text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Allah ya kiyaye mu daga aikata fasikanci, ya karkato da hankalin mu zuwa bauta maka. Amin.🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa zamanmu a Nigeria kaffarane amen 😂🤦
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba fada da mlm baashe har an fara buga wasan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na'urar fidda kudi Na'urar biyan kudi da kati Bayanai Matsayin whatsapp #RanarHausa 👏🏾👏🏾 A tafa min wallahi 😊😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🙈🤣🤣🤣🤣🤣 Wayyo Allah na 🤦 najeriya kasata ai wannan Abu hankali ba zai dauka ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau fa sai dai Hassada, Amma dai kinyi kyau Yasin 😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk uban Bashin da ake binsu😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah gaisuwa maitarinyawa ga reka komai need need 👌👌🤗😣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mafarin mulkin mallaka. 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
en kutumar uba ne wlh wai hanta virusshegu yaran mace
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
llai kanawa kina ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta dai kawai zamuce 🙄⁉️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hahaha 😂😂😂 Ai magana ruguzata Ba abinda yarage
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh zaman mai kikeyi a wajen😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a nigeria kam du wanene dilolin ta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama shi yasaba hada fada a team ..ai yanxu suka fara dambe indai morinho ne🤓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bayan kunki ku cigaba 😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi ko abokinama yana cikin wannan iftilai🙏🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya farfado muna da harkar kiwon lafiyar kasar mu nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nidai a jihata shiru muke ji Adamawa bamu San ma da wace ranar ne za'a bada date din kammala zaben ba wlh 😭😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ci gaba ne, amma wlh babu ni a wannan zancen😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh mu baza mu zabi mutum daga arewa ba domin kun sha mun warke domin duk uwar darin ce 2023✍🏻✍🏻✍🏻 Sai mai fitsari atsaye wlh ko da fafaroma nee
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Naji dadin wannan shawarin naka @user Allah Yabada ikon aiki da wannan shawarin🙏 Tabbas idan akayi hakan kham za'asamu sauqin wasu abuvuwan dayawa """"Insha Allahu"""" Allah yamana Jagora🙏.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh ko ni aka kai a makaranta guda zan iya kama mutun amma kaji wani aikin banza wai mutun
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cc @user 🌚🚶🏾 “@user: An daidaita tsakanin @user da Adam Zango http://t.co/Nx4wEMUyxh http://t.co/wQgiVrzia3”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yau antina Allah kenan 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣wannan ai abin mamaki ne tayaya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yajikansa yasa can tafiye masa nan😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha 😂😂😂 Kowa yasanta ai APC tsiyace
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bamuyi mamaki ba Ai tsohon soja😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Haba Ramatu sarkin wakar fa? 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo muna karshen wannan tashe tashen hankula 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ita kuma turanci yaushe ne ranan ta? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kamasu gargadi su daina kashe mu ✊✊🙅‍♂️ https://t.co/ge3gMbPlY9
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😒😒Meyasa baku bamu Labari Akan ASUU ne?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ni dai wanda yafi kawo nakasu na sani buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahaha wallahi federal government kunya sukeji dama shiyasa basu bude ba yanxu kuma sunga babu sarki sai allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To wai tayaya kuke samun picx dinsu yan boko haram din 🤦‍♂️🤷‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lahaula wala kuwata illa billah😭💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tundafa shuwagabannin su na America sun kashe me kashesu aiko kunga dole suyi murna 😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuxan ka fadin gaskiya,😄😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina Ruwanku? Zaku Bamu Wadda Yari Dankalin Hausa Da Yaji Ne? 🙄🙄🙄🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In Corona bata kashemu ba ƙaiƙayin jiki kau ya kashemu....🤓🥴🙄🤣🤪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tanbayata itace meyasa yan jarida basa kamuwa da cutar corona virus
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kyakkyawan shiri. . . . Tare da ƙaramin kasafin kudi wannan shiri ya cancanci suka mai kyau . Daga ƙarshe shiri ne mai taken luwadi ba tare da tashin hankali ba. Wani labarin mai motsarwa, tare da kyawawan jarumai. Na gane matsaloli tare da gyaran, da wasu ƙananan matsalolin na'urori. Amman wa ya damu da wannan, lokaci...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
kudi yayi kasa kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya isa da kika sa aka ci mutunchin annabinmu da addininmu mun barki da allah zai mana maganinkiin kinga dama kiyi tsirara ma kiyi posting a dunia wannan ke ta shafa‍️‍️‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ana ha APC ha PDP sai ya yi😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
n rabon kudin en nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah wadaran naka ya palace wlh,wai ana zaluntar su sunyi yajin aiki memakon a kirasy a zauna dass,a nemu masalaha shine ake wannan maganar😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user How da fu*k do u expect the govt that are fueling d Terrorism 2 stop it?? which business wil get them billions lik dat??😏😏😡 Sugama business da jinin yan uwanmu musauke akasu da iyalansu Yan siyasan Nigeria Allah yatsine muku.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai wani a area mu sak suna kama,ina ga yaron shine fa 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai anya """"""""""""""""Gafaƙar"""""""""""""""" nan da suke rataya wa an tabbatar da cewa Qur'ani ne a ciki, ya kamata kafin su rataya a dinga fitowa dashi ana nuna ma mutane suna tabbatar wa... 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄🤣😂toh yanxu wa kuke tsammanin ya baku amsa a matsayinku na iyan jarida?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mtswwwwwww haka aka yi qaryan ebola wannan ma qaryan banxa ce dama ta shigo din da gaske se a mutu har liman‍️‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wainnah ilaihi rajiun ya rabbi ka temaki musulunci da musulmai duniya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kai Kai tabdijam nidai Kawai jallabiyata zangoge Da safe inyi Sallah Raka'a biyu incigaba Da Cin abinci Masha Allah 💯 🤝 🙏 Allah ya Karbi ibadunmu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaihi rajiun allah ya kawo mana karshe wannna masifa allah mun tuba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Matsala da 'Zena' shine cewa yanada gundura kamar wuta. Labarin da ya nuna ya kasance na asali da za'a tuna
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Masha Allahu Sabaddamu Allah ya hallicce su dai ko.... Tooh muna godiya 🤐🏃🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za abani tiket kyauta inzo kallo daga funtua 🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
for sure abokin mu ne ai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan uwarsa yaga munyi kama da yan nigeria ne😁😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
A zamanin Covid-19, har yanzu akwai muni. Shiri mai ban sha'awa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Sai a gyara idan anaso Allah yayi keeping naku safe 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ba wiwi bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tofa !!! Allah yasa dai muji Alheri Manjo 😳😳😳 mungaji da gafara sa bamuga kaho ba 😭😭😭 sai karar damu akeyi mu yan arewa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hum mu, mexa muce awana abu🤔🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin a ingance ya bamu yanayin shekarun tamanin, har zuwa yanda ake tsara biki,magana akan sauya launi , kayan, da karamcin amfani da damask da adire.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
. Taku mai sauri sosai amma ko ta yaya abubuwa basa haɗuwa tare.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
bah wani corona talauci be da fargaba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To wannan amasar sae yan jigawa ai 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Muna nan muna jira kuma shiru fa mai gadi 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
A fasahance, sautin yayi sosai, kuma kusurwoyi da dabarun kamarar na daban ne da kuma ban sha'awa. Guraren faɗan an tsara su da kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
my love allah yakara basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Looking gorgeous 😍 Rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi kuma ganduje shine arewa saboda hka kuka saka hotansa ko gaskiya BBC kun rainawa ganduje hankali wlh 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user baku fahimci sakon ba, Saudiya cewa tayi za a cigaba da Sallah a Harami amma banda sauran masallatan Makkah, yan uwa ku duba min ban sani ba ko nine ban fahimci larabcin ba🤔 https://t.co/GYQkCIzLCE
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
aah a gidan mu mana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba customers kenanallah ya kara shiryawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dukka da euya🥺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsinewa kalaman garba shehu makaryaci wawa marassa kisin yankinsu , idan hakane meyasa akanemi kuri'ar su a 2015 da kuma 2019 ?, wlh Allah wadai da kai DA buhari Allah , ya isa kuncin Amanar mu wlh zakuga karshinku,😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya taya maka sarkin zazzau jikan musa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaji alert yafara sakin mutane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dama baya Sawa kenan ❓❓👈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Mai kwal kwal a haba 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
anzo dai dai wurin ️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ok so kuke kuci kudi da sunan patients knn 🙄wanna munafurci dayawa yake
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma bazai hana mutuwar sa ba a lokacin da ta iske shi😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah wannan abin tausayi da yawa yake 🤦 Allah ya tsare bayin shi ya bayya nasu da qarfin ikwan shi.... Allah ka toni asirin duk wan da kee da hannu cikin wannan lamari.. Allah badan halin muba...ka bamu xaman lpia a wannan qasa tamu da kwanciyar hankali
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user duk abunda kafirae dinan sukayi qaryata ayar qurani da hadisai da kuma xagin musulunci da Annabi da sukayi to kisan Ke Allah zai kama da laifi don kece mufari😫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ATM sunyi masu aikin dare Ga shapu gaci wai!😂😂😂🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢 Allah yajikan malam, Allah yakai haske kabarin malam jafar 🙏🏽😢 , DUNIYYA abun tsoro ce, Allah ka rabamu da ilimi mara amfani , wani ilimin dashi kwara jahillci https://t.co/gELKqPWDjR
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan dai ina sonka har gobe dana fadi wani abu wlh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasin karya Trump yake 😂😂😂 kawai dai bayadda ya iya ne kurum
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤔🤔 *Baba_Buhari yakamata A waiwayi gishiri har yanxu ana bada na #5,😂😂😂😂😂😂😂 kasanshi baba kamar makarantar allone ta inda yaji shuru tanan yakekai duka* 😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Million Biyar 5. Fa Bawasabane Kuwa Mahmud Uzuri😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user i don't know why people use to talk about somebodies life.... Kowafa shikadai za asa a kabari dan haka kowa yayi rayuwarshi...😎😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bazamugusheba munaroqon Allah jiqan shugaba nagari wandayakeda himma DA juriya ganin kasa tacigaba Allah jiqan ummaru musa yar adua ameeen😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmhmhm 🤔🤔 kaih jama a Aji tsoron Allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train