audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_312 | Kullum da yamma Audu yana goge kaushin ƙafarsa da dutse. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_312.flac | male | 15-29 | Primary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_193 | Idan yara sun koyi darasin girmama kansu, ba za su wahala da kwatance ba. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_193.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_019 | To wannan ana zancen keɓantuwa a lokacin da mutum ke da wata cuta. Cutan da take da yaɗuwa a tsakanin mutane. Na farko abubuwan da ya kamata mutum yayi idan yana da wannan cutan da ke da yaɗuwa a tsakanin mutane, na farko ya zamanto cewa yana yawan wanke hannunsa sabida hannu na ɗaya daga cikin wuraren da suke iya riƙe... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Secondary | 122.36 | hausa | 40 | HE | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_547 | Haka kuma dole duk ɗan ƙasa na gari ya san abubuwan da ke kansa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_547.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_162 | A bara, Musa ya je gidan Habib don duba lafiyarsa bayan jinya. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_162.flac | female | 46-60 | Primary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1537 | hau_m_1537_he_spontaneous_013 | Salama alaikiuma murakatullahu ta'ala barka dai ahh yadda rashin ilimi da yaɗa bayanai na ƙarya bke hana samun damar amfani da hanyoyin tsara iyali. Hanyoyin tsara iyali na ɗaya daga cikin hanyoyin na kula da lafiyar iyali da ci gaban al'umma gaba ɗaya, duk da haka a ƙasashe da dama musamman a yankunan karkara ko tsaka... | audio/hau_m_1537_he_spontaneous_013.flac | male | 46-60 | Tertiary | 169.08 | hausa | 40 | HE | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_115 | Wasu lokuta, nakan sauya hanyar tafiya bayan jin bayanin cunkoson ababen hawa a rediyo. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_115.flac | female | 46-60 | Tertiary | 9.574 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_247 | Talatu ta shirya zuwa dubiya, bayan ta tashi daga wurin aiki gobe | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_247.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_470 | Da ma ana cewa ai shi ɗan-sanda abokin kowa ne: mai laifi da maras laifi. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_470.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_032 | Soyayyar iyali na ƙarfafa zumunci da haɗin kai tsakanin ‘yan uwa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_032.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_631 | hau_m_631_ev_spontaneous_014 | Rawan yaro a gaban manya. Rawan yaro a gaban manya wato wani abu ne wanda yake afkuwa a a lokacin kokuwa ta yadda za ka ga yari ya zo gaban manya ana kaɗa ganga domin burge su waɗannan masu kallo kuma irin wannan rawa yana kasan cewa rawa ne na al'ada ta hanyar yaro ya zo ya yi rawa irin na al'ada manya suna kallo suna... | audio/hau_m_631_ev_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.04 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_584 | Halima na fushi da ni, duk da ban san me na yi mata ba | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_584.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_388 | Za mu koya wa matasanmu sana'oi'i daban-daban domin maganin zaman banza. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_388.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.8 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_034 | Emergency shelter. Wato ana nufin, sansani ko mafaka na `yan gudun hijira. Gudun hijira ba wai sai lokacin da ake yaƙi ko ko wani wannan ba ne ake gudun hijira, a'a, bala'i mai yanayi yakan iya jawowa. Misali, an samu ɓarkewar ruwa na kogi; ko ko an sami iska mai ƙarfi; ko ko an sami wani yanayi da ya shafi ɗaukan sama... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Secondary | 99.9 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_648 | hau_m_648_ag_spontaneous_023 | Har zuwa wane lokaci ne ya kamata a haɗa noma a makarantun ƙananan da kuma manyan kafin a je ga jami'an? Wannan tambayar ga amsarra wanda ta dace da ita , ya dace a saka noma a cikin kundin karatun karamar makaranta da babbar makaranta domin yana da matuƙar mahimmanci Ga ingantaccen abinci da tattalin arziki da ɗurewar... | audio/hau_m_648_ag_spontaneous_023.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_455 | Wasu mutane na amfani da ƙalubale a rayuwarsu don samun nasara. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_455.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_487 | Da na ga yarana suna yin shuka a gida, sai na kai su gona don su yi kallo. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_487.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_379 | Ya fahimci cewa yawan bayar da rance ga abokan aiki na iya jawo matsala. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_379.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_270 | Wasu addinai suna karfafa mutunta al’adun gargajiya muddin ba su saɓawa shari’a ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_270.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_021 | a [cs] radio[cs] transisto mahimmancin gaskiya yanda girma game da saboda manomi duk wani abu dayake samu annashu wa da in dadi da yake ji ta wannan [cs] radio [cs] na cin manomi bai damu ba ya kwashe su tun daga fitowar rana har koma wan ranar nan yana tare da shi bai taɓa samun damuwa ba saboda dasho shi ne suke ci... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_021.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.04 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_056 | ko:a wa ja:ra jad:a ake ku:la da ƙa:nanun dab:o:bi na gida hej san:un ku su:na na b kamar jad:a harafin b ja ke tare da ni nan akwai karen da:ʤi na mai launin ru:wan ƙa:sa kuma wannan ʃi:ne ƙaramar dab:a ta na gi:da da na ke ku:la da ita mai suna swe:pj kuma a jau za:mu ko:ja muku jad:a za ku kula da ƙananun dab:o:bin ... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_056.flac | male | 30-45 | Secondary | 101.86 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1065 | hau_m_1065_ag_spontaneous_007 | Barkanmu da wannan lokaci Barkanmu da sake haɗuwa za muyi magana ne akan ta yaya manoma bishirayen manja a Najeriya zasu samu taimako da ayyuka da kayan aiki [?] don kuma kayan bashi kuma kayan da za a gudanar da kasuwancin wa'innan kayan itace na manja da ake nomawa Da farko dai manomar icen ƴaƴan manja a Nigeria za s... | audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 162.36 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_049 | Kowanne dare, yana tsara ayyukan safiya kafin ya kwanta don kada ya samu ruɗani. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_049.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_018 | shi kuma wannan hoton yana magana ne a kan motsa jiki kuma ko motsa jiki na mata saboda mafi yawanci mata suke motsa jiki na yoga wanda duk lokacin da mata na yin shi za su ji jikin su ya saki ya dawo dai dai normal yadda ya kamata za su ji jikin su dai dai saboda motsa jiki na da amfani ba ma iya ga mata ɗai ba harda ... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Primary | 91.45 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_363 | A wasu lokuta, ana haɗa aiki tuƙuru da addu’a don samun nasarar rayuwa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_363.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_094 | An kama Mati yana shan barasa da daddare a banɗakin gidansa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_094.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1024 | hau_m_1024_ag_spontaneous_020 | (Pause) ah kamar yadda muke iya hangowa a cikin wannan hoto za mu ga cewa ga wani matashi nan tsaye sanye da hula irin ta kaba, irin wannan fila mafi yawanci ana yin amfani da ita wajen tare rana musamman idan za kai aikin gona a cikin rana ko wani aiki a cikin rana to ana amfani da wannan fila. domin tare hasken rana,... | audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_020.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.6 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_038 | Barka da warhaka. A wannan fai-fai, an gwado mana ne, watto yadda wasu ? suka fara rayuwar su na farko. Kamar yadda muka sani, rayuwar da akeyi rayuwar aure, wato rayuwa ne na mutane guda biyu. wato ma'ana; mace da namiji. An gwado mana ne yadda mace da namiji suka fara rayuwar su a karon farko. Yayin da kamar yadda mu... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_038.flac | female | 30-45 | Tertiary | 169.26 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_035 | Wannan kayan gona ne ga su nan an ciro su, ah ga su nan a zuzzube, ga abinda ake ce mishi goji nan, ga shi nan a zube, ga su nan goji ne da yawa wanda goji ana yin miya da shi, ah ga su nan a zuzzuba su, ga kuma masara Ahh masara ana amfani da shi, gurin, anayin tuwo da shi, za'a iya yin fate da shi, za'a iya yin dambu... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Tertiary | 141 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_502 | Samun buri yana ba mutum azama, amma jajircewa ne ke kaiwa ga nasara. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_502.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_180 | Yau ne zan siyo wa yarana kayan sallah, a kasuwar kantin kwari. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_180.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.753 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_154 | Cocina sun zama wurin neman kuɗin, ba wurin ibada ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_154.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_148 | Bai kamata mutane su dinga yawan canja wayar hannu akai-akai ba. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_148.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1146 | hau_f_1146_ag_spontaneous_023 | alummomi yankuna suna taka mahimmiyar rawa wajen kula da koguna da rafika sune ke rayuwa kusa da wayna nan ruwa kuma sune ke anfani da albarkacin su dan rayuwa kaman ruwan ruwan sha noman rani kamun kifi da kiwon dabbobi sabo da haka sune suka fi sanin matsalolin da koguna da rafika ke fuskanta da kuma yadda zaabi da s... | audio/hau_f_1146_ag_spontaneous_023.flac | female | 60+ | Tertiary | 156 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_374 | Mazan Ibo suna birge ni, saboda girmama matansu na aure da suke yi | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_374.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_085 | Malamin ya umurci ɗalibai da su dinga yin shara kullum idan an tashi daga makaranta. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_085.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_053 | Na fahimci cewa karɓar kowacce irin buƙatu daga shugaba na iya shafar ayyuka na yau da kullum. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_053.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_494 | Bari na kawo miki ruwa, na san kin sha gajiya da rana. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_494.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_033 | Wannan hoto da kuke gani na wani manomi ne a gonar sa kuma yana nuna alamar gona ne ta noman rani domin gayinan yana ƙoƙarin yin ban ruwa domin amfanin gona su na'imta su yalwata su samu walwala da annashuwa [um] wannan yana ɗauke da abin ban ruwa ne lokacin da akayi da shi farkon fari domin su samu ingantaccen ni'ima ... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_033.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.22 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_292 | EFCC ta kama matasa masu damfara a yanar gizo su ɗari da hamsin. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_292.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_314 | Cin hanci babbar matsala ce akwai hanyoyi da za a bi don kawo ƙarshensa. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_314.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_177 | Na saba amfani da motar haya saboda tana da sauƙi kuma ba ta da tsada. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_177.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.793 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_030 | kayan aikin gida daga tushe zuwa kayan aikin masana, canjin kaya daga halita zuwa abubbuwa mai amfani misalan kayan aikin gida daga tushe: na ɗaya: itace ana samuwa daga bishiyoyi na biyu: idan an girbe amfani daga gona, za a iya samun abinci na uku: itacen kwakwa, ana iya samu tsuntsiya sarrafawa daga aikin gida zuwa ... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94.71 | hausa | 40 | AG | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_426 | Ai hannu da yawa, maganin ƙazamar miya ne inji bahaushe. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_426.flac | male | 46-60 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_170 | Shaƙar tatacciyar iskar safiya yana ƙarawa mutum nutsuwa da saisaita ma sa tunani. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_170.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1583 | hau_f_1583_he_spontaneous_001 | asibitoci suna tsare tsare da hanyoyi na musamman dan dakile yaɗuwar cututtuka idan an samu ɓarkewan cuta ko taruwar masu ɗau ɗaukeda cuta (???) da zarar an gano wata cuta tana yaɗuwa ko wasu mutane dayawa sun kamu lokaci guda asibiti zai kafa gaggawar commitee kulada lamari mataki na farko shine gano tushan cutar da k... | audio/hau_f_1583_he_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Tertiary | 151.68 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_098 | Yana da kyau mutum ya yi amfani da kafofin sada zumunta don ilimi da ci gaba. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_098.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_563 | Sannu Salame, kin dawo ashe. Ai mun sha kewarki a layin nan | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_563.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_070 | An yi muhinman bayanai a wajen walimar da 'yan unguwar suka haɗa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_070.flac | female | 15-29 | Primary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_525 | Ranar da yaro ya fara shiga makaranta tana cike da murmushi da godiya. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_525.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_414 | ina godiya ga ɗalibaina da suke ƙara min ƙarfin guiwa | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_414.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_346 | Inna da ƙanwarta sun fi kusa da juna tun bayan da suka bayyana wata damuwarsu ga juna. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_346.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_130 | Na fi jin daɗin daidaita gadona kafin barci domin jin daɗin kwanciya. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_130.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_804 | hau_f_804_ag_spontaneous_020 | Tabbatas suma mata suna buƙatar a saka su cikin harkar noma su yi ka'in da na'im su ma mutane ne , su ma yan Adam ne , suma suna buƙatar 'yancin da za su nema na kansu su nema abincin kansu . Suna ɗaya daga cikin 'yancin da aka ba su ko mace ko namiji. Mace tana da 'yanci tana damar da za ta yi shuka ta yi nkma ta yi g... | audio/hau_f_804_ag_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Secondary | 102.78 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_040 | Harira ta shirya zuwa dubiyar ‘yar ƙanwarta gobe a Asibitin Murtala | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_040.flac | male | 15-29 | Tertiary | 166.2 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_295 | hau_m_295_ag_spontaneous_018 | Barkanmu da wannan lokaci a yau zamu yi duba akan madu’inmu mai taken sarrafa kwakwan manjan. Sarrafa manja ya ƙunshi duk wani mataki da ake bi domin samun manja daga kwakwa, kaɗan daga cikin matakan da ake bi akwai abubuwa mabambamta. Da fari girbi, kaman yanda muka sani yana da matuƙar kyau kafin a fara tunanin sarra... | audio/hau_m_295_ag_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Secondary | 107.78 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_428 | Ishara da hannu na taimakawa idan ana magana da wanda ba ya ji. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_428.flac | female | 46-60 | Primary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_064 | Haka kuma Hauswa sun ce,'hannu da yawa maganin ƙazamar miya. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_064.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_031 | Abokanai suna ʃan abubuwan sha, abokanai sukan taru su haɗu domin su ƙayatar da junan su ta hanyar shan wani abu ko ci da sha. Abokanai a kan yi wannan abun ne lokacin da aka sami lokaci ko kuma lokacin da ake cikin wani murnar faruwar wani abu. idan wani abu muhimmi ya faru. Abokanai sukan iya taruwa domin su taya jun... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Primary | 96.64 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_482 | Ana yawan kawo ƙorafin a kan yadda ake tozarta yara ƴan aiki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_482.flac | female | 60+ | Primary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_314 | Ya kamata Sa’adatu ta fara fahimtar cewa ba kowa ne yake da irin damarta ba. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_314.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.414 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_006 | Yin aikin sa-kai yana ba da dama ga mutum ya koyi sabbin ƙwarewa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_006.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_444 | hau_m_444_he_spontaneous_021 | Damammakin da ake samu yayin da ake haɗa asibitoci guri guda, da kuma mallakan asibiti guda ɗaya a ƙara da wani su zama masu yawa kenan. Na farko dai amfanin da suke da shi, shi ne za su ƙara faɗaɗa hanyoyin kulawa da marasa lafiya da kuma ƙara samar da ƙwararru da jajirtattun ma’aikata na lafiya a wannan yanki. Sannan... | audio/hau_m_444_he_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Secondary | 132.34 | hausa | 40 | HE | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_069 | Barin wani ya shiga gaba a tafiya na nuna ladabi da haƙuri. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_069.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_088 | Masu hasashen yanayi sun bayyana yadda yanayin zai kasance a yau. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_088.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_455 | Na yi aiki da mutane da dama, amma ban taɓa ganin mai zurfin cikin Sabo ba | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_455.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_581 | Na sayi batirin lantarki domin kauce wa wahala idan aka yanke wuta. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_581.flac | male | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_046 | Ko sisi ba su da shi, amma ta yi musu aikin kyauta | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_046.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_260 | Muhammad yana da himma sosai wajen kiyaye ƙa'idojin da likita ya zayyana masa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_260.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_324 | Mun fi son a koya mana ilimi maganin zaman duniya | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_324.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_127 | Dole ne mu sabawa sauyin yanayi, domin kare lafiyarmu da rayuwar yau da kullum. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_127.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.674 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_056 | Yin addu’a don wasu yana nuna ƙauna da jin ƙai. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_056.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_154 | hau_f_154_he_spontaneous_019 | shaye-shaye abin damuwa ne ga lafiyar jama’a, abu ne da ke iya shafar al’ummar duniya gabaki ɗaya shirin SAFA na hukumar lafiya ta duniya, yana ba da cikakkiyar hanyar rage cutarwa da shan barasa ke iya haifarwa. SAFA dai yana nufin ƙarfafa ƙuntatawa a kan samar da barasa. cigaba da aiwatar da matakan magance tuƙi a ya... | audio/hau_f_154_he_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Tertiary | 93.05 | hausa | 40 | HE | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_550 | Idris zai ci gaba da karatun darensa har sai ya samu takardar shaidar ƙwarewa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_550.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.953 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_355 | Idan muna kokarin fahimtar al’adu, za mu fi girmama juna. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_355.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_167 | Kowane mutum da ka gan shi, ba zai so jikinsa ya sha wahala sosai ba. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_167.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_068 | Taimaka wa ɗalibi da littattafai na iya taimaka masa wajen samun ilimi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_068.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_007 | Wanda ke nazari kan halayensa zai fi fahimtar yadda yake hulɗa da mutane. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_007.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_294 | Yaƙi da zaluntar a'umma ba kowa ke da ƙarfin zuciyar yin hakan ba | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_294.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.78 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_317 | Wasu mutane suna kallon rayuwar waɗanda suka fi su don samun ƙwarin gwiwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_317.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_433 | Da na kama masa wani bangaren a aikin, ai ga shi har mun kammala | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_433.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_336 | hau_m_336_ag_spontaneous_002 | Jama’a barka da wannan lokaci kaman dai kullun suna na Ahmad kuma zan yi bayani da Hausa yanda za ka bi don kare shukar ka daga zaizayar ƙasa da kuma magunguna da za ka bi, da farko ma mece ce zaizayar ƙasa me ake kira zaizayar ƙasa? Zaizayar ƙasa a wuraren shuke-shuke da gine-gine ba ta da bambanci da zaizayar ƙasa a ... | audio/hau_m_336_ag_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Primary | 270.82 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_002 | Rakeee Wani itce ne da ake Shuka shi A wuri mai Lema inda Baya rabuwa da Danshi na ruwa Kuma Shi.. Wani Abune da ake shuka shi Lokaci bayan lokaci Ana Cire shi In an dasa shi Bayan shekara Shi wani abune wanda bai damu da Taki bah Kuma Ana yin siga Rawan doki Dashi Shidai rake wani Itce ne wanda Yake amfani a jikin ɗan... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_002.flac | female | 60+ | Secondary | 163.56 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_147 | Ladaba wa kai na taimakawa wajen guje wa jinkiri da cika buri. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_147.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_082 | Rayuwar matasa tana cike da burace-burace da fatan cimma manyan abubuwa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_082.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_328 | Biyan kudin ruwa da lantarki a kan lokaci yana hana taruwar bashi da wahalar biya. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_328.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_147 | Dora yaro bisa koyon sana'ar hannu, abu ne mai muhimmanci. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_147.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_393 | Lokacin da aka yi amfani da lokuta masu muhimmanci tare, ana ƙara dankon zumunci. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_393.flac | female | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_337 | Idan ana kashe fitilu da kayan lantarki da ba a amfani da su, za a rage yawan kuɗin wutar lantarki. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_337.flac | female | 46-60 | Secondary | 14.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_234 | Shikenan yanzu su Sadiya sun rasa gidansu sanadiyyar ambaliyar ruwa nan? | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_234.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_185 | An saita wasa na gasar girki domin ganin wane mutum zai fi kowa iya dafawa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_185.flac | female | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_045 | Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne watau wasan dambe na gargajiya kamar yadda muka sani wasan dambe na gargajiya ya ɗauko usuli ne tun daga tarihi a shekarun baya wanda har i zuwa yanzu ana nan ana gudanar da irin wa'innan wasanni wasan dambe wasa ne da yake ƙayatar da mutane yake ƙayatar da mutane yanda a... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_045.flac | female | 30-45 | Tertiary | 164.16 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_007 | anan ana magana ne akan shigan mutum dan adam da kuma yadda ya shafi al'adu ? bisa ga bahaushe mutane sun fison ta bangaren hausawa huasawa sun fi so su sa mazansu manyan kaya irin dogon riga haka ko kuma babban riga da hula da kuma suaransu ta bangaren mata suna dinnka atamfa ko lace ko dai wani dinkunan nasu nan ma w... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Tertiary | 165.42 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_046 | Siyan kaya wajen ƴan kasuwa na cikin unguwa yana taimakawa wajen bunƙasa tattalin arzikin. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_046.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_031 | Amfanin da ƙalubale na amfani da tsarin noma na hanyar ruwa na zamani a gonakin karkara a najeriya amfanin tsarin ruwa na zamani na farko; inganta amfani da ruwa tsarin ruwa na zamani yana tabbatar da cewa ana amfani da ruwa cikin hikima daidai da buƙatar ko wane yanki na gona wannan yana rage yanda ake zuba ruwa a gon... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_031.flac | female | 15-29 | Tertiary | 170.64 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_149 | Soyayyar cin amana ba ta da daɗi, tana haifar da ɓaraka. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_149.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.88 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_079 | Wasu lokuta 'yan sanda na taimako wasu kuma suna tayar da hankali a cikin al'umma. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_079.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_588 | Wani ya zo ya zazzagi mutanen Maiduguri, wai suna zagin gwamna. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_588.flac | female | 60+ | Primary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_456 | Iyaye na bukatar fahimta cewa ‘ya’yansu suna da ‘yancin yanke shawarar rayuwarsu. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_456.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.073 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1020 | hau_m_1020_ag_spontaneous_002 | Wannan sune abun da suke da amfani wajan kiwon nan abu na farko shine yakan rage adadin mutanan ko kuma ma'aikatan da ake buƙata idan kai amfani da wannan yakan rage adadin mutanan da ake buƙata wajan aiki idan za kayi amfani da mutum goma ne a misali idan kayi amfani da wannan mutum biyar za kayi amfani yana ɗaya daga... | audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_002.flac | male | 46-60 | Tertiary | 153.96 | hausa | 40 | AG |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.