text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Ahh haba dagaske 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fati washa gaskia kin hadu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Allah ya shirye ku😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Aiki mai kyau daga Kemi Adetiba, Labarin ya rubutu da kyau, cinematogography mai kyau, duka jaruman sunyi aiki mai kyau. Wannan shirin na ajin duniya ne... Jinjina ga dukkan ma'aikatan | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Duniya dai ba matabbata bace kowa yayi Abunda ransa yakeso Allah Yana nan yana jiranmu a madakata 🤗wllhy kowaye kai wllhy saika girbi abunda ka shuka 😰😰🤗🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cc @user @user Allah shi kyauta 💔😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma kuma bazamu fasa cin uwarsa ba💂 habu jahal ma yayi ya gama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban shirin yara. . . . Ina tunanin the Mirror Boy babban shirin yara ne, mai sauƙi a ruhi, amma mai ƙarfi,mai tasiri kuma anyi shi dakyau. Sautin yayi kyau sosai,wanda ya bambamta kuma wadatacce, yana da ɗan jan hankali da kuma raba al'ada da ra'ayoyin zamani | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Ban bada shawarar shi ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ina bazai yiwu ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha indai tusa na hura wuta to ayi mugani😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh ganduje jaki ne bai iya siyasaba.🤸🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan rainin hankali. Sai dai ka raina wa kan ka hankali. Magu ya karbi littafin sa da hannun hagun. Saura kai.😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wlhy matukar ba goggo matarsa ya nada ba be cika shege ba ..... ido idonsa se yanke masa malolonsa👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Basai su soke ba en iska 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mayar wukar oga | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan shi Allah ye mashi rahama, Allah yasa aljanna makomar sa. Ameen 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yaushe bishiyar dabino tazama yar ta adda | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan gaskiya ne malam Allah ya kara maka lafiya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi yajin aiki da gudu ba wando 🏃🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aunty kinyi kyau, Amma fa d an ganki ansan b indian bace ke😑 Kash!😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai shinkafa a kano 😂🤣 there is rice in kano | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky abin da Asuu da FG suke yi kwata-kwata babu da'a,haba abu yaki chi yaki cinyewa gashi har an doshi shekara ana abu daya🙄🤕🤕🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh tallahi asalin bahari yamutu Wannan shedan ne wllh 😈😈😈😈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lailahaillah Kai duniya anata kashemu kullun din batsari kanakara jibiya suna naiman dauki a jihar katsina 🙆🙆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky ne wannan Allah y kara wa malam lafiya 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk abun da zakuyi wlh duniyar gaba daya sai kunbarta bama mulkin kadai ba marasa kishi kawai komai baku kirkiraras sai idan wani sha'ani na addininku yazo azzaluman ban da akayi edi dai sai munyi muga aban da zai hana mu☹️☹️☹️☹️ boss mustapha kake ko wa😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata gwamnati ta dunga ba duk wanda aka ganshi bai sanya takunkumi ba,domin wasu mantawa suke,ko sun manta cewa ana karban kidan general ne😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user S.a.w walahi hakane Allah ya kara muna soyayarsa amin. 💯💯💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yeah Allah ka shiryar da bayinka 👏🏻🕋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baban aisha karya yakeh kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yaji kansa da rahama, nigeria 🇳🇬 kasata kullum dai abun kara lalace yake allah kayi mana katangar karfe da mutanen nan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innanillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya jikansa ya yi masa rahama yasa idan tamu tazo mu cika da Imani Allah ya yafe masa 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana hako mayin arewa za'a dena batu na 'yan tawayen niger delta. 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uwarku kuda zafin🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gidan uwar wah zamu taya su murnar😒😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato ni abunda yake bani mamaki, kullun ƙara samo wasu kuɗi ake wajan 'yan ƙasa, wanda wannan kuɗin sun kasance mallakin ƙasa. Amma kuma kullun ƙara ciwoma ƙasa bashi ake yi. Shin ko mi ye takamai-man zance??? Sannan kuma bamuga hanyar da ake bi da wannan kuɗin ba.👌👌👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko suyi googling din tambayoyin ba. BBChausa anci gaba an barku a tasha.🤐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karyasu da wadanda suka dau nauyinsu.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah nunamana bin nagaba bin allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky ruqayya tayi jarumta sosai 💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shan alwashin na nawa yayi zancen banza kawai 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan yanada gundura na rashin yarda | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ana wahalar damu😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zanyi wankan janaba. 🥺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na sami wannan ya zama shiri mai kyau sosai. Ban karanta littafin da akayi akanshi ba, amma ina so. Ina fatan cewa Bandele ya fitar da ƙarin shirye-shirye. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Shiri marar kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Yajii kin mallam akan dukan dayasha yau a airport😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
76 kyakkyawan yanki ne na zane-zane. Ingancin aikin ya nuna sakamakon neman shawarwarin soja da aka yi, kuma yana nuna yadda Nollywood take tsaye don amfana da neman shawarwarin ƙwararru gurin nuna fannisu da aiyukansu, don ba masu kallonau'in daya dace na ingantaccen ƙwarewar. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Abin zasu rabawa mutane amma 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karka bige birin Kano bashi akai saboda barnar da shikai😂😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne wato aci gaba da fitowa daga daji ana kashe alumma shine burinka aradu buhari bakason yan arewa, wato #zoo xakison maidamu, Monkey's kadaukemu ne😲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana kashe alummarka amman babu abunda yaima zafi ta birthday 🎂 kawai kake yi Allah ya saka muna | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😀🤣 ok nadauka kajin Villa yamantar daku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu mai sona A ce cuta tayadu sabida har shi sai ta shafe shi allah stare mu daga wannan annobar Corona 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ina kuke lokacin da kudina ya ragu 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu misali idan ya'yan maradona guda 20 ne to za'a lafta masa ice 20 kenan sannan a babbaka shi🙄🙄🤕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kemadai kibi a hankali karki janyowa kanki magana pls 🙏 domin ke bakida matsala kinji hajiya fati | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Tare kuka yi kenan. Masha Allah 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mata yabi ai konawa zai iya asara 😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂in abun kirki ne arabawa ma aikata kayan aiki suyaki yan ta adda mana sai dan acu ceka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah har yayi shekara🤔 How time flies, may Allah forgive his shortcomings | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hope only wayan ce ake sharing dai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe kuwa akwai wahala ga wasu mutanen. 😔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Rahama & Adam tab there must be lauje cikin nadi🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yayi Kauran mata 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen @user Allah yabdaukemana ita a kasarmu da jaharmu ta plateau🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user IG ya rame alamun yana aiki inji shugaba Buhari😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amarya da nasani da bazan auroki bah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha yayi yar india 😄😄😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan kam daga Aljannan aka dauko butar ne 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu daurawa tun qarfe dayan dare muka fara.aha😂😁😀😋 https://t.co/FZpesa3nSg | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Burina yacika kamaye yakamu 👍ALHAJI mala yasamu adalce | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan dagaji karyane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyaɗa mai sihiri, a ɓara aga biyu, a murza a ga huɗu, a tauna (watsa a baki) a ji garɗi. 😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mude ga munan a SOKOTO zafi muke ta pama dashi Allah ya kawo muna RUWAN sama muma me kankaran 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mu gwauraye bamusan dadi ba ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tabbatar mana da wannan aiki ☝🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wace dalauce zata kaini garkan buhari karban barkada sallah mai bada | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Ke anata kai wayake ta kaya😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh waima xata wuce kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wato kufa munafukai ne wlh da anci tuni kaga kanan labaran cewa an ragargeje real madrid amma yanxu shiru kukeji saboda munafurci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user To ina ruwanmu dashi can da matsala sa mtswww 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baba manjo aikin ka na kyau my people please stay safe corona virus is realaciga ba da wanke hanu stay safe and dont forget always wear your face mask | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user duniya kenan kinaji kina gani naki rayuwar yaxo karshe RIP in advance🙌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂😂😂Allah gyara maku zama Mutanennan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban dariya Ban dariya Ban dariya. . . . oh mehn, wannan shirin mai matuƙar ban dariya ne. Idan kana neman shiri don saka ka cikin yanayin farin ciki to wannan shine shiri daidai don kai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user I love everything about d movie, very educated, Duniyata Yau Ta Dawo Sabuwa, Kai Ka Shigo Ka Yoh Aiki Dole Inyi Maka Sakayya💃🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baka da hannu amma mai yasa baka sulhuta rkicinsu ba🤝🤝🤝 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuji karyayasin bazai you ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka isar muna da isarka Ameen....!!!🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ka dauki salon mulki erinna megidanka firauna | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sako ya isar ma Baba kenan😂🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karawa Mallam Lafiya, Gaskiya ne Zaman Lafiya yafi komai Allah Ubangiji yakara mana Zaman Lafiya da Karuwar Arziki 👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Itama Wata Kasa ce🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A hadan mata da bulala Goma 😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wanna shafin gidan Jarida ne ko na 'yan wasan Hausa ne ma,a shafin 'yan film 🎥? ????? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayaye mana wannan annoba Dan Al Farman wannan wata Mai Al barka(Ameeeeeen).🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki talakan najeriya zan shiga 2021 da kunci bacin ya tsallake 2020 da matsi da takura 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Good job my mentor. Aman Dan Allah kamar yadda mutane ke korafi akan sunan muhmud Dan Allah ayi kokari kafin Shirin yakare acenza sunanshi plz🙏🙏 Sunan zaiyi saukin sauyawa tunda basu taba haduwa da naziru ba kaga idan suka hadu abarshi akan sunsan junansu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.