audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_514
Ana fara rayuwa ne tun daga matakin ƙuruciya zuwa tsufa.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_514.flac
male
15-29
Secondary
4.214
hausa
40
EV
hau_m_1091
hau_m_1091_ag_spontaneous_006
Yanayin dabi'unsu da yanayin halittunsu a cikin yan uwansu da dama suna rayuwa ne, suna rayuwa ne isu isu yan uwansu, kuma suna haifan yaya lokaci lokaci, karo karo. Dole sai mun rinka sai mun san yadda zamuyi mu rinka kula dasu. Don su basa samu ana samusu ruwa a inda suke zama kuma basa samusu a gine ginensu. Shi zan...
audio/hau_m_1091_ag_spontaneous_006.flac
male
46-60
Tertiary
151.38
hausa
40
AG
hau_m_068
hau_m_068_ag_spontaneous_018
bu:ga: ʃinka:fa jana nufin ʧire hatsi daga kan no:non ʃinka:fa ta hanjan bu:ga: su ko girgi:za: su wan:an mata:ki jana da ma:tuuƙar muhimmanʧi a aikin girbin ʃinka:fa mahimmanʧi bu:ga ʃinka:fa na ɗa:ja ʧire hatsi wato ana ʧire hatsi daga kan no:non ʧikin sauƙi na biju inganta aikin girbi wa:to jana rage asa:rar hatsi i...
audio/hau_m_068_ag_spontaneous_018.flac
male
15-29
Tertiary
103.8
hausa
40
AG
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_391
Wasu mutane sun daina amincewa da tsare-tsaren gwamnati saboda yawan cin hanci a ma'aikatu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_391.flac
female
15-29
Tertiary
8.06
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_289
Mutane sun ɓarke da ihu,lokacin da ƙarfe sha biyun safiyar sabuwar shekara ta yi.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_289.flac
male
60+
Tertiary
12.414
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_402
Ka ware lokaci na musamman domin yin wasa tare da dabba a kowace rana.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_402.flac
female
60+
Primary
9.074
hausa
40
EV
hau_m_127
hau_m_127_ev_spontaneous_065
me ake nufi da iyali na haɗaka iyali na haɗaka shi ne irin tsarin iyalin da ya wuce asalin tsarin iyalin da muka sani na mahaifi da na mahaifiya ko mata miji da matan shi da kuma 'ya' ya shi a irin wannan tsari na iyali na haɗaka shine akwai mahaifi uba kenan akwai matarsa akwai mahaifinsa shine kakan yara akwai kuma m...
audio/hau_m_127_ev_spontaneous_065.flac
male
30-45
Tertiary
94.54
hausa
40
EV
hau_m_810
hau_m_810_ag_spontaneous_027
Farko dai inda za a yi saboda a kiyaye inda ƙasa zai rushe, ƙasa zai yi rami rami. Na farko akan iya in ka san ko in kin san inda ruwa yake yawan wucewa, to akwai kalan ciyawan da ake shukawa. wancan ciyawan ɗin yana yaɗo yana guduwa ne a ƙasa. To duk inda akwai ciyawa da dama yana wuya a samu rami rami daga ƙasan ko k...
audio/hau_m_810_ag_spontaneous_027.flac
male
30-45
Tertiary
99
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_129
Zan yi ƙoƙari wajen gujewa duk wani abu da zai kawo min damuwa a yau.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_129.flac
female
15-29
Tertiary
6.753
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_443
Dole ne mutane su sami sahihiyar hanyar bayyana ra’ayinsu ba tare da fuskantar matsala ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_443.flac
female
15-29
Tertiary
8.78
hausa
40
EV
hau_f_1003
hau_f_1003_ag_spontaneous_021
taya zaayi wurin kiwo me kyau da ruwa me kyau ya sa shanu chigaba a nijeriya su samu girma mekyau a nijeriya gaskiya wurin kiwo me kyau yana saka shanu su samu girma sosai a jikinsu da kosasshen lafiya da wadatar kitse saboda shanuwa tana so ta samu wurin kiwo wanda yake da ciyawowi masu kyau wuri wanda yake da ruwa ru...
audio/hau_f_1003_ag_spontaneous_021.flac
female
46-60
Tertiary
165.24
hausa
40
AG
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_439
Ana fama da matsalar tashin farashin kaya a kasuwanninmu, kuma hakan yana cutar da talakawa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_439.flac
male
60+
Tertiary
12.214
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_367
Yanayin zafi mai tsanani yana ƙara yawan ciwon kai da kuma rashin barci.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_367.flac
male
15-29
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_127
Me ke faruwa ne a nan wajejenku, don mun ji an ce gwamnatin jihar Barno na rusau?
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_127.flac
male
15-29
Primary
7.074
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_224
A wasu gurare, yin ibada tare tana ƙarfafa haɗin kai da zumunci tsakanin mabiya addini.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_224.flac
male
15-29
Tertiary
8.134
hausa
40
EV
hau_f_1012
hau_f_1012_he_spontaneous_007
wannan tambayan yana lura ne yana nuni da yanda asibitoci zasu iya magance yanayi na al'ada na addinai da al'adu da kuma yanda zasu samu raguwa imma mu yanda ake yanayin samun magunguna kamar samun matsalolin gurin samun magunguna kamar yadda ake karin jini koko yin rigakafi. Toh wannan magana [?] yana wannan tambaya y...
audio/hau_f_1012_he_spontaneous_007.flac
female
15-29
Tertiary
150.66
hausa
40
HE
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_223
Amma in ka ƙi ririta kaɗan, sai ka zama fanko ba ka shirya ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_223.flac
male
60+
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_178
Lokacin da na rasa aiki, na fara yin sana’ar hannu domin samun kuɗi.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_178.flac
male
60+
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_292
Na lura cewa tsauraran manufofin da na ɗauka kan kaina sun ƙara min damuwa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_292.flac
female
60+
Primary
7.374
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_176
Mataimakan lafiya sun gaggauta kai Bintu asibiti bayan ta fadi ba zato ba tsammani.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_176.flac
male
46-60
Secondary
7.794
hausa
40
EV
hau_f_151
hau_f_151_ag_spontaneous_021
Buɗewar ƙasa da tsirrai yana nufin yana nufin shigar da kwari ko ciyayi, wa’yan’da zasu iyya shafar noma da tsarin halittu na halitta wannan na iyya haɗawa da kwari, ɓeraye ko tsirrai masu shigowa waɗan da ke gasa da tsirrai na asali da albarkatu. Da sarrafa shigan yana da mahimmanci a tantance katamammen kwari ko ciya...
audio/hau_f_151_ag_spontaneous_021.flac
female
30-45
Secondary
98.74
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_357
Ina godewa Allah da ya bani lafiya da damar rayuwa a yau.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_357.flac
female
15-29
Tertiary
4.593
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_444
Mutane sukan halarci darussa na musamman domin samun karin albashi a wurin aiki.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_444.flac
female
30-45
Secondary
6.753
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_313
Na koyi cewa ƙwazo da juriya suna taimakawa wajen cin nasara a rayuwa.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_313.flac
male
15-29
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_394
Wasilu yana iya barci ko da fitila a kunne take, saɓanin Yunusa
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_394.flac
female
15-29
Secondary
7.414
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_415
Kowacce yamma, nakan yi yawo a unguwa don jin daɗin iska mai daɗi.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_415.flac
male
15-29
Primary
6.994
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_064
Yau cunkoso ya sa na makara, amma na yi amfani da lokacin wajen karanta wani labari.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_064.flac
male
15-29
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_180
Ana yin biyayya ga ɗan sanda ne kawai a abinda bai saɓa da dokar ƙasa ba.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_180.flac
female
15-29
Tertiary
7.04
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_148
Mahaifina ya zauna da iyali don tsara yadda za a kashe albashi.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_148.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_349
Bayan na gama wanke fuskata, sai in shafa mai mai kumfa domin kada ta bushe.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_349.flac
female
46-60
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_383
Bukukuwa kamar su; Sabuwar Shekara suna buƙatar shirye-shiryen kwanaki da dama.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_383.flac
male
15-29
Secondary
9.694
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_326
Yara sun ji daɗin yin gasar tsere domin sada zumunci a filin makaranta da ke bayan ajinsu.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_326.flac
female
46-60
Secondary
8.474
hausa
40
EV
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_011
Idan mutum ya kamu da rashin numfashi akwai hanyoyi da dama da za a bi a kuɓutar dashi. Hanya na farko shi ne dannan kai, idan mutum yana da abinci ko wani abu a maƙogaro kuma yana neman taimako saboda rashin numfashi ya kamata ayi amfani da danna kai wannan yana da amfani sosai idan mutum yana tashi ko tsaye, ko zaune...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_011.flac
female
15-29
Secondary
100.44
hausa
40
HE
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_080
Idan na ga wani yana cikin damuwa, ina ƙoƙarin nuna kulawa a gareshi domin rage masa damuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_080.flac
female
15-29
Tertiary
8.414
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_014
Adana kuɗi ko da ba abin da mutum zai yi da su yana kare mutum daga shiga matsalar rashin kuɗi
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_014.flac
male
15-29
Secondary
9.254
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_277
Wani saurayi yana koyar da mutane yadda ake gyaran na’ura mai ƙwaƙwalwa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_277.flac
female
30-45
Secondary
5.393
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_541
Haƙuri yana da mahimmanci yayin horar da kare kan wasu halaye.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_541.flac
female
60+
Primary
7.554
hausa
40
EV
hau_f_380
hau_f_380_ag_spontaneous_004
“-Africa” kuma za ka iya kiran sa gwandan daji. Ana iya samarwa Yamman Afrika ko a tsakiyar afrika. Akwai abubuwan bansha’awa a kan gwandan jeji; na farko, kwatance ya’yar itacen gwandan jeji yana da laushi kuma nun; nunan kore ko ja. Na biyu, gwandan jeji yana da daɗi yana da ɗanɗano kuma kamar maɗaya. Na uku, gwandan...
audio/hau_f_380_ag_spontaneous_004.flac
female
15-29
Tertiary
103.58
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_438
Gudanar da taron karatun littattafan hadisi na koyar da muhimmancin adalci.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_438.flac
male
30-45
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
hau_m_931
hau_m_931_ag_spontaneous_011
Wannan Masara ne gata nan a roba a hannu an riƙe shi Masara abune wanda ake amfani dashi wajan yin wajan samun abincin ci ana kamar ana niƙa shi ayi gari dashi ayi Tuwo sannan kuma ana ɓarza shi ayi Fate ana ɓarza shi ai Dambu sannan ana sirfe Masara in an sirfe shi, za'a cire dussan shi ana bama dabbobi dussan shi kam...
audio/hau_m_931_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Tertiary
184.2
hausa
40
AG
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_026
To a ɓangaran yara wuri yadda akwai abubuwa da dama na labarai wanda za ka ga tun ana ƙanana an yi su ɓaryar rake shi ya sa ake cewa ba wani yaro da zai taso a Arewacin Najeriya ko a kudanci ko a wani dai wannan ɗan Najeriya ya ce bai san rake ba saboda tun ana ƙanana a kan aiki mutane ake aikan mu a aiki yara su je su...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_026.flac
male
46-60
Tertiary
151.74
hausa
40
AG
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_186
Yin hira da sabbin mutane yana sa mutam ya iya magana a cikin mutane da kuma ƙarfafa zumunci.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_186.flac
male
46-60
Primary
7.914
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_446
Abba ya yi alƙawarin zai gyara kura-kurensa na baya don gyara gabansa
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_446.flac
male
30-45
Tertiary
8.18
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_115
Idan mutum yana fuskantar matsalar kuɗi, yana da kyau ya nemi wata hanyar samun kuɗin shiga.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_115.flac
female
15-29
Tertiary
9.114
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_002
To ni dai na fi son na hau adaidaitasahu don ya fi arha.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_002.flac
male
15-29
Tertiary
4.753
hausa
40
EV
hau_m_1199
hau_m_1199_he_spontaneous_035
Fa'idojin rage ƙiba: Rage ƙiba yana da matuƙar muhimmanci ga lafiyar jiki da ƙwaƙwalwa. Yana taimakawa wajen rage cututtuka, inganta rayuwa, [?] ƙwaƙwalwa. Ga wasu daga cikin fa'idojin guda takwas. Wato fa'idoji guda takwas na rage ƙiba. Zama mai farin ciki. Mutanen da suka rage ƙiba, suna jin daɗi da gamsuwa da jikins...
audio/hau_m_1199_he_spontaneous_035.flac
male
15-29
Tertiary
181.26
hausa
40
HE
hau_f_1080
hau_f_1080_he_spontaneous_027
[?] [?] yana da matukar mahimmanci a rayuwan mu mu dinga kula da lafiyan mu a duk abin da zamu yi mu tabatar an duba mu mun sa mun tabatar muna da kotsashen lafiya a ko da yaushe shi yasa [?] zuwa asibiti yake da amfani domin muje, a dinga mana gwaji ana mana tambayoyi game da lafiyan mu ana mana tesis ana mana wanan a...
audio/hau_f_1080_he_spontaneous_027.flac
female
46-60
Tertiary
155.4
hausa
40
HE
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_331
Idan muka ci gaba da girmama juna, alaƙarmu za ta yi ƙarfi fiye da da.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_331.flac
female
30-45
Tertiary
6.894
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_521
Idan mutum ya kasance mai ƙarfi a lokacin wahala, zai fi samun nasara a gaba.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_521.flac
male
15-29
Secondary
6.374
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_335
Yanzu Naira ta zama yayi, inda darajarta ta yi rugugu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_335.flac
female
15-29
Tertiary
6.08
hausa
40
EV
hau_f_1102
hau_f_1102_he_spontaneous_024
Assalamu alikum warahmatullahi wa barakatuhu. Kamar dai kullun zamuyi magana akan menene tsarin da fa'idoji dake tattare da taimakon fasahar haihuwa. To game da fa'idoji ya haɗa da [?] shi taimako kan wannan wannan fasahar haihuwa yana da matuƙar amfani saboda idan baka taimakawa mutum ba wanima baimasan menene haihuwa...
audio/hau_f_1102_he_spontaneous_024.flac
female
15-29
Tertiary
157.74
hausa
40
HE
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_267
Bala ya gayyace ni ɗaurin auren ƙaninsa, amma na gaya masa akwai abin da na tsara yi a wannan lokacin
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_267.flac
male
30-45
Tertiary
8.274
hausa
40
EV
Hau_M_5088
hau_f_5088_ev_spontaneous_006
Labarin watarana dana fuskanta rashi na abubuwan masu mahimmanci a watarana na tashi da safe da ƙarfe shida zan tafi aiki ina shirin zuwa aiki amma sai na gano cewa babu ruwa an katse ruwan gidan kwana ɗaya ban iya yin wanka ba babu wutan lantarki an katse wutan ban iya ɗumama ruwan shayi ko cajin waya ta ba, babu abin...
audio/hau_f_5088_ev_spontaneous_006.flac
female
46-60
Tertiary
216
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_385
Biyan bashin da ake bi ahankali-ahankali yana hana wahala da yawaitar matsalar kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_385.flac
female
15-29
Tertiary
8.554
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_538
Ana koyar da addini tun daga yarinta domin a gina rayuwa mai kyau.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_538.flac
male
30-45
Tertiary
5.594
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_496
Na samu damar kallon dan wasa Messi, kuma fasaharsa ta burge ni sosai.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_496.flac
male
46-60
Secondary
11.254
hausa
40
EV
hau_f_352
hau_f_352_ev_spontaneous_012
Barka da warhaka. A wannan faifai an gwado ne yanda a ke gudnar da biki na suna, ma’ana taro na suna. Biki ne da ake yin sa yayin da aka samu ƙaruwa na haihuwa. Kamar yadda a ka kwado, an haihu, an haibi babi boy, yaro ne aka haife shi, ɗa na miji, wanda ake gudnar da taron sunan sa. Sannan an gudo ga mahaifiyansa, ga ...
audio/hau_f_352_ev_spontaneous_012.flac
female
30-45
Primary
130.98
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_297
Wace irin mafita kuma alhalin lokacin ba a tashi ba.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_297.flac
male
30-45
Tertiary
4.914
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_396
Da fatan za ku goya min baya a kan kujerar da nake nema ta shugabar sashen ciniki
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_396.flac
male
30-45
Secondary
7.294
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_015
Yawan karɓar na goro da jami'an tsaro ke yi ya zubar musu da ƙima da mutunci.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_015.flac
female
15-29
Tertiary
7.734
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_295
Balaga tana kawo sauyin halayya, wanda ke sa matasa jin kamar ba kowa ke fahimtar su ba.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_295.flac
female
15-29
Primary
8.494
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_413
Abokan ciniki sukan fi son kasuwancin da ke da nagarta da inganci saɓanin akasinsa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_413.flac
female
60+
Primary
8.514
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_476
Sanda muka fara kasancewa tare don fahimtar juna, sai na fahimci cewa kasancewa tare yana ƙarfafa alaƙa.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_476.flac
female
15-29
Primary
10.214
hausa
40
EV
hau_f_1080
hau_f_1080_he_spontaneous_015
Mene zam fara cewa ma yana da ƙyau mu iyaye mukoya ma yaran mu yanda zasu dinga tsallaka tituna idan sun fita [?] yana da kyau su kara kansu daga lafiyan su domin gujewa faɗawa wani haɗari wanda yawanci gudin hakan yakan jawo su rasa wasu sassa daga gangan jikinsu. Toh shi yanada matuƙar mahimmanci mu koyarda yaranmu y...
audio/hau_f_1080_he_spontaneous_015.flac
female
46-60
Tertiary
157.14
hausa
40
HE
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_427
An buƙaci al'umma su tsaya kai da fata wajen samar da tsaro a yankunansu
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_427.flac
male
15-29
Tertiary
6.754
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_520
Kowa yana da muhimmanci a cikin al’umma, babu wanda ya fi wani.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_520.flac
female
30-45
Tertiary
7.274
hausa
40
EV
hau_f_148
hau_f_148_he_spontaneous_026
Kawar da zazzaɓin cizon sauro na ɗaya daga cikin manufofin hukumar kula da lafiya ta duniya gaba ɗaya. Maleriya tana da matuƙar haɗari ga rayuwar al'umma gaba ɗaya. Wanda hakan ya sa hukumar ma'aikatan lafiya ta duniya ta sa ta a cikin manufofin ta. Wasu daga cikin manufofin da ta saka domin kawar da wannan cutar shi n...
audio/hau_f_148_he_spontaneous_026.flac
female
15-29
Tertiary
112.99
hausa
40
HE
hau_f_1108
hau_f_1108_ag_spontaneous_007
da fari dai wannan hoton yana nuna wata gona da akayi wa shuka sabbin tsirre tsirrai akan lodin lodin kasa da aka shirya domin noma akwai ruwan da ke gudana a tsakanin lodin kasan wanda ke nuna cewa an tanadi tsarin ban ruwa ko kuma wurin wurin yana da danshi me yawa lodin kasan ana iya iya ganin jerin lodin kasa da ak...
audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_007.flac
female
46-60
Tertiary
173.4
hausa
40
AG
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_337
Dandali yakan kasance kamar tsakiyar gari ko unguwa, inda kowa zai fito.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_337.flac
female
46-60
Secondary
8.594
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_556
Ai yanzu rayuwar malam sai da buga-buga ko a yi ba kai.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_556.flac
female
60+
Primary
4.594
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_090
Na lura cewa wanda bai tsara kasafin kuɗinsa ba yana kashe kuɗi fiye da kima.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_090.flac
female
60+
Primary
9.074
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_284
Yin bukukuwa da raye-raye na al’ada na ƙara ɗorewar al’ummar ƙasa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_284.flac
male
30-45
Tertiary
7.834
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_123
To amma kuɗin motar sun fi yawa, me ya sa za a yi haka?
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_123.flac
male
30-45
Tertiary
8.194
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_550
Ka sami shago shi ya fi, a kan kasa kaya a kan titi gudun wulaƙacin ƴansanda.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_550.flac
female
60+
Primary
6.834
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_258
Ta kusa fara yin min wanke-wanke tun da gashi ta iya shara.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_258.flac
female
15-29
Primary
6.694
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_411
Yin darasin maraice yana bai wa mutane damar ci gaba da karatu ba tare da barin aiki ba.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_411.flac
female
30-45
Secondary
7.834
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_373
Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ya aure shi, ba ya iya zama ba tare da ya sha ƙwaya ba.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_373.flac
female
15-29
Tertiary
6.514
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_075
Na lura cewa tafiya da abokan aikina tana sa abubuwa su yi min yawa, don haka zan kauce wa hakan.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_075.flac
male
15-29
Tertiary
7.793
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_420
Idan Umar ya mallaki mota ta kansa, zai fara aikin haya domin samun ƙarin kuɗi.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_420.flac
female
30-45
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_327
Kasancewa kusa da ruwa yana taimakawa wajen samun tunani mai kyau da nutsuwa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_327.flac
male
60+
Tertiary
7.054
hausa
40
EV
hau_m_949
hau_m_949_ag_spontaneous_009
Wato tattaunawan mu na gaba, shi ne ana son [?] a kan mafi kyau mafi kyawun wato nau'in yanka da kuma adana gaba gaba na doya kenan to yanka kuma da adana adana gabar wato mafi kyau yanada muhimmanci sosai saboda tabbatr da yuyuwar da kuma nasarar samun wato ingantancen noma ko kuma lafiyyan shukan doya wato shi kanshi...
audio/hau_m_949_ag_spontaneous_009.flac
male
15-29
Tertiary
206.464
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_344
Muna bada maganin aljanu da na sihiri ta hanyar magungunan gargajiya.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_344.flac
male
46-60
Tertiary
6.074
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_275
Sannu a hankali, Abdul zai koyi yadda zai fahimci halin da wasu ke ciki.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_275.flac
male
46-60
Secondary
10.614
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_538
Yau Nazira za ta gode wa mijinta da ya ɗauki nauyin ɗawainiyarta.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_538.flac
female
15-29
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_426
Girki zan fara yi kafin na yi sauran aikace-aikacen gida a yau
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_426.flac
male
30-45
Tertiary
5.594
hausa
40
EV
hau_m_810
hau_m_810_ag_spontaneous_004
So wannan alaman da aka nuna daga hoton nan alama ce ta tumatur. Wato tumatur in an shuka shi za a sa shi a inda ba yi da zafin rana sosai domin ba ya buƙatan zafin rana, so ana sa shi a inda ba zafin rana za a bi da shi inda ya kamata, a lokacin da ya zo nuna kaman daga hoton da muke kallo, an riga an girba shi, kuma ...
audio/hau_m_810_ag_spontaneous_004.flac
male
30-45
Tertiary
119
hausa
40
AG
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_480
Ba zai cuce ka ba, domin malami ne mai tsantseni.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_480.flac
male
15-29
Tertiary
5.714
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_557
Ba ka ganin abun kunya ne a ga babban yaro kamar ka yana buga-buga?
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_557.flac
female
60+
Primary
5.394
hausa
40
EV
hau_f_352
hau_f_352_ev_spontaneous_037
Barka da warhaka wato aiki da na fi yawan yin sa a aikace-aikacen wato gida da nake yi shi ne girki ina da wato san yin girki kuma na kan yi girki ne wato a lokuta daban-daban na kan yi girki da safe na kan yi girki da rana na kan yi girki da dare wani lokacin ma na kan yi girki wato a lokacin da ba waƴannan lokuta da ...
audio/hau_f_352_ev_spontaneous_037.flac
female
30-45
Primary
173.7
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_530
Ina kwana, yaya ‘yan makaranta? Allah ya ƙara musu fahimta.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_530.flac
female
15-29
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_205
Da yamma, Ahmad zai gana da abokansa domin samun mafita ga matsalarsa.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_205.flac
male
15-29
Secondary
5.494
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_516
Idan mutane suna mutunta bambance-bambance, ana samun zaman lafiya da haɗin kai.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_516.flac
male
30-45
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_557
Mutane suna halartar tarukan addini domin samun ilimi da fahimtar rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_557.flac
male
30-45
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_564
Doka ce kowa ya biya haraji, in dai yana da sana'a
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_564.flac
female
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_434
Kula da mutanen da ke cikin damuwa yana sa su ji daɗin rayuwa.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_434.flac
male
30-45
Tertiary
3.954
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_012
Hankali na dan adam ya na da matukar mahimanci wajen gudanar da rayuwa ta yau da kullum duk da haka akwai lokuta da wasu mutane ke fuskantar matsaloli na hankali wanda ake kira cututukan hankali ko matsalolin hankali wannan na iya shafar yadda mutum ke tunani ji da kuma yadda ke ma'amala da duniya a kusa da shi menene ...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_012.flac
female
30-45
Tertiary
166.56
hausa
40
HE
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_331
Taimaka wa makwabta yana ƙarfafa haɗin kai da tsaro a unguwa.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_331.flac
male
15-29
Secondary
4.414
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_587
A yau, mutane da dama sun ajiye motocinsu saboda tsadar fetur.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_587.flac
female
15-29
Primary
7.454
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_501
Idan ilimi ya kasance mai araha, Najeriya za ta fi samun ci gaba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_501.flac
male
30-45
Primary
6.754
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_515
Wasu iyaye na amfani da abin da suka yi wa ‘ya’yansu don sanya su cikin nadama.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_515.flac
male
15-29
Tertiary
7.674
hausa
40
EV