audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_166 | hau_m_166_ag_spontaneous_016 | Yacce ake fere rogo, shi dai rogo bayan an shuka shi. Zai yi girma za a sa shi a wuri inda yakamata, sannan dama shi rogo ana sa shi ne a cikin ƙasa. Bayan an sa shi a cikin ƙasa ya girma, za a zo a girbo shi a cikin wannan ƙasa a fito da shi. Sannan bayan an yi wannan za a wanke shi a zo a yayyanka shi, bayan an yayya... | audio/hau_m_166_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Primary | 134.12 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_429 | Fahimtar halin wasu yana taimakawa wajen ƙarfafa zumunci da haɗin kai. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_429.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_467 | A da tsofaffi ne suke kai amarya ɗakinta ba ƙawaye ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_467.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_495 | Salisu ya san cewa dole sai ya canza halinsa kafin mutane su sake yarda da shi. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_495.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_050 | Na fahimci cewa wasu al’adu suna da tsauraran dokoki kan yadda ake ɗaukar rayuwa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_050.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_277 | Guje wa shan duk abin da zai sanya ka kasa aiki sai ka sha shi. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_277.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_077 | Lokacin da wani ya fuskanci wata matsala, ina ƙoƙarin magance masa ita matuƙar zan iya. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_077.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_393 | Sun shiga wata sana’a ba tare da bincike ba, daga baya sun yi nadama. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_393.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_564 | Jiya, wata makaranta ta shirya taro don nuna ire-iren abinci daga kasashe daban-daban. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_564.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_489 | Malam Korau fa ya ce na haƙura da auren Habiba saboda ba ta da addini | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_489.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_052 | Mahaifin Abbas ya goya masa baya a kan ra'ayinsa na zama Bakanikie | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_052.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_103 | Auren zamani yana nuna cewa maza da mata suna raba ɗawainiyar gida. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_103.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_040 | Wannan dankali ne kamar yadda kuke gani wato dankali yana ɗaya daga cikin abinciccika da ake amfani dashi wajen ci wanda yana taimakawa mutum wajen ƙara maƙiarfi a jikinsa da kuma lfy dankali yana ɗaya daga cikin abubuwan da ake ci ya ƙarawa mutum lafiya da kuzari jikinsa kuma sannan yanda ɗaya daga cikin abubuwan da a... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_040.flac | male | 60+ | Tertiary | 153.3 | hausa | 40 | AG | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_319 | Mutane suna kallon al’adunsu a matsayin abu mai muhimmanci wajen kare asalin su. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_319.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_376 | A wannan zamani yawancin mutane rayuwar ƙarya suke yi, musamman a manyan birane. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_376.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_074 | Na fahimci cewa amintattun maƙwabta suna iya bada shawara mai amfani idan an basu damar hakan. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_074.flac | male | 30-45 | Secondary | 11.094 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_135 | Sani jiya ya sayar da motarsa don ya biya wa su Idi kuɗin makaranta | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_135.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_116 | Hatta gajeren saƙo na "Ina fatan kana lafiya" kan iya sa mutum farin ciki. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_116.flac | female | 46-60 | Primary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_584 | Ita a ganinta, yawan auri saki shi ne yake haifar da rashin tarbiya a tsakanin yara. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_584.flac | female | 46-60 | Primary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1509 | hau_f_1509_he_spontaneous_012 | Yankuna da ƙasashen da chutar ebola ta pi shapa a duniya chutar ebola na daga cikin chututtuka masu tsanani da ke saurin yaɗuwa kuma suna da mattuƙar haɗari da rayuwar ɗan adam chutar ta para bayyana ne a shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da shida a nahiyar afrika kuma tun daga lokacin an samu ɓullarta a lokac... | audio/hau_f_1509_he_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Tertiary | 281.22 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_021 | barka da warhaka a wannan faifaye an mana bayanine akan wato yanda makarantar nursery dana primary suke abisa tsarin doka wato kanada kamar yadda muka sanine tsarin dokar wato british dana kanada akwai tsare tsare wanda wato karatu ko ince ilimi yake tafiya dashi tun daga matakin farko kamar yanda muka sani wato a gefa... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 190.86 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_355 | Nafisa ta tsinci kanta cikin wahala saboda rashin iya tsara kasafin kuɗi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_355.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_212 | Raihan da saurayinta da yake Turai kullum a cikin waya suke. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_212.flac | female | 46-60 | Primary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_407 | Duk sati ya kamata ku dinga wanke bangon ba kullum ba | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_407.flac | male | 46-60 | Primary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_061 | A cire ganye da shara a lambu don kiyaye tsafta da ƙyalli. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_061.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_454 | Ƙwarin gwiwar da yake da ita ce ta sa ya zama zakaran gwajin dafi | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_454.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.6 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_005 | Hanyoyin ɗaura bandeji, yin amfani da bandeji yana taimakawa waran rufe rauni da dakatar da zubar da jini ko tallafawa wani sashi na jiki. Gawasu hanyoyin ɗaura bandeji da kuma yadda a keyinsu. Na ɗaya ɗaura bandeji na zagaye ana amfani da wannan ɗaura bandeji a wuraren da suke sirara, Kaman wuyan hannu ko wuyan ƙafa, ... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Primary | 160.68 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1484 | hau_m_1484_he_spontaneous_009 | ga bayanai yadda mata masu juna biyu zasu iya gina hanyar tallafi daga dangi abokai da ma'aikatan lafiya da kuma dalilin da yasa hakan ke da muhimmanci ga lafiyar su yayin ɗaukar ciki da bayan haihuwa gina hanyar tallafi ga mata masu juna biyu yana da matuƙar mahimmanci domin yana taimakawa wajan samun kwanciyar hankal... | audio/hau_m_1484_he_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 172.26 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_919 | hau_f_919_ev_spontaneous_010 | idan ance babu mai ake nufi an nufin rashi ana nufin talauci ana nufin rashin mahimmanci akan abu babu masifa ne wanda kowa baya son shi kuma wani abu ne wanda yake taba mu'amalan mutum a duk inda yake tare da mutune saboda misali yanzu kazo kana buƙatan abubuwa na rayuwa kazo baka da shi dole mutane zasu dinga jin hau... | audio/hau_f_919_ev_spontaneous_010.flac | female | 30-45 | Tertiary | 170.82 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_161 | Kowacce mace tana da haƙƙin samun muƙami a bisa dokar ƙasa | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_161.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_249 | A ina za ku kwanta ne? Garin da sanyi sosai. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_249.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.614 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_574 | Ana sauke Alkur'ani a duk safiyar kowace Juma'ar ƙarshen wata. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_574.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_012 | Na yanke shawarar kasancewa mai juriya a duk wani yanayi da zan fuskanta. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_012.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_510 | Rashin ruwa ya sanya 'yan ƙauyen zuwa gidan gwamnati don kai ƙorafi. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_510.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_002 | Kamun kai yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali da walwala. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_002.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.913 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_389 | Za a fara rabon takin zamani ga manoman damina a mako mai zuwa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_389.flac | female | 15-29 | Primary | 9.934 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_138 | Ya kamata bankuna su samar da sabis mai kyau yadda ba za a samu matsalolin da ba sai an je banki ba | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_138.flac | male | 30-45 | Primary | 9.714 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_102 | Akwai buƙatar ƙarin inganta hanyar sadarwar da bankuna don rage cunkoso a manyan bankuna. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_102.flac | male | 30-45 | Primary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_563 | Mutane masu juriya suna iya tsayawa tsayin daka wajen cimma burinsu. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_563.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_963 | hau_f_963_he_spontaneous_008 | tsabtan zaman takewa da tsabtan muhalli tsabtar ma tsabtar zamantakewa ana son gari ya waye ka kasance ko ina naka a tsabtsce kama daga tsakar gidan kane zuwz cikin ɗakunan kane ko opis ko o wurin taro ko s ko makaranta ko warin tar[um] ko warin cin abinci ko wurin kwana ne da wurin kicin da kicin haka wurin girke girk... | audio/hau_f_963_he_spontaneous_008.flac | female | 30-45 | Tertiary | 174 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_407 | Wasu 'yan kasuwa suna fuskantar ƙalubale amma suna da himma | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_407.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_338 | Kullum ina yin aswaki ko burushi da safe kafin na sa wani abu a bakina. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_338.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_056 | Ka kawo maganganun da za su ƙarfafa jin daɗin zama tare da mutane. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_056.flac | male | 46-60 | Primary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_417 | hau_m_417_he_spontaneous_013 | Wato tambaya ta gaba tana tambaya ne, za ka iya lissafa ko kuma kasan na'urorin da ya kamata a yi amfani da su domin ta taimaka wajen dubiya da gajiya ta muke ta magana a aki. Maganar gaskiya dai akwai na'urorin da ake kira [cs]apps[cs]. Wanda idan ka kaji ko kana cikin gajiya ka yi amfani da shi bacin ka yi la'akari d... | audio/hau_m_417_he_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Tertiary | 127.16 | hausa | 40 | HE | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_315 | Mun yi wasan tashi faretin layu a lokacin bukukuwan bazara kamar yadda muke yi kowace shekara. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_315.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_022 | Ah lokacin da yafi dacewa dan dasa itatuwa wannan itatuwa shi ne kamar lokacin damuna a lokacin damuna [?] lokaci ne da ya dace a riƙa dasa wannan itatuwa haka nan lokaci lokacin kaka shima lokacin kaka, shima lokaci ne da ya dace ya kyautu a ce ana shuka wannan itatuwa itatuwa sosan gaske [?] [?] lokaci ne da ya dace ... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_022.flac | male | 15-29 | Tertiary | 181.92 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_381 | Bayan an tsinka jini sai a raba wasan ƙwallo na tsawon mintuna casa'in. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_381.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_556 | Yan kasuwa suna fita da wuri domin samun ciniki daga baƙi masu sammako. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_556.flac | male | 15-29 | Primary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_495 | A shekarun baya, malamai sun fi amfani da littafi fiye da na’ura mai ƙwaƙwalwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_495.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.113 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_521 | hau_m_521_ag_spontaneous_001 | Sotin Aftar Habest, wanda a Hausance ake cema Bayan Girbi, yana da matuƙar mahimmanci domin tabbatar da ingantawan amfani gona da aka samu. Wannan tsari yana nufin rarabawa da tattancewa amfani gona bayan an girbe su, tare da tabbatar da cewa ko wanne irin amfani gona yana cikin yanayin mai kyau, kafin a kai su zuwa ka... | audio/hau_m_521_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 68.736 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_390 | Surukan naku masu neman auren 'yarku suna da kirki sosai | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_390.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_115 | Za su buƙaci buhu ɗari na shinkafa da waken soya. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_115.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1483 | hau_f_1483_he_spontaneous_020 | Matsalar matsi ko dannewar harshe ko mtsai ko dannewar lebe na faruwa ne idan wata fatar jiki tayi tsawo kao te kauri sosai har tana hana motsi yadda ya kmata wannan na iya hana jariri samun saukin kama nono yayin shayarwa yana janyo ciwon nono rashin samun isashshen madara da kuma rashin samun gamsuwa wajan shayarwa d... | audio/hau_f_1483_he_spontaneous_020.flac | female | 30-45 | Tertiary | 152.46 | hausa | 40 | HE | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_471 | Samun ingantacciyar lafiya yana farawa ne daga abinci da ruwa mai kyau. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_471.flac | female | 15-29 | Primary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_063 | Haƙuri da shawarwari daga iyaye na taimakawa wajen tsara kyakkyawar makoma ga yara. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_063.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_569 | Yau, Fatima za ta gode wa mijinta da ya siya mata sabuwar atamfa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_569.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_685 | hau_f_685_ev_spontaneous_035 | Yin tafiya a ƙasa mai tudu. Yin tafiya a ƙasa mai tudu. Yadda ake yin tafiya a ƙasa mai tudu: na ɗaya, yi tafiya cikin hankali, a yi tafiya a hankali don guje wa faɗuwa ko zamewa. Na biyu, ɗauki matakai kaɗan kaɗan, yin matakai kaɗan kaɗan na taimakawa wajen daidaita jiki. Na uku, a hankali da ƙafafu, Na uku, a hankali... | audio/hau_f_685_ev_spontaneous_035.flac | female | 15-29 | Tertiary | 93 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_513 | Al’umma mai haɗin kai tana ba kowa dama, ba tare da nuna bambanci ba. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_513.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_184 | Za a ba da agaji ga wata mata da gidanta ya kama da wuta. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_184.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_466 | Domin suna samar da damar koyon harkokin lafiya ga mutane da yawa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_466.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_391 | Rayuwar nan ƙalilan ce, ka yi ƙoƙari ka ci moriyarta | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_391.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.013 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_462 | Karimatu ta jaddada godiyarta ga ƙawayenta da suka halarcin bikin ‘yarta | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_462.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_028 | Barkanmu da warhaka. Kamar yadda muke gani a wannan hoto, hoto ne da yake ɗauke wato da gareji. Abun da ake nufi a nan, wani lokaci ne wato da gareji, wurin da ake ajiye motoci, ko in ce wuri na musamman da aka ƙira shi domin ajiyar motoci, shi ne ake kira da gareji. Kamar yadda muka sani ne, akan yi gareji wato a ta ƙ... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.28 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_701 | hau_m_701_ev_spontaneous_026 | Wannan hoto yana nuna ‘yan mata guda uku acikin wani wuri mai ciyawa. ‘Yan mata ɗin nan suna nan sun je ɗiban ruwa. A cikin su guda ɗaya ke ɗauke da jarka a kan ta kalar jarka ɗin kamar jalkan mai ɗorawa ne kuma tana riƙe da jariri guda a bayan ta kuma ta riƙe wani a hannu. Sauran ‘yan matan biyu a hannu suna dai tsaye... | audio/hau_m_701_ev_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Tertiary | 105.18 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_410 | Ana girmama al’adar suna a wasu ƙauyuka ta hanyar ba jariri suna na kakanninsa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_410.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_407 | Babbar hanyar koyon al’ada ita ce ta hanyar sauraron manya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_407.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_102 | Yin amfani da ganye maimakon ledoji yana rage yawan tara robobi a muhalli. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_102.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_088 | lokaci yana ƙure wa mutane a yayin da suke aikinsu a wajejen aikinsu bahaushe yai wata karin magana ya ce lokaci ba ya jiran uban kowa tabbas lokaci ba ya jiran kowa duk abunda za ka yi kana yin sa ne a ƙarƙashin lokaci lokacin da wata ƙila aka yi ƙa'ida da kai aka gindaya maka aka ce za ka yi abu daga lokaci kaza zuwa... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_088.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.46 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_157 | Likita ya tambayi mara lafiya adadin da yake shan magani, bayan ya gano ba ya sha. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_157.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_919 | hau_f_919_ev_spontaneous_008 | Yare wani abu ne mai mahimmancin gaske a wajen daɓbaka al'adan mutane idan ance yare meh ake nufi shine wani yanayin magana da mutane wanda suke da wani irin al'ada suke amfani dashi idan mutane suna amfani da yaren su yaren su yana daɓbaka yaren su yana kuma sa yaren su yayi dogon zango yana taimaka ma yara wanda suke... | audio/hau_f_919_ev_spontaneous_008.flac | female | 30-45 | Tertiary | 170.22 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_569 | Za a kai amarya bayan isha'i, gobe kuma a yi buɗar kai. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_569.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_177 | Wata yarinya ta ba wa makwabciyarta lemun zaki bayan dawowa daga kasuwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_177.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_073 | Karatun firamare yana da matuƙar muhimmanci don gina tushen ilimi mai ƙarfi. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_073.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_526 | hau_m_526_ag_spontaneous_006 | yayin da kuma wannan yanayi ne akan abun da ya shafi hanyoyin da ake bi wajen ajiye shinkafa ko kuma masara, yanda ake ajiye shinkafa saboda kar ta yi kwari, ko kuma saboda gara, ko kuma saboda ɓera. Hanyoyin da ake bi ai ajiyewa yayin da ka samu wurin ka, shin ya danganta da ra’ayin mutum, wani zai ɓambare ta gabanin ... | audio/hau_m_526_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Primary | 77.52 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_351 | Taliya katan guda ta gida, ta fi taliya katan biyu ta ƙasar waje auki | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_351.flac | male | 30-45 | Primary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_531 | Idan mutum ya dawo daga tafiya, ana cewa, "Barka da dawowa, Allah ya kiyaye gaba." | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_531.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_232 | Ko ƴan kwacen waya babu saboda rayuwar ba tai tsada ba. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_232.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_512 | Sani an yi masa kaciya da wuri tun yana jariri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_512.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_297 | hau_m_297_ag_spontaneous_032 | Assalamu alaikum warahamatullah barka da war haka ina son zan yi amfani da wannan dama a takaice in yi bayani a kan wannan hoton da yake sama. Wannan hoton idan muka duba yana da abubuwa da dama a cikinsa abu mafi girma a ciki shi ne matar da take kula da abubuwa daban a gabanta za mu gani tana kula da wani kwano wanda... | audio/hau_m_297_ag_spontaneous_032.flac | male | 30-45 | Primary | 94.4 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_430 | Tunda aka haife shi bai taɓa damuwa da kudi ba har sai da talauci ya riskeshi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_430.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_133 | Na fahimci cewa wasu masoya suna jin daɗin soyayya idan suka ware daga cikin jama'a. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_133.flac | male | 30-45 | Tertiary | 12.1 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_026 | A wannan ɓarin namu Allah ya albarkace mu da duk nau'in yashi, ko nau'in ƙasa guda ukun nan. Ƙasa mai yamɓu, da ƙasa mai laushi, da kuma ƙasa mai yashi. Amma wanda muka fi noma a ciki shi ne ƙasa mai laushi, shi muke yin noma sau tari a ciki saboda shi ya fi ba da taki, kuma abinci ya fi haɓaka a ciki. Sauran sauran na... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.16 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_302 | Lallai Taya wasu murna yana nuna soyayya da kulawa sosai. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_302.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_963 | hau_f_963_he_spontaneous_010 | Babban cuta ne da yake wanzuwa, [?] ko yake yaɗuwa a tsakanin al'umman mu. To, magance shi shine: na farko abinda ya kamata mutum yayi, nisanta daga mutane, a rinƙa samun [?] tazara tsakanin [?] mutane, kar a cika matse juna sasai. Cuta ce wacce take saurin yaɗuwa ko ta iska, an so idan mutum zai fita, ya kasance ya sa... | audio/hau_f_963_he_spontaneous_010.flac | female | 30-45 | Tertiary | 188.28 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_463 | Yabawa ƙoƙarin wani ko ƙarfafa gwuiwa yana ƙara sanya karsashi ga wanda aka yiwa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_463.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_196 | Ziyartar tsofaffi don koyon al’adunsu na ƙara fahimtar al’adar mutane. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_196.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_046 | Wasu suna ganin shaye-shaye wata al’ada ce, amma tana da illa ga lafiya. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_046.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_431 | Wurin cin abinci mafi sauƙi a garinmu shi ne inda ake siyar da tuwo. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_431.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_572 | Alhaji ya ce, duk 'ya'yan marasa ƙarfi da suka shiga makarantar, kyauta za su yi karatu | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_572.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.514 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_434 | Idan kana girmama mutane to za su so ka sosai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_434.flac | female | 15-29 | Primary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_289 | Ɗaukar tsauraran matakai, za su daƙile matsalar cin hanci da rashawa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_289.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_305 | A yau, Sumayya za ta ƙoƙarta ta kasance mai sakin fuska ga kowa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_305.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_082 | Don haka suke da matuƙar sha'awar bukukuwa da sauran lamuran cashewa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_082.flac | male | 46-60 | Primary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1538 | hau_m_1538_he_spontaneous_007 | A wannan hoto yana nuna wata mata taje wajen likita tarin matsalolin wajen samun hidimar tsare-tsare tsara iyali wata hanya ce ta ma'aurata ke amfani da ita domin tsara yawan haihuwa da tazara da ke a tsakanin ƴaƴa wannan yana taimakawa wajen kare lafiyar uwa da jarirai da kuma bada damar kula da yaran da aka haifa sai... | audio/hau_m_1538_he_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 192.96 | hausa | 40 | HE | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_103 | Amfanin da gidajen rediyo suke yi mana yana da matuƙar yawa fa | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_103.flac | female | 46-60 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_025 | Ku je ku duba maƙwabciyarku ta faɗi ta samu karaya jiya da safe | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_218 | Lokacin da dattijai suka gabatar da wani ra’ayi, ina haƙuri da tattaunawa idan na akwai saɓani. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_218.flac | female | 30-45 | Secondary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_125 | Amfani da dabara irin ta Pomodoro yana taimakawa wajen ci gaba da aiki ba tare da tsaiko ba. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_125.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_084 | Nakan halarci liyafar cin abincin da abokaina suke gayyata ta. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_084.flac | female | 15-29 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_092 | Ba daidai bane idan an ɓatawa mutum, ya je ya sha giya ba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_092.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.