audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_276 | Idan mutum yana yawan shiga ayyukan sa-kai, yana iya zama abin koyi ga wasu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_276.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_334 | Na fi son yin tsarin da ba ya canzawa a kowacce safiya | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_334.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_278 | Kada ka yi gardama da ɗan sanda a wuri mai haɗari don gujewa matsala. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_278.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.04 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_001 | Inshuran lafiya ta ƙasa. Inshuran lafiya ta ƙasa shiri ne na gwamnati dake bada daman mutane su daman samun kulawan lafiya mai inganci da kuma arha. Yana aiki ne ta hanyar da mutane ke biyan kuɗi akai akai zuwa asusun da za’ayi amfani dashi wajen biyan kuɗin lafiyar su. Ga wasu fa’idiji na inshuran ƙasa. Na farko damar... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Primary | 99.02 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_584 | A lokacin bukin suna, Auwalu ya gode wa kowa da ya kawo kyaututtuka. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_584.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_142 | Sanin muhimmancin ilimi ya sa ƙasashe ke bayar da shi kyauta ga 'yan ƙasarsu. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_142.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_029 | Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne ne yadda ake kida wato na ganga, kamar yadda muka sani ganag akan yi ta ne wato da fata na dabba Yayin da akanyi kida ya bada sauti kala daban daban akanyi amfani da ganga ne a wurare daban-daban, a kuma lokuta daban -daban, akanyi amfani da ganga a wurin wato biki na aur... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_029.flac | male | 15-29 | Secondary | 172.98 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_323 | Yin magana cikin nutsuwa da ladabi yana nuna kulawa a mu’amala. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_323.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_408 | Rashin sanin iyaka na iya jawo shisshigi a rayuwar mutane a wurin aiki. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_408.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_337 | Bashir ya saka dokoki a gidanmu domin samun zaman lafiya | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_337.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_915 | hau_f_915_ev_spontaneous_024 | Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana hoto ne na sarki kamar yadda muka sani sarki, mutum ne dayake da mutuƙar muhimmanci sarki ,mutum ne dayake da mutuƙar tasiri a tsakanin al'uma yayinda zamuga cewa jagora ne na al'uma baki ɗaya yayinda zamuga yakan yi shiga irin na ƙasaita yakan yi shiga irin na bajinta wanda... | audio/hau_f_915_ev_spontaneous_024.flac | female | 30-45 | Tertiary | 164.22 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_327 | Ya kamata a fito da ƙa'idojin da za su sauƙaƙa wa mutane sauya lasisin tuƙi. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_327.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.82 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_377 | Wata uwa mai yawan ciwo na buƙatar taimako wajen shiga asibiti kowanne wata. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_377.flac | female | 60+ | Primary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_405 | Sabuwa tana motsa jikinta ne a tsakar gidanta, inda take shafe minti talatin tana yi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_405.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_581 | Nasara a jarrabawar sakandare na zama wata alama ta ci gaba ga ɗalibi. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_581.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.993 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_128 | Ilimin addini ba karatun rana ɗaya ba ne, na kullum ne fa | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_128.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_305 | Rashin fahimtar jaraba yana sa mutane su rika wulakanta masu fama da ita. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_305.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_184 | Yin amfani da manhaja mai jaddada muhimmancin aiki na taimakawa wajen mayar da hankali. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_184.flac | male | 46-60 | Tertiary | 12.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_031 | Wato tanbayarmu na gaba shine, ana so asan wato ta yadda samuwar abinci a guri ya zama akwai cancji, da za'a haɗa shi da yadda yake ake samun abiunci a baya. A taƙaice wato dai samuwar abinci a yanzu za'a yi la'akari da shi akan yadda ake samun abinci a da. Wato menene canjin da aka samu kenan a taƙaice. To an samu can... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_031.flac | male | 15-29 | Tertiary | 206.805333 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_499 | Mai wayo ne kaɗai zai san muhimmanci adashi domin tallafawa kai. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_499.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_247 | Yawancin masu amfani da shafukan intanet suna shafukan da suke da matsala. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_247.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_308 | Ana iya koyon sana’a ta hanyar kallon ƙwararru suna aiki. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_308.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_297 | hau_m_297_ag_spontaneous_007 | Assalamu alaikum warahmatullahi barka da warhaka yau za ni bayani game da wannan hutun dake sama wannan hotun yana nuna dodon koɗi a wurin da suke rayuwa yawan ruwa me laka dodon koɗi dabba ce ko halitta dake rayuwa a wurare dake da ruwa ko danshi. Halittan tana cikin kwarkuwali ne, sai tana da jiki me taushi ana samun... | audio/hau_m_297_ag_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Primary | 95.96 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_478 | Neman ilimi yana daga cikin burin da ke haifar da ci gaba mai ɗorewa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_478.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_274 | Masu gudun hijira sun kwararo ƙauyenmu, har sun fara sanya shakku a zuƙatanmu. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_274.flac | female | 15-29 | Primary | 7.774 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_237 | Sai da Alhaji Ali ya yi da gaske kafin ya iya daina shan sigari. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_237.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_293 | Mutanen unguwa sun bayyana takaici,akan yadda zaizayar ƙasa ta lalata hanyarsu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_293.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.134 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_469 | hau_m_469_ev_spontaneous_026 | Barka da warhaka a wannan hoton angwadomana ne wato yanda ake gudanar da rawa irin na alʼada kamar yanda muka sani alʼada abu ne da yakeda matuƙar tasiri abune da yakeda matuƙar mahimmanci ga alʼumma shiyasa ma a wasu lokuta akan ware lokaci na bukukuwa na alʼada wani lokacin wato zakuga cewa koda a makarantune akan wa... | audio/hau_m_469_ev_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Secondary | 169.62 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_521 | Lafiyar ƙwaƙwalwa tana da muhimmanci, kamar yadda lafiyar jiki ke da shi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_521.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_194 | Idan babbar mota tana aiki da kyau, ta fi babur saboda ta fi aminci. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_194.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.073 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_078 | An gayyace ni liyafar cin abinci a unguwarmu, amma ban samu damar zuwa ba. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_078.flac | female | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_597 | Yana da kyau shugabanni su ƙarbi canjin da zamani ya kawo don samun nasarar kamfani. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_597.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_469 | Lokacin sanyi, na fi son shan kunun Aya tare da hira da iyali. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_469.flac | male | 15-29 | Primary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_238 | Tsara rana yana ba mutum damar samun isasshen lokaci domin hutawa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_238.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_391 | Matsalolin tattalin arziƙi suna iya haddasa yawan damuwa a cikin iyali. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_391.flac | female | 60+ | Primary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_011 | Ciwo mai tsanani kuma mai ɗaukan lokaci ko kuma daɗewa ko da an sha magani, akwai ciwuwwuka wanda suna da matuƙar wahala da kuma tasirin daɗewa ko ɗaukar lokaci a jikin mutum kafin ya warke, ga misalai guda goma na ciwo mai tsanani kuma mai daɗewa wanda koda ana shan magani. Na ɗaya akwai ciwon baya mai daɗewa, ciwo a ... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_011.flac | female | 30-45 | Primary | 117.9 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_146 | Kokarin fahimtar juna yana ƙarfafa abota kuma yana hana wargajewar zumunci. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_146.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1555 | hau_m_1555_he_spontaneous_016 | so kaman yanda muka sani ita kaman yanda muka gani a wannan fai fai kuma kaman yanda muka sani ita wannan ita muke ce ma cutan ɓargo wanda duk yaro in za'a haife shi indai baka san matakin da kake ba na matsayin jinin ka toh yana da kyau kafun ayi aure a je a gwaɗa a tabbatar da wani aji kake ko wani gida kake na tsari... | audio/hau_m_1555_he_spontaneous_016.flac | male | 30-45 | Tertiary | 159.66 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_015 | Umar ya sayi adda da kokara, bayan da ɓarayi suka dame shi. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_359 | Amma duk wanda yake kula da lokacinsa, za ka ga jama'a ma suna son sa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_359.flac | female | 60+ | Primary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_237 | Sayar da takardun ɗaukar aiki shi ya ke sanya matasa satar dukiyar al'umma. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_237.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_004 | Mamakon ruwan sama ya haifar da cunkoson ababen hawa a cikin gari. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_004.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_070 | Lokacin da za a raba ayyuka, yana da kyau a yi la’akari da halin da kowa yake ciki. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_070.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_019 | Yar Binta ta sake salon cin abinci, inda yanzu take ci fiye da da. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_547 | Da na je na roƙi wani, gwara na je na yi dako na sami kuɗi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_547.flac | female | 46-60 | Primary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_063 | Abubakar ya tafi makarantar boko, in ya dawo zan aike shi. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_063.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_012 | Bayan an gama adadin wurudin, an nemi a yi sadaka da waina da ƙosai.. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_012.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.58 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_284 | Ka girmama mutane ta hanyar nuna ƙauna da kulawa kamar yadda aka koya jiya. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_284.flac | female | 30-45 | Primary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_054 | Iyalansa sun ba shi ƙwarin gwiwar canza sana'ar da yake yi | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_054.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_043 | Idan aka ga matsala a wayoyin lantarki, a daina amfani da su har sai an gyara su. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_043.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_300 | Yawan shigo da abinci daga ƙasashen waje yana rage darajar kayan abinci na cikin gida. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_300.flac | male | 30-45 | Primary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_339 | Rashin halartar bukukuwa na sa wasu su ji ko sun aikata laifi ko tsoron zargi daga ‘yan uwa da maƙwabta. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_339.flac | female | 60+ | Primary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_042 | Wannan hoto yana nuna wani yankin aikin noma inda aka sarrafa hayaƙin rake ko kuma busasshiyar ciyawa wacce akayi amfani da tracta ko kuma trailer tracta mai launin kore tana ɗauke da na tana ɗauke da na'urar ɗaukan kaya a gaba wanda yawanci ake amfani da shi dan loda dan loda dan loda ko sauke kaya masu nauyi kamar wa... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_042.flac | female | 46-60 | Tertiary | 117.525333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_557 | hau_m_557_ev_spontaneous_012 | yara suna kwanciya a kan tabarma to a mafiyawanci dai wacce so da dama yara sukan akan kwantar da su ko su kan kwanta a kan tabarma to akwai lokaci mabambanta akwai lokacin zafi akwai lokacin sanyi lokacin sanyi dai lokaci ne wanda ba a fiye kwanciya ba a tabarma ba sai dai a wasu ƙauyukan akan yi amfani da tabarma don... | audio/hau_m_557_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 120.82 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1526 | hau_m_1526_ev_spontaneous_003 | mutum yana iya zama cikakken mai lafiya ne ta hanyayi ta hanyoyi mabanbanta hanyoyi masu yawa hanyoyi kadan daga cikin su shine lafiyan tunani da lafiyar kwakwalwa ɗaya daga cikin su shine cin abinci mai gina jiki wanda zai taimaki jikin mutum na biyu shi na uku kaɗan daga ciki shine kare lafiyar sa daga abinda zai cut... | audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 157.38 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_421 | Mutane da yawa na cin gajiyar darusan nesa don koyon ilimin da zai taimaka musu a rayuwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_421.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.433 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_422 | Duk abin da na yi maka a rayuwa, amma ka fi yi wa matarka hidima a kaina | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_422.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_589 | Sabiru zai ƙara adadin kuɗin da yake ajiyewa don gujewa matsaloli a gaba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_589.flac | male | 15-29 | Primary | 6.174 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_516 | Yaya kasuwar? Allah ya sa an samu ciniki mai albarka. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_516.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_035 | Ka tambayi ma'aikatan lafiya za su gaya maka muhimmancin motsa jiki | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_035.flac | female | 60+ | Primary | 5.774 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1118 | hau_f_1118_ag_spontaneous_019 | abincin da ake samu kawe a wasu lokutan shekara a kasuwanninmu a kwai wasu nau'ikan abinci da ba a samunsu a kowani lokaci na shekara wasu daga cikinsu suna samuwa ne kawai a lokacin damina wasu kuma a lokacin bazara ko rani ga wasu daga cikin wadannan abinci da lkutan da ake iya samunsu na farko amfanin gona da ake sa... | audio/hau_f_1118_ag_spontaneous_019.flac | female | 46-60 | Tertiary | 278.22 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_120 | Zan yawaita tafiya a ƙafa ko a keke maimakon mota don rage hayaƙi mai guba. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_120.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1583 | hau_f_1583_he_spontaneous_013 | Hanyoyin fitar da madarar mama da adanar da ita fitar da madarar mama na da amfani ga uwa da jariri. Musamman idan uwa baza ta iya shayarwa kai tsaye hakanan ya na taimakawa wajen ƙarfafa samar da madara da kuma adana madara don amfani da gaba. Hanyoyin fitar da madara fitar da madara da a wanke hannu da kyau a riƙe no... | audio/hau_f_1583_he_spontaneous_013.flac | female | 30-45 | Tertiary | 151.8 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_5119 | hau_m_5119_ev_spontaneous_004 | Manufar rayuwa ta kullum da yadda ake iya daidaita lokaci don karin inganci, manufar rayuwa ta kullum na nufin abubuwa da mutum ke nufi cimmawa a kowace rana, waɗannan manufofi na iya kasancewa masu sauƙi kamar kammala wani aiki a ofis, yin karatu ko kuma taimakawa a gida, yin daidaitaccen shirin na waɗannan abubuwa ya... | audio/hau_m_5119_ev_spontaneous_004.flac | male | 46-60 | Tertiary | 191 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_461 | Yau na zaɓi yin ɗinki, domin in mõre lokacin dare. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_461.flac | male | 15-29 | Primary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_228 | An sanar a rediyo cewa layin jikin masallaci yana da matsala yau. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_228.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_144 | Na koyi cewa yin godiya ga ƙananan abubuwa yana kawo farin ciki mai yawa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_144.flac | female | 30-45 | Primary | 11.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_300 | Matashi yana neman fahimtar kansa yayin da yake girma cikin rayuwa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_300.flac | female | 15-29 | Primary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_114 | hau_m_114_ag_spontaneous_026 | Wannan hoto da nake gani shi ne ake kira wato da ƙoren launin ganye tare da kuma furanye wanda yake da launi na ɗorawa a tattare da shi koko nace kalan koyi, shi wannan fulawa idan muka lura da kyau yana kammali da furanni na wato itaciya ko nace amfanin gona da dama, wannan itace ko nace ganye yana kamanni da wato icc... | audio/hau_m_114_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.22 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1121 | hau_f_1121_he_spontaneous_013 | banbance banbancen wanke hannu da ruwa da sabulu da kuma maganin da ake amfani dashi a hannu domin kashe ƙayoyin cuta duk wani ruwa ne wanda ake sa shi a hannu se a murza hannun saboda wanke waɗannan cututtuka da suke wannan hannun shidai ruwa da sabulu ana amfani dashi ne idan hannu mutum yayi datti sosai domin ya ko ... | audio/hau_f_1121_he_spontaneous_013.flac | female | 46-60 | Tertiary | 175.74 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_446 | Da na tashi da duku-duku nake tsara abin da zan gudanar a wannan rana. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_446.flac | female | 46-60 | Primary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_431 | Magena mai suna Lili tana mutuƙar son wasa da ƙwallo | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_431.flac | female | 60+ | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_264 | hau_f_264_ev_spontaneous_008 | wannan hoton ya kunshe mutane guda biyar ne guda shida duk da dayan ba'a ganin fuskan shi ga mata guda biyu a tsakanin su sai mazan guda hudu kowanne rike da glass kofi a hannun sa kuma suna rike da abincin su a hannun su wanda yake dauke da korayen ganye a kai da kuma kofi da ke hannun su suna cikin farin ciki yanayin... | audio/hau_f_264_ev_spontaneous_008.flac | female | 15-29 | Primary | 157.56 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_478 | Maigidana yana yin salon shugabanci irin na da, yaƙi ya rungumi sauyin zamani. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_478.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_116 | Yaron Idi ya fara gwada tafiya da ƙafarsa a cikin gida. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_116.flac | female | 15-29 | Primary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_061 | hau_m_061_ag_spontaneous_034 | Manoma suna amfani da wasu kalan hanyoyi wajen magancewa matsalan [um] ƙwari,mutane, da kuma abinda yake lalata amfanin gona lokacin da aka girbe shi aka kai shi gida, ko lokacin da aka je aka ajiye shi. To akwai hanyoyi dabam dabam, akwai hanya na farko shi ne wasu lokutan akan iya ajiye abinci da yike ƙwari basa iya ... | audio/hau_m_061_ag_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Tertiary | 102.08 | hausa | 40 | AG | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_299 | Idan ana girmama sirrin juna, abota za ta kasance cikin ƙauna da amana. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_299.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.054 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_439 | Tsarawa da kammala ayyuka akan wa'adi na hana yawan asara. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_439.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1462 | hau_f_1462_he_spontaneous_013 | ga bayani daga da muhimmai sinadirai da mata masu juna biyu ke bukata domin cin gaban jariri a cikin ciki mata masu juna biyu suna bukatar wasu sunadirai na musamman domin kula da lafiyar su da kuma bunkasan jaririn da ke cikin su wadannan sinadirai suna taimkawa wajen gina kashi kwakwaluwa, zuciya da sauran muhimman s... | audio/hau_f_1462_he_spontaneous_013.flac | female | 46-60 | Tertiary | 221.28 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_464 | Rahama da Halima ofishinsu ɗaya, sai dai kuma Halima ta gane Rahama tana ɓoye halin da take ciki | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_464.flac | male | 30-45 | Secondary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_402 | Na riga na fahimci cewa a rayuwar nan, ba zai yiwu kowa ya zama ɗan ƙabilata ba. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_402.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_362 | Tana ta nema wa ɗanta maganin taɓin hankali na gargajiya tsawon lokaci. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_362.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_526 | hau_m_526_ag_spontaneous_001 | A, wanna tumatiri ne ake ware shi, bayan an riga da an kamala ainihin wato noman shi, bayan an roro shi daga gona, an kawo shi an rore shi ɗaya bayan ɗaya an saka shi a kwandon roba, yanzu ana ware shi ɗaya bayan ɗaya. In an ce ana ware shi ne bisa ga wanda ya riƃe da kuma babba, musamman ma wanda ya riƃe, za a ware wa... | audio/hau_m_526_ag_spontaneous_001.flac | male | 15-29 | Primary | 101.72 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_040 | Barkan mu dai a wannan faifai an gwado mana ne wato yada wani ya ke gudanar da ayukan sa da safiya a gida wato garfe shida na safe wanda ya ke sanya shi hutu ya ke sanya shi farin ciki a rayuwar sa kamar yada muke gani bayan ya tashi, wato da sanyi safiya misalin garfe shida na safe ya kan gudanar da wasu ayuka mahimma... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_040.flac | female | 46-60 | Tertiary | 170.46 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_464 | Ya abokina, ya kake ne na gan ka a haka? Ya ake ciki to? | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_464.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_185 | Matasa da dama sun samu tallafin karatu na ƙasashen Afirka | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_185.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_184 | Yawancin mata, idan suka saka abu a gaba to sai sun ga bayansa. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_184.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_046 | wannan shi ne hanyar tattare amfanin gona bayan sun tsuro sun kai balaga sun kai cirewa aikin gona na kusa shi ne hanyar tattare amfanin gona da hannu yawancin ana amfani da kayan aiki na gargajiya da fasaha amman akwai wanda har yanzu sukan cire kayan gonan su ne da hannu yana da matuƙar amfani inda wasu sukan yi amfa... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_046.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.810159 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_017 | Ga yadda ake yi abinci da wake da kuma albasa mai kitse a ƙasar Hausa . Ga sinadarai da za ka fara nema , da farko za a sama wake sannan ka sama ita kanta albasa maikitse sai kuma albasa da kuma tumatur, akwai tafarnuwa akwai man girkin kwai gishiri akwai magi . Wandan na su ne sunadaran da ake amfani da su. Yadda kuma... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 117.46 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1724 | hau_m_1724_he_spontaneous_002 | Shekara da masaniya dangane da lokacin da zazzabin cizon sauro yake yaduwa a wurin da kake zaune kuma wani mataki kake dauka na kiyayewa da kuma gargadi domin kiyaye kai a wadannan loktan abubuwan da suke faruwa ko kuma lokutan da zazzabin cizon sauro ya fi yaduwa shi ne a lokutan damina A lokutan damina, lokuta ne da ... | audio/hau_m_1724_he_spontaneous_002.flac | male | 60+ | Tertiary | 159.42 | hausa | 40 | HE | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_181 | Ya saita faɗakarwa a kan manhajar tunatarwa don kada ya manta da abubuwa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_181.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.454 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_135 | Kuma yawan fushi yana kawo da na sani. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_135.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_096 | Shukokin da na dasa sun yi yaɗon furanni masu ban sha'awa, tare da ƙamshi mai daɗi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_096.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_568 | Su Ali sun haɗa kuɗi sun gyara famfon tuƙa-tuƙa na unguwarsu | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_568.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_047 | Idan mutane sun fi son kayan gida a kan na waje, ƴan kasuwa na yankin za su samu ci gaba. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_047.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_397 | Matan yanzu suna kallon mutane masu tasiri a shafukan sada zumunta a matsayin jagorori | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_397.flac | male | 15-29 | Tertiary | 11.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_257 | An tanadi dokokin da za su hana mutane kashe dabbobi babu gaira babu dalili. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_257.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_316 | Duk wanda ke son cin nasara a rayuwa, dole ne ya tsara burinsa sosai. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_316.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_184 | Idan za su yi tafiya, sai su tanadi kayan su cikin tsari don sauƙin amfani. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_184.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_452 | A wasu lokuta, ƙoƙarin faranta wa kowa rai yana haifar da damuwa mai yawa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_452.flac | female | 60+ | Primary | 5.894 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.