audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_493 | To ina fata kowa a cikinsu zai biya nasa, ni ma na biya nawa. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_493.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_073 | Idan ana son rage yawan cin bashi, dole a yi tanadi domin abin ka iya faɗowa gagab. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_073.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_093 | A wannan zamani mutane da yawa sun ɗauki wayar hannu a matsayin abin samun nishaɗi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_093.flac | female | 60+ | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_312 | Ana iya tara ruwan sama don amfani da shi wajen shara da ban ruwa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_312.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_199 | Bayan fuskantar tsangwama, Bashir ya nemi ƙarfafawa daga mahaifiyarsa da ke sonsa sosai. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_199.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_182 | Bayan rasa aikin, Bilal ya nemi shawarwari daga ƙwararru kan sabuwar sana’a. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_182.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_238 | Na fahimci cewa yayin da mutum ke girma, zai fuskanci canjin ɗabi'u da halayensa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_238.flac | female | 15-29 | Primary | 8.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_039 | Yanda [?] asibiti zan ce, ko kuma [?] asibitin dabbobi yake da amfani akan harkan [?] harkan kiwon aladu, ƙasan Ninjeriya musamman ma inda yake da ƙauye, musamman irin ƙauyaku. Yana da amfani sosai saboda ko daa aladin ka ba lafiya za'a kai su, su za su zo su musu allurai, za su basu magunguna, sannan za su basu shawar... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_039.flac | female | 60+ | Secondary | 153.96 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1575 | hau_m_1575_he_spontaneous_023 | Tari yana nufin fitar da iska daga hanci ko baki da karfi domin tsaftace hanya ta numfashi dagaqurar ciki ko wani abu mai guba ga saukakakken bayani Menenen tari? Tari wata hanya ce da jikin mutum ke amfani da ita domin fitar da abubuwan da suka toshe hanyoyin numfashi. Yana iya zama me dan Yana iya zama yana iya zama ... | audio/hau_m_1575_he_spontaneous_023.flac | male | 30-45 | Tertiary | 164.1 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_225 | Ahmadu da maƙocinsa suna shiri sosai inda suke gaya wa juna sirru | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_225.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_535 | Domin yawan barci yana sabbaba rasa abubuwa da yawa masu muhimmanci. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_535.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_211 | Aisha ta koyi yadda ake fuskantar matsaloli ba tare da yanke ƙauna daga nasara ba . | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_211.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_349 | Idan an rage amfani da ruwan ɗumi a wanka, zai taimaka wajen rage kuɗin wuta. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_349.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_457 | hau_m_457_ag_spontaneous_005 | Anan nan ana kan gwajin jirgi mai saukan angulu, ana kan gwada ingancin shi. Kunga irin wa’innan kana nun juragunan, jiragen da ake amfani dashi yana, ana amfani dashi wajen ɓangaren noma da wurin hangen abinda yike nesa, ko kuma akan iya gano wasu alamomi na yanayi, da sauransu. ɗan ƙaramin jirgin nan wanda zaka iya s... | audio/hau_m_457_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Secondary | 95.1 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_443 | Na san da zuwan bakin, shi ya sa na gyara gidan. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_443.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_581 | Lele ya fi son wanke riga da wando sau ɗaya a mako. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_581.flac | male | 46-60 | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_088 | shin kuna gani hakan ba zai janyo mana rashin fahimtar ba? | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_088.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_631 | hau_m_631_ev_spontaneous_044 | Alluran riga kafi da akeso ama yara masu cututtuka da ke ɗaukewa, yara dake cututtuka masu daurewa suna da da wannan garkuwa jiki wannan cutace ake saurin kamuwa dashi saboda haka ana bada shawaran a dungayin riga kafi musamman domin karesu daga cututtukan da ka iya zama hatsari dalilin da yasa yara masu cuwon ɗaurewa ... | audio/hau_m_631_ev_spontaneous_044.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.86 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_272 | Lokacin hutun shekara, na shirya kallon fina-finai masu ɗauke da farin ciki tare da iyali. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_272.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.614 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_430 | Dole sai iyayen da suka san suna da kangararrun yara sun yarda a hukunta su. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_430.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_164 | Ina tattalin albashina ta hanyar kasafin wata don tabbatar da cewa ba zan yi asara ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_164.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_079 | Wasu iyaye sukan ga yaro mai zaman kansa a matsayin wanda ba ya bin umarninsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_079.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_395 | Yaran da suka raina a baya yanzu sune ke ɗaukaka sunansu. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_395.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_043 | Na saba la'akari kalmomin ƙarfafa gwiwa domin tunkarar wunin da ƙarfin gwiwa. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_043.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_125 | Tafiya zuwa ƙasashe daban-daban tana bada damar samun ilimi akan ƙasashe da al'adu mabanbanta | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_125.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_366 | Na fahimci cewa taimakawa marasa galihu yana kawo canji mai kyau a cikin al’umma. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_366.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.58 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_344 | Bincike ya tabbatar da daɗaɗɗiyar alaƙa tsakanin kuɗi da farin ciki. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_344.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_142 | Duk abinda mutum zai yi wa wasu matan, ba zai taɓa gamsar da su ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_142.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_564 | A bikin suna na jiya, an haɗa kiɗe-kiɗe daga yankuna daban-daban don kowa ya ji daɗi. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_564.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_102 | Ba abun kunya bane wajen lura da lafiyar kwakwalwarmu. Wasu sukan iya fahimtar wannan maganar a matsayin wata magana ce mare daɗi cewa mutum ya je a duba lafiyarsa, musamman lafiya da ta shafi kwakwalwa. To lafiya ma koma wace irin kafiya ce yana da matuƙar muhimmanci a lura da ita balanta na lafiyar kwakwalwa wanda sh... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_102.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98.66 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_364 | Lokutan bukukuwa suna zama damar yin ayyukan alheri da taimakon marasa ƙarfi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_364.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_067 | Wasu mutanen ba sa jurar gutsiri-tsomar surukansu, sai su kori matar idan sun gaji. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_067.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_521 | Wasu dokokin gwamnatin suna da amfani, amma wasu suna hana mutane samun sauƙin rayuwa. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_521.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.12 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_344 | A yau, Nafisa za ta yi ƙoƙarin kula da lafiyarta sosai. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_344.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_117 | Tattaunawa a taruka kan fasahar zamani na ƙara fahimtar da mutane. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_117.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_584 | Har kullum son albashi mai gwaɓi ne ke haddasa hakan. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_584.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.474 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_199 | Gidauniyar Bua da ta Ɗangote, sun yi fice wajen taimakawa mutanen unguwarmu. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_199.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_295 | hau_m_295_ag_spontaneous_014 | Barkanmu da wannan lokaci. A yau ma, kuna tare da naku, Sanusi Muhammad Bello, inda yau za mu yi duba kan maudu’inmu mai taken Kiwon Tarwatsa na kududdufi. Wannan sana’a ta kiwon kifi, sana’a ce mai riban matuƙar gaske. Inda na tarwatsa na da shi ma yana cikin jigo, ko in ce jagaba, a wannan hidindimu. Matakan yin kiwo... | audio/hau_m_295_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Secondary | 83.42 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_401 | Hafsatu takan je wajen gyaran gashi a Mandawari domin a gyara mata gashi | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_401.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1603 | hau_m_1603_ag_spontaneous_002 | Rayuwar danyen rake da shuka zuwa sarrafawa Danyen [?] wata ciyawa ce me tsawo da ake nomawa don samar da [?] yana da matakai da dama tun daga lokacin da ake shuka shi har zuwa lokacin da ake girban sa da tsarrafa shi zuwa kayan masarufi kaman su kari ethanol da [?] Shuka, a lokacin shukara sukarin rake, lokaci a Najer... | audio/hau_m_1603_ag_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Tertiary | 214.32 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_689 | hau_m_689_he_spontaneous_010 | Ciwon ƙanjamau ya kasance ɗaya daga cikin ciwukan da ake kamuwa da su ta wajen saduwar mace da namiji idan suna jima’i. Ko-da-yake ana iya kamuwa da wannan cutar ta wa’in su hanyoyin kamar hanyar jini ko kuma hanyar haihuwa. A ta dalilin haka ne aka yi hanyoyi da dama don a rage yaɗuwar cutan nan musamman wacce take ya... | audio/hau_m_689_he_spontaneous_010.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.28 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_209 | Idan mutum yana son samun sababbin abokai, yana da kyau ya kasance mai sauƙin hulɗa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_209.flac | male | 46-60 | Primary | 9.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_544 | Garba da Hamisu sun shirya, inda alaƙarsu ta yanzu ta fi danƙo | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_544.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_052 | hau_f_052_ev_spontaneous_024 | Rashin lokaci namutanen dake aiki a ofishi mai yawan aiki. Da farko ofishin ya bayyana shiru kuma har yanzu kemara ta zagaya ɗakin tana nuna layika na tebura da kujeru marasa komai. Amma yayin da mintuna ke wucewa yanayin ya fara rayuwa. Ma’ikatan sun fara tacewa ko wannan yanada nasa na yau da kullum. Wasu suna ɗaukan... | audio/hau_f_052_ev_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Secondary | 121.229333 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_428 | Ina jinjina ga masu yi min fatan alheri a rayuwa | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_428.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_400 | Raba lokutan ƙalubale da nasarori na sa mutane jin amfanin kasancewar su tare. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_400.flac | female | 15-29 | Primary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_300 | A yau, Fa’iza ta sa a ranta cewa ba za ta yi saurin yanke hukunci ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_300.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_394 | Yallaɓai da wuya aikin nan ya gamu a cikin sati guda fa | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_394.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_353 | Mun saya wa kakarmu sabon gado mai laushi don rage ciwon bayanta. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_353.flac | female | 60+ | Primary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_196 | Rashin sanin iyaka wajen magana yana iya sa mutane su guji mutum. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_196.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_004 | Barkan ku da warhaka sunana (?) zanyi bayani ne akan yadda ake girbe tumatir anan ana girbe tumatir ne ta hanyoyi biyu na daya shine cirewa da hannu sannan kuma muna da cirewa ko girbewa da na'ura zanyi bayani ne a nafarko wato girbe tumatir da hannu ana nan ana yin don tumatir tana kasuwa ne sannan na daya yadda akin ... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Tertiary | 183.84 | hausa | 40 | AG | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_340 | Akwai abubuwa da yawa na makaranta da 'yan'uwa da abokai da sauransu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_340.flac | female | 60+ | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_410 | Gwamnati na buƙatar ɗaukar matakan kariya domin rage illar ambaliya a ƙauyuka. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_410.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.073 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_503 | Ayyukan gida su kasance a rubuce domin kada wani ya manta nasa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_503.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_511 | Abokai sukan yi gaisuwa cikin raha, yayin da gaisuwa da manya ke kasancewa da ladabi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_511.flac | female | 46-60 | Secondary | 12.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_030 | Wannan Mace ce a cikin baca , bacan kuma baca ne da aka haɗa da karakai aka rufe shi. A kusa da ita akwai kwano mai kama da bangaji , sannan kuma a hannnunta akwai cokali a gefenta ta ɗaura wannan kayan a kan teburi . A gefen bayanta akwai ɗan tanki ƙarami, sannan kuma ta sa baƙaken kaya da jan wando. Wannan matan tana... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Primary | 98.44 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_158 | Aliyu ya zauna ƙarƙashin itacen mangoro yana sauraron kukan tsuntsaye. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_158.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_242 | Mutum ya kamata ya girmama tsarin rayuwar abokin zama don zaman lafiya. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_242.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_520 | Wanke kwanon girki da jefar da shara dole ne a yi su kullum domin hana warin gida. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_520.flac | male | 46-60 | Primary | 11.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_510 | Kyautata wa dabbobi da tsirrai hanya ce ta nuna ƙauna da jin ƙai. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_510.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1650 | hau_f_1650_ev_spontaneous_005 | [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] ... | audio/hau_f_1650_ev_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 162.42 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_381 | Sadaukar da lokaci ga wanda ake ƙauna yana ƙara ƙarfafa alaƙa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_381.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_094 | Na ware Naira miliyan uku da rabi, domin shirya wa matata liyafar kammala karatu. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_094.flac | female | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_503 | Nasarori da Nijeriya ta samu, suna da alaƙa da bambamce-bambamcen da ake samu a ƙasar. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_503.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_488 | Na gwada cin wasu abubuwan amma dai wasu ba su ciyu ba. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_488.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_058 | Wannan videon yana nuna mana yadda ake… yadda ake yin waƙa, ake fitar da waƙa da abu iri-iri da abubuwa iri-iri dai da ke tare da mu. Yanzu akwai abubuwan da yake in an bubbuga su yana kawo, yana kawo kiɗa, da za a iya yin waƙa a kai. Yanzu wannan videon dai ya nuna mana mutane a… an nuna mana mutane gaba ɗaya a duniya... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_058.flac | female | 15-29 | Primary | 92 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_289 | A wasu lokuta, yin biki yana taimakawa wajen gode wa Allah. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_289.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_416 | Waken bana zai yi tsada, shi ya sa na saya tun farkon wata | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_416.flac | male | 15-29 | Primary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_127 | hau_m_127_ev_spontaneous_010 | Tashar sufuri ta Babura ya yinda abubuwan hawa wanda suke hanyoyi na sufurine a wannan zamani suka yawaita. Hakan yasa faɗin al’umma da yawan buƙatuwa da al’umma suke dashi ta wajen amfani da wannan da waɗannan hanyoyin sufuri da kayan sufuri, yasa daga wannan mataki kan zuwa wannan mataki kuma yanayin gurin da suke ts... | audio/hau_m_127_ev_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.72 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_003 | Kwanan kama abu ko zuba abu. Wannan dai kwano akanyi amfani dashi ta hanyoyi mabanbanta, ya yinda mutun yakan yi amfani dashi ta hanyan ebo abuko kuma zuba wani abu. Misali ka kanyi da wannan kwano ka zubo kifi a ciki ko kuma ka zubo wani abunci ko abun sha a ciki ko kuma kayi wani abunda kake buƙata a ciki. Zai sauƙaƙ... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 113.2 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_327 | Amfani da na'urar sanyayawa mai amfani da sola na rage amfani da lantarki. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_327.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_426 | hau_m_426_ev_spontaneous_014 | Barkanmu dai, wannan hoto yana gwado mana wato, yara ne da suke gudu zuwa gida. Kamar yadda muka sani ne, yara akwai su da son wato guje-guje yayin da ko suka taso daga makaranta, idan yara suka je makaranta aka karantar da su, ko kuma in ce suka ɗauka ilimi wani sa’a su an tashe su, za su tafi gida. sai ka ga sun fito... | audio/hau_m_426_ev_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.38 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_020 | Mata suna son masoyi wanda zai riƙa nuna musu kulawa a kodayaushe. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_020.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_130 | Ina so in zama mai haƙuri da juriya a duk abinda zai tunkare ni a yau. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_130.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_066 | A wajen aiki, akan haɗu da mutane kala-kala masu halaye daban-daban. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_066.flac | male | 46-60 | Primary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_599 | Rashin biyan haraji yana hana gwamnati samun kuɗin da za ta yi amfani da su wajen ayyukan cigaba. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_599.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_466 | hau_m_466_ev_spontaneous_002 | Wannan hoton dake gabanmu dani daku, hoto ne dake nuna wani manomi wani dattijon manomi a cikin nomansa. Ga shinan ya tsaya cikin nomanshi an ɗakeshi hoto kuma ya nuna yana cikin farin ciki da nishaɗi alamune na cewa gona tayi albarka. Wannan meya shukaZamu iya cewa shukine na na na dawa ko kuma ince gero gashinan dai ... | audio/hau_m_466_ev_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Secondary | 117.589333 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_048 | Wannan kalma ta Turanci “cop cooling harvesting”, wato tana nufi da Hausa ɗakko amfanin gona daga kusa. Wannan kuma aiki ne wanda aiki ne na; na nufin tattara ko yanke amfanin gona daga ƙasa cikin kulawa da hankali kuma. Manoma suna amfani da hannu ko kayan aiki na musamman domin samun amfanin gona me kyau da tsafta da... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_048.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.888 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1127 | hau_m_1127_ag_spontaneous_039 | Wannan ainihin ƙwaro ne gashi nan, a maƙale a jikin shuka. Ko da yake dai, kamar yanda nake gani wato masara ce. Ta fito, dai-dai lokacin da za ta fidda kai. Ga wani ƙwaro nan a jikin ta, wanda yake ga shi nan kwaɗo ne, wanda shi ma ya na hawa domin ya kasance karya ganyen ta. Ko kuma ya shaƙe ma ta zuciyar ta. Yanda z... | audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_039.flac | male | 60+ | Tertiary | 152.7 | hausa | 40 | AG | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_310 | Tun ba ma in yana lailaya Turanci ba! Sai ka ce a can aka haife shi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_310.flac | female | 46-60 | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_350 | Na fahimci cewa taimakawa al’umma yana ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_350.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.16 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_019 | Wasan tuƙa taya, yara suna tuƙa taya. Wasan tuƙa taya tana cikin wasani wanda suke da matuƙar mahimmanci. Yara sukan je inda ake gyaran mashin inda ake gyara taya da makamantasu su roƙi masu gyaran mashin waɗanda suka sani cewa don Allah in akwai tayar da bata da amfani aka gama amfani da ita suna so. Mai taya yakan da... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Primary | 92.7 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_326 | Sare dazuka ba tare da shuka sababbi ba yana haifar da ambaliya. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_326.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_524 | Yana da matukar muhimmanci a yi magana da gaskiya don gujewa matsaloli. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_524.flac | female | 15-29 | Primary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_073 | To ta ya za a yi don na je Amurka in sauya? | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_073.flac | female | 46-60 | Primary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_422 | A ware lokutan ko-ta-kwana don hana karyewar jadawali idan wani abu da ba a zato ya faru. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_422.flac | male | 46-60 | Tertiary | 13.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_476 | Usman yana tabbatar da cewa yana da lambar likitan dabbobi a wayarsa don ɓacin rana. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_476.flac | female | 60+ | Primary | 10.354 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_109 | Kowane dare, ina kashe dukkan fitilun gidana kafin kwanciya bacci da daddare. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_109.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_096 | Amma na ji daɗin haɗuwa da kai sosai, Malam Barau | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_096.flac | male | 46-60 | Primary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_237 | Yana da kyau mutum ya san lokacin da zai daina aiki domin jin daɗin lokacinsa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_237.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1175 | hau_m_1175_ev_spontaneous_020 | Ana magana... ana san amagana akan yaya soyayya take ci a cikin al'ummar mu na yau da kullum. To shi dai soyayya abune wanda [um] kowa na sanshi soyayya soyayya soyyaya nada dadi, yauwa. Anayin, ana gudanar da soyayya tsakanin mace da namiji wannan zai ganki wani zai sha wahala ni dai [cs]for me[cs] akwai rayuwar da ni... | audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.1 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_348 | Lallai ka dage sosai ka zama haziƙi cikin tawagar taku. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_348.flac | male | 30-45 | Secondary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_588 | Audu yakan taya matarsa mai tsohon ciki wanke-wanke da shara | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_588.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_578 | Ya ƙirƙiro injin cashe shinkafa, inda manoma suke turuwar zuwa siya. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_578.flac | female | 60+ | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_190 | hau_f_190_ag_spontaneous_005 | wannan yana nufin yadda ake tsara shuke-shuke na kayan gwangwani a cikin gonar noma ko cikin lambu wannan tsarin yana taimakawa wajen tabbatar da cewa kowane shuka yana da tsari kuma yana da isasshen tsarin abinci da kuma hasken rana domin girma yadda ya kamata muhimmancin wannan tsarin shi ne domin samun sarari tsakan... | audio/hau_f_190_ag_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Primary | 92.928 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_227 | Kabiru ya fi son ya shiga motar haya, idan zai tafi wurin aiki da safe | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_227.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.313 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_421 | Ya wajen su Umma kuwa? Ana samun wani labari daga wajensu? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_421.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_051 | hau_m_051_ev_spontaneous_033 | Yadda ake ƙirƙiran jadawalin aiki. Akwai matakai masu sauƙi da za su da za su baka da zan akwai matakai masu sauƙi wanda zan b aka yanzun don zuwan wanda zan faɗi yanzun, don wanda ze bada sauƙin tsara lokacin yanda ya dace. Ga yanda za ka yi, na farko ka tabbatar da abubuwan da ka yi yake buƙatan yi ka fara gano duk a... | audio/hau_m_051_ev_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Tertiary | 107.22 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_167 | Sun tafi kallon kamun kifi a kogin da yake bayan gari | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_167.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_169 | Jamilu yana da saurin barci, inda tara na yi sai ya kashe fitila ya kwanta | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_169.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.614 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.