audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_141 | Yau zan tabbatar da cewa na yi amfani da lokaci na yadda ya kamata. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_141.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.553 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_016 | An fara ba wa Salma horo a kan aikin samar da man gyaɗa | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1019 | hau_f_1019_ag_spontaneous_013 | Bunƙasar masana'antun sarrafa ayaba a kudu maso yammacin Nageriya. Zan maida hankali kan cips, fulawa, da kuma abun sha. Dalilan dake haddasa bunƙasar masana'antun sarrafa ayaba akwai dalilan da dama da suke taimakawa wajen haɓɓaka wannan fanni na masana'antu. Daga ciki akwai yawaitan noman ayaba. Yankunan kudu maso ya... | audio/hau_f_1019_ag_spontaneous_013.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.4 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_514 | Ya samu matsaloli sosai, amma ya yi haƙuri, har ya sami hanyar warware su. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_514.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_027 | Ka daure ko buhun shinkafa ka saya wa marayun can mana | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1086 | hau_m_1086_ag_spontaneous_015 | Gaskiya rawan da gwamnati ke takawa wajen inganata kiwon kaji a Najeriya shi ne akwai samarda abincin kaji akwai samar da abincin kaji da ake yi da samar da su kansu kajin masu inganci a cikin ƙasan baki ɗaya. A gaskiya to kuma yana dag cikin rawar da gwamnati ke takawa dan shi ne ba da Tallafi sosai ga harkar noma da ... | audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_015.flac | male | 15-29 | Tertiary | 151.08 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_297 | A shekarun baya, mutane da yawa ba sa ganin amfani wajen koyon sababbin ƙwarewa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_297.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_432 | Ina so na fara haddar Al-Ƙur'ani a ƙarshen shekara mai zuwa | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_432.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_472 | Abida takan siyo kunu a wajen masu sayar da abinci a unguwarsu da daddare | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_472.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.633 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_076 | hau_m_076_he_spontaneous_020 | Wannan amfi sanin shi da suna zazzabin cizon sauro wannan cuta wani irin zazzabi ne wanda cizon sauro shi ne yake janyo shi, wannan sauro da yake yaɗa zazzabin cizon sauro mace ne daga cikin sauro ɗin, ana kiranta “anophilis” inda idan ta sami nasara cizon mutum zata tura wannan ƙwayoyin cuta wato “philasmodium” zuwa c... | audio/hau_m_076_he_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Secondary | 109.2 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_451 | Akwai mutane da suka fuskanci ƙalubale, amma suka dage har suka cimma burinsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_451.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_215 | Khadija ta fi son hawa acaɓa, musamman idan za ta je kasuwa | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_215.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.513 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1524 | hau_f_1524_he_spontaneous_003 | Manyan mata kamar kakanni na taka muhimmiyar rawa wajen watsa al'adun shayarwa daga zuri'a zuwa zuri'a a cikin al'ummar Hausawa da sauran al'ummomi na gargajiya Kakanni sukan kasance masu bayar da shawara, jagoranci da kuma ilimi dangane da yadda ake kula da jarirai da shayarwa Ga wasu hanyoyi da suka bayyana rawar da ... | audio/hau_f_1524_he_spontaneous_003.flac | female | 46-60 | Tertiary | 172.5 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_026 | Kaman yanda muke gani a nan gurin cin ganyan [umm] fatanshi bayasa wata cuta balle sai dai ma ya karawa mutum lafiya saboda tana karawa mutum lafiya sannan tana kare mutum daga kamun cututtuka da yawa yawancin cututtuka na jiki cututtuka da mutane da kasala da menene har [cs] sugar [cs] yauwa har [umm] cutan siga tana ... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_026.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.76 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_307 | Yana da kyau duk bayan wata uku ka je asibiti don ganin likitan haƙori. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_307.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_156 | Ƙungiyoyin agaji na iya zama tsani wajen samun tallafi ga tsofaffi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_156.flac | female | 60+ | Primary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_363 | A wasu lokuta, amsa tambayoyi masu sauƙi na iya ƙarfafa fahimta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_363.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_390 | Zan guji rashin yin haƙuri kuma zan fahimci cewa kowa yana da nasa ra'ayi. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_390.flac | female | 30-45 | Primary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_500 | Muna kashe fitulun gida da rana saboda rage jan kuɗin mitar wutar lantarki. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_500.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1558 | hau_m_1558_ag_spontaneous_017 | hanyoyin kula da lafiyar muhalli koguna da rafuka ? koguna da rafuka na daga cikin muhimmin hanyoyin ruwa dake taimakawa rayuwan dabbobi tsirrai da kuma bil adama sune tushen ruwan mai tsafta kamun kifi, noma da kuma albarka na muhalli amma saboda gurɓatarwan da rashin kula da yawan daga cikin su suna cikin haɗari don ... | audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Tertiary | 159.3 | hausa | 40 | AG | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_062 | Zubar da shara a wurin da ya dace yana hana cunkoso da wari. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_062.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_531 | Bala ya haƙura da aikin domin ya yi jinyar babansa. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_531.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_052 | Yana da kyau a tantance ingancin bayanai kafin a yaɗa su a kafafen sada zumunta. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_052.flac | female | 30-45 | Tertiary | 11.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_205 | hau_f_205_ag_spontaneous_024 | To shi dai yana nufi amfani ko kuma gona dangane da yadda ake amfani dashi, shi ne, yana nufin tsirai-tsirai ko shuke-shuke da ake nomawa domin abinci, kasuwanci ko wasu amfani. Misali kaman masara,shinkafa, wake, sannan yana nufin irin amfani da ake samu daga noma. Ana iya cewa ana noma amfanin gona irin su masara da ... | audio/hau_f_205_ag_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Primary | 97 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_494 | Shugaba mai hikima yana sauraron sabbin tunani kuma yana ba da dama ga ci gaba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_494.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_289 | Ana buƙatar gyara tsarin aikin ƴan sanda don daƙile matsalar cin hanci da rashawa. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_289.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.44 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_576 | Amma duk da haka wasu masu kunnen ƙashi ba sa kiyaye kula da muhalli. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_576.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_372 | Yana da kyau a shirya taruka na ilmantarwa domin wayar da kan al’umma kan wani hatsari. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_372.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_328 | Kawar da datti, gyaran kwata da samar da ruwa mai tsafta yana taimakawa wajen rage lalata muhalli. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_328.flac | male | 46-59 | Tertiary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_089 | Audu ba ya taɓa zama da wayarsa babu caji, don kar ya samu matsala | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_089.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_205 | hau_f_205_ag_spontaneous_031 | Lalle abincin gida yafi kome daɗi, ta ci abincinta mai daɗi har tana lumshe ido, wannan alamun dai ya nuna kaman gidan a ƙauye ne, tana zaune tana cin abincinta cikin farin ciki, gashi nan ta baza shi a faranti tana kan tabarma. Yana da kyau, wasu suna jin daɗin cin abinci su kadai, wasu kuma suna jin daɗin cin abinci ... | audio/hau_f_205_ag_spontaneous_031.flac | female | 15-29 | Primary | 92 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_594 | Gwamnati tana bukatar inganta tsarin haraji domin ƙara samun amincewar jama’a. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_594.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_121 | Kafafen sada zumunta sun mayar da matasa uwa ba kwaɓa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_121.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_022 | An samar da jami'an sirri a unguwarmu don gano ayyukan laifi . | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_022.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_005 | Ya yi dattijo da yawa, shi ya sa ba zan iya soyayya da shi ba sam | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_005.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_822 | hau_f_822_ev_spontaneous_010 | Barkan mu dai! A wannan hoto, an gwado mana ne wato inda ake ajiye motoci. Kamar yadda muka sani, ware wato wurin da ake aje motoci. Abu ne da ya ke da matuƙa muhimmanci abu ne da ya ke da matuƙar tasiri a tsakin al'umma. Yayin da za mu ga cewa yakan rage wato yawan hatsarurruka da ake yi, da ma sace-sace na motoci da ... | audio/hau_f_822_ev_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Tertiary | 168.24 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_129 | Idan maƙwabta suna hayaniya da daddare, ana iya musu magana cikin ladabi. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_129.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_502 | Manyan birane sun fi samun asibitoci masu kayan aiki fiye da ƙauyuka. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_502.flac | female | 15-29 | Primary | 8.894 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_040 | Idan akwai matsala da dangi, ma’aurata su tattauna tare da fahimta da biyayya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_040.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_460 | Bayan dogon lokaci a ƙetare, Alhaji Sani ya gane cewa zaman gida ya fi daɗi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_460.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_521 | Karatun addini yana jagorantar mutane kuma ya koyar da su yadda ake rayuwa cikin tausayi da jin ƙai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_521.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_091 | Na kan zauna na yi nazarin abubuwan da su ka shafi aikina da ma rayuwata gabaɗaya. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_091.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_217 | Na saba da karanta littafi kafin barci don in samu nutsuwa. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_217.flac | male | 15-29 | Primary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_440 | To ai wannan gaisuwar ba kowane bahaushen ba ne zai gane ta. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_440.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.994 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_249 | Ba ta da firinji, shi ya sa ba ta siyan ɗanyen kifi da yawa | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_249.flac | male | 30-45 | Primary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_019 | Idan ya siyo kayan abincin, ita kuma matarsa sai ta sa kuɗinta ta yi cefane, sannan ta yi girki | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_019.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1050 | hau_f_1050_ag_spontaneous_038 | Wannan hoto yana nuna wani mutum dake sanye da kayan gargajiya yana yin wani abu mai alaƙa da al'ada ko biki mutumin yana zuba ruwa daga kwano a ƙasa wanda ke iya zama wani nau'in al'adar gargajiya mutanen dake cikin wannan hoto suna sanye da tufafin gargajiya wanda ke nuna al'adarsu da kuma yadda suke girmama al'adun ... | audio/hau_f_1050_ag_spontaneous_038.flac | female | 46-60 | Tertiary | 98.325333 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_151 | Ina baƙin cikin na je banki na dinga bin dogon layi a kan matsala ƙarama | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_151.flac | male | 30-45 | Primary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_261 | hau_m_261_ev_spontaneous_002 | A lady, to wato a kalmar Hausa wannan yana nufin mata. To kamar yanda muke gani, mata ne ta ci kwalliya ta yi gaye ta fito ta yi kyau, wannna yana nufin wannan gaye ba mamaki ta yi shi ne don ta nuna ma duniya kyanta. Wataƙila kuma ta yi wannan abu ne don lokacin aure, kamar yanda muka saba gani in lokutan aure ne mata... | audio/hau_m_261_ev_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Secondary | 96.72 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_420 | Ma’aikata na bukatar bayyana iyakar ƙarfinsu don gujewa damuwa da gajiya. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_420.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_053 | Ba duk wani aiki ba ne ya kamata a ɗauki cikakken lokaci wajen yinsa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_053.flac | female | 30-45 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_095 | Ɓarayin kaya ma a yanzu ana kallon su a matsayin ƙananan ɓarayi. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_095.flac | female | 15-29 | Primary | 6.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1558 | hau_m_1558_ag_spontaneous_001 | To da fari dai wannan rubutun yana so ne yaji ta wane hanya ne mutum ya fi fifita yafi ganin tsarin koyan aikin noma ta hannu yafi, toh abin ya banbanta wasu suna ganin koda yake abu dan yana tafiya da zamani wani zai ga yanzu tunda zamani yazo akwai naurori na shuke shuke kamar yanzu zaku ga akwai irin naurorin wanda ... | audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 151.26 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_388 | Sana'ar da muka ga mutane masu nagarta suna yi tana ba mu ƙwarin gwiwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_388.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_173 | A lokacin tafiyata zuwa Misira, na bincika wani baje kolin tsofaffin fir’aunoni da dukiyoyinsu. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_173.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.194 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_456 | Suleiman yana ajiye wani kaso daga ribarsa a shagonsa na Kasuwar Singa don ɓacin rana. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_456.flac | male | 15-29 | Primary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_587 | Bashir zai share bayan gidan domin guje wa tururuwa da sauran ƙwari. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_587.flac | male | 46-60 | Primary | 8.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_521 | hau_m_521_ag_spontaneous_003 | a cikin aikin noma amfani da sinadarai na shuka yana da matuƙar muhimmanci wajan inganta amfanin gona da kuma yaƙi da ƙwari da cututtuka akwai nau’ikan sinadarai da dama da ake amfani da su ciki har da herbicide pesticide da fungicide wa'innan sinadarai suna taimakawa wajan kare shuka daga ƙwari da cututtuka wanda zai ... | audio/hau_m_521_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Primary | 89.173333 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_259 | An sanar cewa yau ana gyaran fitilun titi a kusa da filin wasa. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_259.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_231 | Sirajo ya shirya abinci iri-iri don girmama baƙi a taron da za su yi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_231.flac | female | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_181 | Ina sha'awar zaga duniya ko don na je na kalli tsaunuka masu tsaho | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_181.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1120 | hau_f_1120_ag_spontaneous_014 | Wannan hoto yana bayyana mana nau'ikan abun amfani ne da ake amfani dasu daga ciki akwai fatanya akwai diga sai kuma garma waƴannan abubuwan ana amfani wurin girbi shuka [pause] huɗa da sauransu a bakunan su ƙarafuna ne da ake haɗa su dasu a maƙera su kuma waƴannan jikin su inda ake riƙewa [pause] Abunda ake riƙewah . ... | audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Tertiary | 197.16 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_317 | Ina fahimtar cewa tattauna jita-jita a wurin aiki yana iya kawo matsala da rashin fahimta. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_317.flac | male | 30-45 | Secondary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_285 | Matata tana tattalina, inda ba ta son wani abu ya ɓata min. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_285.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_439 | Naziru yana shan matsin lamba saboda ya kammala ginin gidansa cikin shekaru biyu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_439.flac | female | 60+ | Primary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_450 | Hamisu yakan je cin abinci a Sha’aban domin suna da sauƙin abinci | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_450.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.473 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_019 | Wasu mutanen ƙorafi kawai suka iya a kan matsalolin muhalli, maimakon ɗaukar mataki. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_013 | Na fahimci cewa yin amfani da walƙiya a cikin duhu yana jawo hankalin barayi. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_013.flac | female | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_133 | Nakan yi addu’o’in neman tsari a kullum da safe kafin na fita aiki | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_133.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_113 | Idan mutum bai san yadda za a gyara abu ba, yana iya ƙara lalata shi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_113.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_029 | Idan matsala ta shafi wutar lantarki ko bututun ruwa, yana da kyau a ƙira ƙwararre. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_029.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.914 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_172 | Yana da kyau a kasance masu sauƙin fahimta idan kuskure ya faru. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_172.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1663 | hau_f_1663_he_spontaneous_002 | abubuwan da yakamata a samu ajikin kunshin abinci na farko sunan abincin ya kamata a rubuta sunan abincin ake cikin kunshin domin sanin abinda ake siya na biyu auyin abincin ana buƙatar a bayyana nauyin abincin misali a gram ko kilogram domin sanin adadin dake ciki na uku jerin sinadaran da akayi amfani dasu wajen haɗa... | audio/hau_f_1663_he_spontaneous_002.flac | female | 30-45 | Tertiary | 163.56 | hausa | 40 | HE | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_121 | Idan mutum yana son rage kuɗin gyara, zai fi dacewa ya koya yadda ake yi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_121.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_248 | hau_m_248_ev_spontaneous_033 | gaida mahaifiya, gaida mahaifiya yana cikin abinda yakeda matukar mahimmanciˋ a al’adan ce da kuma addinan ce mahaifan mu sabo da irrin kokarin da sukayiˋ damu yazama dole duk inda muka gansu mu gaida su, saboda mahaifanmu sun gama mana komai saidai kuma itta irrin wannan gaisuwan na mahaifa ya dan ganta da irrin al’ad... | audio/hau_m_248_ev_spontaneous_033.flac | male | 15-29 | Primary | 116.96 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_382 | Ina godiya ga iyayena saboda soyayya da kulawar da suke ba ni. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_382.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_417 | hau_m_417_he_spontaneous_008 | A na gaba ana tambaya ne akan wai a, mene ne fa’idar motsa jiki? Fai’idan motsin jiki haka kana wasu, wasu wanda ada da turanci ana kiransa( exercise) mene ne fa’idansa? Kuma ance yana da fa’idoji da yawa. Na farko ita motsin jiki yana ƙara lafiyan,lafiyan mutum, in kana yawan motsa jikinka hannaye, gaɓoɓinka duk kana ... | audio/hau_m_417_he_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 125.04 | hausa | 40 | HE | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_396 | Na fahimci cewa yawan godiya na taimakawa wajen yin kyakkyawan tunani. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_396.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1118 | hau_f_1118_ag_spontaneous_028 | ? A cikin noma na gargajiya da na zamani ana amgani da kayan abinci na halitta domin ƙarawa ƙasa albarka da kuma haɓaka girbin amfani gona ga wasu daga cikin kayan halitta da ake amfani da su wajen yin takin zamani a Hausa a ƙasar Hausa na ɗaya: kashi kashi da da kayan da kayan dabbobi kashin shano ana amfani da shi do... | audio/hau_f_1118_ag_spontaneous_028.flac | female | 46-60 | Tertiary | 296.88 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_377 | Ba ya samun kwanciyar hankali muddin bai samu sigari ya sha ba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_377.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_551 | Musa yana aiki sosai domin yana ɗebowa ubangidansa ruwa kullum. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_551.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_173 | Ka tabbatar kowane yaro ya samu abinci mai kyau da kula ta musamman. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_173.flac | female | 60+ | Primary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_174 | Ajiye kuɗi don yin tafiye-tafiye yana buƙatar tsarikan masu kyau. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_174.flac | male | 15-29 | Primary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_420 | Dokoki masu amfani ga al’umma, suna taimakawa wajen inganta rayuwar mutane. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_420.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.04 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_204 | Da zarar jaririn ya ji magana, to nan da nan zai farka daga baccin. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_204.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_145 | Za ka ga kayan abinci da abubuwan sha iri-iri waɗanda ba ka taɓa gani ba. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_145.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_048 | Idan malamai sun gane cewa suna fifita wasu dalibai, za su nemi hanyar adalci. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_048.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_990 | hau_m_990_ag_spontaneous_017 | A lokacin da aka shuka Nigarian aka shuka Rake a arewacin Nigaria ka ga a lokacin ne idan aka shukata ta girma ta fito za a ɗauke ta a tafi da ita kudancin Nigaria ka ga yayin da akan ɗauketa aka tafi da ita kudanci Nigaria shi kuma kudancin Nigaria suna da al'adu kala-kala suna da al'adu kala-kala akwai lokacin da ida... | audio/hau_m_990_ag_spontaneous_017.flac | male | 46-60 | Tertiary | 159.66 | hausa | 40 | AG | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_377 | An gano ma'adanai da dama a wasu sassa da dama na Jihar Kano. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_377.flac | female | 15-29 | Primary | 8.174 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_026 | Yakamata yau in nemi shawara daga mutane masu hangen nesa da hikima. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_026.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.894 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_265 | Jarabtuwa na iya shafar ƙwaƙwalwa, ta hana mutum yin tunani mai kyau. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_265.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_048 | Balaraba tana ajiyar kuɗi a wurina, inda take karɓa idan wani abu ya taso | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_048.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_079 | Binta za ta fara tambayar kanta ko ayyukanta suna da amfani ga rayuwarta. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_079.flac | male | 46-60 | Secondary | 8.214 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_032 | Lokacin da nake da damuwa, ina sauraron sautin iska domin shakatawa. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_032.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_051 | Sifirin kayan gona. Sifirin kayan albarkatun gona lallai yana da amfani sosai yanda ake jigilar shi ko ana sifirin shi daga gona zuwa ko daga gida zuwa kasuwa. Lallai sifirin yana da ƙyau ko ana iya sifiri a kan jaki ko doki ko kuma a kan wani abun hawa da ake ɗauka a sa kayan a kai ai sifirin shi ko ai jigilar shi zuw... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_051.flac | male | 30-45 | Tertiary | 63.04 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_545 | Duk ɗan ƙasa na gari ya kamata ya dinga biyan haraji. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_545.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_600 | hau_f_600_ev_spontaneous_017 | Wasanin yara a waje yana taimakawa wurin koya ma yara koyan sabon abu cukuɗeɗeniya tsakanin yaran da wasu yaran musamman wasan nan da ake babban, da za a kakkama hannu a rirreƙe hannun juna ana tsalle tsalle muna kiran shi a lokacin tumbin giwa sabida za a yi wani babban rawun ne, wannan ya riƙe hannu wannan, wannan ya... | audio/hau_f_600_ev_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Tertiary | 160.64 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_559 | A baya, Idris ya sami kuɗi da yawa, amma hakan bai kawo masa farin ciki ba. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_559.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_236 | Hankali yana buƙatar kulawa kamar yadda jiki ke buƙatar hutawa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_236.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_171 | Za mu bayar da taimakon kuɗi don a sayi magani ga marasa lafiya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_171.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.674 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.