audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_302 | Na shiga adashi, kuma wannan ne watan ɗaukar tawa fa | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_302.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_033 | Sayar da agada. Kasuwar agada tana da matuƙar muhimmanci a fannin noma da ciniki a Nigeria da wasu sassan Africa. Agada tana ɗaya daga cikin amfanin gona da ake dasawa da yawa kuma tana da matuƙar buƙata a kasuwa. Shirya agada don siyarwa: bayan girbe agada, dole ne a tantance ingantattun agada daga marsa kyau. Ana tat... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_033.flac | female | 15-29 | Tertiary | 101.9 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_518 | Mun ji labarin wani abu a unguwa. Menene gaskiyar al’amarin? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_518.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_102 | Dasa bishiyoyi ma su tsayi yana ƙara ƙarfin ƙasa da hana yawaitar guguwar hamada a yankunan da su ke da sahara. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_102.flac | male | 46-59 | Tertiary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_204 | Wani yaro ya yi wa mahaifiyarsa wanki don rage mata gajiyar aiki. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_204.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_589 | Na fara rubuta tarihin dangina domin tabbatar da cewa zuriyarmu za ta san inda muka fito. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_589.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_804 | hau_f_804_ag_spontaneous_023 | (????????????) toh Kamar dai yanda na gani anan mace ce Take, Kusan.... gashi tana yanka doya Kuma Ganin alamu Abinda take yi din take girkawa, ko take soyawa din na sayarwa ne, na sana'a ne Toh Ita sana'a daman wajibi ce ga duk wata mace da take sota tsira da mutuncin ta!.. Mai aure ko marar aure Domin shi zaman banza... | audio/hau_f_804_ag_spontaneous_023.flac | female | 15-29 | Secondary | 163.44 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_131 | Ɗaurin auren zai tara mutane da yawa, kuma akwai walima | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_131.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_293 | Tabawa ba ta rufe shagonta sai ta ji gosulo ya yi sauƙi a hanya | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_293.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_244 | Da tara kuɗin nake yi, da yanzu na sami wani ɗan jari. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_244.flac | female | 60+ | Primary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_016 | Kafin a kulla auratayya a Mauritania, ana yin bikin Takussi don haɗa dangi waje ɗaya. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_016.flac | male | 46-59 | Tertiary | 9.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_339 | hau_m_339_he_spontaneous_012 | To wannan shi akafi sani da rigakafi. Mene ne rigakafi? Rigakafi shi ne a samu a daƙilar da wata cuta kafun ta kai ga bayyana kanta a jikin ɗan adam shi ne rigakafi. Rigakafin nan ya ake yin shi ne? Yadda ake rigakafin nan shine ana kawo ƙwayar cuta haka a shigar dashi a jikin ɗan adam, sabida a jikin ɗan adam akwai wa... | audio/hau_m_339_he_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Secondary | 223.38 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_032 | hau_m_032_ag_spontaneous_002 | Irrin abincin Karin kumallo da ake yawancin samu a nijeriya. A yankin arewacin najeriya abincin Karin kumallo ya banbanata gwargwadon al’ada da wadata ga wasu daga cikin abinci da akafi gani a Karin kumallo. Na farko koko da kosai koko ruwa mai ɗan kauri wanda keyi daga gero,dawa ko masa sannan ayi masa ɗan ɗano da kay... | audio/hau_m_032_ag_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Secondary | 143.37 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_399 | Yallaɓai faɗi kawai, yadda ka ce haka za a yi dole | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_399.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.174 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_467 | Idan mutum yana da fiye da bukatarsa, yana da kyau ya raba da wanda bai da shi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_467.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_074 | Yusuf yana shirin rubuta jarabawar WAEC a shekarar gaba mai zuwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_074.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_439 | Wanda yake ba ka ƙwarin gwiwa a duk lokacin da kake jin ka da rauni. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_439.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_508 | Shawarar shugabannin addini na taimakawa mutane su fahimci rayuwa da bin hanyoyin gaskiya. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_508.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_205 | hau_f_205_ag_spontaneous_021 | Idan kana da kwakwa a koren gidanta wanda ba a bare ba sannan kana don ka sayar dashi, ya kamata ka duba wasu abubuwa da shawarwari daya kamata domin kaci moriyar wannan kwakwa. Na farko yana da kyau a tantance ingancin a tabbatar cewa kwakwar da mutum yake dashi yana da kyau, kuma bata lalace ba ko ƙwari sun ɓata. Ida... | audio/hau_f_205_ag_spontaneous_021.flac | female | 15-29 | Primary | 93 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1142 | hau_f_1142_ag_spontaneous_015 | Kasancewar wasu nau'ikan malan buɗe mana littafi na iya shafar lafiyar tsire-tsire ta hanyan tasirin su kan juriya ko rauni shigar cututtuka Malan buɗe mana littafi suna da matuƙar tasiri a cikin tsarin ɗabi'a kuma wasu daga cikin su, na iya taimakawa wajen karema tsire-tsire ƙarfin juriya ga wasu cututtuka. yayin da w... | audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Primary | 154.98 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_437 | A bara, bayan shekaru uku na aiki, Sani ya sami matsayi mafi girma a ofis. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_437.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_082 | A da, Baƙo bai taɓa kulle ƙofar gidansa da kyau ba, har sai da aka sace masa waya. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_082.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_277 | Gwamma na mallaki motar haya a kan na mallaki motar hawa kawai. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_277.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_067 | Kashe min fitilar nan ko na samu na yi bacci | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_067.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_294 | Na yi wa kakarmu tallan sabulu muna yara ni da ƙanina. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_294.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_122 | Mutane na fuskantar matsin lamba daga dangi don bin tsarin aure na gargajiya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_122.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_018 | Matsalolin da aka fi samu ga masu juna biyu, ya danganta daga kasancewar rufewar mahaifa, wato mabiyiya ta rufe mahaifa, wanda hakan zai zamto, zubar jini ga uwa ba tare da tana jin zafi ba. Sannan, akan iya samun normal pregnancy, wanda ciki da ba yi da matsala, amma ba wai kawai dan ba yi da matsala za a zauna haka b... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Secondary | 98.76 | hausa | 40 | HE | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_489 | Duk wani mai hankali yana tanadi don gujewa ruɗani a lokacin larura. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_489.flac | male | 15-29 | Primary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_295 | Bayan Aliyu ya shiga irin matsalar da Amadu ya fuskanta, ya fahimce shi. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_295.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_006 | kula da tattalin kulawa bada cikakken kulawa kan tattalin arziki ko samun ko hanyan samun sa abinda yake samun na yau da gobe ke shigo masa ko ƙarshen wata ko ƙarshe shekara tattalin wannan abun ba ƙaramin hanya bace da zata taimaki mutum dalilin kadan daga cikin dalilai sune mutum yana iya tashi ba shida lafiya ko yan... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 160.92 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_446 | Nuna kulawa da yawan tuntuɓar juna, yana ƙara danƙon soyayya. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_446.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_091 | Sun yarda da juna bayan sun fahimci cewa kowa yana da kuskure. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_091.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_417 | Sai a siyo mata kifi domin kar a bar ta da yunwa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_417.flac | female | 60+ | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_072 | Rashin iya tattaunawa na haifar da jayayya mara amfani a soyayya. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_072.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.84 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_131 | Idan mutum yana da burin zama likita, dole ne ya yi ƙoƙari. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_131.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.954 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_176 | Ka tsara jadawalin da ke tabbatar da koyarwa da kuma nishaɗantarwa ga yara. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_176.flac | female | 60+ | Primary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_327 | Lokacin fari, noma da ajiyar hatsi suna taimakawa wajen gujewa yunwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_327.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_057 | Hassan ya bude asusun ajiyar gaggawa a UBA domin kula da buƙatunsa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_057.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_037 | Jama’a na buƙatar samun kariya da aminci daga jami’an tsaro, ba fargaba da rashin aminci ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_037.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_284 | Duk ɗan kwalejinmu yana koyar sanya manyan kaya a makaranta. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_284.flac | female | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_165 | Ana yin liyafa a lokacin sallah don mutane su zo su ci abinci tare. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_165.flac | female | 15-29 | Primary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_436 | Yana da kyau mutum ya lura da abinda yafi ci masa kuɗi a tsarin rayuwa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_436.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_021 | Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana ne yanda yara suke wasa wato na tuƙa taya wasan taya wasane da ya samo usuli tun a shekarun baya wasa ne da yake da ɗinbin tarihi yayinda yara sukeda son wasanni na irin taya taya da aka cirena mota wanda ta samu matsala akan wato siyar wa iyayen yara yayinda yara wasu na m... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Secondary | 167.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_261 | hau_m_261_ev_spontaneous_009 | More car carring a big cow to wannan kalmaa in za mu fassara shi a kalmar Hausa farko za mu ce car shi nee moto carry ɗauka big babba cow shanu to in za mu haɗa su gabaa ɗaya za mu cee mota ya ɗakko babban shanu ko kuma mu cee mota ya ɗakko babban saniya to irin wannan yakan faru ne in mota za ta ɗakko saniya ta kai ta... | audio/hau_m_261_ev_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Secondary | 92.96 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_318 | A shekara mai zuwa. zan yi hutuna a Saudiyya, inda nake son zuwa har Madina. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_318.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.134 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_237 | Taron suna yana da matuƙar muhimmanci sosai a al'adar Hausawa | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_237.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_021 | Idan mutum yana nazarin yadda ya rayu a baya, zai iya gujewa kuskuren da ya riga ya yi. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_021.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_027 | Girmamawa ba yana nufin karɓar duk wata bukata ta sirri daga shugaba ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_533 | Lamarin aure a wannan ƙarni akwai kashe kuɗi fiye da tunaninka. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_533.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_523 | ‘Yan uwansa sun haɗa masa gudunmawa saboda ya yi kasuwanci. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_523.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_231 | Rashin kuɗi ba hujja bane da zai sa mutum aikata wani laifi domin samun kuɗi. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_231.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_639 | hau_m_639_ag_spontaneous_002 | Barkanmu da warhaka wato zan yi Magana inda ake koya ma wato manoma wanda suke nan a ƙauyanku yanda za ka yi noma wato da ita maganin gona. Sannan kuma ina son in sa ku ku gane akan cewa yana da kyau a koya ma wato manoma wanda suke ƙauyuka su gane amfanin magani wanda ake zubawa a gona ko na kashe ƙwari ko kuma wanda ... | audio/hau_m_639_ag_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 93 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_585 | A yanzu ana iya gano waɗanda suke yin satar, bayan an saka kyamarar talabijin. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_585.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_032 | Jama’a barkanmu da warhaka yau zamu tattauna ne akan yadda ake sarrafa damuwa ta gajiya. Damuwa na iya zama wani abu dake shafan kowa da kowa a rayuwa, yana iya bayyana a matsayin damuwa,bacin rai, rashin barci, ko kuma matsalolin jiki, kaman su ciwon kai, ko ciwon ciki. Ga wasu hanyoyi da za a iya bi don sarrafa damuw... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_032.flac | female | 30-45 | Primary | 114.12 | hausa | 40 | HE | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_020 | Shan abin sha mai ƙarfi a hankali yana hana yawaitar hatsarurruka. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_020.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_234 | Wani mutum ya hana wata mace daukar kaya mai nauyi don taimakonta. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_234.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_178 | A bara, wata ƙungiya ta ƙaddamar da shiri na ziyartar abokan da suka daɗe ba a haɗu ba. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_178.flac | female | 46-60 | Primary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_306 | Limamai sun haɗu sun tattauna a kan yawan rigingimu da ake yi a garin | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_306.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_085 | hau_m_085_ag_spontaneous_013 | Shirya Abinci Cikin FarinCiki Shirya abinci abu ne wanda ba a iya rayuwa ba tare da shi. To, duk lokacin da aka ce mutum zai shirya abinci, yana farin cikin ganin cewa wannan abinci abu ne da zai ba dukwanda ya jaba zai kasance cikin farin ciki. Dama shi ɗan Adam sai ya ci yake rayuwa Idan mutum yanaso ya shirya abinci... | audio/hau_m_085_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.52 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_253 | hau_m_253_he_spontaneous_005 | Tabbas lafiyar jiki nada matuƙar mahimmanci domin gudanar da rayuwar mutum yau da kullum. Sai dai kuma ɗan Adam ba lafiyar jiki kaɗai yake buƙata ba yana buƙatar ingattacciyar lafiyar kwakwalwa, abinda a kafi sani da mental hels. Lafiyar kwakwalwa shine mutun ya kasance yanayin abubuwa akan dai dai sannan kuma yanajin ... | audio/hau_m_253_he_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Secondary | 100.64 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_189 | hau_m_189_he_spontaneous_035 | Dalilan da ya sa aka zaɓi abincin gina jiki na kayan lambu ko na dabbobi. Akwai dalilai da dama da ya sa mutane ke zaɓe tsakanin abinci jiki na kayan lambu da na dabbobi, ga wasu daga ciki: na farko kiwon lafiya, kayan lambu abincin dake nan na kayan lambu yana cike da sinadarai masu mahinmanci kamar bitamin ma’adanai ... | audio/hau_m_189_he_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.78 | hausa | 40 | HE | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_224 | A lokacin bukukkuwan ƙarshen shekara a ƙasashen Yamma, Idris ya gano cewa sanin al’adu daban-daban yana da amfani. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_224.flac | female | 30-45 | Primary | 17.074 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_433 | Idan ina da kuɗi kaɗan, na fi son cin waina da ƙuli-ƙuli. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_433.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_274 | hau_f_274_ev_spontaneous_002 | Dodon ihsan, mutanen isan dai mutane ne waɗanda ake samunsu a wani ɓangaruri na Nageriya, ana samunsu a jahar Edo sannan kuma ana samunsu a jahar Bauci da kuma sauran wurare. Dodon isan dai wani lokaci ne da ake warewa domin tunawa da magabata, wannan taron dai ya haɗa da nuna dodanni da sauran raye-raye dama kaɗe-kaɗe... | audio/hau_f_274_ev_spontaneous_002.flac | female | 15-29 | Primary | 113.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1268 | hau_m_1268_ev_spontaneous_012 | barkan mu da wannan lokaci hausawa suka ce hali zanan dutse kuma wannan karin magana ya kasance gaskiya wato sawa mutun suna ko sunan mutun yana dacewa da ɗabi'u da aiyuka nasa sau da dama idan mutun aka aifi yaro wajan sa masa suna akanyi kokari a nemo suna na mutanan kirki a sawa yaro saboda mutane suna da imanin cew... | audio/hau_m_1268_ev_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 173.34 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_244 | Jami’an tsaro sun hana motoci bin wasu hanyoyi keɓantattu a yau. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_244.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_036 | Fahimtyar alamar Abinci Fahimtar alamar abinci yana da matuƙar mahimmanci da lafiyarmu da kuma zaɓar abinci mai kyau. Alamar Abinci tana bayar d bayanai masu mahimmanci game abubuwan da ke cikin abincin da muke ci wannan yana taimaka mana musan abun da muke ci, musamman ma idan muna da wasu buƙatu na musamman ko kuma m... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_036.flac | female | 30-45 | Tertiary | 162.84 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_342 | Har da ƙarin wannan ranka ya daɗe haƙiƙa an martaba mu. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_342.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.473 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_062 | Jiya abincin dubu 7 na ci a otal, amma ban ƙoshi ba. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_062.flac | female | 30-45 | Primary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_441 | A zauna da mutum a halin ƙunci da kuma walwala. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_441.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1508 | hau_f_1508_ev_spontaneous_015 | aikin nesa dai aiki ne da yake da muhimmanci da dama wandsa ya shafi su ma'aikata da wadan da suka dauke su aiki daga cikin mahimmancin aikin nesa shine samun yanci na lokaci mutum ya um samun daman kwazo wajen yin aiki saboda mutum yana nesa da gida ba yana da kila abokai bane da ze dunga yawace-yawace ko adunga zama ... | audio/hau_f_1508_ev_spontaneous_015.flac | female | 30-45 | Tertiary | 174.54 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_537 | An tsara yadda za a kawo kayan lefe domin tabbatar da an bi al'adar gida. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_537.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.214 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_299 | Koyon sababbin abubuwa a wajen aiki yana sa mutum ya ƙware da aiki | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_299.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_332 | Matasa da yawa suna fuskantar ƙalubale wajen fahimtar menene gaskiyar abota. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_332.flac | female | 15-29 | Primary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_177 | Rashin sahihin tsarin kashe kuɗi na iya jefa mutum cikin matsananciyar damuwa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_177.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_399 | Ka ware wani kaso na albashinka don magance matsalolin da ba a yi zato ba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_399.flac | male | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_593 | A wata rana, wani kare ya ci abinci mai illa har ya rasa lafiya. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_593.flac | female | 60+ | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_338 | Sai kowa ya fito an yi aiki tare don cigaban al'umma. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_338.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.3 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_301 | Gwamnati ta ware kaso mai tsoka daga kasafin bana domin bunƙasa tsaftar muhalli. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_301.flac | female | 15-29 | Primary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_449 | A duk lokacin da malamai suka shiga yajin aiki, ɗalibai ne suke cutuwa | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_449.flac | male | 30-45 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_009 | Shiga cikin ƙungiyoyin da ake haɗa kuɗi domin taimako yayin hidima. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_008 | barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana wato hotone na sarki shi sarki mutum ne da yake da matukar muhimmanci a tsakanin al'umma kamar yadda muke gani yanayin shigar da yayi shigane irin na sarauta sannan shigane na kasaita a kowani al'ada zaka ga akwai irin shiga da sarki yake fitowa dashi wanda daga angansa zaka g... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_008.flac | female | 30-45 | Tertiary | 185.76 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_501 | Akwai buƙatar karin jami’an tsaro don kiyaye lafiyar al’umma da dukiyoyinsu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_501.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.334 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_120 | In mutum ya rayu a cikin al'ummarmu zai san tabbas muna da sauran aiki. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_120.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.894 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_374 | Ya samu halartar taron gidauniyar tallafa wa almajirai ta ƙasa | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_374.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_095 | A safiyar yau sun yi salloli na nafila da dama | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_095.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_116 | Kyautata wa marayu da marasa galihu na ƙara albarkar rayuwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_116.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_550 | Babu tabbas shin za ayi wa Aliyu aikin ko a'a. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_550.flac | female | 60+ | Primary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1129 | hau_m_1129_ag_spontaneous_007 | [?] a a Najeriya akan samar da ɗai-ɗaikun na na'urori na ɗaukar bayanai musamman a gidajen gona na kiwon kaji da tsuntsaye [?] a akwai [um] na'ura da ake ajewa ta ɗaukar bayanai wadda wannan na'urar take kasancewa kamar kundi ne na ɗaukar bayanai dukkanin abubuwan da suke faruwa a wannan gidan gona kuma tana da alaƙa d... | audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_007.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.78 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_543 | Da wuya ni da Malam Musa Lebura mu samu ƙarin matsayi a wannan shekarar. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_543.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_228 | Sana’ar hannu tana matuƙar taimakawa wajen gujewa zaman banza da laifuka. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_228.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.873 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_134 | Halo, ka shigo fa don kuwa akwai shayin gahawa da na'ana'a. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_134.flac | male | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_367 | Duk da yawaitar cin hanci, har yanzu akwai fatan samun gwamnati mai adalci. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_367.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.78 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_458 | Addinin Musulunci da al'adun Hauswa suna da alaƙa ta kusa sosai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_458.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_233 | Mutane suna buƙatar fahimta da haƙuri don guje wa rashin jituwa tsakanin mabiya addinai. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_233.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_173 | Ina kashe fitila idan zan bar ɗaki don rage amfani da lantarki. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_173.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_158 | Matasa suna koyo daga ƙwarewarsu da kuma kuskuren da suka yi a baya. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_158.flac | female | 15-29 | Primary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1724 | hau_m_1724_he_spontaneous_004 | [?] wadanne ne gama garin alamomi na cuta me tsarke makoshi wato alamomi na cuta me tsarke makoshi da farko akwai zazzabi zazzabi, akwai gumi sannan akwai shan wahala wajen yin numfashi akwai yawan ciwon kirji yawan ciwon kirji, wannan ma alama ce ta cuta me tsarke makoshi sannan yanayin zafi ko sanyi na jikin mutum ze... | audio/hau_m_1724_he_spontaneous_004.flac | male | 60+ | Tertiary | 161.04 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_038 | [um] Nan gona ce kokuma ga hoto nan na dan yatsa, hannu ya bude wani dankali wanda yake dankalin a cikin kasa yake amma kuma ya ribe tsutsotsi sun hau kansa, sakamakon abinda yasa tsutsotsi sun hau kansa a gefe guda kuma ga wani chan tsutsotsi basu lalata shiba, nan kuma dankaline wanda ƙaƙo ya haushi ya lalata shi, ha... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_038.flac | male | 60+ | Tertiary | 151.5 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_422 | Gudanar da aiki cikin tsari yana taimakawa wajen kauce wa matsin lamba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_422.flac | female | 60+ | Primary | 6.294 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.