneous_040.flac
male
30-45
Primary
95.5
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_171
Ana iya goge ƙura daga fanka don hana ta yin ƙara.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_171.flac
female
46-60
Secondary
7.754
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_417
Hukumar Hisbah na ƙoƙarin sulhunta al'umma a jihar Kano a koda yaushe.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_417.flac
female
46-60
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_001
Amina tana yawan kira na don tambayar lafiya ta a wannan lokacin da cutar amai da gudawa ya addabi al'umma.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_001.flac
female
46-60
Primary
9.794
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_023
Sani yakan karɓi kaya daga hannuna idan na dawo daga kasuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_023.flac
female
15-29
Tertiary
6.174
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_062
Mutanen da ke rayuwa cikin soyayya sukan fi jin daɗin rayuwarsu.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_062.flac
male
15-29
Secondary
5.694
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_015
Nishadi yana taimaka wa mutane wajen rage damuwa da kuma samun farin ciki.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_015.flac
female
46-60
Secondary
8.954
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_440
Kewar masoyi idan aka daɗe ba a ga juna ba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_440.flac
male
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_123
Ba na wasa da bacci, saboda muhimmancinsa da alfanunsa ga lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_123.flac
male
30-45
Tertiary
5.074
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_104
Bayan samun digiri, ya kamata mutum ya samu horo a kan wata sana'ar hannu.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_104.flac
female
15-29
Secondary
7.234
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_473
Shaidar horo na iya taimakawa mutum wurin samun matsayi mai girma a aiki.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_473.flac
female
30-45
Secondary
6.234
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_464
Ado ya riga ya yi ajiyar daki a otal a Kaduna don bikin Nazifi da za a yi.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_464.flac
female
15-29
Primary
9.494
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_484
Nura ba ya son duk wani abu da zai ɓata wa matsarsa rai.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_484.flac
male
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
hau_f_1509
hau_f_1509_he_spontaneous_001
Yadda ake magance motsin rai masu wahala, da matsaloli masu tsanani. Rayuwa cike take da ƙalubale da lokutan da ke kawo damuwa, baƙin ciki ko fargaba. Kowa yana fuskantar lokuta da abubuwa basa tafiya kamar yadda ake so. A irin wannan hali, yana da matuƙar muhimmanci mutum ya koyi yadda zai sarrafa motsin ran sa, da ku...
audio/hau_f_1509_he_spontaneous_001.flac
female
30-45
Tertiary
181.86
hausa
40
HE
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_027
Idan aka yi wasarere da bayanan yanar-gizo, masu kutse za su sami damar yin ta'adi.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_027.flac
male
30-45
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_139
Ina ƙoƙarin yin maganganu masu laushi domin kada su cutar da zuciyar wasu.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_139.flac
male
46-60
Secondary
6.734
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_245
Ina taƙaita magana tare da amfani da kalmomi masu ma'ana wajen isar da cikakken saƙo don gudun ɓata lokaci.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_245.flac
female
46-60
Primary
8.794
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_213
Yana da kyau a wayar da kan mutane kan muhimmancin cin abinci mai gina jiki don kaucewa cututtuka.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_213.flac
male
30-45
Primary
9.314
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_271
Yanzu na fi son a bar min gidana na zauna lafiya
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_271.flac
female
30-45
Primary
7.354
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_374
A Lokacin da wani abu ya taso ba tsammani, yana da kyau a ɗau mataki mai dacewa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_374.flac
male
46-60
Tertiary
9.934
hausa
40
EV
hau_m_716
hau_m_716_ag_spontaneous_006
wannan ita ake cewa da sana'a kamun kifi ko su ni kuma mai yin sanar zan cemai ma sinci to a gargaciyance dai akwai masu yin ta wanda suke da ga shekara sai shekara, damuna zuwa damuna akwai kuma wayan da suke yi su sana'an su kenan gaba daya tun daga farkon shekara har karshe suna yinta amma anan kenan ina nufin musal...
audio/hau_m_716_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Tertiary
176.34
hausa
40
AG
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_444
Fahimtar bambance-bambancen mutane yana iya ƙarfafa haɗin kai tsakanin juna.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_444.flac
male
30-45
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_519
Takan yi kalle-kalle a wayarta da yamma bayan ta dawo daga aiki
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_519.flac
male
15-29
Primary
5.114
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_055
Yana da kyau a koya wa yara yadda za su kasance cikin tsaro yayin amfani da intanet.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_055.flac
female
15-29
Secondary
8.153
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_078
Jiya da daddare, Alhaji Musa ya gano wani mutumi yana leƙen gidansa ta tagar baya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_078.flac
male
30-45
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_374
Har yanzu akwai muhawara ko gudunmawar addini wajibi ne ko kuma zaɓi ne na mabiya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_374.flac
male
15-29
Tertiary
7.394
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_077
Idan na sami matsala a wani abu, na kan duba in koyi darasi.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_077.flac
female
30-45
Tertiary
6.054
hausa
40
EV
Hau_F_5083
hau_f_5083_ev_spontaneous_003
Dalilin da yasa muke da addini da kuma tsarin sa a rayuwar mu. Addini wani abu ne da zai zama jigo a rayuwar dan Adam tun fil azal. Ko wani yanki na duniya yana da addinin da ya sha shahara a wurin su. Kuma a mafi yawan lokuta mutane suna gado ko karɓar addini daga iyayen ko al'ummar su. Addini yana taka muhimmiyar raw...
audio/hau_f_5083_ev_spontaneous_003.flac
female
46-60
Tertiary
318
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_429
Ba ka ƙosawa da duk irin buƙatu na da nake faɗa maka
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_429.flac
male
15-29
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_482
Yawancin makarantu masu zaman kansu sun fi inganci, amma kuɗinsu na da tsada sosai.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_482.flac
male
30-45
Primary
7.994
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_058
To ai ba ma titin Ibrahim Taiwo ba kawai, kusan ko'ina ma.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_058.flac
female
46-60
Tertiary
5.974
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_448
Na sanar da jami'an tsaro yawan faɗan daba da ake yi a unguwarmu.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_448.flac
male
46-59
Tertiary
8.194
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_029
Kaman yanda muke gani. Muna iya ganin koriyan lanbu cike take da itace da koriyar ganye ganyayyaki, a jikin wannan bishiyan za mu iya ganin wani abu kama da gwanda ko ko za mu iya ce ma ta gwanda ce. Shin gwandannan ta kasu kasha-kashi, akwai asalin gwanda da ake cin ta a mazaunin kayan marmari, akwai kuma shi ɗayan gw...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_029.flac
female
15-29
Tertiary
118.94
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_567
Wasu ma’aikatan suna jin tsoron gabatar da ra’ayoyinsu saboda tsarin mulkin ofisoshi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_567.flac
female
15-29
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_357
Na tsai da kuduri cewa duk wata zan ajiye kaso daga ribar kasuwanci.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_357.flac
male
15-29
Primary
7.414
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_524
Ashiru yana son koyon fassarar harsuna ta intanet don samun aiki.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_524.flac
female
30-45
Secondary
6.433
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_590
Yara sun sha bamban wajen saurin koyon abubuwa daban-daban a rayuwarsu.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_590.flac
female
30-45
Tertiary
6.294
hausa
40
EV