audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_317
Yaron da ke balaga yana buƙatar ƙarfafa gwiwa daga iyaye.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_317.flac
female
15-29
Primary
6.254
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_398
Wasu kuma rashin lafiya ce takan sa su dinga motsa jikin.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_398.flac
male
46-60
Secondary
7.494
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_392
Ƙaunar da Haruna yake yi wa Hannatu ce ta sa yake haƙuri da ita
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_392.flac
male
15-29
Tertiary
8.073
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_517
Wasannin zamani kamar ƙwallon ƙafa suna ƙara wa mutum samun farin jini a duniya.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_517.flac
male
46-60
Secondary
11.334
hausa
40
EV
hau_m_1025
hau_m_1025_ag_spontaneous_018
A cikin yanayin zafi da danshi na Najeriya yana da mahimmanci a bi kyawawan hanyoyin kula da tarkacen takin zamani domin hana wari da kuma yawan ƙwari zaɓo zaɓi wurin da ya dace ajiye takin a gurin dake da iska sosai amma ba a rana sosai ba hakan zai taimaka wajen kiyaye zafin da danshi da ya dace don takin ya narke da...
audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_018.flac
male
46-60
Tertiary
150.48
hausa
40
AG
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_152
Iyali za su rage amfani da ruwan famfo don kauce wa yawan biyan kuɗi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_152.flac
female
60+
Primary
7.314
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_151
Yana da kyau mutum ya ci gaba da neman ilimi da gogewa domin bunƙasa rayuwarsa.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_151.flac
male
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_586
Hajara za ta yi bita kan kasafin kuɗinta don ganin inda za ta rage kashewa.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_586.flac
male
15-29
Primary
7.014
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_578
Ba zan manta ba da yadda babanmu yake siyo mana kayan daɗi lokacin muna ƙanana.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_578.flac
female
30-45
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_366
Talatu tana nuna wa ‘ya’yanta so, saboda tana yi musu duk abin da suke so
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_366.flac
male
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_102
Wata likita a Rimin Gado ta tanadi kudin magani don yaranta da suka yi haɗari .
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_102.flac
female
15-29
Tertiary
7.634
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_091
Gobe za a fara darasin na'ura mai ƙwaƙwalwa a makarantar Fasaha ta Kano.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_091.flac
male
15-29
Primary
7.174
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_095
A lokacin hunturu, ana buƙatar rufe tagogi da kyau don rage sanyi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_095.flac
female
46-60
Secondary
9.034
hausa
40
EV
hau_f_398
hau_f_398_ag_spontaneous_014
Hu:ɗa, menene huɗa. huɗa ya nufin tada ƙasa, daga inda ta kwanta ta taso sama. ta yaya ake huɗa, yanzu dai kaman wannan mutumin, an nu noshi yana huɗa ne. yana tattado da ƙasar, gefe da gefe ya tsaida ita a tsakija. dalilin da yasa ake huɗa dalilaine da dama. Na farko ana huɗa ne saboda manomi, ya sama hanyar shiga cik...
audio/hau_f_398_ag_spontaneous_014.flac
female
15-29
Tertiary
92.66
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_300
Kowa ya san cewa ba a yarda da ajiye kaya a inda zai hana wasu yin tafiya.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_300.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_402
Na lura cewa adana kuɗi yana da mahimmanci don gujewa shiga matsala.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_402.flac
female
30-45
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_013
Lele ya lura cewa samun taimako daga likita yana da matukar amfani.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_013.flac
female
30-45
Tertiary
5.614
hausa
40
EV
hau_m_383
hau_m_383_he_spontaneous_026
kananun halittu ko kwari wadda suke tashi daga wuri zuwa wuri wadda suke yada cuta a tsakanin al umma wadannan kwari sun hada da sauro kudaje tsutsaye da duk wani kwaro da zai tashi daga wuri zuwa wuri ko wadda zai zauna ajikin dan adam mutum da nufin yaci abinci misali sauro yana haifar da zazzabin cizon sauro yayin d...
audio/hau_m_383_he_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
92.18
hausa
40
HE
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_144
Saboda Binta tana da saurin barci, takan fara shirya kayanta da zarar takwas da rabi ta yi
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_144.flac
female
15-29
Secondary
6.974
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_596
Ya aiki? Da fatan yau ba wata wahala a ofis?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_596.flac
female
15-29
Tertiary
4.554
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_382
To ai Allah ne yake azurta kowa don haka ban ga dalilin fushi ba.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_382.flac
female
30-45
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_149
Komai yawan kayan da suke ɗakinta, takan kintsa su kafin ta kwanta
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_149.flac
female
15-29
Secondary
6.054
hausa
40
EV
hau_m_295
hau_m_295_ag_spontaneous_011
Barkan mu da wannan lokaci a yau zamu yi duba akan mau’duin mu mai taken sarrafa manja, sarrafa manja ya kunshi duk wani mataki da ake bi na domin samun manja daga kwakwar ko daga itaciyar daga matakan da ake bi daya daga matakan kadan daga matakan da ake bi sune girbi dafari manomin zai rika kula ya rika gani idan kwa...
audio/hau_m_295_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Secondary
111.08
hausa
40
AG
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_535
Na raba wa 'ya'yana aikin gida, inda wasu suke yin shara, wasu wanke-wanke
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_535.flac
male
30-45
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_273
Mun tsara yi wa yara bayanai a kan darajar haɗin kai a lokacin hutu.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_273.flac
male
15-29
Secondary
7.734
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_072
Idan kowane mutum ya ba da gudunmawa wajen haɗa kan jama’a, al’umma za ta bunƙasa.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_072.flac
female
30-45
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
hau_f_170
hau_f_170_he_spontaneous_029
Jama’a barkan mu dai da wannan lokaci, zan yi bayani akan duba lafiyar jiki gaba ɗaya. Aiki mai muhimmanci ga kowa, duba lafiyar jiki gaba ɗaya wani bincike ne na lafiya da ke yi don tantance lafiyar jiki gaba ɗaya, yana da matuƙar muhimmanci ga kowa, musamman mamutanen da suka balaga. Meyasa duba afiyar jiki gaba ɗaya...
audio/hau_f_170_he_spontaneous_029.flac
female
15-29
Primary
137.4
hausa
40
HE
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_267
Kawun Mariya shi ya aurar da ita, saboda babanta ya rasu
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_267.flac
female
30-45
Secondary
5.354
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_291
Halima ta sa niyyar karanta littafi kafin dare ya yi mata.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_291.flac
female
15-29
Tertiary
3.953
hausa
40
EV
hau_m_466
hau_m_466_ev_spontaneous_004
to wannan dai wani kasuwa ne a ɗaya daga cikin garuruwanmu namu na nan nigeria da alama dai wannan yana kasuwa a kudancin nigeria take da alama: kuma wannan kasuwa duka ‘yan kasuwan ga su nan duk sun zazzauna sun yi tagumi alamu ne na cewa ba a kasuwa ‘yan kasuwa ba su zo ba alamu ne kuma na ba ciniki don za a wannan v...
audio/hau_m_466_ev_spontaneous_004.flac
male
30-45
Secondary
93.205333
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_274
Sabin ɗabi’u masu kyau na taimakawa wajen gujewa komawa ga jarabtuwa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_274.flac
female
15-29
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_524
Mutanen da ke halartar darusan addini sukan fi samun nutsuwa da kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_524.flac
male
30-45
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_448
A wasu al’adu, ana sanya wa jariri ruwa mai tsafta a fuska saboda albarka.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_448.flac
female
30-45
Tertiary
7.654
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_134
Kamar yadda ka sani hanya ce da take ɗaukar cunkoso.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_134.flac
female
46-60
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_017
Yadda za a kula da kai lokacin jinin haila wato jinin al’ada ja na da mahimmaci mace ta kare kanta daga samun mutunci da kuma samun kai [?] da rashin tsangwama a cikin al’umma idan mace tana jinin haila jana da kjau ta tsaftace kanta duk lokacin da ta shiga ban ɗaki ja kasance kafin ta ji amfani da komi ta wanke hannu ...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_017.flac
female
30-45
Tertiary
104.08
hausa
40
HE
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_341
Ina son mahaifina saboda bai taɓa duka na ba, sai dai yayi min nasiha.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_341.flac
male
15-29
Tertiary
7.194
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_453
Mutane da dama sukan yi karin kumallo da awara saboda sauƙinta
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_453.flac
male
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_548
Girmama shugaba yana da muhimmanci, akwai ƙa'ida wajen taimakawa a cikin bukatunsa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_548.flac
female
15-29
Tertiary
7.574
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_129
Don kuwa a cewarsa, ba sa taimaka masa da komai kullum sai faɗa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_129.flac
female
30-45
Secondary
4.874
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_332
Dauda ya saba yin buɗa-baki da soyayyen dankali kowanne azumi
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_332.flac
male
46-60
Tertiary
7.174
hausa
40
EV
hau_f_314
hau_f_314_ev_spontaneous_041
Kasuwannin ƙauye kasuwani ne da su[?] ne da suke ci ranaku daban daban kuma kowanne kasuwa tana da abunda da take yi siyarwa a wannan rana akwai ƙauyikan da babbar kasuwa da ake gudanarwa duk ranar talata wanda waɗannan kasuwannin ba irin na manyan birane bane amma tana cike da rayuwar zumunci cinikaiya, a nan ne manom...
audio/hau_f_314_ev_spontaneous_041.flac
female
15-29
Primary
196.68
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_022
Barka da warhaka A wannan faifai an gwado mana ne yadda ake gudanar da biki wato biki na aure kamar yadda muka sani buki na aure akan gudanar da shi ne wato a lokuta daban-daban yayin da zaka ga cewa amarya ta fito ta yi shiga ta ƙasaita wato ta yi ƙawataccen shiga wanda zai burge jama'a ko in ce wanda zai burge mutane...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_022.flac
male
15-29
Secondary
176.28
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_370
Ana ma saita ƙararrawar waya idan ana da ajandar wasu ayyuka.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_370.flac
female
46-60
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_552
Bayan da zaman lafiya ya kankama a Kano, al'umma sun fara sakin jiki.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_552.flac
male
15-29
Secondary
5.634
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_394
Dokokin gwamnati na iya taimakawa wajen kare ‘yan ƙasa, amma wasu lokuta suna da wahala sosai.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_394.flac
female
15-29
Tertiary
8.94
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_299
Idan Asabe ta sami dama, za ta halarci kwas na koyon girkin zamani a wata makaranta.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_299.flac
female
15-29
Secondary
8.434
hausa
40
EV
hau_f_151
hau_f_151_ag_spontaneous_018
Ayyukan girban dankalin yana da matakai da dama don samun ƙyaƙƙyawan sakamako ga wasu shawarwari kamar haka: Na farko lokacin girbi ka tabbata ka girbi dankalinka lokaci da ya yi ƙyau . Yawanci ana girban dankalin hausa ne lokacin da ganyen ya fara bushewa ko kuma lokacin da ya yi sati sha biyu zuwa sha shida . . Na bi...
audio/hau_f_151_ag_spontaneous_018.flac
female
30-45
Secondary
82.92
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_346
An yi bikin ƙara wa Kabiru anini zuwa matsayin maitaimakin Sufurtandan 'yan sanda.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_346.flac
female
30-45
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_022
Nursing a gida yana nufin kula da lafiyar mutum a cikin gidansa ta hanyar jinya da kulawar da kwararrun ma’aikatan lafiya ke yi a gida maimakon a asibiti. Abubuwan dake cikin nursing a gida, na ɗaya shi ne kula da marasa lafiya, ma’aikatan jinya suna taimakawa wajen kula da marsa lafiya dake da matsaloli kamansu ciwon ...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_022.flac
female
15-29
Secondary
109.22
hausa
40
HE
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_592
Kare ya kamu da zazzaɓi bayan yawo a cikin ruwa mai datti.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_592.flac
female
60+
Primary
5.874
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_344
Gujewa wallafa bayanan sirri a kafafen sada zumunta yana hana matsaloli.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_344.flac
male
15-29
Secondary
5.574
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_324
Na ci ado ranar bikina, ina ta murmushin yin nasarar rayuwa
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_324.flac
male
15-29
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_004
Wato a yayin lokacin da aka zo shukan kankana, wato ana so a san, menene amfanin wato shuka kenan shuka irin kankana kenan na [?] da kuma da [?] iri da ake [?] kankana wato menene amfanin su, toh! a inda aka zo wurin noman kankana, mutum [?] guda biyu ne kamar yadda muka fad wato shuka iri na kankana, kai tsaye a kasa ...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_004.flac
male
15-29
Tertiary
197.696
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_358
Ina jin daɗin yin bacci a wuri mai tsafta da tsari.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_358.flac
female
15-29
Secondary
5.734
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_529
Wannan maƙwabciyar taki akwai gasa, duk abinda kika yi, ita ma sai ta yi
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_529.flac
female
30-45
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_078
Yin amfani da kafafen sada zumunta cikin tsari yana hana matsaloli.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_078.flac
male
15-29
Tertiary
5.814
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_421
Zan guji shiga faɗa yau don kada na rasa abokaina.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_421.flac
female
30-45
Primary
8.194
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_011
Amfanin girbin kwakwa shin ta yaya ake yin sa? kuma da wane lokaci ake yin sa kokuwa da wane lokaci ya dace ayi wannan girbe na kwakwa da farko de, manoman kwakwa, sukan jes u duba kwakwan so idan ta kosa, idan har ta kosa, su kan ciro ta ne su kai ta inda ake tsarrafa ta domin a samu abin da ake bukata yayin da manoma...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
153.9
hausa
40
AG
hau_f_225
hau_f_225_he_spontaneous_030
Ƙwayar cutar [cs] Ebola [cs] ta na afkawa ƙwayoyin halittan ɗan adam ta hanyan haɗaɗɗen tsari wanda ya ƙunshi matakai da dama. Mataki na farko, ƙwayar cutar Ebola ta na rataye ne a saman ƙwayoyin haliyyan ɗan adam, musamman ga ƙwayoyin da ke layin jini. Kaman mataki na biu, kuma ƙwayar cutar na shiga cancanin halitta t...
audio/hau_f_225_he_spontaneous_030.flac
female
30-45
Tertiary
99.36
hausa
40
HE
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_555
Ranar da su jummai za su koma garinsu, da sassafe suka shirya.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_555.flac
male
15-29
Primary
6.214
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_338
Bayan karin kumallo, Rahina ta ƙudiri aniyar yi wa wani alheri.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_338.flac
female
15-29
Secondary
6.514
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_517
A wasu lokuta, na kan ɗauki ayaba ko apple domin ci a mota.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_517.flac
female
46-60
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_536
Babban burin ɗan Kabiru shi ne ya zama lauya, amma uban ya kasa ganewa.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_536.flac
male
15-29
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_587
Ana yawan samun rahotanni na cin zarafin ma'aikatan kamfanoni a ƙasar nan.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_587.flac
male
46-60
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_023
cuta da take haddasa mura me tsanani wanda ta fara bayyana a muhar chaina shekata ta dubu biyu da sha tara wannan ƙwayar cutar tana wannan kwayar cutar tana ya ɗuwa daga mutum zuwa mutum ta hanyar tari atishawa ko ta hanyar taba wuraran da ƙayar cutar ke ɗauke da ita alamomi sun haɗa da zazzaɓi tari mai bushewar gajiya...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_023.flac
female
30-45
Tertiary
177.24
hausa
40
HE
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_468
Ba a yarda namiji ya shiga gidan wani ba sai da izininsa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_468.flac
male
30-45
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_020
Rayuwa tana koya wa mutum darasi idan yana yin nazari kan abubuwan da ke faruwa da shi.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_020.flac
male
46-60
Secondary
8.974
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_019
Wannan dai abu da muke gani [cough] magani ne na feshi a gona sannan gayinan injin feshi shima a gefe sannan ga galan nan a hannu sannan ga [?] gashinan shi wannan maganin feshi na kwari na amfani da shi ne a gona inda ake amfani da shi shine idan wasu za suyi noma kafin su fara komai su kan yi feshin maganin kwari a g...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_019.flac
female
60+
Secondary
152.16
hausa
40
AG
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_214
Mai gari ya ce yau kowa ya je gonarsa a taya shi huda
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_214.flac
male
30-45
Tertiary
6.04
hausa
40
EV
hau_f_1106
hau_f_1106_ag_spontaneous_004
kifin tarwaɗa wani kipi ne wanda yake rayuwa a ruwa mai taɓo mutane suna amfani dashi wajen sakawa a miya domin ci kuma shima babban ampani ne ampani ne wanda ake noma shi a gona muna yin noman kipi wanda yake buƙatar ruwa da kuma babban baho domin nomanshi a gida kifi halitta ce daga cikin halitta da ake samu a ruwa k...
audio/hau_f_1106_ag_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
151.02
hausa
40
AG
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_046
A lokacin bukukuwa, akan yi amfani da tufafin gargajiya domin martaba al'adu.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_046.flac
female
60+
Primary
6.194
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_338
Buɗe asusun ajiya yana taimakawa wajen adana kudi don bukatu masu muhimmanci.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_338.flac
female
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_529
Likita ya umarci wani mara lafiya da ya yawaita shan ruwa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_529.flac
male
15-29
Tertiary
4.074
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_178
Koyon sababbin dabaru ya sa Malam Musa ya zama mutum mai amfani a al’umma.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_178.flac
male
30-45
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_554
Tun ina da ƙuruciya na iya kasuwanci, saboda bin mahaifina kasuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_554.flac
female
30-45
Tertiary
6.214
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_003
Tsaftace itacen ko kuma mu ce tsaface 'ya'yan itacen mamma da hannu, ko kuma mu ce ɓarewa ko tsince 'ya'yan itacen kawakwar manja ko kuma mu ce mamma da hannu, kamar yadda mu ke gani a cikin hoton mata ne su guda shida zaune su na kallon juna, a tsakiya kuma akwai kwando kuma ke ɗauke da wasu 'ya'yan itacen wato mu ce ...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_003.flac
female
15-29
Tertiary
172.02
hausa
40
AG
hau_f_1509
hau_f_1509_he_spontaneous_004
sanin lokacin yawaitar cutan cizon sauro ko a yankinmu da matakar kariya a wannan lokacin a wannan lokacin cutar cizon sauro na daya daga cikin manyan cututtukan da suke addaban jama'a musamman a kasashe da suke da yanayin zafi da kuma ruwa ruwan sama a yawancin yankunan kasan najeriya da wasu kasashen africa ana fama ...
audio/hau_f_1509_he_spontaneous_004.flac
female
30-45
Tertiary
178.8
hausa
40
HE
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_019
Na fahimci cewa rashin iyakance buƙatu na iya haifar da matsin lamba ga rayuwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_019.flac
male
60+
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_249
Ali ya shiga wani yanayi na ban tausayi, saboda rashi aikin yi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_249.flac
female
15-29
Tertiary
7.034
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_155
Yana da kyau a rage yawan kashe kuɗi kan abubuwan da ba su da muhimmanci.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_155.flac
male
15-29
Secondary
7.454
hausa
40
EV
hau_f_1707
hau_f_1707_ev_spontaneous_020
Ranakun aiki gaskiya ranaku ne masu wuya musamman ta wuri mata da take da aure da kuma iyali domin dole ta fita ta je aiki sannan ta dawo ta yi ayyukan cikin gidanta Saboda haka, abin da nake yi shi ne, idan na dawo wurin aiki Zan dafa abincin dare, in sa shi a flask domin nakan samu online meeting da maigidana na wuri...
audio/hau_f_1707_ev_spontaneous_020.flac
female
46-60
Tertiary
158.0175
hausa
40
EV
hau_m_900
hau_m_900_ev_spontaneous_029
Toh anan ana magana ne akan wani rawa shiga al'umma koh.. aiyukan zamantakewa takawa wajen jin ɗadin ku gaba ɗaya idan muka dauko al'umman zai iya zamana al'umman yankin suna zaman jin ɗadi ne wajen taimakawa zamantakewan gurin wannan yankin da al'umman wurin nan zai iya zamana ana zaman lumana ne da gaskiya da rikon a...
audio/hau_m_900_ev_spontaneous_029.flac
male
15-29
Tertiary
151.92
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_115
A wasu gidaje, mutane sukan gwada yin gyara da kansu kafin su nemi ƙwararre.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_115.flac
female
46-60
Secondary
9.594
hausa
40
EV
hau_f_151
hau_f_151_ag_spontaneous_027
Girbin dankali yana da matuƙar mahinimanci a harkan noma wannan tsari yana ɗauke da matakai da dama tun daga shuka har zuwa girbi wanda ke bada daman samun ingantaccen anfanin gona a cikin wannan bayani za mu duba lokutan da ya dace a girbe dankali hanyoyin da za a bi wajen girbin su yadda za a tsaftacewa ko kuma hanyo...
audio/hau_f_151_ag_spontaneous_027.flac
female
30-45
Secondary
96.3
hausa
40
AG
hau_f_1168
hau_f_1168_ev_spontaneous_015
barkan mu da safiya kamar yadda mu ke gani wannan wasu manya manyan yan dambe ne hamsha qai majiya qarfi wanda suke numa bajimta da hazaqarsu a wani damdamali na na dambe wadan nan muta ne duk ida kato yake ya kai ya kawo kuma ƙarfafa ne masu ƙarfin gaske masu tsayi da qiba dambe yana daya daga cikin al'adu na kasashen...
audio/hau_f_1168_ev_spontaneous_015.flac
female
15-29
Tertiary
189.12
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_598
Gambo zai guji ƙin yin barci da tunanin abubuwan da suka wuce.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_598.flac
male
60+
Tertiary
5.674
hausa
40
EV
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_031
[?] Mata da yara a kan babur toh kaman dai yada muka sani ne cewa a qasar hausawa mata ba su cika hawan babur ba ba ma sa hawa kusan za a ce, saida ka gan yare ko qabila su ne masu yin wannan su shiga cikin kasuwa [?] a inda za ku gar, sun shiga cikin kasuwa ko wani wuri inda su kan san cewa za su je, misali su yi siya...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_031.flac
female
15-29
Primary
154.02
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_385
Yana da kyau mutum ya koyi yadda ake magana da hikima wajen kare wasu.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_385.flac
male
15-29
Secondary
5.174
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_550
Muna shara a farfajiyar gida da tituna kowace rana domin tsaftace su daga ƙura da ganye.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_550.flac
male
46-60
Secondary
9.474
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_407
Dattijo ya sha fama da ciwon sukari, amma da juriya ya samu sauƙi a ƙarshe.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_407.flac
female
15-29
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_025
Cin zarafin mutane da ‘yan sanda ke yi yana rage amincewar jama’a da su.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_025.flac
female
15-29
Tertiary
7.374
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_468
Ashe kin yi sabuwar mota Naja'atu. Allah ya sa albarka, ya sa lafiya ta kashe
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_468.flac
female
46-60
Secondary
9.394
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_458
Gwamnati ta fara wayar da kan mutane a kan illar rashin tsaftace muhalli.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_458.flac
male
15-29
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_146
Na fahimci cewa yawan kwatanta kai da wasu a shafukan sada zumunta na iya rage gamsuwa da rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_146.flac
female
30-45
Tertiary
11.314
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_317
Gobe zan taimaka wa ƙungiya rabon kayan abinci ga mabukata a Bauchi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_317.flac
male
46-60
Secondary
5.834
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_234
Yau zan fara rana da kyakkyawan tunani domin in sami ci gaba
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_234.flac
female
15-29
Secondary
6.834
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_541
Mukan kai ziyara makarantar nakasassu domin duba halin da suke ciki
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_541.flac
male
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_202
Ba a cika son yiwa jarirai wanka ba a kowace rana.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_202.flac
female
46-60
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_466
Na lura cewa shirya abinci da safe yana ƙarfafa zumunci a cikin gida.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_466.flac
female
46-60
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_546
Neman shawarwari daga gogaggun mutane yana taimakawa wajen shawo kan matsaloli.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_546.flac
male
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV