text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user @user Allah yasa karshen sune yazo🤲🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nice picture jaruma ✊🏻✊🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Maintaining naki sai dan'gote..... Iron kwalliya haka😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wainna illaihir rajiun ubangiji allah muntuba allah ka gafarta mana ka kawo mana dauki daga wannan annobar cutur ya rabbil alamin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sai yanzu wasu zasu yarda akwai korona 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan attach haka kmr bakya sallah kodae kina abinne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai BBC mai yasa kun fiya sakawa kano ido ne ga Lagos da tapi kowacce jaha yawan masu corona amma kollon kunfi fadar na kano 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inji waye bana son karya 😹💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ministry of Hypocrite idan akwai🤣 ashe kukan da yake lokacin Jonathan mukami yake so a bashi basu gane ba. Yanzu sit kake ji tunda Alert yana zuwa.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 😂 😂 ɗazu naga an kawota bata
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ciyadda manyan beraye dei😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na ta'alliye maman magaji da Azumi matarr tausayi, Allah ya cika maka burin ka, kazama ma aikacin BBC, muna dakon jin muryan ka a London take lots, Allah yasa 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inna lillah wa inna ilaihi rajiun. Allah ya Jikanshi da rahama ya Allah ka Jikan iyayen mu ka kyau karshen mu aamin ya rabbi 😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hva yaya zaki bada mu kekuwa yar'uwa. Yan barca🔴ai munyi hannun riga da Man U🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan munyi mgn meyasa ba’a reply 😾
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
aekin banza aekin hofi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai mai ruwan mune? Kubarmu muji da present tense 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
karki wani damu mutane ba a iya musufocus on urself d present n d future kawaias far as nobody put food on ur table sundade basu ce komai ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yaushe Harry Kane yazo Liverpool kenan 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 👆Please Ina da tambaya. Wannan matar ta fara Shan ganyen wui-wui ne?😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakiyaye nagaba rahama adinga kulawa kuma
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komai yay tsanani😶😶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai ma, inaji baka San meke faruwa a kasar bane shiyasa 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu ruwanki da haters, forward ever prittii❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah sarki😭😭 Allah ya kara mana lafiya da zaman lafiya kuma ya yaye mana dukkan damuwan mu ameeen🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waishi wannan Buharin bashida wata maganane saidai ayi hakuri🤔🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato mutanen ma an koma fasa kwaurin su ke nan kamar wata shinkafa?😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya gafarta masa 🙏 kusan ince duk fina finan sa ba na zubarwa Allah ya sa aljanna makoma
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Covid-19 cutar masu ce😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wani wai mil cikin wanda aka sace ashe ma se yanzu aka dawondasu amman yan nijeriya da hauka wae ina kudinmu da abacha ya sace da aka qwato ina aka kai sukai kaji wai kudinsu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ku barshi ya Chinchimeta don Allah muga ko yana da karfin 😂😂😂😂 I like the police Guy👍 he is funny 😂🤣😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu acikin wannan mummunan al'amari.😭 Ya kamata hukumomin da aka dourawa nauyin lura da gine-gine su dinga shiga unguwan ni don duban lafiyan gidaje, ba sai gini ya rufta su tashi su kai agaji ba.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya wadaran wannan aiki, akwai mugan masu bada shawara a wannan gobnati, wadda kasuwancine tsakani kano da maradi, ya wuce tsakanin kano da kudancin Nigeria. 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Balle nan gida Nigeria, 🇳🇬 kasar mu ta gado.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂😂Amman har da hikiman Directa, ko dai Directa ya dan taba ...........
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh dama kuna tsammanin sun shiga ne don suji yunwa? Kuma hakan take 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kaba Musulmi kariya a duk inda suke😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shirme ai itace ta tozarta Kanta da kanta bawai Wani ya tozartataba waya Bata damar yin tsirara gaban kawarta😭😭😭gsky Ina tausaya Maku Amma ba ananba acan inbaku gyaraba ma,ana lahira
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun tsere zuwa ina? 😳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waslam alaik,im your fan ina miki fatan alkhairi🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
way betterallah yacika nufi uban abba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan hakane duk dan adam na bukatar kyau tatawa a rayuwa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk yan wane gari ne wadannan 🤪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dakaji kasan wanda aka hanasu zuwa Masallaci da Coci ne, Sai yasa kaga cutar ta kama yaransu🙈 Domin sunqi bin dokan zuwa gurin ibadu.😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaushe za'ayi na Nigeria??? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC you're such irresponsible, this matter is not debatable muyi ya Addu'a shine mafita. Marar sa kan gado kawai☹️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaba gaba dai BBC, muna nan tare daku!👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikuwah munga kanwar dubarudu kam 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan dai dai na kuma zai taimaka 👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow nadade Ina jiranki kifadamin wannan Kalmar 💓💓💓saura kuma naga suna a first list din court😬😬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama shiya sasu kenan🧐 To Allah ya isa dan durin uwar biden wato Maman baban joe din💔😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Canjin ya kasance mummuna, maki yayi muni a fili, labarin ya kasance a ko ina a gurin
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user taska kana ruwa..😂..Film yayi kyau..Allah ya qara basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Arsenal Ahh lallai kau ruwa kike 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau.... . . . Shiri mafi kyau, a cikin zaman tashin hankali na gaba a Najeriya, tareda da duka matsalolon shi, fata a cikin gaskiya da mazantaka, ya juya tashin hankali, yayi kyau sosai, mata 'yan cikin wasan a ƙari akan kyawu ƙarfi da yin alwashi, halin rashin gaskiya ɗaukan alfanun yanke ƙauna da rashin ma...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
sannu goggo goshi bender allah ya isa ai daman da be isa ba bazaayi kiba kije chan ki sami wanda yayi mata video din ko wanda yayi releasing kici mishimuso allah ya isa mana kya wani zo nan twitter toh da uban wa kike
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Za'asha browsing, wasu da yawa baza su maida hankali kan aiki hajj ba 😔 😔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yayi jinkiri dayawa. Wani irin ɓata lokaci.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Asai Mati a Zazzau 😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh wannan su ta shafa masu kallo. Mudai ya batun Buhari ah London neh🤔🤔🤔😲😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daman ai qauyenci ne hakanma shiysaa aka tara qauyawa a makarantar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba gani ba. I'm much more ready. Kawai kiyi wuff dani 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user U guys have some ausome production gaskiya Allah ya taimaka✌✌✌👍👍👏💚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shege makaryaci karya yake dan uwarsa diversional therapy
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabar wawa da bahi🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai ran da atiku ya zama shugaban kasar najeriya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Toh anya wannan ba bara ba che🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai anya BBC kuna kishi yayan talakawa kuwa 🤨🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
r i p great father allah yasa aljannace makomar shi ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Meke nan da hausa?🙃😧🤠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai bari ba shegiya bace da ubanta dan hausa dakai zai gane zancan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashekarn ne narabuda buduruwana 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin labarin gaskiya ne kuma haƙiƙa na hazaƙa ne kuma mai tafiya.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Duniya kaji da yawa 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suje Ina Wai 😂😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sunyi na banza tunda babu nigeria
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa zamani gdan da Silva zaba ya dore🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ma boss Godiya nake ALLAH yayi taimako🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user This breaks my heart💔 You’re really a strong warrior. Allah ya bamu lafiya. Aminnn!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kagaa buhari kamar wani saurayi dan Allah😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user aikin Banza wai ansa Niqab anyi wawan zama 😳😳😳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a a haryan xu sune akan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai gaskiya na fadi i remain loyal
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tuba nuke amma me diflomasiyya 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
i love this kind ov puzzle rahama sadau saaak
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana yi muna jin dadi 😂😂🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma nawa akayiwa ganduje just asking o
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banxa ashe kina sane ya allah kayi ikonka akan wannan abar data bayyana tsaraincita tana sane mungaji da abunda kike aikatawa😭😭😭😭 https://t.co/POcmofme5z
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
na baba ya wuce haka naga masu kwalliya suna daka️️️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sheggu sai jinsinsu kawai suke Aura 😩
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama da neman kudi😂 chai I salute ur efforts 🙌🏻 #respect
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda yace igiya tai tsada, UWAR SA batah fada rijiyah bah😂 #RanarHausa2020
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji qanshi da rahama 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Madaidaici. . Fulotin yayi gajere kuma wanda za'a iya hasashe.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Muma xamu fara cece kucen dan haqqin mu ne yasin, a raba kowa kawai🤷‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su suka sani fa💁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🙏🏼Allah taya riqo
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ita ya shafa wannan ba matsalan mu bane..!👐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya daukaka TV Arewa24 ❤ ❤ 💖 https://t.co/bKmHy73sR3
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
inji kwaddo daya fhada ruwan zahi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train