audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_306
Taimakawa al'umma da muhalli babban abu ne da ake da buƙatar sa koyaushe.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_306.flac
male
46-59
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_469
Duk da muhimmancin shiga al'amuran al'uma yana da kyau, amma mutum ya fara gina kansa.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_469.flac
female
15-29
Tertiary
7.44
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_313
Wasu kuwa sam ba su iya tsara zance ba ko kaɗan.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_313.flac
female
46-60
Primary
5.874
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_082
Barka da war haka a wannan hoto angwado mana wato mace ce yadda takeda wato yara kuma dake ɗauke da ruwa akanta kamar yadda muka sani ne amafiya yawan lokuta a ƙauyuka akan samu wato wuya na ruwa akan samu wahala na ruwa kuma ruwa sai dashi za'a rayu yayin da zakuga cewa akan yi wato taimako ayi pompo na tuƙa-tuƙa pomp...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_082.flac
male
15-29
Secondary
166.98
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_364
Ina mutunta ra'ayoyin mutane ko da kuwa sun bambanta da nawa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_364.flac
female
30-45
Primary
7.674
hausa
40
EV
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_010
cutar cutar da americawa suke fama dashi [?] kusan miliyan biyu na mutane masu fama da wannan cutan wannan cutn shine tashin zuciya ba bisa ka'ida ba ko kuma ko kuma rawar zuciya wannan yana nufin wata cuta dake haddasa bugun zuciya cikin rashin [?] wanda ka iya haifar da matsaloli kamar hawan jini kasala ko kumburin k...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
156.96
hausa
40
HE
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_528
A cikin shekara biyu, Ali zai kammala karatun sa na daren a jami’a.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_528.flac
female
30-45
Secondary
6.874
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_442
Binta ta ƙi jinin yawan gaisuwa duk da cewa al'ada ce mai kyau.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_442.flac
male
46-60
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
hau_f_503
hau_f_503_ag_spontaneous_003
Girbin shuka waɗanda suke fitowa a ƙarƙashin ganyensu a ƙasa, a cikin ƙasa, wato shuka waɗanda suke fitowa a ƙarƙasshin ganyensu a ƙasa su ake kira tuba a Hausa. To waɗannan tsirran da suke fitowa a cikin ƙasa, ƙarƙashin ganyensu na ce shi ne ake kira tuba a ƙasar Hausa. Wato waɗannan tsirran su ne: dankalin Hausa, gwa...
audio/hau_f_503_ag_spontaneous_003.flac
female
15-29
Primary
104.832
hausa
40
AG
hau_f_1577
hau_f_1577_he_spontaneous_005
wato wannan ana nufin wani tari ne mai suna TB wan nan tarin yana da matukan hatsari sosai sabo da shi a iska ake samun sa wato duk wanda yayi tarin indai yana da cutan mai tarin yana iya samun shi sosai hanyoyin da ake samun shi kuma ake gane cutan hanyoyin da ake gane cutan mutun yana da shi na farko mutun zai rinka ...
audio/hau_f_1577_he_spontaneous_005.flac
female
60+
Tertiary
205.02
hausa
40
HE
hau_m_562
hau_m_562_ag_spontaneous_003
A wannan kamar yadda nai bayani ɗazu, wato girbi ne akan lokacin da ake girbi. Idan muka duba wannan ɗaukar zamuga lokacin da ake ƙoƙarin yin girbin ne, ana tsaka da yin girbin, To mu dawo batun girbi, shi dain girbi, yawanci idan an shuka amfani, ya nuna, akwai amfanin da yana kaiwa wata biyu zuwa wata huɗu wani wata ...
audio/hau_m_562_ag_spontaneous_003.flac
male
15-29
Primary
178.8
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_153
Kubura takan koma barci bayan ta yi sallar asuba, amma takan yi zikirin safe kafin ta koma
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_153.flac
female
46-60
Tertiary
7.954
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_224
Na lura cewa yin nishaɗi yana ƙarfafa tunanin mutum a wurin aiki.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_224.flac
male
46-60
Tertiary
8.454
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_542
Tsari yana da muhimmanci domin kawo sabbin tsare-tsare ba tare da kin girmama shugaba ba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_542.flac
female
15-29
Tertiary
7.814
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_329
Yin magana cikin nutsuwa yana rage yiwuwar samun rashin fahimta tsakanin mutane.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_329.flac
female
46-60
Primary
6.874
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_084
Amina ce take siyo wa kowa magani a gidansu, Dauda kuwa shi yake siyo kayan abinci
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_084.flac
male
30-45
Tertiary
9.794
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_346
Bello ne ya fi kowa bin dokar da aka saka a gidansu, inda ya daina wanki a tsakar gida
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_346.flac
male
30-45
Tertiary
8.354
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_026
bayanin mu na gaba shine zamu sharhi akan wato a bale bale wato amfanin shi kenan a al'adance a wato karkara dake cikin a nigeria kuma da yadda da wannan amfanin zai zamana cewa ya dauki siffa akan shi yadda ake noman shi kan shi a gargajiyance da kuma yadda za'a samo kokarin kiyaye shi kan shi wannan noman to abu na f...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
189.290667
hausa
40
AG
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_044
Yusuf yakan yi wanka, ya ci abinci sannan ya fita waje ya huta
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_044.flac
male
15-29
Primary
6.234
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_282
Na fahimci cewa yin magana da abokai ko iyali yana taimakawa wajen samun sauƙin damuwa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_282.flac
male
46-60
Secondary
7.434
hausa
40
EV
hau_f_634
hau_f_634_ag_spontaneous_004
Shin, ko kuna mamakin yadda ake girban ‘ya’yan lambu, ‘ya’yan itatuwa, ko kuma su doya, dankali, to ku biyo mu domin jin yadda ake girbewa. Girbewa de wata hanya ce ta girbe amfanin gona da sika isa girba daga gona. Lokaci da hanyoyin girbi, yakan ta’allaƙa ne da irin hatsi, yanayin lokaci da hanyoyin shukan, wa’yannan...
audio/hau_f_634_ag_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
101.6
hausa
40
AG
hau_f_876
hau_f_876_he_spontaneous_037
Idan ana magana game da ɓarkewar wata cuta ɓarkewar wata cuta da ke haddasa amai kumburi da gudawa ya na da mahimmanci a bayyana cikakkun bayanai da makayantar yadda ake kare kai na hana yaɗuwar wannan ya na iya faruwa sakamakon cututtuka da ke haɗe da abinci ko ruwa mai ɗauke da cuta misali: kwalara ko gubar abinci ka...
audio/hau_f_876_he_spontaneous_037.flac
female
30-45
Tertiary
166.02
hausa
40
HE
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_007
A wannan hooto in muka mashi kallo na tsanaki za muga babban mutum ne wato magidanci a gona, yana gda dukkan alamu dai wannan mutum fuskanshi da annashuwa tun da ga shi alamu sun nuna yana cikin farinciki wato yabanyansa ma’ana kayan gonanshi sun nuna sun kawo girbi kawai ya rage masa a jikin wanna mutumin ya sa ƙananu...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_007.flac
male
15-29
Tertiary
93.9
hausa
40
EV
hau_m_1687
hau_m_1687_he_spontaneous_008
yadda cutar splis ke ya ɗuwa ta hyanyoyin kariya daga kamuwar ta menene splis splis wata cuta ce da ake ɗaukan ta ta hanyar jima'i da mutun me ɗauke da cutar kuma tana da matakai daban daban ba a magance taba da wuri yadda splis ke ya ɗuwa na ɗaya jima/i ba tare da kariya ba cutar tana yaɗuwa ne ta hanyar yin jima'i da...
audio/hau_m_1687_he_spontaneous_008.flac
male
46-60
Tertiary
167.46
hausa
40
HE
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_043
assalamu alaikum mutane na yin mafarki daban-daban bisa ga abunda ke damun su ko kuma burin su ko abubuwan da suka faru a rayuwar su yanzu ga wasu nau'ikan mafarkai da mutane ke yawan yi kunga akwai mafarkai masu daɗi yin mafarki me daɗi yana iya tafiya zuwa wani wuri me kyau cin nasara a rayuwa ko samun abunda kake so...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_043.flac
female
46-60
Tertiary
150.72
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_515
Na fahimci cewa al’adu daban-daban suna kawo wa duniya kyawawan ɗabi’u da hikima.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_515.flac
male
30-45
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_542
Ilimin gaba da sakandare a wannan zamani fa sai an shirya
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_542.flac
male
30-45
Primary
5.714
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_413
Bayan gajiyar aiki, nakan yi shiru a ɗaki don hutawa.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_413.flac
male
15-29
Primary
4.834
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_363
Ogansa yakan koya masa yadda ake gyara injin mota da sauransu.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_363.flac
female
15-29
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_292
Wasu mutane suna samun ci gaba saboda sun koyi yadda ake amfani da albashi.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_292.flac
male
60+
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
hau_m_1024
hau_m_1024_ag_spontaneous_019
Yawwa to duk dai da wanna mun ɗan yi wato jawabinsa a baya, gashi nan za mu sake muku jawabi kamar yadda yake ah kamar yadda muka yi ko ince muke iya gani a jikin wannan hoto zamu samu cewa, wannan rediyo ake kiranta a huausance. Wannan rediyo gashi nan an ɗorata akan jikin wani ɗan itace, kuma a cikin gonane. Wannan g...
audio/hau_m_1024_ag_spontaneous_019.flac
male
46-60
Tertiary
150.42
hausa
40
AG
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_007
Akwai haƙƙi tsakanin maƙwabci da maƙwabci a koyarwar addinin musulunci
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_007.flac
female
15-29
Primary
6.514
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_231
Idan dare yayi, na fi son cin abinci marar nauyi, domin in huta da kyau.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_231.flac
male
15-29
Primary
8.294
hausa
40
EV
hau_m_1020
hau_m_1020_ag_spontaneous_003
Ampanin noman tuidu kamar gasu kamar haka ɗaya daga ciki ampanin noman tudu shine yana ƙara wa ƙasa ƙarpi kuma abu na biyu shine yana temakawa wajen hana zaizayan ƙasa abu na uku daga cikin ampanin noman tudu yana sa shuka tayi girma ta haɓɓaka ya ƙara ma shuka lapiya nan da nan da wuri se rashin ampanin noman tudu gas...
audio/hau_m_1020_ag_spontaneous_003.flac
male
46-60
Tertiary
155.64
hausa
40
AG
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_201
Yawan sare bishiyoyi ba tare da dasa wasu ba yana iya jawo fari da gurɓacewar iska.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_201.flac
female
15-29
Primary
8.414
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_443
Gaskiya da fahimta tsakanin iyaye da ‘ya’ya na iya hana amfani da tursasawa.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_443.flac
male
15-29
Tertiary
8.454
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_126
Zafin rana yana ƙaruwa a kowace shekara, inda yake hana mutane walwala da aiki mai kyau.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_126.flac
male
15-29
Tertiary
9.274
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_286
Kafin Mariya ta tsawwala wa ƙanwarta, sai da ta yi tunani kan yanayinta.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_286.flac
male
46-60
Secondary
10.334
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_437
Auren yana buƙatar sauya halaye domin dacewa da rayuwar zaman tare.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_437.flac
male
15-29
Secondary
5.334
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_257
Akwai buƙatar kafa doka mai tsauri kan cin zarafi da karbar cin-hanci daga 'yan sanda.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_257.flac
female
15-29
Tertiary
8.08
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_101
Hukumar Hana Sha da Mafataucin Muggan Ƙwayoyi ta yi awon gaba da wasu mashaya.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_101.flac
female
15-29
Tertiary
7
hausa
40
EV
hau_f_352
hau_f_352_ev_spontaneous_001
Barka da war haka, wannan hanya ce da aka yita wacce ake bi, wacce take da hawa da sauka. Ma'ana wacce take da tudu da kuma gangare, ko kuma hanyan da aka yi ta ta magudanan ruwa. Ma'ana hanyan da ake bi ta magudanar ruwa. Misali a nan Najeriya muna da wannan hanyan a jihar Benuwe Makodi zuwa jihar fulato. Hanya ce wac...
audio/hau_f_352_ev_spontaneous_001.flac
female
30-45
Primary
118.2
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_106
Wata soyyayyar a zuci ake yinta kuma ba a iya fito da ita fili.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_106.flac
male
15-29
Secondary
4.694
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_435
Bari na gyara gadona kafin na fita domin ya fi kyau haka.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_435.flac
female
46-60
Tertiary
4.974
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_312
Mukan tattauna da abokai na kan wuraren da ake neman ma’aikata don mu gwada sa'armu.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_312.flac
male
46-60
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_017
Wannan Gona ne gashi nan, na masara Mun yi shuka ga ya nan ta yi kore shar Wanda muke gani har ma Wasu a ciki sun fara fidda kai Sannan gonan masara dama ana son Ka same ta Ta yi kyau an gyara ta Gashi nan ma har da radiyo A gonan Alamu na nuna cewa, ma aikatan da ke aiki a wurin Suna aiki ne kuma suna jin radiyo Ita m...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_017.flac
female
60+
Secondary
152.28
hausa
40
AG
hau_m_931
hau_m_931_ag_spontaneous_010
Wannan mota, wannan hotan mota ne gashi nan, wanda an loda mata kaya ne, gasu nan. Kayan miya ne, su tumatur, tattasai ne, attarugu ne, albasa ne, duk gasu nan a cikin motan. Wanda za a kai shi wani gari ne. To, kaga abu ne wanda yiki ana samun harkan harkan cigaba ne, a ce in [?] noma kayan miya a wannan garin, za a ɗ...
audio/hau_m_931_ag_spontaneous_010.flac
male
15-29
Tertiary
170.4
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_508
Na fahimci cewa mutanen da ke amfani da kuɗinsu wajen taimakawa jama'a sukan fi jin daɗi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_508.flac
female
30-45
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_402
Masu tasiri suna jin matsin lamba wajen tabbatar da cewa suna rayuwa mai kyau
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_402.flac
male
15-29
Tertiary
8.754
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_529
Malaman addini suna taka rawar gani wajen ilimantar da mutane kan abin da ya dace a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_529.flac
male
15-29
Tertiary
9.314
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_303
Ita kanta miƙar ma fa sai mutum ya shirya tsaf.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_303.flac
female
46-60
Tertiary
5.094
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_600
Fahimtar tsarin haraji yana sa mutane su daina wahalar da hukuma.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_600.flac
female
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
hau_f_1104
hau_f_1104_he_spontaneous_041
Assalamu alaikum kamar yadda kuka ce ayi muku bayani akan meyasa ake ɗaukar magana da aboki ko ɗan uwa a matsayin kwarewar jurewa to dalilin da yasa ake ɗaukar magana da aboki ko ɗan uwa a matsayin kwarewar jurewa shine shi ɗan[?] shi aboki kun taso a wuri ɗaya tun kuna yara kuka taso tare da shi to zai zamo cewa kun e...
audio/hau_f_1104_he_spontaneous_041.flac
female
15-29
Tertiary
153.6
hausa
40
HE
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_061
Yana da muhimmanci mutane su shiga cikin al'amuran siyasa domin su ba da gudunmawa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_061.flac
male
46-60
Secondary
6.714
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_041
Yana da kyau a dinga kashe kayan lantarki idan za a kwanta.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_041.flac
female
15-29
Primary
6.174
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_246
Wasu suna koyon dabarun sana’a domin samun dogaro da kai.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_246.flac
male
60+
Tertiary
5.034
hausa
40
EV
hau_m_141
hau_m_141_ag_spontaneous_018
Doya wata tsiri ne da ake shukawa arewacin najeriya da kuma kudancin najeriya ma wanda zai kasance anna amfani dashi, yau da kullum a gidaje da kuma a sarrafawa abinci a kasuwa wajen sayarwa. Nau’in doyoyi da ake amfani dasu akwai doyar bature, nau’in doyan ana amfani da itta gurin tuwo da kuma dafa doya da kuma soyayy...
audio/hau_m_141_ag_spontaneous_018.flac
male
15-29
Primary
101.52
hausa
40
AG
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_241
Yawan amfani da mazuban roba yana ƙara gurbata muhalli a garuruwanmu.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_241.flac
female
15-29
Primary
6.934
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_406
Idan ka takura kanka sosai, zai iya hana ka jin daɗin abubuwan da ka samu.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_406.flac
female
60+
Primary
6.334
hausa
40
EV
hau_f_1510
hau_f_1510_he_spontaneous_004
Ga wasu sabbin dabaru da ake amfani da su a asubutoci, don rage matsalar juriya, ga magungunan kashe ƙwayoyin cuta, da kuma inganta amfani da magunguna rigakafi. Ƙarfafa shirye-shiryen kula, da amfani da magunguna. Ana aiwatar da shirye-shirye a asubutoci ne, don tabbatar da cewa ana amfani da magungunan rigakafi yadda...
audio/hau_f_1510_he_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
152.22
hausa
40
HE
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_438
Lokacin da suka tsufa, su ka gane cewa soyayya ba ita ce kaɗai ke riƙe aure ba.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_438.flac
male
15-29
Secondary
6.954
hausa
40
EV
hau_m_1638
hau_m_1638_he_spontaneous_007
Siffofin ciki na raunin ƙonewa mataki na biyu mai zurfi. [pause] Rauni na ƙonewa ya na zurfin ɓata na ciki musamman ɓangaren ƙasa na fata. Fatar da ta kamu ta na bayyana fari koda launin taɓo-taɓo, [pause] ba ta sauya launi lokacin da aka matsa ta bata yin buɗewa. [pause] Dawowar jini zuwar fatar a cikin jijiyoyin jini...
audio/hau_m_1638_he_spontaneous_007.flac
male
46-60
Tertiary
153.18
hausa
40
HE
hau_m_081
hau_m_081_ev_spontaneous_030
Wannan jadawali yana Magana ne me yee amfanin waƙa a cikin al`ummar mu ko a cikin rayuwan mu ta yau da gobe Waƙa ko kuma mu ce amo ko kuma sauti, abu ne mai matukar mahimmanci a cikin rayuwar ɗan Adam ta yau da gobe musamman ɓangaren nishaɗi Nishaɗi ko wacce irin al`umma da yanayin yadda ta ɗauki a matsayin da yake was...
audio/hau_m_081_ev_spontaneous_030.flac
male
15-29
Primary
105.16
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_327
Sada ya fi son sayen kayan waje, a cewar sa sun fi kyau
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_327.flac
male
30-45
Primary
5.874
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_507
A Gombe, wata kungiya tana koyar da mutane yadda za su tanadi don bukatun ba-zata.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_507.flac
male
15-29
Primary
7.654
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_263
Haihuwar yara mata akwai alfanu. Sun fi yara maza jin ƙai.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_263.flac
female
30-45
Tertiary
6.174
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_375
Auren Halima ya mutu, amma sai ta gama idda za ta baro gidan.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_375.flac
male
15-29
Secondary
4.574
hausa
40
EV
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_047
hanyoyi da dama wa'enda mutun suke shagali da kuma wasanni akwai kiɗakiɗe da yara ke yi akwai wasanni da sukeyi akwai rawa akwai abubuwa da dama kaman misali en [cs] Argentina [cs] ƙasar [cs] Argentina [cs] suna iya yin rawa en [cs] uganda [cs] suna yin nasu kallar rawan haka en [cs] US [cs] ma suna yin kallar nasu kow...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_047.flac
female
15-29
Primary
152.7
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_503
Gwamnati takan taimaka wa talakawanta wajen samar musu kayan more rayuwa.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_503.flac
male
15-29
Secondary
5.934
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_105
Kafin in fita, ina jin daɗin zama in yi tunani kan yadda zan tsara rayuwata a yau.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_105.flac
female
46-60
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_591
A kasuwanci, masu siyarwa sukan gaisa da kwastomomi da “Barka da zuwa.”
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_591.flac
female
46-60
Secondary
10.274
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_575
Dole ne a samu daidaito tsakanin bin addini da kwatanta gaskiya a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_575.flac
male
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_284
Su shugabannin ƙananan hukumomi suna da kuɗi da ma'aikata da suke taimaka musu.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_284.flac
male
46-60
Primary
9.474
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_138
Yana da kyau a ƙarfafa wasu da kalmomi masu daɗi a lokacin da suke cikin damuwa.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_138.flac
male
15-29
Secondary
7.394
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_495
Haɗin kai a cikin al’umma yana taimakawa wajen samar da zaman lafiya.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_495.flac
female
30-45
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_012
Cizon sauro yana haddasa zazzaɓi mai zafi a jikin mutum.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_012.flac
female
15-29
Tertiary
5.134
hausa
40
EV
hau_m_055
hau_m_055_ag_spontaneous_014
Wani ƙaruwa, wani ƙaruwa ne na horaswa ko kuma na ilmantarwa na samu a tsakanin shukaru biyu ko zamani biyu da suka wuce na noma. To, AlhanduLillahi zamani biyu ko da ɗaya ko biyu ne duka da suka wuce na noma duka ma ba zan ce wai wani gagaruwin hore ne ko kuma wani ilimantarwa ba ne na halarta na samu. Ko kuma na maka...
audio/hau_m_055_ag_spontaneous_014.flac
male
15-29
Tertiary
92.4
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_208
Tana kawo mini kayan marmari bayan an sha ruwa a watan Ramadana
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_208.flac
male
46-60
Secondary
9.614
hausa
40
EV
hau_m_053
hau_m_053_ev_spontaneous_034
A cikin duniya akwai wasu ƙaramar al’umma da suke bautan wani abu da ake ce ma Voodoo, [ah] a kan wannan ne ya sa [?] na yi azama, na ce bari in yi bincike a kan wannan addini da a ke ce ma Voodoo, na tashi na ɗauki jakana na yi azama, na kama hanya wani gari, wata ƙaasa kusa da Najeriya da a ke ce ma [cs] Benin Republ...
audio/hau_m_053_ev_spontaneous_034.flac
male
30-45
Secondary
111.54
hausa
40
EV
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_021
haɗewar asibitoci ko kuma sayen asibitoci masu zaman kansu wata hanya ce da ake amfani da ita don bunƙasa hanyar lafiya asibitoci masu zaman kansu wata hanya ce da ake amfani da ita don bunƙasa hanyar lafiya da kuma ƙalubalensa dangane da alɸanunsa akwai inganta ayyuka na wannan asibitocin sannan kuma akwai ƙara samun ...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_021.flac
male
15-29
Secondary
149.28
hausa
40
HE
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_233
Ku ware wajen zuba shara daban don kar a ɓata gari
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_233.flac
male
15-29
Secondary
4.374
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_492
Alhamdulillahi. Yau Tanko yake cika wata tara cif da haihuwa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_492.flac
female
30-45
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_331
A da na san garinnan babu cunkoso da yawa a titunan Kano.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_331.flac
male
15-29
Secondary
5.194
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_395
Ilimin sarrafa kuɗi yana taimakawa wajen yin shawarwari masu kyau a fannin kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_395.flac
female
15-29
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_279
Lokacin da ka gaji da kulawa da wasu, yana da kyau ka sami lokaci don hutawa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_279.flac
female
60+
Primary
9.474
hausa
40
EV
hau_m_562
hau_m_562_ag_spontaneous_016
A kamar yanda zamu gani a wannan ɗauka zamu ga mazaje ne wato a gona suna girbi na dankalin turawa toh dai kamar yadda zamu gani a wannan ɗauka,mazajen sun jeru sunyi layi-layi suna girbi na dankali sannan wasu a jikin.. acikin mazajen akwai sun sun sa hular hula saboda kariya daga zafin rana sannan wasu kuma suna sun....
audio/hau_m_562_ag_spontaneous_016.flac
male
15-29
Primary
188.82
hausa
40
AG
hau_m_091
hau_m_091_ag_spontaneous_030
idan a kace [cs] flooding [cs] a hausance ana nuufin ambaliyan ruwa wato ma'ana a samu ruwa ya ci gonaki,gidaje shaguna da dai sauran dukiyoyi na al’umma kamar a samu kogi ja ji ambalia ko kuma a samu ɓallewan [cs] dam [cs] in aka ce [cs] dam [cs] tafki na ruwa yanda ruwa jake taruwa ya samu ya ɓalle ya mamaye gona ko ...
audio/hau_m_091_ag_spontaneous_030.flac
male
15-29
Primary
106.42
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_542
Mutum zai iya gujewa damuwa ta hanyar yin abubuwan da ke faranta masa rai.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_542.flac
male
60+
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
hau_f_1108
hau_f_1108_ag_spontaneous_010
????? shi dai wannan hoto yana nuna wani manomi dake aikin ban ruwa a gonarsa yana sanye da hula me fadi domin kare daga rana ?????? da takalmin roba don kare kafafuwansa daga danshi ko laka ko taka wani abu wanda zai iya cutar dashi yana amfani da bokiti me ruwa me ruwan ban ruwa domin shayar da shuka da yake nomawa y...
audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_010.flac
female
46-60
Tertiary
189.24
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_382
Abdul ya lura cewa cire na’urar lantarki daga soket yana rage biyan kuɗi.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_382.flac
female
46-60
Secondary
11.514
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_352
Kifin nan mai ƙanƙara sam ba shi da garɗi, gara ma namu na gida
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_352.flac
male
30-45
Primary
6.434
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_431
Baba ya kamata ku fahimci ba wai zan koma gidan kaina ba ne don na raina naku
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_431.flac
male
15-29
Tertiary
7.074
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_536
Lokacin da mutum ke cikin damuwa, yana da kyau ya rage amfani da wayar salula.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_536.flac
male
60+
Tertiary
5.714
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_092
Sun fahimci cewa dangantaka mai kyau tana buƙatar gina iyaka mai kyau.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_092.flac
female
15-29
Secondary
5.554
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_027
Na kan fara addu’a da safe don neman albarka a rayuwata.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_027.flac
female
46-60
Tertiary
4.754
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_160
Kowa ya san irin motocin da Audu yake so ya mallaka a rayuwarsa.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_160.flac
female
15-29
Secondary
5.794
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_488
Ana koyar da kwas guda, domin sanin dabarun samar da zaman lafiya.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_488.flac
male
30-45
Tertiary
4.314
hausa
40
EV
hau_m_1067
hau_m_1067_ag_spontaneous_015
Ah ta nan hanyar da akebi na ciyar da iyali ba tare da kuma an sayar da kayan noma ba shine na farko dama in aka cire shi kayan noman aka aje shi a gida inda za'ayi amfani da shi to shi yana kebe kawai za'a dinga debowane ana amfani dashi kuma sannan daman mutum yana da sana'an da zaiyi [?] misali daman wani zakaga dan...
audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_015.flac
male
46-60
Tertiary
153.06
hausa
40
AG
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_018
Madaman mutanen da aka ɗauka su kula da lafiyar da tsaron al’umma suna ma kowa kallon raini suna kuma taka kowa, to kullum za su yi ta samun matsala da masu laifi da kuma mutanen gari. kenan sai su zamto saaniyan ware. yakamata ‘yan sanda da soʤoʤi su fahimci cewa mutanen gari da ake kare lafiyarsu to kuwa suna bukatar...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_018.flac
female
15-29
Secondary
110.32
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_147
Zan sai da akuya ta don biyan kuɗin makarantar yara
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_147.flac
male
60+
Tertiary
4.154
hausa
40
EV