audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_560
Mata da miji suna fuskantar matsin lamba daga iyayensu game da zaɓar sana'a
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_560.flac
male
15-29
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
hau_m_1537
hau_m_1537_he_spontaneous_001
Salamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu tambayan mu tana nuna cewa ne ai mutun yana so a haɗa su da limamin addini kuma ya bada shawara na ruhaniya domin tallafawa a tafiyar mu ta lafiya to a lokacin da mutun ke fuskantar matsalolin lafiya ko dai ta jiki ne ko kuma ta zuciya ita lafiyan da ruhaniya sau da ya...
audio/hau_m_1537_he_spontaneous_001.flac
male
46-60
Tertiary
187.32
hausa
40
HE
hau_m_350
hau_m_350_ev_spontaneous_006
Barka da war haka, suna na hassan Lawal Abubakar. Abun da ake nufi da kalman turanci zuwa Hausa shi ne (bankin of ze maket) shi ne da Turanci, to da Hausa fassaran shi, shi ne abin da ake siya a kasuwa. To abinda ake siya a kasuwa shi ne, kasuwa wani wurin dandali ne wanda kowa yake zuwa yake baje hajjansa, wani za a s...
audio/hau_m_350_ev_spontaneous_006.flac
male
30-45
Primary
101.72
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_032
barka mu da wannan lokaci sannun mu da sake saduwa a wani sashe wanda zamui magana akan ta yaya mutum mutumin kayayyakin aikin gona zasu taimaka wajen samun nagartaccen ayyukan gona a ƙauyiku tom da farko dai dole musani cewa mutum mutumi da aka ƙirƙira na zamani wanda kimiya ta kawo su suna da matuƙar tasiri da kuma a...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_032.flac
male
46-60
Tertiary
155.46
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_310
Bashir yana yawan tuna lokacin da suke soyayya da matarsa
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_310.flac
female
15-29
Tertiary
5.974
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_118
Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyya lalacewar gonaki da dama a ƙasar nan.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_118.flac
female
15-29
Primary
5.934
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_167
Ana iya amfani da itace don gyaran kujera maimakon sayen sabo.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_167.flac
female
46-60
Secondary
8.434
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_055
Idan mutane ba sa magana a fili, matsaloli na iya taruwa har su haddasa rabuwar kai.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_055.flac
male
15-29
Secondary
9.294
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_473
Binta ta sadaukar da lokacinta wajen koya wa mata sana’a.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_473.flac
male
15-29
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_019
Wannan kalman da aka sa anan gurin ana nufin jinsin duk wani [?] shuka ko kuma duk wani am fani da ake iya samun shi a jikin jijiya jijiya tana da hanyoyi kala-kala ko kuma tana da amfani kala-kala amma kaɗan daga cikin amfanin ta shi ne ka sakad da ƙwaya ƙwaya wani irin ƙwaya ƙwayar rogo ko ƙwayan dankali ƙwayan doya ...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_019.flac
male
15-29
Primary
175.68
hausa
40
AG
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_174
Yanayin zafi mai tsanani yana ƙara yawan ciwon kai da kuma rashin barci.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_174.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_088
Bashir bai fiya son zuwa wajen liyafar cin abinci a nesa ba.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_088.flac
female
15-29
Primary
5.494
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_015
Amfi mayar da hankali wajen wasanni a matakin farko na koyar da kananan yara.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_015.flac
male
30-45
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_340
Sai an sami cikakken haɗin kan jama'a, sannan al'amura za su tafi daidai.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_340.flac
male
30-45
Tertiary
9.12
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_182
Manhajar rarraba lokaci tana taimaka masa wajen guje wa ɓata lokaci akan abinci.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_182.flac
male
46-60
Tertiary
11.974
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_253
Kabiru daga yau, kai za ka dinga share gidan nan
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_253.flac
male
30-45
Tertiary
5.794
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_406
A wurin aiki, dole ne mutum ya san iyakarsa wajen zumunci da mutane don kar ya ke shisshige musu.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_406.flac
male
30-45
Secondary
8.374
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_001
Ana koyar da matasa yadda za su gudanar da addu’o’i a masallaci.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_001.flac
male
46-60
Primary
6.714
hausa
40
EV
hau_f_915
hau_f_915_ev_spontaneous_002
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana hoto ne na ma'aikata wato na ƴan sanda kamar yadda muka sani yadda aka gwado, an gwado wato ɓata gari ne da aka kama su wato da abubuwa da aka kama su na makamai wanda suke amfani da shi wajen ta'addanci wajen wato tada tarzoma da dai sauri ƙwace da dai sauran su kamar yadda...
audio/hau_f_915_ev_spontaneous_002.flac
female
30-45
Tertiary
170.58
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_152
Rashin sanin me mutum ya kamata ya karanta ba ƙaramar matsala ba ce.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_152.flac
female
15-29
Secondary
6.874
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_230
A wannan mataki na rayuwa, yana da kyau na san wanda zan yi koyi da shi.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_230.flac
female
15-29
Primary
6.414
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_200
Ya kamata a koyi dabarun ceto domin taimakawa a lokutan gaggawa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_200.flac
male
46-60
Secondary
6.674
hausa
40
EV
hau_m_1091
hau_m_1091_ag_spontaneous_005
to da dama da dama zanzaro zanzaro shi yana zamne ka cikin ƙasa kuma yana haɗa kasa yana shi yana cin ƙasa yana ibo ƙasa yana anfani da shi suna ibo ƙasa abakinsu suna kwabawa da yawunsu ciki sunayin gini suka ajiye shi kuma kaga lallai dai se mun kula da abubuwanna se munyi anfani da saboda gudun matasala mu san yanda...
audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
152.52
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_536
Rashin fahimta ba matsala ba ce, matsalar ita ce rashin iya warware ta.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_536.flac
female
15-29
Primary
6.774
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_305
Idan mai juna biyu ta sauka lafiya, abin ragon suna ne babban abinda aka fi buƙata.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_305.flac
male
30-45
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_210
Ana gayyatar malamai su yi wa’azi kafin a fara hidimar cin abinci.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_210.flac
female
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_598
Mun yarda cewa kowa zai biya kuɗin abinci da tsaftace gida a kowane wata.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_598.flac
male
30-45
Secondary
6.534
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_085
Na fara tunanin shirya wa ‘ya’yana liyafar cin abinci, tunda sun kammala digiri na farko.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_085.flac
female
15-29
Primary
7.614
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_437
ina yabawa abokananmu mazauna Legas, muna addu'ar Allah ya kawo ku lafiya.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_437.flac
female
15-29
Secondary
7.554
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_132
Idan yaro yana zama da dattawa, to tunaninsa yakan koma irin nasu.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_132.flac
male
15-29
Tertiary
5.734
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_275
Mun haɗa kai domin shirya abinci mai kyau don taron hutu tare da iyali.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_275.flac
male
15-29
Secondary
7.014
hausa
40
EV
hau_m_200
hau_m_200_ag_spontaneous_009
Dodon koɗi wasu kuma na kiran shi da gandun daji na zogale amma sunan shi da aka fi sani da shi shi ne dodon koɗi, shi dodon koɗi a cikin muhalli yana nufin yanayin ɗabi’a inda a shi zogale ke rayuwa. In da shi dodon koɗi ke rayuwa yake bunƙasa da kuma mu’amala da muhalli, shi zogale suna zuwa ne a cikin wurare daban-d...
audio/hau_m_200_ag_spontaneous_009.flac
male
15-29
Primary
183.54
hausa
40
AG
hau_m_335
hau_m_335_he_spontaneous_001
Access to specialist. Hakan a Hausance, yana nufin, samun ganawa da ƙwararren likita. Wato samun ganawa da ƙwararren likita yana da matuƙar amfani ga shi mara lafiya. A lokacin da ka gana da ƙwararren likita, a lokacin ne za ka ji kamar rabin sauƙi ya zo a jikinka, domin hakan zai ba ka dama da ƙwarin gwiwa wurin bayya...
audio/hau_m_335_he_spontaneous_001.flac
male
15-29
Secondary
102.34
hausa
40
HE
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_285
Idan malamin lissafi ya shigo aji da tsakar rana, wasu ɗaliban suna nuna ɓacin rai.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_285.flac
male
60+
Tertiary
9.214
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_500
Idan wutar lantarkin gidanka ta lalace, ka kira jami'an Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_500.flac
male
30-45
Secondary
7.554
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_017
An ƙarawa 'yan ƙato da gora albashi a ƙauyenmu don ƙarfafa musu guiwa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_017.flac
female
15-29
Secondary
6.674
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_515
Ina wuni baba? Yaya iyali? Da fatan kuna cikin ƙoshin lafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_515.flac
female
15-29
Tertiary
4.814
hausa
40
EV
hau_m_631
hau_m_631_ev_spontaneous_020
Yara suna wasa a waje wasan da ake kira, 'Abuɗe-abuɗe' . Da Turanci ake ce mai wider wider . Yara cikin farin ciki za ka samu suna irin waɗannan Wasanni na a riƙe wa juna hannu suna bubbuɗe zagayewa za ka samu wannan ya rike hannun wannan suna bubbuɗewa wanda ya kuɓuce shi ne wanda ya wato faɗi ya yi rashin nasara kena...
audio/hau_m_631_ev_spontaneous_020.flac
male
30-45
Tertiary
94.82
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_471
Salon shugabanci na kama karya na iya rusa ƙasa ko alƙarya
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_471.flac
female
15-29
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_299
Lokacin da Nafisa ta tuna da kurakuranta a baya, sai ta yanke shawarar gyara halayenta.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_299.flac
male
15-29
Secondary
7.194
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_481
Idan kowa ya mutunta bambancin wasu, duniya za ta zama wuri mai daɗi.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_481.flac
female
15-29
Secondary
6.874
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_005
Barka da warhaka! A wannan fai-fai an mana bayani ne akan yanda za mu wato koyi ilimi a matsyin mu na manya. Kamar yadda muka sani, yanda manya su ke wato koyon iliminsu ya bam-banta da yanda yara su ke koyon nasu. Koyon wato ilimi ko in ce karatu na manya ya danganta daga yanayin wato ƙwaƙwalwan yanda wato mai koyon k...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_005.flac
male
15-29
Secondary
188.46
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_267
Jami'an tsaro na iya zama masu barazana idan ba su kula ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_267.flac
female
15-29
Tertiary
5.5
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_180
A wasu lokuta, tafiya da keke Yana sa mutum ya guji cunkoso da wahalar neman abun hawa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_180.flac
male
15-29
Tertiary
7.073
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_387
Ina godewa waɗanda suka taimaka min a lokacin da nake cikin buƙata.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_387.flac
female
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_566
Ashe bikin ma ya kusa, yau ɗin nan zan ba da ɗinkina
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_566.flac
female
15-29
Secondary
5.374
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_466
Ana so in za'a shiga gida ace ' Assalamu alaikum'.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_466.flac
female
15-29
Tertiary
4.354
hausa
40
EV
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_013
yadda cutar covid 19 ke shafar jikin ɗan adam ga hanyoyin nan da yake shafar jikin ɗan adam na farko hanyar shiga cuta a jiki ƙwayar cutar tana shiga jiki ta hanyar hanci baki ko idan mutum ya taɓa ka na biyu shafar tsarin numfashi ƙwayar cutar tana shafan huhu idan ta haddasa ko numfashi na uku shafar tsarin kariyar j...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_013.flac
female
30-45
Primary
93.08
hausa
40
HE
hau_f_702
hau_f_702_he_spontaneous_019
C P R wato wata hanyace na gaggawa da ake anfani da ita dun ceto rayuwan mutun idan zuciyansa ko ninfashinsa ya tsaya, wannan hanya na haɗawa da matse kirji da busa iska cikin hanci ko baki domin dawo da jini da iska zuwa ga kwakwalwa da sauran jikin mutum. Ana anfani da wannan hanya ne idan mutum ya saman kansa a ɗaya...
audio/hau_f_702_he_spontaneous_019.flac
female
30-45
Tertiary
118.9
hausa
40
HE
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_347
Ana iya kawo canji idan mutane suka farka suka dage wajen yaƙi da rashawa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_347.flac
female
15-29
Tertiary
7.254
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_233
Lokacin mu'amala a yi, haka ma lokacin haɗuwa da iyali a ba shi muhimmanci.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_233.flac
male
46-60
Primary
8.754
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_531
Akwai malamai da ke karantar da addini ga yara a makarantu da gidaje.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_531.flac
male
30-45
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_410
Ya kamata amare su zama masu kyautatta wa uwar miji
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_410.flac
female
30-45
Tertiary
6.614
hausa
40
EV
hau_f_398
hau_f_398_ag_spontaneous_020
Kudiddifin kifi,wani irin kifi? kifi tarwaɗa, a hausawa muna kiran irin wannan kifin a matsayin tarwaɗa,ita dai tarwaɗa wani irin launin kifi ce, wacce take da sansti da za aji jikin ta yana da yauƙi,to wannan yauƙin shine ko a cikin kudiddifi mutum baya iya kamata da hannu sa, sabida idan ya kama ta jikin ta yana da y...
audio/hau_f_398_ag_spontaneous_020.flac
female
15-29
Tertiary
100.2
hausa
40
AG
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_266
Galadima yakan kunna rediyon motarsa, da zarar ya fito daga ofis domin sanin hanyar da zai bi
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_266.flac
female
46-60
Tertiary
8.174
hausa
40
EV
hau_f_1101
hau_f_1101_ag_spontaneous_010
Wanna she mukekira a hausance da tomatar gashin nan naga akwai tumatur akwai kamar su atarugu da sauran su wanna mukan kirasu anan kayan gwari shikuma tumatur ana shuka shine lokacin damuna sanna wasu suna anfani da lokacin rani suyi shuka saboda numan rani amma anfi shukashi da damuna lokacin ye nada bukatar ruwa shim...
audio/hau_f_1101_ag_spontaneous_010.flac
female
60+
Secondary
158.58
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_044
A hakan ne ake zafi-zafi? Lallai ga alama ba ka da lafiya.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_044.flac
male
46-59
Tertiary
5.794
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_561
Bayan da Bala ya rasa dukiyarsa a gobara, yanzu ya sami sabon jari.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_561.flac
male
30-45
Tertiary
7.42
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_486
Na gode wa Allah da ya bani lokaci domin gyara kurakuren da na yi a baya.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_486.flac
female
15-29
Tertiary
6.513
hausa
40
EV
hau_f_1580
hau_f_1580_he_spontaneous_016
menene magunguna antibiotic da yanda suke maganta cuta antibiotic ita wata cuta ne cuta ce ta bacteria wanda take shiga ta jikin mutum bacteria suke kama mutum magungunan su su amoxycillin su amoxycillin, augmentin suna magance antibiotic wasu ƙwayoyi cuta ne wanda ba'a ganin su se da microscope wanda ake haska su amma...
audio/hau_f_1580_he_spontaneous_016.flac
female
46-60
Tertiary
154.8
hausa
40
HE
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_334
Rashin tsarin kula da jami’an tsaro yana haifar da rashin tsaro a cikin jama’a.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_334.flac
female
15-29
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_236
Ƙarancin kayan aiki na sa ma’aikata su nuna rashin jin daɗi ta hanyar yajin aiki.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_236.flac
male
46-60
Tertiary
9.314
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_149
Khadija ce ta ba da mota aka kai Hannatu asibiti a lokacin da naƙuda ta kamata cikin dare
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_149.flac
male
46-60
Secondary
7.274
hausa
40
EV
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_011
Assalamu alaikum jamaa barkanmu da warhaka ni ne dai maku Dauda Muhammad yauma na ƙara zuwa mu ku da sabon maudu’i wato da yaƙunsa al’amura na cikin gida ko ince rayuwa na cikin gida ko ince zamantakewa na cikin gida. To, shi dai rayuwan cikin gida nau’i ne da ya ta’allaƙa a wuyan wato na farko mafi kusa wato zance maf...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_011.flac
male
15-29
Secondary
107.98
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_436
Rashin kuɗi na iya haifar da damuwa da yawan tunani.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_436.flac
female
30-45
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_037
Ɗaukar lokaci don sauraron mutane ya fi kyau fiye da yanke hukunci da wuri.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_037.flac
female
30-45
Primary
8.073
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_556
Na shiga ruɗani bayan samun kuɗi daga asusun bankin da ban san shi ba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_556.flac
female
60+
Primary
7.114
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_096
Farin daŋkali da kuma jan daŋkali: yayin da manomi ya samu iri na daŋkali, ko kuma farin daŋkali, yakan je ya shuka shi a gonansa. Bayan ya shuka shi ya kula da shi, ze fito iya sanfari na irin da ya samu ya shuka. Yayin da wani, in ka miƙa mishi jan daŋkali, bai san shi ba se fari ya sani. Jan daŋkali ana samu irinsa ...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_096.flac
male
15-29
Primary
92.46
hausa
40
AG
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_062
Kwatanta kanka da wasu na iya haifar da damuwa da rashin gamsuwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_062.flac
female
30-45
Tertiary
8.354
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_110
Nasihar dattawa na taimakawa matasa wajen yanke shawarar da ta dace a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_110.flac
male
15-29
Tertiary
9.714
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_497
Iyaye da malamai na buƙatar haɗa kai domin yin ƙoƙari wajen samun mafita.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_497.flac
male
30-45
Primary
7.874
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_300
A lokacin taro, ana ba da shawarar kirki ga iyaye don tarbiyyar jariri.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_300.flac
female
30-45
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_183
Sauraron wanda ke cikin bakin ciki ba tare da yanke masa hukunci ba yana da muhimmanci.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_183.flac
male
46-60
Secondary
7.594
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_220
Tana yawan gaishe shi a duk lokacin da suka haɗu a hanya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_220.flac
female
15-29
Primary
6.654
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_329
A lokacin da na yi sallah a Benue, na ga bikin al’adu iri-iri.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_329.flac
female
15-29
Primary
4.374
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_208
Ihun da ake yi a gidan kallon, bai sa na sami cikakken bacci ba
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_208.flac
female
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
hau_m_383
hau_m_383_he_spontaneous_009
hanyan da ake amfani da allura domin ɗaukan jini daga jijiya yawanci don gwaji a ɗakin gwaje gwaje a asibiti ana yin shi ne domin cirewa ko ƙarawa jajayen jini daga cikin jini don magance cututtukar jini mafi yawan lokuta likitoci sukan ɗaure hannun mutum ne sannan su samo allura su ja jini daga cikin jijiya likitoci s...
audio/hau_m_383_he_spontaneous_009.flac
male
15-29
Tertiary
95.88
hausa
40
HE
hau_m_469
hau_m_469_ev_spontaneous_035
barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne wato hoto na yanda wato ambaliyan ruwa ya shga layin unguwa kamar yadda muka sani ne ruwa yakan yi ambaliya a lokuta daban daban mafiya yawan lokaci akan samu ambaliyan ruwa ne da damina yayin da ruwa ya sauko yayi yawa akan samu wato ambaliya na ruwa yayin da zaku ga cew...
audio/hau_m_469_ev_spontaneous_035.flac
male
15-29
Secondary
172.32
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_022
Farida ta yi min zuwan ba za ta a makon da ya gabata
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_022.flac
female
46-60
Tertiary
5.094
hausa
40
EV
hau_m_107
hau_m_107_he_spontaneous_005
Assalamu alaikum warahmatullah, inaa kwananku, sunaana Mahmud Aminu Abubakar, zan yi maku ɗan bayani ne dangance da maganin gargajiya. Maganin gargajiya gaskiya yana da asali kuma magani na mai kyau, sabooda sau dayawan lokaci mutum zai samu rashin lahiya yayi ta gwada maganin asibiti kuma dai daga ƙarshe maganin asibi...
audio/hau_m_107_he_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
82.46
hausa
40
HE
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_497
Lokacin da wani abu yake damuna, nakan tambayi kaina ko haƙuri zai fi dacewa da ni.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_497.flac
female
46-60
Primary
6.794
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_003
Tuba yana buƙatar gaskiya da nadama ta gaske a zuciyar wanda ya tuba.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_003.flac
female
15-29
Tertiary
6.314
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_015
Shi wannan kama kifi dai kaman yanda aka sani sana’a ne a a gurin masunta inda zaka gani gashi nan an kamo kifi, ga yara nan a cikin ɗan kududufi suna kamun kifinsu, ana iya samun manyan kifi ko ƙananun kifi a cikin ruwa. Wasu suna yin kamun kifin nan don su ji daɗi da nishaɗi, wasu kuma sun ɗauke shi tamka kasuwanci, ...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_015.flac
female
15-29
Primary
101
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_219
Idan mutum bai tsara aikinsa da kyau ba, zai iya rasa lokacin hutu.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_219.flac
male
46-60
Tertiary
8.934
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_513
Na saba dafa dankali da ƙwai don yara su ci kafin tafiya makaranta.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_513.flac
female
46-60
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_494
Na gode wa Allah da ya bani ƙarfin jiki da nake amfani da shi yau da kullum.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_494.flac
female
15-29
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_354
Aisha ta fahimci cewa biyan kuɗin ruwa da wuta na da mahimmanci sosai.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_354.flac
female
15-29
Tertiary
7.354
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_005
Abinci Wanda Aka Haɗa Shi da Wake da Ayaba da Kuma Fiya na Abokado. Shi dai wannan nau’i na abinci, abinci ne mai gina jiki wanda yake ƙara lafiya tare da ƙara kuzari da kuma ƙara yawan jini a jiki. Domin dukkan sinadaran da aka yi amfani da su aka girka wannan abinci, sinadarai ne masu inganci, waɗanda suka ɗauki nau’...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
63.14
hausa
40
AG
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_027
?? kulawa da lafiyaar mace mai juna biyu kafin haihuwa wannan kulawa tana da matuƙar muhimmanci domin kare lafiyar uwa da jaririrai. tare da rage haɗɗuran da ka iya tasowa yayin ɗaukar ciki da haihuwa. Muhimmancin zuwa awo, na farko kare lafiyar uwa da jariri yana taimakawa wajen gano matsaloli da wuri na biyu shan mag...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_027.flac
female
30-45
Tertiary
155.04
hausa
40
HE
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_106
Ya rungume gawar babansa, yana ta kuka, sai da ƙyar abokansa suka rarrashe shi.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_106.flac
male
46-60
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
hau_f_719
hau_f_719_he_spontaneous_016
Idan za a aje akwatin gaggawa, a guji waɗannan kurakuran kamar haka: mutum ya tabbatar da ya sa abubuwan da ad daidai da buƙatarshi, daidai da lafiyarshi, daidai da abubuwan da yake da buƙata, ba wai abin da mutane kansu suke buƙata ba. Diba akwatin ajiyar kayan gaggawa gaggawa lokaci bayan lokaci domin cire waɗanda su...
audio/hau_f_719_he_spontaneous_016.flac
female
15-29
Tertiary
93.87
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_270
Na lura cewa taimakon gaggawa yana iya ceton rai a lokacin haɗari.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_270.flac
male
46-60
Secondary
6.434
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_571
Samun tallafi daga dangi yana rage wa mutum damuwa da matsalolin zuciya.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_571.flac
male
60+
Tertiary
5.354
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_480
A kowane fannin rayuwa mutum yake, dole yana buƙatar taimako.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_480.flac
male
30-45
Tertiary
7.5
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_254
Yana da kyau mutum ya riƙa girmama addinin kowa domin samun zaman lafiya a cikin al’umma.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_254.flac
male
15-29
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_267
Gaskiya za ki makara in kika ce sai kin gama kallon wannan fim ɗin.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_267.flac
female
15-29
Secondary
6.174
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_564
Duk wani abu da zai zamewa ɗan'adam da sauran halittu matsala, ya kamata a kawar da shi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_564.flac
male
46-60
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_448
Malamai daga kowanne ɓangare na jihar ne za su halarci mauludin wata mai kamawa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_448.flac
female
46-60
Secondary
8.034
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_011
motsa jiki yana da amfani sosai ga lafiya dan adam ana son in gari ya waye ka kasance kana motsa jikinka yadda ya kamata saboda motsa jiki yana kara lafiya da karfin jini da karfin jiki rashin motsa jiki illa ce ga rayuwar mu na dan adam motsa jiki yana kara lafiya da yadda jiki zaiyi zai samu kuzari yadda ya kamata ra...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_011.flac
female
30-45
Tertiary
185.28
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_026
Mutane da dama sun samu ayyuka iri-iri a kafar LinkedIn.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_026.flac
male
15-29
Tertiary
5.934
hausa
40
EV