audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_575
Duk lokacin da ranta ya ɓaci yakan ce mata, 'Allah ya huci zuciyarki sarauniyata'.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_575.flac
female
30-45
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_411
Don haka ni ba na son wani shayi, in ga tuwo kawai.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_411.flac
female
46-60
Tertiary
4.474
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_174
Dokar harajin nan kusan taimako ce ga mutane, don za a yi musu aiki da kuɗin
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_174.flac
female
15-29
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_141
Audu ya mayar da hankali wajen kulawa da kansa sosai
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_141.flac
male
30-45
Tertiary
3.354
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_403
Amma fa tun kafin su, mu ma addininmu ya koya mana tsaftar nan.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_403.flac
male
46-60
Primary
10.154
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_535
Tsaftace magudanan ruwa kafin lokacin damina yana hana ruwa cika su da lalata su.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_535.flac
male
46-60
Secondary
7.474
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_372
Mutane da yawa sun shahara a dalilin shiga kafafen sada zumunta.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_372.flac
male
15-29
Tertiary
7.514
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_562
Salamu alaikum Baba Usman, ya gida da iyali? Da fatan kowa yana nan lafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_562.flac
female
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_347
Na yanke shawarar rage sare bishiyoyi domin na kare muhalli.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_347.flac
male
46-59
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_078
Wannan kuma yana nuna mana cewa yana da kyau in mutum yana yin abin da ba zai kawo mishi wani cuta ko wani damuwa ba. Yanzu a misali, in mutum zai ci abinci, sai ya wanke kwanonshi, kafin ya zuba abinci, ya wanke kwano, ya wanke cokalin da zai ci abinci. In zai ci kayan ɗanye haka, sai ya wanke abin, ya wanke wuƙa, ya ...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_078.flac
female
15-29
Primary
92
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_412
Yana da kyau mutum ya san yadda zai girmama abokan aikinsa ba tare da shiga rayuwarsu ba.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_412.flac
male
30-45
Secondary
8.094
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_342
Taƙaita amfani da injinan da ke fitar da hayaƙi yana ƙara inganta samun tsabtataccen iskar da mu ke shaƙa a muhallin mu.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_342.flac
male
46-59
Tertiary
10.514
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_147
Na saba yin ƙananun atisaye da safe don samun kuzari.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_147.flac
male
30-45
Tertiary
4.934
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_123
Makarantu suna amfani da na’ura don sauƙaƙa koyarwa da koyo.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_123.flac
male
30-45
Tertiary
6.274
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_567
Yin atisaye da bugun sanda wasa ne da ke ƙarfafa jiki da lafiyar ƙwaƙwalwa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_567.flac
male
46-60
Secondary
12.454
hausa
40
EV
hau_f_1572
hau_f_1572_he_spontaneous_004
ilimi da wayar da kai na taka muhimmiyar rawa wajen hana yaɗuwar cutar HIV idan mutane suna da cikakkiyan fahimta game da hanyoyin da cutar ke yaɗuwa da kuma yadda za a kare kai daga kamuwa da ita zasu fi ɗaukar matakan kariya ilimi yana taimakawa mutane su fahimci cewa HIV ba yaɗuwa ta hanyar musabaha runguma ko cin a...
audio/hau_f_1572_he_spontaneous_004.flac
female
60+
Tertiary
150.18
hausa
40
HE
hau_m_055
hau_m_055_ag_spontaneous_030
ya manoma wane irin shiri manoma suke a yankunan ku don kauce ma yanayi na hazo da fari a yankin ka to abun da zance a nan shine a bun da manoma suke a yankuna don kaucewa yanayi na hazo ko fari a yankin mu abun da ya kamata a ce suna yi ko kuma suke yi wasu suna irin dabaru ne da aka tashi aka ga iyaye da kakanni ke y...
audio/hau_m_055_ag_spontaneous_030.flac
male
15-29
Tertiary
91.44
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_017
Mutum yana iya fuskantar gaskiya idan yana nazarin yadda rayuwarsa take tafiya.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_017.flac
male
46-60
Secondary
7.734
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_414
Na sabarwa kaina fara shan ruwa mai kyau don lafiyar jikina.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_414.flac
female
46-60
Tertiary
7.014
hausa
40
EV
hau_m_678
hau_m_678_ag_spontaneous_030
kayan aikin noma tirakta da mahimmancinsa tirakta babbar mota ce da ake afanni da ita dan juyawa da shuka ƙasa feshi girbi da sufuri nau ikan tirakta na farko akwai tirakta me ƙafa biyu wanda ake amfani dashi da ƙanan go naki na biyu trakta me ƙafa huɗu ita don aiyuka masu nauyi se na uku tirakta na layin shuka da gona...
audio/hau_m_678_ag_spontaneous_030.flac
male
30-45
Tertiary
93.99
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_377
Garba yakan wanke baki kafin ya yi wanki a kullum
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_377.flac
female
46-60
Tertiary
4.514
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_448
Yana da kyau mutum ya fara biyan lissafin riƙe gida kafin wani abin jin daɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_448.flac
female
15-29
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_032
Ba na bayar da bashi a shagunana domin hakan yana lalata kasuwanci.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_032.flac
female
30-45
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
hau_f_1108
hau_f_1108_ag_spontaneous_017
Shi de a Najeriya manoma ƙanana suna amfani da kayan aiki [?] na na'urori da inganta ayyukansu na ga wasu misalai manhajar ijiye asusun manhajar asusun manoma wannan mahajar tana bawa [?] manoma daman adana ƙudi samun rance, inshora da bayanai akan kasuwa har zuwa yanzu, manoma sama da dubu ɗaya [?] da goma sun amfana ...
audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_017.flac
female
46-60
Tertiary
151.38
hausa
40
AG
hau_m_701
hau_m_701_ev_spontaneous_017
Wannan hoto ya nuna wani buki ko taro inda mutane da yawa suke taro suna kallo wani mutum da ke tsaye da kayan ado masu launuka daban-daban na yana rawa. Irin kayan adon nan ya nuna cewa akwai wani buki babbaɗn bukida jama’a suka taru da yawa suna nan suna kallo. Mutumin yana nan cike wani irin kayan ado da ya ke kama ...
audio/hau_m_701_ev_spontaneous_017.flac
male
30-45
Tertiary
109.56
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_177
A da, Lado bai fahimci cewa ɗan uwansa yana buƙatar kulawa don jin ƙauna ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_177.flac
male
30-45
Tertiary
9.2
hausa
40
EV
hau_f_1152
hau_f_1152_ag_spontaneous_001
Wannan hoto da kuke gani Yana nuna wasu mutane A cikin dokunan gargajiya Suna gudanar da wani Biki ko al'ada Wannan na Iya zama wani biki, ko al'ada Wannan na iya zama Wani muhimmin Bikin Gargajiya D akeyi Da aka Alaƙanta Al'umma Gargajiya Ko addini Ko wani Tarihi Ko taro mai mahimmanci Al'adun afirika Da dama Ana Guda...
audio/hau_f_1152_ag_spontaneous_001.flac
female
15-29
Tertiary
153.258667
hausa
40
AG
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_243
Babu ruwan talaka da abinci mai gina jiki, yana cin duk abin da ya samu don maganin yunwa
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_243.flac
male
30-45
Primary
8.954
hausa
40
EV
hau_f_1641
hau_f_1641_ag_spontaneous_004
Fa'idodi da kalubai da ke tattare da noman kwakwa tare da wasu shuke-shuke kamar cocoa ko ayaba a wuri guda da farko ga wasu daga cikin fa'idodin wannan hanyar na ɗaya ƙara yawan amfanin gona manomi zai iya samun riba sama da shuka guda a cikin lokaci ɗaya idan kwakwa bata fara bada ƴaƴa ba coco ko ayaba na iya samar d...
audio/hau_f_1641_ag_spontaneous_004.flac
female
30-45
Tertiary
151.32
hausa
40
AG
hau_m_284
hau_m_284_ag_spontaneous_016
Wannan nau’ine na dankali kenan wanda ake kiranshi da da wato, abinci shima da’ake nomashi gashinan sifata irrin sufa ta ayaba. Amma dai bahi bane, ana dai nomanshine a gona a kawoshi kasuwa domin asaida ko kuma ai amfani dashi a gida domin dafawa aci a gida. Itta dai wannan nau’I na abincin wanda take sufanta kamar su...
audio/hau_m_284_ag_spontaneous_016.flac
male
15-29
Tertiary
131.914667
hausa
40
AG
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_460
Duk wanda ya tallafawa marasa galihu yana da lada mai girma.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_460.flac
male
46-60
Secondary
4.554
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371
Shirya taruka na ilmantarwa kan muhalli zai taimaka wajen fahimtar da jama'a
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371.flac
male
46-59
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_108
Idan dare ya yi, na kan ajiye kayan da zan sa washegari, don sauƙaƙa min shiri.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_108.flac
female
15-29
Secondary
6.374
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_089
Idan shugaba bai fahimci iyakar ikonsa ba, yana iya tilastawa ma’aikata yin aiki fiye da ƙima.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_089.flac
male
15-29
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_596
Mahaifiyata ta gaya min cewa lokacin da na fara tafiya, iyayena sun shirya mini liyafa\.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_596.flac
female
30-45
Tertiary
7.494
hausa
40
EV
hau_m_177
hau_m_177_ev_spontaneous_021
Wannan kuma hoto dakuke gani, ainihin kamfanine ma tatan manja. Kamfanine ma tatan manja. Ahh ita wannan kamfanin, da ake ta tsan manja. Ana tatsan manjane, daga ainihin ahh kwakwan kwara. Idan aka samo ita wannan kwakwan kwara, se a ainihin dafata. Se azo a ainihin raba kwaran da bawonta, wanda daga ciki ake zuwa a ta...
audio/hau_m_177_ev_spontaneous_021.flac
male
30-45
Tertiary
97.98
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_014
Tauraron koko ko kuma yankan koko yana nufin tarin foch wato gidan koko ko kuma kayan da aka samu ake samun koko daga ciki, wanda ake tattara yayin girbi ko tsarawa a lokacin da ake aiwatar da koko, kuma yana germa ne akan itacen shi za a yanko shi lokacin girbewa za ai amfani da adda a daka iccen nashi da adda ko wuka...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
108.970667
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_558
Samun shugaba mai basira yana taimakawa wajen bunƙasa basirar ma’aikata.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_558.flac
female
15-29
Tertiary
6.534
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_562
Na lura cewa dabba ta fi son mai ita idan yana ba ta lokaci sosai.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_562.flac
female
60+
Primary
7.554
hausa
40
EV
hau_f_148
hau_f_148_he_spontaneous_032
Lafiya ta tunani tana da matuƙar amfani a kan yara, manya, har da tsofaffi, domin shi ne yake nuna yanayin yadda muke mu'amala da mutane, yanayin yadda muke tunani, da kuma yanayin yanda muke shiga mutane, sannan mu yi rayuwan mu ta yau da kullum. Yawancin lafiya ta tunani da aka fi ganinsu shi ne yawan tunani, ko kuma...
audio/hau_f_148_he_spontaneous_032.flac
female
15-29
Tertiary
144.81
hausa
40
HE
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_105
Wata ƙungiya a Kano ta shirya taron wayar da kan matasa kan tarihin gidajensu.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_105.flac
male
15-29
Primary
7.094
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_296
Za a yi bikin wasannin jami'o'i na ƙasa na bana a jihar Kaduna.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_296.flac
male
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_095
Idan an san yadda ake faranta wa juna rai, soyayya tana daɗewa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_095.flac
male
15-29
Secondary
5.534
hausa
40
EV
hau_f_1580
hau_f_1580_he_spontaneous_007
hanyoyin rage kamuwa da damuwa ma'aikatan lahi na gaba hanyoyin rage kamuwa da damuwa ma'aikatan layi na gaba ya kamata ma'aikata su kasance cikin farin ciki da nishaɗantuwa karewa ga wanda haɗasu da ɗan uwansu wanda rauni ya shafe shi ko cikin rashin lafiya ya kamata a kare su ya kamata su sama inganci rayuwa da samun...
audio/hau_f_1580_he_spontaneous_007.flac
female
46-60
Tertiary
151.2
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_244
A gargajiyance fa, idan an kawo amarya dole a yi buɗar kai
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_244.flac
male
15-29
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_449
Wasu wuraren aiki suna da matakan ci gaba, wasu kuma basu da su.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_449.flac
female
15-29
Tertiary
5.98
hausa
40
EV
hau_f_970
hau_f_970_he_spontaneous_007
Yanda ake kula da farcen hannu da farcen ƙafa. To dai abu na farko da ya kamata a fara yi yana da kyau mutum ya dinga kula da farcen shi na hannu, ya dinga yankewa ya daina barin datti yana shiga ciki. Saboda idan yana barin datti a ciki to tabbas idan ya zo wajen cin abinci ze haɗa da shi ya ci. Shi yasa yana da kyau ...
audio/hau_f_970_he_spontaneous_007.flac
female
60+
Tertiary
157.86
hausa
40
HE
hau_m_1526
hau_m_1526_ev_spontaneous_002
a tabbas ai kasancewa dan adam dabba mai hankali ko halitta da take da hankali ya kamata ace tabbas mutum yana daukake yana dauke da ciwo cikakken lafiya na kwakwalwa ko ta tinani wanda shine tushe na du wani cika ko zamantakewa ko halaiyya ko dabi'u ko mu'amala ta dan adam da kwakwalwa ake tunani wanda idan kwakwalwar...
audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
164.82
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_482
Suna bayyana wa junansu yadda suke so da ƙaunar junansu.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_482.flac
male
15-29
Tertiary
6.434
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_477
Dole sai ana yafe wa juna da sanya abunda ya wuce a baya.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_477.flac
male
15-29
Secondary
5.394
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_359
Wata ƙungiyar mata a Zaria na koyon dabarun ajiya da tsara kasafin kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_359.flac
female
15-29
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
hau_f_380
hau_f_380_ag_spontaneous_003
Tukuryar kamun, yana nufin samar kamon kifi ko abincin ci ko da aka kama ko girba a ruwa. Tukunyar, ana amfani da shi saboda rike abinci ko bayar da abinci. Tukunyar ana yin da karfe ko itace. Kamun ze iya zama kifi ko abincin teku da aka kama. A kauye, tukunyar teku yana nufin ko tukunyar kamun yana nufin da sabor kam...
audio/hau_f_380_ag_spontaneous_003.flac
female
15-29
Tertiary
100
hausa
40
AG
hau_f_570
hau_f_570_he_spontaneous_031
Daga littafi mai sarki, aka samu jagoranci mutanen da su masana ne akan wannan ɓangaren littafin mai sarki, sun karanta sun gane kuma suna bin dokokin littafin in ma dai ba dukka ba suna bin yawanci a ciki kuma a ganin su suna yin abin da littafi mai sarki yace a yi, to irin mutanan nan sai ka ga akwai wanda suke sha’a...
audio/hau_f_570_he_spontaneous_031.flac
female
15-29
Tertiary
98.78
hausa
40
HE
hau_f_380
hau_f_380_ag_spontaneous_028
Shuka mai danganawa yana a jiye wuri da sama fesfes ba a ganin datti mai yawa, amfanin shuka mai danganawa iskan wurin da tsafta kuma ana samun waje sosai sabida in ka yi irin wannan shukan zaka sami guri mai yawa yana ƙara lafiyan jiki saboda baya cin guri sosai kuma in zaka rinka kula da irin wannan shukan baya sa a ...
audio/hau_f_380_ag_spontaneous_028.flac
female
15-29
Tertiary
101.9
hausa
40
AG
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_417
Gobe, likitoci za su koyar da iyaye dabarun hana yara kamuwa da cututtukan fata.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_417.flac
female
15-29
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_035
to akwai abubuwa da dama da suke bada sha'awa ga adalci a zamantakewa kamar na farko zaman lafiya zaman lafiya yafi zama ɗan sarki inji bahaushe to don a samu zaman lafiya zaka ji kana sha'awar a samu adalci saboda adalci shine ginshiƙin zama lafiya ayiwa kowa adalci indan kuna zama da mutum ka bashi haƙƙin sa kamai ad...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_035.flac
female
46-60
Tertiary
170.76
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_456
Yarda da juna yana ƙarfafa haɗin kai a tsakanin ƴan wasa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_456.flac
male
46-60
Secondary
7.014
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_090
Muhimmancin kafafen yaɗa labarai shi ne, su samar mana da bayanai
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_090.flac
female
46-60
Secondary
8.153
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_227
Sambo ya shirya zuwa kasuwa domin yin siyayyar azumi a yau
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_227.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
hau_f_1104
hau_f_1104_he_spontaneous_004
Asalamu alaikum kaman yanda kuka ce a muku bayani akan menene wasu abubuwa rayuwa irin su abinci da motsa jiki wadanda za su iya taimakawa zasu iya taimakawa da karfafawa tallafa da tallafawa sa ga rigakafi abubuwan abinci da su ke taimakawa sun hada da abinci masu gina jiki kaman su kwai kifi wake alaiyahu taimakawa w...
audio/hau_f_1104_he_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
160.74
hausa
40
HE
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_070
Rashin amana na iya lalata dangantaka cikin ɗan lokaci kaɗan.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_070.flac
male
30-45
Tertiary
6.3
hausa
40
EV
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_057
Shimfiɗar shuke-shuke yana da matuƙar muhimmaci sosai a wurin manoma, ta yanda wannan yana zama ne kaman ana yin shi ne kaman gado ko kuma huɗa, yadda za a tara ƙasa a tada shi a yi masa shimfiɗa mai kyau sosai, yanda za a shuka amfanin gona ko amfanin lambu a kai don ya zamanto anyi amfani da shi ya ƙara lafiya wurin ...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_057.flac
male
30-45
Tertiary
102.6
hausa
40
AG
hau_m_383
hau_m_383_he_spontaneous_031
yadda za ka sa allura da ake yi na kan jijiya a cikin cannular wannan hanya tana da matuƙar muhimmanci sosai da fari abun da za ka yi shi ne za ka ɗauko igiya da ake ɗaure hannun mutum sabida jijiya su taso ko da yake kafin ka ɗauko kafin ka je ya kamata ka samo audiga in akwai hydrogen in akwai ruwan hydrogen a kusa k...
audio/hau_m_383_he_spontaneous_031.flac
male
15-29
Tertiary
91.44
hausa
40
HE
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_037
Baita ba ya son karyawa da komai sai dai kunun gyaɗa
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_037.flac
male
30-45
Tertiary
4.474
hausa
40
EV
hau_f_992
hau_f_992_ev_spontaneous_024
Bayani kan yadda nake koƙarin biyan buƙatuna na yau da kullum rayuwa tana da kalubale da dama kuma ko wacca rana tana zuwa da sabbabin buƙatu da dolle se anyi kokari domin cikasu a rayuwata nakan tashi da sasafe domin shirya yadda zan tafiyar da ayyukana na yau da kullum nasan cewa dolene inyi aiki tukuru domin samun a...
audio/hau_f_992_ev_spontaneous_024.flac
female
30-45
Tertiary
163.68
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_030
rumfunar kasuwar ƙauye a kowace kasuwa musamman a karkara da birane kasuwa ana tsara ta ne wani yanki ko fili ne da ake warewa wanda aka ware domin harkar cinikayya harkar cinikayya shi ne ya haɗa da mutane zasu kawo duk kayan da zasi siyar ma’ana haja su kuma masu siye zasu samu lokaci su zo kasuwa domin siyan wannan ...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_030.flac
male
30-45
Tertiary
93.12
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_266
Ina tausayawa masu ciwon sikila idan yanayin sanyi ya zo.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_266.flac
male
60+
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_218
Duk da matsalolin cin hanci, har yanzu akwai mutane masu gaskiya da ke son samar da sauyi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_218.flac
female
15-29
Tertiary
7.814
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_574
A wasu lokuta, amsa tambayoyi masu sauƙi na iya ƙarfafa fahimta.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_574.flac
female
15-29
Primary
7.734
hausa
40
EV
hau_f_162
hau_f_162_ev_spontaneous_008
Kayan cinikin kasafin kuɗi. Shin kana wahala da damuwa ga mai da kuɗi? Ya za ka tattali kuɗin ka? Kuɗin ka na saurin ƙarewa? Ya kamata kasan yanda za ka kasafta kuɗinka zuwa gida biyu. Na farko ciyarwa na wata wata, sai kuma akwai tanadi, a ciyarwa na wata wata akwai muhimmai, akwai tsaro, akwai kyaututtuka, akwai kuma...
audio/hau_f_162_ev_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
105.76
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_464
Dole ne mu guji nuna son zuciya don samun zaman lafiya da adalci.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_464.flac
female
30-45
Tertiary
6.634
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_402
Wasu mutane suna komawa sana’o’in gargajiya domin tsadar rayuwa ta sa ba sa iya aiki a birane.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_402.flac
female
15-29
Tertiary
11.6
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_396
Ajiye kuɗi ya na da muhimmanci ga mai ƙaramin ƙarfi
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_396.flac
male
15-29
Primary
6.134
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_315
Hajiya Zainab za ta koyi dinki a bana, domin tana son kafa sana’arta.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_315.flac
female
15-29
Secondary
5.674
hausa
40
EV
hau_m_929
hau_m_929_ag_spontaneous_016
Salamu alaikum, Barkan mu da sake dawowa a yau darasin mu yana nuni ne akan mene, wasu [um] wasu abubuwa ne waɗanda suka fi amfani a gona to, abubuwan dai da suka fi amfani a wajan gona gaskiya suna da yawa, amma zamu ɗan taɓa wa'yansu daga ciki akwai irin su Fatanya Garma ɓaure Lauje Magirbi Sungumi Gatari Adda da kum...
audio/hau_m_929_ag_spontaneous_016.flac
male
30-45
Tertiary
154.08
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_109
Bala yakan taimaka wa Shamsu saboda ba shi da ƙarfi.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_109.flac
male
46-60
Secondary
6.054
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_501
Idan ka samu ƙwarewa mai amfani, za ka iya samun kuɗi mai yawa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_501.flac
female
30-45
Secondary
4.954
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_146
Bashi ya yi wa mutane yawa har ba sa son fita waje
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_146.flac
male
46-60
Tertiary
7.434
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_470
Sanin darajar kai da sanin ƙimar kai, yana taimakawa a rayuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_470.flac
male
60+
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_042
Kaman yadda muke gani wannan shi ne yadda ake raba abincin a cikin gidaje na karkara da na birni a duk lokacin da zaa raba wannan abinci ana tattaro kowa da kowa sannan azoa kiga su saboda kar azo a raba ban a wani sannan a dakkokwanuka da zaa zuba wannan abinci zaa fara zuba wa mai gida bayan an zuba masa sai a zuba w...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_042.flac
male
30-45
Tertiary
92.72
hausa
40
AG
hau_f_822
hau_f_822_ev_spontaneous_023
Barkan mu dai! A wanna hoto, an gwado mana ne na ma'aikaciya wato sharar gefen hanya, ko kuma ince gefen titi. Yayin da kamar yadda muka sani, tsafta tsafta, na muhalli wato kamar sharan gefen hanya, abu ne da ya ke da matuƙar muhimmanci abu ne da ya ke da matuƙar tasiri a tsakanin al'umma. Yayin da za ku ga cewa wato ...
audio/hau_f_822_ev_spontaneous_023.flac
female
46-60
Tertiary
162.24
hausa
40
EV
hau_f_394
hau_f_394_he_spontaneous_011
Kariya daga ɗaukan cuta a asibiti. Wannan wata hanya ce da ake bi domin kula da kai da kuma majinyata a asibiti don gujewa ɗaukan wata cuta a asibiti, wayannan hanyoyi sun haɗa da wanke hanu ko kula da tsaftan hannu, kula da tsaftan hannu idan likita ya duba mara lafiya da ya fito ya kamata ya wanke hannunsa a ruwa mai...
audio/hau_f_394_he_spontaneous_011.flac
female
15-29
Primary
118.14
hausa
40
HE
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_572
Mutane su koyi yadda za su gabatar da ra’ayinsu ba tare da cin zarafin shugaba ba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_572.flac
female
15-29
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_574
Muna sa ran gudanar da bikin ba tare da ƙarin kashe kuɗi ba.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_574.flac
female
30-45
Tertiary
6.054
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_291
Bukukuwan gargajiya suna ƙara haɗin kai da zaman lafiya a tsakanin al’umma.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_291.flac
male
30-45
Tertiary
5.074
hausa
40
EV
hau_m_631
hau_m_631_ev_spontaneous_024
Yara suna ɗiban ruwa daga fanfon tuƙa-tuƙa wanda ake tuƙawa da hannu. A garurruwa da dama musamman karkara inda aka samu gwamnati ko kuma wasu mutane masu kishin ƙasa suka assasa irin fanfuna na tuƙa-tuƙa za ka ga yara suna ɗiban ruwa a wanan fanfon a matsayin wani aiki da suke yi domin taya iyayensu, za ka ga yara sun...
audio/hau_m_631_ev_spontaneous_024.flac
male
30-45
Tertiary
92.12
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_254
Masoyinka na gaske yana tare da kai komai wuya komai daɗi.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_254.flac
male
15-29
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_491
Sauyin rayuwa yana iya zama me wahala, amma yana ƙarfafa zuciya da basira.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_491.flac
male
15-29
Secondary
5.734
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_197
Akwai nau'in ƙorafi ta hanyar rubuta wasiƙa zuwa ga hukumomi.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_197.flac
female
60+
Primary
5.554
hausa
40
EV
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_011
Waƴan nan su alade ne ko ince aladu kiyon su akeyi ga sunan har likitoci ne suke duba su sakamakon kila anzo dai aduba sune abasu abun daya kamata amma dai nan guri ne na kiyo kuma kiwon na alade ko ince aladu idan sunzo ana masu allura amma ba kaitsaye bane zasu shiga gurin suna tsayawa ne daga farko haka kafin abuɗe ...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_011.flac
female
46-60
Tertiary
153.24
hausa
40
AG
hau_f_1080
hau_f_1080_he_spontaneous_021
[?] kayai yakin ci gaba na kula da lafiyan al'umma nazamani yanada matuƙar mahimmanci kamar yanda muka gani su waɗannan kayaiyaki da muka gani a asibito cinmu wanda yake kayaiyaki ne na zamani yanzu anci gaba kuma ba yanda za ayi marasa lafiya suzo asibiti aduba lafiyan su da irin wayannan kayaiyaki naci gaba kaga an r...
audio/hau_f_1080_he_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
155.4
hausa
40
HE
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_153
Na fahimci cewa rashin nutsuwa yana iya hana mutum yin ayyuka yadda ya kamata.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_153.flac
female
30-45
Primary
8.354
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_166
Yin aiki tare da malamai na sa matasa samun fahimta da haƙuri ga juna.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_166.flac
female
15-29
Primary
7.774
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_151
Duk da ɗumbin mutanen da su ke zaune a ɗakin taron, hakan be sa na rikice ba.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_151.flac
male
60+
Tertiary
12.174
hausa
40
EV
hau_m_047
hau_m_047_ev_spontaneous_030
ƙa'idojin inganta kai a sauƙaƙe. Na farko ka kama manufa mai bayyanuwa, wato bayyananniyar manufa. Ka san abun da kake son cimma wa. Ka tsara matakai da za ka bi don kaiwa ga buri. Manufa mai kyau tana zama mai ma'ana, mai auna nasara kuma mai yiwuwa. Ka dinga koyon sabbin abubuwa, karatu halartar kwasa-kwasai, da koyo...
audio/hau_m_047_ev_spontaneous_030.flac
male
15-29
Tertiary
100.38
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_087
Rashin amincewa da jami'an tsaro yana kawo cikas ga tsaro da zaman lafiya .
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_087.flac
female
15-29
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_397
Idan aka ƙara mana kwana biyu, sai a yi aikin a tsanake
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_397.flac
female
15-29
Tertiary
5.654
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_073
Babbanmu kan zauna a masallaci bayan sallar magariba har zuwa isha'i.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_073.flac
male
15-29
Primary
6.374
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_323
Mun yi magana da wani aboki na kan yadda za mu iya haɗa kai wajen fara kasuwanci.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_323.flac
male
46-60
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_322
A da, Aisha da Bisi sun yi faɗa, amma daga baya sun yafewa juna.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_322.flac
female
30-45
Tertiary
6.214
hausa
40
EV