audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_012 | Mun tattauna da abokan mu kan yadda kowa zai iya ba da tashi gudummawar ga waɗanda su ke cikin halin matsin rayuwa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_012.flac | female | 46-60 | Primary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_240 | Rashin iya sarrafa damuwa na iya haddasa cututtuka masu haɗari ga jiki. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_240.flac | female | 60+ | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_113 | Ka dinga ware lokaci kai da iyalanka don tsaftace muhalli. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_113.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_344 | Na saba shafa ruwan ƙwai a fuskata domin fata ta yi laushi da kyau. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_344.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_335 | Ƙawaye sun yaudari Binta, har ta fara fita yawon dare. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_335.flac | female | 60+ | Primary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_082 | Wasu iyaye ba sa fahimtar cewa ‘ya‘yansu sun girma kuma suna buƙatar yanke shawara da kansu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_082.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_203 | Biki hanya ce ta gano nasarar da muka samu bayan wani lokaci. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_203.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_570 | Hukuma ta rufe masa shagon sa saboda rashin biyan haraji | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_570.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_249 | Idan ka koyi wata fasaha, yana da kyau ka koyar da wasu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_249.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_197 | Lokacin da muka samu saɓani kan tsarin rayuwa, muna tattaunawa domin nemo mafita. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_197.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_243 | Idan wani yana tashi da sassafe, yana da kyau kada ya tayar da wasu. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_243.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_322 | Ruwan sama mai yawa yana haddasa ambaliya, don haka dole ne a gina magudanan ruwa masu kyau. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_322.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_027 | Kamar yadda muke gani a hoton nan, masara ne aka shanya. Masara mai nau'i ko mai kal adabna guda biyu. To, kamar yadda muke gani muna da jar masara a gefe ɗaya sanna muna da farar masara a ɗayan gefen. Ita masara za mu iya cewa, nau'i ne na abinci da ke da sauƙin sarrafawa. Abin ya sa na ce yana da suƙin sarrafawa sabo... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Tertiary | 151.98 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_372 | hau_f_372_ev_spontaneous_020 | Buƙata da so za mu bayyanar, a yau muna so za mu yi magana ne a kan buƙata da so. To mene bambanci tsakanin buƙata da so? Zan yi magana ne akan yadda mutun zai samu sauƙi idan ya tsinci kansa cikin wani damuwa wanda zai rasa yaya dai zai gudana da wasu al’amuransa, wato idan aka ce mutun yana cikin wata damuwa mai tsan... | audio/hau_f_372_ev_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Tertiary | 186.133333 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_066 | Yana da kyau ka maida hankali kan burinka maimakon kallon nasarar wasu. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_066.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_221 | Jin ƙamshin furanni yana sa mutum ya ji daɗin zama a waje. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_221.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_193 | Yin masana'antu a cikin mutane yana jawo cututtuka saboda gurɓacewar iska. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_193.flac | female | 15-29 | Primary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_017 | taya ta kasan ce abar sha’awa ga yara domin yara suna ganin farin jinin taya gare su domin itta taya idan ka diba awannan hoton zaka cewa yara ne ke kada taya akan hanya idan yara suka sama taya zakaga hankalin su ya koma gare ta domin su kadaƙ ta su tura suna turawa suna nishadi sunajin dadi suna wasa da itta tayan ta... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.04 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_203 | Karatu da zurfafa ilimi yana ƙara wa mutum ƙwarewa da hikima. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_203.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1020 | hau_m_1020_ag_spontaneous_024 | tabbas shi ƙwaro ko kuma muce wannan halitta me suna malam buɗe mana littafi tana taimakawa sosai matuƙa wajan ganin cewa ta bunƙasa har kar kiwo ko kuma muce harkar noma watakon ita tana ƙara yawan abun da aka shuka ko kuma abunda ake buƙata a shuka suna ƙara suna ƙara taimakawa wajan ganin cewa ansamu shi wannan abun... | audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_024.flac | male | 46-60 | Tertiary | 158.76 | hausa | 40 | AG | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_063 | Ya kamata a dinga koyawa yara tsafta da kula da gida. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_063.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.674 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_218 | Cikakken shiri yana taimakawa wajen guje wa matsaloli da shawo kan wasu al'amuran da ba a so. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_218.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_352 | Na lura cewa shiga ayyukan sa-kai yana taimakawa wajen inganta al’umma. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_352.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.36 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_181 | Wanda ba ya tausayin 'yan'uwansa ai ba mutum ba ne. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_181.flac | female | 60+ | Primary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_204 | Amfani da fasahar tunatarwa ta ƙararrawar wayar hannu yana taimakawa wajen kula da lokaci. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_204.flac | male | 46-60 | Tertiary | 12.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_076 | Rashin adalci wajen raba kuɗin haya yana iya haddasa matsala tsakanin mutane. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_076.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_103 | Sun koyi cikakken darasi a jiya da daddare, inda suka gane ba a raina mutum. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_103.flac | female | 30-45 | Primary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_204 | Ƙungiyoyi na iya tsara shirin ilmantarwa don zaburar da mutane yin hidima. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_204.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_274 | hau_f_274_ev_spontaneous_011 | Banki,banki dai wata matattara ce ko ince wata mahaɗace wadda take mai ƙarfi kamar ƙashin baya na kowace al’umma. Banki dai wuri ne na ajiye kuɗi, aron kuɗi, da kuma taimakawa mutane da sauran hanyoyi na samun kuɗi. Bankuna dai suna taka mahimmiyar rawa, na tattalin arzikin yau da kullum, ta hanyar samar ma mutane inda... | audio/hau_f_274_ev_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Primary | 123.58 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_023 | Wasu jami’an tsaro na amfani da rashin ilimin mutane wajen ƙala musu laifin da basu yi ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_023.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
Hau_M_5088 | hau_f_5088_ev_spontaneous_001 | Shawara ga sababbin ma'aurata domin zaman lafiya da juna, aure farko dai ibada ne kuma yana da ban sha'awa amma kuma yana iya zama da wahala kuma yana iya zama da daɗin ba'ayi dace ba, ga shawarwari masu mahimmanci: Na farko de ma'aurata yakamata su zamana masu haƙuri da junansu, da akwai da babu, dole yanzu an riga an... | audio/hau_f_5088_ev_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Tertiary | 208 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_050 | Ganin yadda aka yi ƙazamin lodi a motar, ya sa na haƙura da hawanta. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_050.flac | female | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_030 | Tashe-tashen hankali da ake samu na nuna warayyar ɓangare. Ana yawan samun matsaloli wanda yakan iya zamtowa, yana shafar su mata ta hanyoyi da dama. Zai iya zamtowa matsala ga ke a lokacin da daga baya abun nan , a lokacin da abun ya faru, bai ba ki babbar matsala ba sai daga baya. A misali, zarafi da ake samu na inda... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Secondary | 104.9 | hausa | 40 | HE | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_544 | Yana da kyau ka tsaya kan gaskiya koda abokinka zai guje ka. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_544.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_528 | A cikin wannan taro, za mu bayyana buƙatar gina asibiti mai inganci. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_528.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_369 | Cin hanci ya zama ruwan dare a ƙasar nan, amma ana bukatar gyara mai dorewa. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_369.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.54 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_317 | Mun yi wasan bugu da ganga a lokacin damina don murnar isowarta. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_317.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_261 | Na samo sabuwar dabarar noman zamani saboda nomana na baya duk ba riba | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_261.flac | female | 30-45 | Primary | 11.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_098 | Dole ne a yi la'akari da al'adu da addini wajen gudanar da rayuwar aure. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_098.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_184 | hau_m_184_ev_spontaneous_025 | Gidan gandu. Gidan gandu gida ne mai faɗi wanda ke da iyalai da yawa wanda ya haɗa fiye da iyaye da ‘ya’ya kwai, wannan na iya haɗawa da yayyi, kawunnai, ‘yan uwa da sauran dangi. Gidan gandu na iya zama a gida ɗaya ko gidaje kusa da juna inda kowa yake taimakawa ɗaya domin inganta rayuwa, a bidiyon an nuna nau’ukan gi... | audio/hau_m_184_ev_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 109.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_547 | hau_m_547_ev_spontaneous_003 | Duniyaa ta canza ɗan adam ya ƙirƙiro: bulo waato siminti kenan amma tun kafin zuwan siminti ana gidaaje bukka, ko kuma gidan ƙasa, wanda idan aka gina mai shi aka mai gina da kyau, ya fi gidan bulo ƙarfi, da kwari, da doriya. To, shi wannan ginin tun ada ana amfani da shi, iyayeenmu sun gina, sun yi rayuwansu a ciki, h... | audio/hau_m_547_ev_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 94.6 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_251 | Ai ƙiuya ce da shi, ba son a more shi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_251.flac | female | 15-29 | Primary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_533 | Halartar tarukan wayar da kai kan haraji yana kawo sauƙi ga jama’a. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_533.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_156 | Zanga-zanga mai lumana haƙƙi ne na 'yan kasa, amma dole a kiyaye doka da oda. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_156.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.76 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_074 | Amma duk wanda ya sake ya biyo a mota, caf. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_074.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_033 | barka da warhaka. a wannan hoto an gwado mana ne wato iyali. abunda ake nufi da iyali anan wato ma'aurata wato mata da miji da kuma ƴar su. kamar yadda muka sani rayuwar aure rayuwa ne da yake da matuƙar mahimmanci rayuwar aure rayuwa ne da yake da matuƙar wato inganci a tsakanin al'umma. Yayin da aka samu wato ma'aura... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Secondary | 176.76 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_577 | Ban da ƙoƙarin yin zagon ƙasa ko cutarwa ga abokan aikinka. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_577.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_395 | Idan an ci gaba da bikin ranar girbin amfanin gona, manoma za su ƙara ƙoƙari. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_395.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_011 | Assalama alaikum kamar yadda kuka ce ayi muku bayani akan menene mubuɗin cigaban jiki da cigaban da za'a sa ido alokacin farkon shekarar rayuwar yaro kuma ta yaya iyaye za su bibiyi ci gaban jaririn su? To na farko, mabuɗin ci gaban jiki da da cigban da za'a sa ido a lokacin farkon shekarar rayuwar yaro, sun haɗa da: Y... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_011.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.7 | hausa | 40 | HE | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_336 | Murnar rayuwa yana rage damuwa kuma yana ƙarfafa kyakkyawar zumunci. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_336.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_038 | Kowace ƙabila tana da irin nata bukukuwa da ke nuni ga al'adunta. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_038.flac | female | 60+ | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_010 | Auren zumunci yana ƙarfafa alaƙa tsakanin dangi, amma wasu lokutan yana ɓata zumunci. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_010.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_164 | A wannan lokaci, ya zama min wajibi na lura da kaina sosai. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_164.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_335 | Ya dage ya ce sai ya mallaki abin ko ta halin ƙaƙa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_335.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_238 | Ko ɗa ba naka ba ne, ka yi ƙoƙarin ganin cewa ya gyaru. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_238.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.9 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_184 | hau_m_184_ev_spontaneous_016 | Sannu suna na Bee kuma wannan shi ne abokina ina da ƙaramar dabba ta kiwo mai suna ʃweet Bee a yau za mu koya muku yadda ake kula da dabbobi, ina san ƙaramar dabban gidana wato Sweet Bee domin kuma yana da kirki kuma yana da laushin oh ga wani ra’ayi mai zai hana mu lissafa dabbobin da za a iya kiyayesu a matsayin dabb... | audio/hau_m_184_ev_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 119.1 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_422 | Bayar da tallafin karatu ba tare da ƙabilanci ba, zai sa matasa su samu dama iri ɗaya. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_422.flac | male | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_025 | Zafin bana na daban ne, ranar akwai ƙuna fa wallahi! | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_025.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_001 | barkan mu dai a wannan hoto an gwado mana ne wat wato guma gumai na ice yadda doguwar mota wato ta ab kamar yadda muka sani akan yi anfani ne da doguwar mota wato mai ɓuɗeɗen baya wajen ɗau ko irin waɗannan gumgumai na ice zuwaga inda za ayi anfani da shi waƴannan guma gumai na ice wato akan yi anfani da su ta hanyoyi ... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Tertiary | 175.44 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_172 | Idris ya yi hidimar sa a matsayin shugaban ƙungiyar ɗalibai a sakandare. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_172.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_103 | hau_f_103_ev_spontaneous_005 | Domin zama babban uwa ko uba mai nagarta , ga wasu hanyoyi da za a bi. Na ɗaya ƙauna da kulawa, ka nuna soya da tausayi ga yaranka. Ka kasance mai fahimtarsu da jin daɗin al’amarisu. Na biyu zama abin koyi, ka zama mai halayya masu kyau, da yaranka za su yi koyi da kai, duk abin da ka yi yana tasiri a kansu. Na uku oli... | audio/hau_f_103_ev_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Secondary | 98.1 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_420 | Sun kasa gane mutumin kirki har sai da suka gamu da maƙaryaci. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_420.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_204 | Jam'iyyun adawa sun yi allah-wadai da irin halin da 'yan gudun hijira suke ciki. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_204.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.18 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_151 | hau_f_151_ag_spontaneous_025 | Wannan hoto da kuke gani yana nuni da yanda mata suke bin layi-layi domin sayar da dankalinsu bayan sun girbe. Bayan girbi akwai wasu matakai da ake bi domin sayar da dankali. Na farko tsaftace dankalin, yakamata a tabbatar da cewa dankalin yana da tsafta kafin a tafi kasuwa, yakamata a wanke su daga datti dakuma gajer... | audio/hau_f_151_ag_spontaneous_025.flac | female | 30-45 | Secondary | 97.38 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_408 | Kowane mutum arzikin da Allah ya tsaga masa zai samu, idan waninka ya fika kar ka damu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_408.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_334 | Ina matuƙar godiya da kai min saƙon da ka yi. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_334.flac | female | 15-29 | Tertiary | 3.553 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_247 | A wurin taron iyali, ya zauna kusa da abokinsa don samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_247.flac | male | 46-60 | Primary | 9.074 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_022 | A lokacin tafiya, wani ya ce, "Barka da tafiya" yana ɗaga hannu ga abokin tafiyarsa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_022.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_472 | Ni da Haruna muna aiki tare tsawon shekaru, amma bai taɓa gaya min halin da yake ciki ba | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_472.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_237 | A wasu lokutan jami'an 'yan sanda suna bayar da gudunmawa wajen kawo zaman lafiya. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_237.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.06 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_392 | A shirye ake a mara musu baya muddin da gaske suke yi. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_392.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.1 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_028 | Nakan kaiwa abokina Ali ziyara har gidansu duk ranar juma;a. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_028.flac | female | 46-60 | Primary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_386 | Idan matar Kabiru ta je unguwa, bata kaiwa magariba ba ta dawo ba | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_386.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_634 | hau_f_634_ag_spontaneous_030 | Abincin karin kumallo. Mun dai yi magana a kan abincin karin kumallo, to ku biyo ni domin jin wane abincin karin kumallo za mu yi. Abincin karin kumallo yana da matuƙar amfani a jikin ɗan Adam, shi ya sa, ya kamata a nemi abinci da ya fi dacewa a ci. Ga wasu abincin karin kumallo da ya fidacewa a ci kamar soyayyen plan... | audio/hau_f_634_ag_spontaneous_030.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94 | hausa | 40 | AG | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_098 | Gobe, malamai za su koyar da ɗalibai yadda za su kare asusun su na intanet. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_098.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_583 | Na sami wanda zai dinga rage min hanya in zan tafi makaranta. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_583.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_334 | Kawun Bala ya ce masa ya zo ya karɓi kayan sallah | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_334.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_205 | Yasir ne yake kawo mana shayi mu sha a majalisa kullum da yamma | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_205.flac | male | 15-29 | Primary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_784 | hau_f_784_ag_spontaneous_009 | Boiling water ma'ana ruwan dake dafawa ruwa mai zafi . Ruwa mai zafi na nufin ruwan da aka tafasa ko aka ɗinɗima har sai ya kai wani mataki mai girma da haddasa tururi, wannan yanayi yana faruwa a lokacin da ruwa ya kai ma'aunin tafasa wanda yake faruwa a ma'auni 100° Celsius. Yadda ake tafasa ruwa akwai hanyoyi daban-... | audio/hau_f_784_ag_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 108.15 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_247 | Rashin cin abinci mai kyau yana ƙara matsalolin da damuwa ke haddasawa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_247.flac | female | 60+ | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_388 | Rubuta wasikar godiya da zuciya ɗaya na iya zama alamar son taimako. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_388.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_190 | Mutanen da ke koyon ayyuka da kansu sukan fi ƙwazo da iya cin gashin kansu. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_190.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_457 | hau_m_457_ag_spontaneous_011 | Faɗa mun ta wane ɓangarori ko ta wani tsari ake bi wurin zaɓar iri wanda ya fi sosai kuma wanda mutaneːn ɓangare nan suka fi anfani da shi ya fi yi sosai . Kuma a yi mun bayani wani irin tsirrai ne nau’ikan tsirrai ake anfani da wanda ya fi ba da amfani sosai masu noman ɓangaren nan suke amfani da shi. A faɗa mun wani ... | audio/hau_m_457_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Secondary | 69.66 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_133 | Ya ake ciki a daidai wannan lokaci, wato ƙarfe takwas na safe. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_133.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_580 | Rashin ɗaga murya yayin da aka cuce ka, zai iya sawa ka rasa haƙƙinka | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_580.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_948 | hau_m_948_ag_spontaneous_019 | [um] Wannan hoto da kuke gani akan wannan na'ura yana muku nuni ne da dankalin hausa dankalin hausa farin dankalin hausa wanda ake amfani dashi wasu wurare na kasashen duniya. shi wanna dankalin ana shuka shine ko ince ita wannan dankali ana shuka tace da igiyanta ko kuma ace da zarenta ko kuma ace da ganyenta. hasabi ... | audio/hau_m_948_ag_spontaneous_019.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.36 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1217 | hau_f_1217_ag_spontaneous_034 | zumunta suna taka muhimmiyar rawa wajen inganta lafiyar ƙasa da kuma ɗaukaka lafiyar gonaki a nijeriya ta hanyoyi da dama ga yadda zumunta ke taimakawa. Na farko gurbatar shuka zumunta suna tai akawa wajen gurbatar shuka wanda ke ƙara yawan amfanin gona hakan yana nufin cewa ƙananan shuke shuke da kuma itatuwa suna sam... | audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_034.flac | female | 46-60 | Tertiary | 151.74 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_255 | Ko dai na gargajiya ko na zamani ko na 'yan gayu. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_255.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_416 | Ni idan kana cewa tamaula, ba na kawowa wasan ƙwallon ƙafa kake nufi | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_416.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.134 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_566 | Yin aiki da ƙungiyoyi masu zaman kansu a koyaushe cike yake da ƙalubale. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_566.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_138 | Gobe kuwa akwai mu da baƙi da za su zo sayen takalma, ku fito da wuri. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_138.flac | male | 15-29 | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_355 | Na lura cewa rage yawan amfani da firji yana taimakawa wajen rage amfani da lantarki. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_355.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.194 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_210 | Wata uwa ta gyara kayan ɗanta domin ya sanya zuwa taron biki. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_210.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_042 | shukan dankali ana iya shukan dankali ta hanyoyi daban-daban ana iya sawa a buhu ko a gona ko kuma a fadama shukan dankali shuka ne da zaka iya yin shi ta hanyar gina ƙasa a sa irin dankalin wanda mafi yawancin wannan irin yakan kasance daga ganyen dankalin zuwa ɗan karmami ko ɗan reshen dankalin idan aka kafa shi a ƙa... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_042.flac | male | 15-29 | Primary | 98.7 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_371 | Lokacin da mutum ya dubi baya, zai gane cewa wahalhalu tsanin kaiwa ga nasara ne. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_371.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_505 | Abota da mutane masu kyawawan halayya, yana taimakawa wajen rage damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_505.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_540 | Na fahimci cewa mutane da ke da tsari wajen tanadi sukan fi samun kwanciyar hankali. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_540.flac | male | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_389 | Maman Zainab ta saba da kawo wa maigidanta ruwan zafi da zai ɗan kurɓa kullum. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_389.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_049 | A gidan ba a gama girki da wuri, don haka yana jin haushi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_049.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_358 | Don samun ci gaba, dole ne a yi nazari kan abubuwan da suka faru a baya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_358.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.