audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_m_166
hau_m_166_ag_spontaneous_016
Yacce ake fere rogo, shi dai rogo bayan an shuka shi. Zai yi girma za a sa shi a wuri inda yakamata, sannan dama shi rogo ana sa shi ne a cikin ƙasa. Bayan an sa shi a cikin ƙasa ya girma, za a zo a girbo shi a cikin wannan ƙasa a fito da shi. Sannan bayan an yi wannan za a wanke shi a zo a yayyanka shi, bayan an yayya...
audio/hau_m_166_ag_spontaneous_016.flac
male
15-29
Primary
134.12
hausa
40
AG
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_429
Fahimtar halin wasu yana taimakawa wajen ƙarfafa zumunci da haɗin kai.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_429.flac
male
30-45
Tertiary
4.714
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_467
A da tsofaffi ne suke kai amarya ɗakinta ba ƙawaye ba.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_467.flac
female
30-45
Tertiary
5.174
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_495
Salisu ya san cewa dole sai ya canza halinsa kafin mutane su sake yarda da shi.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_495.flac
female
15-29
Tertiary
8.694
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_050
Na fahimci cewa wasu al’adu suna da tsauraran dokoki kan yadda ake ɗaukar rayuwa.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_050.flac
female
15-29
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_277
Guje wa shan duk abin da zai sanya ka kasa aiki sai ka sha shi.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_277.flac
female
15-29
Tertiary
5.334
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_077
Lokacin da wani ya fuskanci wata matsala, ina ƙoƙarin magance masa ita matuƙar zan iya.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_077.flac
female
15-29
Tertiary
8.454
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_393
Sun shiga wata sana’a ba tare da bincike ba, daga baya sun yi nadama.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_393.flac
female
15-29
Tertiary
6.734
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_564
Jiya, wata makaranta ta shirya taro don nuna ire-iren abinci daga kasashe daban-daban.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_564.flac
male
30-45
Tertiary
5.194
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_489
Malam Korau fa ya ce na haƙura da auren Habiba saboda ba ta da addini
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_489.flac
male
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_052
Mahaifin Abbas ya goya masa baya a kan ra'ayinsa na zama Bakanikie
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_052.flac
female
30-45
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_103
Auren zamani yana nuna cewa maza da mata suna raba ɗawainiyar gida.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_103.flac
male
15-29
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_040
Wannan dankali ne kamar yadda kuke gani wato dankali yana ɗaya daga cikin abinciccika da ake amfani dashi wajen ci wanda yana taimakawa mutum wajen ƙara maƙiarfi a jikinsa da kuma lfy dankali yana ɗaya daga cikin abubuwan da ake ci ya ƙarawa mutum lafiya da kuzari jikinsa kuma sannan yanda ɗaya daga cikin abubuwan da a...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_040.flac
male
60+
Tertiary
153.3
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_319
Mutane suna kallon al’adunsu a matsayin abu mai muhimmanci wajen kare asalin su.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_319.flac
male
30-45
Tertiary
7.874
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_376
A wannan zamani yawancin mutane rayuwar ƙarya suke yi, musamman a manyan birane.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_376.flac
male
15-29
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_074
Na fahimci cewa amintattun maƙwabta suna iya bada shawara mai amfani idan an basu damar hakan.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_074.flac
male
30-45
Secondary
11.094
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_135
Sani jiya ya sayar da motarsa don ya biya wa su Idi kuɗin makaranta
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_135.flac
male
46-60
Tertiary
7.194
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_116
Hatta gajeren saƙo na "Ina fatan kana lafiya" kan iya sa mutum farin ciki.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_116.flac
female
46-60
Primary
6.674
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_584
Ita a ganinta, yawan auri saki shi ne yake haifar da rashin tarbiya a tsakanin yara.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_584.flac
female
46-60
Primary
6.954
hausa
40
EV
hau_f_1509
hau_f_1509_he_spontaneous_012
Yankuna da ƙasashen da chutar ebola ta pi shapa a duniya chutar ebola na daga cikin chututtuka masu tsanani da ke saurin yaɗuwa kuma suna da mattuƙar haɗari da rayuwar ɗan adam chutar ta para bayyana ne a shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da shida a nahiyar afrika kuma tun daga lokacin an samu ɓullarta a lokac...
audio/hau_f_1509_he_spontaneous_012.flac
female
30-45
Tertiary
281.22
hausa
40
HE
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_021
barka da warhaka a wannan faifaye an mana bayanine akan wato yanda makarantar nursery dana primary suke abisa tsarin doka wato kanada kamar yadda muka sanine tsarin dokar wato british dana kanada akwai tsare tsare wanda wato karatu ko ince ilimi yake tafiya dashi tun daga matakin farko kamar yanda muka sani wato a gefa...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_021.flac
male
15-29
Secondary
190.86
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_355
Nafisa ta tsinci kanta cikin wahala saboda rashin iya tsara kasafin kuɗi.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_355.flac
male
60+
Tertiary
5.594
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_212
Raihan da saurayinta da yake Turai kullum a cikin waya suke.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_212.flac
female
46-60
Primary
5.474
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_407
Duk sati ya kamata ku dinga wanke bangon ba kullum ba
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_407.flac
male
46-60
Primary
9.114
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_061
A cire ganye da shara a lambu don kiyaye tsafta da ƙyalli.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_061.flac
female
46-60
Secondary
8.474
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_454
Ƙwarin gwiwar da yake da ita ce ta sa ya zama zakaran gwajin dafi
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_454.flac
male
30-45
Tertiary
7.6
hausa
40
EV
hau_f_363
hau_f_363_he_spontaneous_005
Hanyoyin ɗaura bandeji, yin amfani da bandeji yana taimakawa waran rufe rauni da dakatar da zubar da jini ko tallafawa wani sashi na jiki. Gawasu hanyoyin ɗaura bandeji da kuma yadda a keyinsu. Na ɗaya ɗaura bandeji na zagaye ana amfani da wannan ɗaura bandeji a wuraren da suke sirara, Kaman wuyan hannu ko wuyan ƙafa, ...
audio/hau_f_363_he_spontaneous_005.flac
female
30-45
Primary
160.68
hausa
40
HE
hau_m_1484
hau_m_1484_he_spontaneous_009
ga bayanai yadda mata masu juna biyu zasu iya gina hanyar tallafi daga dangi abokai da ma'aikatan lafiya da kuma dalilin da yasa hakan ke da muhimmanci ga lafiyar su yayin ɗaukar ciki da bayan haihuwa gina hanyar tallafi ga mata masu juna biyu yana da matuƙar mahimmanci domin yana taimakawa wajan samun kwanciyar hankal...
audio/hau_m_1484_he_spontaneous_009.flac
male
30-45
Tertiary
172.26
hausa
40
HE
hau_f_919
hau_f_919_ev_spontaneous_010
idan ance babu mai ake nufi an nufin rashi ana nufin talauci ana nufin rashin mahimmanci akan abu babu masifa ne wanda kowa baya son shi kuma wani abu ne wanda yake taba mu'amalan mutum a duk inda yake tare da mutune saboda misali yanzu kazo kana buƙatan abubuwa na rayuwa kazo baka da shi dole mutane zasu dinga jin hau...
audio/hau_f_919_ev_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
170.82
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_161
Kowacce mace tana da haƙƙin samun muƙami a bisa dokar ƙasa
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_161.flac
female
15-29
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_249
A ina za ku kwanta ne? Garin da sanyi sosai.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_249.flac
female
15-29
Secondary
4.614
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_574
Ana sauke Alkur'ani a duk safiyar kowace Juma'ar ƙarshen wata.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_574.flac
female
46-60
Tertiary
5.614
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_012
Na yanke shawarar kasancewa mai juriya a duk wani yanayi da zan fuskanta.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_012.flac
male
15-29
Secondary
5.134
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_510
Rashin ruwa ya sanya 'yan ƙauyen zuwa gidan gwamnati don kai ƙorafi.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_510.flac
male
15-29
Tertiary
6.194
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_002
Kamun kai yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali da walwala.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_002.flac
female
15-29
Tertiary
4.913
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_389
Za a fara rabon takin zamani ga manoman damina a mako mai zuwa.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_389.flac
female
15-29
Primary
9.934
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_138
Ya kamata bankuna su samar da sabis mai kyau yadda ba za a samu matsalolin da ba sai an je banki ba
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_138.flac
male
30-45
Primary
9.714
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_102
Akwai buƙatar ƙarin inganta hanyar sadarwar da bankuna don rage cunkoso a manyan bankuna.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_102.flac
male
30-45
Primary
8.474
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_563
Mutane masu juriya suna iya tsayawa tsayin daka wajen cimma burinsu.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_563.flac
male
15-29
Secondary
9.454
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_008
tsabtan zaman takewa da tsabtan muhalli tsabtar ma tsabtar zamantakewa ana son gari ya waye ka kasance ko ina naka a tsabtsce kama daga tsakar gidan kane zuwz cikin ɗakunan kane ko opis ko o wurin taro ko s ko makaranta ko warin tar[um] ko warin cin abinci ko wurin kwana ne da wurin kicin da kicin haka wurin girke girk...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
174
hausa
40
HE
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_407
Wasu 'yan kasuwa suna fuskantar ƙalubale amma suna da himma
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_407.flac
male
15-29
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_338
Kullum ina yin aswaki ko burushi da safe kafin na sa wani abu a bakina.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_338.flac
female
46-60
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_056
Ka kawo maganganun da za su ƙarfafa jin daɗin zama tare da mutane.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_056.flac
male
46-60
Primary
6.474
hausa
40
EV
hau_m_417
hau_m_417_he_spontaneous_013
Wato tambaya ta gaba tana tambaya ne, za ka iya lissafa ko kuma kasan na'urorin da ya kamata a yi amfani da su domin ta taimaka wajen dubiya da gajiya ta muke ta magana a aki. Maganar gaskiya dai akwai na'urorin da ake kira [cs]apps[cs]. Wanda idan ka kaji ko kana cikin gajiya ka yi amfani da shi bacin ka yi la'akari d...
audio/hau_m_417_he_spontaneous_013.flac
male
30-45
Tertiary
127.16
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_315
Mun yi wasan tashi faretin layu a lokacin bukukuwan bazara kamar yadda muke yi kowace shekara.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_315.flac
female
46-60
Secondary
9.274
hausa
40
EV
hau_m_1086
hau_m_1086_ag_spontaneous_022
Ah lokacin da yafi dacewa dan dasa itatuwa wannan itatuwa shi ne kamar lokacin damuna a lokacin damuna [?] lokaci ne da ya dace a riƙa dasa wannan itatuwa haka nan lokaci lokacin kaka shima lokacin kaka, shima lokaci ne da ya dace ya kyautu a ce ana shuka wannan itatuwa itatuwa sosan gaske [?] [?] lokaci ne da ya dace ...
audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_022.flac
male
15-29
Tertiary
181.92
hausa
40
AG
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_381
Bayan an tsinka jini sai a raba wasan ƙwallo na tsawon mintuna casa'in.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_381.flac
female
46-60
Tertiary
6.774
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_556
Yan kasuwa suna fita da wuri domin samun ciniki daga baƙi masu sammako.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_556.flac
male
15-29
Primary
6.614
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_495
A shekarun baya, malamai sun fi amfani da littafi fiye da na’ura mai ƙwaƙwalwa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_495.flac
female
30-45
Secondary
6.113
hausa
40
EV
hau_m_521
hau_m_521_ag_spontaneous_001
Sotin Aftar Habest, wanda a Hausance ake cema Bayan Girbi, yana da matuƙar mahimmanci domin tabbatar da ingantawan amfani gona da aka samu. Wannan tsari yana nufin rarabawa da tattancewa amfani gona bayan an girbe su, tare da tabbatar da cewa ko wanne irin amfani gona yana cikin yanayin mai kyau, kafin a kai su zuwa ka...
audio/hau_m_521_ag_spontaneous_001.flac
male
15-29
Primary
68.736
hausa
40
AG
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_390
Surukan naku masu neman auren 'yarku suna da kirki sosai
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_390.flac
female
30-45
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_115
Za su buƙaci buhu ɗari na shinkafa da waken soya.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_115.flac
male
30-45
Tertiary
4.534
hausa
40
EV
hau_f_1483
hau_f_1483_he_spontaneous_020
Matsalar matsi ko dannewar harshe ko mtsai ko dannewar lebe na faruwa ne idan wata fatar jiki tayi tsawo kao te kauri sosai har tana hana motsi yadda ya kmata wannan na iya hana jariri samun saukin kama nono yayin shayarwa yana janyo ciwon nono rashin samun isashshen madara da kuma rashin samun gamsuwa wajan shayarwa d...
audio/hau_f_1483_he_spontaneous_020.flac
female
30-45
Tertiary
152.46
hausa
40
HE
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_471
Samun ingantacciyar lafiya yana farawa ne daga abinci da ruwa mai kyau.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_471.flac
female
15-29
Primary
8.694
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_063
Haƙuri da shawarwari daga iyaye na taimakawa wajen tsara kyakkyawar makoma ga yara.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_063.flac
male
15-29
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_569
Yau, Fatima za ta gode wa mijinta da ya siya mata sabuwar atamfa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_569.flac
female
15-29
Tertiary
5.633
hausa
40
EV
hau_f_685
hau_f_685_ev_spontaneous_035
Yin tafiya a ƙasa mai tudu. Yin tafiya a ƙasa mai tudu. Yadda ake yin tafiya a ƙasa mai tudu: na ɗaya, yi tafiya cikin hankali, a yi tafiya a hankali don guje wa faɗuwa ko zamewa. Na biyu, ɗauki matakai kaɗan kaɗan, yin matakai kaɗan kaɗan na taimakawa wajen daidaita jiki. Na uku, a hankali da ƙafafu, Na uku, a hankali...
audio/hau_f_685_ev_spontaneous_035.flac
female
15-29
Tertiary
93
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_513
Al’umma mai haɗin kai tana ba kowa dama, ba tare da nuna bambanci ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_513.flac
male
15-29
Tertiary
6.014
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_184
Za a ba da agaji ga wata mata da gidanta ya kama da wuta.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_184.flac
female
15-29
Tertiary
5.654
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_466
Domin suna samar da damar koyon harkokin lafiya ga mutane da yawa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_466.flac
male
60+
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_391
Rayuwar nan ƙalilan ce, ka yi ƙoƙari ka ci moriyarta
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_391.flac
male
15-29
Secondary
4.013
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_462
Karimatu ta jaddada godiyarta ga ƙawayenta da suka halarcin bikin ‘yarta
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_462.flac
female
15-29
Secondary
6.674
hausa
40
EV
hau_m_426
hau_m_426_ev_spontaneous_028
Barkanmu da warhaka. Kamar yadda muke gani a wannan hoto, hoto ne da yake ɗauke wato da gareji. Abun da ake nufi a nan, wani lokaci ne wato da gareji, wurin da ake ajiye motoci, ko in ce wuri na musamman da aka ƙira shi domin ajiyar motoci, shi ne ake kira da gareji. Kamar yadda muka sani ne, akan yi gareji wato a ta ƙ...
audio/hau_m_426_ev_spontaneous_028.flac
male
15-29
Tertiary
95.28
hausa
40
EV
hau_m_701
hau_m_701_ev_spontaneous_026
Wannan hoto yana nuna ‘yan mata guda uku acikin wani wuri mai ciyawa. ‘Yan mata ɗin nan suna nan sun je ɗiban ruwa. A cikin su guda ɗaya ke ɗauke da jarka a kan ta kalar jarka ɗin kamar jalkan mai ɗorawa ne kuma tana riƙe da jariri guda a bayan ta kuma ta riƙe wani a hannu. Sauran ‘yan matan biyu a hannu suna dai tsaye...
audio/hau_m_701_ev_spontaneous_026.flac
male
30-45
Tertiary
105.18
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_410
Ana girmama al’adar suna a wasu ƙauyuka ta hanyar ba jariri suna na kakanninsa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_410.flac
female
30-45
Tertiary
7.934
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_407
Babbar hanyar koyon al’ada ita ce ta hanyar sauraron manya.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_407.flac
male
30-45
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_102
Yin amfani da ganye maimakon ledoji yana rage yawan tara robobi a muhalli.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_102.flac
male
60+
Tertiary
9.814
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_088
lokaci yana ƙure wa mutane a yayin da suke aikinsu a wajejen aikinsu bahaushe yai wata karin magana ya ce lokaci ba ya jiran uban kowa tabbas lokaci ba ya jiran kowa duk abunda za ka yi kana yin sa ne a ƙarƙashin lokaci lokacin da wata ƙila aka yi ƙa'ida da kai aka gindaya maka aka ce za ka yi abu daga lokaci kaza zuwa...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_088.flac
male
30-45
Tertiary
95.46
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_157
Likita ya tambayi mara lafiya adadin da yake shan magani, bayan ya gano ba ya sha.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_157.flac
male
30-45
Tertiary
9.274
hausa
40
EV
hau_f_919
hau_f_919_ev_spontaneous_008
Yare wani abu ne mai mahimmancin gaske a wajen daɓbaka al'adan mutane idan ance yare meh ake nufi shine wani yanayin magana da mutane wanda suke da wani irin al'ada suke amfani dashi idan mutane suna amfani da yaren su yaren su yana daɓbaka yaren su yana kuma sa yaren su yayi dogon zango yana taimaka ma yara wanda suke...
audio/hau_f_919_ev_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
170.22
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_569
Za a kai amarya bayan isha'i, gobe kuma a yi buɗar kai.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_569.flac
female
46-60
Secondary
6.834
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_177
Wata yarinya ta ba wa makwabciyarta lemun zaki bayan dawowa daga kasuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_177.flac
female
15-29
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_073
Karatun firamare yana da matuƙar muhimmanci don gina tushen ilimi mai ƙarfi.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_073.flac
male
30-45
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
hau_m_526
hau_m_526_ag_spontaneous_006
yayin da kuma wannan yanayi ne akan abun da ya shafi hanyoyin da ake bi wajen ajiye shinkafa ko kuma masara, yanda ake ajiye shinkafa saboda kar ta yi kwari, ko kuma saboda gara, ko kuma saboda ɓera. Hanyoyin da ake bi ai ajiyewa yayin da ka samu wurin ka, shin ya danganta da ra’ayin mutum, wani zai ɓambare ta gabanin ...
audio/hau_m_526_ag_spontaneous_006.flac
male
15-29
Primary
77.52
hausa
40
AG
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_351
Taliya katan guda ta gida, ta fi taliya katan biyu ta ƙasar waje auki
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_351.flac
male
30-45
Primary
6.874
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_531
Idan mutum ya dawo daga tafiya, ana cewa, "Barka da dawowa, Allah ya kiyaye gaba."
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_531.flac
female
46-60
Secondary
10.554
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_232
Ko ƴan kwacen waya babu saboda rayuwar ba tai tsada ba.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_232.flac
female
15-29
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_512
Sani an yi masa kaciya da wuri tun yana jariri.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_512.flac
female
30-45
Tertiary
4.694
hausa
40
EV
hau_m_297
hau_m_297_ag_spontaneous_032
Assalamu alaikum warahamatullah barka da war haka ina son zan yi amfani da wannan dama a takaice in yi bayani a kan wannan hoton da yake sama. Wannan hoton idan muka duba yana da abubuwa da dama a cikinsa abu mafi girma a ciki shi ne matar da take kula da abubuwa daban a gabanta za mu gani tana kula da wani kwano wanda...
audio/hau_m_297_ag_spontaneous_032.flac
male
30-45
Primary
94.4
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_430
Tunda aka haife shi bai taɓa damuwa da kudi ba har sai da talauci ya riskeshi.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_430.flac
male
15-29
Secondary
5.874
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_133
Na fahimci cewa wasu masoya suna jin daɗin soyayya idan suka ware daga cikin jama'a.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_133.flac
male
30-45
Tertiary
12.1
hausa
40
EV
hau_m_598
hau_m_598_ag_spontaneous_026
A wannan ɓarin namu Allah ya albarkace mu da duk nau'in yashi, ko nau'in ƙasa guda ukun nan. Ƙasa mai yamɓu, da ƙasa mai laushi, da kuma ƙasa mai yashi. Amma wanda muka fi noma a ciki shi ne ƙasa mai laushi, shi muke yin noma sau tari a ciki saboda shi ya fi ba da taki, kuma abinci ya fi haɓaka a ciki. Sauran sauran na...
audio/hau_m_598_ag_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
100.16
hausa
40
AG
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_302
Lallai Taya wasu murna yana nuna soyayya da kulawa sosai.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_302.flac
female
30-45
Tertiary
7.114
hausa
40
EV
hau_f_963
hau_f_963_he_spontaneous_010
Babban cuta ne da yake wanzuwa, [?] ko yake yaɗuwa a tsakanin al'umman mu. To, magance shi shine: na farko abinda ya kamata mutum yayi, nisanta daga mutane, a rinƙa samun [?] tazara tsakanin [?] mutane, kar a cika matse juna sasai. Cuta ce wacce take saurin yaɗuwa ko ta iska, an so idan mutum zai fita, ya kasance ya sa...
audio/hau_f_963_he_spontaneous_010.flac
female
30-45
Tertiary
188.28
hausa
40
HE
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_463
Yabawa ƙoƙarin wani ko ƙarfafa gwuiwa yana ƙara sanya karsashi ga wanda aka yiwa.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_463.flac
male
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_196
Ziyartar tsofaffi don koyon al’adunsu na ƙara fahimtar al’adar mutane.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_196.flac
male
30-45
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_046
Wasu suna ganin shaye-shaye wata al’ada ce, amma tana da illa ga lafiya.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_046.flac
female
15-29
Tertiary
6.134
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_431
Wurin cin abinci mafi sauƙi a garinmu shi ne inda ake siyar da tuwo.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_431.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_572
Alhaji ya ce, duk 'ya'yan marasa ƙarfi da suka shiga makarantar, kyauta za su yi karatu
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_572.flac
male
15-29
Tertiary
9.514
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_434
Idan kana girmama mutane to za su so ka sosai.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_434.flac
female
15-29
Primary
5.454
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_289
Ɗaukar tsauraran matakai, za su daƙile matsalar cin hanci da rashawa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_289.flac
female
15-29
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_305
A yau, Sumayya za ta ƙoƙarta ta kasance mai sakin fuska ga kowa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_305.flac
female
15-29
Tertiary
4.954
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_082
Don haka suke da matuƙar sha'awar bukukuwa da sauran lamuran cashewa.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_082.flac
male
46-60
Primary
7.794
hausa
40
EV
hau_m_1538
hau_m_1538_he_spontaneous_007
A wannan hoto yana nuna wata mata taje wajen likita tarin matsalolin wajen samun hidimar tsare-tsare tsara iyali wata hanya ce ta ma'aurata ke amfani da ita domin tsara yawan haihuwa da tazara da ke a tsakanin ƴaƴa wannan yana taimakawa wajen kare lafiyar uwa da jarirai da kuma bada damar kula da yaran da aka haifa sai...
audio/hau_m_1538_he_spontaneous_007.flac
male
46-60
Tertiary
192.96
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_103
Amfanin da gidajen rediyo suke yi mana yana da matuƙar yawa fa
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_103.flac
female
46-60
Secondary
5.834
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_025
Ku je ku duba maƙwabciyarku ta faɗi ta samu karaya jiya da safe
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_025.flac
female
15-29
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_218
Lokacin da dattijai suka gabatar da wani ra’ayi, ina haƙuri da tattaunawa idan na akwai saɓani.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_218.flac
female
30-45
Secondary
9.554
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_125
Amfani da dabara irin ta Pomodoro yana taimakawa wajen ci gaba da aiki ba tare da tsaiko ba.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_125.flac
male
46-60
Tertiary
11.094
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_084
Nakan halarci liyafar cin abincin da abokaina suke gayyata ta.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_084.flac
female
15-29
Primary
6.714
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_092
Ba daidai bane idan an ɓatawa mutum, ya je ya sha giya ba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_092.flac
female
15-29
Tertiary
4.914
hausa
40
EV