audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_459
Shin kin san rashin yanke farce da yin aski matsala ne?
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_459.flac
male
60+
Tertiary
5.394
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_265
Duk wanda ke da basira wajen sarrafa arziƙi, ba zai sha wahala da talauci ba.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_265.flac
male
60+
Tertiary
5.594
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_137
Idan muka fuskanci wata matsala yana da kyau a nemi shawarar shugaba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_137.flac
male
15-29
Tertiary
5.714
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_234
A rayuwa, ba za a so matasa su zama lalatattu ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_234.flac
male
30-45
Tertiary
6.48
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_515
Wasu suna fara rayuwarsu a matsayin masu arziƙi, kuma su ƙare a talakawa.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_515.flac
male
15-29
Secondary
5.534
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_491
Wani dan kasuwa ya dawo gida da wuri saboda ya rasa jaka a kasuwa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_491.flac
male
46-60
Tertiary
7.574
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_579
Iyaye suna ba da tarbiyya da kulawa domin yara su girma da ɗa’a da mutunci.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_579.flac
male
15-29
Tertiary
6.854
hausa
40
EV
hau_m_648
hau_m_648_ag_spontaneous_002
Yadda ake saita injin fesa maganin ƙwari, sai ta injin feshi na da ƙyau yana da mahimmanci don ingantaccen sarrafa ƙwari mai inganci . Ga matakan da za ka bi don hakawa da shirya injin feshi na hannu, tattara kayan da ake bukata injin feshin maganin kwarin kofin aunawa ruqa mai tsafta kayan kariya , su ne abun rufe fus...
audio/hau_m_648_ag_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
99
hausa
40
AG
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_297
Yana fayyace maganganunsa, domin kowa ya gane inda ta sa gaba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_297.flac
female
46-60
Primary
6.794
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_005
Wasu kuwa, bakinsu har ƙaiƙayi yake yi, kana gaya musu, kowa ya ji!
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_005.flac
male
30-45
Secondary
8.494
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_463
Mahaifina ya koya min yin tanadi domin abubuwan da ba a tsammani yana hana shiga cikin wahala.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_463.flac
male
15-29
Primary
7.534
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_135
Tana fata ya zama abokin da za ta ƙare rayuwarta gabaɗaya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_135.flac
female
15-29
Primary
7.854
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_563
Malam yana jin daɗin yadda ɗalibansa suke yi masa biyayya.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_563.flac
male
15-29
Primary
5.734
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_211
Ku shirya a yi aikin gayya a gyara magudanan ruwan garin nan
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_211.flac
male
30-45
Tertiary
7.08
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_319
Mukan je bikin da mafarauta suke shirywa a duk shekara.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_319.flac
female
15-29
Primary
4.394
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_320
Lallai Karɓar sabbin al’adu ba yana nufin barin gargajiya ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_320.flac
male
15-29
Tertiary
5.574
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_390
Bukukuwan gargajiya suna ɗauke da darussa sosai na al’adu da tarihi.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_390.flac
female
15-29
Primary
6.834
hausa
40
EV
hau_m_335
hau_m_335_he_spontaneous_011
Hanyoyin juriya ga ɗan’Adam yana da kyau a kullun ɗan’Adam ya zamto cewa yana da wani dubaru ta yanda zai jure wuya ko ya jure wahala, a lokuta da dama ɗan’Adam na iya haɗa abu su yi ma kwakwalwan shi yawa amma akwai dabaru ta hanyan da zai bi domin ya jure wannan abun koko ya magance shi. Akwai hanyoyin magance damuwa...
audio/hau_m_335_he_spontaneous_011.flac
male
15-29
Secondary
112.82
hausa
40
HE
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_133
Rabar da kayan da ba ka amfani da su ga mabuƙata hanya ce ta taimakon al’umma.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_133.flac
female
15-29
Tertiary
9.054
hausa
40
EV
hau_m_1531
hau_m_1531_he_spontaneous_005
A yadda ma'aikatan lafiya zasu iya tantance nasara da dabarun su na isar da saƙo lokacin ɓarkewar cuta da wa ma'auni zasu iya amfani da da su dan auna nasara domin tabbatar da cewa sa saƙonnin da ke yaɗuwa game da cutar sun isa da kuma tasiri dole ne ma'aikatan lafiya su riƙa tantance ingancin ingancin dabaru da banban...
audio/hau_m_1531_he_spontaneous_005.flac
male
46-60
Tertiary
157.08
hausa
40
HE
hau_m_557
hau_m_557_ev_spontaneous_027
Igiyan shanya, igiyan shanya dai, wani hanya ne wanda mutane suke amfani da shi, dan busad da kayansu bayan sun gama wanki. A mafi yawancin lokaci, akan yi amfani da igiyan shanya ne, a wuraren da ba su da na’urori na zamani wanda za suna amfani da shi wajen busad da kayan, har ma ga yin wanki. Saboda, yanzu zamani ta ...
audio/hau_m_557_ev_spontaneous_027.flac
male
15-29
Tertiary
93.66
hausa
40
EV
hau_f_600
hau_f_600_ev_spontaneous_030
Eba, zuwa eba ruwa, a bohol ko a fanfo k; walau wanda gwamnati ne sika yi sabida da si temaki ‘yan al’umman wannan yankunan sabida su sami ruwa. Ko kungiya ce me zaman kanta ta temaka tai wannan fanfo ɗin sabida samar da ruwa wa mutanen wannan yankin ko mo wan. Yana da mutikar amfani, sabida zuwa eba ruwa a wannan wuri...
audio/hau_f_600_ev_spontaneous_030.flac
female
15-29
Tertiary
158.78
hausa
40
EV
hau_f_1520
hau_f_1520_he_spontaneous_012
Duba lapiya muhimman gwaje gwaje da bincike daya kamata ka sani duba lafiya akai akai yana taimakawa wajan tabbatar da cewa jikin mutum yana cikin ƙoshin lafiya yana kuma taimakawa wajan yana kuma taimakawa wajan gano cututtuka na matsalolin lapiya tin da wurin kafin su tsananta akwai muhimman gwaje gwaje da da bincike...
audio/hau_f_1520_he_spontaneous_012.flac
female
30-45
Tertiary
213.72
hausa
40
HE
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_113
Yau a rediyo sun yi gargadi game da haɗarin da ya faru kusa da inda nake shirin wucewa.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_113.flac
female
46-60
Tertiary
9.134
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_536
Shirya fanke da zoɓo ga kowane yaro a gida yana saka su farin ciki da safe.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_536.flac
female
46-60
Tertiary
7.154
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_022
Kayan sallah ma kamata ya yi a dinga sayen su kafin kamawar watan azumi
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_022.flac
male
15-29
Secondary
6.374
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_547
Ana buƙatar fahimta tsakanin ma'aurata don magance matsaloli a cikin aure.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_547.flac
female
30-45
Tertiary
8.014
hausa
40
EV
hau_f_115
hau_f_115_ev_spontaneous_026
Saka hannu wajan shan ruwa yara suyi anfani da hannu wajan shan ruwa aji kin fanfo bai kamata ba abu ne wanda bai dace ace yara kananu su ta saka hannu suna an fani da hanu ta tare ba ki suna shan ruwa ba kamata ba abu ne wanda bai kamata ba dalili anan shine lokacin da kake shan ruwa su tare hannu kana shan ruwa ajiki...
audio/hau_f_115_ev_spontaneous_026.flac
female
15-29
Primary
151.26
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_148
Ku dai kula da halin da kuke ƙoƙarin sanya kanku a ciki
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_148.flac
female
15-29
Secondary
4.994
hausa
40
EV
hau_f_1529
hau_f_1529_he_spontaneous_003
pause Shin akwai wasu abubuwan addini da kuke so a kiyaye yayin kula da lafiyarku? um Wane irin abinci ne addininku ko al'adanku da ya hanaku ci wanda zai iya shafar shirin lafiya? Shin kuna da wata al'ada ko ra'ayi da ke da tasiri a yanda kuke kaɓar magani ko jinya? um Shin akwai wanda kukeso ya kasance tare da ku tar...
audio/hau_f_1529_he_spontaneous_003.flac
female
46-60
Secondary
155.055
hausa
40
HE
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_198
Su ne suke kula da karɓa da biyan kuɗin wutar lantarki.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_198.flac
female
46-60
Secondary
7.514
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_101
Kyakkyawan shugaba yana haɗa salon gargajiya da na zamani , yana amfani da kowanne don cimma nasara.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_101.flac
male
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_494
Na saba da ɗaura agogo a kowace safiya, domin tana taimaka min wurin kiyaye lokaci.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_494.flac
female
46-60
Tertiary
7.294
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_451
Zara ce take yi min tausa da zarar na tashi daga bacci
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_451.flac
female
46-60
Tertiary
4.774
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_277
Halima za ta daina yi wa mutane dariya idan sun aikata kuskure.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_277.flac
male
46-60
Secondary
8.894
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_512
Akwai bambanci tsakanin soyayya ta gaske da son rai; ta gaske akwai fahimta da amana.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_512.flac
female
15-29
Primary
8.614
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_471
Na saba da shaƙatawa da kallon wasan kwaikwayo na barkwanci, kafin barci.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_471.flac
male
15-29
Primary
7.134
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_517
Rashin nasara bai sa ya daina ƙoƙari ba; ƙara ƙoƙari ma ya yi.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_517.flac
male
15-29
Secondary
6.014
hausa
40
EV
hau_m_106
hau_m_106_ev_spontaneous_016
a nan wannan hoto ana ganin ƙaramin masana’ata ce wanda a ke sarrafa kwakwan manja i zuwa manja shi dai wannan mai ne da ake amfani da shi a najeriya da wasu kasashe wanda ake yin girki da shi wanda yake sa abinci yai armashi yai daɗi wannan da muke gani wuri ne da ake sarrafa wannan nau’ika na kwakwan manja i zuwa man...
audio/hau_m_106_ev_spontaneous_016.flac
male
15-29
Tertiary
92.16
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_118
Ina son kafa ƙungiya domin taimakon marayu da masu ƙaramin ƙarfi.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_118.flac
male
15-29
Secondary
6.794
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_048
Barkanmu da wannan sake saduwa a cikin wannan lokaci da zamuyi magana akan [um] na taɓa cin karo da wani yanayi da gajiya yasa hatsari yafaru dani ko kuma naji wani ciwo a gona sannan kuma menene na koya daga wannan [?] lokacin da abu yafaru. eh toh a gaskiya a zahirin gaskiya shine akwai lokacin da gajiya tasani na fa...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_048.flac
male
46-60
Tertiary
154.44
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_007
Ina shafe lokaci tare da baƙina domin na ɗebe musu kewa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_007.flac
female
15-29
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
hau_m_1570
hau_m_1570_he_spontaneous_016
? Ƴan'uwa barkanmu da warhaka. ? Tattaunawarmu na yau, ya ƙunshi, ? yadda shayar da nono kaɗai, ? ke rage haɗarin, ? haɗarin kamuwa da cututtuka da wasu, abubuwa ɗin da ba a buƙatarsu. ? Na ɗaya. ?Ƙ Ƙarfafa garkuwar jiki. ? Shayar da nono ya na ƙarfafa garkuwar jiki. ? Nono na uwa, ya na ƙunshe da, ? sinadaran kariya, ...
audio/hau_m_1570_he_spontaneous_016.flac
male
46-60
Tertiary
186.72
hausa
40
HE
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_058
Kafin Sani ya fara sabon aiki, sai da ya yi nazari kan gwanintarsa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_058.flac
male
46-60
Secondary
7.694
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_181
Wasu shugabanni ba sa fahimtar cewa ma’aikata suna buƙatar hutu.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_181.flac
male
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_582
Da ƙyar da jayayya suka amince a gina makaranta a unguwar
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_582.flac
male
60+
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_206
Na tsara duk abubuwan da zan yi tun daga safiya har yamma.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_206.flac
female
15-29
Secondary
5.314
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_547
Wasu lokutan yana da wahala sanin iyakar taimako da ya kamata a ba wa shugaba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_547.flac
female
15-29
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_577
Hassan ya tattara tsoffin hotuna don hada tarihin iyalinsu na tsawon shekaru.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_577.flac
male
30-45
Tertiary
6.494
hausa
40
EV
hau_m_591
hau_m_591_ag_spontaneous_032
Kamar yadda muke gani wannan shuka ce da ake yin ta a cikin gona kuma wannan shukan da dukkan alamu shuka ce ta gyada ko kuwa wake, wandan sune sukeyin yadon su a kasayayinda mutum yaza zaizo yay shukassa in yaga damuna ta gabato. Yayain da damuna ta gabato mutum zai zo ya gyara gonarsa, bayan ya gyra gonarsa zaizo yai...
audio/hau_m_591_ag_spontaneous_032.flac
male
30-45
Tertiary
93.16
hausa
40
AG
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_485
Wani matashi ya fasa cin abinci a gidan abinci saboda ya manta kuɗi.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_485.flac
male
46-60
Tertiary
8.734
hausa
40
EV
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_013
Muhimmancin shayarwa nonan uwa kadai, muhimmancin shayarwan nonan uwa zalla, lallai hakika shayar da jariri nonan uwa zalla ba tare da an haɗa shi da komai ba har na tsawon watanni shida yana da matukar tasiri da kuma muhmmanci ga lafiyar uwa da kuma jariri domin nonan uwa yana ɗauke da waɗansu sinadarai na gina jiki d...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_013.flac
male
30-45
Primary
125.86
hausa
40
HE
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_455
Gwamnati kan ɗauki alƙawarin da ba ta cikawa mutane a wasu lokutan.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_455.flac
female
15-29
Tertiary
6.62
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_055
Ali ya ci jarabawarsa da sakamako mai kyau kuma zai fara karatun likitanci a Ibadan.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_055.flac
female
30-45
Secondary
8.474
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_116
Wani makaho ya haddace karatun ɗaliban da yake sauraren karatunsu.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_116.flac
female
60+
Primary
6.034
hausa
40
EV
hau_f_970
hau_f_970_he_spontaneous_025
tashin zafi zafin ciwo tambaya shine marasa lafiya yanda zafin yake koyana ƙaruwa ana tambayan marasa lafiya yanayin yaya ciwon yake musu, yana ƙaruwa ko yana raguwa gano ainihin gurin da yake ciwo da kuma ko yana ba yanayin yanda ciwon yake ma mara lafiya ko yaya yake ji a sassan jikin sa yanayin zafi ko zafin yana ƙo...
audio/hau_f_970_he_spontaneous_025.flac
female
60+
Tertiary
153.42
hausa
40
HE
hau_f_1504
hau_f_1504_he_spontaneous_009
Wannan hoto yana bayani ne a kan batun tsarin bacci yanda ya kamata ai bacci sannan ga wata mace tana bacci ta lulluɓa da gargo mai ruwan toka sannan akwai littafi kusa da ita ya kamata mutum in zai yi kuma wannan baccin ya yi zurfi sosai ya kamata idan mutum zai yi bacci ya ɗauki lokaci yana bacci domin ya samu ya sam...
audio/hau_f_1504_he_spontaneous_009.flac
female
30-45
Tertiary
151.98
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_251
Sannan a gaya wa Abdul ya tabbatar da gama sharar nan.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_251.flac
male
30-45
Secondary
5.654
hausa
40
EV
hau_m_421
hau_m_421_ev_spontaneous_074
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne wato yanda ruwa yayi ambaliya a alayin unguwa kamar yanda muka sani ambaliyar ruwa ba abune da ake da buƙatansa ba ambaliyar ruwa mafiya yawan lokaci anfi yinsa ne a lokacin damuna wani lokacin kuma ruwa ne dam na ruwa da zai faso wato ya ɓalle ya shiga wa al'uma cikin un...
audio/hau_m_421_ev_spontaneous_074.flac
male
15-29
Secondary
176.88
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_040
A shekarun baya, iyaye suna tura ‘ya’yansu makaranta don samun ilimi mai kyau.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_040.flac
female
30-45
Secondary
7.234
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_427
Tun asali da ma Allah Ya halicci mutum da buri.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_427.flac
male
15-29
Secondary
3.694
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_145
Ba daidai ba ne mu saki al'adunmu na asali mu kama baƙin al'adu.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_145.flac
female
15-29
Tertiary
5.854
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_186
Saidu zai halarci taron ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na makarantar su a Disamba.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_186.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_138
Wani mai gidan abinci ya rage cinye kuɗi ta hanyar amfani da itace maimakon gas.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_138.flac
female
60+
Primary
8.514
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_318
Gaba ɗaya taron shekarar ba zai wuce sa'o'i biyu ba duba da yanayin zafi.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_318.flac
male
30-45
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_571
Ka nuna wa mutane ƙauna ta hanyar yi musu kyaututtuka
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_571.flac
male
15-29
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
hau_f_1019
hau_f_1019_ag_spontaneous_004
Rake zai iya cutuwa ta hanyoyi masu yawa kamar kwari cututtuka da kuma rashin ruwa mai yawa kwari da yawa na iya shafar sukarin jikin rake a cikiin ƙwarin har da masu shayarwa farar fata farin ƙwari da dai sauran ƙwaruka waɗannan ƙwarin na iya lalata ganyen rake ya bushe shi kansa tushen shukar shukar raken da kuma ƙwa...
audio/hau_f_1019_ag_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
151.86
hausa
40
AG
hau_f_1012
hau_f_1012_he_spontaneous_012
wanna tambaya yana magana akan yadnda za' za'a samarda magance koko wayar da shafi mu'amalan ta ilimi ma'amala za'a ayi ma'amalar tarayya a matsaya da ilimi tunda shi tarayya din abune wanda yake da mahimmanci kuma abune wanda ake tsammani za'a ɗaura shi bisa tsari ya zamana shi kanshi in za'a yi ma'amalan [?] wanda za...
audio/hau_f_1012_he_spontaneous_012.flac
female
15-29
Tertiary
151.5
hausa
40
HE
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_066
Bayan shirin barci, nakan duba ko na yi cajin wayata yadda ya kamata.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_066.flac
female
15-29
Secondary
6.694
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_108
Akwai wasu gyare-gyaren da mutum zai iya yi da kansa idan yana da kayan aiki.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_108.flac
female
46-60
Secondary
8.274
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_218
Jinin jikin mutum yana ɗaukar zafi idan rana ta ƙwalle.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_218.flac
male
46-59
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_405
Bayan sallar asuba, Ladi tana tsara aikinta domin samun wadataccen yini.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_405.flac
male
46-60
Tertiary
8.494
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_168
Duba da yanayin zamani, soyayya ba ta armashi sai da kuɗi.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_168.flac
male
15-29
Secondary
5.814
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_510
Amira takan fara zuwa kasuwa domin yin siyayya kafin ta shiga sauran harkokinta
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_510.flac
male
30-45
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_110
Kowane mutum yana da tafiyarsa a rayuwa, don haka kwatantawa ba ta da amfani.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_110.flac
female
30-45
Tertiary
9.634
hausa
40
EV
hau_m_469
hau_m_469_ev_spontaneous_014
Barka da warhaka a wannan hoto an gwado mana ne yadda yaro yake rawa wato a gaban manya kamar yadda muka sani ako ako [?] kowanne irin wato taro na bukukuwa kala daban daban ana da buƙatar a samo waɗanda zasu riƙa wato nishaɗantarwa nishaɗantarwa abu ne da yake jawo wato farin ciki zukatan waɗanda sukayi gayyata da kum...
audio/hau_m_469_ev_spontaneous_014.flac
male
15-29
Secondary
178.5
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_099
Wasu shugabanni suna bin tsarin jagoranci na gargajiya inda ake bin umarni ido rufe.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_099.flac
male
15-29
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
hau_f_154
hau_f_154_he_spontaneous_023
Ambaliyar da ta afku a Jihar Borno a Najeriya a baya-bayannan ta aifar da ƃarna kama daga lallace gidaje, taƃarƃarewar rayuwa tare da rabuwan kan iyalai. Halin da ake ciki dai yana da muni, inda dubban mutane ke buƙata agajin gaggawa. Ambaliyar ruwan, ta kuma ƙara barazanar kamuwa da cututtuka da rashin abinci me gina ...
audio/hau_f_154_he_spontaneous_023.flac
female
30-45
Tertiary
122.56
hausa
40
HE
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_077
A kudu zaka ga mace ta tafi faskare, amma mijin yana zaune yana shan burkutu.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_077.flac
male
15-29
Tertiary
6.974
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_118
Ina jin daɗin kwanciya da hannuna a ƙirji domin samun kwanciyar hankali.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_118.flac
female
15-29
Secondary
6.774
hausa
40
EV
hau_m_466
hau_m_466_ev_spontaneous_001
Wannan hoto dai muna gani mota ne ta ɗauka ice, wato manya-manyan itattuwa gasu nan guda uku, kuma da alamu wannan motan ya samu matsala ko tayanshi ya fashe ya faɗa rami ya maƙale, kuma wannan itace dai da gani sun bushe sosai, da gani dai an daɗe da aka yanke bishiyan a jikin daji, sai daya bushe sosai, to wannan ita...
audio/hau_m_466_ev_spontaneous_001.flac
male
30-45
Secondary
110.485333
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_077
Za ka amfani wani, wani kuma zai amfane ka a rayuwarka.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_077.flac
female
46-60
Primary
4.994
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_340
Ina matuƙar girmama mahaifina saboda hazaƙarsa da hakurinsa wajen koyar da ilimi.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_340.flac
male
15-29
Tertiary
8.714
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_298
Tatsuniyoyi da karin magana suna ɗauke da hikima wacce ke koyar da darussa masu amfani ga rayuwa.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_298.flac
male
30-45
Tertiary
7.834
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_559
Rabi da Farida suna ƙaunar juna, saboda ba ka isa ka taɓa ɗaya a gaban ɗayan ba
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_559.flac
male
15-29
Tertiary
6.874
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_573
Gujewa hawa babur da ba a san direban ba yana rage yiyuwar fuskantar haɗari.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_573.flac
female
15-29
Primary
9.634
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_183
Gudanar da kayan gida cikin hikima ya taimaka mana wajen samun abinci mai kyau.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_183.flac
male
60+
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
hau_f_973
hau_f_973_ag_spontaneous_006
Kaman yanda muke gani wannan matan ta [?] don taga latas ɗin ta sun fito yanda ya kamata sun yi shar-shar sunyi kore. Irin su ne waƴanda za'a yi irin yare waƴanda suke zuwa suke yin aikin gona waƴanda mazan su kuma su na gida su na zaune [?] ba sa ba sa yin aikin gona sai dai matansu su fita su nema musu abinda za su ...
audio/hau_f_973_ag_spontaneous_006.flac
female
46-60
Tertiary
152.28
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_331
Idan da iyalai da yawa a gida, ana kashe kuɗi da yawa wajen sayen ruwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_331.flac
female
46-60
Secondary
9.834
hausa
40
EV
hau_m_399
hau_m_399_ag_spontaneous_010
Shuka mai tunbatsa a cikin harkar noma zamani da na gargajiya, shuka tana da matukar matakai shi ne tunbatsar shuka ko fitar da sabon reshe wanda ake kira da flooding a turance wannan mataki yana nuna girma da karuwar shuka wanda yake da matukar muhimmanci ga cigaban ta da kuma albarkan amfani gona, tunbatsar amfani go...
audio/hau_m_399_ag_spontaneous_010.flac
male
15-29
Tertiary
109.44
hausa
40
AG
hau_f_167
hau_f_167_he_spontaneous_013
Taimakon tsarin garkuwan jiki, yana nufin hanyoyin da za a bi domin ƙarfafa garkuwar jiki wanda shi ne tsarin da ake taimakawa wajen yaƙi da cututtuka, da kuma kare jiki daga kamuwa da wasu cututtukan. Akwai hanyoyi da yawa da ake bi don a kiyaye, hanya na farko shi ne cin abinci mai gina jiki, abinci mai kyau yana da ...
audio/hau_f_167_he_spontaneous_013.flac
female
15-29
Secondary
110.82
hausa
40
HE
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_202
Sau da yawa, abin da ake koyo na rayuwa ya fi na makaranta amfani a zahiri.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_202.flac
female
30-45
Secondary
7.674
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_037
Hukumar unguwa ta hana matasa sanya kaɗe-kaɗe, idan dare ya yi.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_037.flac
male
60+
Tertiary
9.534
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_600
Sai yau kuma aka tashi da zafi, duk da jiya sanyi aka yi.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_600.flac
female
15-29
Tertiary
4.774
hausa
40
EV
hau_m_349
hau_m_349_ag_spontaneous_021
barka da war haka yanda ake kiwan awaki a yankin mu kamar yanda muke gani ya kunshe wato yanayin yadda ake sa marmusu ko ake tanadar musu wato wurin kwanansu inda zasu kwana wato wani akan yi musu gini ne wani kuma akanyi amfani da wato kwano wajan kewaye ɗakin da zasu dinga kwana akanyi shine bawai babban ɗaki ba akan...
audio/hau_m_349_ag_spontaneous_021.flac
male
15-29
Primary
166.38
hausa
40
AG
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_511
Za a tattauna yadda za a taimaka wa matasa su samu horo da aiki a cikin gari.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_511.flac
male
60+
Tertiary
10.574
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_246
Yana da kyau mutum ya sami lokacin da zai yi aiki, domin samun daidaito a rayuwa.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_246.flac
male
46-60
Tertiary
11.014
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_256
Fara fahimtar masoyina sosai ya sa na gane cewa fahimtar juna tana da matuƙar muhimmanci.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_256.flac
female
30-45
Tertiary
10.234
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_414
Mage tana da amfani a gida, ko da wajen kama ɓera.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_414.flac
female
60+
Primary
6.034
hausa
40
EV
hau_m_229
hau_m_229_he_spontaneous_016
Cutar kol wato cutar mura. Cuta ce wadda akan iya daukanta ta a sararin samaniya ta hanyar ƙura ko kuma matsanan cin sanyi, wanda idan mutum ya kamu da ita zai iya gogawa wani ta hanyar gaisuwa ko yin atishawa a kusa da mutum mai lafiya. Wannan cuta ta mura ta kan shafi hanyar da iska yake shiga jikin mutum har izuwa h...
audio/hau_m_229_he_spontaneous_016.flac
male
15-29
Tertiary
93.94
hausa
40
HE