Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_493
To ina fata kowa a cikinsu zai biya nasa, ni ma na biya nawa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_493.flac
male
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_073
Idan ana son rage yawan cin bashi, dole a yi tanadi domin abin ka iya faɗowa gagab.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_073.flac
male
15-29
Secondary
9.134
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_093
A wannan zamani mutane da yawa sun ɗauki wayar hannu a matsayin abin samun nishaɗi.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_093.flac
female
60+
Primary
7.654
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_312
Ana iya tara ruwan sama don amfani da shi wajen shara da ban ruwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_312.flac
female
46-60
Secondary
8.434
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_199
Bayan fuskantar tsangwama, Bashir ya nemi ƙarfafawa daga mahaifiyarsa da ke sonsa sosai.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_199.flac
male
15-29
Secondary
6.334
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_182
Bayan rasa aikin, Bilal ya nemi shawarwari daga ƙwararru kan sabuwar sana’a.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_182.flac
male
15-29
Secondary
5.574
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_238
Na fahimci cewa yayin da mutum ke girma, zai fuskanci canjin ɗabi'u da halayensa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_238.flac
female
15-29
Primary
8.734
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_039
Yanda [?] asibiti zan ce, ko kuma [?] asibitin dabbobi yake da amfani akan harkan [?] harkan kiwon aladu, ƙasan Ninjeriya musamman ma inda yake da ƙauye, musamman irin ƙauyaku. Yana da amfani sosai saboda ko daa aladin ka ba lafiya za'a kai su, su za su zo su musu allurai, za su basu magunguna, sannan za su basu shawar...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_039.flac
female
60+
Secondary
153.96
hausa
40
AG
hau_m_1575
hau_m_1575_he_spontaneous_023
Tari yana nufin fitar da iska daga hanci ko baki da karfi domin tsaftace hanya ta numfashi dagaqurar ciki ko wani abu mai guba ga saukakakken bayani Menenen tari? Tari wata hanya ce da jikin mutum ke amfani da ita domin fitar da abubuwan da suka toshe hanyoyin numfashi. Yana iya zama me dan Yana iya zama yana iya zama ...
audio/hau_m_1575_he_spontaneous_023.flac
male
30-45
Tertiary
164.1
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_225
Ahmadu da maƙocinsa suna shiri sosai inda suke gaya wa juna sirru
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_225.flac
male
30-45
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_535
Domin yawan barci yana sabbaba rasa abubuwa da yawa masu muhimmanci.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_535.flac
female
46-60
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_211
Aisha ta koyi yadda ake fuskantar matsaloli ba tare da yanke ƙauna daga nasara ba .
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_211.flac
female
30-45
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_349
Idan an rage amfani da ruwan ɗumi a wanka, zai taimaka wajen rage kuɗin wuta.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_349.flac
female
46-60
Secondary
10.074
hausa
40
EV
hau_m_457
hau_m_457_ag_spontaneous_005
Anan nan ana kan gwajin jirgi mai saukan angulu, ana kan gwada ingancin shi. Kunga irin wa’innan kana nun juragunan, jiragen da ake amfani dashi yana, ana amfani dashi wajen ɓangaren noma da wurin hangen abinda yike nesa, ko kuma akan iya gano wasu alamomi na yanayi, da sauransu. ɗan ƙaramin jirgin nan wanda zaka iya s...
audio/hau_m_457_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Secondary
95.1
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_443
Na san da zuwan bakin, shi ya sa na gyara gidan.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_443.flac
female
30-45
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_581
Lele ya fi son wanke riga da wando sau ɗaya a mako.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_581.flac
male
46-60
Primary
6.834
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_088
shin kuna gani hakan ba zai janyo mana rashin fahimtar ba?
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_088.flac
male
46-60
Secondary
6.854
hausa
40
EV
hau_m_631
hau_m_631_ev_spontaneous_044
Alluran riga kafi da akeso ama yara masu cututtuka da ke ɗaukewa, yara dake cututtuka masu daurewa suna da da wannan garkuwa jiki wannan cutace ake saurin kamuwa dashi saboda haka ana bada shawaran a dungayin riga kafi musamman domin karesu daga cututtukan da ka iya zama hatsari dalilin da yasa yara masu cuwon ɗaurewa ...
audio/hau_m_631_ev_spontaneous_044.flac
male
30-45
Tertiary
95.86
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_272
Lokacin hutun shekara, na shirya kallon fina-finai masu ɗauke da farin ciki tare da iyali.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_272.flac
male
15-29
Secondary
9.614
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_430
Dole sai iyayen da suka san suna da kangararrun yara sun yarda a hukunta su.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_430.flac
male
15-29
Tertiary
8.394
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_164
Ina tattalin albashina ta hanyar kasafin wata don tabbatar da cewa ba zan yi asara ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_164.flac
male
60+
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_079
Wasu iyaye sukan ga yaro mai zaman kansa a matsayin wanda ba ya bin umarninsu.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_079.flac
male
15-29
Tertiary
7.314
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_395
Yaran da suka raina a baya yanzu sune ke ɗaukaka sunansu.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_395.flac
female
15-29
Tertiary
7.334
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_043
Na saba la'akari kalmomin ƙarfafa gwiwa domin tunkarar wunin da ƙarfin gwiwa.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_043.flac
female
46-60
Tertiary
7.354
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_125
Tafiya zuwa ƙasashe daban-daban tana bada damar samun ilimi akan ƙasashe da al'adu mabanbanta
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_125.flac
female
46-60
Secondary
9.474
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_366
Na fahimci cewa taimakawa marasa galihu yana kawo canji mai kyau a cikin al’umma.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_366.flac
male
30-45
Tertiary
7.58
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_344
Bincike ya tabbatar da daɗaɗɗiyar alaƙa tsakanin kuɗi da farin ciki.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_344.flac
female
30-45
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_142
Duk abinda mutum zai yi wa wasu matan, ba zai taɓa gamsar da su ba.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_142.flac
male
15-29
Tertiary
8.314
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_564
A bikin suna na jiya, an haɗa kiɗe-kiɗe daga yankuna daban-daban don kowa ya ji daɗi.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_564.flac
female
15-29
Secondary
8.354
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_102
Ba abun kunya bane wajen lura da lafiyar kwakwalwarmu. Wasu sukan iya fahimtar wannan maganar a matsayin wata magana ce mare daɗi cewa mutum ya je a duba lafiyarsa, musamman lafiya da ta shafi kwakwalwa. To lafiya ma koma wace irin kafiya ce yana da matuƙar muhimmanci a lura da ita balanta na lafiyar kwakwalwa wanda sh...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_102.flac
male
30-45
Tertiary
98.66
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_364
Lokutan bukukuwa suna zama damar yin ayyukan alheri da taimakon marasa ƙarfi.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_364.flac
male
15-29
Secondary
7.934
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_067
Wasu mutanen ba sa jurar gutsiri-tsomar surukansu, sai su kori matar idan sun gaji.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_067.flac
male
15-29
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_521
Wasu dokokin gwamnatin suna da amfani, amma wasu suna hana mutane samun sauƙin rayuwa.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_521.flac
female
15-29
Tertiary
8.12
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_344
A yau, Nafisa za ta yi ƙoƙarin kula da lafiyarta sosai.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_344.flac
female
15-29
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_117
Tattaunawa a taruka kan fasahar zamani na ƙara fahimtar da mutane.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_117.flac
female
30-45
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_584
Har kullum son albashi mai gwaɓi ne ke haddasa hakan.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_584.flac
male
46-60
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_199
Gidauniyar Bua da ta Ɗangote, sun yi fice wajen taimakawa mutanen unguwarmu.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_199.flac
male
60+
Tertiary
5.634
hausa
40
EV
hau_m_295
hau_m_295_ag_spontaneous_014
Barkanmu da wannan lokaci. A yau ma, kuna tare da naku, Sanusi Muhammad Bello, inda yau za mu yi duba kan maudu’inmu mai taken Kiwon Tarwatsa na kududdufi. Wannan sana’a ta kiwon kifi, sana’a ce mai riban matuƙar gaske. Inda na tarwatsa na da shi ma yana cikin jigo, ko in ce jagaba, a wannan hidindimu. Matakan yin kiwo...
audio/hau_m_295_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Secondary
83.42
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_401
Hafsatu takan je wajen gyaran gashi a Mandawari domin a gyara mata gashi
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_401.flac
female
46-60
Tertiary
6.954
hausa
40
EV
hau_m_1603
hau_m_1603_ag_spontaneous_002
Rayuwar danyen rake da shuka zuwa sarrafawa Danyen [?] wata ciyawa ce me tsawo da ake nomawa don samar da [?] yana da matakai da dama tun daga lokacin da ake shuka shi har zuwa lokacin da ake girban sa da tsarrafa shi zuwa kayan masarufi kaman su kari ethanol da [?] Shuka, a lokacin shukara sukarin rake, lokaci a Najer...
audio/hau_m_1603_ag_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
214.32
hausa
40
AG
hau_m_689
hau_m_689_he_spontaneous_010
Ciwon ƙanjamau ya kasance ɗaya daga cikin ciwukan da ake kamuwa da su ta wajen saduwar mace da namiji idan suna jima’i. Ko-da-yake ana iya kamuwa da wannan cutar ta wa’in su hanyoyin kamar hanyar jini ko kuma hanyar haihuwa. A ta dalilin haka ne aka yi hanyoyi da dama don a rage yaɗuwar cutan nan musamman wacce take ya...
audio/hau_m_689_he_spontaneous_010.flac
male
15-29
Tertiary
92.28
hausa
40
HE
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_209
Idan mutum yana son samun sababbin abokai, yana da kyau ya kasance mai sauƙin hulɗa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_209.flac
male
46-60
Primary
9.394
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_544
Garba da Hamisu sun shirya, inda alaƙarsu ta yanzu ta fi danƙo
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_544.flac
female
15-29
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_024
Rashin lokaci namutanen dake aiki a ofishi mai yawan aiki. Da farko ofishin ya bayyana shiru kuma har yanzu kemara ta zagaya ɗakin tana nuna layika na tebura da kujeru marasa komai. Amma yayin da mintuna ke wucewa yanayin ya fara rayuwa. Ma’ikatan sun fara tacewa ko wannan yanada nasa na yau da kullum. Wasu suna ɗaukan...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_024.flac
female
15-29
Secondary
121.229333
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_428
Ina jinjina ga masu yi min fatan alheri a rayuwa
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_428.flac
female
15-29
Secondary
5.634
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_400
Raba lokutan ƙalubale da nasarori na sa mutane jin amfanin kasancewar su tare.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_400.flac
female
15-29
Primary
8.614
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_300
A yau, Fa’iza ta sa a ranta cewa ba za ta yi saurin yanke hukunci ba.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_300.flac
female
15-29
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_394
Yallaɓai da wuya aikin nan ya gamu a cikin sati guda fa
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_394.flac
female
15-29
Tertiary
5.454
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_353
Mun saya wa kakarmu sabon gado mai laushi don rage ciwon bayanta.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_353.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_196
Rashin sanin iyaka wajen magana yana iya sa mutane su guji mutum.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_196.flac
male
30-45
Secondary
7.074
hausa
40
EV
hau_m_757
hau_m_757_ag_spontaneous_004
Barkan ku da warhaka sunana (?) zanyi bayani ne akan yadda ake girbe tumatir anan ana girbe tumatir ne ta hanyoyi biyu na daya shine cirewa da hannu sannan kuma muna da cirewa ko girbewa da na'ura zanyi bayani ne a nafarko wato girbe tumatir da hannu ana nan ana yin don tumatir tana kasuwa ne sannan na daya yadda akin ...
audio/hau_m_757_ag_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
183.84
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_340
Akwai abubuwa da yawa na makaranta da 'yan'uwa da abokai da sauransu.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_340.flac
female
60+
Primary
7.014
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_410
Gwamnati na buƙatar ɗaukar matakan kariya domin rage illar ambaliya a ƙauyuka.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_410.flac
male
15-29
Tertiary
8.073
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_503
Ayyukan gida su kasance a rubuce domin kada wani ya manta nasa.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_503.flac
male
30-45
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_511
Abokai sukan yi gaisuwa cikin raha, yayin da gaisuwa da manya ke kasancewa da ladabi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_511.flac
female
46-60
Secondary
12.754
hausa
40
EV
hau_m_063
hau_m_063_ag_spontaneous_030
Wannan Mace ce a cikin baca , bacan kuma baca ne da aka haɗa da karakai aka rufe shi. A kusa da ita akwai kwano mai kama da bangaji , sannan kuma a hannnunta akwai cokali a gefenta ta ɗaura wannan kayan a kan teburi . A gefen bayanta akwai ɗan tanki ƙarami, sannan kuma ta sa baƙaken kaya da jan wando. Wannan matan tana...
audio/hau_m_063_ag_spontaneous_030.flac
male
15-29
Primary
98.44
hausa
40
AG
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_158
Aliyu ya zauna ƙarƙashin itacen mangoro yana sauraron kukan tsuntsaye.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_158.flac
male
46-59
Tertiary
7.194
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_242
Mutum ya kamata ya girmama tsarin rayuwar abokin zama don zaman lafiya.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_242.flac
male
30-45
Tertiary
6.554
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_520
Wanke kwanon girki da jefar da shara dole ne a yi su kullum domin hana warin gida.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_520.flac
male
46-60
Primary
11.274
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_510
Kyautata wa dabbobi da tsirrai hanya ce ta nuna ƙauna da jin ƙai.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_510.flac
male
15-29
Tertiary
6.554
hausa
40
EV
hau_f_1650
hau_f_1650_ev_spontaneous_005
[CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] ...
audio/hau_f_1650_ev_spontaneous_005.flac
female
30-45
Tertiary
162.42
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_381
Sadaukar da lokaci ga wanda ake ƙauna yana ƙara ƙarfafa alaƙa.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_381.flac
female
30-45
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_094
Na ware Naira miliyan uku da rabi, domin shirya wa matata liyafar kammala karatu.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_094.flac
female
15-29
Primary
6.334
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_503
Nasarori da Nijeriya ta samu, suna da alaƙa da bambamce-bambamcen da ake samu a ƙasar.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_503.flac
female
15-29
Secondary
8.594
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_488
Na gwada cin wasu abubuwan amma dai wasu ba su ciyu ba.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_488.flac
male
15-29
Tertiary
4.794
hausa
40
EV
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_058
Wannan videon yana nuna mana yadda ake… yadda ake yin waƙa, ake fitar da waƙa da abu iri-iri da abubuwa iri-iri dai da ke tare da mu. Yanzu akwai abubuwan da yake in an bubbuga su yana kawo, yana kawo kiɗa, da za a iya yin waƙa a kai. Yanzu wannan videon dai ya nuna mana mutane a… an nuna mana mutane gaba ɗaya a duniya...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_058.flac
female
15-29
Primary
92
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_289
A wasu lokuta, yin biki yana taimakawa wajen gode wa Allah.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_289.flac
male
15-29
Tertiary
5.414
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_416
Waken bana zai yi tsada, shi ya sa na saya tun farkon wata
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_416.flac
male
15-29
Primary
4.854
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_010
Tashar sufuri ta Babura ya yinda abubuwan hawa wanda suke hanyoyi na sufurine a wannan zamani suka yawaita. Hakan yasa faɗin al’umma da yawan buƙatuwa da al’umma suke dashi ta wajen amfani da wannan da waɗannan hanyoyin sufuri da kayan sufuri, yasa daga wannan mataki kan zuwa wannan mataki kuma yanayin gurin da suke ts...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_010.flac
male
30-45
Tertiary
99.72
hausa
40
EV
hau_m_180
hau_m_180_ag_spontaneous_003
Kwanan kama abu ko zuba abu. Wannan dai kwano akanyi amfani dashi ta hanyoyi mabanbanta, ya yinda mutun yakan yi amfani dashi ta hanyan ebo abuko kuma zuba wani abu. Misali ka kanyi da wannan kwano ka zubo kifi a ciki ko kuma ka zubo wani abunci ko abun sha a ciki ko kuma kayi wani abunda kake buƙata a ciki. Zai sauƙaƙ...
audio/hau_m_180_ag_spontaneous_003.flac
male
15-29
Primary
113.2
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_327
Amfani da na'urar sanyayawa mai amfani da sola na rage amfani da lantarki.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_327.flac
female
46-60
Secondary
10.874
hausa
40
EV
hau_m_426
hau_m_426_ev_spontaneous_014
Barkanmu dai, wannan hoto yana gwado mana wato, yara ne da suke gudu zuwa gida. Kamar yadda muka sani ne, yara akwai su da son wato guje-guje yayin da ko suka taso daga makaranta, idan yara suka je makaranta aka karantar da su, ko kuma in ce suka ɗauka ilimi wani sa’a su an tashe su, za su tafi gida. sai ka ga sun fito...
audio/hau_m_426_ev_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
94.38
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_020
Mata suna son masoyi wanda zai riƙa nuna musu kulawa a kodayaushe.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_020.flac
male
15-29
Secondary
6.054
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_130
Ina so in zama mai haƙuri da juriya a duk abinda zai tunkare ni a yau.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_130.flac
female
15-29
Tertiary
6.234
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_066
A wajen aiki, akan haɗu da mutane kala-kala masu halaye daban-daban.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_066.flac
male
46-60
Primary
9.434
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_599
Rashin biyan haraji yana hana gwamnati samun kuɗin da za ta yi amfani da su wajen ayyukan cigaba.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_599.flac
female
15-29
Tertiary
9.154
hausa
40
EV
hau_m_466
hau_m_466_ev_spontaneous_002
Wannan hoton dake gabanmu dani daku, hoto ne dake nuna wani manomi wani dattijon manomi a cikin nomansa. Ga shinan ya tsaya cikin nomanshi an ɗakeshi hoto kuma ya nuna yana cikin farin ciki da nishaɗi alamune na cewa gona tayi albarka. Wannan meya shukaZamu iya cewa shukine na na na dawa ko kuma ince gero gashinan dai ...
audio/hau_m_466_ev_spontaneous_002.flac
male
30-45
Secondary
117.589333
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_048
Wannan kalma ta Turanci “cop cooling harvesting”, wato tana nufi da Hausa ɗakko amfanin gona daga kusa. Wannan kuma aiki ne wanda aiki ne na; na nufin tattara ko yanke amfanin gona daga ƙasa cikin kulawa da hankali kuma. Manoma suna amfani da hannu ko kayan aiki na musamman domin samun amfanin gona me kyau da tsafta da...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_048.flac
male
15-29
Tertiary
93.888
hausa
40
AG
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_039
Wannan ainihin ƙwaro ne gashi nan, a maƙale a jikin shuka. Ko da yake dai, kamar yanda nake gani wato masara ce. Ta fito, dai-dai lokacin da za ta fidda kai. Ga wani ƙwaro nan a jikin ta, wanda yake ga shi nan kwaɗo ne, wanda shi ma ya na hawa domin ya kasance karya ganyen ta. Ko kuma ya shaƙe ma ta zuciyar ta. Yanda z...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_039.flac
male
60+
Tertiary
152.7
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_310
Tun ba ma in yana lailaya Turanci ba! Sai ka ce a can aka haife shi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_310.flac
female
46-60
Primary
6.514
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_350
Na fahimci cewa taimakawa al’umma yana ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_350.flac
male
30-45
Tertiary
7.16
hausa
40
EV
hau_m_248
hau_m_248_ev_spontaneous_019
Wasan tuƙa taya, yara suna tuƙa taya. Wasan tuƙa taya tana cikin wasani wanda suke da matuƙar mahimmanci. Yara sukan je inda ake gyaran mashin inda ake gyara taya da makamantasu su roƙi masu gyaran mashin waɗanda suka sani cewa don Allah in akwai tayar da bata da amfani aka gama amfani da ita suna so. Mai taya yakan da...
audio/hau_m_248_ev_spontaneous_019.flac
male
15-29
Primary
92.7
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_326
Sare dazuka ba tare da shuka sababbi ba yana haifar da ambaliya.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_326.flac
male
15-29
Secondary
6.134
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_524
Yana da matukar muhimmanci a yi magana da gaskiya don gujewa matsaloli.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_524.flac
female
15-29
Primary
7.174
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_073
To ta ya za a yi don na je Amurka in sauya?
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_073.flac
female
46-60
Primary
4.714
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_422
A ware lokutan ko-ta-kwana don hana karyewar jadawali idan wani abu da ba a zato ya faru.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_422.flac
male
46-60
Tertiary
13.014
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_476
Usman yana tabbatar da cewa yana da lambar likitan dabbobi a wayarsa don ɓacin rana.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_476.flac
female
60+
Primary
10.354
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_109
Kowane dare, ina kashe dukkan fitilun gidana kafin kwanciya bacci da daddare.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_109.flac
female
15-29
Secondary
6.294
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_096
Amma na ji daɗin haɗuwa da kai sosai, Malam Barau
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_096.flac
male
46-60
Primary
5.674
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_237
Yana da kyau mutum ya san lokacin da zai daina aiki domin jin daɗin lokacinsa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_237.flac
male
46-60
Tertiary
11.294
hausa
40
EV
hau_m_1175
hau_m_1175_ev_spontaneous_020
Ana magana... ana san amagana akan yaya soyayya take ci a cikin al'ummar mu na yau da kullum. To shi dai soyayya abune wanda [um] kowa na sanshi soyayya soyayya soyyaya nada dadi, yauwa. Anayin, ana gudanar da soyayya tsakanin mace da namiji wannan zai ganki wani zai sha wahala ni dai [cs]for me[cs] akwai rayuwar da ni...
audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_020.flac
male
15-29
Tertiary
152.1
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_348
Lallai ka dage sosai ka zama haziƙi cikin tawagar taku.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_348.flac
male
30-45
Secondary
5.614
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_588
Audu yakan taya matarsa mai tsohon ciki wanke-wanke da shara
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_588.flac
male
15-29
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_578
Ya ƙirƙiro injin cashe shinkafa, inda manoma suke turuwar zuwa siya.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_578.flac
female
60+
Primary
6.514
hausa
40
EV
hau_f_190
hau_f_190_ag_spontaneous_005
wannan yana nufin yadda ake tsara shuke-shuke na kayan gwangwani a cikin gonar noma ko cikin lambu wannan tsarin yana taimakawa wajen tabbatar da cewa kowane shuka yana da tsari kuma yana da isasshen tsarin abinci da kuma hasken rana domin girma yadda ya kamata muhimmancin wannan tsarin shi ne domin samun sarari tsakan...
audio/hau_f_190_ag_spontaneous_005.flac
female
15-29
Primary
92.928
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_227
Kabiru ya fi son ya shiga motar haya, idan zai tafi wurin aiki da safe
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_227.flac
male
15-29
Tertiary
5.313
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_421
Ya wajen su Umma kuwa? Ana samun wani labari daga wajensu?
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_421.flac
female
15-29
Tertiary
5.534
hausa
40
EV
hau_m_051
hau_m_051_ev_spontaneous_033
Yadda ake ƙirƙiran jadawalin aiki. Akwai matakai masu sauƙi da za su da za su baka da zan akwai matakai masu sauƙi wanda zan b aka yanzun don zuwan wanda zan faɗi yanzun, don wanda ze bada sauƙin tsara lokacin yanda ya dace. Ga yanda za ka yi, na farko ka tabbatar da abubuwan da ka yi yake buƙatan yi ka fara gano duk a...
audio/hau_m_051_ev_spontaneous_033.flac
male
15-29
Tertiary
107.22
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_167
Sun tafi kallon kamun kifi a kogin da yake bayan gari
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_167.flac
male
46-59
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_169
Jamilu yana da saurin barci, inda tara na yi sai ya kashe fitila ya kwanta
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_169.flac
female
15-29
Secondary
5.614
hausa
40
EV
End of preview. Expand in Data Studio

AfricanVoices Hausa -- Train Split

Hausa speech dataset from AfricanVoices.io.

Usage

from datasets import load_dataset
ds = load_dataset("suleiman2003/afri-temp-data4", split="train")
print(ds[0])
# {'audio': Audio(...), 'transcript': '...', 'gender': '...', ...}

Structure

Each batch is in its own subdirectory under train/:

train/
  batch_1/
    *.flac + metadata.csv
  batch_2/
    *.flac + metadata.csv
  ...

Audio files are FLAC format. Metadata includes: transcript, speaker_id, gender, age_group, education, duration, language, snr, domain.

Downloads last month
157